Showing 24001 words to 27000 words out of 150519 words

Chapter 9 - Mannubiya Complete

/>
friendship dai tun Yarinta na san akwai shi, Ina son sa a matsayin

ɗ

an uwa kuma Aboki amma bayaga haka

n babu komai kuma tsakaninshi da zuciyata.

Yashjub shine wanda na san inaso tun tasowata har kawo yanzu da soyayyarsa take neman kashe ni Mommy,

wallahi inda ace ba Yash nake so ba tou da zan

iya haƙura in auri Yasir amman matsalar shine ba zan iya aur

an ƙanin wanda zuciyata take ƙauna ba.”

Ta ƙarashe maganar tana mai durƙusawa ta kamo ƙafafuwan Mommy cikin kuka ta ce

‘’Mommy dan Allah ki fahimce ni na yi kara na yi kawaici amma zuwa yanzu idan na ce zan ci gaba da yin kawaicin tabbas cutuwar zata yi

mini yawa, wallahi mutuwa zanyi!!!

Ki fahimce ni Mommy dan Allah.’’

Suna a hakan,

Yasira ta shigo ta same su.

Da sauri ta ƙarasa ta

ɗ

ago Kausar

ɗ

in sannan ta shiga rarrashin ta

kafin ta kalli Mommy ta ce

‘’Daddy ya dawo, yana ta neman ki’’.

Da kyar M

ommy ta iya jan ƙafafuwanta, ta fice daga balcony

ɗ

in tukunna ta bar parlourn ba tare da ta kalle su ko ta sake ce musu uffan ba.

Tana fita Yasira ta kalli Kausar wadda har yanzu take ta faman gunjin kuka ta ce

‘’Sannu, dan naga k’ok’arin ki, amma kuma m

ood

ɗ

in Mommy ka

ɗ

ai ya sanya jikina yayi sanyii….

Ina matuƙar son in ga na taimaka miki game da lamarin nan Kausar (really wanted to help u) amman inaga gara kawai ki haƙura haka nan, dan gashi Mommy kanta bata baki goyon baya ba, dama na san tunda case

ɗ

in ya shafi favorites

ɗ

in ta to ba lalle ki yi nasara ba!

no matter yadda kuke ke da ita’’.

Shiru Yasirar ta yi kafin ta ci gaba da cewa

‘’ki yi hak’uri sis, ki hak’ura kawai.’’

A hankali cikin goge hawaye Kausar ta ce

‘’Yasira!!

Yasir da Yash and me

ne favorites

ɗ

in Mommy ko kin manta? Za ki ce na gaya miki

Mommy tana side

ɗ

ina.’’

Da mammaki Yasira ta ke kallon ta.

With full confidence Kausar

ɗ

in ta sake cewa ‘’yeah,

za kuma ki ce na fa

ɗ

a miki.’’

Ta na gama fa

ɗ

in haka ta juya ta bar wajen, ta s

hige toilet domin ta wanko fuskarta…..

Duk da tana fargabar yadda zata kaya tsakanin ta da Daddy, Yash da kuma Yassir amma ta san tunda yanzu Mommy ma tana bayan ta to komai zaizo mata da sauk’i.

Although Mommyn bata riga ta fa

ɗ

a mata cewar tana bayan nat

a ba amma ta gani a yanayin ta da kuma idanunta dan haka ta san definitely tana bayan ta.

Tun kafin Yashjub ya dawo Nigeria

ta lura da yadda Mommy ta

ɗ

aga hankalinta akan tarin dukiyarsa,

tabbas Yash bai saba da Mommy sosai ba kuma bama a gabanta ya taso

ya girma ba hakan ya sanya Mommyn duk ta bi ta

ɗ

aga hankalin ta.

Babu abunda ta lura Mommyn bata so kamar Daddy yq yi maganar auren Yash da wata!

kuma ta san ba dan komai yasanya Mommy bataso Yash ya yi auren ba sai dan saboda kar wata ta zo ta ƙarasa jan

ye mata Yash

ɗ

in da shi da dukiyarsa gaba

ɗ

aya ba tare da ita Mommyn ta samu sun shaƙu da Yash

ɗ

in ba.

