Showing 90001 words to 93000 words out of 150519 words

Chapter 31 - Mannubiya Complete

aure shi!

T

o ta sani ya ji zafin hakan sosai.

Kuma yana so ta yarda ta tabbatar sannan ta saka a ranta har abada yana sonta sannan bata da wani mijin bayan shi!

Dan haka ko dai ta haƙura ta aure shi

watak’il ya manta da rashin mutuncin da sukayi mishi a gaban su kak

a mallan ya fasa d’aukar revenge d’in da ya yi niyya ko kuma ya kunnowa ahalinta bala’in da ba za su tab’a iya kashewa ba, wallahi.

Ta je ta yi tunani, yana jiran amsarta, ya bata kwana biyu, kacal!…….’



Shiyasa tun lokacin da k

wana biyun ya cika take wasan y’ar b’uya da shi dan bata san me zata ce masa ba.

Duk da wata zuciyar tana bata shawarar ta hak’ura ta aure shi akan dai ta bari ya tab’a mata ahalinta amma kuma ba wai iya bata son Ya Yusuf baneba

har ga Allah ko kallon shi

wani lokacin bata son yi, sannan

Barazanar da ya yi mata

ɗ

innan ya sanya ta sake tabbatarwa ba mutumin kirki bane ba…

A ganinta rashin mutuncin Baraka ma ita ka

ɗ

ai ya ishesu!! Sam bai kamata ace ta k’arawa su Baba da wani mugun surukin ba kuma du…..

ma

tsalar su ma ta ishe su.

Gashi ya ce kar ta fad’awa kowa, ta san kuma idan ta fad’a d’in zai sani dan ta san su Manubiya ba za su yi masa da sauk’i ba, ita kuma har ga Allah

tsoro takeji dan a yadda ta ga idanunsa a ranar sam bata ga alamun wasa a cik

insu ba.

BULAMA ✍



0903 441 3252

*MANNUBIYA*

*30*

Duk da wata zuciyar tana bata shawarar ta hak’ura ta aure shi akan dai ta bari ya tab’a mata ahalinta amma kuma ba wai iya bata son Ya Yusuf baneba

har ga Allah ko k

allon shi wani lokacin bata son yi, sannan

Barazanar da ya yi mata

ɗ

innan ya sanya ta sake tabbatarwa ba mutumin kirki bane ba…

A ganinta rashin mutuncin Baraka ma Ita ka

ɗ

ai ya ishesu!! Sam bai kamata ace ta k’arawa su Baba da wani mugun surukin ba kuma

du…..

matsalar su ma ta ishe su.

Gashi ya ce kar ta fad’awa kowa, ta san kuma idan ta fad’a d’in zai sani dan ta san su Manubiya ba za su yi masa da sauk’i ba, ita kuma har ga Allah

tsoro takeji dan a yadda ta ga idanunsa a ranar sam bata ga alamun wa

sa a cikinsu ba.

‘’Tunanin me kike yi?’’

Muryar Manubiya wadda ta shigo yanzun ta katsewa Jidda tunani.

Da sauri ta d’an matse kwallar da ta tarar mata tana shirin zubowa sannan ta ce

‘’Ba komai, ya aikin?’’

Ajiyar zuciya Manubiya ta sauk’e kafin ta ce

‘’Huh!Alhamdulillah…

Ammi fa ta tafi next level, dan ma Allah ya taimake ni gobe zan gama exams d’ina..wallahi abubuwa duk sun yi min yawa especially a gidan Ammi, dan ma akwai Maama.. Mace mai kirki wani lokacin fa ita take taya ni wasu abubuwan, ta ma

ce za ta shigo ta duba Inna.’’

Manubiya ta k’arashe maganar tana mai neman waje ta zauna a kusa da Jidda.

‘’Allah sarki,sannu!ki yi hak’uri duk ni na janyo muku’’

Jidda ta fad’i hakan cikin rashin jin dad’i.

