Showing 207001 words to 210000 words out of 255051 words

Chapter 70 - KARFEN KAFA complete

wuƙa da nama a hannun Daktan, ya ba wancan yaron iznin turo nashi magabatan bayan shawarar da ya yi da mu kuma muka amince. Alhamdulillah, Ramlatu ke ba yarinya ba ce, mun kuma sa

ni, yanzun kin fi baya hankali. Kin kuma ƙara hankaltar rayuwa. Mun sani, wannan karon ba za ki ba mu kunya ba in sha Allahu."

Zufa sosai ta ke fitarwa, ta hadiyi miyau mai

ɗ

aci, ba ta bar ambaton Innalillahi a ƙasan ranta ba har zuwa sadda Kawu Jamil

u ya miƙomata damin kudi ƴan

ɗ

ari biya-biyar a baƙar leda bayan ya warware ledar ya turo kudin gabanta.

"Wannan ne kudin aurenki, dubu

ɗ

ari gashinan. Juma'a mai zuwa cikin yardar Allah za'a

ɗ

aura aurenki da HUSSEINI MODIBBO. Ina ce haka sunan yake k

o?"

Ya karashe yana duban yan uwansa da dariya, suka dara lokaci guda.

"Hakayake Yaya." Kawu Sunusi ya bada amsa.

Ta rasa me za ta ce, ta kuma rasa me za ta yi, a zaune ta ke amma jiri ta ke ji. Kanta ya yi wani irin sarawa, lokaci guda ya

shiga ciwo. Hawayen da ta tsayar a

ɗ

azun, suka ci gabada kwaranya su na

ɗ

iga saman k

rafar

ɗ

ari biyar biyar din da Kawu ya ajiyemata. Wa ya fa

ɗ

amusu sonta yake?

I just published "BABI NA HAMSIN DA SHIDA" of my story "Ƙarfen Ƙafa". https:/

/www.wattpad.com/1017117739?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Rufaida-Umar&wp_originator=NPwmUPq5q%2BNDXCvudnu9VtPx9xZ93DXS%2BXNO4Gp8IGMT8cs%2FH9GyIFlv%2Fhb%2BKgVVkXrnM1fZVi41cUdjwyw1c

EK3IG5H1c7vZKRmCwE0POba10BIvSct65MXWSFYf6%2Fz

🕯



*ƘARFEN ƘAFA*

🕯



_*Rufaida Umar*_

Bismillahir Rahmaanir Raheem.

56)

'Me yake nufi da ni?' Ta jefawa zuciyarta tambayar da nan da nan ta samo amsar d

a ta ji wani mugun

ɗ

acinsa. Hussein na nufin ra'ayinta ba komai ba ne, yana nufin koda ba ta sonsa ta rayu da shi. Ko kuma dai daga saƙon da ya turomata yana son ta fahimci ya gane tana sonsa amma ya dinga basarwa. Nan da nan ta ji wani haushinsa ya mamaye

zuciyarta. Ta ci alwashin sai ta rama abinda ya aikata gareta, ba za ta ta

ɓ

a yin musu a aurensa ba, amma ta rantse sai ya gane shayi ruwa ne.

"Allah Yasa hakan ya zamemin alheri." Ta ba Kawu amsa a hankali, gaba daya suka amsa da amin cike da jin da

di. Suka sanya mata albarka a karshe suka sallameta. Mikewa ta yi bayan ta share hawayen yanda ba za su gani ba, ba tare da ta

ɗ

au ku

ɗ

in ba ta bar wajen. Kawu Sunusi zai magana Kawu Jamilu ya katseshi da zummar za su damƙawa Hajiya.

Ba ta wani jima c

ikin gidan ba ta yi musu sallama sai dai ba su fahimci komai ba don ta

ɗ

an saki fuska kamar ba ita ba.

Koda ta koma gidan, ba abinda ta nunawa Hajiyarta. Wannan ya kwantar da hankalin Hajiyar don dama tun fitar Ramlatun ta ke cikin zullumin ta yanda

za ta kar

ɓ

i lamarin.

"Idan kin sauya kayan sai ki fito mu shiga kicin, na fadamaki yau Hassan zai shigo a gaisa."

Maganar Hajiya ta katse yunkurinta na shigewa

ɗ

aki da ta yi niyya, ta juyo ta amsa da toh bayan ta ha

ɗ

iyi miyau mai

ɗ

aci.

