Showing 132001 words to 135000 words out of 150519 words

Chapter 45 - Mannubiya Complete

ta tuna tana da Yash sai ta ji duk damuwarta ta Kau.

Bata jin a du

niya akwai d’an uwan da ya ke tsananin k’aunar ƴar uwarshi kamar yadda Yash ya ke ƙaunarta ya ke ji da ita, ko shawara ce da ita ya ke yi,

ko menene sai ya gaya mata….

shiyasa har yau har gobe ta kasa yafewa kanta duba da yadda ita ta kasa gaya masa abu m

afi mahimmanci na rayuwarsa bayan ta sani, kuma tana da ikon da za ta taimaka mishi wajen samun abunda ta san zai sanya shi farinciki fiye da komai…..

Ta jima tana kuka har sai da ta

d’an fara bawa Yash

ɗ

in tsoro.

Tukunna ya samu ya rarrasheta da kyar,

ya d’an jata da wasa da hira

daga nan suka shiga wata maganar….

Kafin daga baya ya yi mata sallama, ya tafi bayan ya samu ta hak’ura ta karb’i number Manubiya kawai

dan da farko cewa ta yi sai ya kira mata ita sun yi video call,,

da kyar ya lallab’ata t

a hanyar ce mata “Manubiyan ta yi bacci by now.’’

daga haka suka yi sallama, ya tafi.

……..2 hours before now………

…….awanni biyun da suka shu

ɗ

e(kafin yanzu)..

Ummi bata wani dad’e a wajen su Mommy ba, ta fita ta wuce d’akinta.

Bata dad’e da fita ba, su Ya

ssira suka shigo, suka taru a d’akin har Yasmeen kamar wasu masu meeting.

Mommy ce ta cewa Yasira ‘ita da Kausar, su je su saka mata ido a k’ofar Yahanasu’

dan ta san tunda ya ce yana so yayi magana da Yahanasun yau to komin dare sai ya je sun yi, su kuma

ta maganar da za su yin ne kawai za su samu haske akan zargin nasu….

Ba k’aramin tashin hankali ta sake shiga ba lokacin da ta kira shi ta ji yana waya, kawai ita ta yadda ta gama amincewa ta bada amanna akan maganar Baaba Larai!!

Shiyasa kwata-kwata kw

akwalwarta bata bata cewa ‘ai waya yake akan business ko wani abun ba!

tashi d’aya ta amince kawai da wannan Yarinyar yake ta waya.’.



Yassira ce ta samu ta ga Yash d’in, dan Kausar ta saman balcony ta tsaya tana jiranshi, ta yadda yana fitowa

daga side d’inshi ita kuma zata gani daga nan sai ta jira in ya shige d’akin Yahanasu ta je ta lab’e!!

saboda ta fi kowa k’aguwa da son jin menene asalin gaskiyar maganar amma sai Allah bai bata ikon ganin nashi ba dan lokacin dai-dai ya zo zai wuce sai a

ka yi mata text dan haka bata ga shigar tasa ba.



A kitchen Yasira ta jira har ya gama da wajen Daddy ya sauk’o ya shiga d’akin Yahanasu, tana ganin ya shige ya turo k’ofar ita kuma ta fito ta Isa bakin k’ofar da sauri ta lab’e.

Shiruu Yassirar ta yi ta

na sauraron su…

Wato dai zargin su ya tabbata kenan, sannan bayaga hakan kuma aure cikin wata d’aya ma yake son yi!!!

“Innalillahi wa inna ilaihirrajiun”

Ta aiyyana hakan a cikin ranta hankalinta a masifar tashe, ta shiga lissafin….

‘Shin ta ya za su iya

cin nasara akan wannan abunda ya taho musu gadan-gadan haka?.

Babu tausayin wadda ya lullub’eta sai Kausar!

Saboda zuwa wannan lokacin idan Kausar

ɗ

in ta yi wani abun har mamaki take bata, kamar

wata wadda ta fara samun ta

ɓ

in hankali haka so da k’aunar Y

ash suka maida ita, sam bata ji bata gani aduk abunda ya shafeshi …’

Yasira tana cikin wannan tunanin ta ji Yahanasu za ta bud’e k’ofar

dan haka ta yi sauri ta wuce ta

fad’a kitchen.

