Showing 9001 words to 12000 words out of 255051 words

Chapter 4 - KARFEN KAFA complete

dogon tunanin da ta fa

ɗ

a.

Ta ajiye wayar hann

unta wanda Hilal har ya gaji da kira ya hakura ya yi text, nan ma ba ta samu damar budewa ba.

"Wai Ramlatu bakya ji ne? Me kike yi haka?"

Jin muryar Hajiya ya sanya ta saurin miƙewa jiri na kwasarta. Murya a dusashe ta amsa.

"Ganinan Hajiya." Ta ka

rasa ta budemata ƙofar. Hajiya ta yi mata ƙuri da ido tana kallonta. Kafin ta yi kwafa.

"Duk wanda bai ji bari ba, ai zai ji hoho. Haba Ramla, na ce miki karki je gidannan amman taurin kai irin naki da har yau kika kasa yaƙarsa ya sanya ki takawa gida

n Hilal. Taurin kan da ya kamata a yanzu kin hankalta cewar halaka ce ga dukkan wani dan adam. Koda dai, ke za ki bada labari. Gashinan ai kin je kin jiyowa kunnuwanki. Ai tunda Muniru ya ce Balki ma za ta ni nasan ba za'a ƙi gasamaki mai zafi ba. To madal

lah, sai ki gama kukannaki ki fito ki damamin koko na sha magani. Ya yi kyau."

Da haka Hajiya ta fice ranta a

ɓ

ace. Ramla ta yi shiru, shakka babu kam ko me aka yi ita jazawa kanta. Sai dai kuma ya za ta yi ta watsawa mutumin da d Ta koma ciki ta fa

ɗ

a

ban

ɗ

aki bayan ta rage kayan jikinta. Wanka ta yi sannan ta fito ta sanya kaya. Sai da ta kwashe mayafi da jakarta da ta cillar a tsakar

ɗ

akin sannan ta

ɓ

alli Paracetamol ta fito. Hajiya na zaune a falo tana kunce garin magani, tana ji tana yiwa Talatu bay

anin maganin, wai na ciwon ƙafa ne ta samo wurin Hajja. Kicin ta shiga ta sha maganin kafin ta hau kiciniyar dama kokon. Sai da ta kammala ta fito ta ajiyewa Hajiya, itama ta

ɗ

iba ta sanya sugar ta soma sha.

"Yarannan basu dawo ba." Harara ta samu dag

a uwartata, kafin ta amsa.

"Waye zai je daukosu?"

Sai sannan ta tuna cewar ashe ta ce za ta biya daga gidan Hilal su taho gida.

"Sai ki kokarin zuwa daukosu, na riga da na sallami Haladu sai gobe zai zo."

Ta amsa da to gami da duban agogo

n dake manne jikin bangon falon. Karfe shida da mintuna, magriba tana kan hanya. Tana jin Hajiya na yiwa A'isha waya akan kar su sake su taho a

ɗ

an sahu, gatanan zuwa

ɗ

aukarsu. Ba ta yi mamaki ba sanin da ta yi ko da can Hajiya ba ta fiye son shigarsu abin

haya ba idan magriba ta wuce. A gaggauce ta shanye kokon ta nufi daki. After dress blue mai kauri ta dora saman doguwar rigarta ta dau wayoyi da mukullin mota ta fice. Hajiya ta bi bayanta da kallo, a kullu yaumin tana tausayawa rayuwar Ramla, matsalolint

a sun girmewa shekarunta a nata tunanin. Sai dai kuma Allah Ya fi ta sonta.

Ta yi nisa don har ta hau titin unguwar Zulaihat, ƙarar wayarta ta dauki hankalinta. Ganin ta ƙi yankewa ne ya sanya ta dauka.

Murmushi wanda ya fi kuka ciwo ta yi. Shi

wata irin halitta ne na daban mai halayyar ƴan aljannah. Da ace kirki na yawa, za ta iya auna irinnasa a wannan mizanin.

"Assalamu alaikum."

Ta furta a tausashe a lokaci guda tana hankalta da yanda take sarrafa sitiyari.

Ajiyar zuciya ya

soma saki kafin ya amsa. Bai ko bari ta gaidashi ba ya dakatar da ita a ƙagauce.

