Showing 18001 words to 21000 words out of 150519 words

Chapter 7 - Mannubiya Complete

Baba tukunna ya yi fir-gi-git ya ce ‘’Na’am.’’

Sai kuma ya fara nem

an Abbakar

ɗ

in amma sai yaga babu shi babu alamun sa…

A hankali ya cewa Muhsin ‘’ka je gidansu, ka ce masa na gode!

Sam banga wucewar sa ba.”

‘’To’’

Muhsin ya ce, kafin ya miƙa masa ku

ɗ

in ya na mai cewa ‘’gashi.’’

Sai da kwallah ta zubowa Baba kafin ya

sanya Hannu ya kar

ɓ

a tukunna ya miƙe ya wuce cikin gidan da sauri….

Muhsin kuma ya wuce gidan su Abbakar.

Kusan karo suka yi shi da Manubiya wadda ta fito da gudu!

Suna ha

ɗ

a idanu da Baban nata sai ta fashe da kuka ta fara waiwaye, tana nuna masa

ɗ

akin

tana juyowa tana kuka wiwi, tama kasa yin magana.

Da sauri ya wuceta ta bisbi a baya, suka

ɗ

unguma zuwa

ɗ

akin.

Abunda yayi tunani

ɗ

in ne kuwa!!

Dan haka ya durkusa ya fara ƙoƙarin kinkimar Inna wadda ta sanƙame Idanuwanta suka ƙaƙ-ƙafe…

dai-dai nan Y

a Musbah ya shigo …..

..

Allah ya taimake su Nafi’u ya taho da Motarsa 206, dan haka aka saka Innar a ciki, suka wuce zuwa asibitin su hu

ɗ

u: Baba, Ya musbah, Nafi’u wanda ke driving da Innar.

Rashin gurin zama da kuma jiran Muhsin ne ya sanya su Manubiya

suka haƙura ba don sun so ba, amman har waje bakin ƙofa suka biyo su kowacce tana kuka, sai da suka ga wucewar su tukunna suka fara ƙoƙarin komawa ciki da kyar….

Ba su kai ga komawar ba..a nan bakin ƙofar gidan su Baba Habu shi da Uncle wanda dawowar sa

kenan daga parking motarsa a gidan makwafcin su, inda yake ajjiyewa kullum, su ka iskesu.

Gaisuwarsu kawai Uncle ya iya amsawa daga nan ya shige ciki ya barsu tsaye su da

Baba Habu, wanda shima

ɗ

in ya fara ƙoƙarin shigewa ciki kamar ba zai tambaye su ba,

sai

kuma ya ce musu ‘’lafiya kuwa?’’

Jidda ce ta iya bashi amsa

dan ita Manubiya haushin sa take ji saboda son zuciyar da ya

ɓ

ullo da shi kwana biyun nan…ba sa shiga harkarsu

sannan ba sa taimaka musu

amman ya tashi ya tsaya yana ƙoƙarin ƙulla aure

tsakanin Jidda da Ya Yusuf, bai damu da yadda Jiddan bata son Ya yusuf

ɗ

in ba

kawai shi dai farin cikin

ɗ

ansa yake dubawa….

A tunanin Jidda zai bi bayan su Baba tunda ta lura tunda aka fara maganarta da Ya Yusuf ya na

ɗ

an kula su

amma sai ta ji ya ce

‘’Allah ya bata lafiya’’

Daga haka shima ya ja ƙafafunsa ya shige ciki.

Yana wucewa dai-dai nan Muhsin yana ƙarasowa wajen

dan haka suka wuce ciki duk su ukun.

Sai chan dare tukunna Ya Nafi’u ya dawo, ya zo ya ce musu “su kwantar da hankalinsuc jikin

Innar da dauƙi.”

Wanda a take yanayinsa ya sanya

tashi

ɗ

aya suka fahimci ya fa

ɗ

a musu hakan ne kawai dan su

ɗ

an kwantar da hankalunsu.

Daman ba su yi girki ba!

Tashin hankali kuma ya sanya suka kasa ma jin yunwar.

jugum!! Haka suka kwana ita da Jidda s

am basu runtsa ba!