…Now…

…yanzu..

Sai da Yassira ta ji fit

ar Yash, tukunna ta fito, tana ji kamar zuciyarta za ta tarwatse,

ta nufi sama.

*MANNUBIYA*

*44*

Kausar na tsaye, ta saman balcony ta hango fitar Yash..

ta yi mamakin rashin ganin shigar shi

ɗ

in da bata yi ba dan haka ta fito da sauri

tana adduar ‘Allah ya sa Yassira ta samu ikon saurarar su.’

Dai dai tana fitowa ta hangi Yassirar ta nufi side d’in Mommy a rikice, dan ko lura da fitowar Kausar d’in ma bata yi ba.

Da k’arfi k’irjin Kausar ya buga! yayinda k’afafuwanta su ka fara karkar

wa…

Da kyar ta samu ta tattaro gaba d’aya kuzarinta

ta bi bayan Yassira tana jin kamar zata fad’i a k’asa dan tabbas wannan rikicewar da ta ga Yassira ta yi tou akwai matsala kenan.

Yassira tana shiga d’akin Mommy, duk suka mik’e tsaye!.

Dama gaba d’a

yansu sun taru

Yusra da Yadira ne kawai babu.

Yasmeen ce ta matso kusa da ita ta ce

‘’Lafiyan ki kuwa? Me ya faru?’’

Wani k’ululu da ya tokare mata mak’oshi Yasira ta hadiye tukunna da kyar ta ce ’’Ya‘isha, ku d’an fita, Ina son yin magana da Mommy it

a kad’ai’’

Cikin d’an b’acin rai Baaba Larai ta ce ’’zancen banza kenan, waye kika gani Bare a cikinmu?’’

A hankali Yasira ta lumshe idanunta ta bud’e ta na jin tsananin tausayin Kausar har ma da Mommy yana sake lullub’eta, kafin ta ce ’’Ba haka bane Ba

aba, bana son maganar ta yayatu da yawa ne gudun kar wata a cikin ku ta manta ta yi su

ɓ

utar Baki a gaban Kausar.’’

Dai-dai nan Kausar wadda ta k’araso bakin k’ofar d’akin Mommy ta jaa ta tsaya…

Tabbas a yadda ta ga Yasira d’azu da kuma yanda ta ji muryart

a a yanzu da abunda ta ji ta fad’a, ta san idan ta ganta ba za ta fad’a mata komai ba duk runtsi!.

Dan haka kawai sai ta yanke shawarar lab’ewa a wajen.

A hanakali Mommy wadda gabanta ya fara fad’uwa sosai, ta k’arasa inda Yassira take ta ce

‘’Yi magana

Yassira, ko menene ma fad’i, za mu iya fuskanta in sha Allah!.

Me ya faru? Wacce maganar ki ka ji Yash suna yi da Yahanasu?’’.

Dafe Kai Yassira ta yi, ta matsa gefe ta juya sannan ta d’an runtse idanunta ta yi shiru kafin ta bud’e ta ce

‘’Abin baƙin ci

ki ne sosai!! Ace lokaci guda gaba d’aya aikin da ku ka yi tuƙuru na shekara da shekaru ya tarwatse, ba tare da mun ci riba ko guda d’aya ba’’.

Da sauri Mommy ta ruk’o ta, ta juyo da ita sannan ta ce

‘’Yassira, ina son abu na gaba da zai fito daga Baki

nki ya tafi kai tsaye zuwa ga ainihin maganar da duk mu ke son ji!

Ki fad’a min abunda ya faru tun wuri saboda raina ya fara b’aci.’’

Kallon ta Yasirar ta yi kafin ta ce ’’ai ba ki ji b’acin rai ba

Mommy sai na ce miki Yash zai yi aure!

