Showing 45001 words to 48000 words out of 338813 words

Chapter 16 - MATAR TAJ COMPLETE

couldn’t believe abunda kunnenta ke jiyo mata.

Maido da dubanta tayi ga taj dake zaune yana kallon paper hannunshi,

tunda ammu tayi breKing wannan maganar cikin dole ta tabbatar tukunna kafin ma akaiga koma menene, haka kawai tasan ammu bazatace yarinyar nan nada ciki ba

“How do you expect us to believe this? He was mentally unstable babu yanda za ayi ta samu ciki” sa

i a lokacin hidaya tayi magana, sabeeha dai har zuwa lokacin bata bar kallon taj dinba,

“Koda kuwa he wasn’t on his right mind namiji ne shi, kuma ga shaidar hakan nan ajikinta, Na kasa gane maku gaba dayanku, why do you keep insisting on cewa karya ne?

Eh?,kaikuma kayi shuru,say something!!! No one should speak up for you”

Ammu na fadin haka suka maida dubansu zuwa ga taj din gaba dayansu, kowanne ya kasa kunne yanason jin abunda zaice, hidaya ko tama gama relaxing mind dinta opinion dinta zai buqata t

unda already yana tafin hannunta sai yanda tayi dashi.

Bai dago ya kalli kowannensu ba, haka zalika yasan gaba daya jiran reponse dinshi suke, yyi nisa sosai wajen yi nazari, duba ga memeories dinsh tare shida ita daya dunga zuwan mashi na kusancin da suk

a samu yasa yaji tsoro da fargabar abunda ammu ta fada yanxu, idan ya karyata cikin ya koreta kuma yazo ya zamana akwai shi he will be devastated, indai tana da ciki to tabbas nashi ne tunda akwai aure tsakaninsu,koda kuwa she took advantage of him, saurin

runtse idanunshi yayi sosai, he’s so embarrassed at that moment, sai yaji gaba daya ya tsani yarinyar sosai,yana ganin abun kamar she used him ne, har yayi concluding daman plans dinta kenan, tayi amfani dashi a lokacin da baya cikin hayyacinshi kuma shi

ayanxu ya gama yarda da maganar da hidaya ta fada akanta, ya dauka wajen minti biyar kafin ya sauke ajiyar zuciya ya dago ya kalli ammu yace “idan har tana da cikin then I’m responsible,”

Yana fadin haka kowa ya bishi da kallo, ammu kuwa wani murmushi ta

sauke, hidaya kam kasa daina kallonshi tayi, he didn’t even look at her balle ya bata damar yanke hukunci,lallai maganar fadwa ta tabbata, yarinyar nan zata iya zame mata babar matsala, bata ga hakan ba sai yanxu.

Ammu kuwa dadi kamar ya kasheta, ta dubes

i daya bayan daya tace “toh yanxu kuna da magana? Are you still against it? Baku yarda ba?”

Hidaya da ranta ya gama baci tayi saurin cewa “yes, inason ayi test”

Ammu kuwa ko a jikinta ta daga mata kafada tace “okay then, gobe sai ku kira family doctor ku

yazo yayi mata test din, saiku tabbatar da kanku”

Tana kaiwa nan taja hannun sabeeha suka bar wajen, suna barin wajen fadwa ta kalli hidaya tace “wallahi ukty karya ne, bazai taba yuwu ba, daman na fada maki yarinyar nan is a snitch..zata iya”

Saurin zu

ngurinta afiya tayi sai a lokacin ta ankara da taj dake kokarin barin wajen, sonata kuwa tana daga gefe kuka take shabe shabe tsabar takaici, ko kallonsu bai sake yi ba ya bat wajen ya haura sama, shima abubuwa da dama sun tsaya mashi a arai.

“Ukty….say s

omething mana, are just going to be silent?”

Rai a bace hidayar ta kalleta, “ya kikeso nayi then? Did you even see what just happen? Yau taj ne yayi making decisions da kanshi ba tare da ya kalleniba? Meke shirin faruwa kenan”

“Ay daman na fada maki, wan

nan yarinyar zata iya zame mana matsala, tun wuri na fada maki mu kaudata daga rayuwarshi kika tsaya kina ganin she cnnt be a threat to us” afiya ta fada tana mai kallonsu, ita abunma haushi yake bata, komai is about him.

