Showing 144001 words to 147000 words out of 150519 words

Chapter 49 - Mannubiya Complete

ba ta nan yake fita ba kafin daga k’arshe ya tashi ya fita.

Bai ma san ta ina zai fara ba

gashi U

ncle ya ce

‘’Idan ya k’i yarda ya siyar da d’akin nashi da filin cikin sauk’i to zai sako hukuma ya fad’i abunda y’ay’ansa sukayi’’.

Saboda Allah ta ya za su yi masa haka? taya za su tsame sa a cikin gidan! Bayaga haka ma ta Ina zai fara neman wani d’akin

a wannan d’an kud’in da suka ambata za su siye d’akin.

Yana fita direct masallaci ya nufa ya ci sa’a kuwa babu kowa a ciki….tun tasowar su su Uncle ba su tab’a yi masa abunda ya ji zafinsa kamar na yau ba, wato sun nuna cewa su uwarsu d’aya kenan

shine b

are a cikin su

abunda ba su tab’a yi ba kenan….

Fisabilillahi in ba haka suke son nunawa ba

ta ya za a yi case da Yusuf d’an gidan Baba Habu wanda yake kamar d’a a tsakanin su su duka ukun

abunda ya kamata ace su yi sulhu a tsakaninsu su gyara

amman ace

wai Uncle ya shigarwa Baba Habu!

Wannan wanne irin nuna banbanci!wulak’anci! da cin fuska ne……!.

Duk yadda Baba ya so daurewa kasawa yayi

bai san lokacin da ya fashe da wani irin kuka ba……

Baba yana fita su Ya Nafi’u suma suka mik’e suka fita aka bar

Manubiya Inna Jidda da Muhsin…

Jidda gaba d’aya ta yi laushi dan gani take yi kamar komai duk laifinta ne shiyasa ta ma kasa rarrashin Manubiyan dan ita ba ma ta san me zata yi ba tsakanin kuka ko ihu!

Da kyar ta lallab’a ta iya mik’ewa ta je ta kwanta a

gefen Inna ta yi shiruuu.

Sun jima a haka kafin Manu ta tashi ta fita dan azahar har ta yi.

A kithchen d’in ta zauna tunda ta fara girkin har ta gama sam ba ta damu da hayak’in ba

sai da ta gama tukunna ta juye a kula ta koma d’akin.

Hakanan gidan ya k

asance jigum mai sunan baba ne kawai yaketa faman tsalle-tallen sa.

Ya Nafi’u da Ya Musbah kuwa ba su zauna ba har dare, duk

inda suka je ko dai a lissafo musu uban ku

ɗ

a

ɗ

e ace su nemi lawyer ko kuma tashi d’aya ana ganinsu ma

ace su yi haƙuri kawai dan

ansan ba iyawa za su yi ba.

Manubiya ma sai dare tukunna ta d’auki wayarta, ba ta yi mamakin ganin misscalls kusan takwas duk na Yashjub ba dan tunda ta dawo bata bi ta kan wayar ba kuma tun jiya lokacin da ya ce zai kira ta after thirty minutes ta saka w

ayar a silent gudun kar ta tashi su Baba.

Bataso ta kira shi dan kunya takeji amman haka nan ta daure ta danna call tana sauk’e numfashi a hankali a hankali.

Har ta katse bai d’auka ba dama addua takeyi kar ya dauka d’in saboda na flashing ne kawai da it

a ta san kuma yana d’auka mtn za su katse.

Tana tsinkewa kuwa a take ya biyo kiran.

Cikin nutsuwarta ta d’auka ta kara a kunnenta bakinta d’auke da sallama …….……..bayan kamar awa biyu Jidda ta fito ta zauna a gefenta ta na yi mata nuni da alamun lokaci.

Jinjina Kai Manu ta yi kafin ta zaro wayar

ta d’an kalli screen d’in, ba k’aramin mamaki ta yi ba kuwa da ta ga har sun wuce awa biyu suna wayar dan haka ta fara yi masa sallama….