Murmushi Manubiya ta yi

tana kallon ta kafin

ta ce ‘’Ba komai kar ki damu, Allah yasa mu dace’’

Ahankali Jidda tace’’Ameen’’dai dai nan Baba ya shigo bakinsa d’auke da sallama.

ahankali ya nemi guri ya zauna..cikin girmamawa suka gaida shi ya amsa kafin Jidda ta mik’e ta fita domin ta je ta kawo ma

sa abinci, daga haka d’akin ya yi shiru kowa da tunanin da yake yi a ransa.

Manubiya Yashjub ne ya b’ata mata rai, jiya aka yi mata ƙorafin abu dan haka ta ce masa “akwai report via watsapp..

(Akwai ƙorafi ta watsapp)”

Kanshi tsaye ya amsa mata da repl

y

ɗ

in da ya dame ta ya hanata sukuni ’’Okay dear, you can report to me tomorrow

as planned, take care.

(Tam dear, za ki iya sanar min da ƙorafin nasu gobe kamar yadda muka tsara, ki kula da kanki)”.

Tabbas ya kusa tarwatsa mata zuciya da ta gani, dan me

yasa zai ce mata wani ‘dear’,

bai san yadda zuciyarta ta buga ba da taga reply d’in har yanzu bata gama dawowa daidai ba.

Gaba d’aya ya sakar mata da kasala daga reply d’in, anya kuwa ba za ta tura masa bayanan ta watsapp ba goben ta ƙi zuwa ta yi k’aryar

bata da lafiya…

dan tun jiya ta fara fargabar had’uwar su ta gobe, bata so ta fara feeling wani (jin wani) abu na daban game da bawan Allahn nan dan bata shirya shan wahala akan soyayya ba..iyakar ganin sa da muryarsa ma kad’ai kid’ima ta su ke yi dama ya

nzu kuma ya kama ya wani ce mata ‘dear’

Tun safe ya rikitata……

Shigowar Jidda ne ya katse musu tunani gaba d’aya su biyun, da ladabi ta k’arasa ta ajjiye abincin a gaban Baba sannan ta koma gefe ta zauna.

A hankali Baba ya d’ago ya kalli Manubiya kafin

ya zaro bandir na kud’i daga aljihunsa ya mik’a mata….

cikin nutsuwa ta matsa ta sanya Hannu ta karb’a, tana shirin yin magana ya ce “gashi gobe idan kin je ki bawa Ammi, na ke da Muhsin, kun bar aiki kenan inshaaAllah.

ku samu ku huta Allah ya yi muku alb

arka.

InshaaAllah wani satin idan aka koma makaranta da shi(Muhsin

ɗ

in) za a shiga….

Idan kin huta zuwa ko anjima ne sai ki je ki tambayi kud’in uniform da shiga da duk abubuwan da ya kamata a makarantar Mazan chan, zuwa dare inshaaAllah zan bawa Musbahu k

ud’in ya je ya biya masa in Allah ya kaimu aka koma sai a fara tare da shi.”

A hankali Manubiya ta ce ‘’An gode Baba Allah ya saka da alkhairi, ya k’ara bud’i, ya bawa Inna lafiya’’

Cikin tsananin sanyin jiki Jiddah ma ta ce ‘’an gode Baba’’

A hankali

Baba ya ce ’’Ameen’’.

Daga nan duk su biyun suka yi shiru….

…A Ina ya ke samun kud’i?

Gashi tun last time ya kora musu warning d’in ‘kar wadda ta sake tambayar sa a inda ya ke samun kud’i, idan ba haka ba kuma ransu zai yi mummunar b’aci, Wallahi….’

Ha

r ya gama cin abincin ba wadda ta iya sake cewa komai, ya na gamawa ya mik’e da shirin sake fita…cikin girmamawa su ka yi masa a dawo lafiya, sai da ya je ya shafa fuskar Inna wadda take baccin ta cikin kwanciyar hankali tukunna ya sa Kai ya fice daga d’ak

in…

Yana fita Jidda ta ce

‘’Adda Manu inajin tsoro fa, ta

Ina Baba yake samun kud’i haka lokaci guda??’’