"Shi kuma wannan aljanin ya sunansa ne Ramlat? Na fa gaji da yaƙarsu. Kimin rai ki daina zafafawa wurin yanke hukunci mana."

Ta yi murmushi mai sauti.

"Kar fa

ka dauki hakkin bayin Allahn da basu da laifi. Ka yi hakuri na amsa laifina."

"Shikenan na hakura, kuma kema ina mai ba ki hakurin. Na ji hayaniyar ababen hawa, ko.."

"Ina hanyar gidan Anti Zulaihat, zan dauko yara."

Ta katseshi da hanzari k

usan hankalinta ya tafi gurin cunkoson da ta hanga dab da ita. Ta ja burki ta tsaya sa'ilin da Hilal ke mata fatan sauka lafiya da kuma sallama.

"Nagode." Ta furta tana ajiye wayar gami da kara kallon mutumin da fitilun mota da mashin suka taimakamat

a da ganin fuskarsa. Dogo ne kuma mai madaidaicin jiki. Idanunsa rufe da bakin gilashi yayinda ya zuba hannuwa cikin aljihun cotton din wandonsa da aka rubuta Adidas a gefe. Rigarsa mai hula sai dai bai rufe sumar kansa da ita ba, fararen kafafun cikin bak

in silifas, ya fita daban da ruwan tokar shigarsa. Ta kai duba ga inda hannunsa ya ta

ɓ

a a jikin motar, ba kalar ta rannan ba ce, wannan wata ce maroon in colour, tana da tudu ba kamar waccan ba. Shakka babu an yi mata wawan karta. Matsakaicin bakinsa yake

motsawa yana magana, ba alamun wasa a fuskarsa. Kunnuwanta suna iya tsinkayar ka

ɗ

an daga abinda wani ke fadi cikin mutanen gurin don kuwa shi ba ta samu damar jin nashi sautin ba.

"Tunda har ya ba ka hakuri don Allah ka yi hakuri Yalla

ɓ

ai, nayi amanna

r ba shi da abin biyanka wannan ta'asa. Don Allah ka yi hakuri."

Buga bayan motarta da wani

ɗ

an Karota ya yi gami da fadin.

"Hajiya muje mana!" Ya yi sanadin da mutumin kallo inda take, ko da ace akwai gilashi a idanunsa, tabbas ita din ta ga al

ama yake kallo, da azama ta dauke kai ta ja motarta tana mai jin fa

ɗ

uwar gaba.

***

Jin sallamar Maminsu ya sa duk suka rugo a guje suka rungumeta har twins din Anti Zulaihat. Tana dariya ta turesu ta zauna a kujera mafi kusa da kofar falon.

"To

nikam a kyaleni kar a fa

ɗ

ar da ni don Allah."

"Kuma fa tsaf zasu iya fa

ɗ

ar da ke din, don yanzu ba wani nauyi za kiyi ba."

Cewar Anti Zulaihat, Ramlat na dariya ta dubeta.

"Kai Anti. Happy Birthday my twins." Ta fadi tana ture Affan wanda

ke kokarin hawa cinyarta ta kamo hannun Hassana da Hussaina.

"Kai Sis kamar ba za ki zo ba? Kada dai a gidan Hilal kika wuni."

A'isha ta ƙarashe cike da zolaya don ta ji ƙishin-ƙishin an gumamata a gidan daga bakin Hajiya. Harararta ta yi ta kau

da kai.

"Kema kinsan za'a rina ai wai an saci zanin mahaukaciya. Gobe ma kya kara."

Itama Anti Zulaihat ta ƙara iza wutar

ɓ

acin ran a zuciyarta.

"Allah Shaida na je domin Hilal, kuma duk abinda mutum ya yi don kansa. Can ta matse musu."

Ta

ɓ

e baki Anti Zulaihat tayi tana murmushi sai dai ba ta ƙara magana ba ganin mijinta ya shigo. Ramla ta gaidashi. Dr Shareef ya amsa yana kokarin zama.

"Ramlatu manyan ƙasa masu ku

ɗ

in gwamnati, ke dai ganinki wuya yake. Yanzun ma nasan yaranki k

ika biyo."

Ta yi dariya kafin ta amsa Zulaihat ta cafe.

