Showing 141001 words to 144000 words out of 150519 words

Chapter 48 - Mannubiya Complete

wata budurwar da bata kai 25 ba a g

idan ku yi resetting d’inta….’’

A zabure Yassira ta wafce wayar ta yi jifa da ita

cikin fushi ta ce ’’Eh!lalle kam zuciyarki ta kama da wuta!!

kuma ba ki da hankali!”

Cikin rashin fahimta sannan a d’an tsorace Mommy ma ta

matso ta d’an rik’e Hannun K

ausar d’in sannan ta ce

‘’Kausar! Su wa kika bada order a kashe?? Yaushe kika fara harka da y’an daba ba mu sani ba????’’

Ba tare da Yassira ta kalli Mommy ba ta ce ’’Matar da Yash yake so zai aura take so a kashe saboda mahaukaciya ce ita’’ ta fad’i ha

kan still idanunta na akan Kausar d’in.

Sai a sannan Kausar ta d’ago ta kalleta itama tukunna ta ce ’’kina da wata idear(shawarar) ne bayaga ‘ku bani hak’uri ku ce za a san abun yi’

Bayan wannan

ɗ

in??

Ki fad’a min idam akwai wata mafitar da ta fi wannan

yanzu, ina so in ji’’.

Cikin takaici da tsananin b’acin rai Yassira ta ce ’’ban tab’a tunanin abun naki ya kai har haka ba!

Ban tab’a tunanin za ki iya kai har izuwa wannan hatsabibin matakin ba!

Kausar kin san menene rai kuwa??..

A kan Yashjub wanda id

an Ubangiji bai rubuta Mijinki bane shi

ɗ

in ko sama da k’asa za ta had’e baki Isa ki auresa ba shine za ki d’auki jinin bama mutum d’aya ba?”

A

ɗ

an tsorace sannan a rikice ta kalli Mommy ta ce

“Tunda bamu san y’an mata nawa ne a cikin gidan ba.’’

Sai kuma

ta yi shiruuu kawaui ta runtse Idanunta ta tsaya da magana saboda tsabar yadda al’amarin Kausar ya k’ulle mata kai ya bata tsoro gaba d’aya yasa kanta har wani jujjuyawa yakeyi.

Sai da ta d’an dawo dai-dai tukunna ta bud’e Idanunta ta kalli Kausar ido ci

kin ido ta ce

’’ki saurara ki kasa kunne ki jini da kyau!

Ina mai shawartar ki!

had’e da gargadi!

mai tafe da zazzafan warning(jan kunne)! Da kuma threat(barazana!)…

Na rantse da Allah idan wani abun ya sami Yarinyar nan to

da Bakina zan fad’awa Yash ko

mai sannan babu ni babu ke har abada!Dan ban shirya zama a k’ark’ashin inuwa d’aya da murderer (masheƙiya) ba.

Idan ba ki nutsu kin dawo cikin hankalinki ba to za ki rasa komai kuma za ki rasa kowa…duk tak’amar ki da kuma isar ki baki kai Yash ba dan haka

inaso ki saka a ranki cewa ‘idan kika kashe ta da shi za ki yi shari’ah!’.

Kar ki lalata rayuwarki da Hannunki!

wannan zafin da kika d’auka babu inda zai kai ki sai garin da na sani, mu d’in da muke ce miki ‘ki yi haƙuri, ki bi komai a hankali za a nemo

mafita’ mu ne

masoyanki, kuma mun fi ki gaskiya.

Ki nutsu ki yi lissafi ki ga yadda duk iyakar k’ok’ari muna yi

amma sai da yayi budurwa, gashi yanzu har ana maganar aure!

Ba ki san menene a k’asa ba ba ki san me Ubangiji ya binne ba dan haka mu bi ko

mai a hankali, a samu a nemo mafita

amman kashe ran d’an Adam sam ba namu baneba Kausar!.

Tun Yarinta ina tsaya miki tsayin daka akan dukkan al’amura amma wallahi Kausar idan kika zarce iyaka na fad’a miki na sake maimaitawa

Ni da ke pam!pam!!pam!!!.”

