Showing 87001 words to 90000 words out of 150519 words

Chapter 30 - Mannubiya Complete

1 zuwa biyu ne za a same su da irin zubin Jikin Munirat….’

Yana wannan lissafin yana murmushi, ya juya da niyyar d’aukar bowl d’in dan yunwa ya ke ji amma s

ai ya gagara sakamokon tsamin da Hannun sa yayi, dole haka nan ya hak’ura..a hankali ya koma ya sake langab’ewa saboda ko’ina na jikinsa ciwo yake masa

‘…….ya kasa yarda! Har yanzu ya kasa yarda da cewar wai Yashjub ne ya yi masa haka da girman sa da kud’i

n shi da class d’in sa!!!! Abun kamar a mafarki.

Tabbas abunda Abokansa suke gaya masa na cewar

‘’In yayi wasa sai ya zama d’an kallo a gidan’’. Ya tabbata, kenan.

Shi fa daman tun farko kokawa kawai yake yi da zuciyarsa saboda ya san Yashjub d’an uwansa

ne kuma Mommy ba za ta so taga basa shiri ba

amma wallahi tun yarinta shi kam ya tsani Yashjub!

Duk wani abu da ya ke so ko yake son yi

to sai abun yayi ta zuwar ma Yashjub d’in cikin sauk’i.

Tun yana Yaro yake da burin zama business man babba sosai ka

mar Daddy…

Daddy ya ce sai sun yi phd tukunna zai basu jari

amma Yashjub ko da ya gama phd d’inma already yanada estate all thanks to son kan da Daddy ya yi tun ranar da aka haifi Yashjub d’in wanda hakan ya sanya da Daddy ya basa nasa jarin sai arzik’ins

a ya sake nunkuwa, shi kuwa da aka

bashi nasa aka bud’e masa company compared to na Yashjub(da na auna nashi da na Yashjub

ɗ

in) duk sai ya rena nashin, dan a lokacin har ma a yanzu bai Isa ya tsaya ya ce zai goga da Yashjub a harkar business da kud’i ba

saboda ya fi shi ya tsere masa ta koina..

kuma har gobe Yashjub d’in kamar wani aljani duk abunda ya saka a gaba tou sai ya cin masa kuma sai ya yi albarka, baya jin tun tasowar su ya tab’a ganin abunda Yashjub ya nema bai samu ba.!

Shi yasa tun kafin a z

o nan Abokanayensa suke ba sa shawarar ya tashi ya tsaya, dan it’s clear (dan a baiyyane ne ga kowa) Daddy ya fi son Yashjub, ga shi ya fi shi kud’i da fame, kuma shakka babu shekarun Mommy itama suna sake yin sama wanda ya fi arzik’i a tsakanin su shi za

ta fi so…

Yana k’ok’ari, yana danne zuciyarsa ne dan baya so ya cutar da Yash amman gaskiya he can’t take it anymore(ba zai iya ci gaba da dannewa ba!!) ya tsane shi tsana ba ta wasa ba! dariya kawai yake yi masa kasancewar shi d’an uwanshi dolen shi sann

an ya san ba shi da yadda zai yi da shi amma yanzu kam

lokaci ya yi da ya kamata ya tashi tsaye ya nemawa kanshi mafita kuma ya ga bayan Yash……

ta hakan ne kawai k’ima da martabar sa za su dauwwama a idanun y’an gidan da ma duniya gaba d’aya….

………

Munirat

tana fita Ummi ta ce

‘‘Daddy kar ka ja in yi maka musu, ka yi hak’uri komai ya wuce, amma dole in tafi.

Yaran ma ba sa k’aunata, ba za mu zauna k’ark’ashin inuwa d’aya da su lafiya ba’’

Cikin katse ta ya ce

‘’Ummi I’m not going to apologize (ba zan bak

i haƙuri ba) ke kin sani.

