Showing 42001 words to 45000 words out of 255051 words

Chapter 15 - KARFEN KAFA complete

zai iya rabashi da Ramlat, ba zai yi dakon so a banza ba. Duk ma macen da ya hango sai ya ga ba ta kait

a ba, idan kuwa ya rasata ya yiwa kansa.

***

*A KWANA A TI think you'd like this story: "Ƙarfen Ƙafa" by Rufaida-Umar on Wattpad https://my.w.tt/Dbu9FChHQ9

🕯



*ƘARFEN ƘAFA*

🕯



*_Rufaida Umar_*

Bismillahir Rahmaanir R

aheem.

13)

*A KWANA A TASHI..*

Su Ramlat sun kammala karatunsu sun yi bankwana da makarantar Sakandire.

Ranar da za'a yayesu kuwa, duk wani farin ciki da ƴan ajinsu ke yi, banda ita a ciki don a ganinta babu wani abin ƙayatarwa musa

mman ganin yanda gadan-gadan mutan gida ke shirin biki. Bikin da aka matso da shi aka rage lokacinsa, duk sanadin kar ta ƙara tadamusu batun Aliyu. Yanzu da kowa ke murna ana hotunan bankwana, ita din tana zaune a gefe saman kujeru sanye da gown ja wanda w

uyar rigar da kuma hannun aka mishi kwalliya da yellow. Gashinta a tufke babu kitso, ta

ɗ

ora hular gown din a kanta ya zauna

ɗ

as. Duk irin kyan da ta yi, ganin muninta take, ace rana irin ta yau babu wani nata da ya zo tayata murna, sai iyayen Amrah da yay

yunta da suke kokarin jawota jiki duk domin kar ta ƙuntata. Ramar da ta yi ba karamin tada hankalin Umman Amrah ya yi ba har ta ja ta gefe ta yi mata fada sosai akan

ɗ

orawa rai abinda ba shi ba.

Yanzun da ta ja gefe ta zauna, suna daukar hotuna ne,

a ganinta hakan zai fiyemata don ba wani kyau za ta yi ba, a ganinta ramar kadai ma ta dusasar da ita. To ma idan ba ta rame ba me ake so ta yi? Ba ta iya bacci balle cin abincin kirki, Hajiya ba ta ya

ɓ

amata magana sai dai magana ta kwakkwaran mintuna biya

r ta bar ha

ɗ

asu. Abba kuwa jan ta ya shiga yi a jiki ganin yanda uwar ke mata duk don ta sake, ta hakura kuma ta fawwalawa Allah lamuranta. Shi kam ta tabbatar banda yau zai je Daura tare da Yaya Munir, to zai zo mata a wannan rana. Su Zulaihat dama ba ta

sanya rai ba.

"Ramsy!"

Ta daga kai ta ga mai kiran, JJ ce. Itama dai ajinsu take. Inda ta mata nuni da yatsa ta bi da kallo kafin ta ce

"Ki zo!"

Daga nan ta juya ta tafi, ita kuwa Ramlat tunda ta

ɗ

ora idanu ga wanda aka nunamata, ta j

i kamar kwai ya fashemata a ciki. Sanye cikin shadda sky blue, ya kafa hula zanna bukar. Sajensa a kwance luf-luf. Yanda take karantar ramar da ya yi a satittikan da suka yi basu ga juna ba, don kuwa batun waya takan ari wayar Indo a

ɓ

oye ta kira ba tare d

a ko Hajiya ta

sani ba. Rokon Allah da Annabi s.a.w take yi mata akan ta

ɓ

oye sirrinta.



Ta yi zurfi cikin tunani da kuma kallonsa babu ko kyaftawa, ya gaji ya biyo sahunta ya ja kujera ya zauna kusa da ita a cikin hall din mai jama'a maƙil.

"Kin

wahalar da ni fa, dakyar aka ganomin inda kike. Baby kin yi kyau. Bari na miki hoto."

Ya fiddo wayarsa Blackberry wacce ake kan yaayi a lokacin, ya shiga daukarta bai ko damu da murmushin yaƙen dake a fuskarta ba. Jiki a sanyaye kuma ya maida kai g

a kallonta.