Da kyar ya hak’ura ya kashe bayan ta ce masa bacci take ji sosai……

Murmus

hi Jidda ta yi bayan Manubiya ta kashe wayar cikin d’an sigar tsokana ta kalle ta ta ce ’’yau ansha till down.

Dama gani na yi tun d’azu Baba yana zaune kar ya fara tambayar ki shiyasa.

Dan naga kamar kun manta da kowa a duniyar sai faman I love u ilove yo

u ake…’’

Toshe mata Baki Manubiya ta yi tana d’an hararar ta kafin ta ce “ba wani I love you kusan ma duk labarin ku ke da Muhsin nake ta bashi’’

A hankali Jidda ta ce ‘’amman dai zuwa yanzu ke kan ki na san kin yarda son ki yake yi ko?’’

A hankali Manu

biya ta d’an gyara zama ta kalli Jiddan, tun d’azu basu samu hankalinsu ya dawo Jikinsu ba bare su zauna Shiyasa bata gaya mata komai ba, sai yanzu ne da ta d’an ga walwala a fuskar Jiddan yasanya itama ta samu kwarin guiwar zaiyyane mata yadda sukayi ita

da Yashjub d’azu da safe…..tiryan tiryan haka ta bata labarin kafin ta d’aura da cewa “yanzu ma muna fara waya ya ce wai yanaso zai kira Ya Musbah a fara magana, ba yadda ban yi da shi ba amman ya dage wai gobe da safe inshaaAllah zai kira shi’’

Dariya Ji

dda ta yi kafin ta ce ’’to da farko dai ‘Alhamdulillah’wallahi na ji dad’i sosai saboda kun dace, abu na biyu kuma shi wannan bawan Allah haka ake yi? Irin wannan zumud’i haka? Ke da baki riga kin ce masa ‘eh’ ba ma,

saurin me yake yi?’’

D’an turo Baki M

anu ta yi kafin tace “Nima dai abunda na gani kenan’’

Dariya ce take ciyo Jidda ganin yadda Manubiyan take so ta yi mata basaja k’iri-k’iri

Dan haka ta ce ’’to kawai ki fito ki gaya masa gaskiya mana, ki ce masa kawai bakya son shi’’

Da sauri Manu ta d’

ago ta kalle ta ganin yadda Jiddan take guntse Baki tana dariya k’asa-k’asa ne ya sanya ta fahimci jan magana Jiddan take yi dan haka ta kai mata dukan wasa ta ce ’’ja’ira’’

Ahankali Jiddan ta matso ta rungume Manubiya tukunna tace “Ba sai kin fad’a min b

a Adda Manu kema na san kina son shi tun ba yau ba, Ina miki addu’ar Allah Ubangiji ya tabbatar da alkhairi sannan ya dauwwamar da farin ciki a rayuwar ku, ya tabbatar da aurenku ya sa kar a samu matsalar komai.’’

A hankali Manubiya itama ta sa hannu ta r

ungumo k’anwar tata tana mai jin tsananin tausayin ta yana ratsata…..ba dan Ammi ce mahaifiyar Al’ameen ba da ba abunda zai hanata tsayawa tsayin daka har sai ta ga Jidda ta auri Al’ameen, dan ta san yadda Jidda take son Al’ameen tun kafin ta yi wayo shiya

sa take tsananin jin tausayin ta dan soyayyar da ta ke yi wa Yashjub ta sanyata ta sake fahimtar yadda Jidda ta ji a lokacin da aka rabata da Al’ameen, dan tabbas in da ace itace wani ya yi gigin rabata da Yashjub to da batasan ya zata yi ba, da wuya idan

bata rasa ranta ba.

A hankali ta zaro Jidda daga jikinta cikin rarrashi da bada Baki ta shiga kwantar mata da hankali tare da yi mata addu’ar Allah ya bata wanda zata so sama da Al’ameen wanda zai so ta shima tsakani da Allah.

Sun jima Sosai a wajen suna

kwantarwa da juna hankali tare da bada shawarwari kafin su mik’e suka shiga d’aki.

