Showing 303001 words to 306000 words out of 338813 words
da ciwon kaine”
“Subhanallah, ko zakije asibiti,?”
Ta fada tana taba goshi
n mummyn with so much care, bahijja ta kalleta sai kaqai taji zuciyanta na karaya tayi kakarin danne hawayen dataji yana neman sauko mata.
Maya kam bata suako ba sai tara daidai, ta saka riga da wando ta aza mayafi akanta, ko kallonsu batayi ba ta fuce, b
ahijj ta bita da kallo ta girgiza kai, suka tashi sabeeha ta mata sallama suka miqe ita da laila suka fita bhijja ta bisu da kallo.
Toh haka dai aka shiga mota cikin bacin rai maya kamar zata balla kofar motar, hamad ko ta kanta baibi ba don ko gaishesa b
atayi ba, laila ta zagayo ta dayan side din ta zauna, sabewha kuma tace gaba.
Shuru babu wand ayace sa dan uwansa tak sai laila ke dan nagana jefi jefi sabeeha na amsata har suka iso.
Suna isowa itace ta fara bange motar bayan ta futa, sabeeha ta girgiza
kanta kawai sukayi sallama da hamad suka wuce class ita da laila don course daya zasuyi.
Hamad bai dade da wucewa ba wata arniyar mota tazo daukan maya, ta fito daga class ko permission bata dauka ba tayi gaba abunta.
Tana shiga motar salim ya dubeta ya
na smirking yace “duk yanda akayi akwai dalilin dayasa kika kirani, ive been calling you kina denying, kina tunanin threat din danayi maki da nudes dinki karya ne ko?“
“Let’s go please, i need to relive all of my stress and worries”
Yana jin haka ya wage
hakora baiyi expecting haka ba kwata kwata, “as you wish” ya bata amsa sannan yaja motar.
Basune sukayi landing ba sai a abuja continental hotel, already yayi booking don kwananshi biyu kenan yana ta’asarsa son ransa.
MATAR TAJ (destined with
you)
Written by
Queenmarh
Book2
PAID
Chapter 112
Achan gida ko misalin wajen karfe sha biyu kowa ya hallara cikin katuwar jeep din gidan wadda ake using idan za aje vacation, mota biyu sukayi, anne nanna, fadila, ya sameed, dadyn
sabeeha, sai kuma bahijja sai taj.
Tunda aka shiga motar kowa yayi shuru jugum, fadila da bahijja na zaune a motar gaba while dadyn sabeeha ke gaba shima driver kuma na tukasu.
Fadila ta kamo hannun bahijja data zqma so lost in her thoughts tace “are yo
u okay? Ko mu koma gida”
Kamar jira take kawai saiga hawaye, ta soma magana kasa kasa, “no i have to do this”
Tausasata fadila tayi har suka iso, kai zata iya rantsewa batasan ta insa suka biba suka karaso wajen, ta karkashin tunnel sukabi sai ganinsu su
kayi a wani gari daban, daidai gate din wajen suka tsaya wasu dima diman samudawa suka taho gadan gadan, ya sameer ya bada identity card dinshi aka barsu suka shiga daga ciki, taaron dake wajen ba a magana ta kowanne sako, kamar jira ake ayi yaqi ko a soma
harbi ta ko’ina.
Fitowa sukayi kowa bayan anyi parking daidai nan babban director din dss din ya tarbesu, inda anne take ma suka nufa yaransa suka sara, sannan yace “sannu da zuwa hajiya”
Sanin darajarta da girman ta tundaga villa, wajen presidency shi
yasa shigansu baiyi wuya ba.
Kai wajen dai wallahi abun tsoro ne gaba dayanshi, ko’ina yasha fentin baki, su kansu mutanen dake tsaren wajen sunsha wani bakin fenti a fuska.
Ciki suka nufa aka bude kofar shiga kai tsaye aka tunkari bangaren mata, ko’ina
bango ne kawai sai wata yar raga da ake turama prisoners abunci a ciki, kai ko kamshi juna basaji, babu wuta babu light, kashunsu futsarinsu duk a waje guda, idan za’ayi masu hukunci kuwa bazakaji karar na gefen ba, azaba 2/47, babu dan adam da zaiyi fatan
zuwa wajennan, kuma sai masu tsatsauran laifi.
