Showing 150001 words to 153000 words out of 255051 words

Chapter 51 - KARFEN KAFA complete

"Ba dai tafiya ba?"

Fadin A'isha.

"Tafiya zan yi, Hajiya ta ce kar nayi dare."



"Kai kamar wata karamar yarinya. Ko hira fa bamu yi ba. Pr

ince ka yi mata magana."

Fadin A'isha a shagwa

ɓ

ance. Sakin baki Ramlat ta yi don ita abin ma na A'isha da Hisham mamaki yake bata. Soyayyar dai kamar ana ƙaramata zuma.

"Ji, toh banda uzurin gabana da zan ƙare a gidanku?"

"A'a amma don All

ah ki zauna, kinga fa yanzu shida, ga hadari a gari..."

"Shiyasa ai zan tafi, kinsan ban fiye tuƙi idan ana ruwa ba."

A'isha kuma ta rasa abin fa

ɗ

i. Hisham dama bai ce ba, so yake abokinsa ya ce!

Jakarta ta dauka cikin lallashi ta ce.

"Haba Autar Hajiya, In sha Allah za ki ganni kwanannan, ai yanzun sai ana leƙowa ana dubaki. Yauwa Maman Twins ma sun ce na fadamaki suna nan zuwa."

Jin haka yasa A'isha sakin ranta ka

ɗ

an.

"Toh ai shikenan. Allah Ya kaimu."

Ramlat ta

amsa da amin tana murmushi.

Hussein ya mike yana duba agogo.

"Nima zan gudu."

"Kamar hadin baki?" Fadin Hisham.

Girgiza kai Hussein ya yi.

"Yamma ta yi ga hadari."

Gyada kai Hisham ya yi.

"Ai shikenan, don ma dai k

ai din baki da hanci ne. Ba nisa sosai."

Hussein bai amsa ba ya bi bayan Ramlat da tuni ta fice.

Hisham na dariyar mugunta ya yiwa A'isha ra

ɗ

a a kunne ya bi bayansu.

"Innalillahi, garin yaya?" Fadin Ramlat a hankali tana jin kamar ta yi

kuka. Hussein ya juyo yana dubanta, iska na faman

ɗ

aga mayafin nata da ja mata rigar. Tayarta ya gani a sace.

"Ya Salam, Antinmu garin yaya hakan ta faru?"

Fadin Hisham sadda ya karasa yana kyafkyafta idanu ganin iska na neman yi mishi lahani.

Kamar ta yi kuka ta dubi Hisham.

"Wallahi nima bansani ba."

Ta furta cike da takaici.

A'isha ta danne dariyarta, game din dadi yake mata sosai. Tuni Hussein ya bude motarsa ya shige ya ba ta wuta.

"Shigo na kaiki." Abinda ya ce kenan.

Ta dubeshi ta maida duba ga su Hisham.

"Je ki don wallahi hadarinnan yanda ya ha

ɗ

e ba zan iya fita ba. Sai dai ko ki kwana zuwa safe."

Ta ha

ɗ

a daga shi har A'ishar ta watsawa harara.

"Gobe na ƙara zuwa gidanku."

Nan kuma suka hau

aikin ban hakuri, ta karasa ta bude gidan gaba ta zauna. Hussein ya dubi abokinsa.



"Sai mun yi waya."

Daga haka ya fice bayan Maigadi ya budemusu ƙyaure.

***

Tunda suka kama hanya yake murmushi, ya san ko mene aikin Hisham ne. Amma hakan

ba karamin dadi ya yi mishi ba, ya juya ya kalleta. Ta takure kanta wuri guda, ta wani rungumi jaka. Basu yi mintuna biyar da soma tafiya ba aka soma ruwa dagasken gaske. Ganin irin karfin ruwan yasa dole ya taka burki ya sauka ya gangara gefe. Wayarta ta

yi ringing ta duba, Hajiya ce.

Hakuri ta bayar gami da bata tabbacin ta taho. Hajiya na fa

ɗ

a akan ba ta ji dadin hakan ba suka yi sallama. Tasan a zatonta ita ke jan motar, ba zata fadamata ga abinda akai ba.

"A dalilinki na zo gidan Hisham.

