Showing 114001 words to 117000 words out of 304903 words

Chapter 39 - FULANI COMPLETE

tana ta kallonsa irin kallon nan na burgewa. Shi kam kallo daya yai mata ya dauke kansa ya maida hankalinsa gurin Fadime.

“Tun dazun nake ta zuwa ban ganka ba, wa

nnan matar tana daukar hoto ne kuma tana zon zuwa garin ku na fada mata zaka kai ta”

A take murmushin dake fuskarsa ya gushe, ya saka hannunsa biyu ya dafa kafadar Fadime.

“ A garin mu ba a yarda da duk wani abu na cigaban zamani ba, kamar waya cama

ra da sauransu, kuma ba kasafai ake karbar baki ba sai da wani dalili, idan nace zan kai ku zaki jefa ni a matsala”

Fadime ta turo baki ta bata fuska.

“Ni dai n riga na ce mata zaka kaita fa...”

Bakinsa ya cikawa iska ya busar ya maida dubansa gu

rin Zainab, matsowa tai kusa da shi ta mika masa hannunta ba tare da tunanin komai ba.

“Hi sunana Zainab...”

Kallon hannunta yai kamin ya kalli fuskarta, sannan ya mika mata nashi hannun yana kallon cikin idonta, wanda hakan be yi ma Fadime dadi ba

sai ta ji wani iri zuciyarta ta sosu.

“Ke jinin Iya ce...”

Wani irin dauke numfashi Zainab tai tana kallon Wasim idonta kamar za su fito, tambayarta yake ko kuma fada mata yake? Tsoro ne ya kamata.

“Ka santa ne...?”

Ta tambaya murya na rawa, b

e bata amsa ba yanje hannunsa yana kallon Fadime data kara bata fuska saboda ya gaisa da Zainab, shi kuma a zatonsa saboda yace ba zai kai su ba ne.

“Shikenan...”

Sai kuma yai shuru yana nazari. Zainab kam mamaki ya kusa kasheta, wata kila ya sani ne

saboda shi matsafi ne ai zai iya karantar komai a tare da ita, sai a lokacin ta kara gasgata abun da ake fada a game da mutanen garin.

“Zan kai ku amman ba yau ba, ko kuma na tafi da ita kawai ke ki zauna”

Ya fada yana kallon Fadime sai ta makkale

kafada kamar wata yarinya.

“Aa ni ma ina son na ga garin ai”

Zainab ta dora da.

“Ni ma yau kawai na ke da dama, gobe zan koma garin mu”

“Ina ne garinku?”

Fadime ta tambaya sai Wasim ya amsa mata.

“Yola”

“Eh Yola...”

Zainab ta mai

maita cikin tsananin mamaki.

“Ka san garin ne?”

Nan ma be ce mata komai ba ya rika fuskar Fadime dake ta mamaki ace tun daga kasar Yola ta zo nan dan kawai daukar hoto.

“Komai aka baki karki ci, ki min alkawari ko minene aka baki ba zaki ci ba?”

“Na yi”

Ta fada tana daga hannu.

“Ko da nama ne”

Ta bude baki tana yar dariya.

“Kai har da Nama?”

“Eh”

Ya amsa mata da fuskar dake nuna ba da wasa yake ba. Sai tai yar siririyar dariya ta kawar da kai.

“Tau”

“Ni fa...?”

Za

inab ta tambaya ganin ita be ce mata komai ba.

“Ki ci”

Ya amsa mata ba tare da ya kalleta ba, yana cigaba da kallon Fadime ya ce

“Zan je na samo muku tufafin da za ku canja”

“Har sai mun canja tufafi? Ni gaskiya tsoro nake ji ko dai mu bar shi

, Inna ma bata san zan je ba”

Fadime ta fada da iyakar gaskiyarta domin tsoron ya fara ratsata tunawa da gargadin da Inna tai mata. Zainab ta fisgota da karfi.

“Wallahi baki iya ba, sai da muka samu dama zaki ce a fasa...”

Bata karasa ba, Wasim y

a daka mata tsawa yana nunata da yatsa.

“Karki sake...”

Shan jinin jikinta tai ta make a gurin kamar babu mutum domin b karamin razana tai ba.

FALMATA POV.

Babu wanda ya san abun da ya samu goshinta har sai da garin Allah ya waye, gani

n Baba n tsaye yasa Tumba ta nuna damuwarta kamar gaske.

“Ke miya samu goshinki?”

Ta tambaya cikin daga murya da nuna tashin hankali kamar da gaske ta damu.

