Showing 111001 words to 114000 words out of 304903 words

Chapter 38 - FULANI COMPLETE

idan zan fita sai na sake yin wata”

“Wai ina tulun jiya?”

Fadime ta zare ido sosai.

“Ai da naji tana cewa ita Mayya ce sai na jefar da tulun na gudu, sai ya fashe”

Ta tsuke fuska kamar wata ts

ohuwa, Inna ta dauke kai bata sake ce mata komai ba, Fadime na ganin haka ta nufi hanyar waje da saurinta ba abun da take son gani kamar Wasim, so take ta labarsa masa abun da ya faru so kuma ta nuna masa jindadinta. Kamin ta karasa gurin har da gudunta zu

ciyarta sai wani zillo take kamar zata fito, ko gurin ruwa bata je ba ta doshi inda ta san zata ga Wasim, ta kuwa ta ki sa'a domin ta same shi a jikin dutsen tsaye yana jiranta. Nesa da shi ta aje tulun ta karasa inda yake da sauri.

“Ina kwana”

Be a

msa ta ba sai yawo yake da idonsa a fuskarta, fuskarsa dauke da murmushi zuciyarsa kuma cike da shaukin ganinta.

“Jiya ashe wannan magen Inna Amo ce kishiyar Inna, tana ta rawa tana ta ihu”

“Da gaske?”

“Wallahi kuwa na rantse da Allah”

Amsa ma

ta da yai yasa ta jidadin bashi labari har da nuna masa yadda yake tana rike ciki. Tun yana murmushi har ya fara dariya, yadda take nuna masa Amo ta yi sai tai wani irin burgeshi har yake jin kamar ya hade ta ta zauna a cikin cikinsa.

“I like you...”

Ya furta cike da shauki. Sai ta tsaya cak yana murmushin mamaki.

“Me kace? Ashe ka iya turanci?”

Ya dauke kansa yana dan murmushinsa mai kyau.

“Me kika ji na ce?”

“You say you like me!”

“Ba kiji da kyau ba, yanzu dai shikenan kin huta ai

babu mai sake miki komai”

“Amman wannan kawun nata yace na saurari sakamako na wai”

Matsawa yai kusa da ita ya ture hular kanta ta fada baya ya shafa gashin kanta.

“Babu wanda zai sake taba ki ina nan Fadime ki yarda da wannan! Ba ki cuwa ga kow

a duk wanda ya zabi cin ki to ya ci mutuwa”

Ya yi murmushin jindadi tare da mika masa hannunta.

“To taba min hannuna”

Ya kalli tafin hannun.

“Idan na taba kika ji sanyi fa”

“Shikenan na huta”

Ta fada tana zare manyan idanuwanta da suka k

arawa fuskarta da far'arta kyau. Yayi murmushi.

“Idan kuma baki ji ba fa?”

Ta yi shiru tana dariya kamar yar 4 years.

“Ni kuma ba zan yarda ba”

Ya fada yana daga mata gira idonsa cikin nata kamar zai cinye ta.

IYA POV.

Mamakin karfin

Halin yarta Zainab ya hana ta sukuni, sam batai zaton yadda ta sakar mata ciwon kai da baya zata iya tafiyar nan ba.

“Idan kin san wata baki san wata ba”

Ta mike tsaye ta daga carpet dinta ta walware kurwarta ta jefata sama sai abu ya tashi kamar t

antaba yai saman dakin kamin ya bat ya bata. Sannan ta nufi gurin da take aje kayanta na tsafi ta dauko tukunyarta ta kai bakinta jiki tai magana ta kara tukunyar a kunnenta, sannan maida ta aje ta nufi karkashin gadonta ta dauko wata kwarya ta fiddo wata

karamar wuka, ta maida kwaryar ta dawo gurin carpet dinta ta janye dorowar dake sama ta daga carpet din ta dauko kurwar Auwal ta nufi bandaki da ita, sai davta rufe bandakin sannan ta warware zaren jikin sai ga wata yar tsoka mai kamar lakka, kafarta ta da

ga ta saka tsokar a kasa, a take tsokar ta zama zakara, irin marar lafiyar rakazan nan da basu da kuzari sosai kafafuwansa ta danne ta saita wukar saitin wuyansa ta yanka sai jini.

“Sai ki dawo da hujja!....”

Ta furta cikin bacin rai tana jin wani i

rin bakinciki na tafiyar da Hajiya Karama tai.

