Showing 102001 words to 105000 words out of 150519 words

Chapter 35 - Mannubiya Complete

Yash

daga nan ta san yadda za ta yi ta kare kanta ita da Yash

daga sharrin Yassir.

Zuwa yanzu Ummi ba matsalarta baceba

dama so take yi ta bak’antawa Daddy rai sannan ta hana sa jin dad’

i sakamokon abubuwan da yake yi mata a cikin gidan,!

Shiyasa ta had’a guiwa da su Yassira..

Ai kuwa gashi ta ci riba!

tunda gashi baya samun farin ciki da soyayyar Ummin,

kuma ba ya jin da

ɗ

i!

Dan haka ta tsame hannunta daga yanzu su

ɗ

in

su je su yi ta f

ama dan tana da

abubuwan da sukafi lamarin Ummi barkatai a gabanta…

Ita kad’ai ce a kan wannan nata shirin

dan haka dole ta so kanta fiye da komai da kowa.

A hankali ta ji yanayin ruk’on da Yassir yayi mata yana sauyawa..

wani k’ululun bak’in ciki ne

ya tokare ta, da kyar

ta iya danne zuciyarta ta

ɓ

oye takaicinta tukunna ta d’ago ta kalleshi tana murmushi ta ce

‘’ba zan kwanta tare da Kai

Da sunan wata a sak’ale a saman mu ba‘’

Murmushi ya yi

kafin ya ce ’’sorry’’

daga haka ya cika ta ya je ya cir

e ballon d’in da suka had’a sunan Munirat ya jefar a k’asa ya dawo…..

Yana shirin rik’e ta ta ce

‘’Yassir a ganina bai kamata mu….”

‘’Shii’’ ya ce a hankali cikin katsera kafin ya d’aura da cewa

‘’Come on! dont be a grandma mana, you know i miss u, ry

t?…

(Wayyo! ya kamar ba wayayyiya ba, kin san dai na yi kewarki, ko?)

Daga nan ya janyo fuskanta da Hannuwansa duk biyu ya ha

ɗ

e Bakinsu waje guda…

Ba yadda ta iya dan bata so ya gano ta ko ya dasa ayar tambaya a kanta, hakanan tana ji tana gani ta hak’ura

ta zuba masa idanu..

……..

A b’angaren Yash kuwa yana chan bai ma san suna yi ba..damuwa da tunani sun saka shi a gaba dan za’a iya cewa yadda ya ga rana haka ya ga dare, saboda k’iri-k’iri ya gagara yin bacci…

ganin hakan ya sanya ya tashi ya dinga jero

nafila,

tukunna ya d’an ji sanyi a ranshi….

zuwa yanzu ya huce daga fushi da Najeeb dan haka ya sa a ransa inshaaAllah gobe suna fitowa daga meeting d’insu na sassafe da suke dashi, da shi da su Daddy, zai kira Najeeb,

ya san yadda zai yi da shi ya tambay

a masa kwatancen k’auyen su Manubiya..

yana wannan lissafin ya sake zaro waya bai damu da cikin dare bane haka ya yanke shawarar gwada sa’ar sa sai dai tun kafin ya kai ga kara wayar a kunnensa yanzun ma ya ji an ce masa a kashe

kamar yadda tun d’azu da s

afe yake jin layin nata’a kashe.’

•••washegari da safe•••

A rikice Baba ya shigo cikin d’akin su, bai tadda kowa ba sai Inna dan Manubiya ta fita siyo sugar Muhsin ya je gidan Ya Musbah Jidda

kuma tana wanka

Yana shiga ya nufi wajen kayansa ya hau dudd

ubawa….

duk wasu ragowar kud’ad’en da yake da su haka nan ya kwaso ya tara su a gabansa ya hau lissafi, dai dai nan

Jidda ta fito daga wanka tana mai gyara zaman hijabin a fuskarta.

