Showing 294001 words to 297000 words out of 304903 words
da
kasala, sai ya saka hannunsa ya dauke ta cak ya shiga da ita bandakin ya kunna fanfan ya saka ruwa ya wanke mata fuskarta sai bachin ya wartsake. Sumbatar kumatunka yai ya ja zirin hancinta.
“Baby ki yi alwala kai mu yi lattin sallah”
“To”
Ta ams
a tana kallonsa ta madubi, sai sake sumbatarta sannan ya fice, binsa tai da kallo sai da ya fice tai dariya.
“Wallahi aure yana da dadi, da a gida ne Bappa zai ce tashi tashi.. Ko ya tsaula min carbi kara ma Inna tana lallaba ni amman shi Shattima dauk
o ni yai ya kawo bandaki ya wanke min fuska, bawan Allah gaskiya yana so na sosai”
Ta fada tana jin wani dadi a ranta.
“A yanzu Bappa sai ya ga wanda zai tsaula wa carbin sai yayi marnarina ma”
Sai da ta fara wanke bakinta sannan tai alwalar ta fi
to. Da kansa ya saka mata hijabi sannan suka soma sallah, bayan sun sallame ta mike tsaye ta durkusa tana masa ina kwana.
“Lafiya kalau, an tashi lafiya”
Ta amsa tana dariya kamar yadda yake domin ta ji abun wani dabam, zaunar da ita yai kusa da shi
yana azkar ita kuma ya mika mata wayarsa dake da copy alqur'ane a ciki tana tilawa, sai da rana ta fara fitowa sannan ya karbi wayar ya kwantar da ita a cinyarsa ta soma bachi shi kuma ya shiga karatun alqur'ane.
Ba laifi yau ma mutane sun yi zuwa gida
n ciki har da Kausar da Rima da Nana da kawayensu, sai kuma sauran yan'uwan da ba su samu zuwa ba, a yau ma ta wuni tana karbar baki kowa sai yabawa yake da ita, domin ta yi abun kai ta natsu kamar ba ita ba, wadanda ake nuna mata a matsayin yan'uwan Ammy
ko Mai Martaba kawai take gaisarwa, domin bata manta hudubar Hajiya Maryam ba, karku so ganin yadda ta rika sakewa da Mama Fulani kamar daman can ta santa ko sun saba, har da su tambayar Ataa da Aliyu da Muhseen.
“Sun zo daurin aure amman ba tsaya ba s
uka tafi”
Mama Fulani ta amsa mata, sannan ita ma ta shiga yi mata nata karatun na yadda zata zauna da kowa. Ba kamar jiya ba yau kam tun da yamma kowa ya watse sai dai ta yi sa'a Shattima ya shigo gidan tun kamin ayi magariba, bakin kofar falon ya tsay
a yana kallon yadda ta sha ado doguwar rigar shadda.
“Zo ki tarbe ni mana”
Ta yi dariya, sannan ta taso ya ware mata hannayensa sai ta zo da gudu tana masa ayoyo ta rumgume shi sai ya daga ta sama.
“Look at you Baby kin yi kyau”
Ta yi dariya d
omin ita kanta ta san ta yi kyau, be sauke ta ba har sai da ya tsotsi bakinta, sannan ya riga hannunta suka zauna ya rumgume ta kamar zai saka ta cikinsa.
“Yau kam ba zancen rantsuwa ba zan cuci kaina ba”
“Ni kuma ba zan yi bachi ba”
Yayi murmush
i ya ciro wayarsa.
“Bari na kira Bappa mu gaisa ko?”
Ta daga masa kai da sauri.
“Eh dan Allah”
In few minutes ya kira Bappa suka gaisa sannan ya bata wayar ita ta gaisa da shi sai wani zumudi take kamar zata shige cikin wayar.
After sun ci a
binci sun yi komai sukai shirin bachi, sai dai wannan karon zaunawa yai a falo suna kallon tv kamin ya kashe komai ganin ta fara hamma suka nufi dakinta.
Kwanciya tai kamar jiya tana sauraren yadda ya fara taba ta, sai ta tashi tana bashi rantsuwa.
“Aa ba zan rantse ba, ai na fada miki ki daina saka ki rantsuwa ko?”
Sai tai narai narai da ido tana kallonsa, tashi yai zaune ya matsa kusa da ita sosai yana mata wasa a hankali yana kissing dinta, ta yi ta kokarin hana shi ya ki hanuwa gashi tana jin
sakon yana ratsata tana jin wani yanayi mai dadi, sai da ya tabbatar ta fara sakar masa jikinsa sannan ya kashe lamp din ya kwantar da ita sai yai firgigit ta tashi.