Muhsin shima barcin

ɗ

an ka

ɗ

an ya yi.

safiya tana yi zazza

ɓ

i mai zafi ya rufe Manubiya dan har da yau

ɗ

in kwanan ta na uku kenan batayi bacci ba ……

•••••••••

Tun lokacin da Yassir ya fita daga

ɗ

akin da Ƙausar take ciki

bata sake ganin s

a ba.

Hada-hadar komawa ma Abokinsa ya

ɗ

aurama wa komai, shi kuma ya yi wucewar sa.

In banda addua babu abunda Ƙausar ta ke ta yi a ranta akan ‘Allah Ubangiji ya sa Yassir Zuciya yayi.

Sannan ya haƙura da ita kenan har abada’

Haka nan ta kwana tana wan

nan adduar tare da tunani barkatai a ranta!

washegari itama suka ha

ɗ

a komai nasu itada ƙawayenta suka nufi airport……



Da safe around 8, flight

ɗ

insu ya yi landing a gida, Nigeria.

Suna fitowa suka tarar da

Sister

ɗ

inta ’Yasira’ ta na jiransu ….



Sai da

suka fara ajjiye ƙawayen nata waenda suka dawo tare tukunna suka

ɗ

auki hanyar gidansu wanda ke a sultan road, Kano state.

shiruuuu! Haka motar ta

ɗ

auka babu mai cewa komai kafin chan Yasira ta yi murmushi ta ce

‘’tun jiya da ya dawo

dama na fahimci fa

ɗ

a

kukayi,

yanzu kuma mood

ɗ

inki ka

ɗ

ai ya tabbbatar min da hakan.

Kin gaya masa ne?’’

Ta ƙarashe maganar tata da tambaya tana me

ɗ

an waiwayawa ta kalle ta kafin ta maida hankalinta akan tuƙin da take yi.

Kamar Ƙausar ba zata amsa mata ta ba,

sai kuma ta c

e

‘’kina nufin na sanar masa

‘bana son shi, yayan sa nake so???’.”

Wata ƴar siririyar dariya Yasirar ta yi, kafin ta ce

‘’Noo!

Ki dai san ta yadda za ku yi breaking up tun wuri kawai kuma cikin sauƙi, saboda in har kika bari kuka yi baram-baram da shi,

to fa ki tabbata auren ki da Ya Yashjub ba mai yiuwa bane ba!.

So, find an easy way out (Ki nemo mafita mai

ɓ

ullewa, mafi sauƙi) soon.

Rikitacciyar zuciyarki data

ɗ

auko mana aiki mai zafi, ta nemo mana mafita, a samu a rabu cikin sauki.’’

Wata nannauy

ar ajiyar zuciya Kausar ta sauƙe kafin ta ce

‘’Abun da nake ta so in yi kenan, amma

shi kuma Yasir nacin bala’i ne da shi, kamar maye haka yake, ya ƙi ya bani ha

ɗ

in Kai, ban….’’

Ganin yadda Yasirar ta yi

shiruuu ta

ɗ

an

ɓ

ata fuska ne

ya sanya Kausar

ɗ

in

yin shiru kafin ta

ɗ

an yi gyaran murya, tukunna

a ankali tace

‘’Sorry.’’

Murmushi kawai Yasira ta yi sannan ta ce

‘’Kausar, inda ace zan ji haushin ki akan issue

ɗ

in Yasir, tou da tuni tun farko da kika gaya mini yadda feelings

ɗ

inki sukayi bouncing (ts

untsuwa) daga kan Yasir zuwa kan Ya Yashjub, da tun anan zan ji haushinki!

Amma banji ba, saboda

You are my best friend (ke babbar ƙawata ce) hakan ne ya sanya na goyi bayanki dan kasancewar Yasir twin brother

ɗ

ina ba shi zai sanya in zuba ido Inaji Ina g

ani ki cuce sa sannan ki cuci kanki ba, domin kuwa na san tunda har

kika iya kallon Idanuna kika ce mini ba kya son Yasir tou tabbas bakya son nasa kenan, dan haka idan na bari kuka yi auren a haka akwai babbar matsala.

wannan dalili ya sanya ko da ace b

aki samu Ya yashjub ba,

ba zan so ki auri Yasir ba ….’’

