Showing 177001 words to 180000 words out of 255051 words

Chapter 60 - KARFEN KAFA complete

ya ji wayar da ta yi ya haifarmata.

***

"Ita kuma wace ce wannan?" Hisham ya tambaya yana karewa Halima da ke faman shar

ɓ

ar kuka a bayan cell kallo.

"Sharrin shai

ɗ

an ne wallahi, don Allah don Annabi s.a.w ku yafemin wallahi nayi alƙawari ba zan ƙara ba. Nima san..."

_*"Halima, ki ta

bbata koda wasa aka samu matsala, kar bakinki ya yi kuskuren ambaton sunan

ɗ

aya daga cikinmu. Ki ce kawai dai kina kishin Ramlatun za ta auri Chairman dinku ne. Ki ka kuskura ki ka yi gangancin tonamana asiri, ki sani rayuwarki ce za ta ƙare a doron ƙasa s

aboda za mu bar ki ki rayu kuma ki mutu a gidan yari ba tare da mun

ɗ

auki matakin fiddoki ba. Idan kuwa ki ka bar komai a cikinki ki ka fa

ɗ

i yanda na ce, toh shakka babu ina mai tabbatarmaki ko kwana uku ba za ki yi a hannun ƴan sanda ba za mu sanya a fidd

o ki kuma ki bar garin. Idan kunne ya ji....jiki ya tsira."*_

"Kin yi shiru? Me ki ke son ki ce?!"

Tana kuka sosai ta dubi Sajan da ke mata tsawa, a gefensa Hisham ke tsaye yana jiran ji daga bakinta. Girgiza kai ta yi.

"Nima sharrin shaida

n ne."

"Ƙarya ki ke! Ba haka ki ka so ki ce ba!Ki fito ki fa

ɗ

i wanda ya sanya ki!"

Cewar Hisham a ru

ɗ

e. Ya ja, itama ta ja. Gwaska tuni an yi asibiti da shi.

Dole haka Hisham ya hakura ya bar case hannunsu sannan ya wuce gida, lokacin sha

biyu ta wuce.

***

WASHEGARI...

Da sassafe Hajiya Zeenat ta shirya. Motsinta ne ya tashi Hussein dake bacci. Ya dube ta sadda ta ke kokarin ficewa daga

ɗ

akin.

"Lafiya? Ina zuwa haka da sassafe?"

A firgice ta juyo tana dubansa,ta wayance

da yaƙe.

"Am..am..dama Hajiya Batool ta kirani ba lafiya har an kai ta asibiti ma. Shi ne zan je dubiya." Ya gyada kai kawai ya juya ya kara jan bargo, ta sauke ajiyar zuciya ta fice. Ta bar Hussein da tunanin irin nasu auren, wannan wane irin aure n

e da mace ke da ikon fita ba tare da iznin miji ba? Anya kuwa hakan zai haifarmusu da

ɗ

a mai ido?

Ya sauke ajiyar zuciya gami da lumshe idanu cikin tunanin laifinsa ne tunda tun farko haka su ke yi. Bai kuma san ya hakan ta faru ba.

Wayarsa

ce ta yi ƙara, sunan Hisham ya gani yana murmushi ya

ɗ

aga.

"Kira da safiyar Allah, bashin me na ci?"

"Haba Malam, ina ka shiga ne wai? Jiya na kira duka wayoyinka amma a kashe, lafiya dai ko?"

Hussein ya lumshe ido ya ja guntun tsaki tuno d

a shirmen Zeenatu.

"Share kawai, lafiya lau ne. Ya aka yi?"

"Ba ka da labarin an kai wa Ramlatu hari?"

Wani irin miƙewa Hussein ya yi gaba

ɗ

ayansa har santsin bargon na ƙoƙarin kifar da shi ƙas.

"What?"

Labarin komai Hisham ya ba

shi.

"Tana wane asibitin?"

Ya sanarmasa.

"Yanzu zan zo."

Daga nan ya katse kiran bai jira komai ba.

***

MISALIN ƘARFE TAKWAS NA SAFE...

Hawaye ta ke fitarwa yayinda ta ke tariyo komai a kwanyarta. A yanzun da Hajja ke

salati da tambayar wa zai aikatamata hakan? Itama a sannan kwakwalwarta ta shiga aikin tunani. Kasancewar ta juyamusu baya ya sa ba wanda ya lura da tashinta. Cikin dare dai ta farka sannan ta ƙara komawa bacci.