T

a fad’i hakan tana mai karkad’e tafukan hannayenta duk biyun.

Jinjina kai Kausar ta yi cikin b’acin rai ta ce

‘’Tabbas a yau Yassira na san cewa blood is thick(Jini ba ya ruwa)”

Cikin tarar numfashinta Yasira tace‘’this isn’t about blood Kausar

(Wannan

ba akan batun ƴan uwantaka bane ba Kausar)’’

Cikin fushi Kausar ta ce

‘’To dan mai yasa kike komawa

ɓ

angarensa?

Ba ma fa ki san wannan Yarinyar ba amman a yadda ki ke yi

ɗ

innan ya sa na ji kamar har kin so ta, kuma na tabbatar farin cikin da kika gani a

fuskar d’an uwanki ne ya sanya kika fara sonta da har kike tunanin kareta.

Na san banida kowa Yassira amman ban yi tunanin ka

ɗ

aicin nawa ya kai har haka ba

sai yau’’

Matsowa Yassira ta yi ta kama kafad’unta tukunna ta ce

‘’Kausar, wallahi yadda kika t

sani Yarinyar nan nima haka na tsaneta, abu d’aya da nake so ki gane shine

Duk rintsi ba zan tab’a goya miki baya ki yi abunda kike shirin yi ba, kuma idan har ma kika aikata hakan ke a karan kanki kin san me hakan ya ke nufi???’’

Bata jira jin amsar Kausa

r d’in ba ta ce

‘’yana nufin kin tsorata,

kin ji tsoronta! Kin bada Kai

kin san ta fi ki da komai,

kin yarda babu ta yadda za a yi ki iya kwace shi daga hannunta

Shiyasa har ki ka yi mata mai kan-kat!’’

A hankali Mommy wadda tun d’azu ta yi shiruuu k

awai tana kallonsu ta ce ’’bari in je kiran Daddyn ku, shi ne ya kira ni na

na fito. Ina zuwa yanzu zan dawo’’

‘’Tam’’

kawai Yasira ta ce mata daganan ta ci gaba da cewa Kausar

“ita Mace ce! Kema Mace ce dan haka ki yaƙe ta! A yi duk kalar yaƙi da kissa

da fa

ɗ

an da za a yi har mu samu mu yi galaba a kanta..

Wannan na yi miki alƙawarin zan tsaya miki akai duk rintsi Kausar amman batun kisan kai kam ya fita daga tsari da lissafi dan haka a barshi, dan gaba

ɗ

aya tunanin naki Kausar ya fita a kan hanya”

Ta k

’arashe maganar tata a hankali.

‘’Wanne tunanin nata ne ya fita akan hanya?

And what

exactly happen in here(sannan me ya faru a nan haka?)”

Yassir wanda shigowar sa kenan ya fad’i hakan yana bin parlourn da kallo.

A hankali Kausar ta ce

‘’ba komai’’

Sai kuma ta juya da sauri ta wuce d’akinta ta rufe k’ofar.

Ya jima yana kallon k’ofar d’akin nata kafin ya furzar da iska ya k’araso ciki inda Yassira take ya tsaya yana kallon ta.

Ajiyar zuciya ta sauk’e kafin ta ce ’’na yi tunanin ka na office, na ji

Daddy ya ce ka samu contract, me ka ke yi a gida??’’

‘’Yasira yau fa Sunday, tun jiya ma kuma na gama abubuwan da na san su ne masu mahimmancin, yau kuma

P.A d’ina yana chan.

Inada buƙatar hutu kuma na san zai yi handling (yin ) komai’’

Yassir ya faiyyac

e mata hakan kansa tsaye.

Cikin rashin jin dad’i Yasira ta ce ’’Yassir wannan dalilin fa ya sanya Daddy ya fi bawa Yashjub jari, saboda ya san ko an baka asara ne. Saboda Allah kalli yadda ka tarwatsa company d’inka in banda ci baya ba abunda yake yi kull

um!!!

Sannan ka d’an samu contract da kyar amma dubi yadda kake wasa da damarka?…

Ka yi haƙuri da abunda zan gaya maka kai tsaye kuma a gaban idonka

Amma Yassir kana da matuƙar son jiki da kasala…’’

‘’Am, Yassira! Me ya faru da Kausar??

