Showing 30001 words to 33000 words out of 150519 words

Chapter 11 - Mannubiya Complete

tukunna

da kyar ta ce ‘’ka daina kallo na sannan dan Allah ka daina zuwa, mun gode sosai, amman Ina tsoron Ammi.

kar a zo ta gane kana zuwa nan, kaga Inna bata da lafiya dan haka idan aka fara wani case na daban kuma abun ba zai yi dad’i ba’’.

A hankali ya sauk’

e ajiyar Zuciya kafin ya ce

‘’Ko yanzu kafin in taho saida na gayawa Ammin inda zan je’’

Da sauri Jidda ta

ɗ

ago manyan Idanuwanta tana kallon sa!

Shima itan ya ke kallo dan haka ta yi saurin yin ƙasa da kanta.

Murmushi kawai ya yi kafin ya ce

‘’Jidda I

love you.

Na san Ammina

tana son duk abun da nake so,

wanchan karon ma mishkila aka samu kuma bana nan amma yanzu komai ya daidaita.

Ki kwantar da hankalinki dan Allah,

ta ce ma zata zo har nan ta duba Inna,

sannan ta ce in cewa su Baba su yi hak’uri ko

mai ya wuce.

Kuma ko yau kafin in fito ma sai da muka yi magana da ita akan

‘Ina dawowa daga tafiyar nan da zan yi im sha Allah za a fara maganar auren mu kuma ta amince d’ari-bisa-d’ari, ta ce ba za ma a d’auki lokaci mai tsayi ba, Abba kam dama shi ba s

hi da problem da auren tun farko.

So please had’in kanki kawai nake nema a yanzu.

Na san kwanakin baya dole kun ji babu dad’i kuma kun ji haushi amma pls darling ki yi hak’uri ki yafewa Al’ameen d’inki ki yafewa Ammi itama kin ji…”.

Ya ƙarashe maganar kama

r zai fashe mata da kuka.

Shiruuu Jidda ta yi ta fad’a duniyar tunani…

Ita kanta ta san k’arya takeyi idan ta ce bata son Ya Al’ameen wanda tun tana ss1 su ke soyayyar su a b’oye a layin, saboda a lokacin ta san Baba ba zai tab’a barinta kula samari ba.

Haka Al’ameen

ɗ

in ya yi hak’uri yayi ta jiran ta har ta kammala tukunna ya baiyyanawa Baba da Ya Musbah manufar sa…

Sun kuwa yi farin ciki ba wai dan saboda tsananin arziƙin Mahaifin shi ba wanda kaff Unguwar ba za’a nuna wanda ya kamo k’afarsa a kud’i ba!

Sai dan hankali da sanin ya kamatan Al’ameen d’in.

Duk arzik’in Mahaifinsa shima bai nuna k’in amincewa ko kyama ba, farin ciki ma ya yi da

ɗ

ansa ya samu wadda ya ke tsananin so har haka…

Amminsa ce a lokacin ta kafa ta tsare ta zuba musu tujara sosai

S

annan ta ce

‘sam bata yarda d’anta ya auri y’ar talakan miskini ba’.

To yanzu kam in dai Ammin tasa ta amince kamar yadda ya fad’a

shikenan ai bata da wani issue sam,

Ammi kamar uwa take a wajen ta kamar yadda Al’ameen ya nemi ta yafe mata tsaf zata yaf

e mata dukkannin abunda ta yi mata ita da ahalinta wannan ba matsala bace ba..

‘’Jidderty’’

Ta ji ya kira sunan ta.

A hankali ta

ɗ

an kalle sa sai kuma ta sunkuyar da kanta.

Zai yi magana kenan Manubiya ta turo k’ofa ta shigo…

Suna had’a Ido da ita ya fa

ra murmushi kafin ya ya ce

‘’Yayata wadda bata k’aunar gani na’’.