"Abin dai da

ɗ

aure kai." Hajiya ta fu

rta tana ƙara riƙe carbin hannunta da ta ke ja.

"Nifa ina zargin matar Hussein wallahi. Tunda..."

"Yi shiru kawai Rafee'ah, zato dai zunubi. Irin haka ne sai ki ga ana zaton wuta a maƙera sai aka same ta a masaƙa."

Rafee'ah ta yi shiru amma

dai kam zuciyarta cike take da zarginta. Kwankwasa ƙofar da aka yi ne suka bada iznin shigowa. Hisham ne da AlHassan, suka karasa aka gaisa.

"Kada dai ace har yanzu ba ta farfa

ɗ

o ba?" Cewar Hisham.

"Aa, ta farfa

ɗ

o cikin dare, har na taimaka ta

ɗ

an zagaya. Sannan ta yi salla da Asuba ma. Baccin ne dai ya ƙara kwasarta."

Ramlat da ke jin bayanin Hajiya sai ta runtse idanu, wani radadi kafa

ɗ

arta ke mata, sai dai idan har za ta iya jure wannan adalilin Hussein, idan har zaa iya yaudararta a kafa

mata tarko a kansa, toh ba karamin so ta ke yi mishi ba. Ta ƙara aminta da hakan.

"Au dama idanunki biyu?" Cewar Rafee'ah wacce ta zagayo domin gyaramata

ɗ

ankwalin kanta da ya zame.

Ta dube ta, ganin tana hawaye ta sa hannu ta shiga sharemata.

"Haba Ramlat, meye kuma na kukan tunda Allah Ya riga da ya tsare? Yi shiru don Allah. Ko za ki tashi zaune?"

Ta gyada kai. Da taimakon Rafee'ah ta miƙe zaune ta jingina da filo. Ta gaida Hajja da su Alhassan.

Wayar Hisham ta yi ƙara ya duba

, shi kansa AlHassan tunda ya ji batun zuwan

ɗ

an uwansa ya rasa sukuni. Burinsa kawai ya gan shi don ya tabbatar da komai. Aikuwa shi

ɗ

in ne.

"Kana waje? Ok gani nan zuwa."

Yanda Hisham ya miƙe hakanan shima AlHassan ya mara mishi baya. Rike han

nunsa ya yi.

"Ka yi hakuri, nan zai shigo, ka jira ya karaso ciki ka ganshi."

Ramlat da kirjinta ya tsananta bugu ta dubi Hisham a hargitse. Nan da nan wasu hawayen suka kwaranyo. Baki na rawa ta ce.

"Hussein..Hussein ne?"

Hisham ya dubeta.

"Shi ne, ku kwantar da hankalinku yanzu zan kawo shi."

AlHassan a dole ya dakata sai dai ya kasa tsayuwa wuri guda, safa da marwa ya shiga yi yana kallon ƙofa. Koda aka tura ƙofar aka shigo. Hisham din ne a gaba, a bayansa kuma Hussein. Kamar wa

ni gunki haka AlHassan ya ja burki yana kallonsa ƙurr.

"Hussein...?" Ya furta, furucin da ya ja hankalin Hussein dake sanye da Maroon shadda da hula, ya dubeshi.

I think you'd like this story: "Ƙarfen Ƙafa" by Rufaida-Umar on Wattpad

https://my.w.tt/IRx4QB4kMcb

🕯



*ƘARFEN ƘAFA*

🕯



_*Rufaida Umar*_

Bismillahir Rahmaanir Raheem.

48)

Kallonsa yake yi sosai kirjinsa na bugawa da sauri. Ramlat ta runtse idanu tana mai addu'ar komai ya tafi daidai.



Da wani irin sassarfa AlHassan ya tako ya rungume Hussein kawai sai ya soma kuka.

"Hussein." Ya ƙara kiran sunansa karo na biyu, Hussein ya yi

ɗ

if sai hawaye da ke zuba saman fuskarsa. Ji ya yi kamar ana saramasa guduma a tsakiyar kansa, a han

kali ya soma ganin dishi-dishi, lokaci guda idanunsa suka juye yayinda baƙin kwayar idanun ta

ɓ

ace

ɓ

at. Hisham da ke tsaye a baya shi ya lura da sauri ya karasa ya rike Hussein. Jikinsa wani irin kakkarwa ya ke yi.

