Showing 156001 words to 159000 words out of 407268 words

Chapter 53 - Raina Kama COMPLETE

yace suyi zamansu su huta, zai fita shida Sauban, cikin damuwa sarkin mota yace, “kayi hak'uri ranka ya dad'e, koda nine kawai mu fita, Mai martaba ya sanar yau a fada kar'a sake barin wani d'an gidannan yafita w

ani waje shi kad'ai”.

Kallonsa Galadima yayi, kamar zaiyi magana saikuma yafasa ya bud'e mortar da kansa ya shiga, batare da ya jira an bud'e masa ba.

Da hannu sarkin mota yayma sauran dogaran nuni da su biyosu a baya idan sun tafi.



A wani waje suka had'u da Nuren, Nuren ya fito daga motarsa yadawo inda Galadima yake, sai sarkin mota yafita yabasu waje kawai.

Galadima yace “please idan kaine ka sakeshi”.

Da mamaki Nuren yace, “wai Muftahu n dai? am telling you banida ala

k'a da d'aukarsa. yarinyar Minister ce kawai a hannuna”.

“innalillahi, wlhy Nuren inajin tsoro, karsuje su cutar dashi”.

“Sameer! nifa ina zargin kawai ya had'a baki da wasune suka kamashi dan yayi wasa da hankalinmu”.

Idanu Galadi

ma ya tsurama Nuren tamkar yana hango gaskiyar maganarsa, ya saki wani guntun murmushi, sannan ya gyara zamansa yana fad'in “well, koma minene dai zai fito ai”.

Nuren yace “ni kaga dama kabar zancen wani Muftahu n banza can, way note mu wuce gida

n sirikanka kozamu samu wasu evidence daga canma akan Accident d'innan”.

Agogon hannunsa ya kalla, sannan ya kalli Nuren d'in alamar suje.

Anan Nuren yabar motarsa suka tafi ata Galadima, saida suka fara tafiya Galadima ya lura da mototin d

ogaransa a bayansu.

d'an murmushi yayi yana kallon Sarkin mota, yace “sarkin mota an karya min doka kenan?”.

Sarkin mota daya fahimci Galadima yagane dogarai Na binsu sai yayi 'yar dariya, yace “ka gafarceni ranka ya dad'e, bazai yuwu mu barka

ka fita kai kad'aiba ai, dan fitarka babu kowa tafi ta kowa had'ari a masarautarnan, mai martaba ma nasan saboda kaine ya saka dokar ai”.

Galadima baice komaiba sai murmushi dayayi, Nuren ma murmushin yayi, sannan yace “amma kamar bayan motar dogar

anka akwai wata bak'ar mota Na bin tasu?”.

Galadima ya juya shima, tabbas anabin motar dogaran a baya, “sarkin mota su wucemu, karsu tsaya”.

“To ranka ya dad'e”.

Bayan sarkin mota ya sanar musu suka wuce su Galadima, motarma ta wuce, d

a kallo Nuren da Galadima suka bita, Nuren yay hanzarin d'aukar motar hoto a wayarsa. “humm da alama suna zaton kana d'aya daga cikin motocin canne”.

Murmushi Galadima yayi, a k'asaitarsa yace, “kokuma suna son wasa da hankalinmu ba”.

Da mamaki

Nuren yace “kamar ya?”.

Murmusawa Galadima ya kuma yi, ya kwantar da kansa jikin seat yana lumshe idanu, “Nuriddeen! Sameer ya wuce tunanin dukkan mai tunani, kai tsaye ba'a gane manufar zuciya, kwanji ko dama basu ke nuna k'arfin ikon mai ikoba,

nazarin komai daki-daki da iya sarrafa duniya a yanda tazo shike nuna k'arfin gwarzan taka, mazantaka ba'a shaidata a fuskar namiji, duk lokacinda kai gamo da nama, kud'i, mata bisa hanya, karkayi rawarkan d'auka ko murnar ALLAH ne ya baka, zata iya yuwuw

a tarko aka d'ana maka, shi k'yawu had'arine, 6oyeshi kuma nagartace, maiyi baya fad'an zaiyi, sai dai aga aikinsa a k'asa, tasowar iskar hadari bashi ke nufin ruwan zai zuba ba, watak'il sunan wannan iskar gyara kayanka. Dalili da dalilai basa ta6a saka z

uciyar Wanda yake nema ta

raunana, time d'in da zan nunama mak'iyan mahaifina d'an zaki ya girma yayi, sun durk'usar da shi a k'asa batareda tunaninsu yabasu ya haifi Raina kama ba, Su cigaba da raina aikin Muhammad Sameer daga k'arshe kuma saisuga gayya,

tafiyar hawainiya bashike nufin gazawar kuzarinta bane, lokuta da dama hanzari kan katse igiyar cikar buri, a sannu kowa zai fahimci wanene *_RAINA KAMA....._*

👎🏻



Ba Nuren ba hatta da sarkin mota maganganun Galadima ya shigeshi, tabbas mut

ane dayawa sunama Galadima kallon mutum mai yawan sakaci da rashin ho66asa, koshi yana d'aya daga ciki, amma wannan zantukan nasa sai suka sakasu a rud'ani, kenan akwai abinda sud'in basu saniba...........

