Showing 255001 words to 258000 words out of 407268 words
tilas na lumshe ido, jikina harya fara tauma, zuciyata kam sai fat-fat take tamkar zata faso k'irji ta fito.
Gangaro da yatsansa yafarayi daga saman bakina zuwa wuyana har
yazo k'irijina.
Bansan nafara kamo addu'a inayiba azuciyata, gashi na kasa bud'e idanu, muryata na rawa nace, “please yalla6ai k...ka...kabari”.. Uffan bai ceba, idonsa akan fuskarta yana murmushi da taunar lips, kuma bai bar abinda yakeba h
ar saida ya dire saitin da zuciyata take, yace “ita wannan miyasata fargaba?”.
Bud'e ido nayi a hankali dan naga miyake nufi? Na kallesa, ya nunamin k'irjina da ido, a d'arare na kalla inda yatsan nasa yake, na had'iye wani yawu dak'yar ina fad'in
“babu komaifa, kaga yara zasu iya kuka ina nan fa”.
“Uhmyim” yafad'a yana d'auke yatsansa daga saman k'irjina yana maidawa kan k'uguna, ya tura hannunsa cikin rigata cikeda wani salo, hannuna nafara yunk'urin kwacewa, saiya tsaya kawai yana kallona,
saida nayi harna jigata kafin yayi wani munafikin murmushi, ya matso da k'uguna da k'arfi ya had'e da jikinsa, saida naji zafi na yamutsa fuska da cewa “Uhchhh! Yalla6ai ciwo”.
“Da gaske?”. ‘yay maganar cikin matso da fuskarsa dab da tawa tamkar za
i had'e bakinmu, idonsa cikin nawa yace, “kinsan mizan baki?”.
Kaina Na girgiza masa kamar wata sokuwa.
Hannunsa Yakuma turawa cikin rigata har zuwa gadon bayana, a hankali yace, “k'yauta”.
“K'yauta kuma? Tami to?”.
K'ala baice danib
a ya juyani ta hanyar murza k'uguna ya maidani saitin gadon yana lankwasani a hankali, yayinda shikuma yake biyoni idonsa kan lips d'ina danake motsawa amma maganar ta gaza fita.
Muna gab da kaiwa gadon ya saki hannayena ya tallafe bayana da hannunsa,
d'ayan kuma yana rik'e da k'uguna har yanzun, ahaka muka fad'a saman gadon, saidai bai sakemin nauyinsaba sosai, koda ya fad'o jikina banji zafi mai tsananiba, yay min runfa da faffad'an k'irjinsa yana matso da face nashi daf da tawa. cikin wata iriyar m
urya mai sanyi da k'asaita yace, “bud'e ido ki gani”.
Ban musaba na bud'esu, sai cikin mayun nasa da har yau launinsu yakeda sirkin jaa, duk yanda naso fiddawa na kasa, dan ya hanani wannan damar, saima wasu abubuwa danaga tamkar yana zubawa cikin id
ona, batareda na fargaba na shagala nima nabar yunk'urin janye nawa. Munkai tsawon mintuna a haka, saida ya tabbatar nagama zuwa hannunsa sannan ya d'ora tattausan lips d'insa akan nawa ya fara sarrafasu cikin tsantsar nuna yana tare da kewa da bege.
Ni munaya naga ta kaina, bansan ya akayi galadima yaci galabar samun kainaba, lallai shid'in yanada wani baiwar iya sarrafa mace a yanda yaso, ya mantar dake wacece ke balle daga ina kika fito, yakan basar tamkarma baisan micece wata soyayya ba, duk
kuma randa kikazo hannunsa zaki tabbatar yacika namiji, Dan asalin jinin Malam bahaushen Na yawo ajikinsa, dukda kasancewar wayayye kuma bai girma cikin k'abilarsa ba, yakan maida hankali a harkokinsa, randa kuma soyayyar ta motso yabata muhimmanci Na ban
mamaki (Matan hausawa konayi k'ayya ba hakan mazan hausawa sukeba
😂
?) (Shiyyasa Muke cewa basu iya soyayya ba
🤭🤣
⛹
🏻
♀
).
Sosai na shiga bashi dukkan goyon baya harda saka hannayena na zagaye bayansa dasu...........
😨
yaukuma su Oga G
aladima an tina da sadaki
😌🤭😂
.
Tafiya tafara nisan da naji yana neman sakin layi, a kasalance na rik'e hannunsa dake yawo a jikina, sannan na fara k'ok'arin janye fuskata daya koma bama kisses tako ina, sai gwama numfaahi yake yana sakin tagwa
yen ajiyar zuciya. ganin bazai bariba nasakar masa siririn kuka, ina fad'in, “yalla6ai jegofa m....mu...mukeyi”.