A hankali

Kausar

ɗ

in tace

‘’InshaaAllah ma zan samu Ya Yash,

da izinin Allah.

I just need your support (goyon bayanki kawai nake buƙata)

Yasira.’’

Ta ƙarashe maganar a hankali tana kallon Yasirar

abun tausayi.

Murmushi Yasira ta yi

kafin ta sanya Hannu ta kamo na Kausar

ɗ

in

tana Murmushin ta ce

‘’Zan taimake ki har sai inda ƙarfi na ya ƙare InshaaAllah,

tun muna Yara kin kasance ƙawata kuma ƴar uwata wadda take tsaya mini tsayin daka akan k

omai!.

Idan na ƙi yi miki wannan taimakon kwaya

ɗ

aya wanda na san shine farin cikin ki Ƙausar ai na zama butulu.’’

Cike da jin da

ɗ

i

Kausar ta ce ‘’Thankyou’’

tana Murmushi.

Daganan suka shiga tattaunawa akan yadda za su yi da Yasir, saboda sun fahimci

sai sun yi da wayo, dabara sannan da gaske tukunna za su ci nasara!

Dan sai yanzun ne suka fahimci

ashe su sun raina adadin yawan ƙaunar da yake yi wa Ƙausar

ɗ

in, basu yi

Tunanin ya yi zurfi a sonta har hakan ba….

….

Kamar yadda suka yi zato..

A compound

na dank’areren mansion

ɗ

in suka tarar da Mommy tana jiran su, murmushi Yasira ta yi kafin ta juya ta kalli Ƙausar wadda ta ha

ɗ

e rai tamau, ta ce mata

‘’Your guarding angel,

ai na san ta daina fushin dake dama, gashi har ta zo tarbarki.

Jiya da Daddy ya

ce mata zai dawo yau, bakiga yadda hankalinta yayi bala’in tashi ba, saboda gudun kar ya dawo bai tadda ki ba.

Tun jiyan take tambaya ta

‘Flight

ɗ

in naku dai 8:00am ne ko?

In tabbatar na je na dauƙo ki da wuri….

Kar Ya Yash ma ya fahimci bakya ƙasar ku

ma kar Daddy ya zo ya ga bakya nan’.”

Duk da yadda Ƙausar ta shirya ƙin yin murmushi sai da wata ƴar siririyar dariya ta su

ɓ

uce mata!

A chan ƙasan ranta tana mamaki da yaba tsantsar ƙaunar da Mommyn nata takeyi mata!

Amma dukda haka ba zata

bari Mommyn

ta ga lagonta ba dan in ta bari ta ga sauƙinta to ta san yau sai ta sha fa

ɗ

a!.

Dan haka ta sake ha

ɗ

e rai sannan ta tur

ɓ

une fuska kamar bata ta

ɓ

a dariya ba,

tukunna ta murza handle

ɗ

in marfin motar ta fito.

Duk yadda mommy ta so sauƙewa Ƙausar ruwan ba

la’i, suna ha

ɗ

a ido sai ta ji fushin nata yana

ɗ

an sauƙa!!

Tabbas ita kanta ba zata iya auna adadin ƙaunar da take yi wa Kausar ba.

Ganin yanayin fuskar Kausar

ɗ

in kuma sai ya sanya ta ta

ɗ

an fara d’ar-d’ar,

amman dukda haka yau kam ba zata bari Kausar

ta ga lagonta ba, Ita ce uwa!

Ita ya kamata su bi, ba wai ita ta dunga binsu ba.

Tana cikin wannan tunanin kawai ta ga Kausar ta zo ta wuce ta ba tare da ta ko gaida ita ba.

A fusace Mommyn ta juya ta bita sannan ta shiga kwala mata kira….