Ta san Mommy kamar yunwar cikin ta!

Duk yadda ta kai ga ji da Yassir

ba zata ta

ɓ

a bari ga Kausar wadda ta nuna tanaso ace wai

Kuma Yash

ɗ

in ya je ya aur

i wata daban ba.! Dan ta san in dai Yash ya auri Kausar tou da shi da dukiyar sa kamar sun dawo Hannunta ne sun gama………

•••••••

Shinkafa mai kyau da kayan miya harda nama Ya Musbah ya kawo.

Babu yadda Jidda bata yi da Mannubiya ba akan ta barta za ta yi a

mma sai da ta saka mata Hannu a aikin.

Dama tun suna girkin suka dunga shiga one by one suna yin wanka

dan haka

Girki yana kammaluwa dai-dai nan suma sun shirya abunsu tsaf.

Babu fannin da basu shiga a gidan sun sanar musu da rashin lafiyar Inna ba,

am

man Baba Habu ne kawai ya bada ku

ɗ

in lemo ragowar kuwa ba wanda ya basu ko sisi

Anty Umma ce ma ta ce “inshaaAllah zuwa anjima za ta je ta asibitin ta duba ta in Siyama ta dawo.”

Baba Habun shima naira

ɗ

ari biyu ya basu ya ce “su siya mata lemon zak’ii s

u gaishe ta su ce yana mata ya jiki, Allah ya bata lafiya.”

Muhsin ne ya karba sukayi godiya shi da Jidda daganan suka fito suka kama hanyar asibitin….

A ward Ya Musbah ya san ya bar su

amma suna zuwa

Nurse

ɗ

in ta ce masa ai an maida ita aminity 2.

Ya

na mamaki yana tunani haka nan ya wuce shi da su Manubiya suka nufi aminity inda aka nuna musu.

suna shiga suka tarar da Al’ameen a zaune, In banda ƙamshin Kaji da youghurt ba abunda

ɗ

akin yake yi, hatta ruwan sha ya siyo wajen katan goma da lemuka suna k

usan goman duk an jibge sai kace waenda za su bu

ɗ

e shago ne.

Tunda suka fara shigowa ya kafesu da ido. kasancewar Jiddan ce a ƙarshe ya sanya bai ganta da wuri ba har sai da dukkan su suka ida shigowa tukunna….

A hankali ya sauƙe wata nannauyar ajiyar zuc

iya a

ɓ

oye kafin ya sunkuyar da kansa k’asa ya lumshe idanunsa.

Itama Jiddan tunda ta shigo suka ha

ɗ

a ido gaba daya duk sai ta diririce.

Cike da damuwa da rashin jin da

ɗ

i suka matsa kusa dasu Baba, da kulawa suka gaida Mahaifin nasu su duka hu

ɗ

un,

tare da

tambayar sa ya “jikin Inna”wadda suka tarar tana bacci.

A hankali shi da Al’ameen suka ce ‘’Alhamdulillah’’.

daga nan Al’ameen da Ya Musbah suka yi musabaha cikin mutanta juna da girmamawa, Muhsin kuma ya gaida shi, haka itama Jiddan ta shiga gaida shi da

kyar ba tare da ta yarda ta kalle sa ba.

Sai da ya kalle ta ya

ɗ

an yi murmushi tukunna ya amsa da kulawa.

Cikin rashin kuzari Ya Musbah wanda ya gama ƙarewa

ɗ

akin kallo ya kalli Al’ameen

ɗ

in yace

‘’Al’ameen, wannan duk aikin ka ne ko? wahalar bata yi yaw

a ba kuwa?’’

Sai da yayi murmushi tukunna ya miƙe tsaye ya ce

‘’ko d’aya Ya musbah, ka mai daina kiran hakan da wahala dan Allah, fatan mu Allah ya bawa Innarmu lafiya.

ni bari in wuce, zuwa anjima inshaaAllah zan dawo.”

