Showing 15001 words to 18000 words out of 150519 words
karshe ma fa
ɗ
a ya rufe sa da shi!
Sannan ya ce “ya koma kar wanda zai kawo masa ku
ɗ
in ya zo bai same shi ba,
kuma Wallahi idan ya sake kar
ɓ
arwa Baraka ku
ɗ
inta sanna ya hana ta tabbas ransa sai ya yi mugun
ɓ
aci.”
Ganin yadda ra
n Baba ya
ɓ
aci sosai ne ya sanya kawai Ya Musbah ya haƙura….
Sannan ya ba shi haƙuri, daga nan ya juya ya nufi hanyar gidansa.
Bai shiga ba!
direct masallaci ya wuce,
ana idar da sallar
ɗ
an uwan Nafi’u ya kawo ku
ɗ
in kamar yadda ya alƙawaranta.
Ya Musbah
, ji ya yi kamar ya cewa
ɗ
an uwan Nafi’un kawai ya bar ku
ɗ
in ya fasa ranta….
Dan ya san idan ya sa Hannu ya kar
ɓ
a ku
ɗ
in
ya baiwa Baraka
To fa
bai san ranar biya ba,
gashi yana tsananin jin kunyar Nafi’u wanda ya ke bin sa bashin kusan dubu
ɗ
ari kuma b
ai san ranar biya ba…..
Gashi yanzu na
ɗ
an uwansa shima ya fara hawa kan shi.
Dama saboda ya ga na asibitin Mahaifiyar sa ne Shiyasa kawai ya rufe ido zai kar
ɓ
a……
Kamar Nafi’un ya san me Ya Musbah ya ke tunani.
A hankali ya dafa Abokin nasa wanda suka tas
o tare tun ƙuruciya ya ce
‘’Ka kwantar da hankalinka.
Kar ka damu!
Ko yaushe ne in ka samu kana iya biya.”
Sai da ya
ɗ
an sauƙe ajiyar zuciya
tukunna a hankali ya sa Hannu ya kar
ɓ
i ku
ɗ
a
ɗ
en, waenda ko bai ƙirga su ba ya san ba su fi naira dubu goma ba!
Y
a so ace sun
ɗ
an fi haka
da sai ya bawa Baraka dubunta goma ragowar kuma a yi hidimar asibiti da shi…
Godiya Sosai ya yi har sai da ya bawa
ɗ
an uwan Nafi’un kunya ma.
Daganan Mutumin ya yi musu sallama ya burga mashin
ɗ
in sa ya wuce, ya barsu anan tsaye.
Kafin suma su ka juya a tare su ka nufi ƙofofin gidajen su….
Har su ka ƙarasa ƙofar Gidanjen nasu guda biyu..
Ya Musbah tunani kawai ya ke ta yi…
Tausayin sa Nafi’u ya ke ji sosai dan ya san in ba matsalar Baraka ba tou matsalar rashin lafiyar Mahaifiyar
su ce ta sanya shi a damuwa haka.
Yana shirin yi masa magana ya ji Ya Musbah ya ce
“Nafi’u ku
ɗ
in nan fa Baraka zan bawa‘’.
A
ɗ
an fusace Nafi’un ya ce
‘’Saboda ka zama Mijin ta ce?’’
Ya Musbah, bai
ɓ
oyewa Abokin nasa komai ba haka ya zaiyyane masa a
bunda ya faru…
Sannan ya ƙara da cewa
‘’Ba wata maganar ƴan sanda,
Biki ne take da shi!
tsabar bala’i wai ankon super za su yi!
Me sunan Baba kan sa ta yi masa kaya masu kyau da tsada sama da kala uku!
Amman saboda
Allah ace wai Mahaifiyata bata da la
fiya amma sam Baraka ta kasa mini kara, kwata-kwata ba ta damu ba….’’
Ya ƙarashe maganar hawaye su na silalo masa.
Da kyar Nafi’u ya iya danne fushin sa, gudun kar ya sake tunzura Abokin nasa.
