Showing 12001 words to 15000 words out of 338813 words
glad to have this news, idan ta gane cewa hes standing by her she will trust him ta wannan hanyar ne kawai zai samu ya shiga taheel company shima ya y
agi rabonsa.shi yanxu almarin shi da fadwa rawa yakeyi, hes at risk don ya gane tasan abubuwN da yakeyi a boye for a long time, gashi ta sauya mashi yanxu, itama dai zarginta yakeyi kuma da zarar ya tabbatar da zargin da yake akanta he will use that again
st her, he can feel she’s up to something.
****
Monday morning’..
Tana zaune a office secretary dinta ya shugo,”madam mrs fadwa…”
“Let her in” ta kasteshi, juyawa yayi ya futa yana futa aka budo kofar, fadwa ta shugo rai a bace ta karaso insa hidayar
ke zaune tace “ukty meysa saina nemi izni zan ganki”
“Fadwa this is an office, im here for work, you cant just barge in a duk sanda kika ga dama”
Saurin cije lebe fadwa tayi kafin ta gyara tsayuwar ta bude jakarta ta fiddo da wata paper da wasu pictur
es, tana fiddawa ta ajiye kan table dinta tace “badan wannan ba babu abunda zai kawo ni nan, i think you need your see this”
“Fadwa please i dont have time for all if this, idan kin gama abunda kike zaki iya futa im busy, zaki iya jirana idan na dawo gi
da zai muyi magana”
Ta karashe tana fuskan nan a hade,
“Idan kika duba you’ll understand that youre not busy yet, kinada aiki a gaba,” harta juya zata futa hidaya ta dakatar da ita.
“Meysa kika buqaci list of share holders? What have you been up to
? Are you hiding something?” Hidaya ta jefo mata tambaya, chal fadwa ta tsaya
ranta na quna ta tako har inda take tace “ki kalli abunda na kawo maki youll understand what I’m up to,”
Dakatawa hidaya tayi daga abunda take ta dubi papers din ta karance ta
ss tana gamawa ta dubi hoton dake kasan paper din,
“Yanxu kinga what im up to ko? Ban taba tunanin zakiyi doubting dina ba ukty, the way i trusted you hundred percent banajin you trusted me,bakisan how far ive gone ba harna gano wannan ba, top investors d
in dake investing a kamfanin mu ba kowa bane sai tajudeen!,
Confusely hidaya ke kallon fadwa, ta kasa gasgata abunda kunnuwanta ke jiyo mata, wannan ne mummunan labarin daya risketa bayan mutuwar ammu, how how??? Yanxu daman albarkacin taj sukeci a cikin
kamfanin? Da arzikinsa akw juya taheel sosai shekaru biyar da suka wuce? Kuma shine ma za ace tattalin arzikin taheel din?
“No…noo…noo.ina bazai yuwu ba, bazai yuwu ba..”
Ganin ta burkice yasa fadwa balbala mata wutar kanta, “duk a tunanin mu mun fishi
komai to yanxu gashi komai ya juye damu, ayau idan babu tallafin investment din TNT babu taheel,”dan dakatawa tayi ta tako har inda hidayar ke tsaye ta kama hannunta tace “ukty lokaci yayi daya kamata ki kawo karshen shi, barinshi a raye is the riskiest th
ing da zamuyi, wannan kadai zai shaida mana cewa yasan komai tun da dadewa kuma yasan kudirin mu akanshi, tun kafin ya samu matsalar kwakwalwa, kuma ayau idan ya warke we are finished,ko bashida share a taheel kamfanin nan is running only because of his in
vestment, he has more power than us”
Tunda hidaya ta zuba mata idanu ko kiftawa batayi, haka zalika itama, karar notification din daya shugowa ne yayi breaking silence din, daukar wayarta tayi ta bude message din, take hoton mutallib ya bayyana, a kasa an
rubuta agent mutallib da bayanan shi duka harma da inda yake a yanxu, saurin waro idanu hidaya tayi ganin tabbas ta taba ganin fuskar saidai ta mance ko a ina ne.