Tsaki ta doka kawai tabar wajen r

ai a bace.

Acahn daki kuwa suna shiga daki ammu ta rufo kowa ta jata har gadonga ta zaunar da ita, har zuwa lokacin sabeeha batabar jin shock din maganar da ammu tayi ba, lallai akwai bala’i a gaban su.

Hannunta ammu ta kamo tana mai fuskantar ta, tun

kafin tace” nasan you’re shock ko? “

“Ammu meysa kika fada masu inada da ciki, what if suka gano banida shi? What if…l”

“Listen to me fatima, i did that to save us time, wannan ce kadai hanyar da zaisa bazasu koreki daga gidan nan ba, daman nasan kece

next target dinsu kuma bazasu barki, sabida suna tsoron karya tuna ki kuma ya fara yarda dake don ke kadaice kikasan irin rayuwar da yayi a gidan nan, kuma kinsan sirrin su,“

“But ammu what if suka gano gaskia?”

“Karki damu ive prepare for them, kedai

kawai inaso kiyi pretending kinada ciki karki sake ki bari su gano, yanxu we have him on our side, kinga dai yanda baima kalli hidaya ba balle ya bata damar yanke mashi hukunci, he will never let anyone hurt you yanxu, tunda yaji da cikinsa a jikinki, baza

su iya korarki ba koda wasa, thia is our only chance, ta hanyar nan ne zaki samu damar earning trust dinshi ki fayyace mashi komai”

“But amma ammu idan ya gano duk karya ne he will be heartbroken, bazai ji dadi ba”

Kamo fuskanta ammu tayi ganin tana

neman sarewa tace

“Dont think about that my dear,we are doing this for his sake,he will understand us kinji,”

Sabeeha dai bata gamsu ba, a cikin wannan tight position din shi take tunanin kawai, batason ta mashi karya, amma dole tabi abunda ammu ta fad

a idan har tana son ta cireshi daga duhun da aka sakashi,kuma bazata samu yin haka ba sai tana tare dashi, kamar yanda ammu ta fada she needs to be very close to him saboda ta samu damar samun yardarshi, kuma wannan ce damar da take da ita kawai wannan yas

ata samu karfin gwiwa tace “toh shikenan ammu, toh amma ya za ayi da ciki? Ni bansan yanda masu ciki suke ba” ta karashe a shagwabe, yanda tayi magana yasa ammi ta dan murmusa tana hango tsantsar yarinya a tattare da ita, “karki damu, kibar wannan a wajena

kinji”

Jinjina mata kai kawai sabeeha tayi.

Da daddare wajen karfe tara ammu ta sake shugowa dakin nata ta kawo mata wata kwaya ta bata tasha, “wannan kwayar zata taimaka mana idan akazo gwaji, za a kina da ciki, zata dunga saka ki feeling nausea da a

mai, duk effect dinta ne,”

Jinjina mata kai kawai sabeeha tayi har ammu ta juya ta dan dakata tace “for now karki koma part din nashi, gobe idan anyi test saiki koma”

“Tohm ammu saida safe”

“Allahumma bareek aibnat bialnasab” tana kaiwa nan ta sauke mat

a murmushi kafin ta fuce.

Tana futa sabeeha ta sauke ajiyar zuciya tana hango gagarumin bala’in dake gabanta.

Chan bangaren afiya da sonata kwanan baqin ciki sukayi musamman sonata data gama ganin wulaqanci, yanda kasan karamar mahaukaciya haka ta dawo

, harta sare ta yanke barin gidan gaba daya afiya ta zugota akan ta zauna, su tabbatr akwai cikin idan babu zasuyi ma sabeeha korar wulaqanci, imma akwai dole saisun san yanda suka zubar da cikin.

