Showing 294001 words to 297000 words out of 407268 words
medical eyeglasses ya saka, idonnan yayi jazur saboda 6acin rai
, duk jijiyoyin kansa sun mimmk'e, hakama gashin jikinsa, kallon farko zai tabbatar maka ran maza ya 6aci. Koma a yanda yake sarrafa Computers d'in.
Abinda ke kunnensa kawai naga ya danna yanayin kwatancen d'akin da za'a sameshi.
Mintu
na 3 tsakani saiga Sir Isa da Baffi sun shigo, saikuma ga Sauban Wanda harsun d'auki hanya Muftahu ya kirashi akan ya dawo, dole ya dawo masarauta, shine suka fito shida Muftahun.
Sir Isa da Sauban duk zama sukayi, Galadima Na Sanar musu abinda za
suyi.
“Gaskiya shegene guy d'innan yalla6ai, wlhy yasan Computer, kagafa yana Neman lalata mana dukkan security d'inmu.......”. ‘hankali tashe sir isa yake magana.
Sauban kam har kwalla ta cika masa ido.
Galadima baice komaiba, aikinsa
yake iya iyawar k'arfin zuciya dana k'wanji.
Sai Baffine yad'an bubbuga kafad'ar Sauban yana fad'in “ka kwantar da hankalinka Sauban, insha ALLAH bazasuci nasaraba, kacigaba dayin komai a nutse kaidai”.
Sauban ya kad'a kansa yana share hawaye.
Galadima dayay zufa sharkaf ya kalli Sir Isa, yarigada yaci k'arfinmu kafin muzo, k'ofa ukuce kacal ya rage masa bud'ewa yasamu dukkan komai, abinda zamuyi mu bud'e masa sauran kawai, bayan yashiga ciki insha ALLAH inada wata dabara”.
Muftahu yace, “Amma Ranka ya dad'e hakan riskine gaskiya, idan kuma shi yanada plans akan hakan fa?”.
“Gaskiya ka fad'a Muftahu, amma hakan shine kawai hanya mai sauk'i da zamubi, inhar muka bari harya bud'e da kansa lallai zai lalata komaine, Dan
wannan shine shirinsu”. Sir Isa ne mai maganar.
Galadima ya danna abin kunnensa yana fad'in “Vijay mubashi dama kawai, a lokacin daya shiga kaikuma ka tabbatar da ka zuk'e dukkan nasa shirin, ga wata akwatinan dayake yawo da ita a bayan handle d'in
Computer d'insa, karka ta6ata Dan makircine ya shirya a cikinta, munayin kuskuren ta6awa labari zaisha Banban. Alex yay gaggawar had'amin sabbin Securitys muga kozasu ja hankalinsa can, ga hoton yaranan zan d'ora masa, dasu zaiyi amfani, dan dolene mu kaud
a masa hankali, yasan mi yakeyi sosai”.
“Ok! Ok! muje zuwa kawai” vijey ya amsa a hanzarce.
Da sauri Galadima ya maida kallonsa ga Sauban yana fad'in “dakaje duk ka d'auki su Amaturrahman ne?”.
“Eh yaya dukna d'aukesu”.
“A loka
ci d'aya ko daban-daban?”.
Na d'aukesu lokaci d'aya, nakuma d'auki kowa shi kad'ai”.
“Alhmdllh taso nan”.
Tashi Sauban yayi ya matsa inda Galadima yake, wani glass Galadima ya tura masa, yace, “'Dora duka hannayenka anan mugani”.
'Dorawa Sauban yayi, bayan ya ta6a wani farin Abu da Baffi ya bashi, shatin hannun yaran suka bayyana, dayake yayi musu wasa sosai, amma kuma hakan bazai gamsarba.
Daga can Alex yace bazaiyiba, dole akawo yaran. Shima Galadima ya tabbatar bazaiyinb
a, sai hankalinsa ya kuma tashi, yaran sunyi k'ank'atar daza'a fito dasu daga gida.
Muftahu yace, “Ranka ya dad'e bara kawai naje Na kawosu inaga zaifi sauk'i”.