"Innalillahi wa inna ilaihir raajiun

!"

Cewa Hisham yana rike hannun Hussein, jin haka AlHassan ya

ɗ

ago wanda saura kiris Hussein din ya zube don kuwa da jikinsa ya samu madafa.

"Riƙe shi sosai." Cewar Hisham, suka taimaka suka fitar da shi sai wurin likita. Ramlat tuni ta miƙe tsa

ye. Su kansu su Hajiya sun rude. Ganin tana kokarin ficewa yasa Rafee'ah riƙo ta.

"Ina za ki je? Ba ki ganin halin da ki ke ciki? Idan kin je lafiya za ki ba shi?"

Ta girgiza kai tana hawaye, ta bude baki sai dai ta rasa me za ta ce don haka ta k

oma ta zauna. Hajiya ce ya fidda waya don ta kira Malam ta sanarmasa halin da ake ciki. Nan take ya ce maza ta aiko a kar

ɓ

i ruwan da ya ha

ɗ

a da ganyen magarya ya yi addu'o'in karyewar sihiri. Ba shiri ta yiwa direbanta waya ta ce ya biya Yakasai ya kar

ɓ

o m

ata saƙo.

***

Duk iyakar awon da likitocin su ka yi ba su gano komai game da ciwon Hussein ba. Don haka koda suka samu ya bar jijjigar, idanun suka dawo daidai sai Likitan da ya kar

ɓ

i Hussein ya fito wurin su AlHassan. Suka tarbe shi da gaggawa.

"Ku yi hakuri.."

"Mutuwa ya yi?" Fa

ɗ

in AlHassan a gigice, girgiza kai Likitan ya yi yana mai riƙe hannunsa.

"Ko kusa ba haka ba ne, asalima yanzu mun samu komai ya daidaita. Sai dai hakikanin gaskiya ba za mu ce ga abinda ya jawomasa hakan b

a, yanzu dai halin da ake ciki, dole zamu yi mishi tests don mu gano ainahin inda matsalar take."

Suka jinjina kai.

"Ba damuwa Dakta. Allah Ya ba shi lafiya." Cewar Hisham da hankalinsa ya

ɗ

an kwanta.

Bayan wucewar Dakta ya dafa kafa

ɗ

ar AlH

assan wanda ya cire hular kansa tsabar gumin da fargaba ta haifarmasa.

"Kada ka damu

ɗ

an uwa, na fadamaka dama duk sadda maganar dangi ko ƴan uwa ta ha

ɗ

a mu da Hussein ya kan shiga wani irin hali, ina kuma ga yau ya yi ido hu

ɗ

u da

ɗ

an uwansa?"

"H

akane, sai nake ganin kamar ba na asibiti ba ne."

AlHassan ya fa

ɗ

i bayan kai karshen nazarinsa.

"Hisham, ya jikinnasa?"

Suka juya, Rafee'ah ce. Ta karaso suka yi mata bayani.

"Allah Ya ba shi lafiya. Kada ku damu, Hajiya ta aika a kar

ɓ

o ruwan ganyen magarya mai addu'o'in karya sihiri, da yardar Allah komai zai daidaita."

AlHassan ya sauke ajiyar zuciya yana

ɗ

an murmushin jin dadi da wani irin kaunar zuri'ar da ke kara mamaye zuciyarsa.

"Na gode kwarai, Allah Ya sakamaku da a

lheri. Allah Ya bar zumunci."

Ta yi dariya kadan.

"Ameen. Ai yiwa kai ne. Bari na koma, dama Hajiya ce ta ce na sanarmaku sannan na gano halin da yake ciki don marar lafiyarmu ta tashi hankalinta sai kuka ta ke yi."

Murmushi AlHassan ya yi y

ana mai hasashen wani abu da tun a jiya ya yi zaman dirshan a kwakwalwarsa.

***

TA FARU TA ƘARE...

"Innalillahi wa inna ilaihir raaji'un! Halimar aka kama?!"