Har Manubiya za ta yi magana

sa

i kuma suka ha

ɗ

a ido da Baba wanda tun

ɗ

azu ta ga ya kafeta da ido.

Cikin

ɗ

an sigar zolaya Al’ameen

ɗ

in ya k’arasa kusa da ita ya ce

‘’Adda Manubiya ina wuni’’

yana

ɗ

an murmushi.

Ta so ta amsa sai dai kuma takaicin da ya taso mata ya turnuƙe ta lokaci g

uda ya sanya bata ma san lokacin da ta wuce shi ta isa kan kujerar da ya tashi akai ta zauna ba.

A hankali ya kalli Jidda wadda take kallon su tun

ɗ

azu

Ya ce

‘’Sai anjima,Allah ya ƙara sauk’i’’.

Sai da ta sunkuyar da kanta ƙasa tukunna tace

‘’Ameen, mu

n gode’’.

Murmushi kawai ya yi, daganan yayi musu sai anjima, yasa kai ya fita.

Yana fita Manubiya ta ce

‘’Haba Baba, ya zaka yarda Al’ameen yayi mana wannan hidimar haka?! salon mahaifiyarsa ta zo ta d’agawa kowa hankali??’’

Da sauri ya

ɗ

aga mata Hann

u

Kafin ya x

ɓ

ce

‘’Fad’a kike yi min?’’

Cikin yin ƙasa da kai ta ce

‘’ka yi hak’uri’’

A hankali.

Sai da ya duba Inna ya tabbatar da baccin nata yayi nisa tukunna ya kalli Ƴaƴan nashi gaba d’ayan su…

Kafin a hankali ya fara magana

‘’Ku yi hak’uri, na

san na gaza muku a matsayi na na Mahaifinku.

A ko da yaushe ina jin takaicin halin da muka tsinci kanmu a cikin sa duk a ta dalilin taurin kaina, dan na san inda ace tun farko da sana’a ta ƙi karbata na haƙura na koma karatu da wuri to da yanzu ina da aiki

na. Ina jin tausayin ku a ko da yaushe sai dai yanzu ban san da wanne ido zan iya ci gaba da kallon ku ba.

Tun wanchan watan da ya wuce Mutumin da ya ara mini kud’i lokacin da za a yi mini aikin ƙafa a yanke ya zo da takardar sammaci, bana so ya d’aga mag

anar kowa ya ji,

domin a lokacin ma Innar ku tana asibiti, shiyasa da ya buk’aci zai fanshi kud’in sa da garejina na yarda na amince akayi komai cikin lumana.’’

Sai da Baba ya runtse idanunsa ya bud’e su tukunna ya d’aura da cewa

‘’Jiya kuma na siyar da f

ili na wanda ake rini a ciki ake biyana duk shekara, da naku na ƙauye

sannan a halin da ake ciki yanzu, mai gareji ya ce yana buk’atar kangon zai fara gini a ciki wai

d’ansa zai yi aure.

Dama ba wani abun kirki ne a ciki ba

sai ƴan kayan gyaran mota da

benchi.

Ba komai yasa nake fad’a muku a yanzu ba sai dan ku san a yanzu bani da komai!

Dama filayen nake shirin siyarwa in fanshi gareji na

na san koda rabin kud’in ne in na ba sa zai iya jira daga baya in cika ma sa ragowar, to kuma sai maganar aikin I

nnar kun da ya taso jiya gadan gadan ya sanya dole in siyar da filin a fara shirye-shirye tunda lafiya itace a kan gaba.

Ku yi hak’uri ku yafewa mahaifinku na gaza maku,

tun farko ban baku kyakkyawar rayuwa ba yanzu

kuma ban san wacce irin rayuwa za mu y

i a gaba ba, babu fili babu gareji’’.

Ya ƙarashe maganar tashi yana me fashewa da kuka.

