Showing 222001 words to 225000 words out of 407268 words
kayi lallashi da kwantar dakai aji da y'an jariranka
🤣
.
To maji dai maga yanda za'a kwashe
😹
.
Sai 11 dai-dai taro ya tashi lafiya kowa ya kama gaba
nsa.
Shirin kwanciya Munaya tayi, suma yaran aka musu, saiga Galadima ya shigo cikin tasa shirin kwanciyar shima, mom tace, “yauwa Sameer ya za'ayi kwanciyar kenan? A falo zaka kwanta saboda tsaro ko?”.
Murmushi Galadima yayi yana shafa kans
a, yace, “kai Mom wai saboda tsaro”.
“ALLAH kuwa Sameer, lamarinne yanada ban tsoro ai, dukda nasan ga dogarainan suma suna aikinsu, gakuma mu kammu, amma dole saida namiji a kusa, da canai shima Nuren ya dawo nan Ku had'u”.
“mom kincika ts
oro gaskiya, karki damu, ko ina Na sashennan akwai CCTV camera, kuma koyaya aka ta6a k'ofa ko windows akwai securitys a jiki zanji insha ALLAH”.
“To shikenan Alhmdllh, ALLAH yak'ara tsaremu da tsarewarsa”.
Galadima ya amsa da “amin” yana ma
tsawa jikin gadon wajen yaran.
Munaya dake saurarensu a ranta tace to ALLAH ya k'yauta, a gidanka kana zama saida tsaro inaga kafita?, amma jibarsu a awajen walimarnan kaikace kowa zuciyarsa fes take babu wani k'udiri, lamarin sarauta sai ALLAH, ka
ita buri tamkar ALLAH yamaka alk'awarin dawwama a cikin duniyar ne, bazaka mutuba bazaka tsufa ba, ALLAH ka iya mana da iyawarka, da ace inada dama saina cirema yaranan burin sarauta a ransu, amma ya zanyi, tarigada ta zama jininsu sai dai addu'a kawai....
... Saukar numfashin dataji a gefen wuyanta ya sakata saurin dawowa daga tunanin data tafi, ta waigo da sauri sai taga Galadima.
Fuska ta had'e shima yaci serious yana gyara zama.
Waige-waige ta fara saitaga babu kowa a d'akin, ashe Mom ta fi
ta.
Baki ya ta6e ya nuna mata k'ofar bayi da d'an yatsa alamar mom tana ciki kenan.
Cikin zaro ido ta kalli yanda yazo yawani shige mata, saitaja baya, ai da kunya dai mom ta fito ta gansu a haka wlhy.
Yanda tayi d'in sai yaso bashi dar
iya, amma saiya had'iye, ya ciji lips nashi yana kallon yaransa, “tunanin mikikeyi ne? kinsan dai doctor tace jininki har yanzu bai gama sauka ba gaba d'aya, so ki kula, shi tunani baya kawo mafita sai matsala”. ya k'are maganar yana mik'ewa tsaye, itadai
kallonsa kawai takeyi, bata ankaraba taji saukar tagwayen kisses a goshinta da kan bakinta.
Idanu ta ware waje baki bud'e, ko kallonta bai sakeyiba ya fice abinsa yana murmushi.
Mom data fito daga bayin ta girgiza kai kawai, don ganinda Galadi
ma yamatane ya sakashi ficewa.
Kallon Munaya tayi tace, “to rufe bakin kema”.
Kunya ta kama Munaya taja bargo tarufe har fuskarta tana fad'in ka kasheni wlhy yalla6ai.
A falonsa ya iske Nuren haryayi shirin barci shima, yana zaune
yana shan tea da laptop a gabansa yana aiki, Galadima ya zauna yana sauke numfashi.............
✍
🏻
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏼
_*l
*_typing
📲
_*
💡
*_HASKE WRITERS ASSO....._*
*_
♦
RAINA KAMA.....!!
♦
_*
_(Kaga gayya)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
~Book 2~
👉🏻
2
⃣
4
⃣
.............Kallonsa Nuren yayi da y'ar dariya, “angon jego ai dole kake sauke numfashi, irin wannan aiki dakayi haka? Y'ay'a uku fa a lokaci d'aya, a fu
ska dai kamar bazaka iya komaib.....”
Nuren bai samu k'arasawa ba saboda filon kujera d'aya daki bakinsa, wanda Galadima ya jefa masa.
Dafe baki Nuren yayi yana kallonsa cikin 6ata fuska.
Galadima ya cije lips yana fad'in “cigaba mana pa
rrot ”.
Nuren ya cire hannun yana kwafa da jinjina kai, alamar zan kamaka ne.