"

Ya fadi kansa tsaye yana kallon yanda ake zuba walkiya da ruwa kamar da bakin ƙwarya. Ta dubeshi da mamaki, maimakon murmushi, wani kwantaccen damuwa ta gani shimfide saman fuskarsa. Ya karkato yana dubanta, ta kauda kai saboda nauyin da kwayar id

anunsa suka yi cikinnata.

I just published "BABI NA ARBA'IN DA ƊAYA" of my story "Ƙarfen Ƙafa". https://my.w.tt/GhWrzYe49bb

🕯



*ƘARFEN ƘAFA*

🕯



_*Rufaida Umar*_

Bismillahir Rahmaanir Raheem.

41)

*

Assalamu Alaikum yan uwana. Fatan Alheri ga dukkanku. Ina matukar farin ciki da irin addu'o'inku gareni. Allah Ya bar zumunci. Ameen.*

*Ban kammala Exams ba, amma aski ya zo gaban goshi. Nagode sosai.*

"Kar fa ki fassara kalamaina."

Ta

yamutse fuska kadan.

"Fassara ta me?"

Ya yi murmushi yana dubanta sannan ya maida kai ga tuƙinsa.

"Akwai hoton da nake da buƙata a wurinki."

Ta saci kallonsa. Ba ta tanka ba ya

ɗ

ora.

"Wata little angel da na gani kwanakin baya kin



ɗ

ora hotonku tare. Ita ba ƙatuwa ba kuma ba siririya ba. Fara ƙal."

Da gaskiyar Bature da yace Blood is thicker than water. Fati yake nufi.

Murmushin da ba ta san ta iya shi ba ta shiga yi kafin ta saita kanta da tunaninta.

"Ka santa ne?

"

Ta

ɓ

e baki ya yi gami da girgiza kai.

"Ko daya, kawai dai yarinyar ta burgeni sannan ina jinta kamar ƴar da ta fito daga jikina."

"Alhamdulillah." Tsabar ru

ɗ

u yasa ta furtawa a fili har ya kai dubansa gareta.

"For?"

Ya nemi ba'as

i. Murmushi kawai ta ke yi.

"Murmushin fa?

"Ba murmushi nake ba." Ya dubeta sai kuma ya yi dariya. "Toh kuka kike yi." Ta shafi bakinta sai kuma ta sunkuyar da kai tsabar kunya.

Ya sanya hannu ya kunna music. Wannan karon ma dai muryar Na

ncy Ajram ke tashi. Abinda Ramlat ta fahimta, Hussein ma'abocin jin waƙoƙin larabawa ne.

Shiru ya biyo baya har suka kai ƙofar gidan su Ramlat. Kirjinta ne ya bada dam ganin Yayanta Munir tsaye a jikin motarsa yana amsa waya. Tunda motar ta tsaya ya

ƙ

uramata idanu yana son ya shaida waye.

Hussein ya dubeshi sadda ya ke ƙoƙarin cire Seat Belt din da ya sanya. Kamanninsa da Ramlat kawai ya gani da kuma irin firgicin da ke saman fuakar Ramlat din, ya fahimci ko waye. Bai cewa Ramlat komai ba ya

fita, itama ganin haka ta fito kirjinta na lugude. Yaya Munir da ganin Ramlat ya ba shi mamaki, dakyar ya iya miƙawa Hussein hannu suka gaisa. Ita kuwa Ramlat tana gaidashi wuf ta fa

ɗ

a cikin gida.

"Ke kuma lafiyarki?" Tambayar da Hajiya ta watsomat

a kenan ganin shigowar da ta yi a hargitse. Girgiza kai ta yi ta zauna kamar wacce ƙwai ya fashewa a ciki.

"Ba komai."

"Hala kin ha

ɗ

u da yayannaki a waje?"

Ta gya

ɗ

a kai, ba ta kai ga bata amsa ba sai ga Munir din. Abinda ta ke gudu ne ya ka

sance, fa

ɗ

a sosai ya shiga yi akan don me za ta shiga motar abokin Hisham. Hajiya dai mamaki ƙarara don ba ta da labarin hakan.

"Ku yi hakuri, wallahi tayar ce ta sace. Ga Auta ba lafiya shiyasa dole Hussein din ne zai kawoni. Kunsan yanayin unguwar

su ba'a samun abin hawa cikin sauƙi."