Sai da kowa yayi bacci tukunna Manubiya ta yi. Tunanin ta ya karkata ga Abbakar wanda tun ranar da suka bar asibiti ya daina d’aukar wayarta baya kiranta

gashi su Baba su

n hanata zuwa ta dubosa, su ya Nafi’u dai sun koma duba shi dukda kuwa abunda mahaifiyarsa ta yi hakan bai hanasu zuwa ba

amma ita sun ce ba zata je ba.

Ta d’an ji haushin abunda yayi mata dan bata yi tunanin zai

d’auke mata wuta lokaci d’aya haka ba, d

uk da ta san dama dole mahaifiyarsa za ta kora masa warning a kanta amman bata yi zaton wannan d’aukewar d’iff d’in daga garesa ba amma kuma da ta tuna daraja irinta uwa sai ta goge duk wani takaicinshi a ranta.

Tabbas ta san za ta yi misssing Abbakar s

aboda shi

ɗ

aya take da shi a matsayin Aboki, amman tunda haka shi da mahaifiyarshi suka tsara ba komai

za ta jure

Allah yasa hakan ne mafi alkhairi….

tana wannan tunanin itama ta ja abin rufa ta yi luff sai kuma ta fara tunanin Yash kafin ta

fara karatu

n Al’kurani ahankali ahankali a cikin ranta

daganan bacci yayi awon gaba da ita….

A b’angaren Abbakar kuwa

dama tun kafin ya farka mahaifiyarsa da maman Baraka suka gama had’a plan d’in su…….yana farkawa kuwa ko likita ba su kira ya duba shi ba suka shi

rga masa k’aryar “ai Manubiya ta yi aure Babanta ya aurar da ita a wani mutum yanzunnan aka gama d’aura auren a cikin asibitin.’’

Tashi d’aya Abbakar ya amince kuma tunanin sa ya bashi ai Yashjub aka aurawa Manubiya watak’il ya zo ya taimakesu Baba kuma

ya ji dad’in taimakon da ya zo yayi musu shi ne ya ba sa Manubiya.

Shiyasa gaba d’aya hankalinsa ya tashi, tashi d’aya ya birkice musu ita kanta mahaifiyar tasa sai da ta tsorata……abu d’aya da yayi dana saninsa shine farkawar da yayi!

Dan sai da ya yi fat

an inama ace black snake a k’irji ko ciki ko kai ya harbesa!!

ya san babu kyau amma a ranar ji yayi ina ma ya wuce lahira kawai Ina ma bai tashi ba.

Tun daga ranar kuwa ya daina magana sam, maman nashi ta kasa gane kanshi…

Iyakar shi ya bud’e ido ya ci a

binci, tayi mishi alwala yayi sallah ba um ba um um

Kuma Doctor ya tabbatar mata komai nasa lafiya lau.

So yake kawai a sallameshi

ya je ya nemi transfer ya yi

nesa da garin Kano first, daganan sai ya san abun yi dan a yanzu kam ya san

Manubiya ta yi m

asa nisa shi kuma ba zai iya jurar ganinta da kowa ba.

Amman fa in akwai abu d’aya da ya sani shine ‘zai yi duk yadda zai yi ya san yadda zai mallaketa, bai damu ba ko ya’ya goma ta haifa

yana nan dawowa dan ba’a haifi mutumin da zai barwa Manubiya ba…….

.’

*MANNUBIYA*

*48*

Kamar kullum, yau ma tunda Yashjub yayi sallar asubah bai

koma bacci ba, yana gama azkar da karatun Alk’urani ya hau aikin Yassir wanda yake so ya kammala a yau in sha Allah…

Yana cikin aikin Najeeb ya kira sa, dama

yanata tsammanin sa tun jiya da ya ce masa za su yi waya da hajiya mama in sun gama zai kira sa amman ya ji shiruu…….

