Showing 234001 words to 237000 words out of 338813 words
suka shiga mutane na zaune samari da yan
matansu anata shanawa, abun burgewa, suna shugowa kuwa kallo ya dawo garesu, ko ince gareshi,hadaddun matan nan haka suka dunga binshi da mayun idanunshi niko na taya sabeeha da lahaula tuff tuff karsu ci ye mata shi lol
đč
directly wajen order suka nufa ya
dubesu yace âtake what ever you likeâ
Maya tace âwow kasan zuciyanta,â
Haka suka fara order daman suka gasu yayan madara yayan class saida suka gama maya tace âwhat will you like to have uncle taj?? Would you like me to order for you? I promise you will
love itâ
Shuru yana kallon menu din, kamar mai tuna wani abu ya dago ya kalli wanda ke karban order din yace mashi âbubble gum and strawberry,â
âToppings sir?â Mutumin ya tambayeshi.
âJust berrysâ
âOkay sir your balance is 78,900â
Hannunshi ya sanya
cikin aljihun rugarsa ya zaro wata hadadduyar lether wallet ya bude sannan ya fiddo da black card dinshi ya miqama mutumin, su laila basu lura ba saida mutumin yace âsir iâm sorry but this card âŠ..â
Cikin husky voice dinshi ya dakatar da mutumin yace âtha
t unlimited world wide currency black cardâ
Shidai mutumin nan bai taba ganin irin katin ba haka nan ya tura cikin pos dinsu,aiko yana sawa kawai yaga ya tambayi currencyâ, cikin sauri ya miqa mashi ya saka sannan ya danna pin kudinsu ya fita.
Maya ta sa
ki baki beneath her breath tace âwowâŠthis is luxuryâ aranta ko babu abunda take ayyana sai ay gata ta zama matarshi, zata fantama, ya da taga dama, the life she has been dreaming for, ada tana ganin babu mai kudin dazaiyi satisfying dinta yanxu ko ta gani.
Suna tsaye suna jiran a gama packaging order su kamar da wasa sukaji sallama, kwata kwata hankalinshi na kan wayanshi baima san anayi ba, maya da laila suka juyo din ganin waye.
Wata kyakyawa ce ajin farko don agaskia ba yarinya bace don zatayi 26 haka,
looking peng gata fara sol kuma cikin shigar kirki take bata banza ba don atamfa ne a jikinta hannunta rike da LV baka tasha hand chains masu kyau.
Fuskanta babu kwalliya amma tana da kyan fuska.
âHey!!â
Maya ta hade tai sai laila ce tace âhello!!â Suk
a wani kareshi don ya juya masu baya.
âExcuse me i will love to have a conversation with your brotherâ
Dariya maya ta danyi ta kalleta sama da kasa sanin bayaji hausa yasa tace âhar kin isa kizo gabana sannan kice na matsa maki zakiyi magana da mijina? K
ina hauka ne?â
Da mamaki budurwar ke kallo su don ta dauka kannensa ne.
âWell ku biyu na gani ko akwai sauran biyun ne a gida?â Maya taji wani maqoqon abu a maqogoronta zatayi magana don harta harzuka bataqi taci uwarta a wajenba dukda kamar ta girmeta
laila tace ârabu da ita dan Allah,â
Tsaki budurwar tayi don tanada girman kai sosai gashi taji she felt embarrassing don akwai idanun mutane wannan yasa ta bar wajen nasu.
Karban order yayi ya juya sukabi bayanshi maya na gaba laila na baya har zuwa mota
.
Basu suka iso gida ba sai wajen karfe tara, suna isowa yayi parking suka jarba ledansu sukayi mashi godiya, maya sai yima laila take signal tayi gaba itako ta kasa kwashewa, baibi ta kansu ba yana kashe motar ya dauka ledan icecream dinshi ya wucesu.