Kuma nan da wata



ɗ

aya na ji ya ce dan haka kinga kuwa an riga an gama komai ma kenan…ba maganar budurwa ake yi ba yanzu, maganar aure ake yi’’

Cikata Mommy ta yi da sauri, sai kuma ta k’ame, sam ta kasa sake yin motsi.

Cikin takaici Yassira ta ce

‘’Yes Mommy, Yash zai

yi aure

ba tare da kun fahimci juna ke da shi ba, ba tare da mun samu damar amso uban dukiyar da Daddy ya mallaka masa ba, ba tare da ya damu ko ya had’a Kai da d’aya daga cikinmu ba

Sannan mafi muni Yash zai auri wadda bamu sani ba kuma

ga dukkan al

amu yana matuk’ar sonta da k’aunarta, kinga kuwa zuwa nan da y’an shekaru ka

ɗ

an komai ya zama nata, daga ita sai ya’yan su!

mu kuma sai dai kallo!’’

Cikin fushi Mommy ta ce

‘’Yi shiru Yassira, ya Isa haka!’’

‘’Mai yasa? Saboda me zan yi shiru?

Ba kya

son ji ne?

Ai gaskiya na fad’a, in ba haka ba Mommy ki duba fa ki gani aure ne Yash zai yi ko kuma in ce yake shirin yi nan da wata

ɗ

aya fa!!! Amman kaff d’inmu nan babu wadda ya gayawa, ko kyallin zancen ma babu wadda ta ta

ɓ

a ji saboda tsabar yadda kanmu

da nashi yake ba’a had’e ba!….

Wannan shegiyar Yahanasun ita kad’ai ce ta sani, ita kad’ai ya gayamawa, ashe tun farko dama ta san da Yarinyar amman ta yi mana shiru..’’

Cikin fushi Yasmeen ta ce

‘’Ai ita take cin dunduniyar mu dama, ku gaya min dalilin

da zai hanani cin uwar Matar nan yau a cikin gidan nan!’’

Ta fad’i haka tana shirin fita da niyyar zuwa ta sami Yahanasun.

Da sauri Baba Larai ta sha gabanta, ta rik’eta kafin ta ce

‘’Ba za ki tab’a Yahanasu ba Yasmeen, ba za ki ce mata komai ba’’

A ha

rzuƙe Ya’isha ta ce

‘’Haba Baaaba! Ya za ki ce haka???yanzu inda ace ta gaya mana tun farko ai da mun san abun yi, da tuni ba’a kawo ga haka ba, amma yanzu kalli abunda b’oyewar da ta yi ya janyo.

saboda Allah idan mu tana ganin bata shiri da mu ai ko ke

ko

Mommy ya kamata ace ta gayamawa, tunda na san ta san dole ba’a san da zancen ba.

Har ga Allah Yahanasu ta fara wuce iyakarta kwana biyun nan,

Ranar chan fa da ta gaggaya mana magana a parlour

ranar da akayi case d’in senator

da Yassira ta je d’akinta

idan kika ga yadda ta yi wallahi za ki sha mamaki, Yasira tana fad’a atake itama take mayar mata k’arshema toilet ta shige ta banko mana k’ofa.

Kwata-Kwata bata shakkar uban kowa a cikin mu amma dukda haka kuna gani kun yi shiru sannan da ance za a gyara

mata zama sai ku hana….yanzu kalli abunda saken da kukayi ya janyo’’.

A hankali Mommy wadda zuwa yanzu tama daina gani sosai tsabar b’acin rai ta ce ’’Ya’isha so kuke ku kasheni? Aka ce ku bari tukunna yanzu a fara sanin abun yi in ba hakaba wallahi zan

tura ku d’akinku kamar Yusra da Yadira tunda kuma Yaran ne…

Ku tsaye ga matsalar da ya kamata ayi magana akai nan amman kun tsaya kuna shirme?’’

Mommy ta k’arashe maganar tata cikin d’an d’aga murya da tsananin b’acin rai.

Komawa Yasmeen ta yi ta zauna,

haka itama Ya’isha, ammafa dukda haka a kumbure suke kamar za su fashe..