Dole tunaninsu ya katse saboda isowarsu gida

nsu Munaya.

Fita sarkin mota yayi yanema musu iso, babu dad'ewa saiga baba k'arami ya fito, sarkin mota ya bud'ema Galadima, yayinda Nuren ya bud'e da kansa, zuciyarsa sai jujjuya hannunka mai sandar Galadima yakeyi.

Dukda baba k'arami y

ayi mamakin zuwan Galadima haka ya danne, yaymusu k'ar6a ta girma, sannan suka shiga cikin gidan.

Gidan tsitt tamkar babu mutane, saikace ba gidannan bane mai kama Dana 'yan dambe

😂

, (yo kowa Na tsoron a korashi gidansu

🤣😝

).

A falon daddy a

ka musu masauki, dan danan aka cika musu gaba da kayayyaki, baba k'arami ya fita domin basu damar cin wani Abu.

Babu abinda suka ta6a, dukda kuma Galadima ma yunwa yakeji, a haka daddy da baba k'arami suka dawo.

Daddy yace “anya kuwa wannan d

'an namu yana d'aukar gidannan matsayin nasu?”.

Murmushi Galadima da Nuren sukayi, Galadima yace “sosaima daddy”.

Baba k'arami yace “ta INA zamu amince da haka kuwa, bayan inada tabbacin ko ruwan gidannan Baka ta6a sha ba”.

Kunya Ce ta

kama Galadima, sai kuma yaga bai k'yautaba, ya rissinar da kai yana fad'in “amin afuwa zan gyara”.

Mik'ewa baba k'arami da daddy suka kumayi, “to mun bada dama ta biyu”. cewar Dady yana dariya.

Bayan fitarsu Nuren ya bud'e kulolin shima yana

dariyar, danbun shinkafane daya samu nutsuwa ta musamman, sai k'amshi mai dad'i yakeyi, daga Galadima har nuren saida kwad'ayin cin abincin yazo musu.

Kallon Galadima Nuren yayi yana d'aga gira, Galadima yay murmusa tareda fad'in “kadaiji kunya”.



“kaima jinta zakayi yanzu, dan nasan ci zakayi”.

Yau dai kam Galadima yaci abincin gidansu Munaya, kuma gashi girkin innarsu, babu kunya sukaita zuba Santi shida Nuren sunama juna dariya, Galadima harda su6utar baki yana fad'in “amma my mata m

uguwace, bata ta6amin irin wannan ba”.

🙀

Mi Nuren zaiyi inba dariya ba

🤣

, su Galadima anji dad'i har kwalwar kai Baki ya bud'e

😂😝

.

Saida suka mammala tsaf sannan su baba k'arami suka dawo, sunji dad'i dasuka iske sunci.

Daga nan sukay

i gaisuwa, su baba k'arami suka d'ora da godiyar d'awainiyar Abba da Galadima ya d'auke musu.

Murmushi kawai Galadima yayi.

Nuren ya gyara zama, a ladabce yamusu bayanin son fidda Abba da Galadima kesonyi, dan likitoci sunce ana buk'atar kulawa

saboda karayar hak'ark'arinsa data k'ugu, “to yanzu haka dai angama setting d'in komai gameda tafiyarsa, har asibitin daza'a kaisa, visa d'insa da komai, sai dai anason tafiya da mutum biyu a cikinsu, mi kuka gani akan Wanda za'aje da shid'in?”.

Da

ddy da baba k'arami suka kalli juna, summa rasa wane irin farin ciki zasu nuna dan Galadima yasan sunji dad'i? sunta jero masa k'yawawan addu'oi, kafin daddy yace “ai kawai sai atafi da jafaru da Ai'sha, dan bai kamata mutafi mu duka ba gida babu kowa, duk

da akwai su Anas, gakuma su Hameed zasuke zagayowa, amma hakan yafi dai.

Duk sun gamsu da hakan, dan haka suka buk'aci passport d'in baba k'arami da inna, ita inna babu, sai sunje an mata, amma baba k'arami an samu.

