Showing 21001 words to 24000 words out of 150519 words

Chapter 8 - Mannubiya Complete



‘’Ko kuma dai kin janyo min

i ba, dan inda ace ba ki zo kina hargagi da shouting(ihu) ba ai da bai ji ba, na san dama ai abun da kike so kenan…so kike yi ya ji

ɗ

in kuma gashi ya jiii!!!

Sai ki zuba ruwa a ƙasa ki sha, tunda burin ki ya cika!!!’’.

Tana gama fa

ɗ

in haka ta wuce sama da

gudu tana kuka….

Ko akwatinta bata jira

ɗ

auka ba.

Mommy ta da

ɗ

e tsaye a wajen kafin da kyar ta jaa k’afafuwanta, ta wuce…

Hawayen Kausar suna

ɗ

aya daga cikin abubuwan da bata ƙaunar gani a duniyar nan…

•••••••

Tunda garin Allah ya waye su Manubiya su ke

zuba idon ganin su Baba, amma shiru. Ganin har k’arfe 10 ta yi, ga jikin Manubiya itama sai ƙara tsanani yakeyi, hakan ya sanya suka yanke shawarar Jidda ta je ta dubo su Baba tun da sun san asibitin da aka kai Innar.

Da kyar suka ha

ɗ

a naira hamsin ku

ɗ

in

mota, ta bata tace ta hau bus, idan ba ta gaban asibitin murtalan za su bi ba sai su ajjiye ta a hanya ta ƙarasa.

A hankali ba don tana so ba ta miƙe ta shiga toilet ta yi brush ta wanke fuskarta, ta

ɗ

an kimtsa tukunna ta fito ta yi musu sallama ta fita.

Unguwar shiru ba kowa, ƴan kasuwa sun tafi harkokin gaban su masu zuwa aiki sun wuce haka ma ƴan makaranta…

A takaice dai kowa ya tafi neman abunda zai fishshe sa.

…..Tun lokacin da ta fito shi ya hango ta, amma yadda ta taho ya sanya ya fahimci ita ba

ta lura da shi ba.

Ƙ

are mata kallo kawai yake yi yana maimaitawa, yana mai sauƙe wata nannauyar ajiyar zuciya…

Shi fa tunda yake bai ta

ɓ

a ganin farar mace tass!!! Kuma farin mai asalin kyau kamar na Jidda ba!

Dan duk wanda ya ganta ba zai ta

ɓ

a tunanin Maha

ifinta talaka ne ba.

Fatarta har wani shek’i take yi!

Ga idanuwa dara-dara manya sosai, oval shape, tubarkallah.

hancinta pointed nose ne, ba dogo chan bane kalar wanda za a ce masa ‘har baka’, pointed ne mai asalin kyau da

ɗ

aukar hankali.

Bakinta shima m

ai kyau, la

ɓɓ

an masu

ɗ

an cika! ba chan ba, sannan na ƙasan tsakiyar sa a

ɗ

an rabe kamar an tsaga.

Sai dimples

ɗ

inta a wajen hab’arta (k’asan lips d’inta gefe guda).

Ga shape da Allah ya yi mata, dan Jidda asalin figure 8 ce.

Yadda Jidda take, haka sak Ma

nubiya take. Suna tsananin kama da juna,

Sai dai Jidda ta fi Manubiya hasken fata Manubiya kuma ta

ɗ

an fi Jidda tsayi da jiki, kuma Idanuwan ta basu kai na Jidda girma ba, amman sun fi na Jidda kyau da kyalli da d’aukar hankali. Sannan ta fi Jidda

tsayin g

ashi, dan nata har gadon baya yake , sab’anin na Jidda wanda bai ida kaiwa har gadon bayanta ba.

Yanayin dimples

ɗ

insu shima ya banbanta jidda guda

ɗ

aya ne a k’asan hab’arta na Manubiya kuma a kumatunta suke (both side) Masu kyau da

ɗ

aukar hankali.

A hala

yya ma sun bambanta dan

Manubiya tanada

ɗ

an fa

ɗ

a, Jidda kuwa in za’a saka mata hannu a baki, ba lalle ta ciza ba ……

..

