Showing 9001 words to 12000 words out of 150519 words

Chapter 4 - Mannubiya Complete

ƙarfi!!!…

Ya

ɗ

an jima a haka kafin

ya bu

ɗ

e Idanun ya

ɗ

an sake matsawa inda ta ke

tukunna a hankali cikin tsananin mutuwar jiki ya ce “Kausar, ni

ne na ke nacin, ni na takuraki kuma yau??”

Shirun da ya ga ta yi ta kauda Kai ne ya sanya shi sake matsawa sosai gareta a hankali ya ce

‘’har yanzu, akan abunda ya farun nan ne ki ke jin haushi na, ko?”

Sai a sannan ta

ɗ

aago Idanuwanta ta kalleshi, a ha

nkali itama ta ce

‘’Yassir bana son yawan magana ayanzu amman sai surutu ka ke ta sakawa Ina yi..

Bari ka ji, idan ka ga dama ka je ka nemi duk ƴan matan duniyar nan, na fa

ɗ

a maka ba damuwa ta bane ba!

Sannan in dai cikinka zai iya

ɗ

auka to dan Allah ka

je ka juye masa dukkan nin giyar da ke a cikin duniyar nan shima duk ba matsalata bace ba, iyaka abunda na ke so daga gareka shi ne “space!!”

Don Allah Yassir ka

ɗ

an ƙyaleni na wani

ɗ

an lokaci, ba na son takura”.

Ta na gama fa

ɗ

in haka

ta juya ta shige to

ilet da sauri

ganin ya na shirin ruƙota.

Aikuwa har bakin ƙofar toilet

ɗ

in ya je ya yi ta faman knocking

Ya na rarrashinta ta amman sam ta ƙi ta tanka shi.

Ya jima a wajen kafin da kyar ya jaa ƙafafuwansa ya bar

ɗ

akin yana mamakin abun da ya ke damun Ƙ

ausar….

Tun suna da shekaru 14 a duniya su ke soyayya

ya kuma san ta na tsananin ƙaunarsa, kawai dai bai san mai ya faru kwana biyun nan ba, gaba

ɗ

aya ta hargitse, kamar ma ko kallon sa ba ta son yi…..

….

Sai da ta ji fitar sa,

tukunna ta sauƙe wata na

nnauyar ajiyar Zuciya ta bu

ɗ

e ƙofar ta fito…

Ba wai ba ta son Yassir kwata-kwata bane a yanzu.

Tabbas akwai ragowar burbu

ɗ

in soyayyar sa a cikin Zuciyar ta har kawo wannan lokacin.

Tun suna Yara ta san YASHJUB ya na burgeta amma ba ta ta

ɓ

a sanin

soyayyar

shi za ta iya yi wa zuciyarta mahaukacin kamu ba

sai da ta ganshi after 10 years!!.

Sannan bayan soyayyar ta gare shi, babu ta inda za a ha

ɗ

a Yashjub da Yassir…

Kyau, Ilimi, class, ha

ɗ

uwa! Uwa uba ku

ɗ

i duj

Yashjub ya fi Yassir komai, ta koina.

Tabbas

ta san za ta sha fama.

Ta san dq wuya Yassir ya haƙura cikin sauƙi sannan da wuya shima Yashjub ya yarda cikin sauƙi, ga kuma Iyayensu waenda ta san ba ƙaramin rikici za fa kunno a tsakaninsu ta hanyar yin hakan ba! To amma ya ta iya?!

Dan har ga Allah b

a ta jin ta na da sauran numfashi a gaba

muddin rayuwarta babu Yashjub a ciki….

Duk yadda Yassir ya so daurewa kasawa ya yi!

A yadda ya ke jinshi tsaf zai fashe da kuka, shiyasa bai kula kowa ba haka nan ya zo ya wuce taron jama’ar wajen ya shige cikin

wani

ɗ

an ƙaramin

ɗ

aki a nan jikin parlourn….

