Showing 6001 words to 9000 words out of 150519 words
za su je su ƙaro wasu kayan, basu dawo ba sai da ya biya da ita asibiti aka tabbatar masa sai nan da two weeks tukunna edd
ɗ
inta zai cika! Inda ya ji da
ɗ
in hakan sosai saboda dama ya fi
so ta haihu yana a tare da ita kuma shi sati
ɗ
aya kawai zai yi a Abujan ya dawo…
Dan haka ya maida ita gida
cike da farin ciki, yayinda ita kuma ta ke ta faman kumbure-kumbure ta na ta yi masa wa’azin ya dai dinga adalci.
Cike da fatan alkhairi
da kuma
tsananin kewar Amaryarsa ya tafi, tare da fatan
yana dawowa ita ma in sha Allahu ta haifa masa sanyin idaniyar shi.
Sai dai kuma yana tafiya itama Amaryar ta fara samun contractions, dan haka akayi asibiti da su duk su biyun.
Suna zuwa akace sai dai a
yi wa Amarya cs dan ba za ta iya haihuwa da kanta ba.
Ba tare da
ɓ
ata lokaci ba Daddy da Mama su ka cike takardun amincewa aka shige
ɗ
akin tiyata da ita.
Itace kuwa ta fara haihuwa
aka ciro mata babynta Mace ƙatuwa tubarkallah, Larai ita ta miƙawa su Mo
mmy waenda su ke a wajen labour
ɗ
in kowa yana ta farin ciki, fuskokinsu tamkar gonar auduga….
Basu gama murna ba!
Likitan ya fito musu da kyakkyawan Yaro mai tsananin kama da Ubansa
ɗ
an wajen Khadijah (uwar gida.)
Kowa idan ya kalleshi sai ya ce MashaaAll
ah, dan tun ya na jariri kallo
ɗ
aya za ka yi masa ka fahimci kyakkyawa ne.
……
A ranar Imam ya biyo flight ya dawo
a hargitse dan
ɗ
oki
…..
Tun a chan ya gama yanke shawarar fasa bawa
ɗ
an gidan uwar gidan ta sa rabin dukiyar sa
da tunanin neman wata mafit
ar tunda ba kowa ya san da zancen ba dama…..saboda shi babban dalilinsa da ya
ɓ
oye ya ƙi gayawa kowa shine ba ya so ya riga Amaryarsa gidan gaskiya ta wulaƙanta ba ya so wani abun ya sameshi ba tare da ya kafata ta tsaya da ƙafafunta ba.
….
Imam ya na zuw
a da ya
ɗ
auki Yaron a take ya ji duk duniya ba abunda ya ke so sama da shi.
Dan har kuka ya yi tsabar asalin farin ciki.
Wata irin soyayya Allah ya dasa masa ta Yaron, mai tsayawa a rai.
Ya na son itama
ɗ
ayar Yarinyar da aka haifa masa amman ba kamar yadd
a ya ke son Yaron ba,
wani irin kalar so ƙauna da tausayi na Yaron ya ke ji suna ratsa dukkan
ɓ
argo jini da tsokar da ke jikin shi.
…..
Bai yi tunanin su Maama sunsan maganar alƙawarin da ya
ɗ
auka na raba dukiyar shi biyu ba, sai da ta yi masa maganar.
A
she wannan karon ma uwar gidan ta sani kuma ta gaya mata
tun farkon sanin zancen da ta yi.
Wanda kai tsaye Maama ta fahimci son kai ne ya ke shirin yi
ta kuma ji haushi duba da yadda ya yanke shawarar a cikin Amaryar na farko ma ba tare da ya tuntu
ɓ
i kow
a ba, shiyasa ita kuma ta cewa Uwargidan ta yi shiru ta barta da shi, za ta yi maganin shi.
Ya so ya ziille!.
Tabbas ya na son
ɗ
anshi fiye da komai, amma kuma yana duba rayuwar Amaryarsa.