Chan bangaren fadwa kamar ma tafisu shiga tashin hankali

, ahi tareeq da baima san meya faru ba gana daya ta gama daga mashi hankali, tund ata shige dakinta ta rufo kofa take ta faman fashe fashe, sai a ranar ya tabbatar fadwa nada wani irin hot temper, idan da yana gabanta zata iya illatashi ma.

A cikin dakin

kuwa bayan ta gama fashe fashenta ta shige bathroom, cikin yan mintuna qalilan futo, daure da towel a kirjinta da alamu wanka tayi, takowa tayi bakin gadonta ta tsaya tana mai kallon hotunan data watsa akan gado, dubanwan da zanyi kawai naga hotunan taj, d

ifferent types of hotunanshi ne burjik, mafi yawa sune wanda yake gym, he looks so breathtaking, wasu ma ba a kasar bane akayi hoton, ga wasu hotunan nashi da suit ya zauna akan mighty kujera aka dauka hoton unexpectedly wasu a beach ma ya dauka yana daga

zaune kan kujerun beach ya saka sunglases mai kyan gaske fatarshi na glowing yayi smirking kamar murmushi, zama tayi bakin gadon tana murmushi tana kallon hotunan nashi sai kawai ta fara lumshe idanu tana shafa hotunan nashi at the same time tana sauke sig

hn of relief tana admiring picture din nashi ta dade a haka sai kuka naga ta chanza fuska take abunda ya faru dazu ya dawo mata arai, batama san lokacin data dunqule hotonshi ba a hannunta tace “idan bazan sameka ba then no one will have you as-well, babu

macen data isa ta mallakeka ina nunfashi, saina kawo karshenta” lokaci guda kuma sai ta sauke wani murmushi ta kyalkyale da dariya kamar wata psycho, hoton nashi dake

hannunta ta warware tana murmushi tana shafa fuskanshi ta kwanta akan gadon tana mannashi

a jikinta.

***

Yana daga cikin bathroom bayan yayi wanka ya janyo towel yana kokarin daure kugunshi idanunshi ya sauka akan mr D, yana kallon wajen kawai yarinyar nan ta fado mashi arai, baima san lokacin daya doka uban tsaki ba tsabar bacin rai, yanx

u shikenan yarinyar nan ta ganshi? She have him without his consent? Tuna wanna kadai ke sa ranshi ya sake baci, tun bayan daya hauro sama dazu ya kasa daina tunanin maganar cikin da akayi, gaba daya haushin kanshi yakeji sosai.

Harya shirya ya kwanta bai

bar tunanin event din daya faru ba daxu.

Washe gari da safe kowa ya hallara a dining area, gaba daya kowa yanayinshi ya sauya, su afiya da sonata jira kawai suke ayi test, sun shirya yima sabeeha grand wulaqanci da zarar aka gano babu ciki, idan ma har

akwai cikin wanda basa fata ya tabbata to saisunsan yanda sukayi ya zube kota halin qaqa.

Shugowar sabewha da ammu yayi daidai da saukowarsa daga dining shima, ammu na ganinshi cikin rashin walwala ta tabe baki tace “kaji dashi kaima daya, ka tsaya mata

suna juyaka yanda sukaga dama kamar wani kwallo”

Bai jita ba ganinta tare da sabeeha yasa ya wuce baima tsaya gaisheta ba don ko kallon sabeehar ma bayason yi don yana tuna mashi cewa ta sanshi a matsayin namiji, abun takaici ma maid dinshi ce, kuma ka

ramar yarinya da ita for that matter.

Zama kowannensu yayi babu wand ayace da wani qala ko gaishe da ammu ma basuyi ba taj dinne ma kawai ya gaisheta da larabci sauran kuwa daman sun qullace ta yanxu don sun gano tana bin bayan sabeehar.

Sabeeha kuwa tan

a jin idanunsu akanta kamar zasu hadiyeta dan masifa.

Kota kansu ammu batabi ba ta kalli maid din dake serving dinsu ta vuqaci ta fara serving dinsu.