"Baby ki yi magana ko na samu nutsuwa, gaba daya kin yi wani sanyi kamar ba Babyna ba wacce daga ta yi tozali da ni take manta komai da kowa."

Ji ta yi ya kara karyar da zuciyarta, sai ta soma kuka bayan ta saka tafukan hannunta ta ru

fe fuskar. Duk yawan danginsu a rasa mai zuwa tayata murna ranar da ta fi buƙatar hakan?

Kukan ya tashi hankalin Aliyu. Bai san ma sadda ya kama hannuwan ba ya saukesu daga saman fuskar.

Ya yi daidai da shigowar Abba da Yaya Munir cikin hall di

n. Har zasu kama hanya Abban ya ga rashin kyautuwar a rana irin ta yau bai je wa diyartasa ba hakan yasa shi umartar Yaya Munir akan su soma biyawa kafin su wuce. Ba don Yaya Munir na so ba ya bi umarnin. Tun shigowarsu suke rarraba idanun inda zasu hangot

a. Amrah ce ta soma hango Abban, da sauri ta taho ta gaidashi. Mahaifinta ma ya ƙaraso suka yi musabaha cike da fara'a.

"Ai da ace ba ka zo ba, har gida zamu je mu sameka mu ji dalili."

Fadin Dr Abdullahi mahaifin Amrah cike da zolaya.

"Ban i

sa ba, sai dai kuma da nasan za ka zo din da ban zo ba, zuwanka ma ai ya wadatar. Yaranmu ne."

Suka yi dariya sannan Yaya Munir dake ta kalle-kallen ko zai hangota ya gaisheshi. Abba cikin murmushi ya dubi Amrah.

"Na tayaki murna ƴata, Allah Ya sa

nyamaku albarka a abinda ku ka karanta yanzu da ma wanda za ku yi nan gaba."

Itama da fara'a ta amsa da Amin.

"Ina ƙawartaki?"

Fadin Abban a karo na biyu, shi kuwa Munir karaf idanunsa suka fa

ɗ

a kan Ramlat, bai ga wanda suke tare ba, sai dai tab

bas kuka take hannunta kuwa idan ba idanunsa ke mishi gizo ba, yana cikin tafukan hannun namijin. Da sassarfa ya soma tafiya da nufin zuwa wurin, ji ya yi an riko kafadunsa, juyawa ya yi. Hilal ne, ba shi kadai ba har da kannensa biyu, Jidda da Zahra. Jidd

a ta fi sa'ar Ramlat ba ita kuwa Zahra za su yi kai

ɗ

aya da Auta A'isha. Musamman ya taho da su don su taya sahibarsa murna, har iyayen na mishi dariyar yanda yake rawar ƙafa babu kunya. Sun cakare cikin wasu rantsastsun abaya kalar ruwan toka da kwalliyar

baƙin fulawoyi a jiki. Farare tas kamar shi Hilal din, don za'a iya cewa sun ma fi shi kyau. Suka gaida Yaya Munir. Ya amsa, kafin ya mikawa Hilal hannu su yi musabaha.

A wannan lokacin idanun Ramlat suka kai garesu, a gigice ta dubi Aliyu kafin ta z

are hannunta ta mike tsaye. Ya dubeta sannan ya dubi inda ta kura idanun, wasu gayu biyu da kuma mata ƴan kwalisa ne. Yasan Yaya Munir don a gabansa Abba ya mishi kashedi. Ɗayan kuwa ne bai san ko waye ba.

"Me ya kawo Yaya Munir da Hilal? Abba ya zo

kenan?"

Jin ta ambaci Hilal ya sanya Aliyu kara dubansa dakyau, da ka kalli idanun za ka hango tsananin kishi balle kuma fuskar da ta sauya nan take har wani ja ja take yi. Bai san lokacin da ya ja tsaki ba, ya mike yana dubanta.

"Saboda wannan n

e dama aka ƙi ni a gidanku? Don bani da kudi? Don Aliyu talaka ne ba shi da komai sai rufin asirin Allah? Shikenan Ramlat, bari naje don ba zan tsaya a wulakantani ba. Ga wannan, ya fiddo karamin akwati daga aljihu ya ajiye a kujerar da ya tashi, daga haka

ya sa kai da sassarfa ya tafi.