Cikin tarar numfashinsa ta ce

‘’Ka fad’a da k’arfi ka buga a jaridar da zata fita gobe, dan maganarka hakan take’’’

Da sauri Jidda ta ce

‘’Adda ‘’

Wani kallo Manubiya ta yi mata dan ha

ka ta ja Bakinta ta yi tsit! Sannan ta sunkuyar da kanta bata sake cewa komai ba.

Kusa da Inna kawai ta k’arasa ta nemi waje ta zauna ta had’e rai, taso ta wanke Al’ameen

amma sai takaicinsa da na jidda suka hanata iya cewa komai.

Sun fi mintuna talat

in a haka

kafin daga baya Al’ameen

ɗ

in ya mik’e ya ce

‘’ni zan wuce’’

‘’Mun gode’’ kawai Jidda ta xe

Manubiya kuma ta mike ta ce

‘’Mu je, ina son ganin ka’’

Ko da suka fita nicely

Manubiya ta rok’e sa akan ya daina bibiyar su…

Amman sai ya tabbatar

mata da cewa

‘’Ai Ammi ta sauk’o, ta ce a basu ma hak’uri kuma zata zo da kanta ta duba Inna’’

Ita dai Manubiya still cewa tayi

‘’Ya d’an jira sannan ya daina yawan zuwan

har sai an tabbatar da amincewar Ammin,

domin su a yanzu rikici da tashin han

kali is the last thing da za su yi involving kansu a ciki ‘’

Ba dan ya so ba sai dan yadda Manubiyan ta dage,

haka nan ya ce mata’’ tou ‘’

kawai ya wuce.

Ko da ta koma ciki ma

sai da ta zubawa Jidda serious warning

kuma ta ga jiddan ta yarda tukunna t

a kyale ta.

Tana kokwanton maganar Al’ameen

‘Wai Ammi ta yarda ya auri Jidda ‘

*Bayan Sati Biyu*

Successfully aka yi aikin Inna,

Manubiya da Jidda ne suke yi mata wanka da komai dan har yanzu b’arin Jikinta sam baya aiki, ko magana ba iyawa ta

ke yi ba.

Sun so su koma ward amma sai aka ce musu ai Al’ameen kud’in wata d’aya ya bayar so koda ace ba a kai one month d’inba

ya ce su za a bawa chanjin.

Tunda Jidda take a rayuwar ta bata tab’a b’oyewa Manubiya wani abu ba sai wannan karon..

Dan a wa

shegarin ranar da Manubiyan ta ce kar ta sake kula Al’ameen sannan shima kar ya sake zuwa ma sai da ya dawo kuma ya sake cin sa’ar samun Jiddah ita kad’ai

lokacin Manubiya ta tafi allura.

Ganin tsoro k’arara a Idanun Jiddahn ne ya sanya ya ce mata “gobe

zai dawo Karfe 4 na yamma”yayi mata kwatancen in da za su had’u.

Haka nan su ka dinga yi

Idan lokacin zuwan sa ya yi sai ta kwashi wanke-wanke ko ta karb’a sak’o

In ta je bata dawowa

sai sun sake had’a Appointment na inda za su had’u washegari.

Shi Al

’ameen baya son causing mata problem da su Manubiya

kuma Ammin nasa bata samu daman zuwa ba ta tafi ummara

Shi kuma yana ganin tunda har mahaifiyarsa da mahaifinsa sun amince a gaskiya ba zai iya yin nesa da Jiddah ba,

dan yana mutuwar k’aunar ta.

Ita m

a jiddan tana son abunta

Kuma saura masa sati uku a lokacin yanzu kuma saura sati d’aya ya tafi wani course da zai yi na 4weeks

Shiyasa kawai ta amince

kuma ta b’oyewa Manubiya dan kar ta hanata….

A cikin sati biyun nan kuwa

soyayya da shaƙuwa ta sake

ƙ

ulluwa tsakanin su bata wasa ba.

•••••

BULAMA ✍



0903 441 3252

*MANNUBIYA*

*09*

*2 weeks ago*

*(sati biyu baya)*

Kamar yadda Mommy ta yi tsammani…

Washegari da safe ba zancen auren Yassir da Kaus

ar!