M
aya ta dubi laila tace âke wallahi kinada matsala, kinata maki signal ki tafi kin wani tsayaâ
Tsaki laila tayi tace âau ni nasan me kike nufi naga kina tura baki sainayi tuannin ko duk cikin salon luring dinshi neâ tana fadin haka tayi gaba abunta, dauram
a kai wahala, kiri kiri kinsan yafi karfinki amma ki dage akanshi, sai yanxu ma ta kara tabbatar da maya fa tayi gaba sai a hankali kuma.
Part dinshi ya shiga yana bude kofar kamshin abunci ya mashi sallama, daman da yar yunwarsa don tun coffee dayasha ba
yajin yasha wani abu, aje ledan ice cream din yayi ya nufi wajen abunci, ganin yanda suke a jera kuka yana budewa yaga turiir ya gane bata dade da kawowa ba.
Wannan yasa ya juyo zuwa parlor ya dauka ledan ice cream din ya futa daga part din.
Main part ya
shiga a natse, kamar dai koda yaushe babu kowa a kasan ba tare da wani tunani ba kawai ya nufi kitchenyana fatan ya ganta anan.
Anatse yake tafiya harya karyo coner wajen kitchen din yana dago da fuskanshi kuwa daga nesa ya hangita tsaye, wani irin sanyi
yaji ya suake ajiyar zuciya anatse, abunci takeci a natse akan island ta dora hannunta daya ta dafe wajen ta juyama kofar baya.
Takowa ya somayi ahankali ya shugo kitchen din, bai yarda yayi making any sound ba dazaisa ta gane don kitchen dinma dai yana
da girma sosai ba kadan ba, yana shugowa ya dubi left and right ya hango switch din dake gefe, hannunshi yasa a wajen ya kashe ligjt din take wajen ya koma duhu dumm, cikin furgici ta juyo ga wajen kofar ayko take taga mutun tsaye don ga shadow dinshi a wa
jen saboda hasken dake haskowa, bata gama processing ko waye ba ya rufe kofar ragiwar hasken dake dan futowa ya dauke, ya soma takowa ahankali, kokarin gudu take zuwa ga kofar backyard yayi saurin cin mata kamar yana iya gani da wannan duhun, âhey!!! Its m
e.. â
tana jin muryarshi amaimakon ta natsu saita kara burkice âinnalillahi wa inna ilaihi rajiun na shiga uku wanna.,Wani irin abu ne har nan zai buyoni,idan aka shugo fa aka ganmuâ
Kamar yasan zatayi magana da hausa yayi setting wayarshi zuwa ga transl
ator tana magana kuwa wayar tayi translating yaji kuma ya maida wayar aljihunshi.
Zata iya cewa bata taba jin ya murmusa ba kaf zamanta dashi bayan ya samu lafiya sai yau, lokacin da bashida lafiya babu wanda ya kaishi faraâa.
âPrevention is better than
cure,how are you today..prin..cessâ
Cikin sauri ta dago kamar tana kallonshi, da mamaki sosai akan fuskanta don yana ganin fusknta saboda hasken wayanshi daya aje gefen island.
Tanason yin magana amma ta kasa sabod akaryayi translating, amma shes in so m
uch shick, tanajin anya taj din data baro ne a saudi kuwa why the sudden change? Kai abun ya bata mamaki, shine kuwa? Why is he soft towards her? Was he not that cold? Was he not that harsh taj daya tsani ganinta ma ? Yake jin haushi auren su? Amatsayinta
na yar aikinsa?.
