Showing 63001 words to 66000 words out of 407268 words

Chapter 22 - Raina Kama COMPLETE

Murmushi harun yayi, danya fahimci bai ganeba, cikin gyara tsayuwa yace “tana nufin fever”.

Caraf fiddausi tac

e, “ranka yadad'e k'arya take hawan jinine”.

Juyowa yayi ya kalli fiddausin da fararen idanunsa wad'anda suka nemi zautata, bai Ce komaiba ya janye ya maida kan Munubiya, “Sister naga drugs d'innan?”. yafad'a kamar anmasa dole.

Ko kad'an Munubi

ya bataji maiya fad'aba, dan a saman la66ansa yayi maganar, tana shirin sake tambayarsa d'aya daga cikin dogaran ya maimaita mata a tsawace.

Nikaina saida Na bud'e ido saboda tsawar, Na bankama dogarin harara ina magana k'asa-k'asa yan da babu mai j

ina, kajimin shegen dogari, dan tace batajiba zakawani daka mata tsawa?, shi mizaisa bazai bud'e baki yayi magana yanda kowa zaijiba? Mutum sai azabar Girman kai mtsoww, koma R bai iyaba.

Duk maganar danake la66ana ne kawai ke motsawa, shikuma idon

nasa nakan la66ana, dukda duba kwalin drugs dayakeyi, tsaf ya karanci duk maganar danakeyi. yayi wani munafukin guntun murmushi yana mik'ama Munubiya magungunan.

Juyawa yayi yama Harun magana, sannan ya juyo ya kalleni yana fad'in “ALLAH yak'ara lafi

ya”.

Harara Na zuba masa batare da tunanin zai ganiba, amma sai caraf muka had'a idanu.

Janye idanunsa yayi a kaina yajuya yabar wajen yana cije lips d'insa da mamakin yarinyar nan da batada tsoro.

su Safara'u Na zuba masa godiya, duk d

a zukatansu Na mamakin yanda yanuna tamkarma bai sanmu ba.

Ko kallonsu baiyiba ya d'aga musu hannu, sukuma sunyine dama danya tanka musu.

Harun ya tambayi Munubiya wane doctor ne ke dubani?.

Ta Sanar masa.

Addu'a yaymin sannan yabar

wajen shima.

Lumshe idanuna nayi zuciyata Na kaikawo, yanda Galadima yayi, saiya kuma tabbatar min da mafarki dai nayi kenan, bawai gaba da gaba ba yace muyi Auren Contract ba kenan.

Innalillhi, mike shirin faruwa danine ni Hussaina, hawa

yen dasuke neman zubomin nai k'ok'arin had'iyewa, Munubiya kanta tashiga kogin mamakin yanda Galadima yay tamkar ma komai baita6a faruwaba, shin kodai shi baiga abinda yafaru a jaridar baneba?....

Batada mai bata amsa, su safara'u ma magana suketayi k

'asa-k'asa a tsakaninsu, alokacinne kuma matan gidanmu suka shigo.

Mamansu yaa hameed take tambayar wai wananan bashine Galadima ba na jikin jaridar nan?.

“wlhy shine kuwa mama”. cewar Fiddausi.

Haleematu ta kar6e da fad'in “mama kinga

yanda ya nuna kuwa? tamkar ma bai gane su twins ba balle ya nuna yama San abinda yafaru a bayabaya tsakaninsu”.

Murmushin mugunta mamansu ya hameed tayi, “yo ai dama saboda irin haka ake cewa Ku kare mutuncin kanku, danshi namiji komi yayi adone,

sannan shi d'an manyan mutanene, ko kallonsa da abin babu mai sakeyi, amma Ku gashi har ana fasa aure, kamun kai dai dad'i gareshi ai dama, kum.......”

Shigowar doctor tasaka maman su yaa hameed yin shiru, korarsu yayi gaba d'aya, yace subarni Na huta

.

Basuso hakanba, dan shirya cin zarafinmu maman yaa hameed tayi.

Daganan gida suka wuce suna 'yan gulmace-gumacensu da dariyar mugunta.

★★★★★

Galadima kuwa yana gama zagaye-zagayensa a asibitin na duba marasa lafiya gida suka wu

ce.

Bayanin doctor yabashi mamaki, wai wannan 'yar yarinyar keda hawan jini, itako miyayi zafi haka a rayuwarta”. wani sashi na zuciyarsa yabasa amsa da (6atancin da akai muku).

Lips d'insa ya cije yana jan dogon tsaki, shikad'ai yasan burin

daya d'auka akan dukkan Wanda yasamu da hannu a wannan lamarin.

Sun biya birnin gayu plaza yaga komai yana tafiya dai-dai, daga nan suka koma masarauta.

★★★★

Nima a ranar da daddare aka sallamoni, nadawo gida nacigaba da shan Magani, ya

yinda biki keta gaba towa kuma.