Ajiyar zuciya Manubiya ta sauk’e kafin tace ‘’Jiddah ni kam ta ya za a yi in sani?

let’s just hope for the best(kawai mu yi fatan hakan alkairi ne)

,

dan nima gaskiya kaina a d’aure yake.

kina karatu kuwa sosai?

post utme d’in ku fa ta matso. ‘’

Ahankali jiddda tace ‘’eh,Ina yi, ku taya ni da addu’a’’

‘‘InshaaAllah’’

Manubiya ta ce,kafin ta mik’e ta koma gefe ta d’auki takarda ta shiga karatu…dan

gobe mai tashin kafin asuba ce saboda exams d’in 9 gare ta, ga shi a goben ne za ta had’u da Yash, Allah ya taimake ta ita da gidan Ammi sun yi bye bye, ba dan haka ba da bata san yaya zata yi goben ba.

….

Kalar tsalle da murnar da Muhsin yayi lokacin da

ya ji labarin tafiyar sa makaranta sai da ya bawa su Manubiya mamaki, amma da suka tuna yadda Yaron yake da k’ulafucin makaranta sai suka yi masa uzuri, dan bai yi murnar barin su aiki a gidan Ammi ba kamar yadda ya yi murnar saka shi a makaranta da za ‘a

yi..

Tun daga lokacin da ya ji zancen kuwa..in dai ya san sunan abu da turanci to fa ba zai fad’a da Hausa ba, murna da shak’iyanci kala-kala haka ya dinga yi ya yi ta saka su dariya da walwala kuwa

dan wunin ranar haka suka kasance cikin farin ciki wand

a hakan ne ya taimakawa Manubiya ta samu fargaba da tunanin had’uwarta da Yash ta gobe ya d’an yi skipping mind d’in ta(ya

ɗ

an bar kanta).

••••••••

Da ikon Allah yau har aka fara gabatar da dinner su Yasira ba su yi wa Ummi rashin

ɗ

a’a ko kallon banza ba,

wanda hakan ya riga ya Zamto d’abiar su..dan in dai suka had’u to wajibi ne ta fuskanci rashin mutunci daga gare su.

Ba su gaishe ta ba dai kuma Daddy bai ce su gaishe tan ba kamar kullum, haka ake kan gabatar da dinner d’in..

ta kuwa ji zafi amma yadda t

a yi alk’awarin fita harkar Daddy da ya’yansa ne ya sanya ta tartarasu ta zuba a kwandon shara.

Sai da aka kusa kammalawa tukunna Yassir ya sak’k’o k’asan.

Daddy kawai ya gaisar daga nan ya cewa Yusra ta yi serving d’in sa…

A hankali Munirat ta d’an d’a

go ta kalle sa ai kuwa suka had’a ido, murmushi yayi mata daga nan ya d’auke Kai da sauri gudun kar Kausar ta kama sa..

Ɗ

aya bayan

ɗ

aya duk suka shiga watsewa har dining d’in ya rage daga Yassir sai Daddy, Ya’isha da Yash.

Yassir yana shirin tashi

Yash

yace ‘’Days ago (kwanan baya) na je d’akinka kana bacci’’

‘’Yeah’’

kawai Yassir d’in ya ce ba tare da ya kalli inda Yash yake ba ma, daga haka ya mik’e da niyyar barin wajen gaba d’aya.

Har ga Allah Yash ya d’an so su fahimci juna a kan abunda ya faru am

ma attitude d’in da Yassir( yadda Yassir

ɗ

in) yayi masa ne yasanya ya fasa, dan haka cikin b’acin rai ya ce ’’ban gama da kai ba’’

Still ba tare da Yassir ya kalli Yash ba ya ce ’’good 9te,Daddy(Daddy sai da safe)”

A zuciye Yash ya mik’e amma kafin ya yi

wani abun tuni Daddy ya tsaida shi ta hanyar ruk’o hannunsa, da sauri ya maida shi ya zaunar da shi.