Kawai na ce ki zauna! kuma

i‘m expecting u to obey me

As my wife (kuma a matsayinki na Matata ina tsammanin ganin kin yi min biyayya, kin zauna

ɗ

in.).

sannan su Yasmeen dolen ki ne

A cikin gidan nan, dan haka zai fiye miki id

an kika nemawa kan ki mafita game da yadda za ki zauna ƙalau da su…’’

Ummi za ta yi magana kenan

Daddy ya toshe mata Baki da Hannunsa, yana kallon k’ofa…

ba tare da b’ata lokaci ba ya yi sauri ya yi wuff ya fice.

Da sauri Mommy ta shiga gyara d’aurin z

aninta wanda ta kamo bakin za ta kunto. a d’an rikice ta ce ‘’wajen ka na zo’’ bata jira jin mai zai ce ba!

sannan bata damu da kallon tuhumar da ya ke yi mata ba ta d’aura da cewa “am..an bugi Yassir akan Munirat, but itama ya kamata a ja mata barrier (la

yi) akan zuwa d’akin shi.

ita yarinya ce kar mu je Yashjub ya ce zai yi mata shegen dukan da ya yi wa Yassir dan kaga in hakan ta faru mamanta na san ba za ta daliliba ga kuma halin da ake ciki Daddy dan Allah ka d’aga musu k’afa mana….”

Cikin rashin fah

imta Daddy ya ce’’ban gane ba’’

dan gaba d’aya zancen nata a hargitse ya ke kamar yadda ita ma ta hargitse ganin an kusan kamata.

Dai-dai nan Ummi ta fito, da sauri Mommy ta matsa kusa da ita ta rungume ta ta ce

‘’Dan Allah ki yi hak’uri akan abunda ya

faru d’azu, na yi masa magana hakan ba za ta sake faruwa ba,

ki zo mu je kuma ina son ganin ki, akwai maganar da za mu yi ni da ke in babu damuwa’’

kafin ta kalli Daddy ta ce ‘’za mu iya tafiya, dan Allah ?’’.

A hankali ya d’aga mata kai,

yana tunanin…



tou lab’e take yi musu, ko kuma dai da gaske zuwan ta yi akan su yi magana?

dan har ga Allah bai ganta lokacin da ya fara magana ba, yana ganin inuwar ta kuma ya yi sauri ya fito which means (wanda hakan ya ke nufin)

bata dad’e a wajen ba kenan. ‘

Mu je,

muje dan Allah?’’

ya ji muryar ta cikin sanyi a hankali.

D’aga mata kai kawai ya sake yi a karo na biyu,

ya bari akan in sun had’u su biyu ya tambayeta…

ya san ba lalle ta fad’a mishi gaskiya ba

amma zai tsoratata dan ba zai iya sake

ɗ

aukar wata sabuw

ar gur

ɓ

atacciyar halaiyya daga Mommy ba

Bayaga waenda take da su.

Suna fita shima kawai ya wuce ya bi bayan su…

suna fitowa daidai itama Munirat ta fito daga d’akin Yassir,

haka kurum duk sai ta diririce!!

Kamar mommy bata ganta ba

hakanan ta yi, kaw

ai ta ja hannun Ummi suka nufi fanninta.

Daddy ma bai ce mata uffan ba,

Ummi kuma jira ta yi akan in sun koma d’aki Munirat d’in ta yi mata bayani dan bata fahimci hak’urin da Mommy ta bata ba

sannan ko tana hauka ai d’akin Yassir ba wajen zuwan ta ban

e ba.

..

Ko da suka je d’akin Mommyn

hak’uri Mommy ta bawa Ummi

sannan ta

ɗ

an gaya mata halayen Daddy ta ce kuma “in dai ya nuna baya son abu to kar ta yi sannan itama musabbabin farkon fad’an ta

da shi akan ta daki Yadira ne.