Sun bari akan zuwa anjima

za'azo akai inna tayo.

Daga nan Galadima ya buk'aci number da aka kira aka sanar musu da accident d'in Abba.

Daddy yace Ai'sha aka kira, saidai akawo wayar tata. Kiranta yay yace tabama cikin su Aryaan ya kawo wayarta.

Babu dad'ewa s

aiga Aryaan d'in da ita, yanda yaron ya gaishesu saida abin ya birge Galadima, ya yarda yaran gidan akwai tarbiyya babu laifi kam.

Galadima yace, “amma Dady ko numbers nawa Abba ke amfani dasu?”.

baba k'arami ya bashi amsa da cewar “uku ne”.



Nuren yace “kozamu samesu dukansu?”.

Dukda baba k'arami da daddy sunshiga mamaki, dansu zukatansu basu kawo musu akwai wani Abu a k'asa ba, sun d'auka kawai Abba yayi Accident ne dai.

Baba k'arami yabasu Numbers d'in duka.

Baw

ani bincike Galadima yayi a wayar innarsu Munaya ba, wani Abu kawai ya saka (Wanda Nima ban saniba

😱

) yabama Dady wayar yana fad'in “zata bar wayar anan dan a can bazatayi aikiba, kuma gashi muna buk'atar wayar, dan haka daddy saika rik'e a hannunka tunda

kai kana gida”.

Dady ya amsa da to, duk su Galadima sun kuma sakasu a duhu.

Sallama sukai musu suna fito domin tafiya.

Harsun Shiga mota saiga Aiyaan da gud'u d'auke da wata Leda.

Sarkin mota ya tareshi yana fad'in yaro miya farune

?”.

“Auntynmu za'a kaimawa inji innarmu”.

Galadima yayma sarkin mota nuni da yabar Aiyaan d'in ya k'araso.

Bud'e murfin Galadima yayi, Aiyaan ya k'arso, Galadima ya kamo hannun Aiyaan yana murmushi, “my friend ya akayi?”.

'Uncle

innarmu ce tace akaima Auntynmu dan ALLAH”.

murmushi Galadima yakumayi, sannan ya kar6i ledan yana fad'in “ita kad'ai banda ni?”.

Aiyaan yad'an zaro ido waje, sai kuma yace “to bara naje Na fad'am innarmu kaima ta baka naka”.

Da sauri Ga

ladima ya kamo hannunsa dan yana neman tsillawa da gudune, “kaga dakata, idan naje saimu raba wannan da ita, yanzu dai ka fad'ama innarmu ta shiryaka gobe zan aiko a d'aukeka kazo ka zauna damu tunda kuna hutu ”.

Cikin murna Aiyaan yace, “wajen au

ntymu?”.

Galadima ya jinjina masa kai.

“to amma kuma Aryaan fa?”.

Cikin mamaki Galadima yace, “wanene Aryaan d'in?”.

“lah baka San mu 2wins bane ba?”.

“da gaske?”.

“ALLAH kuwa”.

“to shikenan, kacema innarmu ta sh

iryaku Ku duka biyun zakujema Aunty hutu”.

Cikeda murna Aiyaan ya shek'a da gudu gida danya kai labari.

Galadima yay murmushi yana rufe k'ofar motar, Nuren ma murmushi yakeyi, a fili yace, “yara sunyi wlhy”.

Galadima ya kalleshi, cikin d'

age gira sama yace, “kayi aure”.

Sosai Nuren yay dariya.

******

A inda suka d'auki Nuren anan suka ajiyeshi, su kuma suka koma masarauta, sun iske tuni dogaran sun dawo abinsu.

d'akinsa ya Shiga, ya iske Sauban nata barcinsa.

Ba

i tadashiba, yadawo falo ya zauna.

_____________________________

Da daddare Galadima Na falonsa zaune yana aiki a system akayi knocking d'in k'ofa, izinin shigowa ya bada, sarkin mota ya shigo hannunsa d'auke da leda.

Galadima dake aiki

nsa bai d'agoba, a haka ya amsa gaisuwar sarkin mota.

Sarkin mota yace “ranka ya dad'e kayi mantuwane a mota ”.

d'agowa Galadima yayi ya kallesa, ganin ledar da Aiyaan ya kawo yatuna masa sak'on munaya, nuni yama sarkin mota daya ajiye.



Sarkin mota ya ajiye yana masa saida safe.

Nanma bai tankaba, kansa kawai ya jinjina masa.