"Aa toh, ashe Abban Khalifa ka gane. Ai karfi da yaji ta maida kanta wata kifin rijiya, yanzu daga Ofis sai gida. Allah dai Ya kyauta."

Murmushi ya yi.

"Aure zamu yi mata mu huta a

i. Allah Yasa ma wanda za ta aurar ya hana aikin gaba daya mu ga yanda za ta yi."

Ya ƙarashe cike da barkwanci. An zo ga

ɓ

ar da ba ta so, wannan ya tilasta mata miƙewa tana duba agogon dake manne a bangon falon.

"Nidai bari mu wuce, Hajiya ba ta k

aunar tuƙin dare."

"Ahaf, ai daga an dauko batun aure sai ta sauya akalar, toh ma ga iya gudun ruwanki. Ba inda za ki je."

Fadin Zulaihat. Ita dai ba ta tanka ba sai kallon da ta watsawa A'isha dake dariya sannan ta yi gaba tana yi musu sai da sa

fe.

Har bakin motar Zulaihat da yaranta biyar suka musu rakiya. Ta rankwafo saitin Ramlat.

"Malama akwai muhimmiyar maganar da zamu yi. Idan ma ba ki samu shigowa ba Ni zan shigo gidan."

Ta dan dubeta fuska a yamutse.

"Allah Yasa zanc

en gizo wannan karon ta bambanta da ta ƙoƙi."

Harararta ta yi.

"Idan ma ta zama daya ya zama dole ki bi, ba ki da za

ɓ

i. Ko ma mene idan muka tashi yinta za ki ji. Sai da safe ku gaidamin tsohuwata."

Daga haka ta kama hannun yaranta suka koma

ciki, twins na kuka akan a bar musu su yaran su kwana. Su kansu ba da son ransu ba sai dai makaranta ta share dukkan son ransu.https://my.w.tt/ub8deMQ0g9

🕯



*ƘARFEN ƘAFA*

🕯



_*Rufaida Umar*_

Bismillahir Rahmaanir Raheem.



04)

***

*ADAMAWA*

_*ALHASSAN AMINU*_

Ya kai tsawon mintuna uku tsaye a falon sai dai nisan da ta yi a tunani bai sa ta hankalta ba. Dattijuwa ce da za ta yi kimanin shekaru sittin a duniya. Ya daure ya kara maimaita sallamar, sai a sanna

n ta

ɗ

an yi firgigit ta dubeshi da amsa tana kokari kauda kai da share fuska.

"A'a, Biyu? Yaushe ka shigo? Sannu."

Ta furta duk a lokaci guda, ya karasa bayan ya cire bakaken silifas din ƙafarsa ya durkusa gabanta gami da riko hannunta.

"Ya

isa, ya isa haka don Allah Dada. Har yaushe za ki ci gaba da damuwa akan abinda ba'a hannunnu yake ba? Addu'armu ita ya fi buƙata. Kiyi hakuri, akwai ciwo, sai dai mun yi imanin komai yana da lokaci."

Ta dubeshi, ta girgiza kwarai ganin yanda ruwan h

awaye suka

ɓ

ata

ɗ

an farin gilashinsa har suka biyo saman fuskarsa. Hannunta ta zare ta cire mishi gilashin gami da dauke hawayen da tafin hannunta.

"Sau da yawa wasu abubuwan fin ƙarfin zuciyoyinmu suke. Rauninmu ya sa bamu da karfin aiwatar da abubu

wa da dama. Nauyinmu yakan rataya a wuyanku. Na daina, na daina Biyu, kar ka kara. Ganin kukanka damuwa zai ƙaramin. Allah Ya magance mana, Ya karkato da hankalin

ɗ

an uwanka gida a duk inda yake rayuwa."

Da murmushi ya amsa da Amin a hankali. Shi yana

ji a jikinsa kamar da wuya ace dan uwannasa na raye duk tsawon wannan lokacin. Idan ma yana raye to ya manta da wanzuwarsu a doron ƙasa.

"Ya su Fatima?"

Ta tambaya cikin harshen fulatanci, ya maida mata amsa fuska sake, cikin son kawar da duk wanna

n damuwar.

"Tana nan, gobe zan kawomaki ita ta yi miki sati ma."