Tana cikin tunani kawai taji lebenshi a kumatunta yayi pecking dinta âi missed you alotâ
Wani shock din ta sake shiga ta kasa daina kallonsa, âare you surprised?â Girgiza mashi kai tayi kamar wawuya yace âhmm looks like were are on the s
ame page right? Bibi..â
Tana jin haka tayi baya hartana bigewa da island tace âwash..â
Cikin sauri yace âsorry sorryâŠâ
Yana fadin haka ya sanya hannunshi ga kugunta ya dagata chak ya azata ga island din ya zamana tsayinsu yazo daidai ya jawo ledar icec
ream daya shugo dashi ya bude ya zaro jelato din ya miqa mata, kauda idanunta tayi ya sake kaiwa wajen fuskanta ta kauda idanunta ganin haka yasashi ya soma sha, juyowa tayi ta kalleshi da mamaki, ta rasa meysa yake mata wannan abun, yanxu tama rasa yanda
zata fara yi mashi, duk karyata kanta da takeyi yi yakeyi kamar bai san tanayi ba, ya kafe itama ta kafe,
Turashi ta somayi tana kokarin sauka ya matso tsakankaninta ya rike hannunta daya yace âshiiii, sit still before i do something elseâ tanajin haka t
a kama kanta don da karfi yake magana kowa ma yaji kenan ko a jikinshi, ji tayi kamar tayi kuka ta rasa me zatayi, tsoron magana take kar ajiyo su don anty rabi zata iya shugiwa anytime.
âSir please this is not right,â
Wani irin wahallaen kallo ya mata m
ai kashe zuciya da shanyayyun idanunsa baice komai ba ta sake cewa âthis is haram islamically,you are not my muharram, touching my body or my hand is a grave sin, you have no right to do that just because i am your maid, this ia disgusting, allah said who
so ever did that will be punish drastically, do i look like someone that givee her body to anyone? Do i look lust to you? Why are you doing this to meâ ta wani fashe da kuka, baiyi wata wata ba icecream din dayake bakinshi ya hade da nata bakin ya tura mat
a, yanda ya hada da halshen ta dole ta shanye lokaci guda daga nan kuwa yabita da wani zazzafan kiss.
Hankali a tashe ta soma tureshi kamar zasuyi dambe, gaba daya ya tafi yaui nisa bayajin kira, garin buge bugenta taba kokarin dambe dashi haka ta ture pl
ate din da takecin avunci daci, ta fara kokarin cike bakinta don hanashi access shiko ya kamo hannunta gamm sosai ice cream din ya soma diga a hannunta don narkewa yakeyi, ganin suna neman rasa nunfashinsu yasa ya cire bakinsa daga nata, adaidai lokacin na
n hannunta taso dagawa saidai yajishi akan fuskanshi donta harzuka sosai kawai sukaji takun tafiya, hankali tashe ta soma girgiza kanta sai hawaye, ta fara innaliliahi wa inna ilaihi rajiu, ganin hankalinta ya tashi sosai ya sashi miqa mata ice cream din h
annunshi yace âshiiâŠhold on to this â karba tayi da hanzari ya sungumeta da hannu daya ya dauka wayanshi ba tare da yabi takan abubuwan da suka watsar ba ta kofar backyard daya gani ya bude ya fuce.
Suna ficewa hadiza ta bude kofar, tana budewa taga duh
u, tsaki tayi tashinta kenan daga barci yunwa ta ciyota, hasken ta kunna kafin ta dubu kitchen din, ganin tsakiyar kitchen din a watse ta doka tsaki ta wuce wajen diban abuncin su a kuka tana ganin kadan yayi saura ta doka ashariya, âyan bura uba marasa mu
tunci, ci kamar jakai maimakon su ragemi da dan saura shine suka barni da ragowar tukunya mtewwâ
Tana fadin haka ta dauka cooler din ta futa dashi, tare da banko kofar.
Tana tafiya sabeeha ta sauke ajiyar zuciya, suna jingine da bangon backyard din ya ka
reta, zaka rantse babu kowa agabanshi don ya rufeta ruff gaba daya, dauke idanunshi yayi daga kofar ya maida ga sabeehar ganin yanda kirjinta ke sama da kasa jikinta na rawa sosai gashi har zuwa lokacin hawaye take âshes goneâ ya furta hakan yasa ta saki h
annunta ta fashe da kuka tana dukan kirjinsa har ranta.
âWhy are you doing this to me why? Why?? What it amma saw us? What kind of impression are you going to leave me with, how can i expalin to her, i am begging you, please and please leave me alone, i d
onât know who you are who what i ever did to you to deserve thisâ
âThatâs your mom???â Ya furta ahankali da mamaki sai kuma ganin yanda ta rikice kawai saboda taganta.