Da sauri ta dauki akwatin tana kokarin bin bayansa, caraf aka rike hannunta. Yaya Munir ne.

"Yau sai kin raina kanki da wayonki! Don ubanki wato har ta

ɓ

a jikinki yake? Sa'a daya kika ci, Hilal ya zo wurin nan wall

ahi da yau sai na miki cin mutuncin da ba za ki manta ba. Ƴar iskar banza da wofi!"

Sai ta

ɗ

auke wuta, hawaye kawai ke zuba babu amon kukan. Ƴar iska yau ta zama a wurin Yaya Munir. Zafi goma da ashirin ya ha

ɗ

armata. A hankali ta bude jaka ta zura ƴar

akwatin da Aliyu ya ba ta ciki daidai sadda Munir din ya saki hannunta.

"Ki zauna nan ki gyara fuskarki tun ban sa

ɓ

amaki ba!"

Tana kumburin da komai ta share fuska. Koda ta ciro saboda kaifafan idanun Yayannata dake a kanta, a dole ta

ɗ

an murza,

ta maida jaka. Sai dai kafin a je ko'ina wasu hawayen sun taho ba shiri ta

ɗ

aukesu da hannu sakamakon hararar da Yaya Munir ya watsamata. Daga haka suka nufi wurin da suke tsaye har su Abba.

"My sweet Aunty."

Fa

ɗ

in Jidda sa'ilin da ta rungumeta

a jiki, ji ta yi kamar ta watsamata garwashin wuta sai dai idanun su Abba ne ya hanata daukar matakin da zuciyarta ta rayamata, wato ta tureta ta fa

ɗ

i. Dole ta kakalo murmushi suka kara gaisawa. Itama Zahra haka ta yi mata, Hilal dai na gefe yana kallonta

yana kara wassafa yanda so ya koma ƙi.

Abba ya yi mata murmushi, a kallo daya ya karanci abubuwa da dama a cikin kwayar idanunta, ya kauda kai sadda ta karasa ta gaidashi.

"Allah Ya muku albarka." Aka amsa da Amin. Nan kuma aka

ɗ

auki hotun

a, bayan wucewar Abba da su Yaya Munir har iyayen Amrah. Jidda dake rike da karamar Camera na Hilal ta ce.

"Yayana matso na muku hoto da Aunty."

Ya saci kallon Ramlat dake tsaye gefen Zahra, ba musu ya matso yayinda Zahra ta ja baya.

"Ina w

uni." Ya gaidata, gaisuwar da ya ankarar da ita ashe fa ko kallon inda yake ma ba ta yi ba balle ta gaidashi. Ciki ciki ta amsa.

"Lafiya kalau."

"Oh, don Allah ku daina magana, ku kallo nan."

Maganar Jidda ya sanya su dubanta lokaci guda, a

ikuwa ta shiga hotuna ba kakkautawa. Don kanta Ramlat din ta ja baya. Hakan yasa Hilal kallon Jidda.

"Ya ishemu haka, ke idan kin soma ba ki san ki daina ba."

Ta yi dariya, jiki a sanyaye ta ke duban gefen Ramlat din, tuni ta soma tafiya da nufin

barin wajen.

"Lah, Aunty ina za ki? Dawo ku yi hirarku bari mu

ɗ

an zagaya. Dama akwai wata old schoolmate dita a nan, bari naga ko zan ganta."

Da wayo ta ja hannun Zahra suka tafi suka bar su, abinda tunaninta ya bata da sauyin Ramlat shine sun sam

u sa

ɓ

ani da yayannasu ne shiyasa ta sauya, barinsu su kadai zai sa ta sauko daga dokin fushin.

"Idan ba damuwa mu

ɗ

an fita daga hayaniyarnan please."

Ta kalleshi, idanunsa sun ka

ɗ

a, ko menene yau Hilal ta kai shi bango. Yanayinsa ya sanya ta kasa

yin musu, suka soma tafiyar kamar ba sa so har suka fice daga Hall din. Can parking space suka isa kasan wata itaciya saman kujeru suka zauna.

