Showing 174001 words to 177000 words out of 255051 words

Chapter 59 - KARFEN KAFA complete

kar ka yi tuƙi

a wannan yanayi! Ka tsaya!"

Amma ina! Ramlat ba ta ƙarasa rude ƙofar ba ya ja, Baba Maigadi tunda ya ga an tayar da mota ya tsaya bakin gate, ganin ya taho kawai sai ya bu

ɗ

e masa.

Ita ce ta dinga yi mishi kwatance, sai dai kafin su kai wurin s

aƙo ya ƙara fa

ɗ

owa.

"Dakata!" Ta fa

ɗ

i da babbar murya. Ya ci wawan burki yana jin wani irin mutuwar jiki, idanunsa da yake gani dishi-dishi a dalilin fa

ɗ

uwar gilashinsa a ƙasan ƙafafunsa, ya ƙuramata su.

"Sun kashe shi?" Yanda ya yi maganar a s

anyaye yasa ta dubansa da nata idanun da suka yi kaca-kaca da hawaye.







I just published "BABI NA ARBA'IN DA BAKWAI" of my story "Ƙarfen Ƙafa". https://my.w.tt/ffa2oRRGKcb

🕯



*ƘARFEN ƘAFA*

🕯





_*Rufaida Umar*_

Bismillahir Rahmaanir Raheem.

47)

"Aa, ba kisa ba ne."

Ta miƙa masa ya shiga karanta saƙon.

"_*Muddin ki ka sake ki ka zo da wani ki tabbatar babu abinda zai hana mu katse numfashin Hussein a doron ƙasa."*_

"Ka bar ni na je ni ka

ɗ

ai kar su kashe shi."

Ta fa

ɗ

i da gaggawa, da sauri ya ja motar ya gangara gefe.

"Kinsan me za'a yi? Sauka ki shiga adaidaita sai na bi bayanki."

Ta gyada kai sai kuma ta dube shi.

"Toh ku

ɗ

in.." Ba ta karasa ba

ya hau laluben aljihu, ya zaro kudin da bai san nawa ba ne ya miƙamata. Har ta sa kai ta fita, ta leƙo.

"Ka kira Hisham ka sanarmasa, ka kuma ba shi kwatance."

Daga haka ta wuce da sauri, Allah Ya taimaka ta samu abin hawa da wuri. Tana shiga y

ana biye da ita, lokaci guda kuma ya kira Hisham ya sanarmasa komai. Hisham wanda dama hankalinsu ke a tashe sanadiyyar kiran da Hajiya ta yi mishi kan Ramlatun da Hassan. Da gaggawa ya amsa da cewar yana nan tafe da hukuma. Daga haka AlHassan ya kashe kir

an.

***

Hisham ya gwada kiran wayar Hussein sai dai duk wayoyinsa a kashe. Wannan ne ya sanya shi ru

ɗ

ewa, ya kuma gasƙata maganar Ramlat haka yake. Da sauri ya mike ya zari mukulli. Aisha ta tare shi tana kuka.

"Don Allah kada ka je kai k

a

ɗ

ai"

Ya kama gefen fuskarta.

"Please ki kwantar da hankalinki, in sha Allah ba abinda zai faru. Ba ni kadai zan je ba, zan biya wurin ƴan sanda." Daga haka ya samu ta gyada kai gami da yi mishi fatan nasara. Hisham koda ya fito bai tsaya ko'ina

ba sai babban hedikwatar ƴan sanda na Bompai. Shiga ya yi kai tsaye ya yi report. Kallonsa sosai Sajan ya yi.

"Me ce ce shaidarka?"

Ya riƙe goshi.

"Saƙo suka yi mata, kuma ƙanwata ce."

"Ina saƙon?"

Hisham kamar ya shaƙe shi ya a

msa.

"Na fa

ɗ

amaka ba ni suka aikawa ba, ita da aka aika wa tana can ta kama hanyar zuwa ita kadai ba tare da wani ba. Don Allah ku taimakamin."

Har Sajan zai magana sai ga D.P.O ya shigo.

"Meke faruwa ne?" Hisham ya dubeshi, baki sake D.P.O ke dub

ansa.

"Aa, Hisham Muhammad, me ka ke yi anan? Lafiya kuwa?"

