Showing 63001 words to 66000 words out of 255051 words
Aliyu a gidanta da sunan dubiya. Ba su kadai ba, har su Abulle da Mamar Muhibbat sun zo. Kana ganin fuskokin za ka san dole aka
i musu.
"Ikon Allah, kema dai ina ce ba shi ya jawomaki
ɓ
arewar cikin ba?"
Cewar matar Malam (mahaifin Aliyu) ta farko, Atine.
"Wane zancen banza ne haka ke Atine? Wa kike nufi da
ɓ
arar da ciki? Au dama sharrin da za ku yiwa Zakina kenan?"
Fadin Abulle cikin masifa. Wannan yasa Atine fadin
"Allah Ya ba ki hakuri Baba."
Abulle ta yi kwafa. Ramlat dai tana zaune ta dukar da kai a saman kujera don Abulle ta hanata zama ƙasa.
Sun jima a gidan don har sai da Abulle ta saka
yanmatan jikokinta su yiwa Ramlat girki a risho. Haka suka shiga suna kunkuni. Har gobe ba sa kallonta da gashi, Muhibbat ce tasu. A karshe kowa ya watse aka bar ta ita daya ta yi ta godiya kuwa.
Komawa ciki ta yi ta ga yanda suka yi kaca-kaca da ki
cin din, ta kuma sani da biyu suka yi hakan. Haka ta daure ta kimtsa ko'ina. Tana jin sadda Abulle ke cewa Zalihat diyar Atine ta zauna ta kwana biyu yarinyar ta yi kememe uwarta na turata ta fice ta shige mota. Murmushi ta yi mai ciwo. Ta dauki waya cike
da so da kewar iyayenta ta dannawa Hajiya kira. Ringing uku ta
ɗ
aga da sallama.
"Hajiya." Ta fadi a raunane zuciyarta a karye.
Daga dayan bangaren Hajiya ta ji gabanta ya fadi, ta daure. Kwanakinnan da tunanin Ramlat take kwana da tashi. Tun sa
dda aka ce ta yi
ɓ
ari ta kira Zulaihat da Rafee'ah akan su shirya su je. Yanzu kam sun amince zasu je bisa umarninta.
"Ramlatu, ya gida? Ya jikinnaki?"
Wani sanyin dadi ya saukarmata a zuciya. Yau ne karon farko da Hajiyar ta kira sunanta ta kum
a bata kulawar da ta dace.
"Jikina da sauki Hajiya. Hajiya yaushe za ki zo? Ki yafemin don Allah Hajiyata."
Kukan da take riƙewa ta shiga yi.
"Hajiya kin yi shiru. Hajiya ki yafemin."
"Na yafemaki Ramlatu, na yafemaki duniya da lahira.
Ki kwantar da hankalinki. Ki bi mijinki, Allah Ya yi maki albarka. Gobe yayyanki zasu zo."
Rasa kalar farin cikin da za ta yi ma ta yi. Sai ga ta nan tana dariya. Suka yi sallama da Hajiyar ranta fari sol. Ta
ɗ
ago kai kenan ta hada ido da Aliyu. Yana
jingina kansa cikin bangon falon yana zuƙar taba da fesarwa. Ganin ta kammala wayar ya tako ya zauna gefenta.
"Su waye zasu zo?"
Ta mance da batun wani sigari ko warinsa, rungumeshi ta yi sosai cike da farin ciki ta amsa.
"Tayani murna, Ha
jiya ta yafemin, ga Anti Zulaihat da Anti Rafee'ah zasu kawomin ziyara gobe."
Ga mamakinta sai ta ji ya ja tsaki. Ta
ɗ
ago tana kallonsa.
"Da yake ba ki da zuciya ko? Duk irin rashin kaunar da suka nunamana akan wani banzan Hilal bai ishemu ba? Wa
ne irin kalamai ne ita Zulai din ba ta ce a kaina ba? Ita kuwa Rafee'ah wato tsabar tsana har.."
"Ya isheka! Ya isheka!!" Ta tsinci muryarta da fada, bakinta da kakkarwa, jikinta da rawa. Ta miƙe tsaye kyam da ƙafafunta. Idanunta a rufe cike da masifa
!
Kallonta kawai yake yana zuƙa da fesarwa, maimakon
ɓ
acin rai, murmushi yake, murmushi sosai har da dora ƙafa daga saman Centre Table.
