Showing 129001 words to 132000 words out of 150519 words

Chapter 44 - Mannubiya Complete

‘’gobe su shirya around 8, akwai babbar likitar da ya yi booking, za ta zo ta duba Innar. Idan t

a zo

ɗ

in za ta tafi da ita asibitinta a goben, in suka gama aka maido Innar gida kuma Matar za ta dinga zuwa gida kullum (ko ita ko wakilliyarta) ana duba Innar ‘’

Daganan ya ce ‘’ta tura masa adress d’in gidan nasu zai turawa Likitar’’

Shiruu Manu ta y

i, dan ita har ga Allah batayi tunanin Likita zai kira a daren nan ba, bayaga hakan ba ma ta yi tunanin abun zai damesa har haka ba…

ta ji dad’i matuk’a da ya damu da damuwarta, kuma ta ji dad’i da innar tasu za ta samu kulawar lafiya ta musamman dan ta

san InshaaAllah da taimakon ubangiji za ta warke in ta samu kulawa ta musamman, wanda hakan shine babban burinta ita da y’an uwanta a halin yanzu(inna ta warke)

To amma kuma sai take gani kamar

ɗ

awainiyar da Yashjub

ɗ

in yake yi da su ta yi yawa, ba wai ko

dan tana tunanin za ta d’aura masa nauyi ko kuma aljihunsa zai yi k’asa ba dan ta san hakan ba zai tab’a aljihunsa ta koina ba tunda ya riga ya tara, kawai dai tana ganin kamar in hakan ta faru su d’in za’a ga kamar sun zira jiki sun sakankance da shi day

awa, kar kuma aga kamar ko kwa

ɗ

a’…..’’

Muryarsa ce ta katse ta jin yana cewa “Likitan Babba ce ta kware sosai a aikinta. kar ki damu inshaaAllah innarmu ta kusan warkewa’’

Ajiyar zuciya ta sauk’e kafin a hankali ta ce ‘’bansan ta Ina zan fara yi maka

godiya ba’’

Cikin katseta ya ce ’’Mannubiya, tsakani na da ke babu godiya’’

Sai kuma ya d’an yi murmushi tukunna ya ce ’’kawai dai tukuicin da na ke da shirin tambayar ki gobe ne nake addu’ar Allah yasa kar ki ce A’a’’

Ahankali ta ji ya sauk’e ajiyar z

uciya kafin ya ce

‘’good 9te, sweet dreams’’

A hankali kamar itama bataso ya ji tace masa “good nyt’’…

Murmushi kawai ta ji yayi daganan suka yanke kiran a tare kowannen su yana yi kamar bayaso.

Yana katse wayar ya koma ya kwanta rigingine akan gadon

yana wani kalar murmushi….

Ƙ

arar wayarsa ce ta katse shi…

yana d’auka da ya kalla kawai sai ya maida kanshi ya kwanta ba tare da ya amsa ba!

Yana mai jin yanayin rai da zuciyarsa suna chanjawa….tun d’azu Mommy take kiran sa, tun yana wayar da Manubiya h

ar yayi da Doctor ya koma ya sake yi da Manubiya….

Shi da farko ma bai san ita bace ba dan bai duba mai kiran nashi ba, sai da ya gama shirya appointment da Doctor tukunna ya ga ashe ita ce.

Ya riga ya san ba wani abun bane kawai wayar da ta ji yana yi n

e ya kuma d’aga mata hankali tunda tun daga d’azun har izuwa yanzu bata d’aga k’afa na minti uku ba! kiran sa kawai take ta yi akai akai…ba ƙaƙƙautawa

Ya san yana d’auka za ta fara tambayar sa da wa yake waya kamar wani k’aramin Yaro,

ba zai iya yi mata d

ogon bayani ba gaskiya, gashi kuma dama a fusace yake da ita.

Zai san abunda zai fad’a mata dan har ga Allah sai komai ya kammala tukunna za ta ji, saboda bai yarda da Mommy ba akan duk wani abunda ya shafi Kausar!!!