Me kuke tattaunawa

kafin na shigo?’’

Yayi mata tambayar yana mai gyara tsayuwar shi.

Fusata Yassira ta yi, ganin

yadda k’iri-k’iri ya gwale ta,

ya ma k’i sauraron ta…

dama ga takaicin Manubiya da Kausar shiyasa cikin fushi

ta ce ’’in ka matsu ka shiga ciki ka je ka tam

bayeta da kanka.”

Daga haka ta bangaje shi ta fice.

Ta nufi d’akin Mommy da

niyyar jiranta ta dawo daga d’akin Daddy su yi magana

amman sai ta ganta a d’akin nata a zaune ta zabga uban tagumi.

Ta d’an yi mamaki amma sai ta kawar kawai ta ce

‘’Mommy, sa

i kin bud’ewa Kausar ido fa!

Ina tsoron kar ta je ta yi wani shirmen, ganin

wannan Yarinyar nan da ta yi ya haukatata!!…

Ni kaina na tsorata Mommy

dan in dai wannan ce Yarinyar da ya ke so zai aura to gaskiya ba na jin

za mu iya kai labari…..

Sannan ga

dukkan alamu yana tsananin santa! Dan na manta rabon da in ji Yash yana bada hak’uri amma ita in kinga yadda yake rarrashinta wallahi

sai kin yi mamaki…

Dan haka in dai har muka bari ta

shigo gidan nan

To a idanunsa da mu da kashi duk d’aya!

Dan na

san ita kawai zai dinga gani….

Shiyasa ya zame mana dole mu yi wani abun amma kafin nan ya kamata ki tsawatarwa Kausar, kwata kwata wannan

shirmen nata ba shine mafi dacewar mafita ba…’’

*MANNUBIYA*

*47*

A hankali Mommy ta ce

‘’Insha

aAllah zan yi mata magana,

amman Yassira ban ji dad’in yadda kika yi mata magana ba yau sam, kalaman da ki ka yi mata amfani da su sun yi tsauri da yawa’’.

Ajiyar zuciya Yassira ta sauk’e kafin ta nemi guri ta zauna a gefen Mommyn, ta ce

‘’zan bata hak’u

ri Mommy, amma

ya kamata mu fara nuna mata kuskurenta tukunna. I love her ne shiyasa kika ga na yi mata hakan.

Kinga na farko abunda take shirin yi bai kamata ba

Abu na biyu kuma Mommy ni kad’ai na san abunda na gani a kwayar Idanun Yash game da Yarin

yar nan, idan Kausar ta yi gigin raba ta da duniya

wallahi ba ita ba bincike in ya biyo har ta kanmu sai mun ga tashin hankali dan kashinmu ya bushe har ke kanki kuma mu da shi har abada.

A ganina

gwara ya tsaneta da kansa cikin sauk’i, tsana ta har aba

da. Akan ya tsanemu tsana ta har abada saboda ita.’’

Dafe Kai Mommy ta yi tukunna ta ce ’’Kausar ba za ta yi komai ba inshaaAllah, Yash kuma na ce muku ku barni da shi,

da shi da yarinyar duk ku bar ni da su.

Yanzu ki je abunki, ina buk’atar hutu sosai,

ki koma office kin ce ana jiranki.”

Shiruu Yasira ta yi tana jin wani kalar tausayin mahaifiyar tasu yana mamayeta!

Saboda Allah

ace wai d’anka ba ya kulaka,

zai yi aure bama ka saniba sai y’ar kishiyarka ya gayamawa.

Sannan yanzu ga Kausar ta sake d’

aga mata hankali….shiyasa dole ta shiga damuwa….