Jikinta ne ya bata kamar ana kallon ta, dan haka ta

ɗ

an

ɗ

ago da kanta, ai kuwa da shi ta fara tozali.

Suna ha

ɗ

a idanu ta yi saurin mayar

da kanta k’asa, ta k’ara sauri domin ta samu ta wuce sa…

amma sai ya yi saurin ƙarasawa inda take yana wani kalar murmushin da yake sanyawa take k’ara tsanar sa.



‘’Ina wuni’’

tace da shi. Daga nan ta fara ƙoƙarin zagaye shi zata wuce.

Hannu kawai ta ga

ya saka zai kamo ta,

dan haka ta yi saurin kaucewa.

Da kyar ya iya ruƙo bakin hijabinta fuskarsa har zuwa wannan lokacin d’auke da murmushi…

Sai da ya dawo da ita gabansa ta hanyar janyo ta tukunna yace

‘’Matas, wai har yanzu ba za ki sakawa zuciyarki

da rayuwarki salama ba ko?

Kin fa riga kin san ni ne mijinki har gaban abada!

To kuma mai ya sa ba za ki tursasawa zuciyarki ƙauna ta ba?’’

Yayi mata tambayar yana mai matsowa kusa da ita.

Da sauri ta ja baya,

Idanuwanta har sun kawo ruwa.

Muryarta na r

awa tace

“Ya Yusuf ka sakar mini hijabina,

Ina sauri ne’’.

Kwaikwayar ƴar siririyar muryar tata mai cike da rauni yayi ta hanyar cewa

‘’A’a, ni ba zan saki hijabin matata ba’’.

Duk yadda ta so hana kanta kuka kasawa ta yi, dan haka kawai ta saki kuka

n da take ta k’ok’arin riƙewa….

da sauri ya cika mata hijabin

kafin ya ce

‘’to to sorry!!!…

Wasa fa nake yi miki, mai ya faru har haka?

Are u okay?’’.”

bata san lokacin da tq ce

‘’Inna ce fa bata da lafiya,

tun jiya su Baba suka tafi kaita asibiti har

yanzu basu dawo ba.

Shine zan je wajensu, kai kuma ka tare mini hanya.’’

Cikin rashin jin da

ɗ

i ya ce

‘’yi hak’uri ai ban sani ba ne shiyasa.

Jira ni anan, bara in je in d’auko mashin

ɗ

ina sai mu je, ko?’’.

Kafin ma ta basa amsa har ya wuce da

ɗ

an sau

ri, da alama yanayi nata da maganar rashin lafiyar Innar ya kid’ima sa.

Kamar wata Yarinya! Tana ganin shigewarsa gida ta

ɗ

iba a guje, ta shige wani lunga ta

ɓ

uya!.

Ta san babu kyau ka ce ka tsani Mutum amma wallahi ta tsani Ya Yusuf!!.

Tabbas! dama s

ai da ya shiga cikin gida tukunna yayi wannan tunanin,

aikuwa ilai sai gashi ya fita da gudu. Sai dai kuma gudun nashi bai amfaneshi da komsi ba dan babu

inda bai duba ba amma ya rasata…..

Saboda da Jiddan taga ya fara neman ta, sai ta yi wuff ta shige

gidan da yake a cikin lungun!

Allah yaso sun tab’a yin Islamiyya

ɗ

ayq da ƴar gidan dan haka ta gaida Maman Yarinyar (Matargidan) tace “dan Allah za ta yi fitsari”

matar ta ce mata “tou”

daga nan ta afka toilet.

Ta jima tukunna ta fito tayiwa matar sallam

a da godiya,

dan ita ka

ɗ

ai ce a gidan

Yaran duk sun tafi makaranta.

Tana fitowa ta

ɗ

an tsaya opposite gidan jikin katangar wani dank’areran gida wanda katangar ta shanye gaba

ɗ

aya lungun, ta

ɓ

angaren dama…

A tsorace shiga kalle-kalle kamar marar gaskiya

, sai da ta tabbatar bata ga Ya Yusuf ba tukunna ta fara shirin nufar titi….

