Showing 168001 words to 171000 words out of 407268 words
gani a d'akin, an sakatane can ta saman wardrobe, yanda ko alama hankalinsa bazai kaiba, baiyi yunk'urin cirewa ba, ya d'auki kayan aikinsa ya koma parlour, dan yaga itakuma tanan a ina take?. yanama shigowa
tun'a k'ofar tsakanin bedroom da falon ya gani, baima k'arasaba ya koma ciki, kashe laptop d'in yayi ya d'auke k'aramar ball d'in ya 6oye.
Duk wannan hidimar da Galadima keyi Sauban na kwance bisa gadonsa yayi d'ai-d'ai yana kwasar barci.
Gyara
masa bargo yayi saboda tasowar hadarin farkon damina da iska tafara kad'awa sanyi ya busa. daga nan ya kashe masa fitila ya fita zuwa d'akin Munaya.
Ita harma tayi barci, tana k'ank'ame da fillo saboda sanyin hadarin dake busawa, gadon ya hau tare
da warware bargon ya lullu6a musu. dai-dai iska ta taso mai azabar k'arfi, a rikice Munaya ta juyo ta k'ank'amesa saboda tsorata.
Rik'eta yay sosai yana fad'in “uchh! Karki karyani”.
Babu shiri munaya ta bud'e idonta, tana k'ank'ame da shi tac
e, “wai miyasa bazaka ke kwana naka d'akinba ne?”.
“k miyasa time d'in da kikaje India kika gajemin d'akina?”.
Shiru tamasa bata amsaba, amma yanajin alamar murgud'a bakinta akan k'irjinsa.
“punishment ya tabbata agareki yalla6iya”.
Da sauri nace “wlhy a'a, inba hakaba zaka koma saman sofa ne, ai kaima haka kamin a d'akinka”.
“uyim Madan tsiwa, to ai nima dankar ki murk'ushemin abin cikin kwan cikin barci yasani kwantawa anan?”.
Zan bashi amsa aka kwad'a wata tsawa da
ta sakamu ruk'unk'ume juna babu shiri, sai kuma ruwa ya 6alle.
Da wannan damar Galadima yay amfani wajen canja salon kwanciyar tamu, tun ina nuna banaso har salonsa ya sakani sakin layi, (
😆
anya munaya wannan cikin naki bashine tarkon da Galadima ya d
'ana miki ba?
😜
).
Da asuba tashi nayi inata zum6ure-zum6ure, baice dani uffanba yashiga toilet ya tsarkake jikinsa. Bayan yafito nima na shiga.
Baki ya ta6e yana wani d'age gira d'aya tamkar ina kallonsa ya fice.
Saida n
asha kukana sannan nayi wankan tsarki, narasa mike sakani biyema Galadima? insha ALLAH zan d'auki mataki (
🤣
idan babu abin cikin kwan ba
😂
, nasan inhar yana nan babansa zaita samun bonus
😜
).
Bayan na idar da sallar ban koma barciba, saina gyara d'akin
nayi wanka, shirin fitarma na sake yi yau, dan baba k'arami yacemin k'arfe goma na safe zuwa 11 zasu tafi.
Kammalatawa kenan ya shigo, ko kad'an banji alamar shigowarsa ba, saida na gama fesa turare ina k'ok'arin ajiyewa na hango kamar mutum tsaye
a bayana.
Da sauri nayi azamar juyowa, dayake yana gab dani kad'an ya rage na fad'a masa a jiki, na dai samu nad'anyi baya na jingina da mirror ina tura baki.
Ko motsi baiyiba shikam, bai kuma janye idonsa daga kallona da yakeba.
Haushi
ya kamani, nima nabi jikin nawa da kallo kozanga abin da yake kallon, ganin babu wani Abu daya faru na d'ago na kuma kallonsa, “wai yalla6ai mi kake kallone haka?”.
d'an yatsansa d'aya yasaka yad'an shafi girarsa yana gyara tsayuwa, “abin cikin kwa
n mana”. ‘ya fad'a cikin basarwa’.
“ta gefensa na ra6a zan wuce ina fad'in “ai lokaci kad'an ya rage maka ka bar ganin nasa”.
Da sauri ya rik'o hannuna, na juyo muka kalli juna, mayun idanunsa ya saka cikin nawa, “kina zaton idan nabar ganinsa k
ema za'a cigaba da ganinki?”.
Guntun murmushi nayi ina janye idona daga cikin nasa, nace “kana zaton kasheni zakayi nima?”.
“cire maganar ma zato”.
Kallonsa na kuma yi, cikin yanayin da shi kansa bai ta6a zaton ina dashiba nace “saika f
ara shiri”.
Shima a dake yace “dama a shirye nake kullum”.