Ba k’aramin dad’i Yashjub ya ji ba da Najeeb d’in ya ce masa ‘’ai hajiya mama ta amince

ɗ

ari-bisa-

ɗ

ari, tana ta murna ma kuma ta ce ‘za t

a yi magana da Daddy, shima Yash d’in ya je ya same shi su yi magana, ana gama bincike sai maganar aure in sha Allah.’

Sannan itama da kanta ta nuna bata so ma a d’au lokaci me tsayi’’.

Tashi d’aya wani kalar farin ciki ya lullub’e Yash, ya ma kasa b’oye

murnar sa har sai da Najeeb d’in ya tisa shi a gaba da tsokana tukunna ya d’an sassauta yayi masa godiya suka yi sallama.

Sai da ya shirya shirin office tsaf, tukunna ya d’au waya ya kira Ya Musbah dan baya so

yayi masa kiran asubah gudun kar ya saka shi

a al’ajabi, amma dukda hakan sai da Ya Musbah yayi mamakin ganin kiran Yash d’in k’arfe 7:48 na safe.

Ba maganar b’oye-b’oye dan bayan sun gaisa kanshi tsaye ya sanar da shi fa Manubiya yake so, yana so ya samu Baba yayi mishi maganar zai turo magabatans

a.

Ba k’aramin shock Ya Musbah ya shiga ba, amman kawai sai ya bar Yashjub d’in akan ‘in sun tattauna da Baban, duk yadda suka yi zai sanar masa….’

Yashjub ya ji dad’in yadda Ya Musbah yayi masa, dan tun daga hakan ya silver lining (hasken a al’amarin)

dan haka ya fara shirya samun Daddy kawai

ta yadda in sun ce ya turo ba sai ya tsaya k’umbiya-k’umbiya ba, dukda ya san a tsakankanin jiya ko yau dole Daddy zai ji maganar daga wajen hajiya mama amma dukda hakan shima ya kamata ya d’an cire kunya ya same

shi.

A b’angaren Ya Musbah kuwa, ya saka a ranshi kuma ya san Yashjub zai yi magana da Baba amman fa a asalin gaskiya shi ba zai yi magana da Baba ba har sai ya ji ta bakin Manubiya, sannan ya gama bincike tare da tsaida matsayar abunda ya kamata ayi tuku

nna. Dan a yadda Baba yake kwana biyun nan tsaf zai iya cewa Yashjub ya zo a d’aura masa auren da Manubiya ba tare da an yi wani ƙwaƙƙwaran bincike ba.

Sai da ya yi wa me sunan Baba wanka ya shirya shi shima ya yi wanka ya shirya suka karya tukunna suka f

ita suka nufi gida da niyyar in sun gama tattaunawa da Manubiya zai d’auki Jidda ta zo ta gyara masa gidan, dan yayi datti a cikin kwana biyu kacal kyankyamin koina yake yi.

Inna da Jidda ya samu kawai a dak’in

Jidda tana ganinsa, sai da ta fara gaida sh

i ya amsa tukunna tace’’dan Allah ga inna nan, bari in je nan baya in aro wani littafi da na tab’a gani a wajen su mami kwanaki gobe post utme, inaso in duba sosai.’’

‘’To’’ kawai yace da ita, daganan suka zauna shi da me sunan baba a gefen innar suka sh

iga gaida ita.

Ba su yi mintuna biyu da zama ba Manubiya ta shigo cikin d’akin da laida a Hannunta ta siyo omo da maggi

Kallonta ya yi ya kalli laidar kafin yace ‘’meyasa ba ki aiki Muhsin ba??’’

Sai da ta zauna ta gaida shi ya amsa tukunna ta ce ’’ai

ya tafi islamiyyar safe’’

‘’oh haka fa, na manta’’

Ya Musbah ya fad’i hakan kafin ya d’aura da cewa “ke kika bawa Yashjub damar ya kirani?’’

Diriricewa ta yi, ga wata kunya da ta lullub’e ta tashi d’aya, a ranta ta ce “wato har ya kira shi?,

wai zumu

ɗ

i

n me Yashjub yake yi ne har haka?’’