Har Yasirar ta mik’e za ta fita sai

kuma ta koma ta rungume Mommyn, sun jima a haka tukunna ta cika ta ahankali ta ce ‘’komai zai gyaru Mommy, inshaaAllah’’

A hankali Mommyn ta ce

‘’Na gode Yassira, Allah

ya miki albarka’’

Murmushi

Yassirar ta yi

tukunna ta cikata ta ce ’’ameen,sai na dawo’’ daga haka ta fita

A ranta tana adduar ‘Allah ya kawo ranar da Mommy Yash Daddy za su had’a Kai su so

juna su k’aunaci juna komai ya dawo dai-dai Family ya gyaru ya

yi dad’i……’

A b’angaren Yassir kuwa,

Yassira tana fita ya k’arasa k’ofar d’akin Kausar da niyyar shiga amman sai ya ji ta a rufe,

dan haka ya sake tabbatarwa

kansa

‘Tabbas akwai abunda Kausar take b’oyewa’

Amma kuwa in ta yi masa haka to ta yi mugun

janyowa kanta bala’i da masifa….

Bai bar bakin k’ofar ba sai da

ya gama tsara abunda zai yi

‘Zai jefi tsuntsu biyu da dutse d’aya’

Tsuntsun farko…zai kawo k’arshen matsalarsa.

Tsuntsu na biyu kuma…zai fallasa masa Kausar…zai gano abunda take b’oyewa, da

n ya san in dai har da gaske Kausar son Yashjub take yi kamar yadda ya ke zargi

to

Idan ta ji labarin mutuwar Yashjub

ɗ

in sai ta yi haukan da zai fallasa ta b’aro-b’aro.

Ta hakan ne zai gane gaskiya,

a daina wasa da hankalinsa kamar wani wawa!

Daga nan

kuma ya ci ubanta na wasa da hankalinsa

ɗ

in da ta yi

sannan ya aureta

ba yadda ta iya……

Ko gida Manubiya ba ta kai ga k’arasawa ba Yahanasu ta kira ta…Tashi d’aya kuwa ta ji Yahanasun ta kwanta mata a rai, itama Yahanasu nutsuwa da hankalin Manubiya y

asa ta ji ta k’ara sonta…

sun d’an tab’a hira daganan ta taya d’an uwanta campaign kafin suka yi wa juna sallama.

A k’ofar gidan nasu aka ajjiye ta, kamar had’in Baki! Mai adaidaita sahun yana wucewa tana shirin shiga gida ta ji an kira sunanta dan haka t

a juya.

Murmushi ne ya wanzu akan kyakkyawar fuskarta sakamokon had’a idanu da suka yi da Mama.

Sai da ta gaida ita ta amsa tukunna Maman ta ce ’’ki yi hak’uri nima kwana biyun nan ban ji dad’i ba shiyasa ban samu na shigo na duba innar taku ba.”

Murmushi

Manubiya ta yi, tana mai jin k’aunar Matar tana ratsata a lokaci guda kuma tana mamakin tsananin kamanninta da Yashjub kafin cikin kwantar da murya ta ce

‘’Allah sarki! Allah ya baku lafiya gaba d’aya…

Innar ma na san bata nan, dan ba lalle sun dawo ba a

mman mu shiga dai mu duba’’

Daga haka suka wuce tare bayan Mama ta ce ‘’ameen’’

Sai da ta yi sallama ta shiga tukunna Maama ta bi bayanta itama ta shiga Bakinta d’auke da sallama.

Da ikon Allah kuwa har sun dawo dan ‘a cikin wata na’ura

kawai aka saka

Innar aka fitar’

amman Dr Sofia ta ce ‘’ta mayar da pt d’in sau biyu a rana sannan su kwantar da hankalinsu dan babu wata matsala saboda abun nata ma ashe minor ne dan haka su tsammaci warkewarta a ko wanne lokaci muddin aka bata kulawar da ta kamata.’’

M

anubiya ta yi mamakin yadda ta gansu a zaune gaba d’ayan su sun yi jugum har Ya Nafi’u, bata gama nazartar su ba aka fara gaisawa da Mama

wadda hankalinta ya tashi matuk’a daga ganin jikin Inna dan sam ba ta yi tunanin jikin nata ya yi tsanani har haka ba.

Itama ba wani k’arfi ne da ita ba balle ta taimaka musu, dan ta lura lamarin na Inna har da d’an rashi da babu.