Sarai ya ji abunda Kausar d’in take fad

’a mata a ranar da ya je sama wajen Mommyn zai yi mata magana akan ‘ta daina turo masa Kausar side d’in sa’,

Shiyasa ya yanke akan ba za su ji yanzu ba sai Daddy ya amince sannan komai ya shiryu ya zama ready tukunna, sannan bayaga wannan dalilin ma yanada

dalilai dayawa….

Kiran wayar ne ya sake shigowa dan haka ya kalla, kafin ya sake d’auke kai…har ga Allah bai san me zai ce mata ba idan ya d’auka, shiyasa ya bari akan in ya gama shawarar me zai ce mata

ɗ

in da zuciyarsa sai ya saurareta amma ba yanzu ba,

dan baya so ta chanja mishi yanayi na nisha

ɗ

in da yake a ciki yanzu..

Ya san abunda ya ke yi baya kyautawa amman itama Mommy bata kyauta mishi ba!

Ba zai iya yi mata dariya ko ya sake mata ba, yana jin zafin ta har yanzu.….na marin da ta yi masa a gaban

k’annensa sannan ta fifita Yassir sama da shi, har gobe idan ya tuno maganganunta ji yake kamar ya yi kuka, abun yayi masa ciwo sosai, ya tsaya a ransa, ya kasa mantawa…..

Cikin son kawar da tunanin ya maida hankalin shi ga Manubiya, wadda tausayinta gab

a d’aya ya mamayesa tun

ɗ

azu, a hankali ya ce ’’Allah ya sa a dace da magani da pt

ɗ

in doctor sofia, a samu mshaifiyarta ta warke ta fara magana’’

yana wannan tunanin text na adress d’inta ya shigo wayarsa dan haka ya turawa Dr sofia d’aga haka ya mik’e y

a fice.

Wajen Daddy ya fara biyawa ya bashi hak’uri sosai tukunna yayi masa sai da safe ya wuce.

Ya san cewa uwa daban take kuma tanada daraja, shiyasa duk yadda ya so sai ya gagara wuce side d’inta ba tare da ya shiga ba dan ya san hakan bai kamata ba

duba da yadda tayi ta kiranshi ma ya ƙi d’auka.

Ba dan ransa yana so ba, haka nan ya k’arasa bak’in k’ofar side d’in nata ya shige cikin parlourn ya wuce zuwa bedroom d’inta.

murd’a k’ofar yayi amman ga mamakinsa sai ya ji ta a rufe.

Yana shirin fara kn

ocking ya ji magana k’asa-k’asa….kamar zai tsaya kuma sai ya juya kawai ya fita dan ya san ita da Baaba Larai ne kuma magana mai mahimmanci ce sukeyi tunda har ya mud’a handle amman suka gagara lura

sannan ko yaro ne shi

ɗ

in, ya san bai kamata ya yi musu

la

ɓ

e ba.

Da wannan tunanin ya fice ya nufi d’akin Yahanasu yana mamakin yadda sam baya jin Mommy a jikinshi, dan har ga Allah shi kansa abun yana damun sa….

kwata-kwata baya jin ta kamar yadda yake jin Daddy da su Yasira wanda kamata yayi ma ace ya fi jin

ta a zuciyarsa fiye da kowa tunda ita soyayyar uwa daban take…

Har a bakin ka’aba ya yi adduar ‘Allah ya saka masa soyayyar mahaifiyarsa a cikin zuciyar sa’

saboda wani zubin har tsoro ya ke kar ya je shi bai sani ba rashin shak’uwar su ta ja yayi wani abu

n da za ta ji haushi, ta ga kamar ba ya kula da ita yadda ya kamata, ya je garin hakan ya fad’a halaka.

Shiyasa ko da yaushe ya ke iyakar bakin k’ok’arin sa wajen ganin ya samu ya jata a jiki to ita kuma gashi yanzu ta zo ta kuma bak’anta masa rai akan Ya

sir!!!

da sauri ya kawar da tunanin saboda in ya tuna ma ransa sake dagulewa yake yi dan

maganganun da ta farfad’a a ranar sun tsaya masa a rai matuk’a…..