Kuma da sam ba haka yake

ba.

ta yi hak’uri kawai ta yi tolerating din su Yasmeen mata ne kamar yadda ta fad’a nan da 5 years (shekaru biyar ma) ba za ta tarar da kowa a gidan ba, duk aure za su yi inshhaaAllah…

dan haka kar ta bari a ta sanadiyyyar su ta tafi ta bar gidan auren

ta.”

Sun d’an tab’a hira,har Ummi tana mamakin sakewar da Mommy ta yi da ita tanata janta a jiki.

Ummi ta na da asthma shiyasa taketa so ta bar d’akin dan suna shiga Mommy ta kunna musu turare wai tun safe da ta gyara d’akin yau ba ta saka ba,

shiyasa ha

r wani d’ad’d’aukewa Ummi ta ji numfashinta ya soma ga shi kuma Mommy ta k’i barin ta ta tafi sai sake rik’eta ta ke yi da hira,ita kuma kawaici yasanya ta kasa ce mata bata son hayak’in.

Sai da Yadira ta shigo ta ce musu ‘’Ya Najeeb ya zo, yana k’asa yan

ason gaisawa da su’’

Tukunna ta samu suka fita a d’akin suka sauk’a k’asa.

Ummi,

Ta gama rayawa a ranta zata zauna ba za ta tafi ba amma wallahi sai Daddy ya san ya tab’o ta,

da farko ta yafe mishi!

amman yanzu kuwa komai ya chanza besides tunda ya yi ma

ta wannan wulak’ancin kuma ya fifita ‘ya ‘yan shi akan kowa to tabbas ita ma ba zata

sake saka shi a priority ba!!!!

ita

bama ta san ya aka yi ba

amma wallahi fit ya fice a ranta a cikin mintinan da ba su fi talatin ba, gaba d’aya ta tsaneshi……

Cikin

mutunta juna da kulawa suka gaisa da Najeeb Mommy ta gabatar mata da shi a matsayin wnda yake neman Ya’isha da aure kuma Abokin Yash sannan family friend d’in su.

A nan parlourn Mommy ta barsu ita kuma ta mik’e ta je kitchen dan ta nunawa masu aikin ab

unda za a d’aura, dan haka Ummi ma ta mik’e ta bi bayanta suka bar Yash da Najeeb a zaune wanda yake ta zaman jiran dawowar Ya’isha.

Ummi tana zuwa za ta hau dining ta nufi kitchen Ya’isha ta shigo, ba tare da ta kalle ta ba ta ce ’’Ban yi tsammanin ga

nin ki ba ai, ko da yake na manta ashe zuciyar kare ya cinye.’’

Ta yi maganar kamar ba da ita take ba dan ko kallon Ummin ba ta yi ba kuma bata daina tafiya ba..daga haka ta wuce cikin parlourn.

Suna gaisawa da Yash ya mik’e ya fice daga parlourn ya bar

ta ita da Najeeb.

Zama ta yi a kujerar da take facing d’insa kafin ta ce ‘’Sorry Ya Najeeb, Ina y’an wasu abubuwa ne’’.

Cikin nutsuwa ya d’an k’ura mata idanu kafin ya ce ‘’shine kika kasa yi mini ko da message ne?’’

D’an turo Baki ta yi tukunna ta ce ’’

Ya Najeeb daga shigowata sai fad’a?

To raina ne a b’ace tun safe, da kyar na yi abunda na fita yi d’in ma’’

…Ya’isha tana yi masa abubuwa da yawa masu zafi yana kau da Kai amma na yau ya yi mishi ciwo sosai!!

Wato

ranta ne a b’ace kuma ba ma shine ya y

i mata laifin ba laifin wani ne ya shafe sa shiyasa ta gagara d’aukar wayarsa!

shi yana chan yana ta tunanin ko maybe fushin da ta Saba yi da shi ta yi ashe abun ba haka bane ba wani sabon iya shege ne ta fito da shi…

Bai sake cewa komai ba haka kawai ya

mik’e ya ce mata ‘’Allah bamu alkhairi’’

daga nan ya sa Kai ya fice.