Daidai gaban wani daki suka tsaya, yasa aka daga karfen dake wajen take bangon wajen ya soma dagawa sama kamar ana daga kofar karfe sama ya bude tarrr,
Juyowa director yayi yace “bismillah hajiya sannan ya
wuce, yaransa suka tsaya a wajen da bundigu.
Kowa ya zubama wajen idanu ba’a ganin komai daga ciki, dakin duhu kenan, daya daga cikin yaran ne suka buga bundigar su a gefen wajen dayasa aka soma motsawa daga ciki, kafin wadda ke ciki ya soma tahowa gaban
waje.
Innalillahi wa inna ialaihi rajiun, da wani irin bushahsen hannu suka fara cin karo, kamar babu fata a jikin, basu kaiga shiga shock ba saida ta futo sarari karfe na masu matsakiya taakani.
Baya suka somayi jin wani irin wari ya doso su, saiga had
iza ta bayyana bakinta na yoyon miyau, kanta ya chinye gaba daya ta qanjame kamar kwarabgwal wai a haka ma tana cikin prisoners din da basa chan azaba, taji wuta yar qaniya, dakyar take iya bude idanunta, tana ihu baka ma jin sautin muryarta kamar kurma.
“Wannan ta haukace kawai” fadila tayi magana a hankali, “daman abunda ka shuka shi zaka girma komin daren dadewa,”
Anne ta kauda idanunta haka zalika nannan, dan guntun hankalin hadiza dayayi mata saura ne yasa ta gane mutanen dake gabanta, take kuma idan
unta ya kaiga bahijja da ido daya, bahijja ta kalleta hawaye ya soma sauka a idanunta,bawai na taisayinta ba sai na aon jin dalilin da yasa hadiza ta mata haka.
Sai kawia hadizar ta fashe da daria kamar mahaukaciya tana kallon bahijja, muryanta baya futa
ta soma magana “naci galaba akanki, naci galaba akanki bahijja…kona mutu bazan taba dana sani ba”
“Meysa?’meysa hadiza me na maki a duniyar nan?
“Ay basai kin tambayeta, irin wanan basa taba nadama, tsana ce kawai take maki,wannan bata da mararraba da sh
iadan”
Fadila tayi magana cikin bacin rai, jami data frka ta taho a guje tana jan kafa ta zama gurguwar dole, tunda akamata wani duka kafarta ta fashe shikenan sai wari.
“Ha..jiyaa ku rufan asiri ku taimakan, yayana uku…mijinaaa, na tuna nidai na tuba wa
llahi na tuba, azabaaaa wayyo azabaaaaa”
Kai kowa saida yaji tausayinsu wallahi dukda ba abun tausayi bane, bahijja ce ta fara barin wajen majeed ya biyo bayanta sai fadila, ya rage daga anne sai nannan da ya sameer,
“Mu tafi kawai”
Suka juya kenan had
iza ganin bahijja tabar wajen yaza ta soma magana kasa kasa “ yata…yata ..maya..yata, ko sau daya ku hadani da yata”
“Bakida wannan damar hadiza, bake babu ita..” anna ta fada rai a bace tabar wajen sameer na biye da ita ya rage nannnan ce a wajen, sai a
lokacin hadiza ta soma kuka “hajiya yata, ku hadani da ita karna mutu ban ganta ba hajiya dan allah hajiya” dole nannan tabar wajen zuciyarta na karaya sosai suka futa daga wajen kowa jikinsa a mace.
Aka basu record din su hadizar, both hadizar da jamila
suna da cutar kanjamau, sannan daya ta fara alamun hauka, kamar yanda anne ta bada umarni kullesu kawai akayi bayan hukuntasu da akayi sau daya, amma kalla yanda suka dawo kamar matttun mushe.
4:30pm.