Yana shiga ko ida rufe ƙofar bai yi ba!

Hawaye su ka wanke mishi fuska!.

Duk wani abu wanda ya ke za a iya fasawa a cikin

ɗ

akin sai da ya fasa shi!

Wanda hakan ne ya janyo hankalin jama’ar da ya bari a waje!

bari

Har ta kai ga Abokanan shi guda biyu shigowa….

Dama a yadda su ka ga ya sauƙƙo

ɗ

in sun san ba lafiya ba.

Da kyar

ɗ

ayan ya iya kwace kwalbar Hannu shi wadda ta yi masa jina-jina…

Ya yar da ita

Cikin

ɓ

acin rai ya ce

‘’Haba Yassir!!

Kana hauka ne?

Wai duk akan Mace ne ka ke wannan jahilcin?

A haka kana mata naci zata soka ne an gaya maka?.

In bata sonka ka haƙura mana

A Ina aka ta

ɓ

a yin so dole.”

Cikin tsananin fushi

Yassir

ɗ

in ya shaƙo wuyan shi

Wanda hakan ya sanya

ɗ

ayan Abokin nasu ya matso

ya fara lalla

ɓ

a shi da bashi haƙuri, dan ya

lura ba ya tare da hankalinsa…

Da kyar kuwa ya samu

ya cika shi, Abokin nasu ya juya yana wani irin huci da sauƙe ajiyar zuciya a jejjere…

Cikin tsananin

ɗ

acin zuciya Yassir ya cewa

ɗ

ayan

“Ka shirya komai.

Kowa ya watse.”

•••••••

B U K

Kano

Bayani tuƙuru lecturen ya ke yi, wanda ya yi tsaye a gaban whiteboard na lecture hall

ɗ

in.

Gaba

ɗ

aya hankulan

ɗ

aliban ya na a kan shi ne, ajin ya yi tsit kowa ya nutsu wanda hakan ke tabbatar da Ana jin tsoron lectu

rer din…

Kowa ya nutsu kalli

ɗ

aya za a yi musu a fahimci babu mai buƙatar yin laifi.

Tunda ya shigo ajin ya lura da ita da kuma yanayinta…..

Farar budurwa ce,

sai dai ba ƙal ba

amman yanayin farin na ta mai tsananin kyau da

ɗ

aukar hankali ne..

Zaune t

a ke a cikin ajin sai dai zaman nata bai

ɓ

oye yanayin halittarta ba…ta na da tsayi sannan ba ta da jiki amman ba za a kirata da ƴar siririya ba sakamokon yanayin

ƙ

irar da Allah ya yi mata…

Sannan kyakkyawa ce ajin farko,

Yauma kamar kullum tun shigowar

ta ajin nasu lecturern ya fahimci hankali da tunanin ta ba sa ajin,

dan tun farko fara

ɗ

ecturen ya ga ta zabga Uban tagumi da Hannu

ɗ

aya.

Yana shirin

ɗ

auke Idanunsa daga kanta kawai ya ga hawaye sun fara zubowa daga cikin idanunta!

Wanda ya fahimci ita

kanta ba ta san hawayen sun taho ba har sai da su ka samu nasarar sauƙa akan kumatunta tukunna ta ji ta fahimta, dan haka da sauri ta sunkuyar da kanta ƙasa, kawai kuma sai ta fashe da kuka marar sauti.

Har aka yi lecture

ɗ

im aka gama aka

ɗ

auki attendanc

e bama ta san an yi ba

Saboda yau

ɗ

in zagewa ta yi sosai ta zubar da hawayen da suka tarar mata a ƙirji su ke bada gudunmmawa a ƙaruwar ƙuncin ta.

Ta kuwa dan ji sanyi ba ka

ɗ

an ba …..

‘’MANU!!

Za mu wuce‘’

Muryar budurwar da ta ke zaune a gefen ta ta

katse mata hawaye da ajiyar zuciyar da take ta faman sauƙewa a jejjere.