Ɗ

aga mata Ha

nnu kawai Kausar

ɗ

in ta yi tana wani yatsine fuska kamar irin kin isheni

ɗ

innan, daganan ta wuce ta bi ta kan ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar Barandar da ke kewaye da main door

ɗ

in gidan,

ta murza handle na ƙofar ta tura ta shige ciki abunta.

Ba mommy ba hatta Yasira sai da

ranta ya

ɗ

an

ɓ

aci!

kamar zata bi Kausar

ɗ

in ta yi mata magana

sai kuma ta tuna yadda su ke ita da mommy ‘ba’a shiga fa

ɗ

an su, yanzun sai su shirya su barta tana fushinta ita ka

ɗ

qi’

Dqn haka sai ta za

ɓ

i ta zuba musu ido kawai.

A mugun fusace, gudu-gudu,

sauri-sauri mommy ta bi bayan Kausar.

A bakin stairs ta hange ta tana shirin fara hawa, dan

haka ta tafi da gudu ta finciko ta ta dawo da ita gaban stairs

ɗ

in, tukunna ta soma fa

ɗ

a! Baki da kumfa!!

‘’Ki yi laifi , kuma ki dawo mini da wannan attitude

d’in? Me kike nufi kenan ?

Tou bari ki ji, wallahi zan barki da Daddyn naku wannan karan,

dan naga abun naku daga ke har Yasir

ɗ

in fitina yake k’ok’arin zamewa mutane!!

Idan auren kuke so ku fa

ɗ

a a yi muku mana kowa ma ya huta!.

Dan Wallahi na gama rufa m

uku asiri.

Bazai yiu ace kina bin sa kuna yawo k’asa-k’asa mu kuma muna gida a shantake ba!

In Banda iskanci wanne irin birthday celebration ne wanda ba za a iya yi miki a Nigeria ba? Har

Sai ya d’auke ki kun tafi wata uwa duniya?”.

A hankali Yasira ta



ɗ

an matso ta ta

ɓ

o ta

kafin ta ce

‘’Mommy.’’

Cikin fada mommyn

ta ture Hannun Yasirar kafin ta ci gaba da cewa

‘’Rabu da ni Yasira!

Kausar ta kaini bango Wallahi.

A gaban ki ai na ce mata ban amince su tafi ko Ina ba!

Amma da yake ta raina ni shine ta

wanke ƙafa ta bi shi…..

To kuwa kamar yadda ta wanke kafa haka nima zan wanke hannayena daga rufa musu asiri da nake yi tund…’’

A karo na biyu Yasira ta sake katseta ta hanyar cewa

‘’Mommy!!!’’

Da d’an k’arfi.

Juyawa Mommyn ta yi a fusace zata rufe Yasi

rar da fad’a amma sai

ta ganta duk a

ɗ

imauce tana kallon ta tana waiwayawa tana kallon ƙofar shigowa….

….Giant ne sosai mai fa

ɗ

in ƙashi,

sanye cikin riga da wando (pyjamas) farare tass masu ratsin silver.

Yanayin kalar fatar jikinsa (light brown ne)…..ru

wan tarwa

ɗ

a mai haske.

(Kamar na half cast)

mai tsananin kyau, sheƙi da

ɗ

aukar idanu.

Normal lowcut da tsadadden gyaran fuska ya yi waenda suka

taimakawa baƙa ƙirin

ɗ

in sumar kai da fuskarsa damar sake haskaka kyakkyawar fuskar tasa…..

Babu alamun sanƙo

ko ka

ɗ

an a tare da shi hakan ya taimaka wajen sake fitowa da kuma ƙawata matured handsome face

ɗ

insa wadda ƙawataccen saje da

ɗ

an siririn gashin Baki ha

ɗ

e da

ɗ

an guntun gemunsa da ko Hannun Yara ba zai iya kamawa ba

suka taru suka yiwa fuskar tasa k’awanya

.

Yanayin yadda sumar tashi ta

ɗ

anyi coiling dukda kankantar ta a ka da fuskarsa ke nuni da lallausar suma gare sa.

Dogayen Idanuwa gareshi, manya kamar na mai jin bacci waenda suka yi dai-dai da tsararriyar girarsa.

Hancinsa dogo ne sosai, har baka!