Hajiya Zeenatu ta fa

ɗ

i tana tsaye a bakin ƙofar gidan Kakar Halima wacce ke rike

da ita. Ƙanin Halima uwa daya uba

ɗ

aya wanda daga ita sai shi, su uku iyayensu suka haifa kafin rasuwarsu, dayayar Halima, Halima sai Yusufa. Kakarsu ta kar

ɓ

i riƙo. Yusufan ya share hawaye yana duban Hajiya Zeenatu.

"Wallahi ranki ya da

ɗ

e,

ɗ

azu aka y

i mana waya, naje har ofishin ƴan sandan na sami Aunty Halima, wai dumu-dumu aka kama ta da bindiga za ta yi kisa. Wannan abu ne da ko a mafarki ba mu zaci faruwarsa ba. Su biyu aka kama, shi

ɗ

ayan ko Gwaska ko wa? Yana asibiti. Yanzu Kaka na kwance ba laf

iya tun da ta ji halin da ake ciki."

Hajiya Zeenatu wacce ta yi mutuwar tsaye, ta yi sauri ta dawo hayyacinta. Baki na rawa ta ce.

"Ta..ta..fa

ɗ

i wadanda suka sanya ta?"

Kallon da Yusufa ya yi mata na nazari sai da ya sa ta sakin ƙaramar tusa

mai ha

ɗ

e da fitsari ba shiri. Ya girgiza kai.

"Abin kunya ne ace saboda

ɗ

a namiji za ta aikata hakan. Kishi ne kawai don uban gidansu na aiki zai auri abokiyar aikinta Ramlat. Haka ta sanarmin."

Ya karashe da wani irin jin kunya. Ajiyar zuciya H

ajiya Zeenatu ta sauke ta juya za ta shige mota.

"Amm..Hajiya, na ce sai dai ban sanki ba. Kema wurin aikinta ki ke ne?"

Ta juyo.

"Eh, tare muke aiki." Tana kaiwa nan ta juya da sauri ta fa

ɗ

a mota, ta ja. Kiyayewar Ubangiji ce kawai ta isar

da ita gidan Hajiya Batool. Itama nan ta iske ta su na dambe da surukarta. Dakyar ta raba su. Ɗan Hajiya Batool ba ya nan ya yi tafiya Dubai, shi ne surikar ta zo gidan kwana.

"Haba Hajiya, me ya yi maki zafi za ki tsaya dambe da suruka? Ke kuma don

ba ki da kunya wannan ba uwar mijinki ba ce?"

Fareeda wacce ke tsaye tana huci ta narkawa Hajiya Zeenatu uwar harara kafin ta saki dariya gami da tafa hannu.

"Ahayye! Ai fa da yake daga ke har ita jirgi

ɗ

aya ya kwaso ku dole ne ki ga laifina! Tso

ffin banza da ba su riƙe girmansu ba ai ba zan ji kunyar taka su son rai ba. Kin tauye hakkin yaro kin danne kina zaune da shi! Ko an fadamaki bani da labarin mijinki? Kina kai min uwar miji yawon bin bokaye don mijina ya ƙara aure ko? To wallahi karyar ku

domin tun kan a haifi uwar mai sabulu balbela ke da farin kai. Don haka idan ku na son na lullu

ɓ

e dukkan sirrikanku to ku tabbatar an fasa batun auren Mijina da kowace shegiyar kucaka. Idan kunne ya ji..." Ta ƙarashe da rike kunne kafin ta wuce tana dariy

a ta bar su baki galala. Bayan shigewarta

ɗ

aki Batool ta yi gaba ta haye sama, Hajiya Zeenatu ta bi ta a baya. Su na shiga

ɗ

aki suka sa mukulli.

"Batool akwai matsala!"

Hajiya Batool da ta zauna rike da ƙugu tana ambaton wash sakamakon cizon da

ta sha a wurin Fareeda. Ta amsa wa Hajiya Zeenatu kamar za ta yi kuka.

"Matsala nima cikinsa kika tarar da ni Zeenatu. Kamar Gora yaudararmu ya ke yi yana cin dukiya a

ɓ

agas. Ni na rasa kan wadannan lamuran."

Hajiya Zeenatu ta yarfar da jaka da m

ayafi, da sauri ta fa

ɗ

a ban

ɗ

aki. Can kuma ta fito ta zauna tana sharce gumi. Ta kora dukkan bayani ga Hajiya Batool gaba dayanta a rude.

