Showing 78001 words to 81000 words out of 338813 words

Chapter 27 - MATAR TAJ COMPLETE

da magrib ammu tasata taje tayi wanka, don sun dade a kitchen din, ay kuwa taba hawa sama tayi wankanta fess fess ta nado jik

inta da towel sannan ta futo,gaba daya hankalinta na gareshi, tunda ya futa wajen karfe sha biyu,fatanta dai allah yasa yana cikin koshin lafiya.

A gaggauce ta wuce closet room tana zuwa ta fara kokarin neman abunda zata saka, wata rigar ta jawo mai dan g

ajeran hannu ta saka rigar har gwaiwa take saidai tanada wando dogo mai kamawa.

Yaudai she just feel like ta saka bra, wannan yasa ta janyo bra da pant, saida ta mulke jikinta da turaren da ammu ta bata mai karfin nan kafin ta fara kokarin zame towel din

dake jikinta, da mamaki take kallon din ganin dan jini jini, take gabanta ya fadi, daman daxu datake haurowa sama ta dan soma jin kafarta na zugi, those that mean period ne? Innalillahi wa inna ilaiagi rajiun, ya zata yi yanxu? What will she do?”

A gaggau

ce ta nemi pad a bathroom ta saka sannan ta saka kayan data fiddo, towel din kuma tayi gagagwar wanke shi tass sannan ta shanya kafin ta fito.

Tana fitowa daidai nan ya budo kofar dakin, kana ganinta gaba daya kaga mara gaskiya, cikin hanzari ta sauke ida

nunta, “sannu da dawowa” ta fada ahankali, batayi exeocting amsawashi ba saiji tayi yace “thanks” kafin ya gifta ta gefenta ya shige closet room yana mai shakar wannan kamshin dake fuzgar sa…

Bai wani dade ba cikin closet ya futo daure da towel a kuguns

hi, ya shige bathroom kai tsaye.

Tana ganin shigewarsa ta koma ciki tabtattare kayansa daya bari akan table din dake tsakiyan wajen, kayan basuyi wani datti ba haka ta sanya su cikin laudry basket, har zata futa wata zuciyar ta ingizata da fidsa

mashi ka

yan fa zaisa na zaman gida,aikuwa ta fidda mashi su ta ajiye mashi sannan ta fito daga dakin.

Kasa ta sauka direct dakin ammu nan ta taddata zaune, “kin sauko,”

“Eh..”

“Ya dawo ne?”

“Eh yanxu..”

Kallonta ammu tayi ganin tana kame kame, “yadai fatima?

Is everything okay?”

“Uhm..ammu period ne yazo kuma ina tsoron karya..”

Murmusawa ammu tayi kafin tace, “bazai ganeba insha allah, muje muyi dinner”

Atare suka futo, hakiman gidan duk sun zzzauna dare dare, banda hidaya datayi tafiya, tun kafin su karas

o duk wanda ke wajen ke kallonta kamar zasu cinyeta, daga masu harara sai masu wulla mata mugun kallo, wasu kuwa dadin ganinta sukaji don ta hanyar nan ne kawai zasu cimma kudirinsu akanta na ganin sun zubda cikin nan.

Kallonta ammu tayi tace “jeki kirasa



Juyawa sabeeha tayi jiki a mace ta koma saman, tana bude kofar ta taddashi zaune, ya saka kayaj data ajiye mashi, sautaga wani irin kyalli ma yakeyi saboda gyaran fuskan da yayi, takowa tayi inda yake kafin ta danyi gyaran murya.