Baffi yace, “hakan shine kawai dai-dai sai dai bakai yakamata kajeba, a kira mah
aifiyarsu tabama Wanda zai iya 6adda bamanni wajen kawosu, kuringa tunawa sumafa idonsu nakan kowane motsinmu a yanzu, shiyyasa tun a jiya naima Sameer hannunka mai sanda akan hakan”.
Galadima daya zubama Computers d'in ido kawai yana kallon 6arnar
da ake shirin masa. Ya mik'e tsaye yana fad'in “Muftahu ka kira mai taxi d'innan yaje inda yata6a ajiyeta za'a kawo masa yaran”. fitowa yay daga d'akin yana k'ok'arin neman number Munaya ya kira.
Bugu biyu Munubiya da wayar ke hannunta ta d'aga,
tana mannama Munaya wayar a kunne, bai amsa sallamarta ba yace, “Yanzunnan ki bama Innaro da laraba su Abdurraheem, sufito bakin layinku akwai mai taxi zai d'akkosu”.
Cike da mamaki Munaya tace, “yalla6ai ban ganeba?”.
A tsawace yace, “bas
ai kinganeba, Dalla malama kibasu karki 6atamim lokaci”.
Sosai Munaya ta tsorata da tsawar tasa, kad'an yarage wayar ta su6uce mata ta daiyi azamar rik'ota, batada za6in daya wuce bin Umarninsa, dukda hankalinta bai kwantaba da hakan. Yanda yace ayi h
aka tayi, innaro da laraba Na fitowa suka samu mai taxi yana jiransu.
Cikin mintuna k'alilan suka iso, Muftahu da Sauban sukazo suka kar6i yaran, akabar su innaro a mota zasu jira.
Akan wani Abu akad'an d'orasu, da hotonsu ya fota a Computer
d'in sai'a ciresu, sud'uka duk aka d'ad'd'orasu, sannan su Muftahu suka maidasu wajensu innaro aka koma dasu. Sudai duk mamaki ya cikasu akan miya faru? Basuda mai basu amsar wannan lamari.
Bayan su Galadima sun turama su Alex hotunan ya
ran sai duk suka koma gefe suka zubama Computers d'in ido, sauran lamari sunbarma ubangiji. Suna kallo wancen ya shige inda yakeso, bayan sun bashi dukkan dama, tashin hankalin Galadima shine, mutumin lalata komansa yakesonyi bawai d'auka ba, idan da ace
d'aukace hakan mai sauk'ine, k'iris yarage wancan ya cinmusu, Galadima ya lumshe idonsa zuciyarsa Na k'una yana ambaton sunayen ALLAH, abinda ya d'auki tsawon shekaru yana tanadinsu ga wani banza zai gogesu cikin seconds, hakan ya tabbatar masa da Harun ne
yabada wani yanki Na sirrinsa, saboda yasan abubuwa da yawa akan aiyukansa, sauban ma k'asa yay dakai yana hawaye, shikenan dukkan hujjojinsu da suke ganin zaisa su samu a hukunta masu laifi suntafi, baffi da sir Isa da Muftahu ma duk jikinsu yayi sanyi,
kowa sai zuciyarsa Ce ke bugawa......
Sauban yace, “Yaa Sam!”.
Galadima ya tashi zaune sosai yana bud'e ido da kallon Sauban, batareda ya amsaba.
Sauban yace, “yaa Sam mizai hana mu gwada dabaran kashe Computers d'insu, kaga seconds 30
kawai yarage ya cimma burinsa”.
Ajiyar zuciya Galadima ya sauke, murya a sark'e yace, “Sauban abinda ya rage mana yayi kad'an wajen yin hakan, kuma zamu iya kuskuren da komai zai goge d'in da kanmu, kubarsa kawai yayi yanda yakeso......”
Katsesh
i baffi yay da sauri, “Sameer mu gwad'a d'in kawai, maybe a samu dacewa”.