Ko taku biyu bata yi ba suka yi ido biyu da Ya Musbah.

Dan haka bata samu ta je asibitin ba sakamokom ce mata da ya yi “ ta taho su koma gida a je a yi wa Innar girki.

an kwantar

da ita, wai aiki za ayi mata, kuma daga yau ba za su sake bari ta ci komai ba har sai bayan an yi aikin da kwana uku.”



Sai da suka shiga gidan tukunna Ya Musbah ya san ashe Manubiya itama bata da lafiya dan Jidda bata samu damar gaya masa ba, tunda ta

ji wai ‘aiki za’a yi wa Innar’ gaba d’aya sai ta d’imauce ta rikice.

Ba ƙaramin tashi hankalin Ya musbah ya kuma yi ba,

sai da ya ga Manubiyan ta tashi ta zauna tanata maimaita masa cewa

‘jikin nata fa da sauki‘

tukunna ya

ɗ

an ji relief(sauƙi).

Dagana

n ya shiga sanar musu

“Kidney

ɗ

in Innar guda

ɗ

aya ya samu matsala!

sannan ciwon zuciyarta shima ya motsa! Ga hawan jini!.

Kuma basu san garin yaya ba

amma jiya cikin dare ta samu stroke!

Maybe ko mak’udan kud’ad’en da ta ji Likita ya lisaafo ne suka d’ag

a mata hankali,

Allah kad’ai ya sani.

But yanzu dai an ce ana buƙatar a cire kidney

ɗ

in da ya samu matsalar da wuri gudun kar mai kyaun itama ta kamu.”

Kuka suka saka gaba

ɗ

aya su ukun, tun kafin ma ya dasa aya, ya so ya daure ya rarrashe su amma sai y

a gagara!

shima kawai ya b’ige da hawaye.

Da kyar Manubiya ta tsaida kukan nata ita ta shiga rarrashinsu,

tukunna sukayi shiru.

Sun

ɗ

an jima a

ɗ

akin shiruuu kafin Manubiya ta ce

‘’Ya Musbah, yanzu ya za’ayi mu ha

ɗ

a kan uban ku

ɗ

a

ɗ

en nan na aikin, da na

gado da na magani?

Sannan

za su kai kimanin naira nawa??”

A hankali ya ce

‘’Baba ya saida filinsa dama tun a jiya, da namu. Sannan Al’ameen ya cika mana wasu kud’ad’en,’’.

Shiru ya yi kamar mai tunani

kafin ya kalli Muhsin ya ce

‘’Zo, mu je mu siyo ab

un kari mu yo cefane’’.

Suna fita

Manubiya ta juya ta zubawa Jidda kyawawan idanuwanta

ba tare da ta ce ko ta yi niyyar cewa komai ba.

Sarai Jidda ta gane tuhumar ta Manubiyan take yi

Don haka ta ce

‘’Ban san maganar ba,

bama mu had’u da shi ba, r

abo na da shi tun wanchan satin.’’

Ajiyar zuciya kawai Manubiya ta sauƙe

kafin ta ce

‘’Jidda kina fita

ɗ

azu ba ki da

ɗ

e ba

na tsinci naira hamsin a cikin littafina na makaranta dan haka na aika Muhsin na ce yayi gudu ya je titi ya ƙara miki kud’in mota t

unda na san ba lalle kin kai ga zuwa titin ba ma.

Amma sai ya dawo ya ce mini bai ganki ba!.

Kuma Ya Musbah yanzu cewa ya yi a jikin gidan su ya ganki, wanda shi kan sa na san kawai maganar ce baya so shiyasa yayi miki shiru.’’

A hankali Jidda ta ce

‘’

Wallahi rabo na da Ya Al’ameen tun wanchan satin, ki yarda dani,

dan Allah.’’

Ta ƙarashe maganar kamar zata fashe da kuka.

A take kuma sai tsananin tausayin ta ya rufe Manubiya, ko babu komai

ta san ba ƙaramin Namijin ƙoƙari Jidda take yi wajen ganin

ta rabu da Al’ameen

ɗ

in ba. …….