Ta yi wa kanta tambayar ba tare da ta san wa zai bata amsa ba.

‘’Kin yi shiru!!’’

d’in da ya Musbah ya ce mata ne, ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta lula, ahankali ta jinjina masa Kai alamun’’Eh!’’.

‘’Kin san

akan maganar me ya kira ni?’’

Ya sake jeho mata tambayar.

Sunkuyar da kanta ta kuma yi kamar wuyanta zai karye kafin ta ce ’’Eh!!’’ a hankali.

Shiruu Ya Musbah ya yi kawai yana kallon ta kafin cikin fad’a sosai ya fara cewa ’’kuma amma shine kika bashi d

amar kiran nawa?

Kin shirya kenan kema ko?

So kike a aurar da ke da wuri?

Ba ki san Mutum ba, ba ki san daga ina ya fito ba, ba ayi bincike ba shine har za ki ce ya kira ni ayi maganar aure? Yaushe har kika san shi yaushe ma kuka fara soyayyar da har kuka

fahimci juna wanda yasa kika samu kwarin guiwar ce masa ya kira ni akan maganar aure???

Daga ya ce miki ilove you sau d’aya zuwa biyu shikenan har kin aminta da shi??

Tou bari ki ji abunda baki sani ba!dama Baba so yake ya aurar da ku da wurwuri, tun a a

sibiti ya riga ya gama yankewa kuma ya fad’a mana, kinga idan kika yi wa kanki

kika bari Baba ya ji wannan zancen ba tare da an yi wani cikakken bincike akan Yashjub ba tou ina tabbatar miki ko

sati biyu ba za’a rufa ba za ki ganki a cikin gidan Yashjub a

matsayin matarsa, Wallahi!

Dan haka Baba ya tsara ya ke kuma fata.’’

Motsin da ya ji ne ya sanya shi d’aga Kai ya kalli bak’in k’ofar toilet

ɗ

in. Ba k’aramin bugawa k’irjinshi yayi ba sakamakon had’a idanu da suka yi shi da Baba wanda ya fito a wanka.

In-i-na Ya Musbah ya fara, yana shirin yin magana Baba ya kalli Manubiya ya ce ‘’ki ba sa number ta, ki ce na ce ya kirani’’.

Yana gama fad’in haka ya wuce yana d’ingishi yana tafiya da kyar, ya fice…

dan kamar gyambo haka yake jin y’an yatsunsa, ba k’ar

amin zugi suke yi masa ba.

Yana fita Ya Musbah ya ce ‘’innalillahi wa inna ilaihirrajiun’’

‘Ya san halin Baba, ya san waye Baba, ya san in ya saka kanshi abu babu wanda ya Isa ya hana shi.

Babban tashin hankalinsa shine kar aje Yashjub yana da wani mugun

hali wanda ba a san da shi ba, su je su aura masa Manubiya…

Har gara Baraka da Ya Yusuf Allah ya rufa asiri

in sukayi abu za a iya hukuntasu aci ubansu,

wannan Yashjub d’in yanda yake da arzik’i Ina su Ina yin rigima da shi?….’

Ahankali Manubiya ta ce

‘’Ya Musbah cewa fa yayi kawai….’’

Wani uban tsaki ya ja, ba tare da ya kalli inda take ba ya mik’e ya fice ranshi a mugun b’ace.

Sai da Jidda ta yi da gaske bayan dawowar ta, tukunna Manubiya ta yarda ta turawa Yashjub number Baba ta ce ‘’ya kirashi,

number Baba ne,’’

Already dama yanada number dan haka yace mata “ai yanada ita, dama izini kawai yake jira, dan haka ya gode’’

Haka nan ya yi ta murna kamar wanda aka yi wa albishir da gidan aljannah, kafin daga baya suka yi sallama gaba d’aya jikinta babu

kuzari.

Saboda itama sai yanzu ta fara da na sanin basa damar ya kira ya musbahn tun farko da ta yi da wuri haka..shikenan

zai raina ta tun yanzu, dan zai ga kamar tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login