Har yanzu innarmu tana cikin damuwa dani kaina akan zancen aurena daba asan taka maimai angoba.

Zancen galadima kuwa ai tini na shareshi, dan nabarsa amatsayin mafarki nayi, musamman kuma dana bincika banga num

ber wayan daya baniba, a

wayata kuma tun randa na tura masa massege na gogeta dama gudun kar wani yagani.

Yanda 'yan gidanmu suketa rawar kai akan bikin saran 'yan uwanmu innarmu batayi, bazama ka ta6a d'auka itama zata aurar da 'ya'ya har biyu bane

ba.

Mama Rabi'a ce ke tsaye akan komai, sai aunty salamah datazo da magunguna ta d'id'd'irka mana, mu bamusan namiye ba, takumace mudinga sha, saikuma had'ad'd'en sabulun wanka da mai data had'a mana, ga wasu turare masu sirrin k'amshi, takuma garga

d'emu daga yanzu muna saka hijjab duk inda zamuje da nik'af, domin fatarmu tasami nutsuwa kar rana ta maidamu gidan jiya.

Ni dai dagani har munubiya da to kawai muke binta, kuma duk abinda tace muyi munayinsa.

Abbanmu yakira mama Rabi'a yabata

wasu kud'i akan tak'ara amana siyayyar kayan kitchen da 'yan uwa keyi, tunda ita innarmu bawasu dangi ne da itaba dazasu tara mata.

Sosai tamasa godiya, sanan tasanarma innarmu, ko babu komai taji dad'i, harma tamasa godiya itama.

Tafiya mama

Rabi'a tayi da k'ud'in, washe gari suka Shiga kasuwa itada inna lami, kaya masu k'yau suka sissiya mana dai-dai gwargwadon k'arfinmu. aka adanasu gidan inna lami duka.

*_kwanci tashi_*

Babu wahala wajen ubangiji, yau gashi abinda kowa ya

ke jira yazo, domin kuwa ankawo lefen Haleematu, gaskiya angonta yayi k'ok'ari, akwati 5 abinta, kuma kaya masha ALLAH, sai-dai hakan bai hana 'yan gidanmu gulmaba, washe gari kuma aka kawo kayan Safara'u da Fiddausi.

Suma dai kam saidai mak'iyi, amm

a jikin maman safara'u yayi sanyi, dan gaskiya kayan sauran duk sunfi nata. Itama dai akwati biyarne, amma kayan cikine basukai na sauranba.

Again washe gari saiga na Fauziyya da Munubiya, mama Rabi'a tasan komai dake wakana a gidanmu, dan haka suka

dage sukaima Munubiya lefe na 'Yar gata, wlhy ba fariyaba lefenta yafi na kowa, ranar har kukan dad'i nayi, domin banyi zaton hakanba. itama dai fauziyya angonta yayi k'ok'ari gaskiya.

Tuni hassadar matan gidanmu tafito fili suka fara yada habaici w

ai an aro kaya anzo ana musu burga, da anyi aure sai ake maidawa d'ai-d'ai.

Dagamu har innarmu babu Wanda ya tanka musu, dan munsan yau dai mune aciki sune a kwana

🤣

🥴

.

Rashin kawo nawa lefen kuwa ko a kwalar rigata bai dameniba, dan bama

sanin mijin nayiba balle nadamu dawani lefen banza. saima Munubiya ce harda kukanta rurus akan wai saidai araba mana kayanta mu biyu.

Nifa dariyama tabani wlhy.

Ganin ni babu lefe yasaka su baba k'arami siyomin kaya masu k'yau na fitar biki ha

r kala 10, aka d'inka min, sai takalma da bags da veils masu k'yau suma.

Habaici dai kam munshashi wa su innaro da matan gidanmu, danma ita innaro gwaggo Safiyya na hanata ne, da bamu san tijarar dazata zubarba a ranar kam.

A haka aka shig

a satin biki, mu bamu wani gayyaci k'awayeba, daga Bilkisu sai su Ayusher, ashe Ayusher ta buga invitation na k'awaye suka raba itada Bilkisu bamu saniba.

Abin mamaki ranar kamu sai ganin k'awayenmu mukayi harna secondary.

munji dad'in ha

kan sosai kuwa.

A ranar kamun saiga wasu mata hud'u sunzo wai dangin miji nane, su mama Rabi'a sukayi musu tarba ta mutunci, ba a nuna musu komaiba kuma, dukda a yanayin shigar talauci da sukazo, saidai zund'e da gulma irinta 'yan biki. Matan gidanmu

kam komai ya kaimusu dai-dai, sai dariya da yada magana a kaikaice sukeyi. Da aka kaisu su gaisa da innaro taita musu yatsine-yatsine, harda tanbayarsu waisu garinsu ba'a lefene? dabasu kawoma jikartaba?.