“Uhm..ammu tace muje m

uyi dinner a kasa”

Dagowa yayi ya kalleta, ganin ta jujuya hannu kanta a kasa, baice mata kala ba haka zalika bai tashin ba itama bata motsawa ba saida ya dauka wajen minti biyar kafin ya tashi tsaye, ya nufi hanyar futa tabi bayanshi, ahankali yake tafiy

a tana biye dashi saiya zamana kamar atare suke tahowa, yana tunkarar wajen kowa ya dago yana mai kallonshi, fadwa ce ta riga kowa wulla idanunta gareshi saiya zamana idanunshi ya shiga nata, wani irin mugun kallo ya mata kafin ya kauda nashi idanun, sonat

a kuwa kamar ta cinyeshi, wajen daya saba zama ya nufa bayan ya shafa kan barad daya gaishesa sannan yaja kujera ya zaune ya gaisheda ammu, tareeq ko tsohon maye, tunda sabeeha ta shigo dazu yake bunta da ido, har allah allah yake ta sake dawowa ya ganta,

ya dade bai ganta ba kwata kwata, shi alamarinta ma ya shafe shi, dake gaba daya zuciyarci ta kazance da lalaci wani irin mugun shawanta yakeji yanxu haryafi nada, kwadayinsa akanta ya tashi sabo fill, saboda ta chanza gaba daya kamar ba ita ba. Fadwa na a

nkare dashi, saima murmushi kawai datayi tana nazarin abunda take kulla wa wajen amfani dashi, daman yanxu bashida wani amfani a wajenta.Afiya dai kota kansu batabi ba.

Zama sabeeha tayi gefen taj din, sonata harta miqe zata koma wajen nashi sabeeha na lu

ra da hakan tayi saurin maganinta aranta tace “shegiya munafuka”

Jan kujrar tayi ta zauna gefenshi, baice komai ba haka zalika baima bi takanta ba, maid ce ta tako ta fara kokarin serving din kowa, ammu ta fara zubawa,sonata da iyayi tayi saurin mikewa ta

dauka plate tana mai kallo shi tace “what would you like to have?”

Dashi take magana amma yayi kamar baisan anyi ruwanta a wajen ba,ko kallo bata isheshi ba, kunya kam ta gama isheta a wajen yanda ya dizgata, sabeeha kuwa me zatayi banda dariyar mugunta

harda guntsewa dukdaj kar aji, shida yake kusa da ita yaji dariyar tata sarai amma ya basar,miqewa sabeeha tayi ta dauka plate ta ajiye ta bude warmers din ta fara zuba mashi , daidai cikinshi daman already tasan abunda yakeso da abunda baya so, tana gamaw

a ta turo mashi gabanshi sannan ta zuba mashi drink a cup dinshi ta ajiya mashi, sabon salo kowa ya bita da kallon mamaki, fadwa

kamar ta shaketa, afiya kuwa duk abunda ya shafesu bason ganinshi take ba, yanxu haka ji take kamar ta tashi tabar wajen, sonat

a kuwa ba a magana.

sai a lokacin ya dago da shanyayyun idanunshi ya suake akan nata suka hade, murmushi ta sauke mashi wanda ya sashi saurin kauda idanunshi akanta, she has a beautiful smile wand ake melting zuciya da sanya natuswa “bismillah didi”

T

ana fadin haka ta samu waje ta zauna tayi serving kanta, ammu me zatayi banda murmushi, ashe yarinyar itama ba kyalle bace.

Tunda suka zauna kusa da juna kamshinta ke shiganshi sosai, daurewa kawai yakeyi harya danci abunci, ga mamakin kowa sukaga ya ciny

e abunci, yasha juice din, yana gamawa ya dan dakata saida ta gama itama kafin ya miqe tsaye, ya dauka zata tashi saiyaga akasin haka, kallon inda take yayi kafin ya maida dubanshi ga tareeq dake mata wani mayen kallo bini bini, tunda suka shigo ya lura da

hakan ya basar, shi hes not comfortable around kowa gaba dayansu.

Da mamaki ta dago jin hannunshi ciki nata, baka ita kadai ba duk wanda ke bibiyarsu da idanu, fadwa harda kwarewa.

Dagota yayi tsaye ta miqe kuwa, dukda mamakin da take ciki hakan baisa t

a danyi yaqe ba ta kama hannun nashi da kyau suka nufi hanyar fita daga dining din.

“Babu sallama” ammu ta fada

“Dan dakatawa yayi, sabeeha ko me zataji banda kunya, dan juyowa tayi tace “saida safe ammu”

“Allah ya tashe mu lafiya fatima” tana fadin hak

a suka bar wajen.