Shiruu d’akin ya d’auka kowa ya shiga tunani….

‘To kenan Daddy shima ya sani amma ya b’oye mata ko dai ya abun yake ne???’

Mommy ta yi wa kanta tambayar ba tare da ta san wa zai bat

a amsa ba, a take wata zuciyar ta ce mata “da wuya idan ya sani, kuma ko da ace bai sani d’in ba ma ta san wuyarta Yashjub ya ce masa yana son aure! Ko a cikin sati d’aya ne ba abunda ya shafesa tsaf zai d’aurawa Yash aure, in dai har Hajiya Maama ta amin

ce kuma an yi bincike’’…

Sabodahaka ta san yanzu Baaba Larai ce kad’ai za ta iya taimakon su, dan haka ta d’ago da niyyar yi mata magana kenan Idanuwanta suka sauk’a a kan Kausar wadda ta turo k’ofar d’akin a dai dai lokacin ta shigo.

Lumshe idanu Mommy

ta yi ta bud’e saboda yadda ta ga hawaye shab’e-shab’e a fuskar kausar d’in ta san ta riga ta gama jin komai.

A hankali ta d’an matsa kusa da ita da niyyar yi mata magana amma sai Kausar d’in ta yi saurin d’aga mata Hannu alamun ‘stop!’ Kafin kuma ta juy

a da

sauri ta bar wajen……

Da sauri su Ya’isha su ka bita

da hanzari, su Mommy suma suka rufa musu baya..duk suka d’unguma side d’in Kausar inda suka ga ta shige.

Suna zuwa suka tarar har ta shige ta turo k’ofar bedroom d’inta dan haka suka tura suma

, cikin ikon Allah bata rufe ba. Suna shiga suka tarar da ita ta fasa kwalba tana k’ok’arin yanka jijiyan wrist d’in ta(wuyan Hannunta).

Da sauri sannan a tsorace suka je suka rirrik’eta Mommy tana cewa ‘’Haba Kausar, ba fa auren aka ce miki an riga an d

’aura ba’’

Inaa! ko jin ta Kausar bata yi ba,

in banda kuka da hauka ba abunda take musu..

Dan haka Mommy ta juyo da ita ta wanka mata wani kalar gigitaccen mari.

Wani sabon kukan Kausar ta sake fashewa da shi kafin ta fad’a jikin Mommy ta rungume ta ta

na kuka sosai kamar za ta shid’e ta shiga cewa

‘’Mommy kawai ki barni in mutu, all my life I’ve been unlucky (ni duk tsawon rayuwar da na yi ba ni da sa’a)

Ammina ta rasu!

Mahaifina bana jin ma ya san da ni!Daddy shima ya tsaneni!

Sannan tare muka fara

karatu da su Yassira su duk har sun gama sun kama aiki

amman ni har yanzu Ina project!…

Dan Allah ku bar ni in mutu,

Idan na zauna Yash ya rayu da wata a matsayin Mata mutuwa zan yi Mommy, gara kawai in mutu….”

A hankali Mommy ta rungumota itama zuwa

jikinta sannan ta ce’’Na yi miki alk’awari, Yashjub ba zai auri kowa ba sai ke.”

Cikin katseta ta ce

‘’Mommy haka kike cewa kullum, gashi yanzu har yayi budurwa yana shirin aurenta bama mu sani ba’’

A hankali Mommy ta saka Hannuwanta ta d’ago da fuskar

Kausar ta yi cupping a cikin tafin hannuwan nata kafin ta ce mata ‘’kin yarda da ni???’’

tayi mata tambayar tana kallonta

A hankali kausar wadda duk ta miƙa wuya ta jin jina mata kai alamun’yes’