Sai da ya
ɗ
an daidaita kan sa
daga takaicin Baraka, tukunna
a hankali ya dafa shi sannan ya ce
Ka yi haƙuri Musbah!
Komai in ya yi zafi to maganin sa Allah.
Tunda ta yi maka haka kuma Baba ya ce a bata to kawai a bata
ɗ
in.
Ita ta sani, in dai duniya ce, dai dai ta ke da ita.
Kawai yanzu matsalar ita ce inda za mu
nemo wasu ku
ɗ
in.
Saboda nima Wallahi babu a waje na, da ace ina da shi da na baka.
Ka san lokacin biyan ku
ɗ
in gida ya yi,
Mutumin nan sam ni baya ta
ɓ
a
ɗ
aga min ƙafa,
har gara kai ma ya ce
ai ya san baka aiki….
Gashi wannan term
ɗ
in Khairat ta shiga
makaranta
shiyasa nima duk na zama a matse, ba ni da shi.”
Shiru ya
ɗ
an yi kamar me tunani kafin ya ci gaba da cewa
‘’kuma kaga yaya na guda
ɗ
aya tak a duniya na tambaya maka shi shima
amma bara muga ko akwai….’’
Da sauri Ya Musbah ya katse shi ta hany
ar cewa
“Nafi’u kar ka damu.
Na gode wallahi ban san da wanne Baki zan yi maka godiya ba.
Ba na jin akwai Aboki irinka har yanzu
a duniyar nan in har kuma akwai
tou tabbas ba ku da yawa.
Nagode nagode.
ka kwantar da hankalinka,
bara inje in bata ku
ɗ
in.
dole haka zan haƙura in leƙa Innar babu ko sisi!
Idam na je
ɗ
in sai a san yadda za a yi’’.
‘’Ok’’
Nafi’un ya ce, cikin
rashin Jin da
ɗ
i.
Kafin ya sake cewa
‘’Nima bara in duba gida,
Idan komai normal sai mu tafi wajen Innar tare…..
BULAM
A ✍
️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*04*
Ba kunya ba tsoron Allah haka Baraka ta sanya Hannu ta amshe ku
ɗ
a
ɗ
en nan, duk da kuwa ragowar kwallar da ta gani a Idanun Mai Gidan nata wanda hakan ya tabbbatar mata da kuka ya yi!
Dan ha
tta ga jijiyoyin gaban Kansa sun fito ra
ɗ
au! Ga kuma farar Fuskarsa itama ta yi jajawur gaba
ɗ
ayanta. Ka na ganinsa ka san
yana cikin tsananin tashin hankali.
……
Tana amshe ku
ɗ
a
ɗ
en ta shige cikin parlournsu mai
ɗ
auke da
ɗ
akuna biyu, dama fitowarta daga ba
n
ɗ
aki kenan ta ganshi tsaye da ku
ɗ
a
ɗ
en yana jiran ta.
Ya da
ɗ
e tsaye a wajen, kafin ya samu ya iya jan
Ƙ
afafuwansa ya juya ya fice daga cikin gidan, gaba
ɗ
aya.
Sai a sannan ta bar bakin windown inda ta la
ɓ
e tana kallon sa tana mai ta
ɓ
e Baki! A fili ta ce
‘’Haka kurum in bada ku
ɗ
a
ɗ
ena a kai uwar wani ba tawa ba asibiti, bayan ga biki a gabana….
Idan na biye maka Musbahu naga alamun sai na gagara shiga cikin ƙawayena watarana wallahi.
Da mutunci na da kyalli na ka auro ni
amma iyakar inda ka ajjiye ni da
suturun da ka jere mini a lefe ya sanya yanzu ko hamshaƙiin taro idan za a yi ƙawayena basa gaiyyata ta! Yo ina dalili fisabilillahu.’’