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 74

Har suka hau sama hannunshi na cikin nata, tana biye dashi a baya, wani irin dadin kasancewa a hak

a dashi take, batasan dalilinshi na yin haka ba amma abun ya mata dadi, she feel protected.

Suna shigowa dakin daidai tsakiyar dakin ya saki hannunta, ba tare da ya kalleta ba ya dan juya ya soma magana, “karki sake sauka a haka, put on your hijab next ti

me”

Yana kaiwa nan ya nufi ciki, da idanu ta bishi da mamaki, chan kuma bata san lokacin da murmushi ya kubce mata ba, meysa yace karta sake fita haka? Is there something with her dressing, ba wannan bama, tunda ya nuna hakan yakeso dole ta amsa umarninsa

.

Tana daga zaune ya futo sanye da kayan barci da laptop a hannunshi, ta gabanta ya gifta ya samu waje ya zauna bakin gado bayan ya cire bedroom slippers dinshi sannan ya daura kafarshi cikin duvet, tana ankare da duk abunda yake don ta kasa dauke idanunt

a akanshi.

“Yadai? Do you need anything?”

Yanda yayi maganar yasa ta danji kunyarshi, “di..di”

Ta kira sunanshi ahankali, dagowa yayi ya zuba mata wannan idanun nashi, take ta daburce tama rasa me zata ce mashi, “ka koshi?do you need anything? Ko a kawo

coffee?”

“No thanks”

Yana fadin haka ya maida dubanshi ga aiyukan dake gabanshi.

Itakuma ta juya cikin dakin ta dauko kaya masu dan nauyi na barci sannan ta wuce bathroom ta sake wani wanka saboda period din datake, allah ya taimaketa ma bata ciwon mar

a saidai na jiki.

Saida ta tabbatar ta tsaftace jikinta tsaf ta yanda bazai ganeba sannan ta futo, tana tunanin yanda zata kasance da asuba, yanxu kusan a tare suke sallah shida ita, batason tuannin komai a wannnan lokacin don haka ta bari sai zuwa gobe i

dan allah ya kaimu.

Futowa tayi a natse ta tunkari gadon, tana zuwa daidai inda take kwanciya ta zauna, tana fuskantarshi, harda nade kafafu, puzzle box dinshi data futo dashi daga closet ta fiddo tana kokarin murza abun, kwata kwata bata iya ba amma haka

ta dage tana juya abun,

Tunda ta zauna ya ankare ta, tun kafinma ta karaso idanunshi suka kai gareta ba tare da ta snai ba harta zauna ta fuskanceshi, ta dade tana murza abun nan shiko ayyukanshi kawai yake, bini bini yake kallonta ta gefen idanu,data g

aji da abun saita ajiye kawai tana tabe baki.

“Wannan abun akwai wahala wallahi”

Banza yayi da ita baice tak ba, ganin haka ya sa ta dan matso kusa dashi sosai tare da dan lekowa wajen laptop din nashi don ganin abunda yakeyi, yanda ta rankwafo da kanta

a gabanshi yasa baima ganin screen din, sai yabi kanta da kallo yana mamakin yanda baya iya dakatar da ita daga wani abubuwan, “laa wannan motar tayi kyau sosai, musamman for family trip haka ko idan mutun zai yi packing wannan dai tayi qanqanuwa saboda ma

su qiba, nidai banida wiba zan shige zurup”

Da hausa ta karashe maganar, Tana fadin haka tayi baya tare da kallonshi, yanda take kallonshi haka yake kallonta harma suka shagala, saida ya danyi gyaran murya kafin ya maida dubanshi ga design din da yakeyi,

wata sport car yake designing latest ford gefenta kuma irin manyan motocin nan ne na suv.

Shuru yayi yana nazarin maganganunta, da yake professional business tycoon ne, he use every opportunity as a business idea wannan ya bashi damar adding more factors

,

“Thanks for the idea”

Da mamaki take kallonshi, wace idea kuma? Ta tambayi kanta,

Tana son tambayarshi ko shine yayi designing din motar saidai kuma tana tsoro, don haka tayi baya ta gyara zamanta harda dan tagumi, tana kallonshi a fakaice, ta lura

da an fara kallonshi yake ganewa, kuma tasan ba kallonta yayi ba wannan yasa take mamakin ta yanda yake sanij tana kallonshi.