"Ƙarya nayi?"
Shi ne abinda ya furta.
I think you'd like this story: "Ƙarfen Ƙafa"
by Rufaida-Umar on Wattpad https://my.w.tt/xcmnTANK99
🕯
️
*ƘARFEN ƘAFA*
🕯
️
*_Rufaida Umar_*
Bismillahir Rahmaanir Raheem.
18)
"Nace ƙarya na yi?"
Ya kara maimaita tambayarsa ganin ga tsaya cak tana kallonsa. Sai sann
an ta kauda idanunta daga kansa.
"Ya isheka! Aliyu ya isheka! Ban raina iyayenka ba, ban ta
ɓ
a fa
ɗ
ar kalma marar dadi a kansu ba, kar ka fara da nawa. Kar ka koyamin. Ba zan dauka ba. Ko ba komai sun haifamaka ni."
Wata dariya ya yi kafin ya kashe
sigarin a karamin farantin tasar Ramlat din da ya mayar na kashe taba.
Miƙewa ya rungumeta tana kaucewa.
"Sorry Baby, Allah Ya ba ki hakuri. Ba zan ƙara ba."
Ta zame jikinta kawai ta nufi daki. Dakyar ta sauko ta bar fushin ganin yanda ya
ke lalla
ɓ
ata kuma ta san kwanan zancen sai dai dole ya hakura don ba dama.
***
WASHEGARI
Tun zamansu a falon suke kallon ko'ina gami da ta
ɓ
e baki. Can kuma Zulaihat ta dubeta.
"Matar Aliyu, ya jikin?"
Ba ta son suna kiranta da wannan
sunan, ta fi kaunar Ramlat din da aka yankamata rago da shi, sai dai furta hakan tasan wata baƙar maganar za ta ƙara tofamata, don haka ta ha
ɗ
iye
ɓ
acin ran ta yi yaƙe tana
ɓ
arewa Khalifa ledar alewa.
"Jiki da sauki. Na warware. Yau dai Allah Ya yi kun
zo min."
"Yanzun ma don kin ha
ɗ
amu da uwarmu ne, gudun
ɓ
acin ranta ne ya kawomu gidanki. Kinsan ba duka aka taru aka zama
ɗ
aya ba."
Fadin Rafee'ah kenan wacce dama tun
ɗ
azun take ba Daddy nono tana wani jijjiga ƙafa. Murmushi Ramlat ta yi.
"Kowa dai da irin kaddararsa."
Tsaki Rafee'ah ta ja, ita kuwa Zulaihat ta yi dariyar rainin wayon Ramlat.
"Allah Ya kyauta, Ramlat baki abin magana."
Ta yi murmushin da bai kai ko'ina ba.
Duk a zatonta zuwan yini suka yi mata, ashe
ba haka ba. Duka-duka basu fi mintuna talatin ba suka miƙe. Baki sake ta ke dubansu.
"Wai ba dai tafiya ba?"
"Ah, me zamu zauna mu yi? Ko an fadamaki namu mazan ba sa sonmu suka bari muka zo?"
Zulaihat ke fadi sa'ilin da take gyara zaman may
afinta.
Idanunta suka cicciko da kwalla.
"Don Allah ku tsaya ku ci abinci, wallahi na yi girki kuma idan ba ku ci ba zai iya lalacewa."
Tausayinta ya
ɗ
an tsirga Zulaihat, ko ba komai kanwa ce garesu, ta lura babu wani ƙiba na amarci da Raml
at ta yi face rama. Hasken fatar ma ta tabbatar ma cuta ne.
"Ke kika san wannan, nikam muje Sis. Baban Khalid bai ce na jima ba, kuma kinsan zai dawo daga Gusau."
Zulaihat ta koma ta zauna.
"Mintinan kadan zamu ƙara Rafee'ah, yi hakuri mu c
i abincin. Yunwa nake ji dama."
Ta fadi ne kawai don Ramlat din ta
ɗ
an ji sanyi ganin har ta soma hawaye. Guntun tsaki Rafee'ah ta ja don ita ba ta son ma tuna cewar a gidan Aliyu da Ramlat take.