Galadima ya ta6e baki yana hararsa, “yaro aini yanzu na daina halin yara, sai dai kayi da wani kuma”.
Dariya Nuren ya kwashe da shi, “o manya o manya,
ai yakamata ma mai martaba yay murabus yabaka kujera kawai, kainefa Wanda kafara kafa tarihi a masarautar nan, Sarki Salisu barde shi yak'in filin daga yaje ya samo sunan gagara badau, kaikuwa yak'in kashe arna kaje kasamo sarakunan gagara badau”.
Girgiza kai kawai Galadima yayi yana fad'in “kai dai d'an iskane wlhy, yakamata papi sumaka aure kodan y'ay'an mutane su samu lafiya ma”.
“ni wlhy dama zakaje kace amin auren daka taimakeni”. Nuren ya fad'a cikin ta6e baki da d'aga kafad'a.
Murmushi Galadima yayi yana gyara zama, “ALLAH ya shiryeka to, mike tafiya akan al'amura?”.
Zama Nuren ya gyara yana komawa serious, “wlhy d'an uwa abubuwannan sun cika tsauri da yawa, a duka mutanen nan uku da yarinyarnan ta fad'a da gaske fa ba
bu SD, amma ga pictures d'in wajen mutum 30 ka nunama Mumcyn Triple's ko zata ganeshi a cikinsu. dukansu yaransu tanderu ne, Sannan nifa inaga lokaci yayi da zaka binciki Muftahu face to face, dan lamarinsa yafara birkitan tunani gaskiya”.
“kafad'
i gaskiya Nuren, nima kuma ina tunanin hakan shine mafita, dan ni kaina lamarin nasa yafara kaini ga dogon nazari”.
“To ALLAH yasa muji alkairi”.
“amin dai”. Galadima yafad'a yana mik'ewa, “nifa na shige zan kwanta, ka kwana lafiya”.
“ok ALLAH ya tashemu lafiya gwauro”.
Galadima yay dariya, batareda ya juyoba yace, “duk lalacewar goma dai tafi biyar albarka tuzuru”.
Nuren ya kwashe da dariya, yana fad'in, “oho dai, muma mun kusa zama gomar”.
★★★★★★★★★★★★
Zumid'i ya hana Momma komai, ta k'agara Abie yafarka yasha kanu, hakama su Samha su dawo school suji babban labari.
Ana cikin haka saiga Sauban tamkar an jehoshi, babu kunya ya rungume Momma yana fad'in “wayyo dad'i Momma y'ay'a uku fa wlhy, k
uma dai-dai da ranar haihuwar Yaa Sam, dan yau birthday d'insa wlhy, ciwon aunty gimbiya ya mantar dashi”.
Itama rungumeshi tayi cikeda farin ciki, “hakane wlhy my love, yau ina cikin farinci mai tarin yawa, tarihi ya maimaita kansa da wani sabon sal
o mai banmamaki”.
“Wlhy nima haka Momma, kallafa pictures d'in babies d'inmu”.
Dukda tagani itama bata katse masa hanzariba ta kar6a wayarsa tana kuma kallo, harda na Munubiya.
Momma tace, “kai yau innarsu yazataji, jikoki 5 a lokaci d'a
ya, baiwar ALLAH, dama mahak'urci mawadacine, tayi kukan shekaru masu yawa ga lokacin dariya kuma yayi”.
“wlhy kuwa momma, nakira Yaa Sam batajeba”.
“Ai yama manta wayoyinsa a nan, kasan sun tafi hankalinsa ba kwance ba, nima da wayar Muftahu
mukayi wayar”.
“wayyo Momma dan ALLAH kicema Yaa Sam mutafi gobe, wlhy kamar nayi tsuntsuwa na ganni a 9ja nakeji”.
Dariya Momma tayi, tarasa inda zata saka kanta dan dad'i.
Motsin da Abie ya farane yasakasu maida hankali garesa, idons
a ya bud'e ahankali a kansu. ganinsu tsaye kansa sunata murmushi saiya ma Momma alama da ido wai miya faru?.
Da sauri Sauban ya rungumesa yana fad'in “Albishirinka Abie d'inmu, matar Yaa Sam y'ay'a uku ta haifa”.
Ba k'aramin shock bane ya kama A
bie, ya kalli momma alamar da gaske?.
Kanta ta jinjina masa tana murmushi.
Wasu hawayen dad'ine suka gangaro a kumatunsa, fuskarsa d'auke da k'ayataccen murmushi, A hankali yaketa jero Alhmdllh. Yace, “Mafarkina na shekaru da yawa yazama gaskiya
Zeenah, tabbas ubangiji shine masanin gaibu, ya ALLAH na gode maka, godiya marar yankewa balle gajiyawa”.