Hakanan tayi ta mita ita ka
ɗ
ai daga ƙarshe ta shiga kasafta mai da me zata siya da ku
ɗ
a
ɗ
en……
Tun lokacin da suka r
abu da Ya Musbah, ‘Baba’ ya ke tunanin ta Ina zai samo ku
ɗ
i , duk inda ya duba ya zaga ya zagayo babu hanya!
Hakan ya sanya gaba
ɗ
aya hankalinsa ya sake tashi!!!
A haka suka yi alwallah su ka yi salla shi da Muhsin daganan suka fito daga masallacin suka
zauna akan
ɗ
an dakalin ƙofar gidan.
Yana cikin tunani ya ji wasu zafafan hawaye suna zuba akan kyakkyawar tsohuwar Fuskarsa…
Sai da ya faki idon Muhsin wanda ya yi shiruu shima ya sunkuyar da Kansa ƙasa tun
ɗ
azun da su ka zauna
tukunna ya sanya Hannu ya
share Hawayen nasa kafin a hankali ya fa
ɗ
a duniyar wani tunanin na daban ..
<<<<
Yanzu haka, a tsakiyar ƴan uwansa yake!
Babban yayansu
BABA HABU da Matansa guda biyu
Umma DIJE da Umma KULUWA
Umma dije Ƴaƴanta mata uku
Zainab, Hauwa sai Mar
yam,
gaba d’ayan su sun yi aure.
Sai Umma Kuluwa
tana da Yaro
ɗ
aya Namiji
‘Ya Yusuf’ wanda ya girmi Ya Musbah da shekara
ɗ
aya amma shi bai yi aureba.
Sai
ɗ
ayan Yayan nasa
UTHMAN
Wanda kowa yake kiran sa da
UNCLE
Uncle yanada mata uku
Kasancewar ya
na aiki a banki ya sanya duk ya
ɗ
an fi su rufin asiri
Matarshi ta farko FATIMA
Umma Fati
Yaro
ɗ
aya tak ta Haifa
Ya iliya (yayi aure)daganan ta samu matsala bata sake haihuwa ba
ta biyun sunanta Khadija
Ita kam ko
ɓ
atan wata ma bata ta
ɓ
a yi ba.
Sai ta
ukun Anty RUMASATU
(Anty amarya)
tanada Ƴaƴa biyu mata twins
Shamsiyya da Salaha masu shekaru goma a duniya.
Sai Yayarsa
Anty Umma (Binta), wadda Mijinta ya rasu ta komo gidan da zama
Ƴ
aƴanta biyu Mata ta farkon sunan ta Fiddausi tana aure a illori
n sai autar ta wadda ta ke tare da ita ‘Siyama’
Siyama ta girmi Jidda Manubiya kuma ta bata shekara
ɗ
aya.
Sai shi Baba (MUSA)
Matarshi
ɗ
aya Aminatu (Inna)
Da Ƴaƴansa hu
ɗ
u!
Na farko Musbahu mai shekaru 27
Sai
Manubiya mai shekaru 22
Sai
Maijiddah mai s
hekaru sha bakwai
Da auta Muhsin wanda bai ƙarasa rufe shekaru sha
ɗ
aya ba.
Duk a cikin ƴan uwan nan nasa(Baban) da suke zaune tare a gida
ɗ
aya babu wanda zai tambaya kwandala a cikinsu yau ace ya
ɗ
auuka ya basa!
Idan ana maganar asalin rashin ha
ɗ
in ka
i
Tou shine definition(ma’anar) rayuwar Baba da ƴan uwansa!.
Babu hassada babu fa
ɗ
a babu hayaniya a tsakaninsu amma fa kowa na sa kawai ya sani, hatta Anty Umma, kaff cikin yayun nasu Maza babu mai ciyar da ita kuma sunada rufin asiri ba wai babu ba amma
sai dai ta ci da kanta ta ci da ƴarta (Siyama)
Da taimakon ƴar sana’ar siye da siyarwar da take yi, sai kuma Yayar Siyaman itama tana taimakawa ba laifi.