Ganin haka da sauri Ramlat ta fa
ɗ
a kicin ta shiry
o musu lafiyayyan jellof din shinkafa da taliya da ta girka musamman domin su, ya ji alayyahu da kifi. Cima ce da ta san suna masifar so musamman idan Hajiyarsu ce ta girka da busasshen kifi. Tun kafin ta ƙaraso ƙamshin ya bugesu. Rafee'ah na zaune tana bu
ga game wayarta, Zulaihat kuwa ta kwashi gara suna hira. Ana cikin haka, sai ga Amrah ta kira. Daga makaranta takanas ta taho dubiya. Cike da farin ciki ta yi kwatance, ta leka ta tarbota a gate. Ita kanta ta yi mamakin ganin su Rafee'ah a gidan.
Wa
nnan shine taimakon da Ramlat ta samu, abincin ya ƙare tas sai wanda zasu ci ita da Aliyunta. Zuwan Amrah ya daukemusu hankali aka shiga hira sosai, sai dai Rafee'ah na kaucewa hirar da za ta ha
ɗ
ata da Ramlat din.
***
Shaf ya mance da batun wasu baƙi
, abu ne da ba'a saba ba. Ya saba ya wuni kasuwa ya dawo ya riski matarsa ita daya. Kusan ma a fusace yake, mashin dinsa a waje ya bar shi, wayar da abokin kasuwancinsa Nabil ya mishi ita ta ƙara fusatashi. Shikenan ba dama ka ranci ku
ɗ
a
ɗ
en mutane sai su t
akura maka a waya. Ya ci alwashin cika abinda ya yi niyya yau, ya tabbatar hakan zai ba shi ribar da zai maida bashin ya kuma kashe wata matsalar.
"Dalla malam nace maka gobe zan ba ka kudinka! Dan ....uwarka ka rabu da ni!"
Jin abinda ya ce, Na
bil ya fusata shima ya shiga surfa mishi ashar. Shima bai yi ƙasa a gwuiwa ba ya hau ramuwa har ga shigo cikin falon. Idanunsa sun rufe bai ko lura da mutanen da ke zaune ba.
Gaba daya idanunsu yana kansa, Ramlat kirjinta ne ya shiga bugu da sauri. W
ani irin ashar yake ƙundumawa kamar tsohon
ɗ
an tasha. Zulaihat ta dubi Rafee'ah kafin ta maida dubanta ga Ramlat wacce ke jin kamar ƙasa ta bu
ɗ
e ta nutse a wurin. Ta saci kallonsa, ya gama wayar ya zaro lighter daga aljihunsa, sanin me hakan ke nufi ya sa
Ramlat saurin miƙewa gami da ƙarasawa inda yake.
"Sannu da zuwa. Muna da baƙi fa."
Ta furta murya na ƴar rawa. Sai a lokacin ya san da ita a falon, ba ma ita din ba, ya ankara da mutanen da ke zaune. Mutanen da ya kira da maƙiyansa. Kallon da ya
watsamusu kallo ne na raini, kafin ya maida duba ga Ramlat cikin halin ko'in kula.
"Sai me? Inace ke suka zo dubawa? Me zan musu? Ai wanda ke yi da ni, da shi nake yi. Mtsw."
Ya ƙarashe da tsaki ya yi ciki, ta daskare a tsaye, ta kasa koda juyowa
ta dubesu.
Rafee'ah a fusace ta mike tsaye ta ja zanin goyon Daddy ta sa
ɓ
eshi.
"Sai ku tashi mu bar gidan. Gobe idan an ƙara ganin ƙafarmu a yi mana fin haka. Dama wane mutunci ko karramawa za'a samu wurin wannan mutumin?"
Rafee'ah ke mag
anar a fusace, ba ta jira komai ba ta fisgi gyalenta daga saman kujera ta
ɗ
auki jakarta ta yi gaba.
Ita kuwa Zulaihat jiki a sanyaye ta mike tana ƙara maimaita Allah Ya kyauta kamar wani karatu. Ita abin dauremata kai ya yi da kuma mamaki. Bangaren A
mrah kuwa, itama miƙewa ta yi ta hau gyara zaman
ɗ
ankwalinta da ya sunce. Sannan suka kama hanya.
Ramlat ta juyo tana dubansu, sai a sannan ta yi yunkurin magana ta karasa da sauri ta tsayar da su.
"Don Allah ku yi hakuri. Wallahi ransa ne a
ɓ
ace
. Ba haka yake ba, ku yi hakuri don Allah."