Hakanan Yassir ya sa Kai ya wuce, yana wucewa Ya’isha ma ta yi musu sai da safe ta wuce..

Da kyar Yashjub ya d’an yi

controlling kansa tukunna ya bawa

Daddy labarin abunda ya faru wanda har ta kai sa ga dukan Yassir d’in.

Sannan ya d’aura da cewa “ya kamata Yassir ya bar cikin gida haka tun kafin a samu matsala’’.

Cikin son fahimtar da shi Daddy ya ce ’’Yashjub, kai ne ka ce Yassir ya dawo cikin gida,

bai yi ja-in-ja da kai ba haka Yaron nan ya yi maka biyayya duk da baya so amma a hakan ya hak’ura ya dawo ya zauna, duk dan a zauna lafiya..kaga kuwa idan ka ce sai ya sake komawa wajen ka yanzu a gaskiya ba ka yi adalci ba Yash,

besides i don’t think

(Ba

yaga haka ma bana jin ) bayan abunda ya faru a tsakanin ku zai yarda ya dawo ku zauna tare.

Ya yi min maganar kafin kai ka yi.

Ka kwantar da hankalinka zai bar cikin gida amman sai nan da three months idan an gama masa nashi ginin wanda za a fara a wancha

n filin da yake jikin gidan nan in yaso in an gama sai a fasa a had’e da nan…

Yassir is not a kid (Yassir ba Yaro bane ba) dan haka bai

kamata mu ce za mu dinga juya shi muna controlling d’insa haka ba, he deserves to make his own decisions(ya kamata a

barshi ya yi yadda ya ga daman tsara rayuwarsa).

Maganar Yarinyar nan kuma, na fahimci komai da kaina, tun kafin ma in ji wannan bayanin naka tsaf na fahimci ‘ita take kai kanta gare shi’

so na same shi na ja masa kunne kuma ya yi min alk’awarin zai fita

a harkarta har abada..

therefore

Yassir is good to live here

(Dan haka babu aibu da damuwa a cikin zaman Yassir a nan),

har zuwa lokacin da za a gama masa ginin sa shima, ya koma.

Kar ma ka ce ya koma side d’inka a gaban shi ya yi maka musu daganan ra

ini ya shiga tsakanin ku, dan nima ban goyi bayan ya koma d’in ba bayan abunda ya faru a tsakanin ku, na fi ganin dacewar ku zauna a saperate wajen zama(wajen zama daban daban), dan na san ba zaku zauna lafiya ba, na san ka da zuciya..za ka ce ya yi abu w

hich na san definitely ba zai yi ba (wanda inada tabbacin shi kuma ba zai yi ba)..zai yi maka rashin kunya kai

Kuma zaka ce zaka dake shi shi kuma zai ce zai rama daganan kuma abun ba zai yi dad’i ba…!

so tun kafin abun ya kai ga haka..maganin bari kar a

soma.Ina yi masa addu’a kai ma ka taya ni..Allah ya shirya sa, bana so in sake jin wata maganar.’’

Da kyar bayan kamar mintuna biyu Yash ya samu ya iya cew Daddy “to “

dan sai da yayi da gaske tukunna ya iya danne fushin sa.

Daga nan ya yi masa sai da

safe ya mik’e ya fice, ya bar sa yana tunanin Ummi,

Matar da da har farce take yanke masa! biyayya

kala-kala amman wai ita ce yanzu banda gaisuwa ba abunda yake shiga tsakanin su, yadda take yi wa kowa a gidan haka take yi masa shima babu wannan kulawar

ta musamman da take bashi,

abincinsa d’azu da ta kai masa (breakfast)

kawai direwa ta yi ta juya

sannan ba ta je ta wanke masa toilet da gyaran d’aki ba kuma yau ta karb’i girki, yana da tabbacin ba lalle ma yau ta kwana

d’akinsa ba dan ko kallon sa ba

ta yi..