Nan da nan kuwa ta washe haƙora.

"Allah Ya kaimu."

Ya amsa da Amin sadda yake kokarin maida gilashinsa.

"Ina waccan ƴar ƙauyen?"

Murmushi Dada ta yi.

"Ba

ta jima da ficewa ba, ta raka Addarku gidan ƙunshi."

Gyada kai ya yi, ya kawar da zancen da batun tafiyar da ta zo mishi zuwa Kano, ya kara da fadin.

"Darakta ya ce na wakilceshi a wani meeting da za'a gudanar."

Ta fadada fara'arta.

"Sa

i ka karasa ka gaisarmin da Modibbo."

Jin ta ambaci Modibbo ya sanya annurin fuskarsa raguwa.

"Me hakan ke nufi?"

Ya dubeta, shi take duba da son jin abinda zai fito daga bakinsa. Gane hakan ya sanyashi murmushin yaƙe.

"Zan je in Sha A

llah Dada."

Ta yi murmushin itama

"Allah Ya yi maku albarka. Ya yayemana damuwarmu."

Ya amsa da Amin cike da tausayinta. Ta sanya rai a abinda har abada ba ya zaton za su ƙara ji ko gani daga gareshi. Fatansa Allah Ya ƙarawa Dadarsu hakuri

da dangana.

Washegari kuwa sai da ya biyo ya saukemata Fatima sannan suka kara sallama ta kara jaddada mishi ziyartar Modibbo ya amsa da toh kawai sannan ya kama hanyar Kano.

***

*KANO*



_*Lami

ɗ

o Crescent*_

Wata hamshaƙiyar mace ce

mai kimanin shekaru arba'in da

ɗ

oriya zaune saman

ɗ

aya daga cikin kujerar dinning, an jera kayan maƙulashe kala-kala a gabanta. Waya take tana zabga murmushi ga dukkan alamu tana jin dadin tattaunawar. Hajiya Zeenatu kenan.

Hankalinta ya kai ga mi

jinnata wanda ke saukowa daga matattakala sannu-sannu kamar mai ciwo a tafin ƙafa. Kallo

ɗ

aya ya yi mata ya kauda kai. Daidai sadda ya ƙaraso ta cire wayar a kunne bayan sun yi sallama da abokiyar wayarta ta.

Ta dubeshi kamar ta ha

ɗ

iye sa'ilin da y

ake zama saman kujerar dake fuskantarta. Kallo take ƙarewa matashin mijinnata wanda da ace ta yi aure da wuri da kuma ƙuruciya, da ta haifi sa'ansa ko wanda da ka

ɗ

an ya rage ya kai shi a girma. Hannunta ta

ɗ

ora saman ha

ɓ

a ta zubamishi idanu shi kuwa banda

danna waya ba abinda yake. Yana sanye da wata shadda da aka fi kira da Commisioner fara ƙal, an mishi dinki ba mai hayaniya ba kuma na zamani irin na matasan da ke ji da gayu da kuma kudi. Baƙin agogon fatar da ya

ɗ

ora a tsintsiyar hannunsa na hagu shi ya

ƙ

ara taimakawa wurin haskaka fatarsa mai cike da gargasa a idanunta. Ta kara kallon halittar ƙira da kuma fuskarsa wanda ke ƙara sanyawa ta ji shi

ɗ

in nata ne ita ka

ɗ

ai a duniya, don ita aka halittoshi. Har abada babu wata da za ta ra

ɓ

armata wannan inuwa d

a ta ke ganin don ita ka

ɗ

ai aka ƙagi ni'imarsa. A yanzun da ya zauna nesa da ita, gani take kamar an jonamata mayen ƙarfen da ba zai rayu ba tare da ya kusanci ƙarfen da ke hakilonsa ba. Wannan ya sa ta miƙewa gami da nufar kujerar dake gefensa ta zauna ba

yan ta ja shi sosai zuwa jikinsa. Wayar hannunsa ta kar

ɓ

a, wannan yasa shi

ɗ

ago kai gami da dubanta, duk da irin saƙon da ta kar

ɓ

a bai sa ta girgiza ba. A ganinta wannan ba komai bane idan har ita din mace ce mai jarin juyawa, to ko birnin Sin ne za ta iya

takawa ta je don cimma kowace manufa.