Ganin bai ma lura da ita bane yasa ta k’arasa kusa da shi a hankali ta

ce ’’Baba’’

Sai a sannan ya yi fir-gi-git ya mik’e sai kuma ya fara kalle kalle da dube dube kamar yana neman wani abun…

Sai da ya tabbatar babu kowa tukunna yace

‘’Yauwa Jidda ki kira Manu,

zan fita yanzu idan kuka ga na kai awa uku ban dawo ba to ku

d’auki innarku ku je wani gidan ku b’uya.

Idan na samu na dawo zan yi muku bayanin komai.

ku kira Musbahu ki ce masa shima su b’uya shi da Baraka….”

*MANNUBIYA*

*34*

Yana shiga ya nufi wajen kayansa ya hau duddubawa….

duk wasu ragowar

kud’ad’en da yake da su haka nan ya kwaso ya tara su a gabansa ya hau lissafi, dai dai nan

Jidda ta fito daga wanka tana mai gyara zaman hijabin a fuskarta.

Ganin bai ma lura da ita bane yasa ta k’arasa kusa da shi a hankali ta ce ’’Baba’’

Sai a sanna

n ya yi fir-gi-git ya mik’e sai kuma ya fara kalle kalle da dube dube kamar yana neman wani abun…

Sai da ya tabbatar babu kowa tukunna yace

‘’Yauwa Jidda ki kira Manu,

zan fita yanzu idan kuka ga na kai awa uku ban dawo ba to ku d’auki innarku ku je wan

i gidan ku b’uya.

Idan na samu na dawo zan yi muku bayanin komai.

ku kira Musbahu ki ce masa shima su b’uya shi da Baraka….”

“Ba ni da ishashshen lokaci, inshaaAllah idan na samu na dawo zan yi muku bayani, ba

wani abun cutarwa ko zalinci na aikata ba

..kuskure ne na yi amma da yarda Allah komai zai gyaru.”

Yana gama fad’in

haka, ya juya ya nufi k’ofa yana zuwa ya d’aga labulen d’akin ya fice, fitt!.

Da kyar Jiddah ta samu ta d’an dawo dai-dai tukunna ta juya ta bi bayan Baba da sassarfa tana mai cewa

“Baba,Baba,Babaa!’’ A mugun firgice, gaba d’aya ilahirin jikinta yana karkarwa.

Tana bud’e labulen su ka yi karo da Ya Yusuf,

Murmushi ya yi mata kafin ya ce

‘’Sai mun dawo’’

daga haka ya juya ya bi bayan Baba wanda already ya riga ya yi gaba shi.

A g

igice ta fito ta bi bayan su, kafin ta kai soron ta fara hangensu a ta chan waje su biyu akan mashin d’in Ya Yusuf d’in amman kafin ta kai ga fita tuni Ya Yusuf ya burga mashin d’in nasa sun wuce.

Kasa tab’uka komai ta yi tsabar rikici, kafin kawai ta f

ashe da kuka, ta durk’ushe a wajen abun tausayi…

Ta dad’e a haka tukunna da kyar ta samu ta tsayar da kukan nata, ta na shirin mik’ewa Manubiya ta shigo…

A rikice ta k’arasa inda take ta shiga tambayar ta “mai ya faru?”

Da kyar Jidda ta iya yi wa Manubiya

bayani, aikuwa a take ita ma ta gigice ta fita a hankalinta duk yadda ta so k’in yin kuka kasawa ta yi dan haka ta bar hawayen suka shiga sintiri akan kyakkyawar fuskarta…

da kyar suka rarrashi junan bayan wasu lokuta tukunna suka share hawayen su, gudun

kar su shiga su je maybe ko Inna ta farka ta gane sun yi kuka.

suna shiga kuwa suka tarar da ita ta farka, dan haka suka danni kansu suka Bata abinci da maganinta da kyar, duk da sun lura da yadda take ta kallon su ma’snar ta gane suna cikin matsala kum

a tana buk’atar k’arin bayani amma cikinsu ba wadda ta ce mata komai, suka nuna kamar basu fahimci me take nufi ba…..

haka nan ta hak’ura ta kyale su.