Ta fa

ɗ

i jiki a sanyaye. Harara Yaya Munir ya danƙara mata. Hajiya kuwa jin Hussein ne yasa ba ta ƙara uffan ba.

Dakyar dai ta lalla

ɓ

ashi ya tafi. Bayan fitarsa ta miƙe ta yi

ɗ

aki, sai bayan sallar isha'i san

nan ta fito, ta ƙara wanka ta sanya doguwar rigar bacci da ƴar hula.

"Gidan gaba

ɗ

aya sai ya yi ba da

ɗ

i wallahi."

"Uhm, ni zan fa

ɗ

i haka ba ke ba Ramlatu, nayi kewar yarannan kamar na kira waya a maidomin su."

Murmushi Ramlat ta yi ta zaun

a.

"Hajiya kinsan wani ikon Allah? Yau da kansa ya tambayeni hotin Fatima. Wai haka kawai yarinyar ta burgeshi, na aikomasa hotunanta."

Hajiya ta

ɗ

an yi shiru alamar nazari.

"Fatima wacce?"

"Ɗiyar baƙonmu na Adamawa."

"Ikon Allah, ji

ni ba wasa ba. Allah Sarki."

"Ni kaina nayi mamaki."

"Allah Ya ci gaba da taimakonmu, in sha Allah za'a dace. Wataran komai zai zama labari."

Cikin gamsuwa Ramlat ta jinjina kai tana murmushi, fuskar Hussein na yawo cikin ƙwayoyin idanunta.

"In sha Allah." Ta maimaita.

***

Ranar litinin da tana kammala shiri ta fito, a gaggauce ta karya ganin tana dab da makara. Haka ta fito titi don har sannan Hisham bai ga damar maidomata motarta ba, ba kuma ta ƙara kiransa ba tunda ta ji yana

kiran shi ba shi da ku

ɗ

in gyaran taya toh ta san da biyu ya ke yi.



Ta yi tafiya ka

ɗ

an kafin ta fito bakin titi ta samu abin hawa. Zamanta keda wuya cikin Napep, wayarta ta

ɗ

auki ƙara. Halima ce. Kamar ba za ta

ɗ

aga ba sai kuma ta

ɗ

auka.

"K

e kuwa Ramlat ba fa

ɗ

a me ya kawo gaba? Shikenan don kin bar Revenue an rabu?"

Yaƙe ta

ɗ

an yi kamar a gabanta.

"Ayya Halima ba haka bane. Allah Ya huci zuciyarki. Fatan kuna lafiya, Ya sauran mutanenmu?"

"Uhm, lafiya kalau, sai dai kin tafi

kin bar baya da ƙura."

Da mamaki ta ce.

"Ban fahimta ba. Wani abu aka yi?"

"Eh, yanzu ba wanda bai san cewa Chairman yana sonki ba. Idan ma kina tunanin bamu sani ba gwara ki san cewa ƙwai ya fashe."

Wani

ɓ

acin rai ya zo wa Ramlat wuya,

ta danne komai.

"Shi ne me? Don yana sona mene a ciki Halima?"

"Aa ba komai bane, Allah Ya ba ki hakuri. Yanzun sai na fa

ɗ

i zancen da zai yimin sanadin wurin neman halal

ɗ

ina. Dama shawara zan ba ki kawai don matar Chairman ba kanwar lasa ba ce.

"

Don tsananin

ɓ

acin rai ba ta san sadda wani wawan tsaki ya su

ɓ

ucemata ba.

"Daga ita har mijinta basu

ɗ

a

ɗ

ani da ƙasa ba, ke kinsan ni kuma kin san halina. Bana kallon mutum irin Chairman matsayin nagartaccen namiji da ya isheni kallo ballantana

har na ƙulla alaƙa ta dindindin da shi, wato aure. Ke dai da ya tsolemaki ido har ki ka kasa haƙurin bar wa cikinki gulmar sai ki je can ki ƙarata."

Daga haka ta katse wayar ta kasheta gaba

ɗ

aya ma tsabar takaici da

ɓ

acin rai. Har suka isa ta sauka b

a ta ji sassauci a ranta ba. Ita ta soma zargin ma Halimar ce ta kwatantawa Chairman din gidansu na Yakasai. Can kuma ta ja istigfari a ƙasan ranta.