Sai a lokacinne ya tsaya cak, amma yak'i d'agani, juyo da fuskata nayi na kallesa, ya sake sark'e idonsa da nawa, idanunsa sunkuma ri
newa launin jaa sosai, wani murmushin takaici ya sakarmin, cikin magana da k'yar yace, “kina kukane danna mori sadakina?”..
Wannan magana tasa tamun nauyi, Dan haka na gagara bashi amsa, sai janye idona da nayi hawaye masu d'umi suka gangaro ta g
efen kunnena.
Gefena ya koma ya kwanta yana cizar lips da lumshe ido, yayinda hannunsa ke shafa kaina saboda tuni d'an kwalin ya zame. A haka yafara magana a hankali, “toke yanzu Yaya kenan? naga alamar auren Contract yakusa k'arewa, gashi ko rabin s
adakina ban Moraba, zaki dawomin da kayanane ko yaya?”.
Kai wannan Bawa ya shahara a fagen rainin wayo, nafad'a a zuciyata, a fili kuma sai nace, “nima sai'a biyani d'aukar ciki da nak'uda, da shayarwa ai, tunda babusu a yarjejeniyar auren”.
Yanda nayi maganar ina yamutse fusaka da murgud'a baki saiya shagala da kallon la66anta, hannu yasaka ya tallafo fuskarta yajuyo da ita sosai inda tashi take, dukda idonta a rufe suke, “kifad'i ko nawane sai a biyaki ai, nikuma ba kud'in Dana bayar nake
buk'ata ba”.
Na bud'e ido baki bud'e, “to mi kake buk'ata? Naga kud'i ka bada kuma kud'i ya kamata a baka”.
Cikin ta6e baki yace, “farashina ya wuce haka”.
Nina bakin na ta6e nace, “Niba arhar banza bace”. Nayi maganar ina yunk'urawa da
tashi zaune, da kallo ya bini, saida na ziro k'afafuna k'asa sannan nakuma fad'in “mun gama sahirinmu”.
Shiru yamin tamkar bazai tankaba, harma na juyo na kallesa, idonsa a rufe suke yayi filo da hannayensa, d'auke idona nayi ina gyara rigata.
Yace, “zuwa ina kenan?”.
Nace, “gidanmu”.
Tashi yay ya sauka daga gadon duka yana nufar wardrobe, saida ya bud'e yana kallon kayansa sannan yace, “mizai hana kibari ki k'arasa aikinki kawai saiki tafi gaba d'aya”.
Na murmusa ina
mik'ewa tsaye nima, na koma jikin mirror na jingina ina hard'e hannayena a k'irji, idona akansa nace, “aini nagama aikina, Dan nabaka dukkan sirrin dake raina”.
Yana ciro wasu bak'ak'en wando da Riga yace, “zadai ki gamane yarinya, Abin cikin kwan b
azasu gusa a kusa daniba”.
“Humm” nafad'a cikin takaici, nace, “mizai hana ka yanke dukkan alak'a, Dan nima iyayena na buk'atar ganina a kusa dasu”.
Murmushi yayi yana juyowa hannunsa d'auke da kayan daya za6o, kallo d'aya yamin ya jan
ye ido, “mikikeci na baka na zuba babie, indai an gama yak'in ai zata yanke”.
“nikuma bana buk'atar ganin k'arshen, in ank'i cikin sauk'i zan bud'e komai kowa ya sani”.
Murmushi yay mai sauti, har fararen hak'oransa na bayyana, ya kwance ig
iyar rigar wankar babu kunya ko shakkar ganina, kauda idona nayi daga inda yake, yafara saka kayansa, cikeda izza yace, “wace k'arfin gwiwa gareki na samun wannan damar?”.
“Court, tabbas zan maka ka a Court, sai a kar6a min ai”.
“kinada abi
n dariya kwarai da gaske, a mutum dubbunai dasuka shaida na biya sadaki sannan na d'auka, mutum d'ayane yasan sirrin ba haka bane, bayan wannan hujjar kinada watane?”.
Dariya nayi irinta tsantsar rainin hankali, harya d'ago daga d'aura belt d'in d
a yakeyi ya kalleni sannan ya janye, zama nayi a stool mirror, na d'ora k'afa d'aya kan d'aya ina girgizawa, “yalla6ai kenan, a tunaninka zaka iya cin bulus ne?”.
Murmushi kawai yayi bai sake tankawa ba, Dan ya kula ciwon kai take Neman saka masa,
ya zauna bakin gadon yana saka sock's da takalmi, yayinda Munaya taketa cika da batsewar sharetan da yayi. rigar jacket d'insa milk color ya d'ora bisa bak'ak'en kayan, komai nasa ya kasance bak'i, jacket d'ince kawai milk, ya matsa gaban mirror kusada ita
yana gyara sajensa da fesa mayen turarensa. Saida ya gama dukkan uzirinsa kafin yazo gabana ya tsaya hannayesa duka zube a cikin aljihu.