“A gidan da nake aiki ne na bugu da kofar ban lura ba”

Falmata ta amsa tana tana goshi

n nata daya kumbura yana mata ciwo.

“Ayyah sannu”

“Yauwa”

Ta amsa tana kallon Tumba domin ta san ba dan Allah take mata sannun ba. Sai da risina har kasa ta gaishe da mahaifinta sannan ta kalli Tumba tace.

“Zan wuce aikin”

“To Allah ya tsa

re”

A natse ta nufi kofar fita tana tafiya da sauri sauri, domin jin take kamar da ta isa ne Sirleem zai kaita gurin gyaran kunne, babu abun da take so a yanzu kamar jinta ya dawo daidai. Kusan tun da ta fara aikin bata taba jin tana son zuwa ba kamar y

au, duk wani nisa da gajiya da take ji idan zata ji sai ta neme shi ta rasa a yau, ko da ta isa masarautar 7:39am. Kai tsaye ta nufi bangaren Ammy kamar yadda ta saba, tana kokarin shiga gate din ta ji an tabota, sai ta juyo da sauri, hadinar data taba ta

ta nuna mata Jurry, daga inda Jurry take tsaye ta daga mata hannu alamar ta wuce, sai ta sanda kanta kasa ta shige gate din b tare da tunanin komai ba. Sai da ta isa kofar falon Ammy ya danna door bell din sannan zuciyarta ta raya mata cewar wata kila bang

aren da matar take shi ne bangaren Sirleem.

A yau ma Jekafiya ce ta bude mata kofar, Falmata ta risina har kasa ta gaisheta sannan ta fada mata bukatarta.

“Dan Allah ina nemn izini misalin 3pm zan je asibiti”

“To za a sanarwar Ammy”

Jekadiya

ta amsa mata da karfin sanin cewar bata ji sosai sai an yi da karfin. A natse Falmata ta mike tsaye ta nufi dakin yaran ta fara aikinta. Bayan ta gama aka kawo mata abun karyawa sai ta dauki tray ta fita waje can gurin Garden ta zauna ta ci abincin mai rai

da lafiya, sannan ta dawo da kayan gurin data saba aje su ta dawo dakin yaran gurin rainonsu. Cikin kwana biyun nan sun fara sabawa da ita musamman Labib yadda yake far'a da zillo idan ya ganta sai ka rabtse da Allah daman can a hannunta ya bude ido, ita

da su da gan game da an dace ne domin ita na tana son yara balle kuma wa'dannn da suka kwanata mata a rai, take wuni tare da su basa barin hannunta har sai sun yi bachi. Misalin biyu da yan mintuna wata hadima ta shigo dakin ta sanar mata cewar an mata izi

ni fitar, a lokacin tana goye da Luma dake ta aikin kuka alamar bachi take son yi.

“Dan Allah kin san agogo ki duba min ko karfe nawa?”

“Eh biyu da minti arba'in da takwas”

Hadimar ta fada tana kallon agogon bangon dake dakin yaran.

“Na gode”

Falmata ta amsa ta, sannan ta dauko Labib da abun wasansa ta nufo falon Ammy da shi, Jekadiya na zaune falon tare da Iya, Iya na ganin Falmata ta yi wani abu da kai ta dauke fuska kamar ta ga kashi, gaban Jekadiya Falmata ta sauke Luma da Labib sannan t

ai mata sallama ta tashi, sai ta juya sannan iya ta iya dago kai ta kalli bayan Falmata domin a yanzu tsoron hada ido take da ita.

“Ni kam Jekadiya da ni ce, da n bawa Ammy shawara, Babban Mutum ya nemi matar aure ya huta da irin yaran nan yan kama gur

i zauna, ba a san halinsu ba”

Jekadiya ta yi murmushi.

“Ai ko matar aka kawo kin san ba su ke raino ba, dole mai raino za a dauka, kuma an kusa inshallah ni ma dazun Ammy take min albishir”

Iya ta gyara zama cike da son jin labari.

“An samo m

asa wata kenan...?”

“Eh inshallah”

“Allah yasa ma yar gida ace a huta, idan kuma ya kasa samun waje ba ga Hajiya Karama ba”

Jekadiya ta mata kallon mamaki jin furuncinta.

“Hmm ita ma wannan yar gida ce, tun da Mai girma Waziri ba bari ba ne”

“Eh haka ne, kam kai Mashallah Yar wajen Waziri ce kai mashallah”

Iya ta fada ba dan ranta ya mata dadi ba, zuciyata sai kokarin gano mata take wace yar Waziri a ciki.