Duk kalaman da Hilal ke zubamata na ban hakuri da rokon ta dawo da soyayyarshi a ranta, ba ta san ya na

yi ba, hankalinta na ga ta hanyar da zasu tattauna da Aliyu. Wannan ta sanya ta dubansa.

"Za ka yimin wata alfarma?"

Ya ƙuramata idanu, sai ya murmusa

"Ba abinda za ki nema wurina ban miki ba."

Ajiyar zuciya ta saki, ba kuma ta ji a r

anta ya burgeta ba, duk kuwa da cewa tana danne wani tausayi dake tasomata yana son mamaye zuciyar, ganinta hakan ne daidai.

"Ka sanya Yaya Munir ya ban wayata, ka nunamusu yanzu komai ya wuce. Don Allah ka yimin wannan alfarmar."

Kamar ya ce ma

ta sadda aka kwace bai san dalili ba, bai kuma kamata ya shiga tsakani ba, sai dai ya share.

"Zan san dabarar da zan yi a ba ki wayarki."

Ga mamakinsa sai lokacin ya ga murmushinta.

"Nagode sosai."

Wata ajiyar zuciya ya sauke gami da mi

ƙ

ewa tsaye tun kan kishi ya ci gaba da nuƙurƙusarsa.

"Ki jirani ina zuwa."

Bai jira amsa ba ya wuce. Ta bishi da kallo. Handsome da shi, zai burge kowace mace, amma banda ita. Tana son tuna wani mugun abu da Hilal ya ta

ɓ

a yi mata sai dai babu ko

daya banda tarin alkhairai.

"To ya zan yi? Banda iko da zuciyata."

Ta furta a fili sa'ilin da idanun suka cika da kwalla. Ba ta ji takunsa ba sai wani kwali mai kyalli da ta gani, ta dubeshi. Murmushi yake mai kama da yaƙe.

"Kar

ɓ

a, kyauta n

e gareki. Ina kara tayaki murna."

Ta murmusa itama gami da kar

ɓ

a.

"Nagode sosai."

"Muje ko? Ina son zuwa wani wuri ne."

Ta amsa da toh, daga nan suka koma ciki ya hada kan su Jidda suka tafi. Jidda ta ji dadi ganin sauyi a saman fuskar Raml

at, wannan yasa ta fahimci abinda take zargi a farko hakanne. Wato dai sa

ɓ

ani suka samu.

***

"Wai nikam Rabi'atu, ina yiwa yarannan daidai? Hukuncin da na yanke akan auren Ramlatu da yaronnan ban mata gata ba?"

Yanda yake maganar murya a karye

ya

ɗ

arsa tausayinsa ba ka

ɗ

an ba a zuciyar Hajiya.

"Babu wani hukunci mai tsauri da ka ta

ɓ

a yankewa Abban Yara. Kowane uba burinsa

ɗ

iyarsa ta auri kamilallan yaro mai kyakkyawar nasaba. Kuma Alhamdulillah, Yaronnan ya kai yanda ake so. Don Allah ka ba

r sanyawa ranka tunani na daban har ya ta

ɓ

a lafiyarka."

Ya yi murmushi gami da kara rungume matarsa.

"Aliyu da Ramlatu ke so, yaro ne mai kyakkyawar nasaba sai dai a iyaka bincikena yana shaye-shaye. An sanar da ni goyon kaka ne, ba wanda ya isa

ya fadamasa ya ji. Uwa uba bai yi wani zurfi a karatun boko ba balle kuma na addininsa, koda ace na yi niyyar bai wa Ramlatu za

ɓ

inta, ba zan iya daukarta na kai inda za ta yi baƙin jini ba. Ina son yarana. Ina son su samu wanda zai kularmin da su ko bayan

ranmu. Meyasa Ramlatu ba za ta yiwa kanta fa

ɗ

a ba?"

Tashin hankalin Hajiya dai ganin Abba ta yi yana hawaye, itama ba ta san sadda ta fara ba.