Ya kai wajen an hour or two yana abu daya, saida ya gama kaf sannan ya turama manager dinshi kafin ya kashe laptop din.

Dagowan

da zaiyi ya ganta tana barcinta hankali kwance ta jingine da bangon gado, tashi yayi ya maida laptop dinahi inda yake ajiyeta kafin ya dawo kan gadon, hannu ya daga har zai tasheta ya dakata, da taimakon hannayenshi ya gyara mata kwanciya ta.

Asuba ta gar

i…

Misalin wajen karfe biyu daidai ya farka sakamakon wani mumunan mafarki da yayi, koda ya farka wani irin turirin zafi yaki jikinshi nayi, yayi zuba jargab duk sanyin ac nan, cikin hanzari ya mike zaune yana ambaton

allah, kafin ya kunna bedside lamp, y

ana kunnawa ya dubi ind atake kwance, kafin ya tashi ya wuce bathroom, bai wani dade ba ya fito.

Bakin gadon ya koma ya jawo wayanshi ya fara dube dube, ya shiga chan ya futa nan, maganganun mutabbalb dasu ya kwana, qila ma shiyasa yayi mafarki don ya sak

a maganar aranshi, ya dade sosai yana bin labaran internet, ganin abubuwan da yake gani yana mashi wasi wasi da tunani yasa ya ajiye wayar ya dafe kanshi dake mashi azababban ciwo, dan jingina yayi da bakin gado kafarshi daya na kasa dayar kuma na bakin ga

do ya lumshe idanunshi yana nazari.

Yanacikin wannan nazari yaji ta gangaro bangaren da yake kwance tana mai komarin cusa kanta gefenshi hartayi nasarar yin pillow da thigh dinshi, duk a tunanin pillow ne, baiyi kokarin hanata ba saima zuba mata idanu da

yayi, yana kallon fuskarta, ya dade yana tunani kala kala aranshi kafin ya dafe kanshi dake mashi ciwo.

Da kyar barci ya fusgeshi wajen karfe uku da rabi.

Cikin ikon allah ta farka wajen karfe biyar dot, bude idanun ta da zatayi kawai ta ganta a gefens

hi ya zagayo da hannayenshi wajen kafadunta,yayi facing sama both hannayenshi na opppsite sides, dayan ne ke wajen kafadunta, ita kuma ta zagayo da nata hannayen wajen kirjinshi, ba karamin faduwar gaba taji ba a wannan lokacin, da dabaru ta samu ta matsa

daga jikinshi yanda bazai tashi ba, tana tashi tayi saurin wucewa bathroom ta duba jikinta, allah yaso batayi stain ba wannan yasa tayi azamar yin waka ta tsaftace bayin sannan ta futo ta suaya kaya ta zurma hijab sannan ta futo ta samu waje inda suke sall

ah ta zauna, fatanta allah yas akarya tashi yanxu.

Saigashi bai tashin ba kuwa sai wajen karfe shida ya bude idanunshi, kanshi yayi masifar yi mashi nauyi, da sunan allah ya tashi zaune sannan ya dubi ind atake kwance ganin bata nan yasa ya maida dubanshi

ga wajen sallah, nan kuwa ya ganta kwace abunta.

Duban agogon wayarshi yayi ganin wajen shida yasa ya mike ya dauro alwala yayi sallah….

Yau kwana biyar chirr allah ya taimaketa ta gama cikin ikon allah, cikin kwana biyar dinnan abubuwan da dama sun s

auya a gidan, yanxu gaba daya suke dinner amma fa ammu bata yarda wata maid tayi ba, tare sukeyi ita da sabeeha, don bata yarda kowa ba, kuma tasan gaba dayansu yanxu kowa harinshi don ya cutar da sabeeha ne, kuma hanya mafi sauqi wajen yin haka kuwa shine

wajen cima, thats the simplest yet easiest way to end someone, wanda bata fatan haka.

