Showing 150001 words to 150519 words out of 150519 words

Chapter 51 - Mannubiya Complete

…….

A gidan dai ranar Yashjub ne kawai yayi baccin kirki..

Mommy da Baba Larai, za a iya cewa sun fi kowa tashin hankali!Saboda zuwa wannan lokacin su kansu sun san da tahowar aur

en gadan gadan!

Gashi sun nemi ko wacce kalar mafita sun rasa…dan aiki akeyi tuk’ura amma kamar ma rura wutar abun ake yi wanda hakan ne ya sake hautsina su saboda ba su tab’a zaton abun zai gagare su har haka ba.

Yahanasu kuwa tana chan shoppping online,

dan Yashjub ya sanar mata yadda suka yi da Daddy shiyasa ta fara dudduba kayayyaki tun ayau saboda ta ga babu lokaci.

Daddy kuma takaicin abunda Ummi take yi masa ne ya hanasa bacci.

Kausar da Yassira ma kowacce a rikice.

Ummi takaici da tsanar Daddy n

e ya hanata bacci.

Munirat kuma d’abiun Yassir ne suka taru suka d’aure mata Kai!

Shiyasa ta b’ata lokaci tana

Shawara akan ‘ta ci gaba da kula shi ko ta rabu da shi kawai’

ita dama bata da wani abokin shawara dan bata iya hul

ɗ

ar ƙawance ba

ƴ

ar uwarta ku

ma da Ummi duk

fushi sukeyi da ita har yau, sun k’i su sake mata bayaga hakan ma ko da ace sun sake mata d’in ita kanta ta san

bata isa ta tunkare su da maganar soyayyar ta da Yassir ba wanda ta san hakan ne ummulaba’isin fushin na su da ita.

Yasmeen da

Ya’isha suma duk hankalin su a tashe yake,,ga kuma k’unci da tashin hankalin da suka gani tartare a fuskar Mommy da kuma abunda Yashjub da Yahanasu sukayi duk sai hakan ya taru ya b’ata musu rai, shiyasa suma suka gagara runtsawa.

Yassir kuwa abubuwa biyu

ne suka had’ar masa

Na farko yanaso ya kawar da Yashjub

saboda komai ya dawo Hannunshi kuma ya na so ya yi hakan da wuri ko dan ya samu ya gano gabas d’in Kausar

Amma fa duk da taurin Zuciya irin tashi tun d’azu yake fargaba…ba wai fargabar kashe d’an

uwanshi da ya shirya yi ba,

Yana fargaba ne akan kar zarginsa akan Kausar ya tabbata dan idan ya tabbata

ɗ

in to

bai san me zai ji ba!

bai kuma san mai zai zama ba muddin ya tabbatar da cewa ‘Kausar tana son wanin shi,

wanin ma yayan shi,

sannan har su Yas

sira sun sani amman suke yi masa rufa-rufa

suka munafurcesa’

tabbas ya san in zarginsa ya tabbata hakan ne to

ya zama ba shi da kowa a tare da shi kenan

dan haka kansa kawai zai ke dubawa ko Yassira da yake ji da ita a matsayinta na tagwayensa ba zai s

ake bi takanta ba tunda suma basu damu da damuwar sa ba.!

Waennan tunane-tunanen

da kuma zullumin son ganin gobe ne suka hana shi bacci.



Sai da aka fara kiraye-kirayen assalatu tukunna da taimakon shed’an ya samu wani bacci mai d’an karen dad’i ya kwas

hesa……..

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login