HAJIYA KARAMA (ZAINAB) POV

Cikin rashin kuzari ta gama shirinta, sakon da Auwal ya turo mata cewar baya jindadi ya tayar mata da hankali sosai, har take jin kamar ta koma Yola. Tana zaune a dakin kir

an Shattima ya shigo wayarta. Kamar mai jira sai tai saurin picking.

“Hello”

Yana jin muryarta ya san bata cikin walwala.

“Hey Hajiya Karama Lafiya dai?”

“Wallahi Auwal ne ya turo sako wai ba ya jin dadi sosai, kuma ina ta kira be daga ba, so

ina ta tunanin ko na koma ne”

“No pls har kin riga kin je, ki dauri kawai zuwan na zama na banza, ai ba zaki dade ba right?”

“Eh da naje na dauko hotunan maybe gobe ma na dawo”

“To zai fi da ace ki dawo baki yi komai ba, ko kin dawo ai ba warkar

da shi zaki yi ba, police din da zasu raka ki suna waje suna jiranki sun kira ni yanzu”

“Okay thank Youu”

Ta sauke wayar zuciyarta na raya mata wani abu marar dadi da bata san minene ba, a rayuwarta bata taba samun namijin ta dake so a dabi'a da mu'a

mala ba kamar Auwal komai nasa ya mata, natsuwarsa kudinsa kyaunsa da komai ma, ya kwanta mata a rai sosai b kamar sauran mzan da idan ta ji tana sonsu yau ba gobe ta ji bata so ba. Haka nan ta mike tsaye ba dan ta so ba sai dan maganar da Shattima yai mat

a ta dauki jakar kayan aikinta ta fice daga dakin, sai da ta shiga tai ma Hajiyar gidan sallama sannan ta fito harabar gidan inda ta hango police din su biyu tsaye jikin wata 406 suna jiranta. Karasawa tai suka gaisa sannan dayan ya karbi jakarta ya saka a

back seat ita ma ta shiga ya rufe motar ya koma gaba, ya tashi motar aka bude musu gate. Kamin su kama hanya ta fito da wayarta aikawa da Auwal sako.

“Ina ta kira baka picking how are you feeling now? Get well soon pls i love you...”

Tana aika sako

n idonta ya cika da hawaye for no reason, sai ta maida dubanta gurin titi yana sauke numfashi a hankali.

Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Mai

fata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, cicci

bi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai a

bundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number  09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.

Address: Nasarawa Samaru Area gurin

masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.

27

*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 0314795884 Abubakar Hadiza Gt bank, then send the evidence to 08036126660*

FADIME POV.

Sai da ta cika tulun ya dorata sannan ta

kalleshi tana murmushi.

“Na gode”

Murmushi yai mata as respond yana ta kallonta har ta fara tafiya, tana yi tana gaigensa sai murmushi yake mata har ta daina hangosa, wani kalar dadi take ji tun da ya fada mata babu wanda ya isa ya taba ta yana ray

e ya bata lasisin yin ma kowa yadda take so kenan. Hango mota fake a kofar gidansu na kara da police biyu yasa ta tsaya cak sai kuma ta dan koma baya ta boya, a tunanin ko Amo ce ta dauko mata police din, domin ta manta da zancen da tai da Xainab, har sai

da ta hangota.

“Oh ashe ita ce”

Ta fada tana washe hakora, abun ka da mutumen kauye yayi arba da n birni, sosai ta cira kafa ta karasa kusa da motar yana kallon Zainab baki har kunne.

“Ke ce...!”

Zainab ta mata wani kallo from head to toe, sa

i wani kallon zanar take kamar mai kyankyami.

“Eh”

Ta amsa kamar wacce bata son magana.

“Ina zuwa”

Fadime ta fada sannan ta shiga cikin gidan da sauri, tsakanin sauke tulun kanta da labartawa Inna abun da ya kawo Zainab ba zaka iya fadar wand

a ya riga wani ba. Mamaki ne ya cika Inna ta san Fadime ba dai wauta ba kam, in ba shi ba daga haduwa da mace a birni ki fada mata inda zata same ki bayan baki san ta ba baki san inda ta fito ba.

“Kin san idan Bappan ki yaji sai ya miki doka ko? Irin w

annan shisshigin ya rabaki da shi Fulani amman baki jin magana”

“Ai ba zai ji ba, ba zaki fada ba, kuma fa ita daukar hoto kawai zata yi”

Fadime ta fada tan dafa Inna kamin Inna tace komai Zainab tai sallama ta shigo cikin gidan. Inna da Fadime suka

hada baki gurin amsa mata, cikin karamci da girmamawa irin n Fulani Inna ta shiga bukkatarta ta dauko mata sabuwar tabarmarta ta shimfida ma, Zainab ba adan ta so ba ta zauna domin har ga Allah kyankyaminsu take.