Continental hotel…
Yana kanta anata abu daya,har
yana mamaki ko wani abu tasha ne, don normally yasan bata dadewa haka take maganar ta gaji, dake kuma abun harda aikin shedan saiya zamana hes ao excited don ta karo wulaqanci sosai, they had more than 5 rounds of unprotected sex over and over, ada idan z
asuyi taka zama very strict akan saidai yayi amfani da c*nd*m yau ko jinta take a sama, babu abunda yake sai lashe baki,
Ba itace ta tashi shiryawa ba sai wajen 5 salim na daga kwance tsurara ya duveta yace “wonderful day…sai kuma yaushe??”
“Gobe!” Ta b
ashi amsa kai taaye, ya lashe lebensa kafin ya dubeta, gefen side drawwe shi ya bude ya zaro dollars guda biyar ya aje mata, surprinsly ta kallw kudin don bai taba bata in dollar ba karkari few naira bundle.
“Enjoy your self babe”
Ta kwashe avubta ta wat
sa jaka sannan ta dubeshi tace “tashi ka maidani school?”
“Which school baku tashi ba yabxu ita almost past quarter 5”
“Muje ka kaini gida then” tana fadin haka ya miqe yayi wanka sannan ya futo ya saka kaya suka fito.
Suna shiga mota suka nufi gida ko
dar dar bata ji, suna isowa daga bakin gate tace ya sauketa, kafin ta sauka tace “inason bull aphrodisiac 2 pack please gobe”
Wangale baki yayi yace “okay… baby “ yana fadin haka ta futa abunta yaja motarsa.
Kai tsaye ta shige ciki abunta tana duban call
din laila, saida ta shugo ta amsa tare da kaiwa kunenta “kina ina ne? Ya hamad yazo munata jiranki we had to lie cewa kina late lectures”
“Na dawo gida..”
Tana fadin haka ta kashe wayar ta shigo parlor, babu kowa kasan wanda hakan yaza ta wuce saka abun
ta zuwa part nasu.
Su laila na tsaye a faculty dinsu maya idanu zuru zuru sabeeha tace “tana ina?”
“Wai ta wuce gida”
“Toh ya zamuyi da ya hamad? Mun mashi karyar tana late lectures”
“Muje kawai” laila ta fada suka wuce wajen parking wajen karfe shida
na yamma.
“Ina mayan??” Hamad ya tambayesu suna isowa, laila ce ta kakalo murmuahi tace “wai ashe ta wuce gida, dazun bata iya zama lectures ba saboda bataji dadi shine ta hau bolt ta wuce gida”
Bawai ya yarda dasu ba haka dai ya kauda kai suka shiga mot
a sai gida.
The next day haka nan aka sake maimaita abunda ya faru, salik yazo daukanta tunda ta taci ba itace ta dawo school ba sai wajen 4 daidai, tana suaka daga motar saiga hamad ya iso daidai nan idanunshi ya suaka kanta ta fito daga mota, parking ya
yi da gaggawa ya sauko agabansa motar salim ta wuce ya nufi inda take tsaye tana latsa waya, “maya!!”
Ya kira sunan ta a natse, ta juyo ta mashi kallon kaskasnci kafin tace “yess..”
“Whos that?”
“Who’s who??” Ta maida mashi tambayar rainin hankali.
“Wa
ye kika suaka a motarshi Yanxun nan?”
“Oh thats My boyfriend, ka sanshi ne???”
“Are you insane???” Hamad yayi magana cikin bacin rai
“Heyss hold on please, ya zaka tsaya kana min ihu? Akan me? Sata nayi?”
Tama kaiwa nan ta wuce ta gabanshi daidai nan s
u sabewha suka fito, laila ta dubeshi tace “ya hamad meke faruwa?”
Cije lebe kawai yaui yace “muje kawai” ya hude kota duk suka shiga.
A cikin motar babu abunda ke tashi sai sautin kass kass na gum din da maya keci, hanad was so annoyed dayasashi parking
motar ya sauko tare da bude kofar baya ya kalleta yace “get rid of that disgusting ting dake bakinki”
“Akan me? Bakinka ko nawa?”
Tai a bace ya kama habarta da karfi dayasa ta tofar da karfi, taji damqa sosai rai a bace ta dago ta kalleahi “meye haka??