Badan Galadima yayi tunanin samun nasaraba yatashi zaune jiki a sanyaye yana dannawa, Sauban yakuma fad'in “yaya Please kayi da yak'ini, saura 20 seconds fa”.
Tamkar Sa
uban yayima Galadima allura ne, yafara komai cikin hanzari, yayinda sir Isa ke taimaka masa.
Muftahu da Baffi dai y'an kallone, Dan basusan komai dangane da wannan harkarba.
Saura second 1 ya rage Galadima yasamu damar kashe Computers d'insu dana
wad'ancan.
Suda ke murnar samun nasara duk sai sukayi tsit, su Galadima kuma Sauban ya sanya ihu.
Hararsa Galadima yayi, yayinda su Baffi sukai dariya.
Dukda suna addu'ar samun nasara hankalinsu bai kwantaba, Dan sai an kunna Computers
d'in zuwa wanu lokaci, idan an tabbatar da samun nasara sannan.
***************
Hankalim Munaya bai kwantaba saida taga su innaro sun dawo k'alau, babu kunya taita d'aukar yaran tana jujjuyawa wai kozataga wani abinda aka musu, saidai kuma batag
a komaiba.
***************************
Baffi ya kalli Galadima dayay shiru ido a lumshe, yace, “Sameer dolenefa komai yazo k'arshe yau, kabi ta hanyar da katsara domin zuwansu hannu gaba d'aya, daga baya saimu cigaba da Neman camera, dan Na
tabbata bazasu hak'ura ba, shiyyasa tun a jiya Na sanarmaka”.
Galadima ya jinjina kansa batare da ya bud'e idoba yace insha ALLAH komai yazo k'arshe Baffi, safiyar gobe zaku tashi dajin yanda ta kasance, Nuren yana hanyar dawowa. Zamu tafi matakin k'
arshe yau”.
Atare suka had'a baki wajen addu'ar ALLAH ya bada nasara.
Galadima ya amsa akan la66a da amin...............
✍
🏻
Lallai gobe da kallon kenan. Galadima manmu ka cika musu aiki kawai
🤸🏻
♀
🤸🏻
♀
🤸🏻
♀
🤸🏻
♀
.
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*
😭🙏🏼
*_Typing
📲
_*
*_
💡
HASKE WRITERS ASSO...._*
*_
♦
RAINA KAMA...!!
♦
_*
_(Kaga gayya)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
_________________________
_Masoyan RAINA KAMA... Alkair
in ALLAH yakai gareku aduk inda kuke
❤❤❤❤
, bilyn Abdull nayinku fiye da yanda kukeyinta._
*TASKAR LITTATAFAN HAUSA*
😘👌🏻
*ZAUREN HASKE*
😘
*KUNDIN HASKE*
😘
*RAINA KAMA FANS CLUB* GROUP 1,2,3,4,5 duka Na gaisheku, Wanda Na bud'e da Wanda masoya suka bu
d'e, inayinku over wlhy, I love you irin Trillion's d'inan fa
🤸🏻
♀
😘
.
*ZUREN BIEBIE ISA*
😘👌🏻
*NICE N COOL NOVELS*
😘
*PHARTY NOVELS*
😘
*HUGUMA CONVERSETION*
😘
*RANO NOVELS*
😘
*MANSHAT NOVELS*
😘
*XUMUNTA NOVELS*
😘
_Aradun ALLAH kunada mat
uk'ar yawa, gashi bana kusa balle naita jeroku babu gajiyawa, ina missing naku gaba d'aya, irin babu dad'i d'innan
😔😂
._
I love you all irin manya-manya d'innan
😘😘😘😘😘😘😘🤸🏻
♀
👌🏻
__________________________
*_BOOK 3_*
👉🏻
1
⃣
4
⃣
........
.........Duk da dai sumbar komai a halin k'ila wa k'ala haka kowa yafito jiki a sanyaye, Baffi da Sir Isa suka wuce, Galadima ma kallon Sauban yayi daya zuba uban tagumi, yad'an murmusa yana fad'in “Haba autan Momma, miye kuma Na damuwar haka? katashi kuwu
ce kawai kar yamma tayi”.