BULAMA ✍



0903 441 3252

*MANNUBIYA*

*07*

Sai bayan sallar isha

tukunna, Mommy ta tattara gaba d’aya ragowar kwarin guiwarta, ta nufi side

ɗ

in Kausar.

A parlournta ta same ta, kwance cikin

luntsumemiyar resting chair

ɗ

in dake yashe a balcony na parlourn wanda glass ne kawai ya raba balcony

ɗ

in da parlourn.

A hankali Mommy ta ƙarasa kusa da ita, ta zauna a dai-dai wajen k’afafunta, tana tunanin ta ina zata fara rarrashin nata.

Tun lokacin

da Mommy ta turo k’ofar ta shigo Kausar ta lura da ita

amma sai ta yi kamar ma ba ta san mutum ya shigo ba, tana kwance Idanunta suna kallon sama har zuwa lokacin da Mommyn ta zauna a kusa da k’afafunta Idanunta ba su motsa ba, ta na nan a ƙame kamar far

ko alamun ta yi zurfi a tunani kenan, ta ke so ta ce.

A hankali Mommy ta ce

‘’Kausar’’

Jin shiru ya sanya ta d’an sake k’ura mata ido kafin ta sake cewa ‘’Kausar’’

Nan ma shiru taga Kausar d’in ta yi, babu ko gezau!

Dan haka ta kama k’afafunta ta d’an j

ijjiga kafin da d’an k’arfi ta sake cewa ‘’Kausar!!’’

tana me kallon fuskarta.

A firgice Kausar ta

ɗ

an kalli Mommy, sai kuma wasu hawaye suka tsinke mata, a lokaci guda.

Aikuwa nan take Mommyn ta rikice!

Ta shiga tambayar ta “menene?” a lokaci guda ta

na mai k’ok’arin zaunar da ita.

Sun jima kafin dakyar ta samu Kausar d’in ta d’an yi shiru, tukunna a hankali Mommyn ta kamo Hannayenta tace

‘’In dai akan fad’an da na yi miki ne

ɗ

azu, ki yi hak’uri, ba zan sake ba inshaaAllah, ki daina kuka komai ya w

uce.’’

Wani kalar murmushi Kausar ta yi wanda ake cewa yafi kuka ciwo,

kafin ta shiga girgiza kanta sannan a hankali ta ce

‘’Ba shine ya saka ni kuka ba, kawai dai ina tunanin ‘ina ma ace Ammina tana da rai’, ne’’.

Cika Hannuwan nata Mommy ta yi a take

kafin ta ce

‘’Kar ki yi min haka Kausar’’.

Da sauri Kausar ta ruk’o Hannayen Mommy kafin ta ce

‘’Kar ki yi misunderstanding

ɗ

ina.

Mommy ko da ace Ammi tana nan na san iyakar soyayyar da kike yi mini ita ma zata min!

Maybe ma ba lalle ya kai naki ba.

Kaw

ai ina tunain ‘ina ma ace tana raye’ saboda na san inda ace tana nan to ba lalle in zauna a gidan nan ba, babu ruwana da takurar Yasir da kuma tsangwamar Yashjub.

Har ga Allah Mommy bani da matsala dake ko su Yasira,

amman Yassir!! Shine matsalar da ya fi

damuna sannan saboda Yash ne naji inason barin gidan nan gaba

ɗ

aya, dan

akwai wani abun da yake damu na wanda in dai ba Ammi na ba to wallahi ko ke kanki ba za ki ta

ɓ

a iya fahimta ta ba.’’

Ta ƙarashe maganar tata tana mai fashewa da kuka.

A hankali Mom

my ta share hawayenta kafin ta ce

‘’Na fahimce ki, na fahimci dalilin furucin ki na

ɗ

azu.

Abunda nakeso dake yanzu shine

Ki fa

ɗ

a mini abu uku…

Na farko

mecece matsalar ki da Yasir

Na biyu

Meye damuwarki da Yash,

Na uku kuma

wanne irin abu ne yake dam

un ki wanda har kike tunanin Ammin ki ce kad’ai zata iya fahimta?’’