"Ya zan yi ne Batool? Ga Visa ta yi wuya an ce mu kara hakuri zuwa sati na sama, ga wannan lamari na neman kwa

ɓ

em

in? Ba mu ga ta zama ba Batool, ta inda aka hau dai ta nan ake sauka idan ba haka ba mai afkuwa za ta afku. Ba ni da tabbacin Halima ba za ta tonamana asiri ba. Ban san iyakar lokacin da za ta riƙe sirrinmu matsayin sirri ba. Wannan fa barazana ce garemu.

Tashi za ki yi mu kama ƙafa muje mu ga Gora tun kafin komai ya lalace."

Hajiya Batool ta share hawayen takaici, yau ita suruka ke dambe da ita, ta rantse sai ta ga bayanta tunda dama ba ta haifarmata ko ƴartsana ba sai afkin ci da kasayarwa.

"M

uje. Bari na lalla

ɓ

a."

Ta miƙe dakyar ta dauki gyalenta. Suka fice. Fareeda na leƙensu ta window ta yi dariya ta saki labule. A fili ta ce.

"Munafukan banza, da alama an tafi yawon abinda aka saba. Zama daram ni Fareeda!"

Ta furta tana mai

zama kan gado tana dariya.

***

Tunda Hajiya Zeenatu ta sanarmasa da batun kama Halima ya gaza samun nutsuwa. Don haka ya kira Dada a waya karon farko. Hakan ba karamin mamaki ya ba ta ba don har sai da ta ce.

"Yaya lafiya dai ko?"

"Ah la

fiya kalau mana Amina, ba damar na kira ki kenan sai idan babu ita? Mtsw. Ina yaran nan kuwa? Husseini? Yana gari?"

Dada ta amsa a sanyaye.

"Aa, ya shigo nan Kano wani uzuri na ma'aikatarsu, bai ƙaraso nan ba?"

Wani zufa ya karyowa Kawu a go

shi, ya samu wuri ya zauna

ɗ

abas! Sai ya

ɓ

ige da fa

ɗ

an borin kunya.

"Ina na isa dama ya zo wurina? Ai ban isa ba! Kin koyawa yara tsanata da tsanar iyalina. Sai ki yi idan hakan zai haifarmaki da

ɗ

a mai ido! Mu din dai mu ne nasu."

Daga haka ya k

atse wayar bai saurari ban haƙurin Dada ba. Miƙewa tsaye ya yi yana sunturi, ba zai yiwu ba. Babu abinda zai ruguza dukkan sirrinsa. Idan ya tabbata lamarin Hussein ne ya kawo AlHassan garin Kano kamar yanda Bokansa ya buga ƙasa ya bincikamasa, toh shakka

babu komai ya rushe. Tonuwar asirinsa kamar jin kunyarsa ne a cikin dangi, ya san duk tsanar da sauran yan uwansa suka yiwa jinin Aminu da Amina (Dada), bai kai tsanar da ya yiwa HUSSEIN ba.

Ya dau waya ya dannawa Hajiya Zeenatu kira, haka ya yi ta

ringing ba'a

ɗ

aga ba, wannan yasa shi kasa zama ya fice daga gidan don ƙara tuntu

ɓ

ar Bokansa karo na ba adadi.

***

Ya mike zaune dakyar daga saman gadon da yake kwance. A hankali ya dafe kai yana salati.

"Sannu Hussein, ka tashi?" Ya dubi mai

maganar da sauri, shi dai wanda ya gani a

ɗ

azun ne mai kama da shi. Ɗan uwansa da ya daina sanyawa a idanu shekara da shekaru. Ƙuri ya yi mishi da idanu, daidai nan Hisham ya miƙamasa kofin ruwan tofi.

"Shanye duka please." Ba musu ya kar

ɓ

a ya shanye

tas. Kamar yanda jini ke zagaye a cikin jiki, haka ya dinga jin ruwan na zaga dukkan wata ga

ɓɓ

a ta jikinsa, a hankali hawayen da suka sauya kalar kwayoyin idanunsa suka samu damar kwaranyowa saman kuncinsa. AlHassan ya taso ya zauna a gefe gami da sanya h

annu cikin nasa.

"Hussein, ka gane ni?"

Gyada kai kawai yake yi bakin na rawa amma kalmar A ta kasa fita daga bakinsa. Kawai sai ya

ɗ

ora hannunsa ha

ɗ

e da na AlHassan saman goshi ya shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login