Bangaren sonata duk yanda taso ta ida kudirinta abun yaci tura, gashi tana tsoron mu sosai ba kadan ba, fadwa ko tayi sanyi a zahiri, don har shiga wajen ammu takeyi, a

mmu dai kallonta kawai take amma bata yarda da dunkansu ba, jinin mahaifiyarsu ba abun yarda baneba kwata kwata.

Yau kwanan hidaya bakwai cir, anan chan anata faman neman hadaka partnership da manyan mutane, duk wani abu da take buqata abdul basit ya ba

ta, da maqudan kudaden da take buqata da products din da take nema sannan yayi introducing dinta to manyan mutanen daya sani as business partner dinshi, harma da mutanen da suke illegal transportation, ita wannan hadaka is an eye opener for her, she make s

ure that shes into everything for power and fame, abunda takeso kenan, inda tasan haka ne da tun wuri ta hade bb companies da taheel wannan hadaka ba karamin dadi tayi mata ba.Wannan yasata dade bata dawo ba.

Yau ta kasance friday, duk kowa na gida babu w

anda ya fita.

Barad ne ya shigo part din nasu, anan sitting room ya tadda sabeeha taba daga zaune, haka ya jata suka futa har zuwa garden daman ta dade bata futan ba.

Taj na daki kwata kwata baisan ta futa ba, babu abunda yake sai karance karance a lapto

p, mutabblib ya tura mashi information din komai gameda scandal din khaal, hatta gidan shi da goverment ta kwace har an saidashi, har information din purchaser din saida mutabblb ya tura mashi harma da information din iyala khaal, inda suke ayanxu duk said

a mutabblib ya tura mashi, bincike ne kwakwara sannan daga gani akwai kulallaiya a ciki.

Akan idanun su afiya ta fita tare da barad, zuwa garden area, its been long rabonta da wajen, tana kallon barad yayi ta wasan shi itakuma ta samu waje ta zauna, a waj

en kujerun dake wajen tana kallon ciyayin wajen koraye sharr kala daban daban, tunawa tayi da lokacin da suka hadu da mutabblib a wajen da bayanan daya bata, akullum tana tunawa dashi, idan ta tuan saidai tace ko shin yana ina? Allah kadai ne masaniya.

Tu

nawa tayi da lokacin da taj da barad ke yawan wasa a wajen, bata san lokacin da murmushi ya kubce mata ba.

Barad ne ya wullo ball din gefen inda take zaune, gaba daya hankalinta baya wajen har ball din ta wuce ta inda take ta koma dayan exetension din gar

den din wajen pool, bata ankareba saida yace “aunty the ball”

Sai a lokacin ta lura wannan yasa ta mike tsaye “sorry bari na dauko maka”

Tana kaiwa nan ta tunakri inda ball din take ta wajen sakon dayan extension din, tana duqawa ya kama hannunta, cikin

hanzari tayi saurin miqewa tsaye tare da yin baya ganin tareeq, take gabanta ya bada wani irin dam…

Saurin fusge hannunta tayi ta hade rai tamau, shiko mai zaiyi banda washe baki, he wasn’t expecting her at all, dawowan kenan gidan baima kaiga karasawa ci

ki ba fadwa ta kira a waya kan cewa yazo garden ya sameta,bangaren fadwa kuwa tabbas taga futar sabeeha zuwa garden din, a daidai lokacin kuwa saiga tareeq ya dawo wannan ya bata damar aywatar da abunda takeso.

“Karka sake rike min hannu please this is no

t right”

Lashe kasan levenshi yayi kafin ya dubeta daga sama har kasa, fatarta tayi liwailuwai, gatadaj batada qiba da girman jiki saidai allah ya bata kyakyawan cikowar albarkatu.

Ball din da bata dauka ba kenan ta juya zata bar wajen ya sake kamo hannu

nta yayi baya da ita wannan yasa jikinta ya kusa bugewa da nashi, tayi saurin matsawa ta juyo tana mai fuaksntar, tanajin kamar ta watsa mashi mari, “wow…you

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login