**

Wajen gate din Falmata ta fito ta tsaya, tana ta raba ido, ta kusan minti

ashirin a tsaye sannan ta hango Sirleem ya fito daga bangarensu cikin wata motar wacce ba ta jiya ba ash colar, tun daga nesa da gane shi ne domin ta dade da haddace fuskarsa sai da ya kawo kusa da ita sannan ya rufe gilashin motarsa ya mika hannunsa ya b

ude mata front seat sai ta zagaya ta shiga ya tashi motar suka nufi gate.

“Ina wuni”

Be amsa mata ba sai ya sakar mata murmushi yana cin apple.

“Bismillah”

Ya mika mata da dayan hannunsa dayan hannun kuma yana tuka mota da shi.

“Aa”

“Da

dai kin ci ni da matsala”

Bata ce matsa komai ba, domin bata ji abun da ya fada ba, bisimillar da yai mata ma ta gane ne saboda ya miko mata.

“Zan kai ki na aje ne, saboda akwai aikin da zan yi idan kin gama sai Momy ta dawo da ke”

Ya rada mata.

“Tau”

“Fada min me kika yi har Babanki ya mareki haka?”

Ta yi shiru tana mursa yatsun hannunta.

“A lokacin da aka kore ni aikin a nan gidan ne, sai Umma ta ce ma Babana wai ta gan ni da wani mutum muna aikawa assha”

Ya kalleta yanayin yadda

take maganar kadai ya isa ya sakar maka cewar tana daf da fashewa da kuka.

“Abun nan akwai ciwo sosai kazafi, bayan shi kuma aka hada miki da duka I'm sorry”

Bata ce masa komai ba, sai kokarin tare hawayenta take. Wannan karo daga muryarsa yai ta ya

dda zata ji.

“Shiyasa kika yi kokarin guduwa ko? Now i realize irin wuyar da kike sha a gidanku, amman kin san me?”

Ta girgiza kai.

“Idan kika yi hakuri wata rana zaki ga ribar hakuri, amman idan kika gudu zaki afka wata rayuwar ne da ba lallai n

e ki dace hannun kwarai ba, kuma idan zaki yi aure ko kika haihu abun zai biki ya bi zuri'arki ne, ki bata future dinki ki koma dana sani”

Nan ma shiru tai bata ce komai ba, ido ya kura mata kamar ba tuki yake ba.

“Ya ma sunanki?”

“Falmata...”

“Kina da Kyau...”

Wani irin dadi ne ya lullubeta, an sha fada mata tana da kyau daga maza har mata yan'uwanta amman bata tab yarda da tana da kyau ba saia yau da Sirleem ya yabe ta, bata taba jindadi dan an fadi cewar tana da kyau a sai yau da Sirleem

ya fada.

“Kina da Kyau”

Ya sake maimaitawa yana kallon pretty face nata.

“Da kin bi duniya zaki yi arzik ki samu duk abunda kike so, amman zaki rayu cikin kunci da nadama, just like Mansura, banbancinki da ita ke wahala ce tasa kika gudu ita kuma

auren dole za ayi mata shiyasa ta gudu”

Ta dan dago kadan ta kalleshi cike da jin nauyinsa.

“Bata son shi ne?”

Ya tabe baki yana kallonta sai kuma ya kalli titi ya kwanto kamar saurayi da budurwa suna fira.

“Uhmm kusan haka, kin san su yarba

wa idan akaiwa mace aure mostly su suke ciyardar mazansu, ita kuma tace ba zata iya wannan ba, hasalima bata son auren yarenta, daga haka ta gudu daga Ondo zuwa Lagos, sai ta fada hannun wani mawaki dan iska, shi ya koya mata iskancin har ya zame mata busi

ness, idan za ayi rawa ko wani abu da ita ake zuwa, ni kuma naje studio wani aiki sai na hadu da ita, ta fada min tana son waka kuma she's my big fan, hakan yasa na hada ta da wani manager na dake Kaduna, after ta zo Kaduna ta yi waka sai wakar ta karbu sa

boda ta fadi dalilin guduwarta, ba ni kadai ba mutane da yawa sun tausaya mata, at that time da muke magana da ita sai ta nuna min da ace zata samu ta gina kanta da zata daina karuwancin domin abun yana damunta, i like that girl saboda tana da addini but a

lokacin can Zina ta zame mata ado, so i decided to help her sai na kama mata gida a Kaduna, na zuba mata komai a ciki saboda ita ta daina karuwancin, and i got lucky ta daina din, amman sai duniya ta dauki cewar na kama mata gidane saboda na maida ita kar

uwata, i face alot of challenges saboda haka har daga gurin Hajiya, to me taba mace rumgumarta gaisawa da ita ba komai ba ne a gurina, amman ban taba zina ba, har gaban Ubangijina zan fadi wannan, so kazafin da akai min ya min zafi amman hakan be saka na r

abu da ita ba, ina ziyararta time to time, kamin na ankaro boom...! ta fada so na, a lokacin da ta tallata min kanta ba zan iya ce mata a'a, i accept it na saka ta istibira'i and guess what?”