Cikin takunsa ya k’arasa dak’in Yahansu, bayan ya gama yankewa akan

‘sai Daddy ya gama hucewa tu

kunna maybe ko zuwa gobe ya same shi da maganar Manubiya.’

Ya san bashi da matsala tunda Daddy da bakinsa ya sha gaya musu cewa “ko wanene ko wacece in suka kawo zai aura musu a duk lokacin da suke so in dai tarbiyyan su yayi masa’’

Amma dukda hakan yan

a adduar Allah yasa ya dace, kar Daddy ya ba

ɗ

a masa ƙasa a ido.

Sai da ya shiga da sallama tukunna ya

ɗ

an sake yi mata knocking dan ya fahimci kamar ma bata san ya shigo

ɗ

in ba…saboda a chan kan tebur ya hangeta ta barbaza takardu da alamun aiki takeyi

.

Glasses d’in idonta ta zare ta mik’e ta nufesa tana murmushi.

..

A gefen gado ta zauna tukunna tace masa’’Bismillah’’ta yi maganar tana nuna masa gefenta,

ganin yadda ya tsura mata idanu.

Sai a sannan ya d’an sauk’e ajiyar zuciya yana me zama a gefen

nata ya ce ’’baki gama warkewa ba amma kika zauna aiki har twelve?

ya jikin naki?’’

Yayi mata tambayar yana kallon ta.

Murmushi kawai ta yi kafin ta ce

‘’Alhamdulillah’’

Zata yi magana ya katseta ta hanyar cewa

‘’Tunani kike yi ko? shiyasa ki ke ta t

ulawa kan ki aiki..

har yanzu kin k’i ki kwantar da hankalinki’’

Murmushin ta sake yi sannan tace

‘’Bafa na tunanin komai Yash,

mu bar maganar nan, yanzu fad’a min meye kake so ka gaya min?”

Ta fad’i hakan da murmushi kwance akan fuskarta.

D’an k’ura ma

ta ido yayi kafin ya ce ’’Mun fara b’oye-b’oye a tsakanin mu kenan!

Kin san dai za ki iya tattauna koma mene dani dai ko?.

ki kwantar da hankalinki dan Allah Yahanasu, ni wallahi har ga Allah ban ga wani tsufan da kikayi ba, meyemarabar ki ke da su Kausar

d’in??

Kausar ta kusa 28 fa haka itama Yassira, ita kam tama rufe 28 d’in…

meye marabar ku da za ki bi ki d’aga hankalinki??’’.

A hankali ta ce

‘’Yash, ba zaka gane ba, na tare musu hanya. in ban wuce ba taya za su saki jiki su ga dacewar suma ya kam

ata su wuce???’’

K’ura mata idanu ya yi, wanda har sai da ya sanyata d’an sunkuyar da kanta tukunna ya ce

‘’Mommy ko Baaba Larai wani a cikinsu ne ya gaya miki haka ko? ko kuma su Kaisar d’in?’’

‘’Yash dan Allah mu bar maganar nan, ka san dai yadda nake

ji idan ana irin wannan maganar ko?

ka bar maganar kawai’’

Ajiyar zuciya ya sauk’e tukunna ya ce ’’tam, na ji, zan bar maganar

amman sai kin yi min alk’awarin kin daina tunani kuma kin daina

ɓ

oye min abubuwa, idan kinada damuwa ki dinga tattaunawa da ni

pls za ki ji sanyi a ranki!

zama a d’aki ke kad’ai daga ke sai matsalolinki ba abunda zai ja miki sai depression!

Ki kwantar da hankalinki,

Aure nufi ne na Ubangiji…

yanzu ne fa za ma ki fara 30s d’in ki Yahanasu sai yanzun ne ma fa kika zama lady,

kar

ki biyewa al’adar Bahaushe ki kashe kanki, kalli yadda kika rame fa.’’

Hawayen da ya zubo mata ta ido d’aya ta sa Hannu ta share kafin ta ce ’’Yash,dole abun ya dameni….tun Inada shekaru 15 nake so inga na yi aure. so nayi Ina gama secondary school ace

na yi aurena,

ba wai dan komai ba sai dan

kawai ni inaso in ga na yi aure na haihu na kula da family d’ina, amma kalle ni har yanzu”.