Idanuwanta shab’e-shab’e da hawaye, har ga Allah ta karaya

da yadda ta ji maganar ta taho gadan gadan dan ta san tunda akace nan da wata

ɗ

aya to hatta su Hajiya mama sun sani kuma sun amince, ta riga ta san duk bala’i ba’a isa a chanjawa hajiya mama ra’ayi ba, shiyasa kawai ta zab’i ta mutu amma wannan alƙawarin

da mommy ta yi mata ya sanya ta

ɗ

an ga alamun haske dan haka ta za

ɓ

i saka rai da dacewa sannan ta za

ɓ

i ta yarda da mommyn

ɗ

ari bisa

ɗ

ari ko bayaga hakan ma yarda da mommyn dama shine za

ɓ

inta mafi sauƙi wanda ta ke so

ɗ

in, dan akan ta mutu ta barwa wata yas

h

ɗ

inta gara a fafata su yi nasara ta hanyar raba shi da Yaroinyar, in sha Allah.

Dan haka ta sake cin

ɗ

amara, bayan ta

ɗ

aura gaba

ɗ

aya yardarta akan abinda mommy ta fa

ɗ

a mata

ɗ

ari bisa

ɗ

ari ta kuma aminta da momnyn za ta cika mata burinta.

Sai da Mommy

ta sauk’e ajiyar zuciya tukunna ta ci gaba da cewa “ki kwantar da hankalinki,

babu wadda ta Isa ta shigo cikin gidan nan a matsayin matarsa, ki zuba ido ki ga ikon Allah’’

Ya’isha ce ta ce

‘’Mommy me za a iya yi a cikin sati uku zuwa wata d’aya? Wataƙ

ila ma fa an riga an kai komai.”

“Ba dai ni nace muku ku zubamin ido ba?….dan haka bana so in sake jin wata magana game da batun auren Yash a cikin gidan nan’’

Sai da ta sake sauk’e ajiyar zuciya tukunna ta ce ’’zan ga ta yadda zai yi auren, zanga ta yad

da zai aureta.’’

A hankali ta kamo fuskar Kausar ta ce ’’alfarma d’aya nake so daga gareki…’ki kwantar da hankalinki!’.

Ki cire komai aranki, kar ki damu in dai kinada ‘Ni’ na dad’e da yi miki alk’awarin ba za ki yi kuka ba………..”

••••••

Washegari da sassa

fe Manubiya ta tashi, ta shirya tsaf, dan tun a jiyan Ya Musbah yace mata “ta shirya da wuri, za su je su dawo saboda Ya Nafi’u yana da interview by ten‘’

shiyasa take ta sauri ta shirya

ɗ

in, sai dai bata ko fara karyawa ba sai gashi sun shigo shi da mai s

unan Baba.

Bayan an gama gaggaisawa ne

Manubiya ta sanar dasu yadda sukayi da Yash d’in jiya da kuma yadda ya ce yau Likutar za ta zo ta duba Inna.

Shiruu Baba ya yi da jin bayanin nata kafin chan ya nisa ya ce ’’Manubiya daga wannan, kar ki sake gaya m

asa wata damuwar ki. Ɗawainiyar tayi yawa haka’’

A hankali ta sunkuyar da kanta tace ‘’to Baba,’’ saboda dama ta san za’a rina, har ga Allah ita ta ma yi tunanin zai yi mata fad’a idan ya ji.

Shiruu kawai Baba ya yi, yana wani lissafin na daban. Kafin ya

sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya, tukunna ya mik’e da kyar dan ciwo Ƙafar takeyi masa..inda aka ciccire masa faratun duk sun kumbura sun sake taso masa sannan sun assasa ciwon k’afar nasa wanda dama yake ta fama da shi, dauriya ce kawai yakeyi tun kwan

akin baya amma yanzu abun yana cin ƙarfinsa dan azaba yake sha sosai!! Hatta faratun hannunsa waenda aka cire suma duk ciwo su ke yi masa.

Ahankali ya d’ingisa ya nufi toilet domin ya watsa ruwa, dan tun d’azu Manubiya ta kai masa ruwan wanka.

Yana shi

ga Jidda ta shigo musu da breakfast, dan haka suka zauna su uku suna ci har da mai sunan Baba wanda Ya Musbah yaketa tsokanar sa yana ce masa acici dan sai da suka ci wainar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login