“Ni dai gaskiya yan iska suke wannan abun ba da mutanen kirki ba, Inna ta taba fada mi
n duk wanda ya tattaba ni na masa ihu”
“Yes a waje take nufi ba da gidan aure ba, wannan abun ai shi ake kira da aure, kuma na kin ce kina son yan biyu ba?”
“Eh”
“To ki daina min musu, idan ba haka ba yan biyu ba za su samu ba”
Shiruuuu tai tan
a ta sauraren yadda yake aika mata da sakwanni, cikin hikima da gwarewa, hakan yasa ta saki jikinta sosai tana jindadin yadda bakinsa da hannayensa suke ratsa ko'ina na jikinta. A tunaninta iya haka za a tsaya sai ta kara sakin jiki tana jin komai zamzam.
Sai da ya gama aika mata da sakwannin sannan ya isar da kansa gareta. A lokacin ne ta fara kiran Allah tana rikonsa, shi kansa da farko ya ji yadda gurin yake sai da sanin halinta yasa be saurara mata ba, domin ya san idan ya barta gobe ba zata yarda ba, k
ara ma idan zafin ne ta ji gaba daya tun a yanzu.
“Wayyo mutuwa, Bappa kai, Inna, Wayyo na na bari dan Allah kai hakuri, Ammy Nana ke Shattima... Na fasa auren Wallahi na fasa”
Haka ta rika kiran sunayen mutanen ciki har da na shi, domin azaba ta sak
a ta manta a tare da shi take, shi kam be jinta balle ya tausaya mata, abun ka da an dade ba a hadu ba kuma gashi yar gidan Mai fata ta gyara ta, hakan yasa be ji ciwo da yagar da take masa ba balle ihunta.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da
suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallaka
u sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na
jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 081693114
10, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
67
*Khadeeja Candy*
*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to
2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
kwata kwata a rayuwarta bata taba ganin azzalumin mutun irin Shattima ba, babu kalar kuka da bata masa ba, babu kalar rokon da bata masa ba amman be saurara mata ba sai
da ya ji ya samu natsuwa sannan ya dawo hayyacinsa, saurin shiga yai bandaki ya hada ruwan zafi ya zo ya dauke ta sai wani sankarewa take kamar mai aljanu yana saka ta cikin ruwan zafin ta kwarara masa ihu, sai ya rumgume ta yana jin wani irin kaunarta da
tausayinta ya rufe shi.
“Sorry Baby I'm sorry, yanzu kin zama cikakkiyar mace”
Bata dai ce masa komai ba sai kuka take, tana ganin jini ta kara rudewa ta fashe da kuka tana girgiza tana mamakin rashin imani irin nasa, sai yanzu ta gane dalilin Inna
ta dace duk wanda ya taba ta tai masa ihu ashe ta san zafi ake ji shiyasa take kokarin kareta.
“Yadda kike wankan haila haka zaki yi wannan, sai dai niya ta banbanta ki kulla niya a ranki cewar zaki yi wankan janaba okay Baby”
“Ba baby ba babalo beb
alo”
Ta fashe da kuka tana jin wani irin haushinsa, sai ya kyalkyale da dariya kamar ba dare ba, ya sumbance ta.
“Wallahi ina sonki yarinyar nan”
Daker da sudin goshi tai wankan sannan ya nadota cikin tawul kamar wata baby ya zo ya sauke ta tsaye
ya canja bedsheet din kana ya kwantar da ita ya lullubeta, shi kuma ya koma yai wankan ya fito ya kwanta bayanta ya rumgume abunsa yana jin sonta har kasan zuciyarsa.
Da asuba ma daker ya tashe ta tai sallah, sai kuka take masa tana fadin zafi zafi a
dayan bangaren kuma zuciyarta ta cika da mugun tsoronsa, abubuwan da suka faru suka zo mata kamar a mafarki.
“Kuma ban ce ki fadawa kowa ba”
“Wannan abun ya fi karfin a fada wannan abun babba ne, dan Allah karka sake min dan Allah”
Wani irin kuk
a take mai ban tausayi tana rokonsa, sai ya kara jin tausayinta ya kama shi, ya jata jikinsa ya rumgume yana bata hakuri.