Wannan wani irin wulaqanci ne”
“Haba maya its so disgusting wallahi”
“Dallah yimin shuru munafuka”
“Karki sake cemin munafuka,”
“An fada din munafukai”
Ran laila dayayi mugun baci ta kai hannu hamad ya dakatar da ita, “haba ya hamad munafukai fa tace
mana inama laifin ya tsaya akaina amma taabar futsara hardakai fa”
Sai a lokacin sabeeha tayi magana “sabr laila please..kiyi hkuri”
“Dallah gafara chan gantalalliya yar iska munafuka, ay kece babbar munafu…”
“Mayaaaa..” hamad ya fada tare da daga han
nu zai suake akan fuskanta sabeeha tayi saurin dakatar dashi “ya hamad.. dan allah kayi hkuri mu tafi please..”
Cije lebe kawai yayi tare da slamming kofar nata sannan ya shiga seat din driver yaja sukabar wajen, har suka iso idanun maya nakan sabeeha da
ke zaune a gaba.
Suna parking taj ya fito daga motarshi shima, maya data fara futowa a fusace ce ta fara hangosa, shima ya ganta ta mashi kallo daya kafin ta kauda idanunta ta wuce ko darajar gaisuwa bai samu ba.
Bayan wucewarta laila ta hangoshi ita ta
gaishesa ya amsa sannan ta wuce part dinsu, sabeeha ko tare suka futo ita da hamad daman ba tun yanxu suke haka ba, zata taaya ya rufe kofar sannan su shiga gida a tare don shi part din anne yake fara zuwa kafin ya wuce nasu.
Tundaga nesa ta hango taj din
gabanta ya bada wani dam, taga sanda ya ganta amma yayi kamar bai gansu ba ya wuce part dinsa.
Jiki a mace hamad ya rakata har main house, anan ma yayi dinner kafin ya koma part dinsu.
Sabeeha ko saida tayi wanka tayi sallah kafin ta futo wajen mummy, t
a shiga suka gaisa suka danyi hira har dady ya dawo sukayi dinner tare, suna hira, gata ga iyaywnta abun gwanin ban sha’awa,duk yanda mummy tayi da maya ta suako qi tayi tace ta koshi ba itace tabar part dinba sai wajen karfe goma saura.
Tana shugowa na
nnan tace mata tazo tayi dinner, dukda ta koshi haka nan ta zauna taci taci tuwonta da miyan ganye dataji protein kala kala, sukayi fira da nanna kafin ta wuce bedroom dinta donta kwanta.
The next day haka suka shirya suka tafi school, suna zuwa maya ke k
ama gabanta taje tayi masha’arta ta dawo sannan su wuce gida.
Laila ce ta fara lura da zuwa daukan maya da ake, koda tayi confronting dinta fada sukayi sosai, chachar baki, laila daga fada nata gaskia ta zageta tass, wanda hakan yasa ran laila baci tayi a
lkawarin bazata sake bi takanta ba.
Haka suka shafe weekdays dinnan.
Yau ta kasance friday, da sassafe suka fito saboda lectures din safe garesu, yauma mayar ce last din fitowa, at that point ran kowa ya soma baci da abubuwan da take, haka dai aka wuce s
chool.
Karfe 3 daidai hamad yazo daukansu aaboda yau babu lectures da yawa, suna shiga mota kowa ya soma latsa waya, sabeeha na rike da wayarta tana kallon hotunansu na birthday gar tazo kan wanda laila ta masu da taj, tana tuna yanda ya kamo kugunta sait
aji wani abu na sauka a kasanta,wannan yasa bata son tunawa, rabonta dashi tun ranar nan da suka dawo daga school, yanda ya mata wani irin kallo a lokacin yasa jiki ta yayi sanyi, gashi, basa haduwa don baya zuwa breakfast, haka zalika dinner ma late yakey
i don kullum saidai tayi dasu anne ko kuma taje part din mummyn ta.
Bayan dawowarsu bayan sallah magrib ta futo don zuwa part din mummy, tun a tsakar compound gidan taji gabanta na faduwa ga wani iska na kadawa ta ko’ina left and right, garin kamar an sau
kar da ni’ima ga taurari a ko’ina ga kamshin kasa hade dana bishiyu.