Da sauri ta sa Hannu ta goge fuskarta, kafin ta

ɗ

ago.

Ko kallon su ba ta yi ba, kawai ta

ɗ

an matsar da ƙafar ta gefe domin su samu damar wucewan…

Tana jin

ɗ

ayar ta ce

‘’Allah ya kya

uta!!

Kowa dai yana da damuwar nan daurewa kawai akeyi.”

Bata da lokacin su, dan zuwa wannan lokacin abunda ya ke kanta ma ita kam ya ishe ta ya yi mata yawa ma, tunda gashi yau

har da kuka tuƙuru ta yi a aji, dan haka ko shirin biyesu ma ba ta yi ba, ta

barsu su ka wuce. Kafin itama ta

ɗ

an sunkuya ta

ɗ

auki ko

ɗ

a

ɗɗ

iyar Jakarta tukunna ta miƙe, ba ta yarda ta kalli kowa ba, kawai ta nufi ƙofa.

Ai kuwa kamar wata tv haka ragowar students

ɗ

in suka bita da kallo, wasu ta basu tausayi wasu kuma ta basu mamaki

!

Dan tashi

ɗ

aya duk wanda ya kalli fuskarta to ya san kuka ne ta yi.

Gaba

ɗ

aya duk sai ta ji ta muzanta ganin kalar yadda ake ta kallon ta..

Ta ji sauƙin ra

ɗ

a

ɗ

in zuciyar ta tabbas

amman kuma duk sai ta ji takaicin kanta na kukan da ta zage ta rasga

a aji, dan haka tana fita ta wuce

Ko ABBAKAR yau ba ta tsaya jira ba.

Tana fara tafiya ta jiyo shi ya biyo ta a baya yana kiran ta

“Manu ! Manu !! Manu!!!.”

Sai da ta

ɗ

an gyara fuskarta wai ita ala dole kar shima ya gane kuka ne ta yi!

Tukunna ta

ɗ

a

n tsaya ba tare da ta juya ba… a haka ya ƙaraso

ya sameta a wajen ya na

ɗ

an haki

wanda ya ke nuni da sai da ya ha

ɗ

a da gudu tukunna iske ta, ya na hakin ya ce

‘’Hope dai ba ki yi attendance ba.

Kar Sir Najeeb ya ga sunanki biyu ya fito,

ɗ

azu na ga kin

su

nkuyar da kanki

s kuma na gefen ki da su ka gama basu tashe ki ba

shine na rubuta miki.”

Jinjina kanta ta yi kawai alamun ‘Eh’

Sannan ta sa Hannu ta

ɗ

an goge fuskarta sam ta ƙi yarda ta kalleshi ita ala dole kar ya fahimci kuka ta yi.

A hankali ta ce

‘’na gode abbakar ‘’

Murmushi ya yi kafin ya ce

‘’oh com on Manu!

Na san fa kuka kika yi ’’

Girgiza kai ta yi, kafin ta ce

‘’Ban yi komai ba ‘’

Murmushi yayi mai

ɗ

an ha

ɗ

e da dariya kafin ya ce

‘’kalle ni ‘’

Bata

ɗ

ago

ɗ

inba

dan haka ya zagayo ya ts

aya a gaban ta sosai ya tsare ta da Idanu

ya na kallonta kawai kafin

a hankali ya samu Bakinshi ya sake furta kalmar

‘Kalle ni ‘

Yanzun ma ba ta

ɗ

ago ba, suna a haka wani

ɗ

an ajin su ya zo ya cw

‘’Yauwa ku nake nema…

Sir Najeeb ya na kiran ku”

Har ya

yi gaba sai kuma ya dawo ya ce

‘’ I mean, yana kiran ta dan ita yace in kira but na san tare za ku je

shiyasa na ce muku yana kiran ku ‘’

Ya fadi hakan yana dariya ƙasa-ƙasa sannan ya

ɗ

aura da cewa

‘’Ku yi sauri yana ajin har yanzu’’

Kafin yace musu ‘’sa

i anjima‘’

Daga haka ya juya ya wuce..