***

*

ADAMAWA*

AlHassan ke ta zuba sauri a hanyarsa ta komawa cikin babban shagon siyar da kay

ayyaki na Alkhairat Mall adalilin mantuwar da ya yi na wallet

ɗ

insa saman teburin Cashier.

Karo suka ci da wani matashi da kallo

ɗ

aya za ka yi mishi ka san ruwa biyu ne, kamar dai

ɗ

an Sudan kamar kuma

ɗ

an Nijeriya.

"Sorry please." Fa

ɗ

in AlHassa

n kenan yana dubansa a fisge, Matashin ya zaro ido kafin ya saki ƴar dariya yana nunashi da yatsa.

"Hussein!"

Daga haka ya rungumeshi yana dariyar farin ciki, AlHassan ya tsaya cak! Ya kasa magana kwakkwara, can dai ya

ɗ

ago ya dubeshi da kyau, ka

mar ya so sanin fuskar sai dai Allah bai ba shi ikon tunawa ba.

Rasheed da ya lura da irin kallon da yake binsa da shi, sai jikinsa ya

ɗ

an yi sanyi. Daidai sadda wani ma'aikacin wurin ya nufosu, duban AlHassan ya yi.

"Yalla

ɓ

ai ai na fita ban isk

eka ba mun yi sa

ɓ

ani, ga wallet

ɗ

inka ka manta."

Ya kar

ɓ

a da godiya, Rasheed dai kallo yake sai kuma a sannan tunaninsa ya ba shi anya kuwa wannan Hussein

ɗ

in da ya tako takanas daga ƙasarsa don ya gani ne? Nan da nan jikinsa ya ba shi Twin brother

ɗ

i

nsa ne wato AlHassan Aminu.

"My name is Alhassan Aminu, Hussein's Twin Brother."

Rasheed ya shiga murmushi da gya

ɗ

a kai, bai lura da yanayin sauyawar fuskar Alhassan din ba, daga yanayin farko zuwa wani yanayi na daban mai nuni da alhini da kuma

sosuwar rai.

Alhassan ya nemi su

ɗ

an fito farfajiyar wurin. Ba musu Rasheed ya bi bayansa. Ji yake kamar ya yi tsuntsuwa ya je ga Abokinnasa, shekarun da suka gabata ya yi masifar kewarsa. A hanyar ma su na tafe ƙorafi ya ke zubawa AlHassan na yand

a Hussein ya kasa cika alƙawarin kawo mishi ziyara sai shi ne ya cika a karshe.

"Kusan satina

ɗ

aya a garinnan na kasa gane gidanku, har na fidda rai don har na yi komai na komawa garinmu sai yau cikin ikon Allah muka ha

ɗ

u da kai."

Duk yana maga

nar ne cikin harshen turanci, Alhassan ya ba shi address din gidansu kafin su yi musanyen lambar waya suka rabu. Rasheed dai ya yi mamakin dalilin da yasa bai ba shi lambar Hussein ba, ya so tambaya kawai sai ha bar wa cikinsa. Da wannan

ɗ

okin ya nemi adai

daita ya koma masaukinsa, siyayyar da bai yi ba kenan tsabar murnar cimma abindanya kawoshi. Tun a hanya ya kira mahaifiyarsa yake labarta mata ha

ɗ

uwarsa da AlHassan da yanda ya rungumeshi a zatonsa Hussein ne. Ta tayashi murna sosai sannan suka yi sallama

.

***

*KANO*

Tana zaune bayan kammala wasu aikace-aikace, ta tuna da cewa wayarta a kashe ta bar ta gaba

ɗ

aya yinin ranar, da sauri ta jawota ta kunna. Mintuna ƙalilan da kunne Data, saƙonni suka shiga fa

ɗ

owa daga Whatsapp. Wanda ta ke burin

ta ga ya aikomata saƙo babu shi a ciki, har tana shirin ajiye wayar sai ga text message ya fa

ɗ

o, ta duba. Ba ta kai ga bu

ɗ

ewa ba sai ga kira, duk daga mutum

ɗ

aya wanda ta daukeshi SPECIAL.

"Kashe mutum kike kokarin yi."