Bata damu ba, kanta tsaye ko alamar nadama ko tunanin ta bashi hak’uri babu, haka nan ta ce ‘’sai anjima’’kawai,

saboda ta riga ta san ba zai ma iya kwana biyu bai neme ta ba.

Yana fi

cewa ta nufi sama a gigice….

direct d’akin Kausar ta nufa, tana shiga ta tarar da ita tana waya da Yasira, cikin tsananin tashin hankali ta ce ‘’she’s still here(har yanzu tana nan),

bata tafi ba har yanzu, how?(ta ya hakan ta faru?)”.

Numfashi Kausar ta

fesar kafin ta ce “ba ki fi

Mu tashin hankali ba, ki nutsu ki zo ki zauna ki ji”.

Da kyar ta nemi waje ta zauna Jikinta har

ɗ

an karkarwa yake yi, daganan Kausar ta saka wayar a hands free suka shiga magana da Yasirar har ita….

……..Thursday……..

Cikin iko

n Allah

jikin Inna da sauk’i sosai, dan har zama tana iya yi idan an zaunar da ita, kuma tana iya cewa “eh” da ‘a’a’,

wanka ne dai da ragowar abubuwa har yanzu sai an yi mata.

A b’angaren Baba shima ya siyo musu buhun shinkafa, katan d’in taliya da macar

oni, mai da maggi da tomato paste katon biyu.

Rabon da su Manubiya su shiga farin ciki irin haka har sun manta, sai dai kuma suna d’an fargaba dan basu san a inda Baba ya samu kud’in ba, ba kuma yadda ba su yi da shi ba amma ya ƙi gaya musu kawai dai ya c

e musu “ba bashi ya ci ba!”

k’arshema da suka dame sa da tambayoyi sai ya rufe su da fad’a.. dan haka suka hak’ura suka ja bakinsu suka yi shiruu.

Ba yadda ba su yi da Ya Musbah ba akan ya d’an d’iba kayan abincin ya kai gidansa shima amman sam ya k’i ya

rda yak’i d’iba!

A cewar sa ‘idan bai kawo ba to bai kamata ya d’auka ba kuma ai yanada aikin yi

Alhamdulillah suna samu su ci su sha suma, yanzu kam ba laifi.’

Ba dan sun so ba haka suka hak’ura suka barshi dan ya dage akan ba zai d’iba d’in ba…

gaba d

’aya tausayin d’an uwan nasu sukeji especially yanzu da matsalar kud’in haya ta sako sa a gaba,

k’iri-k’iri ya hana su gayawa Baba da Inna, dan su ce musu ya yi ya biya saboda gudun kar ya d’aga musu hankali,

su Jidda ne kawai suka san bai biya d’in ba, ma

i gidan ya d’aga mishi hankali a haka ma Ya Nafi’u ya bashi dubu hamsin ya bayar yanzu sauran sabain, shiyasa su Manubiya suka gama deciding ita da su jidda akan tana d’aukar albashinta za ta ba sa ya bayar, ta san dole yanzu haka yanata fafutuka dan haka

wataƙila ya samu ya had’a kan 40 d’in saboda tun wachcharr shekarar da ya biya dama ya fara shirye-shiryen biyan na wannan shekarar..

Allah sarki, bawan Allah duk ya rame, farar fatarsa mai shek’i da kyan gani ta d’an yi duhu

fuskar nan hanci ya k’ara

tsayi! idanuwan sun sake fitowa zurr!

Hakan ya sanya gaba d’aya suke tsananin jin tausayin shi, dauriya kawai suke yi dan ba sa so su karaya su nuna mishi ne su je su kashe mishi kwarin guiwar….