A taƙaice dai kowa ta kansa yake yi a gidan…kowa nasa kawai ya sani, sannan babu ruwan kowa da kowa
. Yanayin zaman sam babu da
ɗ
i. Ga baki ga hanci..compound
ɗ
aya amma idan ba su Manubiyan ba babu me leƙawa ya ga
ɗ
an uwansa idan wani abun ya faru domin a ji ko a ga halin da yake ciki.
Mai ƙananun maganganu, rigima da son ha
ɗ
a fa
ɗ
a a gidan Mutum
ɗ
aya ne
‘Kaka Malan’
Wani
ɗ
an uwan Mahaifinsu da Allah bai ba shi haihuwa ba
suka
ɗ
auko suka bashi
ɗ
aki mai ban
ɗ
aki a cikin compound
ɗ
in nasu.
Wanda shima sai ya yi da gaske tukunna ake kula shi ake zuba masa abinci, dan Kaka Mallan irin tsoffin nanne masu tijar
a, gulmace-gulmace, shishshigi da zalama.
Su kam ragowar Mutum gidan a tsakanin su babu jita-jita!
Sai dai sam basa tausayin juna,
basa kuma taimakawa juna…
A yanayi da tsarin gidan
‘Idan
ɗ
an uwanka zai kwana bai ci ba!
Babu ruwanka, ba abunda ya shafeka
bane ba.’.
Tun suna Yara, su uku. Mahaifinsu ya zaunar da su ya tambaye su ‘abun da kowa ya ke son yi a rayuwa….’
Ƴ
an uwan Baba (Yayyunsa Maza su biyu) Uncle da Baba Habu suka za
ɓ
i karatu
Shi kuma Baba ya za
ɓ
i Sana’a.
Kamar yadda Mahaifin nasu yayi
alkawari kuwa
Karatu har sai da Uncle da Baba Habu su ka ce “sun gaji!”
Shi kuma Baba aka damƙa masa maƙudan ku
ɗ
a
ɗ
e aka ce ya je ya yi Sana’a.
Sai dai kuma abun nashi kamar sa Hannu!! Dan duk sana ‘ar da ya soma bata albarka!
A haka har jarin na sa ya ƙ
are tass!!.
Uncle, Baba Habu da Anty Umma Mahaifiyar su
ɗ
aya
Yayinda shi kuma Baba ya kasance
ɗ
an gidan Amarya.
Mahaifiyarsu Uncle ce ta fara rasuwa kafin tashi Mahaifiyar wadda ta rasu wajen haihuwarsa.
Tun suna Yara sun taso basu da wani ha
ɗ
in kai.
T
un lokacin da Iyayen nasu Mata suka rasu Mahaifinsu bai ƙara aure ba shima har ya bar duniya.
Hakanan suka tashi a wannan gida wanda suka gada kowa yayi
aurenshi yake yin rayuwarshi daga shi sai iyalinsa.
Duk cikinsu shine (Baba) mai
ɗ
an ƙaramin waje
saka
mokon siyar musu nashi portion
ɗ
in da ya dinga yi saboda ya samu ya sake jan wani jarin sannan kuma aci abinci a gidansa.
Ko da ya haifi Musbahu, Yaron ya kai minzalin hankali Baba
ya so ya
ɗ
aura shi akan layin sana’a shima, har rantar ku
ɗ
i ya dunga yi ya
na bashi jari
amma shima sam sanar tashi bata yi Albarka ba!
Ganin sana’ar ba zata yiu ba ya sanya suka haƙura!.
Da ragowar ƴan ku
ɗ
a
ɗ
en Hannunsu waenda basu wani kai sun kawo ba Baba suka ha
ɗ
a suka fara makanikanci dan a lokacin
shekarun Musbahu sun kai
sha bakwai babu damar komawa makaranta.
A wannan lokacin ne kuma
Allah ya
ɗ
aurawa Baba Musa tsananin son yaga Ƴaƴansa sun yi karatun…
Haka ya sanya ya tsaya tsayin daka akan karatun nasu, dan bai yi ƙasa a guiwa ba wajen sanya su a makaranta.