Addua MANNUBIYA ta shiga yi….

Ta na roƙon Allah yasa ba wani abu serious bane ba, dan in dai ka ji kiran

sir Najeeb tou ba alkhairi bane ba…

Dan haka tashi

ɗ

aya sai ta

ɗ

an tsure!

Wanda hakan ya sanya har ba ta ma j

in Abbakar wanda ya ke ta yi mata magana

har sai da ya sake cewa

‘’Manu.

Kar fa ya haushi ‘’

Tukunna suka jera su biyun suka nufi ajin da suka gama lectures

ɗ

in a cikinsa yanzunnan…

Waya suka sameshi yana yi dan haka suka tsaya jira…

Ya fi minti hu

ɗ

u kafin ya yi sallama da wanda ya ke wayar da shi tukunna ya miƙe ya fara harha

ɗ

a takardun shi…

Yana ha

ɗ

a takardun ba tare da ya kallesu ba ya cw

‘’Next time, idan kin san kuka da rashin maida hankali za ki yi mini a aji to kar ki sake shigowa‘’

Daga

haka ya sa kai ya fice ,

ko haƙurin da suka fara bashi bai tsaya ya saurara ba….

BULAMA ✍



0903 441 3252

*MANNUBIYA*

*03*

Ya na fita Abbakar ya fesar da iska kafin ya ce

‘’Allah ya taimake mu…mun ci sa’a.”

Dan t

abbas shi kan shi ya

ɗ

an tsorata kuma ya san ba ƙaramar sa’a su ka ci da sir najeeb

ɗ

in ya bar Manubiya a iyaka warning

bai ce kar ta sake shigar masa aji ba.”



A hankali itama Manubiyan ta sauƙe numfashi, bata gama tunani ba ta ji ya ce

‘’Nima ina son

ganinki. Bismillah, zauna.”

Ya fa

ɗ

i hakan yana nuna mata wajen zama, sannan shima ya nemi seat ya zauna dan zuwa wannan lokacin babu kowa a ajin.

Shiruu ta yi kamar ba za ta zauna

ɗ

in ba, sai kuma ta nema seat na kusa da ita row

ɗ

in farko ta ja ta zauna

tukunna ta ce

‘’Ina jinka.”

Cikin rashin jin da

ɗ

i ya ce

‘’Manu, bana jin da

ɗ

in

ɓ

oye-

ɓ

oyen nan da kike yi mini kwana biyun nan, idan akwai wata matsalar da ban san da ita ba

Talk to me…ki gaya mini, mu

samu mu nemo mafita tare, ko kin daina trusting

ɗ

in

a ne?”

ya ƙarashe tambayar tashi a hankali yana mai kallon ta.

Sai da ta sauƙe ajiyar zuciya tukunna ta ce

‘’Ba haka bane ba.’’

Cikin tarar numfashinta ya ce

‘’To yaya ne?’’

Girgiza kai kawai ta yi tana jin wani takaici ya na sake lullu

ɓ

eta, kafin ta

ce

“Kaka Mallan ne, ya ke so ya

ɓ

ullo da wani sabon issue.”

A hankali ta

ɗ

an sauƙe ajiyar zuciya kafin ta ci gaba da cewa

‘’sai kuma Baraka itama…”

Sai kuma ta

ɗ

an yi shiru,

chan kuma kawai sai ta ce

‘’Kaka Mallam ne ya ce wai in bar makarantar

in yi

aure.”

Da sauri Abbakar ya ce

‘’what? Saboda me wai?”