Basuce komaiba sai murmushi kawai da sukay

i.

Washe gari kuma akayi k'unshi, mudai namu aunty Salamah ce tamana, tana tsaye akan komai namu tamkar yayarmu ciki d'aya.

A ranar kuma akaje a kaima sauran amaren jere, harda Munubiya, amma ni banda ni, tunda ba'asan ina za'aje ayiba.



Aranarma Munubiya tayi kuka, nidai ina k'ok'arin danne zuciyata, saboda nabama innarmu kwarin gwuywa karta tada hankalinta.

Aiko Alhmdllh ta dake tamkar komai baya damunta, tashige cikin abokan arzik'inta sunata harkoki. kowanne 6angare yacika da da

ngin matan gidanmu, abin tamkar fariya, namu 6angarenne kawai keda sauk'in jama'a, hakama gidan innaro yacika da danginta da dangin kakanmu.



Tunda aunty Salamah tagama yimana k'unshi da gyaran kai dana jiki sai muka nufo hanyar gida, saboda y

aa marwan yazo neman Munubiya harsau biyu, sai kiran wayarta yake yana masifa saboda tare yake da abokansa. hakan yasa muka taho gida.

Gashi Yau zamuyi sister's and brother's day, duk da dai saima da yamma.

★★★★★

Galadima dake zaune

a makeken falon Ummu hasheem, yanata bin jerin akwatinan da kallo, ga wasu daga 'yan uwansa zazzaune sunata kuma kimtsa kayan, aunty Mimi ta kalleshi, “kunga zanma mantafa, my k'ani ina kayan dana baka kayo gaba dasune?”.

Yatsine fusaka yad'any

i yana gyara zamansa, “nifa nama manta inda suke, shiyyasa nace bazan d'akkoba ai”.

Wata uwar harara ta watsa masa tace, “lallai bakada kai yaro, bar ganin matarka za'a kaimawa, suka 6ata biyana zakayi ehe”

Murmushin gefen baki yasaki ya

na lumshe idanu, cikeda k'asaitarsa yace, “Samha! jeki bedroom d'ina ki duba, maybe suna can“.

“bama kada tabbas kenan?” cewar mom.

Bud'e idanunsa yayi yana murmushi, “no mom insha ALLAH sunama can. ni yanzu kam kun sallameni natashi natafi? da

n zansa aje a d'auko su Akash a airport ”.

Ummu Hasheem tace “kaje kawai, dama dan kaga kayanne, tunda kuma kace komai yayi ai shikenan”.

Mik'ewa yayi yana fad'in “thanks you Ummu, nabarku lafiya”.

Tunda yasamu yay escape sai ya sauke

ajiyar zuciya, shi dariyama suke bashi dagasu har su papi, su Dan basu san auren shekara d'aya bane dabasu dinga wannan rawar k'afarba, sun wani zauna sun had'a uban kayan lefe, yad'an ta6e bakinsa kawai yana nufar sashensa.

Komai na gidan sarauta

mai tsarine, dan haka kai lefen MUNAYA da suke shirin yima a tsare akayisa, (papi ne yace Subari sai yau ana gobe d'aurin aure sai akai, tunda gidan su munaya basusan kosu su wayeba).

An tsara iya wad'anda zasu kai lefenne.

Bayan an gama zu

ba akwatunan a wata farar mota mai k'yau sabuwa dal aka rufe, driver ne kawai zai shiga cikin motar.

Sai kuma motoci 6 da aka zaba wad'an da zasu kai lefen.

Motar farko dogaraine, ta biyu kuma kuyangi ne, sai guda biyu 'yan cikin gidansu Galad

ima ne su hud'u, ko wacce mota mutum biyu, sauran biyun kuma 'yan 6angaren masarautar su Momma, suma su hud'u, kowacce mota biyu. sai Samha datasa kuka saitaje taga matar Uncle Sam.

Aunty mimi harta korata da zare mata idanu saiga Galadima motocin

na niyar tashi.

Da kansa yabud'e mata gaban motar da aka saka akwatinan yace tashiga nan, idan taje ta gaida masa matarsa.

Cikeda d'oki tace zataji Uncle Sam, bazaka bada komai akai mataba.

Kansa yad'an dafe dan yakula Samha na nema

n k'uresa, shikuma yafad'a mata maganarne domin yanason agaban jama'a yadinga yana tsantsar k'aunar Munaya, a bad'ini kuma suna zaman aurensu na contract, shiyyasa ko lefennan baiji tsadar kud'in saba yabud'e bakin aljihu aka zuba kaya masu azabar k'yau, g

akuma kud'in da Mai martaba yabada shima, dakuma sauran k'annen mahaifinsa.