Ya so ace ita ta Haifa masa wannan Yaron da tuni ya bayar ba tare d
a shayi ko kokwanto ba.
Fahimtar da ya yi Uwargidan har ma da Mahaifiyarsa sun fara fahimtar dama chan ba adalci ya so yi ba, hakan ya sanya kawai ya haƙura ya bayar da rabin dukiyar tasa a
ɗ
an nashi ba dan ya so.
…………
Wani ikon Allah..
Tun daga wannan
lokacin abubuwa sai su ka sauya!
Gaba
ɗ
aya soyayyar Imam ga Amaryarsa sai ta yi rauni.
Ita sai ta ke ganin kamar ma haushinta ya ke ji! Dan ko
kusa da shi ta fahimci ba ya so ta je.
Itama uwar gidan tashi ba wani sake mata ya ke yi ba, amma dai ya
fi t
sanar amaryar akanta.
Indai ka ga yana dariya tou ya
ɗ
auki ƴaƴansa ne!
Amman baya ga haka ba shi da wata walwala kuma.
Tashi
ɗ
aya ya koma wani irin mur
ɗ
a
ɗɗ
en Mutum mai wuyar sha’ani, lamarin nasa har abun tsoro ma.
Dan har ga Allah ita kam Amaryar zuwa
wannan lokacin ya fara bata tsoro.
Ga ga hantara, kyara da tsangwama wadda ya ke gwada mata ƙiri-ƙiri.
Ga wani irin masifaffen kishinta da ya ke yi marar misali, har ya janyo zargi, wanda hakan ya sanya ta ke tunanin
ko dan ya san ya daina bata kulawa da
bata dukkan hakƙinta ne shiyasa ya ke tunanin za ta je ta kula wani a waje.
Gaba
ɗ
aya tashi
ɗ
aya sai duniya ta yi mata zafi!.
Da ga Uwargidan sai Larai ne kawai ta ke da su, ta ke
ɗ
an hira da su ta ji sauƙi. Sai ko ƴar jinjirar Yarinyar ta
wadda da aka
ƙara ƴan kwanaki itanma sai ta lura kamar ƙiyayyar da Imam
ɗ
in ya ke yi mata ta shafi hatta jinjirar Yarinyar wadda ba ta ji ba bata gani ba. Dan kafin ya
ɗ
auki Yarinyar sau
ɗ
aya to ya
ɗ
auki
ɗ
anuwanta sau
ashirin…..
Ba ta da yadda za ta yi,
tunda bama
ta san laifinta a gareshi ba ballanta ta gyara….
Shiyasa ta duƙufa addu’a kawai
ta ke kuma ƙoƙarin wajen riƙe kanta kar ta gigice dan yadda ya ke sonta a baya itama haka ta ke son shi har gobd wanda hakan ya sanya daya juya mata baya komai nata sai ya tsa
ya mata chak!.
Shiyasa ko Mutum bai santa ba tun farko to da zarar ya ganta a wannan lokacin kallo
ɗ
aya tak za a yi mata a fahimci ta na cikin tsananin tashin hankali.
……
*Bayan Shekaru Talatin*
BULAMA ✍
️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*02*
*Bayan shekaru talatin*
*AUCKLAND(okland)*
…..
Babban jirgin ruwa ne, na alfarma(superyatch) mai kyawun gaske, tsaye a chan tsakiyar ruwa, ke
ɓ
ance daga dukkannin gidaje da al’ummar garin. Kw
ata-kwata jirgin ruwan ba zai
ɗ
auki sama da mutane 70 ba kasancewar ba wani girma gareshi ba….
Walwali na kalolin fitilu mabanbanta, da haskensu ke ratsowa ta cikin jirgin ke bada tabbacin party ake yi a ciki.