Daga kafafunta tayi ta shige part din nasu, tana shiga ta tadda basira tana jera dining, cikin sauri ta karasa inda take basira tayi saurin cewa “hajiyaaaa da kanta..”
“Ki daina cemin h
ajiyar nan dan allah”
“Ay girmanki ne hajiya,”
Dariya sabeeha tayi sannan ta shiga kitchen ta taimaka mata, girkin da mumny keyi ta karasa mata sannan suka jera a dining sabeeha ta koma sama.
Tana hawa ta wuce part din mummy nata, da sallama tayi knocki
ng ta shiga a hankali,
Bahijja na zaune na lazimi ta hango sabeeha take wani murmushi ya kubce mata, sabeeha ta zauna gwfenta harta gama addua suka shafa a tare.
“Mummy na ina wuni”
“Lafiy lau yarinyar kirki, how was your day?”
“Alhamdulillah mummy na
”
“Allah ya maki albarka” bahijja ta fada tana murmushi
“Ameen mummy na, food is ready amma mu jira dady tukunna”
“Wani girki? Nida ko miya ban gama ba”
“Na gama maki mumny”
Dariya bahijja tayi sannan tace “shiyasa naji kina kamshin kitchen, ina dan k
unenki?”
Bahijja ta fada tana duban kunenta.
“Bariman ya fadi mummy amma pendent din yana nan, dan allah kiyi hkuri zan duba shi, naga dan kunne ne mai tsada kuma nayi sakaci ya fadi”
“Ba damuwa” ta karashe tana cire gold din kunenta sannan tace “ki aje
wanchan din ki bar wannan a kunenki”
“Thank you mummy”
Akan ci yanta sabewha ta dora ka ta bahijja na shafa kanta, take wani hawaye ya soma silalowa sabeeha sai kuma shehseka data soma yi hankali bahijja ya tashi, “baby meke damunki? Menen?”
“Babu komi
mummy, I’m just grateful, i had to experience this, ban taba tsammanin zan samu irin wannan gatan ba mummy, Allah ya sa munada tsawan kwana mummy,”
“Ina godiya ga allah daya kasance ke yata ce, kuma ina fatan ya rayamu ya bani ikon kasancewa uwa a gareki
a karo na biyu dear, karkiyi kuka kinji nima karki sakani”
“Ameen mummy allah ya faranta maki”
“Ameen allah ya faranta maki kema ya baki miji na gari, anya zan iya aurar dake nan kusa kuwa?”
Dariya sabewha tayi ta share hawayenta tace “ni banma son aur
e yanxu, i wanto stay with my parents”
Maya data shugo dakin basuma san ta shugo ba don ko knocking batayi ba taji duk abunda suka fada, ganinsu haka datayi kam bana iya misalta yanayin da take ciki ta banko kofar inda hankalinsu ya koma ga wajen bahijj
a tace “baki rufe kofan ba?”
“No mummy na rufeshi”
“To ko daddy ne ya dawo?”
Suka miqe a tare suka fita.
Maya na futa ta soma safa da marwa a dakin kamar tasohuwar mahaukaciya, ta bude jakarta ta soma zazzage abubuwan dake ciki, take idanunta ya sauka
kan bull aphrodisiac dunan, ta dago tablet din sai kawai tayi smirking.
Sai wajen 9 dadsy ya dawo, yana ganin sabeeha yanayinsa ya sauya zuwa ga farin ciki, ta karbi jakarsa sannan ta kawoma mummy, mummy ta rakashi sama yayi wanka sannan ya sauko, lokac
in har sabewha tayi sallah suka zauna a dining don yin breakfast, da bahijja ta fada ma dady sabeeha tayi girkin nan saida yayi mamaki sosai don sak hannunta kanar na mahaifiyarta wajen iya sarrafa abunci.
Saida suka gama cinye wa saiga maya da aka kira t
ace batajin yunwa sai anjima.
Ganin hankalinsu yayi nisa soaai wajen hirar da suke basuma lura da ita ba ta fuce daga part