Da sauri

Ya musbah ya matsa kusa da shi ya durk’usa a gaban sa ya kamo Hannayensa, cikin karyewar zuciya ya fara magana

‘’Baba kar ka ce haka dan Allah, ai ba dole b

ane sai ka bamu rayuwar daula, abun da yake akan ka shine

ka bamu tarbiyya sannan ka yi iyakar k’ok’arin ka wajen tufatar da mu da kuma ciyar damu

sai kuma muhalli,

wanda baka tab’a gazawa ba.

Bamu da abun da za mu ce maka sai godiya, fatan alkhairi da

kuma adduar Allah ya saka muku da gidan aljannah kai da Inna, Allah kuma yasa ku gama da duniya lafiya.

Baba kana cikin iyayen da ko wanne

ɗ

a zai yi alfahari da.

kuma dama yanzu ai lokacin hutun ka ne,

nema yana a kaina yanzu!

Dan haka ka daina

ɗ

aga hanka

linka dan Allah’’

A hankali itama Manubiya ta matso ta ce

‘’Baba gaskiya Ya Musbah ya fad’a, na san bamu tashi a had’ad’d’en gida cikin daula ba

Amman Allah ya azurta mu da mahaifi mai tsananin son mu da k’aunar mu, dan Allah ka kwantar da hankalin ka,

dan ni kam ko da ace za a dawo da duniya farko a bani damar in zab’i Mahaifina wallahi Baba kai zan zab’a.’’

Cikin sharar kwallah Jidda tace

‘’Iyaka soyayyar ka da kulawar ka a garemu ta wadatar Baba.

InshaaAllahu za mu taimaki juna daga yanzu, kar ka

damu da salwantar da garejinka ya yi

na san Ubangijin da ya halicce mu ba zai hanamu abin da za mu ci ba,

Kuma inshaaAllah ubangiji zai kawo mana mafita cikin sauƙi’’.

..

Garejin na sa ba wani kud’i yake kawo masa ba tunda babu ciniki sakamokon kayan aiki

da suka yi musu k’aranci kuma babu kud’in saye,

sai filinshi wanda masu rini suke biyan sa dubu talatin duk shekara,

Da su ya dogara da su yake ciyar da iyalin nasa to gashi yanzu ya rasa su a lokaci guda!!!

Bai san ya zai yi ba bai san ya za su ci abinci

ba amma kamar yadda yaran suka fa

ɗ

a yanzu,

Allah zai san yadda zai yi da su….

Yarda da k’addara da kuma kalaman su masu dad’i da kwantar da hankali ne suka

ɗ

an kwantarwa da mahaifin nasu hankali. …

…..

Jidda ce ta zuba masa abinci suka tilasta masa har s

ai da suka ga ya d’an ci da dama tukunna suka kyale shi.



Hamdala da tasbihi

Baba Musa ya ke ta jerowa a chan ƙasan zuciyarsa,

dan shi kam Ubangiji ya gama azurta shi da Ƴaƴan da ko wanne uba zai yi alfahari da,

hankali, nutsuwa da tsantsar sanin abun da

ya dace

duk sun had’a.

Gashi dai ko yanzu k’iri-k’iri sun dage su na ta k’ok’arin ganin sun kwantar masa da hankali

sun kuma nuna masa ba komai

amma ƙarara yake iya

hango tsantsar tashin hankalin da suke ta ƙoƙarin ganin sun danne a idanun gaba d’aya

n su, har Muhsin. ……………

BULAMA ✍



0903 441 3252

*MANNUBIYA*

*08*

Kausar tana fitowa daga ban

ɗ

akin, suka sauƙa k’asa tare, ita da Yasira.

A dining table suka hango gaba d’aya ahalin gidan a zaune.

Inda Daddy ya ke

suka nufa domin su gaida shi sannan su yi masa sannu da zuwa. Suna isa suka durkusa cikin girmamawa suka gaida shi a tare, tare da yi masa sannu da zuwa.

Da kulawa ya kalli Yasira ya dafa kanta ya amsa kafin ya kalli Kausar kamar zai amsa sai kuma ya dau

k’e kai ya dauk’i ruwa yana shirin sha ya ji ta sake cewa ‘’barka da dawowa Daddy’’

Ba tare da ya kalle ta ba ya ce

‘’Yauwa’’ daga nan ya fara shan ruwan da ya kai Bakinsa.