Har sama da mintuna talatin, amman sun gagara tab’uka komai, dan gaba d’aya a gigice suke ga kuma k’ok’a

rin b’oyewa Inna damuwar su da suke ta faman yi…

da kyar suka d’an fara sauk’k’o da jakankunan, suna tunanin inda za su ganshi ko su san abunda ya faru, daganan sai a san abun yi.

Ganin bazama su iya had’a kayan bane gashi sun ma kasa yin lissafi mai ky

au tsabar rikicewa ya sanya kawai suka yi alwallah suka shiga jero nafilfili suna masu kaiwa ubangiji kukan su…

ahaka har aka shafe kusan awa biyu da rabi!

sai da suka ji sun d’an dawo dai-dai tukunna k’asa-k’asa Manubiya ta ce mata ‘su had’a kayayyakin na

su kamar yadda yace, in ya so sai su san inda za su kai inna daga nan su shiga neman Baba da neman mafita..’

sai da suka gyarawa Inna kwanciya…ta hanyar juyar da ita ta yadda ba za ta ga mai su ke yi ba tukunna suka shiga had’a kayan a hankali gudun kar t

a fahimci mai suke yi..

tsaff!! suka had’a komai, suka zauna suka yi jugum!

A haka har aka shafe wata awa biyun babu Baba babu labarin shi, sai a lokacin sukayi lissafin su nemi Ya Musbah dan tsabar yadda suka gigice sam ba su yi wannan tunanin da farko b

a!

Manubiya ce ta ce bari ta je ta dubo shi dan wayarta ba kud’i kuma ta ma kashe, Jiddah kuma ta zauna da inna wadda ta fara bacci yanzunnan….

Ganin har kusan mintuna ashirin ba Manubiya ba alamarta ne ya sanya Jidda ta mik’e ta nufi k’ofa da niyyar zu

wa kiran Manubiya.

Tana d’aga labulen

ɗ

akin suka yi ido biyu da Ya Yusuf…

bayansa ta kalla sannan ta d’an lek’a wai ko za ta ga Baba amman sai ta ga wayam!!!

ba tare da ta sake kallon sa ba ta dake sannan ta danne tsoron sa, ta fito ta zo za ta wuceshi.

Hijab d’inta ya janyo ya fisgo ta ya dawo da ita gabansa ya tsayar!

Da sauri Jiddah ta sunkuyar da kanta, dan tashi d’aya hawaye suka shiga silalo mata…..

hab’arta ya kama ya d’ago da fuskar tata da k’arfi wanda hakan ya sanya ta yi saurin runtse idanu

wanta hawayen suka shiga sintiri da sauri da sauri akan kyakkyawar fuskarta.

Ya jima yana kallonta tana kukan kafin ya ce

‘’Ok,sorry!(ok, yi haƙuri)”

Ya fad’i hakan yana cika hab’ar tata kafin ya d’aura da cewa ‘’Gani na yi kina neman ki nunamin taurin

kai, shiyasa ni kuma na dawo da ke seti..wannan kukan da kika yi ya nuna min ke d’in ce dai Jiddahta’’,

sai da ya fesar da iska tukunna ya ce ’’za mu iya yin magana yanzu’’

ba tare da ya jira jin mai zata ce ba ya fara da cewa

‘’Baba bai dawo ba har yan

zu,

na ji d’azu yace ku gudu ko??

So a gani na a yanzu gaskiya gudawar itace kad’ai za

ɓ

inku, amman kuma tsaf za ki iya gyara komai dan komai a hannunki yake.

Ga Baba mallan chan a d’akinshi, Babana shima yana nan,

Ki zo mu je kawai a d’aura mana aure, d

aganan ni kuma na yi alk’awarin zan saki Baba.’’

A rikice ta d’ago ta ce ‘’Ya Yusuf kai ne ka kama sa? mai ka

yi wa Babana?

ta ya akayi ya yarda ya bika?’’.