Ya karasa yana kallon Falmata da murmushi a fuskarsa, sai kum

a ya bawa kansa amsa.

“Sai Hajiya tace ba zan auri ta, saboda yare ce kuma karuwace sai dai na auri Nana, bana son ta amman haka na daure ina ta koyawa kaina sonta, saboda Nana bata daga cikin irin matan da nake so, ina son mace mai hankali da natsuwa

da sanin ya kamata ba irin Nana ba, kuma ni bana son farar mace a yadda nake fari sai na samu baka zai fi bada kala ai, ina son mace mai addini da natsuwa kuma black beauty just like you”

Ya fada daidai lokacin daya fakin harabar asibitin yana murmushi.

Duk wani abu da Sirleem ya fada Falmata ta ji shi sai inda ya saka turanci ne kawai bata gane ba. Kallonsa tai kadan sai ta ji ya ji ya cika mata ido sosai har sai da gabanta ya fadi, sunkuyawa tai har ya fita motar ya zagayo ya bude mata side dinta.

“Ke baki ba ni labarinki ba”

Ya fada saitin kunnunta bayan ta fito motar.

“Ba ni da labari”

“No kina da your Family Papa Mama da kowa ma karatunki shekarunki and so on...”

“Ni...”

“Eh... ”

Sai kuma ta shiru bata sake ce masa komai ba har

suka soma nitsawa cikin asibitin, a lot of people sai kallonsa suke wasu na gaisawa da shi ciki har da masu daukar hoto da shi.

Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm t

o ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwa

r kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zat

a iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number  09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.

Address: Nas

arawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.

28

*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 0314795884 Abubakar Hadiza Gt bank, then send the evidence to 08036126660*

FALMATA POV.

Shine a gaba ta

na biye har suka shiga office din Momy, tsaye suka same ta basu baya tana sanye da rigar likitoci tana duba wasu takardu dake gabanta.

“Momy how are you”

“Fine kun shigo?”

“Eh amman nan zan barta akwai aikin da nake, idan an gama sai na aiko driv

er ya dauke ta”

“Okay you can go”

Ta fada ba tare da ta juyo ba, shi kuma be damu ba ya nunawa Falmata kujera.

“Je can ki zauna”

“Tau”

Sai da ta zauna sannan ya juya fice yana yi ma Momy sallama. After ya fice Momy ta juyo fuskarta shakaf d

a hawaye ta kalli Falmata tana kokarin danne kukanta, sai kuma ta zagaya ta zauna a kujerarta tana hawaye. Falmata dai sai kallonta take ganin babbar mace kamar Momy tana kuka. Kuka sosai Momy tai sannan ta saka tissue dake gaban teburinta ta goge fuskarta

.

“Ya goshinki...?”

Ta tambaya da muryar kuka sai kuma ta sake fashewa da kuka. Ganin hakan yasa Falmata ta ce.

“Ko na kira Sirleem?”

“Aa, ba matsalar shi ba ce matsala ta ce ni kadai”

“Baki da lafiya ne?”

“Ina lafiya, kawai ina jin ciw

o ne idan ana min gorin haihuwa, akwai ciwo a rashin haihuwa, idan na ga yara kamar ke ko kasa da ke ina jin kamar na sace, yan'uwan mijina da abokiyar zamana suna min abubuwa saboda ni ban haihu ba, kun zo a lokacin da wani abun ya bata min rai ne”

“In

shallahu zaki haihu, aure haihuwa, mutuwa duka lokaci ne”

Momy ta share hawayenta tana jin yadda kalaman Falmata suka saukar mata da natsuwa.

“Haka ne, haka mijina yake fada shi ma be cire rai da cewar zan haihu ba, ni ma ban cire rai ba ko dan rikon

da nake ma Ameer ina fatar Allah ya dube ni ya ba ni haihuwa”

Ta karasa idonta na cika da hawaye. Sannan ta dauko takarda ta rike biro tana tambayar yadda Falmata take ji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login