Bayan fitar sarkin mota ya mik'e d'auke da laptop d'insa da ledar, dama tunda ya shigo baima lek'a ta ba, dan Sauban yace yakai mata abinci, kuma tun d'a

zu suna tare suna hira. Hakan yasa yagane shine ta raina kenan. wannan haushin ya hanashi Neman inda take.



A bakin gado ya isketa zaune tagama waya da Munubiya, k'in d'agowa tayi ta kallesa, tadai amsa masa sallama.

Shima bai kula ta

ba ya zauna bakin gadon d'an nesa da ita.

Shiru kowa yayi suka share juna, haushi ya turnuk'e Galadima, lokaci yayi dazai daina d'agama yarinyar nan k'afa, yakamata su goga raini shi da ita. ta gefen ido ya saci kallonta, sai wani cika da batsewa ta

keyi, ya cije lips nashi.

“k baki iya gaisuwa bane?”.

Saida takuma tura bakin sannan tace “ina yini” tana mik'ewa da nufin bar masa d'akin, tana k'unk'uni

Bai amsata, sai mik'ewa da yayi shima, matsawa tashiga yi baya yana binta, fuskarsa

a matuk'ar d'aure, da jikin bango ta manne, shikuma ya mata runfa, hannunsa d'aya a dogare da bangon yayinda yasaka d'aya ya rik'o hannunta ya matsa da k'arfi, zatai magana ya jawota tafad'o jikinsa, ya manne bakinsa kan nata, duk yanda taso kwatar kanta h

akan ya gagara, dan ya kama hannuwanta biyu ya murd'esu ta baya yanda ta kasa koda motsi. A haka ya wulk'itata takoma saman gadon, shima yabi bayanta.

Ya d'ora hannunsa kan bakinta dan karta ishesa da tsiwa, idonsa ya saka cikin nata ya hanata kata

6us, cikin tsare gida yace “dolene yau Na kora miki warning na musamman danki ringa banbance inda zakiyi tsiwa”.

Bai bata damar dazata fad'i nata ba yashiga aikata yanda yakeso da ita

🤥🙆🏻

.................



🏼

Kutttt Galadima auren Contract

nefa

😱😂

, ba ruwana kaida masoyan Munaya aradu

🤣



🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀

🤧

.

i miss you wujiga-wujiga my sweet fans

😂😜😜😜

🥳

.

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*

🙏🏻😭

*_Typing

📲

_*

*_Haske writer's asso...._*

💡



*_



RAINA KAMA......



_*

_{Kaga gayya}_

*_Bilyn Abdull Ce_*

🤙🏻

~Book 2~

👉🏻

9



.................Salon nasa yasani bashi ragama, dan Galadima yazo min da sabon salo mai tafiya da gudun jini

dana zuciya.

Duk da kasancewata farin shiga, hakan bai hanani gane Galadima Na daban bane, kamar yanda kuka sanshi mutum mai izza da k'asaita, hakan bai canja ba ta wannan fanin, komansa a nurse da izzar k'asaita yake gudanar dashi. ban tashi farga na

yi kuskure ba saida labari yafara nisan zango, anzo wajenda tsorosa yafara tasiri a gareni, Sai dai kuma nayi sakacin da Galadima yazama kurman dutsen dabaya ji baya gani. Sai lokacin hawaye suka fara ambaliya ga fuskata, hannayena na k'ok'arin d'agawa dom

in rok'o, sai dai ya hanani wannan damar gaba d'aya..........



🤥🙆🏻

kai babu ruwana, iya nan nagani nima

🤫

aradu aunty Magajiya da aunty Ni'ima zasuci k'aniyata ne idan na k'arasa fad'a

😱🤭



🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀

.



Tabbas na gurzu, dan yau na b

anbance tsakanin aya da tsakkuwa, banbancin baya cikin hayyacinsa da yau d'inma kad'anne, dukda babu yanda za'ayi daren farko yayi dai-dai da kowacce rana ta bayansa.

Duk ajiyar zuciyar danake saukewa yana jina, amma yay luf a gefena, hakan ne Yakum

a tunzurani, a zalinceka akasa lallashinka saboda jin kai, wlhy kasaitar

bawannan tayi masa yawa, duk randa yazama sarki kam fadawa sunga takansu, dan magana dai idan sarki na uku a fada toshi bazaiyi ko guda d'aya ba

😏

.

Galadima daduk yake sauraren

kukan nata da ajiyar zuciya ya juyo kad'an yana fuskantarta, hannu yasaka ya tallafo fuskarta ta matso dai-dai da tasa, jinai kawai ana huramin iska saman ido, tsaf na fahimmci iskar bakinsa yake huramin, amma saina dake nak'i bud'e idona.

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login