Shagwa6e fuska Sauban yayi yana kallon yayansa, yace, “please Yaa Sam kabarni sai gobe saina wuce insha ALLAH”.
Galadima yay shiru alamar tunani, saikuma ya girgiza kansa, “uhm-uhm Sauban ka wuce yau, Dan gobenna
n akwai riski”.
Kamar Sauban ya tambaya dai amma yay shiru, yasan halinsa mawuyacine ya sanar masa. Dan haka saiya amsa da to kawai. Badan yasoba yaymusu sallama shima driver dazai kaisa yad'aukesa suka tafi.
Ajiyar zuciya Galadima ya sauke
, zuciyarsa Na k'una da tsantsar damuwa.
tausayinsa ya kama Muftahu dake zaune shima yayi shiru damuwa da tausayin d'an uwan nasa fal ransa.
★★★★★★
Gaba d'aya zuciyar Munaya takasa sukuni gameda yanda taji muryar Galadima, tunda kuma ak
a maido yaran saita kasa zaune ta kasa tsaye, Munubiya dai da innarsu duk suna hankalce da ita, kamar Munu zata shareta saidai tamata magana.
“Nikam aganina da wannan zagaye-zagayen da kiketayi Sweetheart ai gara ki kirashi kisan damuwarsa, koma lada
n kwantar masa da hankali k'yasamu”.
Munaya dake kwance akan gado ta kifa meenal saman cikinta datai barci ta kalli Munubiya, amma sai munu ta basar tamkarma ba ita tayi maganarba. Ajiyar zuciya Munaya ta sauke, yayinda Munubiya ta tashi tamayi fic
ewarta daga d'akin duka, harta fice Munaya nabinta da kallo, saida tabar ganinta sannan ta janye idonta a k'ofar tana cigaba da shafa bayan meenal.
Shawarar Zuciyarta dake cigaba da k'arfafa mata shawarar y'ar uwarta ta addabeta da k'awato mata
Galadima a damuwa, da alk'awarin dataima Mahaifiyarsa. Kasa daurewa tayi saboda tausayin ahalinsa dashi kansa daya kamata, ta jawo wayar tana lalubo number sa, dukda k'irjinta Na dukan gama-goma Na tsoron tsawar daya mata d'azu da yanda suka rabu jiya. Ha
ka dai ta dake tayi dialing number sa.
Galadima suna zaune cikin halin shiru da Neman mafita a zukata shida Muftahu kira ya shigo wayarsa, sharewa yay tamkarma bai jiba, ganin zata tsinke muftahu ya taso yay picking da sauri ganin *My Mata* yasan
dai Munaya Ce, a kunne ya saka masa, Galadima ya bud'e jajayen idonsa ya kallesa, Muftahu yamasa alamar please da fuska.
Baice komaiba ya kar6a wayar yana maida idanunsa ya lumshe, Muftahu kuma ya fice abinsa.
Munaya tayi shiru takasa magana, k
amar yanda shima yak'i cewa k'ala, sai sautin ajiyar zuciyarsa take jiyowa kad'an-kad'an, daurewa tayi tace, “Assalamu alaika”.
Dukda yasan itace saida yaji sanyi a ransa, Dan ita kad'aice kemasa haka a waya ya jure, saida ya d'auki wasu seconds ka
fin ya amsa sallamar.
Yanda ya amsa sallamar kawai ta tabbatar akwai matsala, Cikin aro jarumta tace, “Ranka ya dad'e barci kakeyi?”.
Yad'an murmusa, a zuciyarsa yace yarinyarnan a kwai wayo, “Uhm-uhm”. ‘yafad'a a sanyaye’.
Ganin tafa
ra samun dama saita kuma saita muryarta tace, “'Dan gatan Abie, to mikakeyi ne haka? naji muryar taka can k'asa”.
Zamewa Galadima yayi ya kwanta cikin kujerar, yanzunma tamkar bazai amsaba, saida ya gama basarwarsa sannan yace, “k mikikeyi?”.