Ba tare da tantama ba

Kausar ta ce

‘’Mommy bana son Yasir, shi kuma naga alamun kwana biyun nan kamar wanda aka yi wa wahayi aka ce dole sai ya aure ni.’’

Duk da Mommyn ta ji ba dad’i

yadda Ƙausar

ɗ

in ta gaya mata direct bata son Yasir, amma sai ta yi k’ok’ari ta danne ta sake riƙe hannun Kausar d’in duka biyu kafin ta ce

‘’Fa

ɗ

a kukayi?

wani abun ne ya faru ?’’

Ganin kausar ta ƙi ta bata amsa ne ya sanya tace

‘’To, koma dai menene y

a faru ina mai baki shawarar ki yi hak’uri ki auri Yasir domin shine rufin asirin ki, ko kina tunanin akwai namijin da zai aure ki ba tare da ya san wacece ke ba?’’

Sai da Mommy ta runtse idanuwanta ta bud’e tukunna ta kalli Kausar d’in ta

ɗ

aura da cewa

‘’Kausar ki yi hak’uri ki rufa mana asiri, kar ki

ɓ

ata mana sunan family’’.

Da sauri ƙausar ta ce

‘’Mommy ni fa ba wani wajen na ce miki zan je in yi aure ba! A cikin gidan nan zan yi, dan haka kinga wanda zan aura

ɗ

in already shima ya riga da ya san

maganar haihuwar da na ta

ɓ

a yi da kuma maganar Mahaifi da komai nawa.’’

Cikin tsananin

ɓ

acin rai Mommy ta yi wurgi da Hannun Kausar da ke a cikin nata kafin ta mik’e tsaye ta ce

‘’Kar ki kuskura!!!!

Wallahi kar ki soma Kausar. Ba na son iskanci da yayen

sabon rikici a cikin gidan nan!!!

Ba zai yiu ba.

Dan haka tun wuri ma ki farka, dama naga take-taken ki tun wanchan watan da ya shige ashe kuwa hassashen da nake yi gaskiya ne.

To bari ki ji, ki bud’e kunnuwanki da kyau!!!

Wallahi ba zan yarda ki raba min

i kan ƴaƴana ba, Ina raye.’’

A hankali hawaye yana zubo mata Kausar

ɗ

in tace

‘’Saboda ni

ɗ

in ba ƴar ki bace ba?’’

Rikici da

ɗ

imaucewa ne suka sanya Mommy ta

ɗ

auke ta da wani gigitaccen mari!!!

Cikin fushi ta fara magana

‘’Kar ki kuskura ki murƙushe

tunanina da dabararki saboda son ranki wawuyar Yarinya kawai, doluwa.

In banda rashin tunani ma irin naki

tayaya ma

za ki bar Yasir wanda ya ke tsananin ƙaunar ki da tausayin ki

saboda

Gawurtaccen miskilin Mutum irin Yashjub???

Mutumin da na san ba zai t

a

ɓ

a ƙaunar ki ba ko da ace baki kasance budurwar ƙaninsa tun asalin farko ba’’.

Wannan karon mikewa tsaye Kausar ta yi!

Cikin fa

ɗ

a-fa

ɗ

a itama ta ce

‘’Mommy kinga ta inda ake cuta ta ko?

Ko kuma ince ta inda ni da kaina na lalata komai sannan na

ɗ

aure k

aina da jijiyoyin jikina..ta hanyar kasa cewa kowa ‘ba son Yasir nake yi ba’.

Kuma kina so ki san dalilin da ya hanani yin magana?’’

Bata jira jin amsar Mommy wadda ta kafe ta da idanuwa ba ta

ɗ

aura da cewa

‘’Saboda kawaici da kunyar in kalli idanun ƴan

gidan nan in ce musu bana son Yassir.

In banda hakan

Wallahi tallahi kin ji dai na rantse miki ni ban ta

ɓ

a son Yasir ba tunda na yi wayo na san kaina….

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login