Wani murmushi Zulaihat ta yi.
"Ai ba ke kika yi mana ba, mijinki ne. Kuma ko ba komai gidansa muka zo, kinga ko shari'a ta kayar da mu. Koma ciki kawai, ma yi waya."
Tana kuka kuma tana ji tana gan
i suka kama hanya. Ta riko hannun Amrah.
"Sakarni don Allah Ramlat, ma ha
ɗ
u a makaranta. Ko me ya faru ke kika ja. Ke ce silar komai. Ke kika bada ƙofa aka daina ganin naki da mutunci."
"Abu ba zai wuce ba Amrah?"
Maimakon ta samu amsarta,
sai Amrah ta kwace mayafinta ta ja hannun Khalifa suka bi bayan su.
Rafee'ah tuni ta yi waje, tana tsaye tana jijjiga Daddy dake kuka, ita kanta hawayen take fitarwa, hawayen takaicin Ramlat. Tana ganin Zulaihat ta dubeta.
"Me aka gujemata tun fa
rko? Dama ai wanda bai ji bari ba zai ji hoho. Me dama za ta samu a wurin mashayi idan ba irin hakan ba?"
Zulaihat ta mata ido ganin Amrah ta taho, sun dauki sirrin shan sigai da kayan mayen Aliyu matsayin sirri da ba kowa ne ya sani ba. Suna jin kuny
ar Amrah ta ji sai dai kuma basu da masaniya itama tana da labarin waye shi. Haka suka dunguma gwuiwa a sake su ka bar unguwar Rafee'ah ma faman mita. Zulaihat itama tana kiran sai ta fa
ɗ
a wa Hajiya.
"A'a Anti don Allah kar ku yi haka. Ko don Abba, ka
r fa ku manta har yau Abba na kan shan maganin hawan jini. Don Allah kar ku jefasu cikin damuwa. Ramlat ai ba ta je ta fa
ɗ
a ba, kuma da alama mu din ne bai son gani a gidansa saboda ta riga ta nunamasa bama ganinsa da ƙima da mutunci. Shirun zai fi zama al
heri ga su Hajiya."
Amrah ke maganar a tausashe. Sun fahimci manufarta, don haka suka yi na'am da hakan. Sai dai kowa zuciyarsa ba dadi.
***
Kai tsaye
ɗ
akin ta shiga da hawaye ca
ɓ
e-ca
ɓ
e saman fuskarta. Abinda idanunta ya gane mata ne ya sanya
ta sakin baki ta ha
ɗ
iye kalamanta. Sif din kayanta ya bude ya fiddo karamin akwatin sarƙoƙinta yana bincikawa. Wani dan gida wanda ta sanya auduga ta saka gwal dinta na wurin Abba a ciki shi ya fiddo. Sai wani set na gwal din da ya siyamata. Da sauri ta k
arasa ta fisgesu.
"Mene haka? Me kake nufi?"
Kallonta ya yi fusace.
"Me nake nufi kike tambaya? Siyarwa zan yi! Kudi nake so! Bashi ya min yawa, shagona kaya sun tasar ma ƙarewa, ko so kike ku rasa komai ne?"
Zuciyarta na wani irin tuƙ
uƙi ta shiga girgiza kai.
"Wallahi ba za ka siyarmin da zinaren da Abbana ya siyamin ba. Ko wanda ka siya ai ya tashi daga naka, nawa ne. Don haka ba ka isa na ba ka ka siyar ba. Anya Aliyu kana cikin hayyacinka kuwa?"
Hannu ya fidda ya
ɗ
auke ta
da mari Wanda ya yi sanadin zubewar gidan sarƙar, suka tarwatse a ƙasa.
"Bayan laifin da kika yimin na kawomin tumakai cikin gida, hakan bai isheki ba sai kin kirani da mahaukaci?! Sarƙa kuma naga shegen da zai hana na siyar, idan kuma ubanki ne ya
bani kudin na siyamaki sai ki fa
ɗ
a!"
Tana kuka ta shiga tattarawa ta dunkule a hannunta, ya shiga kokarin kwacewa.
"Ba za ki saki ba? Wallahi zan miki dukan kawo wuƙa yanzu!"
Ya ƙarashe gami da kai mata naushi a ciki. Ƙara ta saki, kafin ta
ce.