Ta k’arashe tambayar tata

cikin tsananin rud’ani da tashin hankali.

Murmushi ya yi kafin ya ce

‘’Ba ni na kama sa ba, amma ni na yi silar da aka kama sa…..

Jidda abun takaicin shine

akan naira miliyan d’aya tak za’a kulle Babanki kina ji kina gani!!saboda tsabar taurin kanki, haka nan zai yi ta shan wahala, bayan kina da ikon da za ku taimake sa…

bari in faiyyace miki abunda ya faru….

Ranar chan a masallaci na gan sa yana kuka, sai na nuna masa na ji tausayin sa ne, na ce masa ‘ana bada loan a bankin da nake aiki, idan yana so zai iya k’arba ya yi business da shi, bayan shekara uku ya biya’

na yi

masa alk’awarin a k’asan suna na ma zan saka shi!

ta yadda ko da ace ta kwab’e ya kasa biya ba za’a kama sa ba tunda sunana ne a wajen,

kuma ma inshaaAllah kafin nan za mu biya kud’in…’

A take ya ce min ‘akwai business d’in dama da yake da shi a rai, ya

ke son yi!

InshaaAllah a cikin shekara biyu ma zai had’a kan kud’in ya cire ribar sa.’

A lokacin alhaji Baba har rungume ni ya yi,

Allah sarki na ji tausayin shi kuwa na so in janye k’udirina da na k’ulla akansa amma kuma da na tuno da kalar cin fuska

r da kukayi min

Sannan na riga na fahimci indai ba ta haka na biyo ba to

ba zan tab’a samun ki ba…

Sai na kauda tausayin shi a raina, na d’auke shi muka je ya cike form kala-kala ba tare da ya san mai yake cikewa ba…..wanda a ranar tabbas rashin zuwa ma

karantar Baba ya taimaka min ya kuma yi min amfani matuk’a!!

saboda dama Inata adduar Allah ya sa kar ya fahimci wani abun amman sai naga ashe…’’

sai da ya d’an guntse dariyarsa yayi k’asa da murya sosai tukunna ya ce ’’ashe Baba ko cikakken sunansa ma bai

iya rubutawa ba’’

Ya fad’i hakan yana mai kwashewa da dariya…

Sannan ya ci gaba da cewa

“Ni na dinga yi masa spelling,

na nuna masa inda zai yi tumbprint, shi kuma ya yi ya mik’a.

Bawan Allah har muka dawo gida yana ta yi mini godiya,

Ina ga

Ya san i

n ya gaya muku za ku tuhume shi shiyasa ya yi shiru dan har d’azu ma sai da na tambaye shi, shi kuma ya ce min ba ku sani ba, ni kuma na ce to zan zo in yi muku bayani ta yadda za ki fahimceni dalla-dalla, dan har ga Allah dama na ji dad’in shirun da yay

i saboda dama banaso kowa ya sani sai a yau d’in.

Na san za ki ce min mai naci ko kuma mara zuciya Jidda amma inaso ki san cewa duk abunda na yi na yi sa ne saboda farin cikinki!

sai kin aure ni tukunna za ki fahimci gatan da nake ta k’ok’arin ganin na ts

unduma ki a ciki.

Ki taimake mu ki yi abunda nake so, daganan sai mu je mu ceto Baba, dan muddin suka riga suka tafi da shi to ko an biya kud’in tabbas fito dashi ma aiki ne!!!

inada dubu d’ari tara zan bada cash na san ba za’a rasa cikon da zai had’a kan

kud’in ba har intrest d’in ma.

Iyakar abunda za ki yi hargitsin nan ya mutu shine ‘kawai ki aminta da ni!’

Daga nan komai zai tafi cikin tsari.

Ya yarda da ni sosai, yanzu haka yana chan yana jirana in je in fitar da shi, dan ce masa na yi zan zo in y

i muku bayani in kwantar maku da hankali daganan in tafi neman kud’in da za’a harhad’a a fito da shi.