Wani mesaage din ne ya sake shugowa,wayar na hannunta, sunan tareeq ne ya bayyana wajen mes
aages din nata…..“
✊
💋
BOSS LADIES WRITERS
💋
✊
MATAR TAJ (destined with you
🩵🤍
)
Written by
Queenmarh
✍
️
Book2
PAID
Chapter 59
Wani mesaage din ne ya sake shugowa,wayar na hannunta, sunan tareeq ne ya bayyana wajen mesaages din
nata…..“
Da mamaki take kallon sunanshi dayayi popping kan screen dinta da message din daya tura mata “i have to something very important for you”
“Ukty!!!!”
Fadwa ta kirata, “are you listening to me?“
Hankalinta yayi nisa sosai wajen kallon screen d
in wayarta,kwata kwata bata jin abunda fadwa ke fada saboda tayi nisa wajen nazari, karar landline din dake kan table dinta ne yasa ta dauke idanunta daga kan wayar, for the second time ya sake kara, dagawa tayi takai kunneta,“yes
let him in” kawai ta iya
fada kafin ta ajiye landline din ta zauna kan kujerarta.
Bayan yan seconds da ajiye wayar landline aka budo kofar, dagowa sukayi gaba dayansu suna kallonshi, da mamaki fadwa ke kallonsa surprisingly, shima baiyi expecting din ganinta a office din hidaya
r ba, kuma a daidai wannan lokacin, nan take ya soma contemplating anya wannan ba bad timing bane,don yasan idan suka koma gida definately saita tuhumeshi qila ma tayima zuwan nashi mumunan fassara.
Takowa ya somayi ya karaso seat din baki fuskanshi a w
ashe, yace “ahlan wa sahlan ukty, babes ashe kina nan, what a concidence, i was passing by shine nace bari nazo mu gaisa da ukty”
“Save all this drama ka fadi abunda ke tafe dakai, What could be so important that you texted me just now,” hidaya ta fada
babu wasa akan fuskanta tana mai fuskantarshi, wani irin mugun miyau ya hadiye ganin irin kallon da fadwa ke mashi, dan dole ya tattara courage dunshi ya saka hannunshi cikin aljihunsa ya zaro wayarshi ya danna kafin ya ajiye akan table din, muryar sabeeh
a ce ta bayyana da ta mutallib ashe yayi recording conversation dinsu gaba daya,confusely fadwa ke sauraron recording din hidaya data gane akan me suke magana tuni hankali ya soma tashi, recording din na karewa ya dauka wayar ya shiga wajen pictures wanda
ya dauke su ba tare da saninsu ba ya ajiye mata a gabanta yace “I dont know what they have been talking about but i just feel like ya kamata ki sani,”
“Wannan yarinyar yar leken asiri ce, shi wannan shine ya kawota gidan, sannan naji sunata maganar wani f
ile da yake hannun jamid, sau biyu ina ganin su tare a boye suna maganar ba tare da sunsan na gansu ba shine nace you might need to know about this, cause ina tunanin they have been cooking something up, ni daman tun farko ban yarda da yarinyar nan ba”
Tunda ya soma magana fadwa take cije lebe, idanunta yayi jaa sosai,bata taba expecting haka ba, her plan where going smoothly yanda ta tsara komai gashi yanxu ya ruguje mata shirinta.
Daukan wayar hidaya tayi ta kura ma picture din idanu, sai kawai ta
runtse idanunta, she was so amazed by how wannan agent din yayi tricking dunta,for over a month now hes been hiding under her shelter, ba tare da saninta ba, gaba daya lokaci guda saita sauya kamar ba hidaya ba, miqewa tayi tsaye ta dauki wayarta, suna ga
nin haka suma suka miqe kota kansu batabi ba ta fuce daga office din.
Tana futa fadwa ta kalli tareeq, wani irin mugun kallo take aika mashi itama zari jakarta ta fuce daga office din, shima ya mara masu baya.