Hisham wanda mamakin ganin yayan marigayin abokinsa, Safwan ya kamashi, a gefe guda wani farin ciki marar misaltuwa ya shige shi. Nan ya ba shi labari a gaggauce. D.P.O Musa ya yi s

alati.

"In sha Allahu za ta ku

ɓ

uta, amma na fi tunanin it is just a trap. Gwada kiranta ka ce ta dakata kar ta ƙarasa."

Jin haka Hisham ya shiga kiran Ramlat amma ina! Ba ta

ɗ

aga ba. Wannan yasa D.P.O ya ba sajan umarnin maza a

ɗ

auki mota a je.

Ba shiri suka dunguma suka fita Hisham na mishi godiya.

***

Fili ne sosai na makarantar Gwamnati, unguwa ce mai masifar shiru, sai a kwashi tsawon mintuna talatin ba ka ga abin hawa ko

ɗ

aya a wurin ba. Mai Adaidaita na ƙorafi da tambayarta abinda y

a kawo ta irin wannan wuri sai dai ba ta tanka masa ba. Kiran Hajiya har da su Hisham da Yaya Munir yana ta shigowa sai dai ba wanda ta amsawa. Text ya fa

ɗ

o ta yi saurin dubawa hannunta har rawa yake sai dai ba ta fasa addu'a ba,ba ta fasa maimaita addu'a

a zuciyarta ba.

'ALLAHUMMA ANTA 'ADHUDEE WA ANTA NAASIREE, WA BIKA UƘAATILU' (Ma'ana: Ya Allah Kai ne Majinginata, kuma Kai ne mai taimakona, kuma da Ƙarfinka ne zan yaƙesu).

_*"Mun hangoki, ki tabbatar da tafiyar mai napep

ɗ

innan, ki tako ki shi

go makarantar ke ka

ɗ

ai. Ki tabbata kin kashe wayarki."*_

"Tsaya! Ya isa. Anan zan sauka."

Yanda ta fa

ɗ

a sai da ya tsorata mai napep din har ya juyo ya dubeta, hasken fitilar motar bai sa ha ga fuskar sosai ba. Ya ja ya tsaya ta sauka ta miƙamasa

ku

ɗ

in.

"Chanji fa?"

"Na bar maka."

Ta fa

ɗ

i ka tsaye, ya yi godiya ya ka

ɗ

a abin hawa ya juya ya tafi yana waigenta da mamaki.

Ta ci gaba da addu'a tana dosar cikin makarantar bayan ta kashe wayar gaba

ɗ

aya. Mamaki da tsoro ta ke yi, m

e zai sa a kama Hussein a kuma kwo shi irin wannan wuri? Tafiya sosai ta yi har ta soma shiga wuraren ajujuwa.

***

AlHassan ya fito daga motarsa a hankali ya shiga takowa zuwa cikin filin da duhu ya mamaye sai kadan daga haskenfarin wata. A hankali y

a ke tafe, madadin ya bi inda Ramlat ta bi sai ya zagaya. Wayarsa a mota ya bar ta gudun kada haskenta ya ankarar da su wanzuwarsa a wajen.

***

Halima wacce ta ci riga da wando baƙaƙe ta kuma sanya mask a gaba

ɗ

aya fuskarta tana hango Ramlat. Yanda

Ramlat ke ƙara takowa haka kirjinta ke bugu fat! fat! Ta kai duba ga mutumin da ta sanyawa baƙin kyalle ta rufewa fuska gaba

ɗ

aya. Cikin ra

ɗ

a-ra

ɗ

a ta ce.

"Ta taho, ka soma acting."

Ya amsa da "An gama!"

Halima ta ƙara lalubo aljihunta ta fi

ddo bindiga. Ta nufi Ramlat.

***

Ramlatu dake cikin tafiya sai ji ta yi an rufe mata baki da ƙarfi, ta shiga kokarin kwatar kai sai jin bakin bindiga ta yi a saitin kanta.

"Ina Hussein yake? Na ji idan zai tsira ni ku kashe ni don Allah amma ka

r ku kashe Hussein."

Daga haka aka soma tafiya da ita har inda wani mutum da ta ga inuwarsa kadan sakamakon hasken farin wata, yana ta walainiya da kai alamar ya jigata sosai a hannunsu.