Bata wani ci abuncin da aka aiko musu ba, sai ruwan tea da ya hada mata kawai ta sha, haka ya zauna yana gasa mata jiki yana saka ta
tana dan takawa gudun kar ta tona masa asiri, be bar gidan ba sai azahar shi ma dan mutane sun fara zuwa ne, duk wanda ya ganta zai san ta sha kuka domin fuskarta da idonta ya nuna, sai dai bata labartawa kowa komai ba, daman ba sanin mutanen tai ba duk y
an'uwan Shattima ne.
Kamar jiya yau ma da wuri ya dawo, tana jin motsinsa gabanta ya fadi sai ta fara hawaye, zuwa yai kusa da ita ya zauna yana share mata hawayen.
“Minene na kuka kuma?”
“Yau ma zaka yi?”
Ya girgiza mata kai alamar aa ba dan b
aya bukata ba sai dan yana tausayinta.
“Aa”
“Rantse”
“Ba zan rantse ba amman idan na ce aa ina nufin aa”
Ya kwantar da kanta jikinsa wasu hawayen na sauko mata. Bata yarda da gaske yake ba har sai da ta ga sun kwanta salun alun be mata komai b
a har gari ya waye, sannan ta dan samu sallama har ta sake jiki ta ci abu mai dan nauyi da safe, tissue yaja ya goge mata bakinta yana gyara mata zaman a saman cinyarsa.
“Yar gidan Bappa, raguwa sai baki, kin iya kiran Bappa da Inna ko?”
Murmushi ta
i ta rufe fuskarta da kirjinsa tana jin kunyarsa. Sai ya shafa bayanta yana murmushin.
“I love you”
Ya rada mata yana kara rumgume ta, sai ranar ya samu wuni da ita tun safe har dare domin babu wanda ya ziyarce su a ranar, wunin ranar duk a jikinsa t
a wuni, be ya yarda ta zama nesa da shi yana mata haka ne saboda ta saba. Da sannu kuma abun ya fara bin jikinta within a week ya kai idan zata zauna sai dai a saman jikinsa ko kusa da shi, haka a gurin bachi sai ya rumgumeta ya mata kira'a sannan take bac
hi, 3 days after ya sake taba ta a nan ma ta masa kuka sai dai ba irin na wacan karon ba domin ta ji zafin ya ragu sama da na farkon da ta ji kamar zai cire mata rai, haka ya rika binta after 3 days yake taba ta saboda ya samu ta sake da shi.
The first
gift da ya fara mata a gidan shine ya siya mata waya da sabon line ya saka mata number Bappa da Inna da ita na take da waya a yanzu tana gaisawa da su, ya saka mata number Nana da Ammy da duk wani wanda yake ganin ya dace tai hula da shi, sannan yai mata
downloading games kala kala da littafan musulunci yana koya mata abubuwan da bata sani ba, a dole yake cilasta yin azkar da safe har ya soma zame mata jiki idan tai ta gama sai ta kwanta a cinyarsa tana sauraren karatunsa.
Sai da tai month a gidan ko r
uwan tea bata taba dafawa ba komai yi mata ake, hadimai ke zuwa suna wanke komai su gyara gidan a saka turare, abinci kuma kullum daga masarauta ake kawo musu, two da cika wata daya Shattima ya dauke ta suka tafi Masarautar ta gaishe da Ammy da Mai Martaba
, Nasiha sosai Ammy tai mata haka ma Mai Martaba, a nan Ammy ta sanar da ita cewar daga gobe ba za a sake aika musu da abinci daga nasarautar ba.
“Ke zaki rika yi da kanki, na san zaki ji wuya amman ki daure a haka har ki saba, karki taba yarda mai aik
i ko hadimai su zama su ne za su rika dafa abincin mijinki, kuma karki yarda Mijinki ya rika cin abinci a waje sai idan ta kama dole babu yadda zaki yi, kuma ladabi da biyayya rike su, ki rike aure da kyau domin Annabi yace macen da ta tsare farjinta ta ba
utawa ubangijinta kuma ta bi mijinta to wannan matar ta ma shiga aljanna, ai kina son aljanna ko?”
Ta daga kai tana jin nauyin Ammy sosai.
“Sannan ki rike kamshi, ki samu turare kaloli ki hade a guri daya ta yadda zai zama kamshi zai fito wani kala
na dabam da ba kowa zai gane wani kalar turare kika saka ba, ki rika amfani da shi ya zama da shi mijinki zai gane ki, ko wane guri ya tafi idan ya ji kamshin turaren ke zaki fado masa a rai, turare yana da fa'ida sosai a gurin ma'aurata, ko da yaushe ki k
asance a cikin tsafta da kamshi”
“To Ammy”
Ammy ta hada wasu turarunka ta bata tace tai amfanin da su, sai goma suka baro gidan a mota yake mata albishir din cewa jibi za su tafi su gaishe da su Bappa, tsabar murna bata san lokacin da ta rumgume shi
ba.