Mai v shape ta chan ƙasa

Sai d’an mitstsin light nude lips

ɗ

insa mai asalin kyawu da

ɗ

aukar hankali…

..

Ita kanta Kausar sai yanzu ta lura da YASHJUB, tsaye

a bakin k’ofar.

Wani irin sanyi take ji yana ratsa ta tun daga tsakiyar kanta har izuwa babban

ɗ

an

yatsar kafarta. Duk da yadda taga ya sake tamke fuska fiye da yadda take a kullum amma sai shauƙin da ta shiga na ganin sa ya lullu

ɓ

e fargabar tata.

A hankali ya lumshe dogayen Idanuwansa

kafin ya bu

ɗ

esu ya zuba akan Kausar!

Wanda hakan da ya yi ya bawa

Yasira damar silalewa ta gudu zuwa kitchen, dan ta lura zuwa wannan lokacin hankalinsa ya koma kan Kausar.

Wani

ɗ

an mitsitsin tsaki ya jaa!

Ganin yadda take kallon sa tana wani lumlumshe idanu.

Sai da ya sake ha

ɗ

e rai tukunna ya tunkaro ta cikin takun s

a mai cike da ƙasaita da kamala.

Har ya k’arasa gareta Ƙausar bata cire Idanunta a cikin nasa ba,shima kuma haka, dan yana so ya ga k’arshen tsaurin idon nata.

Sai da ya matso daff da ita

tukunna da kyar ta cire kwayar Idanunta a nashi ta hanyar lumshe

idanuwan nata wanda hakan ya bawa wata ƴar siririyar kwalla damar zubo mata daga ido

ɗ

aya….

Idan akwai abunda ya ke yi masa wahalar yi

tou shine ‘magana’

Shiyasa kawai ya tsaya ya yi shiru

Har ta gama sauk’e ajiyoyin zuciyar da take (a jejjere) sannan

ta sake bu

ɗ

e Idanuwanta tana kallon sa.

He can’t stand her (ba ya iya jurar ta!)

ko kallon ta baya son yi.

Wallahi inda ace yarinyar ba Marainiya bace ba to

da sai ta koma gidan su dan shi da kansa zai maida ita. Babu abunda ya tsana a rayuwar sa

kamar

‘ƴa mace marar kamun kai.’

Bai yi cikakken 3 months da dawowa gidan ba amma ya fahimci sam yarinyar bata da hankali, dama tun suna Yara

( kafin ya koma Uk da zama) ya fahimci hakan dabi’ar ta ce

amma sam bai yi tunanin har yanzu bata nutsu ta shiryu ba

.

Cikin kakkausa kuma dakakkiyar murya ya ce

‘’ATM’s , phones ,car keys &passport.’’

A rikice ta bu

ɗ

e Idanunta a kansa tace

‘’Ya Yash pls I ….’’

Wata mahaukaciyar tsawa ya daka mata da har sai da

ta kai ta ga tsugunnawa a ƙasa!

‘’Bani nan!!!’’

Sann

an ya d’aura da cewa

‘’Kar ki bari raina ya k’arasa b’aci’’

Taso ta

ɗ

an

ɓ

oye waya ko atm

amma tana

ɗ

ago handbag d’inta ya wafce.

Ba tare da ya sake kallon ta ba ya juya

tukunna ya ce ‘’Mommy ki turo min Yasir.’’

Yana gama fa

ɗ

in haka ya juya

kamar wal

kiya, fitt! Haka ya fice daga parlourn, ya bar musu mayataccen kamshin turarensa.

BULAMA ✍



0903 441 3252

*MANNUBIYA*

*06*

Har ya fice Idanuwanta basu daina kallon inda ya bi ya fitan ba.

Cikin fushi Mommy ta k

amo Hannunta ta ta juyo da ita saitinta sannan ta ce

‘’Ai ga irinta nan, yanzu kinga magana kam ta riga ta je kunnen Daddyn ku ta gama!!!

Kin janyowa kanki da kanki.’’

A hankali Kausar ta matso kusa da ita, daf! Sannan ta ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login