"Ramlat." Ya fa

ɗ

i da wani irin sanyi kusan kalar muryar Hu

ssein da ya yi haddarsa.

Kuka sosai Ramlat ta shiga yi. Za ta nufeshi Halima ta ƙara yo baya da ita.

Juyo da Ramlatun ta yi, Ramlat ba damar gudu. Hankalinta na kan Hussein yayinda idanun ke kallon masheƙin da ke tsaye a gabanta.

"Mene ri

barku idan kun kashe Hussein? Me ku ke da buƙata?"

Wata dariya Halima ta yi kamar ta yara ƙanana, ta sauya murya.

"Ubanki za mu yi! Ai ke muke nema! Ke kuma aka ce mu kashe ba Hussein ba. Kai Gwaska!"

Tana fadin haka wanda ke zaune da ta yi

zaton Hussein ne ya miƙe ya yakice kyallen. Nan ta ga wata sura marar kyan kallo don kamar babu

ɗ

igon imani cikinsa. Ya ƙaraso, yanzun ne tunanin Ramlat ya ba ta cewar tarko ne aka yi mata kuma ya fa

ɗ

a. Da wani irin sauri ta ja gefe ta yunkura za ta gudu,

tuni Gwaska ya damƙe ta tana kokarin ihu ya rufemata baki.

"Ki kashe ta! Me kike jira?!" Ya yi maganar a tsawance ganin Halima ta kasa sarrafa bindigar kamar yanda ya koyamata. Ta runtse idanu ta harba ba tare da saiti ba. Wata ƙara Gwaska ya saki

sakamakon samunshi da ta yi a cinya. Ramlat ganin hakan ta ture shi za ta gudu, Halima ta damƙota.

"Ki kashe ta nace!" Gwaska ya fadi iyakar karfinsa yana dafe da cinyarsa. Jin haka AlHassan ya fito daga ma

ɓ

oyarsa sai dai kafin ya karasa tuni Halima

ta ƙara sakin bindigar wanda cikin sa'a ta samu Ramlat a kafa

ɗ

a.

"You are under arrest!"

Muryar mutum suka ji. Gaba daya suka juya, fitilun motocin da ke shigowa gurin ya haskewa Halima fuskar AlHassan. Ta zaro ido ta cikin mask din fuskar

ta. Hussein ne?! Hajiya dama karya ta yi da ta ce ta saka shi bacci?

Ganin haka ta yunkura za ta gudu sai dai da wani irin zafin nama na

ɗ

aya daga cikin ƴan sandan, ya cafketa tana kiran wayyo Allah. Ramlat dake zube anan tana gani dishi-dishi hann

unta na dafe da kafa

ɗ

arta da Gwaska ya samu. Ba shiri ta zube a ƙasa. Wani irin sunguma da AlHassan ya yi mata a gigice yana ambaton sunanta, amma ko motsi.

"Kai ta mota mu je asibiti!" Hisham daga bayansa ya fa

ɗ

i a gaggauce. Kafin ka ce me, sun isa

mota tuni rigar AlHassan ta

ɓ

aci da jini. Hisham ya bada umarnin tafiya da su Gwaska da nufin zai je station din daga baya. Suka tafi da

ɗ

an sanda saboda ba da shaida.

Munir wanda ya taho, suka yi waya ya ke sanarmasa halin da ake ciki, hankali a tas

he ya juya kan abin hawa ya nufi asibitin da Hisham ya kwatantamasa.

Kafin su je ya riga su isa, don haka suna zuwa ya tarbesu. Shi ya kar

ɓ

i Ramlat ya ƙarasa ciki da ita. Sai dai aka kammala dukkan wani sa hannu aka hau ceton rai da gaggawa.

Mu

nir ya kira gida ya fa

ɗ

awa Zulaihat wacce ke faman kiransa a waya. Jin abinda ya faru daga ita har Hajiya suka kasa zama gidan suka nufo asibitin.

"Laifina ne, meyasa na bar ta ta je ita ka

ɗ

ai ban maramata baya ba?"

"Ka daina fa

ɗ

in haka Hassan,

rai da ajali duk a hannun Ubangijin al'arshi su ke, kaddararmu ce haka. Mu yi fatan samun saukinta." Hajiya ta fa

ɗ

i tana mai sharce hawayen saman kuncinta.