Tun daga nesa da su ka
ɗ
an sautin ƙi
ɗ
a ke tashi
alamun an ƙure speakun sun kai ƙarshe kenan, cikin jirgin kuwa muddin Mutum ya kasance ba ma’abocin son ki
ɗ
e-ki
ɗ
e bane to ko sakanni ba zai iya
ɗ
auka a ciki ba.
Sama da ƙasa ne da jirgin kamar girman madaidaicin gida mai bene (duplex).
A ƙasan ake gudan
ar da event
ɗ
in, wanda yanayin decoration da cakes
ɗ
in wajen zai sanya a kira hidimar da ta ‘birthday party’….
……
Ƴ
an Mata ne guda biyu tare da wata farar budurwa wadda ba za ta haura shekaru ashirin da bakwai a duniya, ke
ɓ
ance a
ɗ
akin da ke sama su uku ka
wai
yayinda dukkannin al’ummar cikin jirgin ƴan Mata da Samari su ke a babban parlourn da ke a ƙasan sun cika shi taf har ma da ƴar varander da ta fita waje itama ta cika da Mutane in banda ki
ɗ
a da rawa ba abunda ake gudanarwa a wajen.
Wine rack na nan cik
e da kwalabe, duk kalar abunda su ke buƙata zuwa kawai su ke yi bar tender ya tsiyaya musu su kora ta maƙoshinsu.
Ta na kwance akan makeken gadon da ke a cikin
ɗ
akin
sanye cikin wasu matsatstsun riga da wando, Rigar ko cibiyar ta bata gama rufewa ba…
Fara ce ita
ɗ
in tass dan hasken fatarta kalar na turawa ne ma!!
Ba za a kirata da kyakkyawa ba
ba kuma mummuna bace ba, tana da doguwar fuska, madaidaitan Idanuwa dogon hanci da matsakaicin Baki! Gashin kanta shima a cike ya ke taf ga kuma tsayi dan har y
a kusan kaiwa tsakiyar gadon bayanta. Doguwa ce sosai sannan siririya ce ta gaske.
‘’KAUSAR!!!!’’
Ɗ
aya daga cikin ƴan Matan ta kira sunanta….
A hankali ta lumshe idanuwanta ta bu
ɗ
e su
kafin cikin asalin jan aji da yauƙi ta miƙe ta zauna a kan gadon.
Sun
san halinta da yauƙi dama ga kuma rashin son takura, dan haka kowacce sai ta ja Bakinta ta yi shiru, ba su sake tanka ta ba.
Ta fi mintuna biyar ta na ta yamutse fuska kafin ta miƙe kawai ta fa
ɗ
a toilet…..
Ta jima sosai a cikin ban
ɗ
akin
tukunna ta fito
.
Kallon gadon ta yi sakamokon ƙarar da ta ji wayoyinta waenda ta bari a kan gadon, su na yi .
Ko kallon wayoyin bata sake yi ba, ta nufi ledar da ta hanga wadda ke a nan gaban dressing mirrow tun
ɗ
azu, tana zuwa ta zaro wata 3 quarter gown black! Ta je
far da ledar a ƙasa tare da ragowar abubuwan ciki.
Ba abinda ta shafawa fuskarta sai jan jambaki daga nan ta zura gown
ɗ
in ta feshe turarurruka, ta saki gashin ta wanda ta
ɗ
aure gudun kar ruwa ya jiƙa mata shi garin yin wanka.
Bata kalli kowa a cikin ƴan
Matan da suke nan a shirye tun
ɗ
azu suna ta jiran ta ba…
Wayarta guda
ɗ
aya kawai
ɗ
auka daga haka ta kama hanyar fita…
Suna ganin hakan su ka mara mata baya duk su ka fice kusan a tare….
….
Suna sauƙa ƙasan wajen ya kara
ɗ
e da ihu, masu cewa “happy birthday
Kausar” ma, su na yi.