Tsaida hawayen nata tayi ta dubeshi tace âwallahi daga gobe bazaka kara ganina ba a gi
dan nan ba balle ka cigaba da min wannan Iskancin, gwara ma naje mama tamin auren kawai na huta da wannan balaâinâ
Tana rufe baki kawai translator dinna ta mashi translating, daman automatically takeyi yanda yayi setting dinshi up, aiko yana jin abunda
ta gama fada take yanayinshi ya sauya gaba daya, ya dubeta da kyau saida gabanta ya fadi ganin gaba daya ya sauya kamar bashi ba, har wani jajaja yakeyi jijiyoyin kanshi suka futo rudu rudu ya wani runtse idanu ya bude yana kokari danne anger dinshi, idan
fa yayi fushi shi kanshi yasan baya iya controlling kanshi kwata kwata.
âDonât you ever ever think of getting married to anyone ever again in your life,â
Yanda ya nuna bacin rai haka ta nuna nata rai a bace tace âwhy???? You have no right or say on m
y life, cause youâre no one to me,â
Ayfa wannan magana datayi ba karamin kunnashi tayi ba, anger level dinshi yakai wajen 90,
âI do have a right on you, and i have the right that no one in this entire world can intervene when it comes to you!!!!! Cause
youâre mine! Fatima..you are mine!!!â
Wata iriyar bazawarar dariya tayi tana kallonshi, tana hango wani abu waishi kishi da boyayyan abu a tattare dashi wanda zata iya fasaarashi da so, amma kuma bata jin wannan zai taba kasance gaskia, taj bazai taba son
ta ba evwn in her wildest dreams, thatâs impossible yafi karfinta nesa ba kusa ba.
Zadai ta iya yarda da kishi shima dai bataga dalilin da zaisa yayi kishinta ba yanxu don babu wata alaqa a tare dasu, aure ne kuma yanxu babu shi don ya tsinkeshi tun kafin
ya koreta ma.
âHow did I become yours? How????? Toh bari kaji, wallahi wallahi babu abunda zai hanani yin aure, da in zauna ina ganinka gwara naje chan na auri koma wayeâŠâ
Jikinsa ne ya mutu ganin da gaske take, idan aka zafi da zafi suka hadu babu abun
da zai haifar sai matsala gwara shi ya sauko kawai gashi bayason ya fada mata aurenshi na kanta har zuwa yanxu saidai yanda yaga reaction dinta ayanxu da yanda ta kafeta yasashi ya tsorata, ga wani irin kishi dake turnikeshi jin kawai tana maganar zata aur
i wani bayan kuma akwai auransa akanta kaii ina bazai yuwu ba.
Murmushi yayi wanda yasa ta shiga rudu, yanxu ta ganshi cikin bacin rai musmaman maganar datayi mashi lokaci guda kuma ya sauya kamar bashi ba? Anya lafiyarsa kalau kuwa ta tambayi kanta ya ma
idata kamar wata wawiya.
Hannunta daya bata icecream ta rike kafin ya sungumota ya kalla ganin icecrem din yana dripping,hannnun ya jawo daidai bakinsa kawai ya soma lasar yatsunta kamar lolipop, take ta nemi natsuwarta ta rasata gaba daya, kafafu suka fa
ra rawa, saida ya lashe tass kafin ya karbi ragowar dake cone din yasa abakin shi, ya shanye tass,kallonshi take kamar wata wawiya, wallahi saida ta bashi dariya daga reaction dinta ya guntse dariya ta hanyar smiling kawai, how can someone not fall for hi
s innocent face? Ya Allah.
Dab da ita ya matso ya sakala kanshi tsakanin wuyanta ya aje habarshi a wajen yana sauke mata nunfashi mai zafi yace âDa aurena akanki zaki je ki auri? Dama anayin aure kan aure ne ban sani ba?â
Ay tuni ta nemi shauqin da jikin
ta ya fara ta rasa, the got the shocking of her life at the moment.