AlHassan hankalinsa sam bai kwanta ba, ga tsananin son ganin Hussein da ya ke yi. Yanzun da ya

san inda yake sai ya ke jin kewarsa ta ƙaru. Fitowar Likita ne yasa suka dubeshi.

"Alhamdulillah an cire harsashin, ba dai ta farfa

ɗ

o ba. Amma muna sa ran komai zai zo da sauƙi. Dafin bai shiga jikinta sosai ba."

"Alhamdulillah." Suka furta kus

an a tare. Hajiya ta dubi Zulaihat bayan sun gama addu'a da godiya ga Allah.

"Uwani maza ki wuce Muniru ya sauke ki gida, dare ya yi. Ni zan tsaya anan da ita."

"Aa Hajiya, ba za'a yi haka ba. Su Ummi da aka bari a gida fa?" Cewar Zulaihat.

"Ina ce Ladidi na nan? Zan ƙarasa na nemi alfarma ta kwana yau dai

ɗ

aya. Daga nan zan ha

ɗ

aku a waya idan da abinda ki ke buƙata sai na dawo na kawomaki. " Fa

ɗ

in Munir yana mai ƙarashewa da mayar da akalar zancen ga Hajiya.

Suka yi na'am, Hajiya ta ƙa

ra duban AlHassan.

"Hassan sai hakuri ka ji? A kara godewa Allah tunda a baya ma ba'a san inda yake ba. Yanzun kuma da Allah Ya nuna in sha Allahu komai zai zo karshe. Kar wannan ya dameka. Ya kamata ka wuce gida duk ka

ɓ

ata jikinka da jini."

AlH

assan ya jinjina kai yana gyara zaman gilashinsa, suka yi sallama aka tafi aka bar Hajiya ita ka

ɗ

ai ta na jiran likitoci su kammala su ba ta umarnin shiga.

A harabar asibitin bayan tafiyar Munir da Zulaihat, Hisham ya dubi AlHassan.

"Dama nayi m

amakin ta yanda za'a ce wani abin zai sami Hussein. Ba wai ba za ya ta

ɓ

a faruwa ba ne, sam aa, sai dai idan har zargina ya tabbata da hannun Hajiya Zeenatu a abinda ya faru ga Ramlat to ba zai ta

ɓ

a zamtowa an riski Hussein a wurin ba. A irin son da Zeenatu

ke yiwa Hussein ba za ta bari a ha

ɗ

a baki a cutar da shi ko ya ya ba."

"Kai ma kana da labarin Hussein kenan?"

AlHassan ya tambaye shi da gaggawa. Ya gya

ɗ

a kai yana duban agogo.

"Ina da labarin komai, na taƙaice maka Hussein aminina ne, ban

i da aboki sama da shi a fa

ɗ

in duniya. Sai dai kuma ya dace ko me zamu yi kada ya wuce gobe, idan ba haka ba za mu rasa damar mu."

"Me kake nufi?"

Tiryan-tiryan Hisham ya ba shi labarin duk abinda ya sani dangane da Hussein. Ya

ɗ

ora da fa

ɗ

in.

"Babu damar a yiwa Hussein zancen ƴan uwansa, ba ya so. Da zarar ka tambaye shi game da asalinsa, kansa zai

ɗ

au zafi ya sauya gaba

ɗ

aya. Ransa kuma idan ya yi dubu toh zai

ɓ

aci. A ranar idan mutum bai yi dagaske ba girmansa zai iya fa

ɗ

uwa a idanun Husse

in."

"Innalillahi wa inna ilaihir raaji'un! Mace ce? Ita ta rabamu da Hussein? "

"Hum, sai addu'a." Hisham ya furta, a ƙasan ransa yana jimamin yanda AlHassan zai ji idan ya gane da sa hannun Kawunsa ciki. Hakan yasa bai fa

ɗ

amasa ba har sai gaski

ya ta yi halinta.

"Ya za'a yi na gan shi yanzu? Bana so su kai ga barin ƙasar."

"Kada ka damu, a gobe da safe in sha Allah zan ha

ɗ

aka da

ɗ

an uwanka. Za ku ga juna."