Kowa motarshi ya shiga suka fuce daga kamfan
in a guje musamman hidaya dake bama motar tata wuta,
Taheel residence
Hankali a tashe ya miqe zaune daga kwnace da yake wayar dake hannunshi na wajen kunenshi yace “what!!!”
“Yes sir, i think you’re in danger, sun gano inda kake you have to leave
now!” Daga cikin wayar aka amsa shi.
“Ya akayi suka gano? I thought you have handle that?”
“Sir thats not important now, you have to leave now”
Saurin sanya rigarshi yayi a jikinsa ya futo daga dakinsu na ma’aikatan gidan, da yake safiya ce, ma’aikan
tan gidan kowa ya futo yana aikin gabansa, gaba daya hankalinsa ya gama tashi, bazai yuwu yabar gidan ba, yanxu idan ya tafi bashi da wata hanyar dazai tseratar dasu, gaba daya yaka rasa wani tunani zaiyi? Tunawa da last call din da sukayi da khaal yasa sh
i karaya inda yake cewa “agent mutallib kai kadai zan iya trusting, ko bana nan promise me that you will protect tajudeen da fatima,saboda nasan rana irin ta yau zata iya zuwa yasa nayi shiri tun wuri,the only person that i want you to trust is
Fatima!!!
Zaka samu komai wajen fatima”
Dakatawa yayi tare da yin nazari, tunawa da wannan, “fatima!!”
“Shit, how did i miss on this, that mean original file din na wajen fatima kenan? But meysa ta nuna bata san me nake magana akai ba?”
Bai gama wannan tunanin
ba kawai ya jiyo ihu daga cikin gidan, sabeeha dake saukowa daga sama hankali a tashe tana bin digon jinin data gani tundaga gadonshi,har zuwa kasa,
Wani irin wahalallen nishi ta soma fitarwa tsabar furgici ta karaso daidai wajen entrance din shugowa gid
an ta ganshi kwance, head maid na tsaye a kanshi da sauran maids sunata faman “sir sir”
ambaton sunan Allah ta soma yi ganinshi kwance kamar wani matacce, “innalillahi wa inna ialaihi rajiun, didi didi wake up, na shiga uku wannan wace iriyar masifa ce
, someone should be call the ambulance”
Ganin dukta burkice yasa head maid tace “ma’am please calm down mun kira madam tace tana zuwa yanxu”
Rai a bace sabeeha ta dago tana kallonsu tace “sai an jira madam ta iso? Idan ya mutu kuma fa? Ku wane irin azzal
umai ne”
Muryar sabeeha dayaji ne yasa ya tunkaro wajen, sauran ma’aikatan gidan maza da suke kula da waje wajen gidan kowa ya maida hankalinsa wajen aikisan kamar basu san abunda ke faruwa ba, saboda rules ne aka kafama masu babu wanda ya isa ya nufi cik
in gidan,koda sukaga mutallib ya tunkari entrance din kowa mamaki ya dunga yi, yana karasowa cikin wajen entrance din ya tunkari inda taj din ke kwance, sabeeha na ganinshi ta soma shesheka, “dan allah ka taimaka mashi kada ya mutu, wallahi tun safe jini k
e futa a hancinsa, dan allah ka ceceshi, mu kaishi asibiti dan allah, bana son ya mutu, wallahi idan ya mutu bazan iya rayuwa ba,”
Tunda ta soma magana mutalib ya rasa ya zaiyi, yama rasa wani decision zai yanke yanxu, abu daya ne bazaiyi ba adaidai wanna
n lokacin, shine bazai tafi ya barsu haka ba musamma dayaga taj a wannan yanayin,
,head maid na ganin mutallib har cikin gidan yasa tayi gaggawara cewa “kai bakasan rules din gidannan ba?Ba a yarda ma’aikata maza su shigo cikin gida ba, kana son rasa aik
inka ne?”