Hannu yasaka a aljihunsa yana duba kozai samu wani Abu, amma babu komai sai wata chocolates guda biyu, wadda ya d'akkota ne zaiba khaleel d'azun yama manta, mik'ama Samha yay

i yace “gashi kibata”.

Da dariya samha ta kar6a tace “Uncle ta gode to”.

Kansa kawai ya jinjina mata ya shirin barin wajen.

motocin suna fita daga masarautar saiya sauke ajiyar zuciya kawai.





★★★★

Gidanmu ya c

akud'e da hayaniyar da akasan gidan kowanne biki da ita, bare mu daya kasance har auren mutum 6, dukda sai gobene d'aurin aure kuwa, yara sunata wasansu da tsalle-tsalle.

A jere motocin suka shigo cikin anguwar, jama'a sai binsu da kallo sukeyi, da

i-dai k'ofar gidanmu driver daya san gidan yay parking.

Babu Wanda yay mamaki a 'yan kawo lefe, domin kuwa dama labari ya karad'e masarautar cewar Galadima'yar talakawa zai aura.

Dogarawa da kuyangi suka fara fitowa, sannan suka bud'e motor d

a akwatina suka suka fara fitarwa. Nanfa jama'ar anguwa sukayi cirko-cirko suna kallon ikon ALLAH dan ganin akwatinan da aketa fitarwa daga mota.

Batare da neman isoba Kuyangin suka fara kwasar akwatinan suna shiga dasu gidanmu..............



🏼

😂😂😂

Team innaro kufito mu caskale yau

🙊🤸🏻

‍♀



🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀

Asha weekend lafiya

😅



🏻

*_ALLAH ka gafartama mahaifanmu

👏🏻😭

_*

*

_*RASHIN SANI.......*_

*HAUWA A USMAN*

_JIDDARH_

```Wattpad:

HauwaAUsmanjiddarh```

1



9



Khulud ta kuma zaro idonta waje tace " kai my Sanah,

cikin dariya Sanah tace " eh mana,

" ni dai please kiyi man alk'awarin baki kuma ramawa please,

tayi maganar cikin sanyinta,

Sanah ta kuma yin dariya had'i

da dafa kafad'ar Khulud tana kallanta ido cikin ido,

cikin marairaicewa Khulud tace " please tana langwab'ar da kanta gefe,

Sanah ta d'an k'ura mata ido kana ta sauke ajiyar zuciya had'i da cewa " nayi miki alk'awarin daga yau har abada duk abinda zai ma

n ban kuma ramawa,

cikin jin dad'i Khulud ta rungume ta tana cewa " yawwa my Sanah thank you so much,

murmushi Sanah tayi kawai batare datace komai ba,

ta rok'o hannun suka nufi part d'in kakannin su.

Fitowa Hanash yayi zuwa harabar gidan,

su Wajn

ah na biye dashi a baya,

Papu yace " au kinga na manta Hanash zai fita batare dana aike shi bank d'in bako?

Yayi maganar yana kallan Mimmee,

tace " kaga kuma yau Friday ba,

da idan ya aje su sai ya biya bank d'in,

kafin su gama walimar shi yaje y

ayi abinda zayyi,

Mimmee ta fad'a idanta kan Papu,

" kuma daga yau ba bank har sai Monday,

ga time na tafiya naga yanzu wajen 4:30pm,

yayi maganar yana mikewa had'i da kallan agogon hannunsa,

da sauri ya fita daga parlor'n yabi bayan su Hanash,

Hanas

h na niyyar yiwa mota key,

yaga Papu ya nufo su da sauri,

a hankali Hanash ya fita ya nufi Papu,

check Papu ya mik'ewa Hanash yana cewa " idan ka aje su a gidan walimar ka biya banki ka amshi wad'annan kud'in,

sai ka saka su a account d'ina ko naka,

H

anash yayi murmushi yana kallan Papu zayyi magana drivers biyu suka shigo gidan a lokaci d'aya,

Papu yace " yauwa ga drivers nan sun dawo,

bari na saka d'aya daga cikin su ya kai su gidan walimar,

kai kuma sai ga je bank d'in,

Papu yayi maganar yana nu

far wajen drivers d'in,

cikin taushi Papu ya fad'a musu,

sannan ya sanar dasu Zohal su fito su shiga motar driver shi zai kai su,

kana ya koma wajen Hanash dake tsaye inda ya barshi,

Papu ya lura da yadda yanayin Hanash ya canja sosai,

sannan walwalar

sa da sakin fuskarsa ba kamar da ba,

kallan Papu Hanash yayi kana yace " Papu wannan kallan fa?

Ya fad'a yana dariya,

shima Papun dariya yayi yana dafa kad'afar Hanash yace " bakomai kawai ina kallan d'ana ne,

in kuma za'a hana ni ne to,

yayi mag

anar cikin barkwanci,

Hanash yayi

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login