Na murmusa ina k'ok'arin cire hannuna daga cikin nasa, amma ya hanani damar hakan, kallonsa na kuma yi nace “ko har lokacin yayi ne?”.
Fisgoni yayi na koma da baya, ya mannani jik
in mirror d'in tare da maida hannuna baya ya rik'e, ya matseni da jikinsa, fuskarsa gab da tawa tamkar zai had'a bakinmu, yayinda idonsa ke cikin nawa, wani miskilin murmushin gefen baki yayi, yasaka yatsansa yana zagaya janbakin dake kan la66ana a hankali
, cikin muryarnan tasa mai kama da an masa dole ya fara magana cikin karsashi “ko Ubangiji yakanyi hukuncine ga bawan daya bijirema umarninsa, koda ace zubarda wannan cikin kikayi dolene saikin kuma d'aukar wani, zubar da shi na dai-dai da haihuwar yara go
ma anan gidan kafin na aikaki inda shima ya tafi” ya matsa la66ana da k'arfi, wani zafi ya ratsani saiga hawaye a kumatuna, murmushi yayi, yasaki la66an ya dangwali hawayen a d'an yatsansa, nunamin yay yana fad'in “lallai momcyn abin cikin kwan kin cancant
a 100%, amma bayan abin cikin kwanfa akwai k'annensa, please bar kuka my dear friend”. ‘ya k'are maganar da sumbatar la66ana sannan ya sakeni yaja baya.
Koda ya sakeni sainayi murmushi kawai, sannan na juya ina fuskantar mirror, foda na d'auka na
gyara fuskata, na sake saka jambaki kad'an kamar yanda na saka d'azun.
Tsayawa yay cikeda mamakin abin da nayi na ko inkula yana kallona, mi wannan yarinyar take shiryawa ne haka?.....
Kafin ya samu amsa Na juyo gareshi, fuskata d'auke da murmus
hi na ra6a zan wuce sa, bina kawai yay da kallo, naje gaban wardrobe na bud'e, alk'yabba na d'akko na sanya, sannan na d'auki handbag ina kallonsa har yanzu fuskata d'auke da murmushi.
Gira ya d'agamin shima yana wani k'asaitaccen murmushi, ya juya
ya fita batareda yakuma magana ba.
Yana fita na sauke ajiyar zuciya ina dafe k'irji, wlhy ni kad'ai nasan dukan da zuciyata takeyi, kad'an yarage ya ranfo a tsorace nake, kalamansa ne suka shiga dawomin cikin zuciyata, mi wannan yake nufine wai.....
.....?
“Shin bazaki bane?”.
Muryarsa ta daki dodon kunnena, da sauri na gyara yanayina na d'ago muka had'a ido, Ashe yana bakin k'ofar bai tafiba.
Bance komai ba na biyo bayansa.
A falon farko na iske kuyangina suna gaidashi, hannu kawa
i ya d'aga musu ya fice abinsa.
Tsayawa nayi muka gaisa, d'aya a cikinsu ta yunk'urin k'ar6ar handbag d'ina.
Na iske harya shiga mota, nima aka bud'emin na shiga, handbag d'ina ta mik'omin tana fad'in “ranki ya dad'e ana buk'atar rakkiyarmu ne?
”.
Murmushi namata, na juya na kalli Galadima danjin mizaice, kansa ya girgiza alamar a'a.
Juyawa nima nayi na girgiza mata kai, tamana addu'a tana rufe k'ofar.
Tunda muka tafi babu wanda yace uffan, yanata latsa wayarsa.
Airport muka
nufa kai tsaye.
Bayan motocin sun tsaya sarkin mota na yunk'urin fita yace “2 minutes ”.
Sarikin mota yace “to ranka ya dad'e”.
Ni ban fahimci mi suke nufiba, naga dai sarkin mota ya fita mukuma ba'a bud'e mana ba, sai kawai nakai hannu z
an bud'e.
Hannuna ya rik'o, na juyo ina kallonsa, har Yanzu idonsa nakan waya,, ajiye wayar yayi ya juyo yana fuskantata, ina yunk'urin tambayar lafiya naji la66ana cikin bakinsa.
Ya salam, na fad'a a zuciyata, saida ya shanye janbakin la66ana
tas sannan ya sakeni. yanda kukasan gunki haka na koma masa, ya buga yatsunsa biyu saitin fuskata suna bada k'arar d'as d'as yace “gargad'i, first and last dazanganshi abakinki yayin fita”.
Harya fita ban iya motsawa ba, saida aka bud'e murfin 6angar
en danake sannan na iya sauke numfashi, na kasa fahimtar damuwar guy d'innan kwata-kwata. fita nayi nima, yana tsaye yana jiran fitowata. a tare muka jera muna tafiya, yayinda dogaransa ke take mana baya. ya wani miskile fuska tamkar bashine yagama ta6arga
za ba a mota yanzun.