Dan k'yau yayi k'yau kam, amma saina kauda kai gefe ina ta6e baki, irin bakayi d'innanba.
Shima bakin ya
ta6e yana rankwafowa kaina har inajin hucin numfaahinsa, “karki damu mai yabawar tana nan tafe lokaci kusa, matar Sameer sarauniyarsa kinji yalla6iya”.
Cikin azama na mik'e, yay saurin ja da baya, Dan daya tsaya saina buga masa kaina wlhy.
H
anyar fita na nufa ina fad'in “idan kana buk'atar y'ay'anka zaka iya bina gidanmu ka kar6o abinka”.
Da kallo yabi bayanta kawai yana ta6e baki, akan la66ansa yace “iya tsiwa”.
Agogonsa ya d'auka bak'i ya d'aura, sannan yazuba wayo
yinsa a aljihu tareda saka eyeglasses mai duhu a idonsa, ya 6oye tsananin jaa da sukayi, a falo ya iske tea a cup an had'a yanata turiri, zama yay yana lumshe idanu, yakan rasa Munaya wace irin macece ita? So salon nata akwai tsagwaron k'ayatarwa, Crossing
k'afarsa yayi yana shan tea d'in a hankali, yasha kusan rabin cup ya ajiye yana mik'ewa da kallon agogonsa yanajan k'aramin tsaki.
sashen Munaya ya nufa, bayin daketa gyare-gyare suka zube suna gaidashi, hannu ya d'aga musu kawai batare da yace k
'ala ba, cikin takunnan nasa na k'asaita da izza yake tafiya, bayinnan sai satar kallonsa suke, da sallama ciki-ciki ya shigo d'aki, Laraba tai saurin risinawa tana gaisheni, ya amsa batareda yako kalleta ba, ficewa tayi da hanzarinta, Samha ma ta gaidashi
.
Zama yay a bakin gadon idonsa akan akwatina da Munaya ta had'a, ya janye ya maida kan yaran yana fad'in “ku shirya gobe zaku koma?”.
Cikin d'oki Samha tace, “Uncle Sam harda Aunty gimbiya?”..
Cire glasses d'insa yayi ya maka mata
wani kallon daya saka hanjin cikinta mitsawa, yace “tare kuka zone?”.
Da k'yar ta had'iye yawu tana girgiza masa kai.
Da yatsa ya nuna mata k'ofar fita, jiki na rawa ta ajiye Amaturrahman tafice tana tuttura baki da share kwallan shagwa6a.
Ya lumahe ido yana jan tsaki, Munaya dai na zaune tana had'a wasu y'an kaya da suka rage a k'aramar bag, ko kallo basu isheta ba.
Rankwafawa yay duk ya sumbaci kumatun yaran, sannan ya kalleta fuska babu alamun yasan dariya yace, “wannan kayanf
a?”.
Duk da na tsorata da yanayinsa, hakan bai hanani dakewa ba, cike da jan aji nace, “Na tafiya”.
Uffan baice daniba ya mik'e, kansa tsaye ya nufi k'ofa, nikuma nabisa da kallo harya fice.
Wasu hawaye danake rik'ewa tun lokacin dan
a baro d'akinsa suka samu damar zirarowa, hannu nasaka na sharesu ina zuge zip d'in bag d'in.
Waya na d'auka na kira Momma, na gaisheta cikeda ladabi, albishird'in cigaban jikin Abie da aka samu ta sanarmin, tsantsar farinciki ya sake kamani, n
ace insha ALLAH su Samha ma zasu taho da wasu magungunan. godiya tamin da sake sakamin albarka, ta tambayeni ya mukayi dashi?.
Na sanar mata yace baza'a jemai ko ina da yaraba.
Murmushi tayi mai sauti har ina jiyota. “karki damu d'iyata. Da Kansa
ma zai kaiku”.
Na amsa mata da to kawai, Dan banga alamar Galadima zai tankwaru ta cikin sauk'iba akan tafiya wanka d'innan.
***********
Tunda ya fito hadimansa keta kwasar gaisuwa damasa Yaya jiki, hannu kawai yake iya d'aga musu fus
karsa babu walwala, sarkin mota da dogaran dakan bisa yayin fita suka taso da hanzarinsu, bud'e masa mota akayi ya shiga.
Saida Sarkin Mota ya tada motar sannan yace, “ranka ya dad'e ina muka nufa?”.
Banza ya masa kamar bazai tankaba, sai zuwa
can yad'an nisa yana bud'e ido, “mu fara Shiga wajen mai martaba”.