Maid din na bude warmer sabeeha tayi perceiving aroma din abunci taji cikin ta ya hautsina sai kawai wan

i irin amai ya taso mata tayi saurin miqewa tayi baya, ammu na ganin ta miqe tayi saurin miqewa itama tana mai kallonta tace “are you okay?”

Girgiza mata kai sabeeha tayi tana kokarin toshe hancinta, ammu na ganin haka ta kalli maid din dake kokarin zuba

abunci a gabansu, abuncin na sauka akan plate ammu kawai amai yazo, cikin hanzari sabeeha tayi baya allah yaso akwai wash hand basin a dining tayi hanzarin tunkarar wajen ta fara kwarara ruwan amai, ammu ta biyo bayanta tana dabbing bayanta, yanda take ama

n kamar zata amayar da kayan hanjinta, daidai lokacin hidaya ta karaso dining din, tana ganin abunda ke faruwa tayi saqe, taj na daga zaune ko gizau baiyi ba kuma ya ga komai shima ta gefen ido.

Breakfast din da hidaya batayi ba kenan ta fuce daga wajen,

yab uwanta suma don takaici suka bar wajen ya tage daga sonata sai taj da afiya a zaune,sonata kanar zatayi kwalla da baqin ciki, ganin taj bai motsa ba kuma bai dago ba yasa ta danji dadi aranta koba komai it looks like kamar he doesn’t care much.

“Sannu

fatima, sorry, wannan morning sickness dinne ko? Zai ragu kinji ko”

Girgiza mata kawai sabeeha tayi tana langwabewa, suka bar wajen basin din,ammu ta mashi kallo daya ta kauda kai tana murmushi, ta lura tunda

sabeeha ta miqe yake kallonta ta gefen ido,ta

na hango how restless he was lokacin data fara aman wannan ya bata tabbacin ya damu kenan daman tasan he dole aai hankalinshi ya dawo garesu dukda ta lura shima hes tough yabada kafiya.

Su Ammu na barin wajen sonata dake gefenshi ta fara kokarin kamo hann

unshi, harda yar kwallarta “babe…don’t tell me you believe all of this, karya ne wallahi, so suke su qala maka wannan pregnancy din,”

Wani irin banzan kallo ya mata tare da kabar da hannunta ya miqe ya barsu a zaune, yana barin wajen sonata ta dubi afiya

tana hawaye, “babe wallahi ciki ne, she’s pregnant ya zamuyi? Yanxu shikenan she will have him, banida chance kenan”

Afiya ranta in yayi dubu ya gama baci da maganar, tsakanin jiya da yau gaba dayan su kowa hankalinshi na kan maganar, sonata na tafi bata

haushi.

Batama san lokacin data miqe ba tabar mata dining din.

****

Su ammu na daga zaune ita da sabeeha saiga head maid ta shugo kai tsaye, allah yaso ba maganar cikin suke ba, ammu na ganinta ta fara masifa, “waya baki izinin shugowa haka kai tsaye

without getting consent”

“Maam, madam ce tace nazo na…”

Bata bari ma takai karashe ba ammu ta dakatar da ita, “ba madam ba koma wanene ya buqaci ganin daughter inlaw karki sake shugowa dakinta babu respect,”

“Yea ma’am”

Tana fadin haka ta fuce, tana

futa ammu ta kalli sabeeha tace “muje, karkiji tsoron komai kinji”

“Tohm ammu”

A tare suka fito zuwa sitting room, gaba daya kowa yayi cirko cirko a zazzaune, ammu na karasowa da sabeeha ta dubi sonata dake zaune kusa da taj tace “ke tashi” dake tana mas

ifar jin tsoronta tayi saurin tashi ta koma gefe sum sum, ammu ta dubi sabeeha tace “zauna daughted”

Tunda suka karaso doctor ke kallon sabeeha,

“Check her” hidaya ta umarceshi, miqewa yayi ya karaso inda sabeeha take, daman cikin shiri yazo, komai gaba

yake yi zamani ya sauya, wasu abubuwan ma yanxu sun koma digital, mutun basai yasha wahalar zuwa asibiti ba.