"Shikenan! Zan ba ka naka ka siyar amma wallahi banda na wajen Abba."
Bai ko saurareta ba sai da ya kwace duka, zai fita ta rike ƙafarsa, wani harbin ya kai mata da ya samu bakinta, nan da nan ya kumbura ya soma fitar da jini.
"Kar ka y
imin haka! Ai Abbana ya siyamin shima! Ka bani na wajen Abba!"
Ta miƙe a guje ta bi bayansa har harabar gidan, zai fice ta rike rigar gam tana kuka. Ya tureta, ganin ta ƙi sakinsa ya sanya a aljihun gaban rigarsa ya hau kai mata duka yana ashariya. Ki
ra yake ita ce silar karyewar arziƙinsa.
"Banza mai farar ƙafa! Ba abinda ubanki ya ban da na aureki ai. Shi waye da ba za'a ci arziƙinsa ba!"
Wani karfi ne ya zo mata, ta kama hannunsa ta ciza iyakar ƙarfinta. Jin zafin ya ratsashi ya finciketa
ya kai mata mari ga ci gaba da narka tana ihu. Yana ji ana kwankwasa gidan ya ƙi budewa. Sai da ya mata lis sannan ya bude ya dubi makwafcinsa dake tsaye.
"Aliyu lafiya? Hayaniyar me nake ji?"
Wani banzan kallo ya watsamishi kafin ya fito gaba da
ya ya rufe kofar gam!
"Malam ba matsalarka ba ce, wannan hurumina ne da iyalina."
Daga haka ya hau mashin ya tayar ya fice. Ramlat jikinta ya yi mugun tsami, ta kudurta a yau ba za ta kwana gidan Aliyu ba. Haka ta daure ta mike tana
ɗ
ingishi ga f
uska a kumbure ta nufi ciki. Dogon hijabinta ta zura sannan ta dauki wayarta da purse dinta wanda ta tabbatar akwai kudi a ciki ta fita.
Sa mukullinta ta yi amfani ta bude gidan, kai tsaye gidansu ta nufa. Ɗan sahu na kallonta ta madubi tana kuka, ya
tausayamata don daga gani an san duka ta ci.
Har kofar gidan ya sauketa. Ta fito ta karasa, cak kuma ta tsaya tana kallon kofar gidan. Tunani take ta shiga ko kar ta shiga, yanzun ne ta tuna da komai, yanzun ta tuna da irin rabuwar da aka yi. To amm
a ya za ta yi? Su kadai ne tilas dinta, don haka ta shiga kwankwasawa. Malam Musa ya leƙo, ganinta sai ya hau mamaki. Ga fuska duk a kumbure.
"Hajiya Ramlatu, kece a tafe? To .."
Ya bata hanya da sauri, ba ta tsaya ko gaidashi ba ta tambaya ko A
bba na gida. Ya tabbatarmata yana ciki.
"Kwana biyun nan bai fiye fita ba saboda yanayin jikinsa da ya motsa."
Ta dubi Malam Musa da hawaye saman fuskarta.
"Meke samunsa?"
Cike da tausayi ya amsa.
"Kamar dai naji Babban Yaya na ce
wa hawan jininsa ne ya motsa. Amma da sauki ai."
Ta yi shiru, ba za ta iya tunkarar Abbanta da abinda zai kara dagula lissafinsa ba, ta dubi gidan nasu. Wasu hawaye masu
ɗ
umi suka zubomata. Shikenan ba ta da cikakken ƴancin zuwa gidansu kamar sauran ƴ
an uwanta? Ba za ta zo ana murna da
ɗ
okin ganinta ba?
A hankali ta sauke ajiyar zuciya, ta juya ta fita.
"Ya za ki tafi? Ya kamata ki shiga ciki Ramlatu, dubi yanayin da kike."
Tasan yanayin bai wuce na dukan da ta ci ba, har wani dan jiri
take ji. Ko a islamiyya ba'a ta
ɓ
a yi mata irinsa ba. Ta yi murmushin yaƙe ta girgiza kai. Dakyar ma take iya ganin fuskar Malam Musa saboda ruwan hawayen da suka taru a kwarmin idanunta, jan majina ta yi.
"A'a ba zan iya shiga na tayar da hankalin Abb
ana ba. Zan dawo wataran."
Daga haka ta yi gaba, ba ta