Washe gari suka shiga katuwar super maket suka si ma Inna da Bappa siyayya kala kala, ita ya siya mata chocolate domin ta gaji da kazar da yake siyo mata kullum da dare bayan wanda ake kawowa a soye daga masarauta, a yanzu bata ma son jin warin nam
a duk ya fita ranta. Siyaya sukai mai yawa suka dawo da ita gida, hadiman da aka aje mata a gidan Shattima ya saka suka gyara komai suka saka a jaka, ita kuma ta shiga ciki tai wanka, ta fito ta shirya cikin wando da riga English wears, kayan su karbe ta s
osai dan man leben da ta shafa ya kara mata kyau ta saka ma gashinta ribbom sai ta fito kamar wata balaraba.
“Woooo wow look at my girl”
Ta yi murmushi tana kallonsa ta cikin madubi har ya karaso kusa da ita ya rumgumeta ta baya yai kissing dinta.
“Kin yi kyau”
“Na gode”
Ta fada tana dariya.
“Two days din nan jikinki da dan zafi”
“Eh nima ina ji, amman bana jin zazzabin komai”
“Yeah canjin yanayi ne?”
“Saboda ana sanyi yanzu?”
“No saboda na yi ajiya a cikinki”
Ta dan wara
ido domin bata fahimta ba.
“Ajiya kuma? Mayu fa suke haka?”
Yayi dariya ya sumbanci kumatunta tare da kai hannu ya shafa cikin.
“I mean you're I'm pregnant....”
Ta ji wani shock da sauri ta juyo ta kalleshi.
“Ba da gaske ba? Miyasa ban yi
amai ba ban yi ciwo ba ban yi komai ba”
“Zaki yi soon, ai ko wane ciki da yadda yake zuwa”
“Ya kai ka sani?”
Ya kai goshinta kan nata yana goga mata hancinsa.
“Ni fa likita ne, ke ba ki ji canji a jikinki ba? Ba ki daina son wasu abubuwan da k
ike so ba? Tun da kika zo gidan nan kin yi period? Kuma ga girarki nan ta layin kasa yayi fari sosai ko dai haila ko ciki, ni kuma a san ciki ne hannunki da halshenkin ma sun nuna, kuma ke ai baki son cin abinci amman yanzu kina ci sosai”
Ya fada mata c
ikin rada sannan ya mikar da ita tsaye ya duka ya bude cikin yai sumbance a cikin.
“Idan kin gama ki sauko mu ci abinci”
Ya fada mata sautin kunnenta sannan ya murza yatsun hannunta ya fice yana mata murmushi, juyawa tai ta kalli madubin dake bayanta
ta bude cikin tana kallo ta madubi.
“Kenan yanzu dandan yana ciki?”
Ta shafa cikin tana ta mamaki, sai kuma tai murmushi tana jin mugun dadi. Tana tsaye a gaban madubin tana kallon cikin har ya sake dawowa dakin, zuwa yai bayanta ya tsaya yana kall
onta ta cikin madubin ya saka hannunsa yana zirya da shi a fuskarta.
“Matata ta kusa zama uwa”
Sai ra rufe ido tana dariya ta juyo ta saka kanta cikin kirjinsa.
“I can't wait...! To be a father again Allah yasa twins ne ko triple”
Ta dago ta
kalleshi.
“Kai har uku? Akwai wuya ai”
“Ai sauki Allah yake sakawa bawayinsa”
Ya sumbance ta sannan ya kama hannunta suka fito, da kansa ya ja kujera ya zauna sannan ya zaunar da ita samansa ya shiga zuba abinci yana bata tana ci idan zata hade s
ai tai a hankali wai kar ta ji ma cikin ciwo.
Washe gari ta farka da wuri ta shiga kitchen tana kokarin kunna gas din da ya nuna mata yadda zata yi amfani da shi tun kwana uku da suka wuce, ta kunna lafiya lafiya gurin dora ruwan ya zama rigima wai tan
a jin tsoro saboda ya fada mata a wasa da gas zai iya illata mutum, tana haka ya shigo ya same ta sai ya karba ya dora ya sa