Wallahi! ba dan shekaran jiya jiya ya gama yi wa Hajiya Mama alk’awarin zai zauna da Ummi ba da tuni ya

salleme ta….

He apologized(ya bada haƙuri), tunda har ya ce mata ta zauna a gidanshi ai kuwa kamar he apologized

ɗ

inne (ya bada haƙurin ne) am

ma duk da haka kalli attitude d’in da take bashi….

Ya jima a wajen kafin da kyar ya samu ya mik’e ya nufi sama ranshi a mugun b’ace, kamar yadda ya yi zato kuwa har asubah ba Ummi babu alamarta, dan haka ya kuma kumbura ya nad’i takaicin ta shima ya ci al

washin zuba mata ido kuma wallahi mistake d’aya idan ta yi sai ya koya mata hankali a cikin gidan duk kuwa da shekarunta ai itama bata san darajar shekaru ba tunda gashi ta raina shi.

Takaici da mamakin Daddy ne suka hana Yash bacci,

babu yadda bai yi ba

amma sam ya gagara yin bacci.

He really can’t believe(Ya kasa yarda da) wai Daddy ne ya ja masa layi a kan Yassir,

kenan dai yanzu abunda yake nufi

‘a zubawa Yassir

ido yayi duk abun da yaga dama…’

ta ya ma zai ce laifin Munirat ne bayan ranar

dakya

r ya kwaceta daga Hannun Yassir d’in,

he hates to think about it amma maganar gaskiya Daddy is very selfish when it comes to his children

(Baya so ya dinga irin tunanin nan amma Daddy yanada son kai sosai a duk harkar da ta shafi ƴaƴansa).

Ganin takaici

yana shirin saka shi d’an k’aramin hauka ne ya sanya kawai ya d’auki waya ya shiga kiran Manubiya lokacin 10 har da rabi.

Sai da wayar ta fara ringin tukunna ya fara tunanin anya kuwa ya dace ya kira ta kar ya je ko ta yi bacci, bayaga haka ma me zai ce m

ata idan ta d’auka.

Amma kuma he needs her (Amma kuma yanada buƙatarta), yanada bukatar ya ji ko da muryarta ne, ba shi da wani za

ɓ

in….

Yana cikin wannan tunanin ya ji

sautin muryarta a hankali ta ce

‘’Assalama alaikom’’

A hankali ya lumshe idanuwansa

yana sauraron ta tana ta

hello!hello!!’’

Sai da ta jera wajen hud’u

tukunna da kyar ya ce

‘’Ki zo da wuri gobe, sannan ki zo da SScertificate

ɗ

in naki’’.

‘’Ok,inshaaAllah’’

Ta ce, daga nan ta yi shiru..

Sai da ya d’an d’auki lokaci tukunna ya samu ya

iya kashe wayar dakyar yana jin yadda k’irjinsa yake bugawa….

Washegari..

Ya Musbah ya so ya raka ta sai aka yi rashin sa’a me sunan Baba ba shi da lafiya, dan haka ya barta ta tafi ita kad’ai su kuma shi da Baraka da Muhsin suka tafi kai Yaron asibiti.

7:3O ta Isa bakin company d’in na shi, k’irjinta yana abunda ya saba a duk lokacin da ta san ta kusanto shi.

haka nan ta nufi gate d’in,

sauri take so ta yi ta gama dan tana da exams kuma bata samu ta lek’a gidan Ammi ba dan sai da suka

ɗ

an yi meeting

ita da Ya Musbah akan ‘ya karb’i kud’in da Baba ya bata ya biya kud’in hayan su sa ci gaba da aikin ba komai’

dama ta san ba zai yarda ba ai kuwa ilai yak’i amincewa,

, shiyasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login