"Yaran ne muke haifarsu bamu isa mu haifo da halinsu ba. Addu'a kawai ya kamata mu ci gaba da yi mus

u. Allah Ya shiryamana su, Ya bamu ikon kula da amanarsu da Ya damƙamana. Sai dai hakkinsu ne su bi mu, hakkinsu ne su so abinda muke so. Mun tayasu son abinda suke so, meyasa su ba zasu hakura da son ransu su yi mana biyayya ba? Gani suke muna yin wani ab

in ba don muna sonsu ba. To ya zamu yi? Addu'ar ce dai. Ina tabbatar maka sai ta fi mu alfahari da wannan za

ɓ

in in sha Allah."

Ta ƙarashe tana ci gaba da daukemishi hawayen, ba tare da ta damu da natan dake kwarara ba. Shima ya sharemata yana murmushi

gami da sumbatar goshinta.

"Allah Ya yi maki albarka. Ina alfahari da dukkan yaran da muka haifa. Ramlatu ma tausayi take ban, sau tari ne idan ta aikata wani abun sai na cika da mamaki, kamar ba jininmu ba."

"Kar mu yi sa

ɓ

o, addu'ar ta fi duk w

annan."

Suka ƙara murmusawa cike da jin wani

ɗ

aci a kasan ransu kafin kuma su hau tuna yanda a lokacin iyayensu ake auren

ɗ

iya ba ta ko samu damar ganin mijin ba kuma ta yi biyayya ta zauna.

Karshe suka tattara komai suka ajiye gefe suka fuskanc

i rayuwarsu.

***

A satin biki aka kawo lefe da komai da ya kamata.

Gyaran jiki sosai aka shiga yiwa Ramlat, mutanen Daura sun soma zuwa gidan. Yau ma tana zaune wata gwaggonta, ƴar dan uwan mahaifinta daga Daura, ta tasata a gaba da wani hadin

magani ta shanye. Dole ta kwankwa

ɗ

e ta mike ta bar wurin suna zolayarta. Kai tsaye wayarta ta ciro wanda tuni Hilal ya sanya an damƙamata. Aliyu ta hau kokarin nema a waya, ba zato ta ji an zare wayar a hannunta. Amrah ce tsaye fuska ba fara'a.

"Kar

ki cemin har yanzu kina kiransa? Kwana uku ya yi sauran a sanyaki a lalle Ramlat, ki ji tsoron Allah. Kar ya kasance har bayan aurenki za ki ci gaba da kula wannan mutumin."

Tun soma maganar take watsamata banzan kallo kafin ta ja tsaki ta kwace wayar

ta.

"Ai an so hakan ta faru shiyasa aka yi gangancin ha

ɗ

ani aure da Hilal. Ba zan fasa ba, nace yanzu na fara Amrah. Idan kin ga dama ki yi shiru idan ma ba ki ga dama ba ki yimin terere a dangi. Mtsw."

Ta gifta ta wuce cikin ban

ɗ

aki ta rufe. Ta

san nan ne ka

ɗ

ai wurin da za ta yi wayar sirrin da Aliyu. Amrah ta saba da wannan cin fuska na Ramlat akan Aliyu, wannan ta sanya ta girgiza kai da fadin Allah Ya kyauta. Daga nan kuma ta dauki kyallen anko don abinda ya maidota dakin kenan, zasu fita kas

uwa siyowa wasu mutan Daura anko. Su Naja'atu ne zasu yi mata rakiya. Saboda biki nan gidan duk suke kwana.

***

Tana fitowa daga ban

ɗ

akin ta ga Bilkisu zaune a gefen gado tana shayar da

ɗ

iyarta. Fuskar Bilkin a daure take dubanta, ta kauda kai it

ama. Maganar duniya ba ta

ɓ

uya, tuni Bilkisu ta gane komai ta sanar da su Fareeda, har ma can dangin Hilal

sun soma ƙananan magana. Babansa ne ya tsawatar da abin ya kuma ce kar ya ƙara ji.

Mamar Hilal da kannensa kuwa sun soma jin tsanar Ramlat, ban

da Hilal na gyara wasu lamuran da kalamai, da wutar da Bilkisu ta kunnamishi a gidan ta janyo mishi fasa aure da Ramlat.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login