A hankali ta ce

‘’Nima ban san dalilin sa ba,

kawai ya ga kwana biyu ciwon Inna ya motsa shine ya ke son sake

ɗ

aga mata hankali ita da Baba…”

Saboda In ba hakan ba meye zai sa ya

ɓ

ullo da wani case



ɗ

in? Ai ya san Baba ba ya so ace ba za mu yi karatu ba,kuma ya san baya son yawan yin jayayya da su.”

‘’Ya kamata a yi wani abun akan wannan tsohon fa‘’.

Abbakar

ɗ

in ya ce cikin rashin jin da

ɗ

i. Sai kuma ya

ɗ

aura da cewa

‘’me Baba ya ce?”

Cike da damuw

a ta ce

‘’Shiru ya yi, kuma ni har ga Allah ina jin tsoron shirun nan da ya yi…

Ina Jin tsoro kar ya amince saboda ka san san shi baya son yin hayaniya da su.”

Da sauri Abbakar ya ce

‘’Ba na jin Baba zai yarda su hana ki karatu fa, No matter what‘’

Cikin

gyara zaman sa da bata dukkannin attention

ɗ

in sa

ya ce

‘’Ki nutsu ki daina

ɗ

aga hankalinki dan Allah, ki kwantar da hankalinki kar ki damu inshaaAllah sai kin yi har PhD, kar ki ta

ɓ

a bari tsohon nan ya hanaki walwala ya saka ki a damuwa, kalli yadda k

ike kuka a aji fa.”

Ya ƙarashe maganar cikin rashin jin da

ɗ

i.

Jin jina kai kawai ta yi, daga haka ta fara ƙoƙarin miƙewa.

A hankali ya na kallonta ya ce

‘’Ita kuma Barakan mai ta yi?”

Sai da ta

ɗ

an kalle shi da kyawawan rinannun idanuwanta tukunna ta k

auda kai gefe ta ce

‘’Ba komai ‘’

Daga haka ta miƙe tsaye.

Da sauri shima ya miƙe ya ƙarasa gareta sannan ya ce

‘’Ya jikin Inna? An ha

ɗ

a ku

ɗ

in kai ta asibitin?’’

Da sauri ta ce

‘’An ha

ɗ

a”

daga haka ta juya ta nufi ƙofar fita.

Tun

ɗ

azu dama ya so ya g

ano a inda main problem

ɗ

in da ya sanyata kukan ya ke!

Yanzu kuma yadda ta yi ya tabbatar masa da hakan….

Ya riga ya san ko me zai yi ba zata yarda ta kar

ɓ

i sisi a wajen sa ba sannan

ya fahimci Baraka ta kuma yin abunda ta fi komai ƙwarewa akai wannan

karon ma!

Inda ya ke da tabbacin ta

ɓ

ullo

da wani abun ne ta amshe gaba

ɗ

aya ku

ɗ

a

ɗ

en Haannun Ya Musbah…

Ya rasa gane dalilin da ya sanya

Baraka ta ke wannan rashin imanin, bai san menene a kanta ba!

Bai kuma san dalilin da ya sanya Baba da Ya Musbah su

ke biye mata suke

ɗ

aga mata ƙafa ta ke tsula duk tsiyar da ta ga dama ba!

Ganin da Abbakar ya yi Mannubiya har ta fice hakan ya sanya shima ya bi bayan ta da

ɗ

an saurinsa, a ranshi kuwa ya riga ya gama yanke shawarar abunda ya kamata ya yi wajen taimaka

mata domin a samu a kai Innar Asibiti..

Matar satin ta kusan

ɗ

aya ta na fama da ciwonta wanda ya motsa mata, tabbas ya kamata ace ta je ta ga Likita.

Yana fita ya hango ta

har ta

ɗ

au hanyar da zai sada ta da gate…

Dan haka ya ƙarasa su ka nufi gate

ɗ

in t

are shi da ita.

Ba gida zai yi ba shiyasa basu tafi gidan tare ba, amman sai da ya sanya ta a adaidaita sahu ya biya ku

ɗ

in kamar kullum tukunna ya juya shima ya tari tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login