"Lafiya?" Ya furta yana

ɗ

an lumshe idanu wanda hakan halittarsa ce, halittar da ta bambanta shi da halittu irinsa. Wanda da kallo

ɗ

aya za ka bambancesu.

Hajiya Zeenatu ta sauke wani ajiyar zuciya don jin so

da kaunar matashin mijinnata na ƙara yin amai a cikin zuciyarta.

"Komai ma anyi Ranka Ya Da

ɗ

e, ni wannan fushin ba zai wuce bane? Daga radda aka yi ai ya ci a ce ya wuce kuma an rufe babinsa. Na ba ka hakuri tun a ranar, me zan maka bayan wannan do

n Allah, uhum?"

Ta ƙarashe cikin sigar jan hankali irin na gogaggun matan boko kuma ƴan shagwa

ɓ

a. Nan da nan ya ji tsikar jikinsa ta tashi, kwanakin nan kawai dannewa yake sai dai zuciyarsa na tsananin kaunar su shirya, yanda yake kwana da wuni da tu

naninta haka ita kuma ta

ɗ

aure fuska ta sauya mishi akan laifin da ba shi ya gayyato ba.

"Ya wuce."

Ya furta dakyar bayan ya tattaro nutsuwarsa. Ta

ɗ

ago hannunta wanda ya sha adon awarwaro da zobuna na gwal ta

ɗ

ora gefen fuskarsa da saje ya z

agaye.

"Ka tabbata?"

Murmushi ya yi ya kalleta gami da dauke kai, bai c komai ba. Dama ta san ba lallai ya ce din ba, mafi yawan lokuta shirun ne amsarsa. Da rawar jiki ta shiga serving dinsa tana jan sa da hira, nan da nan ya sake suka ci abi

ncin suka haura sama sai turaka.

Tana gefen gado zaune tana waya ya fito daga wanka. Ganin yanda take tsuma ya sanyashi maida hankali gareta.

"Su a banza a wofi!! Ko sun manta mu ne gwamnatin?! Bar ni da su!"

Kiit! Ta kashe wayar.

"Ofishi

n haraji zamu je." Abinda kawai ta iya ce mishi kenan itama ta fa

ɗ

a ban

ɗ

aki.

*

🕯



*ƘARFEN ƘAFA*

🕯



_*Rufaida Umar*_

Bismillahir Rahmaanir Raheem

05)



Safiyar talata da misalin karfe tara da mintuna, ta shiga ma'aikatar Re

venue wurin aikinsu. Kai tsaye ofis dinsu ta wuce bayan ta gaisa da idon sani. Nan da nan ta ha

ɗ

e fuska ganin wanda ke zaune tare da abokan aikinta suna hira. Mutumin nema yake ya takuramata, sallamarta ya sa duk aka amsa, ya kuwa zubamata ido kamar ya ha

ɗ

iyeta.

"Kai kam Oga Ahmad ka taki sa'a ga dukkan alamu. Ga wata ga zara."

Ba ta san sadda ta watsawa Halima mai wannan furucin kallo ba, itama Halimar ta yi don zolaya, hakan yasa ta basar da hararar gami da dariya ciki-ciki.



"Ai kuwa dai

Halima. Gwara da Allah Yasa na yi sammako. Ganin na Ramla wuya yake."

Ba ta tankawa kowa ba ta zauna saman kujerarta ta maida hankali ga Rabi suna gaisawa. Jin maganar mutum ta yi a gefenta yana fadin.

"Haba Gimbiya Ramla, wannan

ɗ

aurewar fa?

Ina fatan dai ba daga ni bane?"

Ko kallo bai isheta ba, to girman ne ya zube warwas! Ya riga ya tureshi tun radda ya bayyana fitsararsa ƙarara. Ya gama bambamin surutunsa ya fice.

"Ba ki da wayo Ramla, da ni ce da damarki, za ki yi mamaki."

Ta maida duba sosai ga Halima,

"Idan wannan shi ake kira da rashin wayo Halima, to ki jera Ramla a sahun farko. Kema ina roƙamaki shiriya."

Daga haka ta maida kai ga aikinta ba ta saka baki cikin caa da abokan aikin maza

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login