Cikin rashin jin dad’in ganin Innar a haka ta ce ’’akwai baba mai gadi na gidan ammi, malamin tsangaya ne kafin ya dawo gadin ya barwa ya’yans

a, zan ce masa ya dinga yi wa inna rubutu duk jumaah sai Musbah ya dinga karb’a mata tana anfani da shi, sadak’a saboda Allah’’

Sun ji dad’i kuwa sosai haka nan suka yi mata godiya tanata cewa ‘kar su damu ai ba komai’

daga nan suka d’an tab’a maganganu

kafin daga bisani ta yi musu sallama ta tafi.

Manu ce ta rakata har k’ofar gate na gidan Ammi, daganan ta juyo ta komo.

Tana shiga d’akin ta gansu sun koma jigum d’insu kowa kana ganinsa ka san yana cikin damuwa.

Dan haka ta shiga tambayar su ‘’me ya faru

?”.

Ya Nafi’u ne ya iya bata amsa ta inda yake cewa ‘kiran da Kaka Mallan ya yiwa Baba d’azu, akan wai su Baba Habu sun kai k’arar ku ne game da dukan da kuka yi wa Yusuf…wanda duba da hakan yanzu sun yanke shawarar

Uncle zai siye nan d’akin da band’akin

da d’an filin baya wanda yake mallakin ku, sai ku tashi a gidan’’

Cikin fushi

Manubiya ta ce ’’ashe kuwa da sun tabbata mahaukata, mu bamu yi magana akan abunda shi Yusuf d’in ya yi ba

sai shi me uba ??’’

Ciki fushi Baba ya ce

‘’Manubiya bana son shi

rme fa…

Tun farko ai kamata ya yi ace da kuka zargi ya yi wani abun ku tuntub’eni ku ji asalin bayani ba wai ku rufe shi da duka sai ka ce wasu ta

ɓ

a

ɓɓ

u ba!

Yusuf d’in d’anku ne da za ku d’aga Hannu ku dakeshi??

Baya ga haka ma ai sai da na gayawa Musbahu k

……’’

Cikin fad’a fad’a ya juya ya kalli Ya Musbah ya ce

‘’Lokacin da ka zo ka same su ba ka gaya musu taimakon da Yusuf d’in ya yi min ba??

shine ka biye musu kuka dake shi??.

Har yau yana asibiti

kuma Baba Habu ya ce duk mu za mu biya kud’in jinyar sa.

’’

Tsabar takaici Manubiya bata san lokacin da ta fashe da kuka ba, cikin kukan ta ce

‘’Baba yaudarar ka ma fa yayi!

cutar ka yayi! Takardun da ya baka ka saka Hannu ba abunda ya fad’a maka ne rubuce a jiki ba!.

Baka ga black snake ya zo ba?

Me ya had’

o ka da shi tou tunda shi Yusuf d’in cewa ya yi banki ne’’

Rai a

ɓ

ace Baba ya ce

‘’Ko da ace ban yi karatu ba

na san abunda yake a rubuce a jikin takardar nan tunda na san kuma na yarda

Yusuf ba zai cutar da ni ya had’ani da wannan mugun Mutumin ba.

Shi kansa Yusuf d’in yanzu haka a cikin danger yake…..

Shi wannan black snake d’in shi ne ya had’a da ni da shi gaba d’ayanmu ya biyo mana ta k’ark’ashin k’asa’’

‘’To tayaya akayi shi Yusuf d’in ya san Mutum irin….’’.

Maficin da Baba ya jefa mata ne yas

anya ta yin shiru….cikin fad’a sosai ya ce

‘’Ungo naki’’

ya fad’i hakan yana yi mata dak’uwa kafin ya d’aura da cewa “ina fad’a kina fa

ɗ

a! Ce miki akayi ban san me nakeyi ba??’’

Ya Musbah ta kalla wanda ta ga yana yi mata alamun ta yi shiru kawai ta hany

ar

d’aura yatsunsa a kan Bakinsa.

Kuka kawai ta sake fashewa da shi tsabar takaici da bak’in ciki, hakanan ta yi shiru Baba ya balbaleta ta inda yake shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login