Murmushi kawai ta yi ta shiga hugging friends
ɗ
in nasu waenda suka taru ana gaisuwar yaushe gamo…
Anayi su na bata gifts ita kuma tana miƙawa friends
ɗ
inta da suka sakƙo tare.
…
Tunda ta saƙƙo su ka ha
ɗ
a ido da shi amman sai ta
ɗ
au
ke kai ta yi kamar ma bata ganshi ba, bata ma yarda ta sake kallon inda ya ke zaune shi da Abokanayen sa su biyu, ba.
Direct inda babban cake
ɗ
inta ya ke nan ta nufa ta je ta yi cutting daganan ta yi wa kowa godiya
tare da basu uzurin ‘ta na da
important
interview’
Daga haka ta yi excusing kanta ta juya ta nufi sama inda ta fito….
Party kuma ya ci gaba da gudana.
Wata mahaukaciyar Dariya
ɗ
aya daga cikin Abokansa ya kece da ita kafin ya ce
‘’Tunda nake a rayuwata ba a ta
ɓ
a
yin disgin da ya bani tausayi
da dariya at the same time kalar wannan ba.”
Kallon shi
ɗ
ayan Abokin nasu ya yi kafin ya ce
“Dude!”.
Yana
ɗ
an yi masa alamun ya yi shiru mana sannan ya nuna masa YASSIR
ɗ
in da ido wanda ke nan zaune a tsakiyansu su biyu….
Tun lokacin da Ƙausar ta sauƙƙo
ya
ɗ
auke wuta, ta saba wulaƙanta shi dama kwana biyun nan amman tunda su ke bata ta
ɓ
a yi mishi abun da ya ji haushinsa kalar wannan ba…
Dukkan Mutanen da su ke a wajen shi ya kwaso su wasu daga Nigeria wasu daga ƙasar da su ke
duk shi ya yi musu ku
ɗ
in ji
rgi saboda yana so ta ga friends
ɗ
insu na school tare a waje
ɗ
aya ranar birthday
ɗ
inta, a wajen da soyayyarsu shi da ita ta soma wajenda ta soma yarda dashi wato ‘Aucland’ wajen da ya san nan ne favorite wajen da ta fi so…
Amma its like ba ta yi farin cik
i da surprise
ɗ
in nasa ko ka
ɗ
an ba.
“Wats wrong with Ƙausar ne wai kwana biyu?”
Ya yi wa kanshi tambayar a cikin Zuciyarsa, ranshi yana ƙarasa dagulewa.
A hankali
ɗ
ayan Abokin nasu ya ce “Yassir, Magana ta gaskiya…
Yarinyar nan abun nata ya fara yin yawa.
.You are better than this, haba mana!
Pls move on, ga girls nan kala-kala amma ka nace kai sai wadda….”
Kallon da ya ga Yassir
ɗ
in ya
ɗ
ago ya na yi masa ne ya sanya shi kasa cigaba da maganar tashi..kafin a hankali ya
ɗ
an sunkuyar da kanshi sai kuma ya j
uya ya bar wajen ma gaba
ɗ
aya,
dan tabbbas yadda ya ga Idanuwan Yassir
ɗ
in sun ka
ɗ
a sun yi jaaaa! To fa tsaf zai iya juye
haushin sa a kan shi.
Shi kanshi
ɗ
ayan Abokin nasu da ya ke ta yi mishi dariyar shaƙiyanci shiru ya yi ya kauda kai bai sake yunƙ
urin cewa komai ba…..
Ya jima a wajen kafin ya miƙe ya nufi sama inda Kausar
ɗ
in take.
Yana ƙarasawa bakin ƙofar
ɗ
akin da ta ke ciki ya hango ta zaune gaban madubi ta sunkuyar da kanta sosai, kamar ma kuka ne ta ke yi…
A hankali ya ja ya tsaya a bakin ƙ
ofar ya shiga ƙoƙarin fahimtar yanayin ta daga nan inda yake tsaye “leƙe, ba halin kwarai bane, musamman a Macen da ta ke
ɓ
ance kanta ta ke buƙatar space
ɗ
inta ita ka
ɗ
ai!!’’.