Ajiyar zuciya ya sauk’e, ya matsa kusa da ita ya kama kafad’unta tukunna

yace’’kalle ni nan Yaha’’

Sai da ta d’ago ta

kalleshin tukunna ya ce

‘’Bawa, kowanne da akwai tashi kalar k’addarar,

ki d’auka ke wannan ce taki…

Ubangiji dama ya kan jarabcemu da abunda muke matukar so, za mu samu delay amma da ikon shi in mukayi hak’uri sai ki ga mun samu har ma da k’ari.

Ki god

ewa Allah ma ke da ya jarabceki a yanzu, ba sai kin tsufa ba, saboda a kullum Ina yi miki addua ‘InshaaAllah wannan ita kad’ai ce mummunar k’addarar ki!

kuma itama

ɗ

in inshaaAllah kwanan nan za ki yi auren ki, komai ya daidaita.

InshaaAllah za ki samu mu

tum mai hankali mai tsananin k’aunar ki, ki yi aure, ki hayayyafa, hankalinki ya kwanta, ki samu kwanciyar hankalin da in kika tuna kin tab’a shiga wannan damuwar ma sai ki nemi b’acin ran da kika shiga a yanzu ki rasa, ki ji kamar bai tab’a faruwa ba.

In

shaaAllah za ki samu yalwataccen farin ciki a gaba wanda zai goge duk wannan bak’in cikin da kike a ciki.’

Amma yanzun ina so ki rungumi k’addararki ki cinye jarabawarki sannan ki kwantar da hankalinki, kin ji ko?’’

A hankali ta jinjina Kai ta goge hawa

yenta ta ce ’’na gode Yash, Thankyou so much(na gode sosai)”.

‘’You are welcome

(Babu komai ai)”

Ya ce, yana murmushi kafin ya cikata

sannan ya ce ’’akwai Labari mai da

ɗ

i, amma ki fara yi min alƙawarin ba za ki fad’awa kowa ba a yanzu sai in gaya miki…

saboda inaso sai komai ya kankama tukunna kafin kowa ya ji’’



Tana wani faffa

ɗ

an murmushi ta d’aga mishi kai ta ce ‘’na yi alƙawari’’

Wani kalar murmushi irin kamar ya na

ɗ

an jin kunyarta

ɗ

innan ta ga yana yi kafin ya ce ’’kin kusa ki yi k’anwa…

Insha

aAllah inaga wani watan ko wataƙila kafin ma nan da wata

ɗ

aya

Zan yi aure, in har Daddy ya bani ha

ɗ

in kai ita kuma Yarinyar ta bani dama da”.

Yahanasu ba ta san lokacin da ta ce ‘’what!? (Da gaske!?)’’ cikin farin ciki ba.

Tana mai zaro idanunta

Kafin t

a d’aura da cewa “eh lalle Manubiya ta ciri tuta,’’

A hankali ya yi murmushi ya ce ’’eh, da gaske, ki tayani da addu’a da k’ok’ari a yi auren nan kamar yadda na tsara da sauri, saboda Manubiya ta riga ta sace zuciyata’’.

Dariya sosai Yahanasu ta yi kafin

ta mik’e ta ce “ina zuwa” tukunna ta Isa jikin k’ofa ta bud’e, ta d’an duba tare da sak’ala key..

saboda yadda ta ji jikinta ya bata akwai Mutum a wajen.

Tana dawowa ta zauna sannan ta ce

‘’Yanzu tou ya ake ciki?

Itama ta amince ne? sannan Yash kana g

anin ƙin gayawa su Mommy ba zai janyo wata matsalar ba kuwa?

Kar su ga ka b’oye musu sannan ka gaya musu a k’urarren lokaci, Ka san ba za su ji dad’i ba, za su ce bama su san kana da budurwar ba.

Dole na san in suka ji aure kwatsam zasuga kamar ka b’oye

musu ne ko wani abu makamancin haka’’

Iska ya fesar kafin ya ce ‘’Yaha, kin san abunda na gaya miki kwanaki akan Kausar..