Sannan babu Daddy babu alamun sa.

Ita a tunanin ta fushi yayi ya zauna a

ɗ

aki, sai da dare yayi

ta je domin ta kai masa dinner tukunna

ta fahimci ashe bama ya gidan gaba d’aya!

Dan a nan inda ta ajjiye masa breakfast da lunch a kan dining table

ɗ

in pa

rlourn nasa

anan ta dawo ta same su yadda ta ajjiye babu ko alamar an tab’a ma.

Tabbas ta d’an firgita musamman ma da ta shiga d’akinsa ta tarar ya kwashe kusan kaff kayansa,tun anan ta sha jinin jikinta sannan ta fara da na sanin ambato masa ‘Khadijah’

da ta yi a jiyan bayan k’wak’kwaran warning

ɗ

in da ya zabga mata ita da su Yahanasu akan kar wanda

ya kuskura ya yi zancen ko ya ambato ko da sunan Khadijahn ne a cikin gidan..

Tana tsaye tana tunanin ta hanyar da zata bi ta shawo kan Daddy domin ta s

an ba k’aramin yaji yayi mata ba,

Yassir ya shigo.

A hankali ta sauk’e ajiyar zuciya domin tun safe yake tambayar ta ‘ina Daddy’

ita kuma ta zabga masa k’aryar ‘Daddyn ya ce sai gobe za a d’aura musu auren sannan ya tafi shirye shiryen gidan da za su zaun

a ne, shiyasa bai gansa ba.’

A b’angaren Yasir kuwa

dama tun d’azu da safen da ta fad’a masa maganar bai wani gasgatata ba shiyasa gaba d’aya tun safe hankalinsa a tashe yake!

Kausar itama ta k’i ta bari ya ganta, ta kashe wayoyinta!

Daddy baya amsa ca

lls d’insa,

Mommy kuma ya lura kamar avoiding d’insa ma takeyi(wasar ƴan

ɓ

uya take yi da shi).

Jiya bai yi barci ba sai da ya had’a Dinner ta gani ta fad’a wadda za a gudanar a yau da daddare bayan an kai masa Kausar gidansa,kusan kaff Abokanayen su babu

wanda bai fad’ama yau auren shi da Kausar ba, a dai dai wannan lokacin side d’in su shi da Yashjub a cike yake taff da abokanayen su waenda suke gari maza,matan kuma ya kaisu side d’in Yasira dan kausar ta yi wuyar gani.

Abhankali ya taka ya isa gaban Mom

my ya tsaya, farar Fuskarsa har ta yi jajawur dan tashi d’aya ya hango rashin gaskiya a tare da Mommyn…

Manyan Idanuwansa da suka yi jazir ya zuba mata kafin ya ce

‘’Mommy stop toying with me(Mommy ki daina yi

mini wasa da hankali)

na rok’e ki da girman A

llah ki fad’a mini me ke faruwa’’

Sam, Mommy bata yi tsammanin wannan

ɓ

acin ran daga Yasir lokaci d’aya ba! Dan

hatta jijiyoyiin kansa sun fito sun yi rud’u-rud’u, kan dogon hancinsa ma yayi jaa sosai.

A hankali cikin in ina ta ce

‘’Son,mun d’an samu m

atsala ne da Daddyn naku jiya,so ya yi fushi ya tafi.’’

Ba tare da ya daina kallon ta ba

Cikin tarar numfashinta ya ce

‘’Ina yaje???’’

A d’an rikice ta ce

‘’In da ace na sani da zan fad’a maka,’’

Da d’an k’arfi ya ce

‘’Dole kin sani, ai na san da

gangan kika janyo fad’an saboda ba kya son auren ba kya son farin cikina, dan haka dole ki sani kuma dole ki nemo sa,haba Mommy how could u????

kin fi son farin cikin Kausar akan nawa ne???

kamar ba ni ne d’anki ba.’’