Yana gama fadin haka yayi kissing gefen wuyanta, tayi saurin runtse idanunta sanyin lebbanshi har jijiyoyinta tajisu.
Matsawa yayi daga jikinta kafin ya hade rai soaai kamar bai taba dar
iya ba yace âthe your little game ends here? If you insist on being stubborn you will leave me with no other option but to tell mama about usâ
Yana fadin haka ya juya zai bar wajen hankali a tashe tasha gabanshi.
âWhat are you talking about? Tajâ
Kai ya
nda ta fadi sunan sa har ranshi, saiyaji dama da didi ta kirashi dashi yafi son jin sunan a bakinta.
âYea you heard me rightâŠyou are my wife and Iâm your husband according to the sunnahâ
âNo karyane wallahi, karyaneâ ta fashe da kuka sosai.
Murmushi yay
i ya kama kumatunta, shi abun dadi yake mashi wallahi, he find yanda take tsorata dashi attractive, abun dadi yake mashi sosai.
âWowâŠseem like the fatima that i know is back already huh?? Kin bani wahala, why where you stubborn? Gashi baki iya karya baâ
Ay saita sake fashewa da kuka sosai, kamar ta dora hannu a kasa ta kwala ihu sosai haka takeji.
âSabeehaaaâŠsabeehaaâ basira ta kwalo mata kira
Cikin gaggawa ta juya harda leke ta taba ta bayanshi gabanta na faduwa ta nufi kofar, basira ta kalleta ganinta
a furgice tace âyayadai? Kukan me kikeyi?â
âAbu ne ya fada cikin idanu naâ
Yanda ta fada tana karkarwa kana ganinta kaga mara gaskia
Tureta basira tayi ta leka backyard din ganin babu kowa yasa tace ânanna tana kirankiâ
Tana fadin haka ta wuce abunta
sabeeha ta duba taga ya tafi gabanta baibar faduwa ba ta wuce cikin gida , wanke fuskanta ta fara yi kafin ta wuce sama wajen nanna.
Da sallama ta shugo part din wajen karfe homa ta girfta sosai.
Nanna na ganinta tace âshugo mata yarinyar kirkiâ
Sunkuya
r da kanta tayi kasa ta kasa kallon cikin idanun nanna ba kamr da ba har wata kunya kunya taji tazo mata.
Har kasa ta duqa nesa da uga tace ânanna ina wuni ya mai jiki? Allah yasa kaffara neâ
âJiki da sauqi bakuzo dubiya ba anne nata tambayarkiâ
Da mama
ki sabeeha ta dagi tace âallah sarki, inaso naje wallahi toh anty rabi batace zamuje bane shi yasaâ
âKarki damu gobe da safe saimuje tare, kafar tawa ce ta dan motsa shine nasa a kiraki kidanmin yar tausar nan muyi hira kafin karfe sha dayaâ
Dariya sabee
ha tayi harta dan sake tace âtoh nannaâ
Matsowa tayi ta farama nanna tausa suna hira nanna ta tambayi meya samu idanunta tace abune ya shiga idanunshi shiyasa.
Sun wuce wajen 11:30 suna hira har taj ya kira sukayi sallama sabewha najin yanda yake tambaya
rta ko akwai abunda ke damunta tace mashi ah ah, da alamu dai ya samu cikin farin cikin datake mashi fata, uwar daya rasa a baya allah yayi yanada rabon samunta ayanxu.
Ganin dare yayi soaai yasa nanna tace mata taje ta kwanta da safe ta shirya zasuje asi
biti tare cikin murna sukayi sallama.
Tana futa kasa ta sauko, damuwarta data mance ta dawo mata, haka ta koma daki ta tadda basira ta kwanta abunta, kwana tayi dai a zaune saboda maganganun da sukayi da taj, a karshe dai taqi yarda da abunda ya fada dukd
a deep down tasan it can be possible