A lokacin
Manubiya har dariya ake yi mata dan ta yi girma a ajin Yara! Saboda tare ya ha
ɗ
a ya sanyasu su uku aji
ɗ
aya
Manubiya Muhsin da Jidda
Duk a aji
ɗ
aya.
Hatta jidda a lokacin ta yi girma a ajin, amma sam Yaran(su Manubiyan) basu wani damu ba
Saboda suma sun
a tsananin son karatun!
Sannan suna da tsananin ƙoƙari da naci akan karatun, hakan ya sanya cikin ikon Allah hazaƙar su ta sanya aka dinga yi musu double promotion wanda har ta kaisu ga taddo sa’o’insu.
Da farko private suka fara
amman yanayin rayuwa ya
sanya dole Baba ya maida su ta gwamnati
wanda duk gidan su ka
ɗ
ai ne
su ke yin karatu a makarantar gwamnati.
Jamb ne ya so bawa Manubiya matsala
amman waec
ɗ
inta da neco har mamaki ya dunga bawa mutane
saboda yanda ta fito da flying colours. Rashin cin
jamb
ɗ
in da bata yi bane ya sanya ta shiga poly ta yi diploma tukunna ta wuce BUK da D E , yanzu haka tana level 3 suna karantar English ita da Abbakar wanda suke karatun tare da shi tun
a poly shine ka
ɗ
ai Abokinta har gobe kuma shi
ɗ
in ne,
bata da ƙawa
mace….
Saboda yanayin rayuwarta da ta zauna ta duba sai ta ke ganin kamar ƙawance ba nata bane ba
kullum Kayanta a ko
ɗ
e!
Gashi ko ku
ɗ
in handout wani lokacin sai dai ta ara ta yi karatun a iya makarantar
Sannan idan an zo tafiya cafeteria (wajen cin abin
ci) sai dai ta gudu
Dan indai an je sai dai a siya mata ba dai ita ta siya da kanta ba!
Shiyasa da ta fahimci rayuwa ba zata yiwu a haka ba sai ta shafawa kanta lafiya.
Abubakar ne kawai Abokinta,
anan unguwar tasu yake bayan layin su…
Mahaifiyarshi ƙaw
ar Maman Baraka ce!
Tare suka bu
ɗ
e gidan abincinsu
tun shekarun baya da da
ɗ
ewa…
Jidda kuma wannan shekarar ta zana waec, ta ci itama kuma cikin Ikon Allah ita taci har jamb,
yanzu saura mata post utme.
Muhsin kuma yana js2 tun last year, yanayin rayuwa
yasa ya kasa ci gaba da karatun.
>>>>
‘’Baba Ina wuni”
Muryar Abbakar ta katsewa Baba tunanin da yake yi.
A hankali sannan a
ɗ
an
ɓ
oye ya sake goge Idanuwansa
tukunna ya juya yana kallonsu shi da Muhsin.
Da kulawa ya amsa shi yana tambayar sa
ya Mamansa shi kuma Abbakar
ɗ
in yace masa ‘’tana lafiya’’
kafin cikin yin ƙasa da Kai ya ce ‘’Baba
ɗ
azu a aji ana ta bayani amma sai na lura sam hankalin Manubiya baya a ajin….
daga baya ma sai na fahimci ashe kuka take yi.
Na so in taimake ta dan na san
akan rashin lafiyar Inna ne amma sam sai ta ƙi yarda.
Dan Allah Baba ga ku
ɗ
i nan na bawa Muhsin a kai Innar asibiti dasu..
Kar kace a’a, nima kamar uwa Inna take a waje na”
Sai da ya
ɗ
an yi shiru tukunna a hankali ya
ɗ
aura da cewa
“Allah ya bata lafiya,
ya kawo
mata sauƙi’’
Yana gama fa
ɗ
in haka ya musu sallama ya juya ya wuce…
BULAMA ✍
️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*05*
Sai da Muhsin ya
ɗ
an ta
ɓ
a