Wani dan digital box syringe ya fidda ya dan deba jininta, jinin ya shiga box din, ya fara reading, kowa kallon doctor yake suna sauraron abunda z

aice, box din na gama reading blood dinta doctor ya tura review din result din zuwa asibiti, kafin aturo mashi result din cikin yan mintuna qalilan, already yaga result din a jikin syringe din amma saboda conditions din da aka bashi yasa ya tura, ana turo

mashi result din ya ajiye masu laptop dinshi a gabansu dake abun online ne, result dinka chan akayi posting,

“Shes 10weeks pregnant”

Yana fadin haka kowa gabanshi ya bada dam, masu calculation din kwanaki sunata faman yi, daga ranar da taj ya samu sauqi

zuwa yanxu, ammu kuwa me zatayi banda guda.. harda yar rawarta, taj kuwa kasa gasgata komai yayi, sonata kam miqewa tayi tabar wajen sabeeha ta bita da harara azuciyarta me zatayi banda dariyar mugunta, ganin gaba daya yanda suka rikice lokaci guda, sai a

yanxu ta tabbatar su komai a bayyane suke yinshi, kiyayya da baqin ciki basa boyeta sai wanda bai lura da kyau ya bude ido ne zai gani ba, kamar taj din daya kasa fuskantar su, ko yaqi yarda da zahiri.

“ tohm yanxu hankalinku ya kwanta kenan? Gashi nan

dai likitanku ya tabbatar da cikin ko? Kai kuma” ta dubu taj dake zaune, yanxu ta daina mashi sauqi shima indai bazqi bude idanunshi ba yayi stepping up, “kasan responsibility dinka basai na fada maka ba,”

Tana kaiwa nan ta miqe taja sabeeha daketa faman

lumshe idanu suka bar masu parlorn.

Suna shiga daki ammu ta kalli sabeeha sai kawai suka kyakyace da dariya, abun gwanin burgewa, kusancin su ya karu sosai, musamma tsakanin jiya da yau da ammu ke koya mata yanda zata dungayi don kar a gano su.

Docto

r na futa hidaya ta wuce sama fadwa ta biyo bayanta taba masifa, “yanxu haka zamu zauna kina kallon abunda ke faruwa? I thought kince yana tafin hannunki sai yanda kikayi moulding dinshi? Meysa yanxu kika kasa yin komai”

Yanda fadwa ke magana kamar tana b

albala mata kero haka takeji a zuciyarta, “shikenan tunda kin kasa yin komai akan idnaunki yarinyar nan zata rabaki dashi, Wannan yarinyar itace zata tona mana asiri, kuma zata fada mashi kece kikayi sanadiyar accident din…”

Rai a bace hidaya ta kalleta,

“fadwaaaaa… ki fita min a daki, i want to be alone”

Rai a bace fadwa ta fuce tabar mata dakin ranta na kunci..

***

8pm.

Ya shugo gidan, bai tsaya ko ina ba sai part dinshi, yana shugowa dagowar da zaiyi idanunshi ya sauka kan sabeeha daketa fama

n shan fruit, taji shugowarshi haka nan ta dake ta biye duk wata fargabarta tayi kamar bata ganshi ba, tunda ya fara takowa take jin shi har cikin zuciyarta, harya wuce cikin bedroom dinshi lallo daya ya mata ya kauda idanunshi,

Ko kallonta baya son yi kw

ata kwata, ranahi ma baci yake da zarar ya kalleta ya tuna da taga….

Rufo kofar da yayi yasa jikinta ya mutu, ta dauka zai ce mata wani abun saitaga akasin haka, maganganun da sukayi da ammu ne yazo mata arai, gaba daya sai taji anya zata iya kuwa.

Tan

a nan a zaune har wajen karfe sha daya ta kasa making decision, da kyar ta smau ta tattara courage dinta ta shugo dakin bayan ta bude kofar ahankali without making a sound sanin baya son hayaniya, dakin yayi dim babu haske sai chan wajen gadon datake hango

sa, sadaf sadaf ta nufi wajen closet ta shiga ciki ta duako abubuwan kwanciyarta da takw shimfidawa lokacin da bashida lafiya,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login