To ni kuma kinga sai kin yi min abunda nakeso tukunna zan fitar da shi

Dan haka kinga ƴancin Babanku a hannun ku ya ke.

Sannan bayan an tafi da shi,

za’a zo a kama ku dukkanku har sai kun fito da kud’in nan!!

daga nan kuma a fara kiciniyar fito dashi..’’

Wani irin kuka Jidda take yi abun tausayi, da kyar ta samu ta d’ago kenan za ta yi magana idanuwanta suka sauka akan Manubiya wadda ta gama yawon ne

man Ya Musbah a wajen wankin su da Gidansa amman bata same shi ba.

Da gudu Jidda ta tafi ta fad’a jikinta ta sake fashewa da wani Irin kuka….

Tsabar tsananin mamakin Ya Yusuf da takaicin sa da kuma tsananin tashin hankali sam Manubiya ta ma kasa kuka t

a kasa magana…

haka kawai ta kafe Ya Yusuf da idanu kafin ta samu ta janye Jidda daga jikinta a hankali idanunta har zuwa wannan lokacin suna akan Yusuf d’in tukunna ta nufesa…

yadda Yusuf ya ga ta nufosa sai da ta yi masa kwarjini, aikuwa tana k’arasaw

a inda ya ke bata yi wata wata ba ta d’aga Hannu ta zabga masa wani irin gigiceccen marin da ita kanta bata san tana da k’arfin yin irinshi ba…..

A rikice Ya Musbah wanda suka dinga tafka sab’ani da shi da Manubiya ya iso hanyar d’akin nasu..tun d’azu Bab

a ya bada numbersa aka kira sa har ma sun yi magana da Baban.

Bai ga marin da Manubiya ta yi wa Ya Yusuf d’in ba sakamokon k’ofar d’akin nasu da take a ta d’an lungu amman fa yana karya kwana ya hango Ya Yusuf ya shak’e Manubiya da dukkanin k’arfin da All

ah ya yi masa, ga Jidda a gefe tanata k’ok’arin kwatar Manubiya amma ta kasa.

Dama Ya Musbah neman Ya Yusuf d’in yake yi, dan a iya bayanin da Baba ya yi masa d’azun ya fahimci Baban bai lura tarko ne Yusuf ya d’ana masa ba, amman shi yana fara yi masa b

ayani ya fahimci hakan…a ganin Ya Musbah duk hauka da iskancin Ya Yusuf bai kamata ya sako Baba a cikin rashin mutuncinsa ba.

Da gudu ya nufesu ya je ya fara k’ok’arin kwatar Manubiya daga Hannun Ya Yusuf, ganin ya ƙi cikata ne yasanya Ya Musbah ya fara k

ai masa duka, kamar jira Jidda take yi haka itama ta saka dukkannin k’arfinta ta dinga zuba masa duka a baya…

Cikin ƙanƙanin lokaci abun sai ya yiwa Ya Yusuf yawa, shiyasa bai san lokacin da ya cika wuyan Manubiya ba, yana cikata kuwa itama ta sa hannu su

ka had’u har ita suka rufe Ya Yusuf da duka…

duka bana wasa ba dan dukkan su su ukun a zuciye suke da shi, sai da suka kaisa har k’asa…

Duk da haushin sa da Ya Musbah yake ji, sai kuma ya ga rashin dacewar hakan, ga kuma halin y’an gidan dama! kar Baban

sa ko wani nashi ya gansu ya ce sun yi masa taron dangi, haka nan su je su b’ullo da wani sabon hargitsin na daban kuma…..

Dan haka ya tsayar da dukan da ya ke yi masa sannan ya fara k’ok’arin janye su Manubiya.

Amman sai akayi rashin sa’a Baba Habu ya k’

araso wajen sakamokon hayaniyar su da ta fara fita harabar gidan kuma ya ji kamar muryar Yusuf d’in.

Da kyar Ya Musbah da Baba Habu suka samu suka janye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login