Da sauri ta matso ta kamo Hannusa ka

fin ta ce

‘’Ba haka bane ba Yassir, wallahi duk abun da ka ga nayi

Gaba nake hango maka, farin cikinka da dauwwamar cikar burin ka shi nake tayaka nema…

Kai farin cikin yanzu kake so ka samu

Ni kuma hangen nesa nakeyi maka. Yassir ka fahimce ni ka yarda

dani duk abun da na yi wallahi

nayi ne saboda kai kad’ai,

Trust me.’’

Cikin fushi ya fincike Hannunsa a nata kafin ya ce

‘’I’m not interested in anything u have to say Mommy(ba na son jin komai daga gareki Mommy), na baki 3 hours ki nemo shi

Idan ku

ma ba haka ba to

nima zan bar gidan nan kamar yadda Daddy ya bari har sai kin gyara abun da kika b’ata

an d’aura mana aure da Kausar tukunna za ki ganni.’’

Yana gama fad’in haka ya juya zai fita,

da sauri ta sha gaban sa da niyyar rarrashi. Amma

tun ka

fin ta yi magana ma ya d’aga mata yatsunsa guda uku!

Cikin tsananin

ɓ

acin rai wanda ya had’e masa da tashin hankali

ya ce

‘’3 hours Mommy,awanni uku kacal.’’

Bai iya jira awanni ukun sun cika ba ma tsabar ma

ɗ

aukakin

ɓ

acin rai, yana fita ko bi ta kan frn

ds d’in nasu bai yi ba, dan bai san ta yaya zai yi facing d’in su ba.

Hatta

ɗ

ayar wayarsa bai biya ya d’auka ba!

Allah ya so shi akwai car key a jikin sa dama dan haka ya nufi mota ya shiga ya kunna ya ja ya fice daga cikin mansion d’in.

..

Tun daga nan ba

bu Daddy babu labarin sa

Ba kuma Yassir shima.

Ko da Abokin Daddyn ya zo ganin Yahanasu, Yashjub ne ya tsaya ya tarbi bak’on, haka ita kuma Yasira da Mommyn suka san dabarar da suka yi suka sallami frnds d’insu ƴan biki waenda Yassir ya tara……..

•••••••

Yau satin Inna biyu a asibiti, tunda ta kwanta a asibitin sau biyu kawai Mannubiya ta samu ta je makaranta.

Ita kanta ba wai lafiyar gareta ba dan zazzab’i da ciwon kai sun sakota a gaba.

Yau suna zaune da rana gaba d’ayansu sai ga Baraka! Ita da Mamanta

da Abbakar da Mamansa shima.

Tun lokacin da Innar ta kwanta jinya yau ne zuwan Baraka na farko kuma shima haka nan ta taho ko ruwa bata ruk’o ba ballantana azo kan maganar yi wa marar lafiya girki…

Ƴ

an gidansu Manubiyan suma Siyama ce kawai Anty Umma ta t

uro, bayan ita babu wanda ya zo.

Abbakar, Ya Nafi’u da Al’ameen wanda yake zuwa a b’oye ne kullum sai sun zo,

Matar Ya Nafi’u itama zuwanta har hud’u…..

A nan kan k’atuwar taburmar da suka shimfid’e a tsakiyar d’akin suma ƴan dubiyar duk suka nemi waje

suka zazzauna.

Cikin mutunta juna suka gaisa da Baba tare da tambayar sa “ya mai jiki” ya amsa musu da ‘’da sauk’i’’daga nan ya mik’e ya fita ya bar musu d’akin…

Haka shima Ya Musbah ya mik’e ya fita bayan sun gama gaisawa da surukan nasa.

Ɗ

akin ya rage s

aura Matan kawai da Innar sai Abbakar dan Muhsin ma Hannun Baba k’arami ya kama suka fita tare da Ya Musbah.

Gaisawa suka sake yi daga nan suka shiga tambayar su ya mai jiki da yanayin jikin nata.

Baraka bata wani dad’e a zaune ba ta mik’e ta bi bayan Ya

Musbah, bayan ta gama ƙarewa

ɗ

akin kallo.