Ba iya Kausar

ɗ

in ba hatta Yasira da kyar ta iya mik’ewa daga wajen, suka wuce s

uka nema waje suma suka zauna.

Babban dining table ne sosai

mai

ɗ

auke da kujeru wajen goma sha biyar!

Daddy ne zaune a

seat

ɗ

in tsakiya ata farko wanda yake facing na ƙarshe inda Mommy ta ke zaune.

Yashjub da Yasir sun saka Daddy a tsakiya a ta gefe da

gefen sa(kujerunsu suna kallon juna) a kusa da Mommy kuma

Yasmin da Ya’isha ne.

Yasmin ita ke bin Yasir da Yasira

Shekarunta 25 a duniya,likita ce. Sai Ya’isha mai shekaru 24 a duniya wadda ta fara masters kwanan nan a Dangote Business School.

A kusa da

su kuma

Yusra da Yadira ne,

Yusra shekarunta ashirin a duniya ita take bin Ya’isha tana karatu a B u k tana level 3

Sai auta Yadira wadda take itama a buk level one shekarunta sha bakwai a duniya.

Cikin nutsuwa Daddy ya yi serving kan shi, daganan kowa

ya shiga zuba abunda ransa yake so.

Ganin har tsawon wani

ɗ

an lokaci Daddy bai kai ko loma d’aya Bakinsa ba ya sanya suma duk suka tsaya!.

Shiru dining d’in ya d’auka gaba d’aya….

Kafin chan Mommy ta ce

‘’Na lek’a ta

ɗ

azu, tun kafin ka sak’k’o, amma sai

ta ce mini a k’oshe take.’’

Shiru ya yi bai tanka mata ba,

ganin hakan ya sanya ta mik’e ta nufi k’ofar wani d’aki wanda ke a nan cikin main parlourn, tana ta faman guna-guni.

Bata yi mintina hud’u da shiga ba suka fito tare ita da wata farar budurwa

wadda ak’alla zata kai kimanin shekaru 29 a duniya, bata da jiki sai dai doguwa ce sosai, kallo d’aya tak za a yi mata a gano tsantsar kamanninta da Daddy wanda tun fitowar su ya kafe ƴar tashi da idanuwa yana mamakin tsantsar ramar da yaga ta sake yi.

A

kusa da Yashjub Mommy ta zaunar da ita.

Daga nan ta koma mazaunin ta itama ta zauna.

A hankali suka shiga passing mata kulolin abincin zuwa gabanta..

Bata zuba ba sai da ta fara sunkuyar da kanta ta gaida Daddy cikin girmamawa tare da yi masa sannu da

zuwa dan itama ba ta san ya dawo ba…

da kulawa ya amsa ta tukunna ta shiga zuba abunda ranta yake so.

Tana gamawa Daddy ya yi bismillah ya fara….

Bismillah suma duk sukayi

daga nan aka gabatar da dinner d’in cikin nutsuwa.

Sai da kowa ya kammala,

tukunn

a Daddy ya juya ya kalli

Yahanasu

ya ce

‘’Lafiyar ki kuwa ?

duk naga kin sake ramewa’’.

Murmushi ta yi ahankali

kafin ta ce

‘’Lafiya ta k’alau Daddy,

Alhamdulillah’’.

Ya jima yana nazartar ta kafin daga baya ya d’auke kai ya maida hankalinsa kan Mo

mmy ya fara magana

‘’Akwai Aboki na ‘senator Bashir’!

Ba wai ya kaini shekaru bane ba, kawai dai tamu ta zo d’aya da shi ne shiyasa muka zama Abokanai.

Matar sa d’aya, ya yi min maganar yana son ya k’ara aure ne

Shine na ba sa izinin ya zo yaga Yahanasu!

Is an sun daidaita

Alhamdulillah.

Na san shi tun ba yau ba, shima haka ya sanni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login