“Sannu baiwar Allah”

Cewar Inna tana

aje mata kwanon kokon data dama.

“Yauwa ya gida ya aiki?”

“Fatar kun iso lafiya”

“Alhamdulillah, am sunana Zainab ni photographer ce ma'a mai daukar hoto, ina daukar hoton duk wani abu da na san zai kawo min cigaba a sana'a ta, da kuma abun da za

i kawo min daukaka, wannan shi ne katin shaida ta”

Ta mikawa Inna id card dinta, cikin hanzari Fulani ta kai hannu ta karba ta soma karantawa.

“Kamin mu shigo nan sai da na fara biyawa gurin mai garin garin nan na yi magana da shi sannan na karaso n

an, mun hadu da wannan yarinyar a Katsina few days back ta fada min gidansu da yadda zan same ta zata min jagora na yi aikina, ba a nan har a garin Garuk...”

“Garuk?”

Inna ta fada tana dafa kirjinta. Cikin hanzari Fadime ta kashewa Zainab ido daya ta

na mata alama da tai shiru.

“Aa b ni zan kai ta can ba fa, ni wa na sani a can, ita tace zata je tare da police ko?”

“Eh akwai wadanda za su min jagora zuwa can, a nan zan dauki hotuna ne kawai”

Fadime ta mike tsaye da sauri ta nufi gurin garken

shanunsu.

“To zo ki fara”

Zainab ta mike tsaye ta nufi kofar fita, sai da ta fice sannan Inna ta kira Fadime tana mata gargadi.

“Ke wa kika sani a garin Garuk? Kin san yadda ake fadin garin nan ko? Fadime ki kama kanki ban son janye-janye”

“B

a ni zan kaita ba, ni ma fa tsoron garin nake, ai ban je ba”

“Na dai fada miki”

“Tau”

Ta amsa da baki, zuciyarta kuma cike da son zuwa daman tana neman dalilin zuwa garin. Shigowar Zainab yasa Inna ta mike tsaye ta koma bukkarta, Fadime kuma ta ts

aya jikin shannun har sai da Zainab ta gama gyara camera ta soma daukar hoto da ma gidan gaba daya. Suna fitowa waje abun ka da mutane kauye sai aka musu taro ana ta kallonsu, tun daga kan gidaje har gonaki sai da Zainab ta dauka, ba laifi garin ya burgeta

ita kanta ba zata iya shaidar when last taga inda ake gidajen zana kamar a nan ba. Sai da ta gama sannan ta janyo Fadime gefe tana tambayarta.

“Yanzu ya za'ayi muje garin?”

“Bari naje ma fara dubawa idan yana nan”

“Okay karki dade”

Da sauri F

adime ta sace kafa a cikin taron mutane ta zagaya zuwa inda zata ga Wasim, sai da taje ta duba ta dan jira na lokaci bata ganshi ba, ta dawo ta sanar mata, ko kadan Zainab bata jidadin hakan ba domin ta kwallafawa ranta zuwa garin, domin hotunan can da za

su dauka zai fi daukar hankali fiye da na garinsu Fadime, ita kanta a yadda aka bata labarin mutane tana tsoron zuwa garin, ba dan tana neman suna da kuma daukaka ba babu abun da zai sakata tai wannan kasadar.

A garin da wuni har yamma after every one ho

ur sai Fadime taje ta duba ko zata ga Wasim amman shiru, duk yadda Inna ta so Zainab ta ci abincinta bata ci ba, ita wai kyankyami take, sai police din aka bawa ita kuma aka siyo mata biscuits da lemun roba ta sha. Sai da yamma lis Fadime ta koma dajin tun

kan ta karasa ta ji busarsa saita dawo da gudunta ta sanarwa Zainab.

“Ya zo, na ji busarsa”

“Da gaske?”

Zainab ta tambaya gabanta na dan faduwa domin har ga Allah tsoro take ji kawai karfin hali ne irin na

ɗ

an maye.

“Amman yanzu zan fadawa I

nna cewar zan rakaki rijiya mai gaba dubu ki dauki hoto, sai ki sa police din nan su kori yaran nan kar su bi mu”

“Okay”

Ta amsa mata tana gyada kai, domin da kamar rada suke maganar dan kar Inna ta ji. Sai Fadime ta kalli Inna dake wanke-wanke tace.

“Inna wai zan rakata rijiya mai gaba dubu ta dauki hoto”

Inna ta yi ma Fadime wani wawan kallo ta shiga mata fada da yaren fulatanci.