A hankali yake maganar Amma su Momma naji saboda sun matsar da kunuwansu.
Dad'i duk yakuma lullu6esu, Abie yakuma fad'in “Zeenah wannan
yarinya ta zama alkairi ga Ahalinmu, ALLAH ya albarkaci rayuwarta da abinda ta Haifa daku ma gaba d'aya”.
Sauban da Momma suka amsa da amin.
Yace a kira masa Galadima.
A time d'in sunta neman Number Mom amma bata wuceba saboda Network,
hakama ta Nuren da Muftahu, daga k'arshe dai sun hak'ura ne sai wani lokacin a sake gwadawa.
Yau dai kam har doctor's d'in Abie sun shaida yana cikin farinciki, dan jikinsa ma ya nuna haka, k'arfin muryarsa ya k'aru, hakama bugun zuciyarsa dawasu y
ankunan halittun jiki dake bama d'an adam garkuwa, sun tabbatar a kowanne lokaci ALLAH zai iya gwada ikonsa ga wannan bawa, bayan tsawon shekaru daya d'auka a kwance sai an juyashi.
Wannan albishir ya k'ara yalwata farin cikin wannan ahali, saima dasu
Samha suka iso, duk sun rikice da ihun murna, yau d'in ta dabance a ransu.
Isowarsu ce ta tunama Galadima da ranar haihuwarsa dai-dai da haihuwar yaransa, kuma dai-dai da haihuwar su Munaya ma
😳😜
.
Wannan abin al'ajab da yawa yake, ita kant
a munaya sai lokacin ta tuna, wayar Ayusher ta kar6a ta kira Munubiya tana mata tuni da ranar haihuwarsu. dad'i ya kama Munubiya ma, dan itama ta shafa'a, sai murna kan murna ta k'aru
🤸🏻
♀
.
**************************
Uban gayya dai Galadima
da k'yar barci 6arawo yake sace sa a kowace rana, daya rimtse ido 'y'ay'an sa kawai yake hangowa, badan kar aga rashin hak'urinsa ba shikam da dasu zai ringa kwana.
O baban zumud'i
😘😘😽
.
A 6angaren yalla6iya ma hakane takan kasanc
e, da taga laraba tayi barci dash Ayusher da Samha, (dayake itace take kwana dasu) saita tashi ta dinga d'aukarsu d'ai-d'ai tana runguma da musu addu'oi, jitake kamar ta had'iye kayanta ta huta kawai, takan dad'e tana Abu d'aya kafin barci yaci k'arfinta t
ake kwantawa.
Tosu yalla6iya anaso ana kaiwa kasuwa
😂😜
.
*************************
Fad'a muku yanda abubuwa suka cigaba da kasance ga y'an barka ai 6ata lokacine ma, dangin Munaya ma sun taka rawar gani, Ayusher ma dai ta dawo nan zata
zauna har ayi suna, hakama madam Innaro Galadima da kansa yaje ya kwasota
🤣😜
, aiko baki har kunne.
Gaskiya fans sannunku da k'ok'ari, irin wannan tururwa haka, lallai kunma Galadima halacci shida yalla6iya, ALLAH ya saka muku da alkairi dai my sweet
ness
🥰🥰🥰
😘😘😘😘
❤
🤝🏻
.
Dole Galadima ya nemi waya da sim card ya lalubo su Abie da Momma d'insa da jakadiya dabasu samu zuwaba, suna shan hira a kullum shida su Abie ta video call, ga jarirai aita jera musu sunata shan kallo abin bir
gewa, Abie jiyake kamar yay tsuntsuwa ya gansa a 9ja, tsakanin nan yana cike da kewar k'asarsa ta haihuwa, yana fatan yakuma takata ko sau d'ayane kafin yabar duniya.
“Insha ALLAH zaka taka da yawa Abie
😭
”.
Mu tafi ran suna kawai
😨
⛹
🏻
♀⛹
🏻
♀
.
Abubuwa da yawa sun faru a kwanakin bakwai d'innan, sai dai Alhmdllh bamasu tayar da hankali bane, dan jinjirai suna cikin k'oshin lafiya da kariyar ubangiji.
Samha dai konan dacan bata matsawa, duk wani motsinta nakan yaranan,
tazama bodyguard d'insu itada Ayusher da hajiya innaro, dan itamafa ta kafa ta tsare
🤣
.
Mama Fulani dai ta danne zuciyarta tazo har sashen Galadima taga babies, harma suka samu k'yauta mai tsoka daga gareta.