A b’angaren Ya Musbah kuwa, kud’in haya bai d’aga masa hank

ali ba kamar yadda Baraka ta d’aga masa hankali!

gaba d’aya ta birkice mishi musamman ma kwana biyun nan, rigimar yau daban ta gobe daban! yanzu haka ta d’aga masa hankali akan wai k’awayenta y’an unguwar su na yi mata gani-gani,

a ganin ta bai kamata ya c

i gaba da wanki da guga ba saboda za ‘a raina ta, wai an yi bikin k’anwar wata k’awarsu ba a gaiyyace ta ba saboda tana a matsayin matar mai wanki da guga,

Dan haka ya nemi wata sana’ar amma gaskiya ba wannan ba!!!

ya yi low class da yawa.

Shi kuma Ya Mu

sbah da wanki da gugan ya ke samu ya ke ciyar da iyalin nasa yake rufawa kan shi asiri, shiyasa ya k’i hak’ura, ita kuma ta dage….

hakan ya sanya kullum cikin fad’a suke ita da shi, bai san ya zai yi da ita ba dan in ya bar wanki da gugan ita ce ta farkon

fara d’aga masa hankali.

Gashi yanzu ta tsiri wani salo wai tana da low bp dan haka miyar ta kullum dole sai an saka mata nama a ciki sannan sai ya siyo mata maltina,

yanzu haka ta koyawa me sunan Baba shima

Idan babu nama a abinci to ba zai ci ba sanna

n shima in be sha maltina ba to fa ya dinga zunduma musu ihu kenan duk makwafta sai an jiyo su.

Ya Musbah yanada guilty conscious (. )hakan ya janyo masa muddin ya

siyawa Baraka nama da maltina to hankalinsa baya tab’a kwanciya har sai ya siya ya

kaiwa Inna da Baba suma ko kuma ya bawa Baba kud’i ko ya siya wani abun ya kaiwa su Manu….

Shiyasa gaba d’aya ya

sake zugewa wani lokacin ko abinci baya samu ya ci dan babu enough..

Kuma kullum idan ya fita aiki tun safe sai dare yake samu ya zauna ya d’

an huta.

Tun suna Yara yake son Baraka,

ba dan ragowar birbid’in son da yake yi mata ba da kuma darajar me sunan Baba wallahi da tuni ya sallame ta, ya gaji!

har ga Allah Baraka ta kai shi bango a kwanakin nan,wayar

hannunta kad’ai abar kallo ce

amma

n ta siya maggi guda d’aya a gidan aiki ne babba a gareta,

ta gwammaci ta dame sa a waya idan me sunan Baba ya fara kukan yunwa.

Ba abunda ya fi sake bak’anta masa rai irin yadda ta raina iyayensa,

Kwanaki baya

Yayan Nafi’u ne ya yi hatsari

dama ba shi

da Mata (gauro ne)

Dan haka

yana gida a kwance ba lafiya…

irin girkin da Matar Nafi’un Aisha ta yi ta tafi dubiya sai da ya bashi mamaki dan ranar shima har zubo masa aka yi, tun daga nan kuma bata yin sati ba ta je ta dubo sa ba, hatta Inna..Aisha bata



yin sati bata je ta duba ta ba..

amma ita Baraka ta ce su Manubiya sun raina ta kuma ba a ganin girmanta a gidan, tunda Inna ta fara rashin lafiya sau d’aya ta je ta dubata

lokacin tana asibiti kuma shima sai da yayi da na sanin zuwan nata,

k’iri k’

iri ta hana k’annensa zuwa gidan kuma itama bata zuwa inda suke……

A b’angaren Jidda itama abun ba sauk’i dan hankalinta a tashe yake kwana biyun nan…

Ko waje da kyar take iya fita dan sai ta tabbatar kuma ta lura Ya Yusuf

baya gidan ko kuma in in yan

a wajen aiki, saboda ta tsorata da shi sosai tun ranar da suka had’u ya yi treatning dinta (ya yi mata barazana), ta inda ya sanar mata

‘…….Abunda suka yi masa ita da su Baba...disga shin da suka yi a gaban kowa, k’iri-k’iri suka ce basa so ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login