Tsugunnawa mutalib yayi ya cicibi taj din da kyar a bayanshi kafin ya kalli inda sabeeha ke zaune yace, “lets go”
“No ma’am i can’t let you, madam tace gata nan zuwa”
Kota kanta basubi ba suka fuce daga gidan, motar da aka bashi yake tuqa ba
rad da ita ya bude ya saka taj din a ciki kafin ya zagayo ya bude mata
ta shige ciki shi kuma ya shige mazaunin driver ya tada motar, yana kunna motar yayi reverse ya nufi hanyar futa daga gidan, da yake akwai tazara sosai tsakanin entrance din gidan zuwa
ga gate wannan yasa securities basu san mw ake ciki ba har suka bude gate din ya fuce daga gidan,
Suna barin wajen ko minti biyar ba ayi ba motar hidaya ta danno kai cikin residence din, tana parking motor asibitin mahaukata data kira ta iso, ita bama r
ashin lafiyar taj din da aka fada mata ne ba a gabanta, wannan agent din takeson ta gani a zahiri kafin tasan yanda zatayi dashi, head maid dake tsaye jiki na bari tsabar tsoro tana hango hidayar ta tunkari inda take, daidai nan hidaya ta futo daga cikin m
otarta, suma nurses din suka fito kattin maza har guda hudu.
“Ma’am …ma’am i’m sorry, sun tafi dashi, i try to stop them madam fatima tace baza a jira ki karaso”
Da mamaki hidaya ke kallonta tace “sun tafi dashi? Su waye suka tafi dashi,”
“madam fatim
a Da Sabon driver da aka kawo”
“What!!!!!!!!” Hidaya ta daka mata tsawa kamar zata fasa gidan, tuni head maid tayi baya jiki na bari tace “I’m sorry ma’am nayi kokarij hanasu tafiya dash sai….,”
Tasa ta wanke fuskarta da mari, tuni hankalin hidaya ya tas
hi Gaba daya ta gama rikidewa fuskarta tayi jaa sosai idanun nan sun fito wiki wiki, she didn’t see this coming kwata kwata,
Wato this is his plan all along? Lallai tayi underestimating wannan agent din, yanxu bama wannan ba,tashin hankalinta daya idan a
ka kaishi asibiti za a gano kwayar da ake bashi,hakan kuma zai iya zame mata babar matsala duba ga yanda ta samu kwayar, dole ta dakatar dasu kota halin qaqa.
Kota kanta hidaya bata bi ba ta koma cikin motar daidai nan call ya shugo wayarta, tana dagaw
a daga chan aka soma magana “we got him ma’am, he’s heading to the expressway ..”
Tana jin haka tace, “ follow him and don’t loose track of him”
“Yes ma’am”
Wurgar da wayar tayi sai kawai ta fara dukan steering din gabanta kamar zautacciya, bata tsaya
wani dogon tunani ba ta kunna motar tare dayin reverse ta juya fice daga gidan,batama lura da shugowarsu fadwa ba.
Fadwa na ganin fucewarta ta maida dubanta ga motar ambulance din asibitin mahaukata dake wajen, “whats going on here?”
Shine tambayar da fa
dwa tayi, head maid ce ta mata bayanin komai, saida ta gama sauraronta tass kafin ta shige cikin motarta tabi bayan hidayar bayan tasa an sallami masu ambulance din, tareeq ko tunda ya fito daga taheel company hankalinshi a tashe babu abunda yake sai tuna
nin irin kallon da fadwa take jifanshi dashi.
Chan bangaren su sabeeha tunda suka hau babban titi mutalib ke gudu,kwata kwatabai lura da ana binsu a baya ba, saida ya nufi hanyar dazai sadasu da asibiti ya lura, bayason ya tayar mata sa hankali don haka
yayi shuru baice komai ba kawai ya cigaba da gudu akan highway din,
Hanyar expressway din hidaya tabi itama, wani irin gudu take kamar zata tashi sama, wayar ta ne ya sake kara tayi saurin dagawa, da yake wayar is connected to her car so tanajin komai
a bayyane, “kana ina?”