Ta

ɗ

an dafe ƙirji kafin

ta saita kanta tuna a inda ta ke, lumshe ido ta

ɗ

an yi tana murmushi. A baya zabta ƙaryata idan wani ya ce za ta ko kalli wani

ɗ

a namiji ta ji ya burgeta balle ta kaunaceshi, a yanzun kuwa tana jin Hussein a ranta. Da wani irin ƙauna mai sanyi, da wani ir

in so mai caku

ɗ

e da sinadarai masu ban mamaki.

"Tuba nake yi, me na yi?"

Ya sauke ajiyar zuciya wanda ya ratsa kunnuwanta.

"Kin kashe wayarki bayan kinsan na kamu da son Beautiful Angel dinnan da kika

ɗ

ora a status."

Runtse idanu ta

yi cikin son ha

ɗ

iye abinda kunnuwanta su ka yaudareta da son ji. Maimakon hakan sai ta ji abu daban, cikin sarewa da sanyin jiki ta amsa.

"Ka yi hakuri, na ma manta cewa na kashe wayar. In sha Allah yanzu zan turamaka."

"Ok! Na gode, ina jira."

"Toh."

"Naji muryarki ta sauya, hope komai lafiya?"

Ta ciji le

ɓ

banta na ƙasa tsabar haushin kanta da ya kama ta, toh mene dalilin da za ta ba shi damar fahimtar wani abu?

"Lafiya kalau, ina wurin aiki ne."

Shiru ya biyo baya can ku

ma sai ya amsa.

"Ok ba damuwa. Idan kin koma gida kya turomin. Thanks."

Daga nan ya katse kiran.

"Ke kam dai naga alamar da wani gwanin naki kike waya."

Ta kai duba ga Hajiya Salma, darakta din department din da ta ke. Kasancewarta mac

e mai raha da haba-haba yasa ake sonta. Ga ba ta da wuyar sabo. Murmushi kawai ta yi ba ta ce uffan ba. Ta fa

ɗ

a whatsapp, Hussein din ma ba ya online, haka ta turamasa duk hotunan Fatima da ke kan wayarta har wanda Fatiman ke tare da Hafsat. Babu dai nata

ko

ɗ

aya a ciki.

Karfe biyar da kusan rabi ta bar Ofis zuwa gida. Gaba daya jikinta a sanyaye yake sakamakon soyayyar da ta ke yiwa kanta shamaki da ita, amma kamar zuciyar ba ta jin kashedinta. Ƙara cusa kanta take yi cikin lamuran Hussein dumu-dumu.

Idanunta ga cicciko da kwalla, ta sharesu. Ya dace ta yi baya-baya da shiga shirginsa tun kafin ta yi nisan da ba ta jin kira a sha'aninsa. Ko babu Hajiya Zeenatu, Hussein ya fi ƙarfin ajinta. A ganinta, wutsiyar raƙumi ta yi nesa da ƙasa.

Haka t

a wuni cike da kasala, sai dab da Magriba sannan ta fito ta fa

ɗ

a kicin, kunu ta dama, ta zubawa Hajiya wacce ke azumi cikin flask mai riƙe zafi. Dama ta iske tuni an yi Ƙosai. Wannan tasa ta ha

ɗ

amata da lemun zo

ɓ

o da ya sha kayan ƙamshi.

Sai da ta t

abbatar ta ha

ɗ

a komai saman darduma kafin ta koma

ɗ

aki, alwala ta

ɗ

auro. Wayarta na kyallin shigowar saƙo don haka ta duba.

*"Thank You."*

Abinda ya turomata kenan. Murmushi kawai ta

ɗ

an yi ta shimfi

ɗ

a darduma.

Misalin ƙarfe takwas da

rabi suna zaune a falo tare da Hajiya, kallon Tarkon Ƙauna suke a tashar Arewa24. Gaba

ɗ

aya hankalin kacokan yana kan talabijin, sallamar Baba Maigadi ta

ɗ

auki hankulansu. Suka amsa. Saƙon Ramlat ta yi baƙo yake tafe da shi. Nan da nan ta

ɗ

aure fuska, tana

da tabbacin Chairman ne don dama Kawu yace ta zuba idanun ganinsa a satinnan.

Umarnin Hajiya ta bi kawai ta miƙe ta shiga

ɗ

aki, Hijabin sallarta ta zura ta fita. Kamar dai yanda ta tsammata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login