Tana fita Abbakar ya kalli Manubiya ya ce

‘’Jiya fa sir Najeeb ya yi test’’

A firgice ta ce

‘’Wasa kake yi,Amma ko?’’

Cikin dariya ya ce

‘’A’a wallahi, da gaske nake,ya yi test jiya’’

Kamar za ta fashe da ku

ka ta ce

‘’Haba Abbakar, shine kuma baka gaya mini ba, na zo tun a lokacin na yi’’

Da sauri cikin katse ta ya ce

‘’in da ace kin je

ɗ

in mai za ki iya rubutawa? Ai na san sai dai ki yi ta kukan da baya so, a ajin’’

Still yanzun ma kamar mai shirin yin

kuka ta ce

‘’Still dai, ai da ko attendance ne na yi.

Yanzu shikenan bani da test d’in?’’

Cikin son sake firgitata Abbakar ya ce

‘’Kuma ya ce shine na continuous assessment’’

‘’Innalillahi wa inna ilaihirrajiun’’

Manubiya ta ce duk ta rikice.

Ganin

yadda duk ta gigice ne ya sanya ya yi dariya sannan ya ce

‘’Matsoraciya kawai, na yi miki tou’

Da sauri tana mai sauk’e ajiyar Zuciya ta ce

‘’Da gaske ?

Test din ?’’

‘’Eh mana’’

ya bata amsa yana murmushi.

A hankali ta ce

‘’Allah sarki, Abbakar

Na g

ode sosai’’

A tare duk su ka yi dariya har Jiddah.

Mik’ewa ya yi, ya ce

‘’bara in wuce kasuwa, Allah ya k’ara sauk’i.

Mu je in baki handouts d’in da ya fitar a jiya, ya ce gobe zai kuma yin open test shima part of CA

ɗ

inmu ne’’.

‘’Okay’’ ta ce, tana ma

i mik’ewa

sannan ta k’ara da cewa

‘’Mutumin nan d’an wahala ne Wallahi

Da shi da test 5&6’’.

Dariya ya yi daga nan suka saka kai suka fita a tare.

A bakin ward d’in ta hango Ya Musbah shi da Baraka a tsaye!

Kallo

ɗ

aya za a yi wa Fuskokinsu kai tsaye

a fahimci fad’a su ke yi.

Baraka ce take facing d’in ta dan haka tana ganin tahowar ta ta yi shiru, har suka zo suka wuce.

A cikin garden ta chan gefe ta hango su Muhsin da Baba a zaune……

Allah sarki Abbakar…

Duk wasu handouts d’in da aka fitar na cour

se d’in da suke yi sai da ya siya mata, daman exams ta taho!

Duk haka ya had’a ya bata

sannan ya sake tabbatar mata

Da

‘ta zo gobe.’

Ta san saboda mamansa ne ya sanya ya ce ‘iya na sir Najeeb ya siyo mata’ dan ta lura da yadda suka yi a lokacin da ya

ce ‘yayi mata test d’in’ ma.

Shiyasa itama da ta karb’i jakar ta yi godiya ta goya a bayanta,

ta ci alwashin b’oyewa……

Har ta karya kwana ta nufi inda su Ya Musbah suke sam ba su lura da ita ba!

Ranshi a tsananin b’ace yake ita kuma Baraka ta bata bay

a

shiiyasa duk basu lura da ita ba.

Tun kafin ta k’arasa kusa da su

ta ji Ya Musbah yana cewa

‘’Yanzu Baraka ya kike so in yi?

Ko sata kike so in je in yo?

Na fad’a miki wallahi babu kud’i a Hannuna’’

Cikin tsiwa ta ce

“Eh kam babu kud’i a Hannunka

ga alama nan ai na gani!

Rashin kud’in naka ne ya sanya Innar ka take kwance a aminity

d’aki cike da kaji da lemuka!!

Ko y’an uwanku ne suka kawo? ‘’.

A zuciye ya ce

‘’Ba na son cin fuska kuma.!

Na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login