“Ina bunshi a baya ma’am”
“Where’s he heading to?
“he’s heading to jedda international hospital”
Hidaya na jin haka ta kara rudewa, tare da kara speed din motarta tace, “karka sake ka bari yakai asibitin nan, just do what ever to
stop him, you have to stop him right now!!!!”
Ta daka mashi uban tsawa, “yes ma’am”
Yana kashe wayar dannama yaranshi kira, “inason ku kashe duk wani cctv camera dake kan expressway to jedda international hospital right now!”
Yana kaiwa nan ya karama
motarshi wuta, daman kan titin express ne babu yawan motoci a wajen,mutabblin dake hango bakar motar dake bunshi yana ganin yanda motar ke tunkarosu ya karama motar wuta, sabeeha dake zaune gefen taj din da is unconscious sai a laokacin tunanin ta ya dawo
ga mutallib ganin yanda yake gudu yana kaucema hanya,bugun motarsu da akayi ta baya yasa ta furta innalillahi wa inna ilaiahi rajiun” a gigice, juyawa da zatayi aka sake bugo motarsu, “stay still, ana bibiyarmu a baya”
Tana jin haka gabanta ya fadi daram
m, maida dubanta tayi ga taj daya farfado saboda bugun motar da akayi, hannunshi ta kama gam dukda gabanta na mugun faduwa haka ta tattara courage dinta ta kalleshi, tare da kamo hannunshi ta riqe gam,hawaye na zarya kan fuskanta.
Gaba daya ya galabaita b
ayama jin abunda take fada, yana jingine a jikinta da kyar yake iya bude idanunsa.
Babu zato ba tsammani wata katuwar trailer tayo kansu wajen hanyar lane din da suke, gashi a bayansu ba a bar bugun motar tasu ba wannan yasa mutalib ya kasa taka burki, ka
rshe ma burkin ballewa yayi, gadan gadan wannan trailer tayo kansu,
budewar ido da taj zaiyi idanunshi ya sauka kan trailer dake kokarin yowa kansu take kawai komai ya soma mashi flashing, memeory din lokacin da mota ta hau kashi yazo kanshi visibly sai
wani dummm dayaji a kunneshi, baisan lokacin daya kama hannun sabeeha ba ya kwala kara yace “allahumma ajirnin fee museebati”
Sabeeha na ganin motar itama tayi saurin rungumeshi donta saddakar mutuwa zasuyi kawai, mutalib daya tabbatar da wannan motar k
ansu zatayo gashi ya kasa controlling steering motar yanaji yana gani, har motar tazo gab dasu, wani ikon allah, allah ya bashi iko juya steering din gefen titi, saboda speed din daya taka gashi babu burki dole motar ta bugi wani katon factory house dake g
efen titin, ta fasa ginin kafin ta tsaya, gaba dayansu ba karamin buguwa sukayi ba musamman shi mutalib din dake gaba, sabeeha ma dake bangaren mazauninshi ba karamin bugu tayi ba saboda yanda ta juyo ta kare taj din wannan yasa ta buge sosai.
Da yake bab
ban factory ne kuma da mutane a cikin sa tuni aka fara fiffitowa daga ciki aka zagaye motar, babu abunda motar keyi sai hayaqi, black na ganin haka ya juya akalar motarshi,ya gangara chan gefe.
Mutanen da suka firfito suna ganin accident din aka kira am
bulance, sannan suka fara kokarin ganin sun fidda waenda ke cikin motar saboda hayakin da takeyi.
Gaba daya wajen lokaci guda ya karade da mutane,sabeeh dake rungume da taj gaba daya ta gama jigata tana dagowa ta kalleshi ganin baiji ciwo ba, ta sauke wat
a ijiyar zuciya sai kawai ta sume warr a wajen,
Shiko har zuwa lokacin bai dawo