Mutane sai kallonmu suke, masu gulma nayi masu nunamu nayi, ni dai duk sainaji wani iri, shima tsaki yayi danya tsani kallo.
A mamaki na duk sai naga 'yan gidanmu ma a wajen, gaggaisawa muka shigayi, muka rik'e hannun juna n
ida munubiya muka k'arasa inda innarmu take, gaisheta nayi, nace “su Aiyaan fa?”.
“suna gida zasu zauna da mamanku mana”.
“kai innarmu, ya zaki barsu wajen muguwarnan, bama gara Maman fauziyya ba komu suzo wajenmu”.
Murmushi kawai innarmu
tayi, tace, “ashe bazaki canjaba Munaya?”.
6ata fuska nayi, ina fad'in “kai inna, duk canjawarnan danayi”.
Murmushi sukayi itada Munubiya. akuma dai-dai time d'in Ambulance ta shigo airport d'in, sai mota biyu a bayanta sai motar police guda d
'aya.
Gaba d'ayanmu hankalinmu saiya koma can, Galadima ya k'arasa wajen Ambulance d'in, yayinda sauran motocin biyu Sauban da Nuren baba k'arami Dady ya Shafi'u da yaa Naseer yaa hameed suka fito.
Zuwansu baifi da mintuna 15 ba aka fara kiran
sunan wad'anda zasu tashi a jirgin.
Sai kuma ma'aikatan wajen mutum uku suka iso wajen Ambulance d'in aka fara k'ok'arin fidda Abba. Hankalin jama'a da yawa ya tashi a airport d'in nan saboda tausayin Abba, mukam kuka ma wasunmu sukeyi ai, muna kallo
aka gungura gadon da aka d'oroshi har zuwa ga jirgin.
Suma su innarmu suka shiga itada baba k'arami da Sauban.
Rungume juna mukayi nida munubiya muma muna kuka.
Galadima bai fito cikin jirginba saida yaga komai ya dai-daita. yana fitowa bab
u dad'ewa jirgin ya d'aga zuwa sararin samaniya, yayinda mukuma muke binsu da addu'oin fatan alkairi da samun sauk'i.................
✍
🏼
🤥
kutt harda na gobe nayi
🙄
⛹
🏻
♀⛹
🏻
♀⛹
🏻
♀⛹
🏻
♀⛹
🏻
♀
.
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
😭🙏🏻
_*
*_typing
📲
_*
💡
*_HASKE WRITERS ASSO....._*
*_
♦
RAINA KAMA.....!!
♦
_*
_(Kaga gayya)_
*_Bilyn Abdull ce
🤙🏻
_*
~Book 2~
👉🏻
1
⃣
2
⃣
...............Maman Fauziyya tamatso ta kama hannun
mu ni da Munubiya tana lallashinmu, da fad'a mana mu bisa da addu'a, insha ALLAHU da k'afarsa zai dawo.
Ganin mun fara shirin tafiya na taka inda Galadima yake tsaye da Nuren suna magana, tun d'anzun ina lura dashi ya kafeni da idanu, yanzunma suna
maganar amma idonsa na kaina na k'araso garesu.
Nuren daketa fara'a yace, “gimbiyarmu barka da hantsi”.
Murmushi nayi sannan na gaisheshi, ya amsa yana tambayata yaya jikina?.
Nace “Alhmdllh na warke ai”.
“to ALLAH ya k'ara afuwa gim
biya”. ‘yafad'a yana matsawa gefe domin bamu waje.
Galadima dake kallona hannunsa duk biyu cikin wandon sky blue d'in shaddarsa da tsawon rigar iyakarsa rabin cinyarsa, yace, “Lafiya?”.
Dakewa nima nayi, cike da jan ajina nace “k'alau. Dan AL
LAH zanbi Munubiya please yalla6ai”.
Janye idanunsa yayi daga kaina yana fad'in “awane farashi?”.
“kamarya farashi? ciniki mukeyi?”.
Hannunsa d'aya ya fiddo daga aljihu ya shafa sajensa zuwa gemu, cikin kafeni da idanu yace “kusan haka
, kinsan rayuwar bani gishiri in baka manda akeyi yanzun”.
Cikin son tura masa haushi nace “Ai ni bana gane Hausa cikin hausa”.
“really? lallai kin fad'o kuwa, kuma saiki ce ke bahaushiyace?”.
Baki na tunzura masa saboda haushin rai
nin wayon da yake min, gasu Munubiya kuma shirin tafiya sukeyi.