“Angama ranka ya dad'e”. Sarkin mota ya fad'a cikeda girmamawa.
Bai fita a motarba, sarkin mota ne yafita domin nema masa iso, amma sai jakadiya tace, “ai takawa tunda safe s
uka fita shida su Masu da baraya.
Sarkin mota yazo ya sanarma Galadima, baice komaiba sai kansa daya jinjina kawai.
Daga nan basu zame ko inaba sai gidanda su Muftahu suka kai yarannan. Muftahu da kansa ya bud'e musu k'ofa suka shiga, aka bud
'ema Galadima ya fito, tafiya yake a nutse cikeda k'asaitar masu mulki da tashen k'uruciya, Muftahu ya tako a hanzarce garesa, hannu yabasa sukayi musabaha, sannan suka cigaba da tafiya cikin gidan a jere, fuskarnan babu walwala yace, “ya kuke ciki dasu?”.
.
Muftahu yad'an nisa yana bud'e masa k'ofar shiga falon dansun k'araso, “Ranka ya dad'e bamu tambayesu komaiba, Dan wannan ba Hurumin mu baneba ai”.
Galadima baice komaiba, ya zauna kujera mai zaman mutum d'aga yana d'ora k'afa d'aya kan
d'aya.
Muftahu bai zauna ba saida ya d'akko glass cup da kwalin Hollandia ya ajiye gaban Galadima.
Galadima dake danna waya yad'an d'ago ido ya kallesa ta cikin glasses, kamar zaiyi magana sai kuma yay shiru ya maida kansa ga wayar.
Gi
rgiza kai kawai Muftahu yayi, Dan yasan magana yakesonyi amma yaza6i yayi shiru daya bud'e bakin. yana tausayama Munaya wlhy, “Ranka ya dad'e su zone?”. dan yasan bai wuce abinda yake son cewa kenanba.
Ilai kuwa sai Galadima ya jinjina kai yana nun
a yatsansa d'aya alamar mutum 1 yakeso.
Nanma dai Muftahu kan ya girgiza kawai sannan ya mik'e. Mintuna uku kacal saigashi da mutum d'aya a cikinsu. har yanzu kuma idon Galadima nakan phone nashi.
Saurayi da bazai wuce shekaru 30 zuwa sama a
duniya ya durk'usa gaban Galadima kamar yanda Muftahu ya umarcesa, kwarjinin Galadima da cikar haibarsa da tsare gida duksun rikita gayen, bakinsa na rawa yace, “barka da safiya ranka ya dad'e”.
K'ala baice dashiba, kusan mintuna biyu ya ajiye w
ayar yamasa kallon tsaf sannan ya janye idonsa, kansa ya jingina da kujera ya lumshe idanu, hannayensa duk suna bisa hannun kujerar, cikin maganar nan tasa mai kama da anmasa dole yace, “wanene kai? miya kaika gangancin shiga hurumina?”.
Ba k'arami
n tsuma da birkita muryar Galadima ta saka guy d'inba, haka kawai sautin muryar Galadima dabata da r a cikin kalami ya rikita guy d'in, murya na rawa yace, “Ranka ya dad'e sunana Shazali, kuma wlhy bansan komaiba, nidai kawai anzo an bamu aikine”.
Halbi Muftahu yakai masa yana fad'in “k'arya kakeyi”.
“Wlhy da gaske nakeyi”. Shazali yafad'a cikin mak'yark'yata.
d'agowa Galadima yayi zaune sosai, yace, “kozan iya sanin wanene yabaku aikin?”.
“Bansan sunanta ba Ranka ya dad'e, amma
zan iya ganeta”.
Kallon Muftahu Galadima yayi, Muftahu daya san abinda yake nufi ya jawo laptop yana ajiyewa gaban Galadima.
Zama ya gyara, cikin kwarewa yafara sarrafa System d'in yana cizar lips kad'an-kad'an, wannan salo na yarima yana bu
rge Shazali, aransa yana jinjina mulki mai dad'i kenan, haka kawai k'aunar Galadima ta shigesa, kuma yayi alk'awarin taimakonsa cikin sauk'i insha ALLAH.......
Tunaninsa ya katse lokacin da Galadima ya turo masa laptop d'in.
Kallonsa yad'anyi D
an baisan mizaiyi da itaba. d'auke kai Galadima yayi alamar bazai yi magana ba.
Muftahu yace, “ka duba idan akwaita anan”.
Laptop d'in Shazali ya ida jawowa gabansa, hotunane suka bayyana da yawa. Muftahu yamatso yana masa zooming nasu one by o
ne.
Nuren yafito daga wani d'aki yana mik'a, da mamaki yake kallon Galadima dashima shi yake kallo, “brother kaine?”.
Kai Galadima ya girgiza masa alamar a'a.