Murmushi AlHassan ya yi mai ha

ɗ

e da dariyar farin ciki, kasa hakuri ya yi s

ai da ya rungume Hisham yana murna.

"Na gode, Na gode sosai. Allah Ya bar zumunci."

Hisham ya yi dariya gami da dukan kafa

ɗ

arsa.

"Ameen. Kar ka samu damuwa. Ka kara godewa Allah, sannan Ramlat. Ba karamin namijin ƙoƙari ta yi akan

ɗ

an uwank

a ba."

Murmushi sosai AlHassan ya yi tare da fatan Allah Ya ba ta lafiya.

Hisham ya amsa kafin su yi sallama, shi ya nufi gida, Hisham kuwa ya zarce Police Station don jin abinda ake ciki.

***

_*LAMIƊO CRESCENT*_

Safa da marwa ta ke

faman yi a tsakar falon, ta

ɗ

auki waya ya fi a ƙirga. Kiran Halima ta ke jira kamar yanda suka yi alƙawari.Ta kira Hajiya Batool ya fi sau goma don ta ji ko sun yi waya amma shiru ka ke ji, Malam ya ci shirwa. Ta kara kai idanunta kan wayoyin Hussein da ke

ajiye saman kujera. Baƙin kishin Ramlat ya ƙara ƙarfi a zuciyarta. Ta gwada amfani da yatsarsa ta bu

ɗ

e wayar, hakanan ta gwada shiga lambobin Ramlat, HEART da ta gani a rubuce ya sanha ta saki ƙarar da har sai da John suka fito daga kicin zuwa falo. Ta da

kamusu tsawar da dole suka koma.

Hajiya Zeenatu ta sauke ajiyar zuciya tana jin wani malolon abu ya tokaremata maƙoshi. Awanni biyu kenan da ta ba Hussein lemo ya sha wanda ya yi sanadiyyar baccinsa, a wannan lokacin ba abinda ta ke burin ji sai saƙon

mutuwar Ramlat. Wayarta ta yi ƙara da wani irin zumu

ɗ

i ta duba. Tsaki ta ja ganin lambar Kawu Modibbo, sai da ta kalli ƙafar benen ta tabbatar babu mai saukowa sannan ta amsa a fusace.

"Ina jinka."

"Ya ake ciki?"

Ta safe goshi gami da runt

se ido cikin soma gundira da tunani.

"Ni kaina na gaji da tambayar kaina. Abinda ya fi shi ne zan nemi Halima har gidansu na bincika."

"Ga dukkan alamu lamura sun

ɓ

aci."

"Ina tsoron hakan ta kasance."

Ba ta jira cewar Kawu ba ta kashe

kiran.

"Zeenat."

Da wani irin ru

ɗ

ewa ta juyo tana dubansa, yana dafe da goshi a hankali kuma ya shiga saukowa daga matattakalar. Ta yi kokarin saita kanta ta karasa gareshi da murmushin yaƙe.

"Sannu, ka sha bacci."

Hussein ya gifta ya

karasa ya zauna saman kujera kansa na ci gaba da sarawa.

"Me ki ka ban na sha?"

Ya tambaya ba tafe da ya kalleta ba. Ta zauna gefensa.

"Ba ka samun bacci yanda ya kamata, ga gargadin likita da ya ce ka dinga samun hutu, shiyasa na sanyamaka

maganin bacci a lemu na kashe wayoyinka."

Ya dubeta da idanunsa da har sannan ba ya jin baccin ya sakeshi.

"Haba Zeenat, shi ne dalilin sanyamin maganin bacci? Meyasa haka? Wane irin hutu ne ba na samu? Cuta ba ta Allah ba ce?"

"Hakane, to

ka yi hakuri." Ya mike rai a

ɓ

ace ya

ɗ

auki wayoyinsa ya haye sama. Ta bishi da kallon munafuki karon farko a rayuwarta.

"Ka ci darajar son da nake maka Husseini, da yau sai ka gane shayi ruwa ne."

Ta furta a hankali yanda ta san ba zai ji ba. H

ar hango hotonsa da Ramlat ta ke yi a kwayar idanunta. Takaicinta, meyasa ba ta nemi kwararrun ƴan daba sun aiwatar mata da komai ba? Meyasa sai Halima?

Ta ja tsaki tana sharce gumin da fargabar ko Hussein

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login