Ana gobe suna masarautar gagara
badaufa tayi dank'am da jama'a, dan bikin suna na ban mamaki Sarki ya shirya, abin ba'a cewa komai. Inno ma dai wannan karon ba'a barta a baya ba, tazo masarautar su sunan tatta6a kunnenta, kuma 6angaren mama Fulani ta sauka
😳😜
.
Koba komai zata ka
fa zata tsare, takuma raka ta jira
🤸🏻
♀
😂
mana ga Mama Fulani.
Harun da baya k'asar yayi tafiya a fannin aikinsa yau ya diro a Daren suna cikin masarautar, dama tun yana can labari yagama Isar masa Galadima ya samu y'an uku, Muftahu da kansa ya
kirashi ya Sanar masa haihuwar, Yakuma tura masa hoton babies
😽🤥
*****************
Wajen 8pm Galadima suka dawo daga masallaci sallar isha'i, shikad'ai ya shige falonsa, dan yana son magana da Munaya, gaba d'aya yinin yau tun safe da
ya Shiga bai samu komawa wajensu ba saboda hidimomi sun masa yawa.
Ayusher ya kira, dan itama Munaya batazo da waya ba, lokacin da su Sauban zasu taho kuma basusan inda ta saka layinta Na Nigeria ba, sai sukaga babu amfanin d'akko wayarma.
d'a
gawa Ayusher tayi, Galadima yace ta bama Munaya.
Murya k'asa-k'asa tace bata da lafiya.
Tashi yay daga kwanciyar da yayi, yace, “ciwon cikin ne dai?”.
“eh shine wlhy Yaa Galadima ”.
Dukda kunyar shiga mutanen yake dole ya mik'e ya f
ita, sashen nasu kam Alhmdllh da yawan jama'a babu laifi, ga yawan bayi da suka k'aru saboda inno da tawagarta, dukda ba'anan ta sauka ba.
Tunda ya fito suketa gaisuwa da jama'a, wad'anda ma basu sanshiba yau sun gansa, musamman wasu a y'an uwan
Munaya. cirko-cirko ya iskesu tsaye, Munaya Na kwance a gado ta cure waje d'aya da alama tanajin ciwon sosai, Aunty Mimi nata faman jijjiga yaron d'aya dake kuka.
Duk kallonsa sukayi, cikin damuwa yace, “ciwon cikinne?”.
Da eh suka amsa masa,
ya taka zuwa gaban gadon ya zauna kusada ita, har zai ta6ata Mom tamasa nuni da a'a ya barta. dakatawa yayi shima ya zuba mata ido cikin tausayawa, gaba d'aya fita hayyacinta take idan cikinnan yana ciwo, kuma saida ta kwana biyu da haihuwa sanann yafara.
ya tsira mata idanu ganin yanda take zufa, dukda garin akwai sanyin ruwan da akayi da yammaci.
Yakai tsawon mintuna 30 a zaune kafin ya lafa mata, ahankali tafara gyara kwanciyarta tana mik'ewa sosai, da Galadima suka fara had'a ido, yace, “sannu”.
Kanta ta d'aga masa cikin murmushin k'arfin hali, suma duk sukai mata sannu sauran.
Nanma ta amsa cikin d'aga kai. Maganin da laraba ta tace a Kofi ta mik'o mata, Na gargajiyane, kar6a tayi ta shanye tana yamushe fuska, ta mik'a mata kofin sanna
n ta zauna sosai.
Tausayinta ya kama Galadima, iyaye mata nashan wahala akan y'ay'a, ALLAH ne kawai zai biyasu.
Ganin ta dawo dai-dai duk sai suka fita suka basu waje, bayan Aunty Mimi ta d'ora masa babyn a cinyarsa.
Sannu ya kuma m
ata yana gyarama yaron kwanciya, murya a hankali tace, “ya daina ai, amma wlhy ciwon cikinnan yamafi haihuwar zafi”. ‘ta k'are maganar idonta cike da kwalla’.
Tausayi ta kuma bashi, ya matso kusada ita sosai yana ruk'o hannunta, yace, “insha ALLAH Ak
ash zai zo miki da Magani zuwa gobe, zai daina gaba d'aya ”.
Kanta kawai ta d'aga masa amma batace komaiba.
Kukan da macen tayi yasakasu kallonta su duka, nuni yamata ta d'auketa.
Batayi musuba ta d'auketa ta saka a acinya, kamar jira
suma sauran suka farka harna hannunsa, kai Munaya ta dafe tana fad'in “ni jikar fharuk ku shikenan da d'aya ya tashi kowa saiya tashi”.
Murmushi yayi, “to basu birgeki ba