“Kinsan wannan bakin kika bari na kamashi a airport d'innan....., hummm”.
Idanuna na waro, “mi kake tunanin zakayi kenan?”.
“kuma turowa saina nuna miki”. ‘yafad'a yana m
atsowa’..
Baya na matsa da sauri zuciyata na harbawa, anya kan Galadima d'aya kuwa?.
Kwafa yayi yana kallon agogon hannunsa yana k'ok'arin zaro waya daga aljihun gaban rigar datake ring.
Nikuma na hararesa a zuciyata ina fad'in mara ku
nya ai nasan zaka iya. A fili kuma nace “please yalla6ai nidai badan halina ba”.
Bai bani amsaba, sai sallamar danaji yayi wayarsa akan kunne.
Jinai kawai yace, “Harun kana inane?”.
Bansan wace amsa ya bashiba, naji yana fad'in “ok idan
ka tashi saimu had'u”. daga haka ya yanke wayar sannan ya kalleni.
“uhm mikike cewa?”
Haushi tamkar zai karni nace “please mana autan Momma”.
Murmushi yayi yana cije lips, “wlhy yarinyarnan kin gama rainani, ninema Autan?”.
“lah
nama manta ashe kaifa na tsakkiyar momma ne, karma Yaa Sauban ya jini”.
“kinsan ALLAH na damk'eki a airport d'innan saikin fad'amin dawa kike”.
Dariya nayi ina d'aga masa yatsu biyu, “karka damu yalla6ai zanyo maka tsarabar sweet and bis
cuit yeah”.
Da sauri yay yunk'urin damk'o hannuna ganin zan gudu. yana rik'owa mukaji ance “hallo”. A bayanmu.
Batareda ya saki hannuna ba duk muka waiga ni da shi.
Matashiyar budurwa fara k'al, kuma k'yak'yk'yawa masha ALLAH.
Dan
danan ya tsuke fuska, tamkar ba shine yagama murmushiba yanzun.
Nima bansan murmushi ya gushema tawa fuskarba, baiyi magana ba, sai nice nace “lafiya kuwa?”. yanda nayi maganar cikin rainin hankali yasaka yarinyar rik'e ha6a tana ta6e baki tana fad'
in “ke kuma fa?”.
Kamar zanyi magana saikuma Na shareta kawai, galadima Na kalla fuskata a cunkushe alamar fushi, d'ayan hannunsa ya d'agamin yana ta6e fuska alamar shifa babu ruwansa.
Na tura baki tareda juyawa zan bar wajen.
Hannu
na dake cikin nasa ya kuma damk'ewa da k'yau, hakan yasani dawowa baya tamkar zan fad'a jikinsa, amma nayi jarumtar tirjewa kodan jama'ar gidanmu.
Dama ajikin wasu motoci muke, sai kawai ya fisgi hannuna muka shige tsakkiyarsu ya mannani jikin mota sh
ikuma yamin rumfa. ban ankaraba naji bawan ALLAHnnan ya ha.......
🤥
.
Jikina kawai rawa yakamayi saboda tsoro, wlhy ban ta6a tunanin da gaske yake zai iya hukunta bakin nawa a airport d'inba.
Ita kanta budurwarnan idanu ta zaro waje cikin wangal
e baki.
Nuren dashi kad'ai yake saitin dazai iya ganinmu saikuma wasu tsirarun mutane dake nesa damu, wad'anda ba lallaine ma su fahimci abinda akeba, kaucewa kawai yay daga wajen yana tuntsura dariya.
'Yan gidanmu sunga lokacin da Galadima y
aja hannuna muka shige tsakkiyar motocin, amma basa hangomu. tsabar gulma irinta mamansu Yaa Hameed da Momy da Maman Safara'u sai suna shiga k'ok'arin son ganin mi mukeyi a wajen?
😱
su duk tunaninsu wata maganar banza nama budurwarnan yake shukamin rashin
mutunci Dan duk agaban idonsu tazo wajen har rik'omin hannu da yayi, dukda basa jin mi Muke fad'a Dan muna nesa dasune.
Yaa Sabi'u dabasu lura da abinda ke faruwa ba suka Shiga musu maganar INA zasuje? suzo su ajiyesu gida sufa wajen aiki zasuje.
Ina basu saurareshiba saida sukazo saitin dazasu iya ganinmu.
A tare suka zaro idanu, Baki da hanci, duk sun shiga mamakin ganin Galadima Na kissing d'ina, ai babu shirin suka koma baya zukatansu Na tukuk'i da jifanmu da kalmar 'yan iska fitsararr
u.
(
🤣
Yo wayace kuje gani? kazantar dabaka ganiba sunanta tsafta
😏😜
).
Yana Sakina kunya tasakani fad'awa k'irjinsa