Ya ji muryarta cikin yanayin kuka.
Numfashi ya fesar kafin ya kutsa Kai ya ƙarasa
cikin
ɗ
akin!
Idanuwanshi a kanta, duk tsananin
ɓ
acin ran da ya ke ciki sai ya ji yana ta raguwa a hankali a hankali…..
A gefenta ya je ya tsugunna kafin ya miƙa Hannu ya kamo nata…
Bata kula shi ba sannan bata hana shi ba, tana jin shi ya shiga murza ta
fin Hannun nata,
a hankali cikin kwantar da murya ya ce
‘’Kausar abinda ki ka yi mini yau banji da
ɗ
insa ba!
Na ha
ɗ
a wannan abun ne fa domin ke kawai, ga friends
ɗ
inmu wasu na tabbatar rabon ki da su tun a Makaranta, na kawoki inda na san ki na so na ha
ɗ
a miki duk abubuwan dana san ki na so amman yadda ki ka nuna kamar irin ba ki gode
ɗ
innan ba, kamar ma na kwaso kashi ne na zo na ya
ɓ
a miki a Jikinki!
Ko arziƙin kallo fa ban samu daga gare ki ba, ballantana in ji yadda ki ka ji da
ɗ
in surprise
ɗ
in. Sannan
na sanar miki tare za mu yanka cake amma ba ma ki tsaya kin jira ni ba, kawai ki ka je ki ka yanka ke ka
ɗ
ai.
Idan wani abun na yi miki dan Allah mu yi maganar in baki haƙuri a wuce wajen dan wannan abubuwan da ki ke min barazana ne ga relationship
ɗ
inmu,
ba kya helping kwata-kwata sai ma ƙoƙarin lalatawa da ki ke yi.
Ni ka
ɗ
ai na ke ta fa
ɗ
i tashin ganin mun gina alaƙar nan tama, Ƙausar ina ƙoƙari fa duk domin ki….
Ko iyaka wannan birthday
ɗ
in
da na ha
ɗ
a miki kawai don in ga farin cikin ki shin kin san naw
a na kashe kuwa?”
Duk maganganun da ya ke ta yi sai da ya kai nan tukunna ta fesar da Numfashi sannan ba tare da ta kalle shi ba ta miƙe ta
ɗ
an ja hannuta wanda ke a cikin na shi da
ɗ
an ƙarfi, ta bar wajen cikin takun ta mai jan hankali ta nufi bed.
Jakar
ta kawai ta
ɗ
auko ta zaro check ta fara neman biro.
Tunda ta fara rubutun ya fahimci me ta ke shirin yi dan haka ya miƙe shima ya ƙarasa da hanzari ya wafce takardar
dai-dai nan ita kuma ta gama rubuta mishi ku
ɗ
in.
Cikin
ɓ
acin rai ya kalli takardar san
nan ya maida dubanshi gareta ya ce
‘’Cewa na yi ki biyani???’’
A hankali ba tare da ta kalleshi ba ta ce “Nop! Amma Ina buƙatar space dan haka zan yi ko ma menen domin in ga na samu, dan haka ko biyanka
ɗ
inne ma sai in yi in dai zan samu ka daina yi mini
wannan jarababban nacin naka”.
Cikin takaici ta
ɗ
aura da cewa
‘’Kuka fa ka shigo ka ga Ina yi Yassir, amman kawai kai ta matsalar ka ke yi, kanka kawai ka sani, har ga Allah ka takura ni dayawa, ina jin matsi sosai a duk lokacin da na ke tare da kai.’’
Ɗ
an zaro idanu ya yi, har zai yi mata magana da ƙarfi!
Sai kuma ya runtse Idanun nasa da tafin hannunshi da