In ta ji labarin Inada budurwa aiki ne, kuma kin san Mommy bayanta za ta bi!

Dan haka

Pls, ki bar maganar nan, bana so in gaya musu s

aboda Kausar wadda banaso ma Ina tuna abunda na ji ranar ta fad’a a kaina, wallahi raina b’aci yake yi!!!.

Maganar Manubiya kuma gobe zan gaya mata

dai..

inshaaAllah Ina fatan Allah yasa ta amince da ni,

dan ba zan ma iya tunanin wai bata amince d’in ba.

Ina adduar Allah yasa zargina ya zamo gaskiya dan na ga kamar itama tana so na.

In komai ya kammala za ai auren ciki gaggawa dan ba zan tsaya

ɓ

ata lokacin da zai bawa Mommy ko Kausar damar kawo min cikas ba.”

Murmushi yahanasu ta yi, kafin ta ce ’’na f

ahimceka, kuma inshaaAllah ba za ma a samu matsalar komai ba.

sannan na san dole ma Manubiya ta ce maka yes! goben nan, dan

bana jin a kaf fad’in duniyar nan akwai Macen da za ta ƙi amincewa da lil bro

ɗ

ina(ƙanina)’’.

Dariya ya yi kafin ya d’an harare ta

cikin sigar wasa, sannan ya ce ’’lil bro kuma? ko cikakkiyar awa d’aya fa ba ki bani ba’’

‘’Amma dai na girme ka! ko da da second d’aya ne, na dai girme ka’’

Dariya duk sukayi kafin Yahanasu ta ce ‘’amma ta ya kake tunanin iyayen ita Manubiyan za su am

ince su aura maka y’ar su a cikin wata d’aya kamar yadda ka fad’a?

Ko zaka d’an d’aga k’afa ko wata uku hak….’’

Girgiza Kai kawai ya yi kafin ya ce ‘’gaskiya ba zan iya ba,

dukda ban san ta ya za’ayi su yarda da auren a haka ba amma zan yi ta addu’a, ke

ma ki tayani,’’

Yayi mata maganar cikin yin kalar tausayi, har da wani karyar da wuya .

Tausayi da dariya ya bata dan

haka ta ce ‘’inshaaAllah, komai zai tafi yadda kake so’’.

A hankali ya ce ‘‘Allah yasa”

daga nan suka shiga tattaunawa game da lamarin…

.’’

Yahansu ta san menene so duba da yadda itama ta so first love

ɗ

inta(saurayinta na farko a duniya) kamar ranta,,saurayin da ya fara yin watsi da ita…

Shiyasa yanzu sam bata ganin laifin Yashjub da ya gigice akan Manubiya….

Adduarta d’aya ita ce ‘Alla

h yasa a bashi ita a yi auren kamar yadda suketa tsarawa yanzun, Allah yasa kar su Mommy su kawo cikas d’in komai.’

Yash yana k’aunar y’ar uwar tasa sosai..ya lura da yadda su Yasira basa janta a jiki..dukda bai ma san wasu daga ciki hantarar da suke yi

mata ba

amman yana yawan tsawatar musu da nuna musu gaskiya,

kawai dai ya san tunda suka riga suka nuna basa sonta to ba lalle ya iya gyara tsakaninsu su dawo su k’aunace yadda ya kamata ba. Yanaso ta ji itama ta musamman ce…itama ta ji tanada

ɗ

an uwa me

kaunarta a ko da yaushe, shiyasa ya ke bata kulawa ta musamman,

kuma har ga Allah yana ji da itan da gasken gaske kuma ita kad’aice zai yi shawara da ita ya ji dad’i dan sun saba sosai, shiyasa yanzun ma yake ta neman shawarwarin ta…

Ta kuwa ji dad’i

tun

ba ma da ya ce ‘itace za ta had’a masa lefe ba!’

bata san lokacin da ta fashe da kuka ba….

Yahanasu….

Ta kan yi kukan rashin jituwa tsakaninta da y’an uwanta mata, amma a duk lokacin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login