Munaya tayi murmushi mai sauti har yana jiyowa, ta shafa kan Meenal tana fad'in “kwance kawai nake ina tunanin rayuwa da abinda ta k'unsa, harma da Wanda ke gudana a cikinta”.
Yace, “Humm kamar mikenan?”.
“Kanason ji?”.
Ya kuma cewa “
Uhm”.
“humm yalla6ai nakula duk yanda bawa yakai da samun komai Na rayuwa saikaga wata damuwa ko tawaya mai kutse acikin al'amuransa, bana manta maganar nan taka da kata6a fad'amin wani lokacin murmushin da jama'a kanyi iyakarsa fuskane, amma zuci
yarsu sune kad'ai sukasan sirinta, lallai wannan gaskiyane, amma kasan mike birgeni da k'aramin k'warin gwiwa a rayuwata koda ace Na tsinci kaina a fagen sanyin jiki?”.
Galadima yace, “uhm-uhm”.
Munaya ta sauke wata sassanyar ajiyar zuciya d
a Galadima yajita har cikin ransa, yayinda wani Abu ya tsarga masa ta cikin kai har zuwa yatsan k'afa, ya gyara kwanciyarsa yana jiran jin mizatace.
“Komai girman fad'uwa inhar da yak'inin HAK'URI dana k'arfin ZUCIYA to lallai akwai tagomashin sir
rin samun NASARA, hak'uri da juriya basa ta6a zama fad'uwa, inhar kaga bawa yayi hak'uri babu kuma NASARA a ciki to lallai hak'un nasa kad'anne, sometimes gaggawa aikin shaid'anne, saikuma ansha wahala ake shan dad'i, abinda kawai muke kasa fahimta shine r
iba akan sameta ne a muhalli biyu, walau a duniya kokuwa a lahira, duk wadda bawa ya samu sunanta nasara, amma kowa yafi fata da samun ta duniya, saidai ta lahira ita yakamata mufi d'oki da addu'ar samu, meybe tazame mana tsani Na zuwa inda bamuyi zatoba,
hikimar Ubangijice yabaka nasarar anan kokuma a can, Dan babu yanda za'ayi a zalunceka mai kowa da komai sarkin Rahma da jink'ai ya bari, bai yarda da zalunciba, yakuma haramtashi agaremu mu bayinsa”.
Wasu k'ananun hawaye suka gangara ta gefen ido
n Galadima, fuskarsa d'auke da murmushi, yayinda kalaman munaya ke tasiri adukan magudanar jininsa da zuciya, wata nutsuwa ta musamman daya rasa tashiga ratsashi da bashi k'arfin gwiwa, a hankali yace, “ke y'ar baiwace matar Contract”.
Dukda maganar
k'arshe ta sosa zuciyarta saita murmusa, cikin kuma kwantar da murya tace, “Ni a suwa Mijin contract ”.
Ya d'an dara batare daya shiryaba. Yace, “one-one kenan?”.
Munaya tayi dariya tana fad'in “nidai bada manufa na fad'aba”.
“Fad'i
gaskiya dai yalla6iya tsiwa”.
“Gara mai tsiwa da miskili, koba komai akansan muna waje ai saboda tsiwarmu”.
Galadima ya kuma Murmusawa. Yace, “ki kiyayi randa zan kamaki ALLAH”.
Itama dariyar tayi. Tace, “yalla6ai ka fad'i wani Abu n
abaka k'yauta mana”.
Yay d'an jimm tunanin mikenan?, saikuma yayi ajiyar zuciya yace, “mikenan?”.
Cikin wani salo Munaya tace, “R. Ita kawai nakeson ji a harshenka”.
Lallai yarinyarnan taga gadon barcinsa wlhy, yay maganar a zuciya fu
skarsa na k'awatuwa da murmushi. yace, “Okay, kibari sai ina gabanki”.
“Tab, Indai ba yanzuba na fasa”.
“uhmyim, miye na karayar hajiyar tsiwa?”.
“Aiba