“Fulani wai baki da hankali, taya zaki je rijiya mai gaba dubu da yamma haka? So kike ki kwaso wani abun kuma”

A maimakon Fulani ta maida mata da yaren sai tai da hausa saboda Zainab ta ji.

“Ai ba zuwa zan yi kusa da rijiyar ba, nuna mata kawai zan yi n dawo”

“Dan Allah ki taimaka min, shine kawai abun da ya rage min, sai n a koma in ya so gobe sai na daw

o naje can garin Garuk din”

Zainab ta fada da siffar magiya. Sai Fadime ta zaro ido kamar gaske.

“Ahaa har da can zaki je? Ni tsoro nake ji”

“Ba da ke zanje ba, ba man zan biyo ta nan ba, yanzu dai muje ki rakani na dauki hoton”

Fadime ta kall

i Inna da ta tsayar da wanke wanke da take tana kallonta.

“Inna na raka ta? Ba zan matsa kusa da rijiyar ba na miki alkawari”

Ba kasafai Fadime take requesting abu a gurin Inna ta kasa mata ba, ba dan komai ba sai dan tana son ta sosai da kuma ganin

ita kadai ta rage mata a duniya.

“Karki dade”

“Tau”

Fadime ta amsa tana washe baki, Zainab ta mike tsaye da sauri suka fita. Ko da suka fito ma babu mutane a waje sai police din dake zaune karkashin wata bushiyar dogon yaro, kai tsaye Zainab ta

nufi inda suke ta sanar musu inda zata je tare da Fadime sannan ta bi bayan Fadime dake tafiya. Hanyar da zata ta sadasu da rijiyar Fadime ta bi sai da su kai nisa sannan ta karya kwana ta dauki hanyar da zata sadata ta bakin dutsen. Suna tafe tana tunanin

abun da Wasim ya fada mata dazun, daman abun ya tsaya mata a rai.

“Wai idan mutum yace maka i like you yana nufin so kenan?”

Ta tambayi Zainab tana kallonta, a maimakon Zainab ta amsa mata sai tai mata banza, ba dan bata ji ta ba sai dan tana ganin

Fadime ba ajinta ba ce da zata tsaya tana magana da ita, ba dan ma tana neman abu a gurinta ba da ko kallo bata isheta ba. Banza da Zainab tai mata sai yasa ta ji ba dadi sai dai bata nuna ba bata kuma sake ce mata komai ba har suka nisa cikin dajin. Busa

r sarewar Wasim ne abun da ya fara sauka a kunnuwan Zainab, daman Fadime ta saba da jin busar b tun yau ba, ita kam a gurinta ba bakon abu ne ba, wani irin natsuwa da shauki ne suka ziyarci Zainab, busar sarewar irin busar nan ce mai shiga zuciya da jini t

a kwantar da hankali mai saurarenta, irin busar dake dacewa da ko wane kalar yanayi, a take ta ji ta kagara tai arba da mai busar, a rayuwarta bata taba arba sa wani abu mai burgewa da daukar hankali kamar haka ba, indai haka al'adar mutanen garin take tab

bas zata burge kowa.

“Wow.... ”

Ta furta jin yadda suke kara dorar inda busar ke fitowa, ita kuma tana jindadin busar na karuwa a kunnenta, babu tsoron komai take ta ratsawa cikin gonar masarar tana ta son arba da mai busar. Fadime na gaba Zainab na

binta a baya har suka haura saman dutsen, zaune yake ya basu baya ya saka sarewarsa a gaba sai busa yake, Fadime ta taka har kusa da shi sai ya mike tsaye ya juyo yana murmushi.

Wani irin faduwa gaban Zainab yai kwarjininsa da haibarsa suka tsaya mata

cak a zuciya, ta saba ganin maza babu riga a jikinsu, gaisa da namiji taba jikinsa ko zama kusa da shi duk ba bakon abu bane a gurinta, amman a yau tana jin ta wata iri ta dabam ganin Wasim da irin kirar da ba ko wane namiji ke samu ba, komai na fatarsa J

ikinsa a jere yake, fatar jikinsa jata ba kamar ita b da take fara fol, ga jiknsa all his muscle ya fito gwanin sha'awa, wani abun daya kara masa kyau walkin dake daure a kugunsa ko ba komai ya dabbaka al'adarsa, ga kuma kyau fuska a dogon hanci da fararen

idanuwa da suka kara masa kwarji da haiba.

“Wow....”

Wannan karon a ranta a furta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login