***

Hajiya Zeenatu ta shigo falonta gaba daya jiki a sanyaye, likita ya duba ta amma ya ce bai gane komai ba, karshe aka ha

ɗ

ata da tests kala-kala akan ta yi ta kawo sakamako a gani. Ranta gaba daya a jagule ga wani jiri-jiri da ke

ɗ

ibanta. Turus ta yi ganin

mutum zaune a falon. Ta daure ta shigo da fara'ar da bai kai zuci ba. Suka dubeta gami da amsa sallamarta.

Hussein ne fuskarsa cike da wani farin ciki sai AlHassan dake zaune yana amsa waya Madam dinsa Kausar, ganinta yasa shi yin sallama da ita.

"Ah,

ɗ

an uwanmu zuwa babu sanarwa?"

Ya yi murmushi, sai yanzun dai ya zo gidan dan uwannasa don haka ba su hadu da Hajiya Zeenatun ba sai a yau, amma a Hotel ya sauka tare da Kawunsu Adamu wanda shi a yau da safe ya juya ya kama hanyar Adamawa.

"Hajjaju, Allah Ya huci zuciyarki. Nima zuwan ne ya tasomin babu shiri. Aiki na zo yi daga kamfaninmu na can. Ko shi Ogannaki haka ya gan ni babu zato ba tsammani."

Ta yi dariyar yaƙe gami da satar kallon Hussein da ya

ɗ

ora ƙafa

ɗ

aya saman kujera ha

nkalinsa ya koma kan waya yana zabga murmushi.

"Hakan ma ai daidai ne. Dama kuwa ina da saƙon da zan bayar a kaiwa Ɗiyata. Gwara da Allah Ya kawoka."

Ya yi dariya yana gyara zaman gilashinsa.

"Ba ki da matsala. Tana godiya."

Daga haka

ta maida duba ga mijinta.

"Yalla

ɓ

ai barka da hutawa."

Ta fadi da wani irin shagwa

ɓ

a wanda ya ba AlHassan dariya, sai dai ya ha

ɗ

iye kawai ya miƙe.

"Bari na

ɗ

an amsa waya." Yana kaiwa nan ya fice zuwa farfajiyar gidan, wannan ya ba Hajiya Zeen

atu damar ƙarasowa ta zauna gefen Hussein. Ya

ɗ

an dubeta da kulawa.

"Ya jikin naki?"

Cike da damuwa ta karya wuya.

"Likita ya duba ni, ya ce ba zai gane taƙamaiman matsalar ba sai an yimin gwaje-gwaje. Yanzu dai haka ya ban gwaji zuwa gobe

zan koma mu gani. Amma na fi kaunar na hakura idan mun je London sai a yimin magani sosai."

Ya gya

ɗ

a kai yana murmushin da ke ƙara tafiyar da imanin Hajiya Zeenatu a kansa.



"Saurin me ki ke? Ita lafiya ta fi komai ai. Ki kwantar da hankalinki.

Tunda har kika ga na dakatar da aiki toh hakan na nufin na shirya koyaushe ne ma mu bar ƙasar. Abinda ya fi yanzu ki je goben ki yi gwaje-gwajen har a gano matsalar a shawo kanta. Gwara ki

ɗ

an samu sauki sai mu wuce. Amma fa sai mun fara biyawa Adamawa k

inga su Dada kun gaisa."

Ko

ɗ

arr ba ta ji ba, a wautarta gani ta ke har a sannan babu wanda ya gane da hannunta a

ɓ

atan Hussein.

"Yanda ka tsara hakan za'a yi Ranka ya da

ɗ

e."

Kauda kai kawai ya yi bai ce uffan ba, ta mike ta haye sama. Ya b

i bayanta da kallo, sai kuma ya yi murmushin mugunta. Shi kadai ya san me ya bar wa zuciyarsa. Tabbas sai Hajiya Zeenatu ta kusa haukacewa idan ta gano taƙamaiman shirin da ya ke yi.

Wayarsa dake ringing ya duba. Hisham ne. Murmushi ya yi don ya san

labari ya isa kunnensa.

"Kai dan iska ne fa! Wai me nake ji daga bakin My Princess? Dagaske kai ne ka kai ku

ɗ

in auren Ramlatu?"

Lumshe idanu ya yi, sunanta ka

ɗ

ai idan ya ji sai tsigar jikinsa ya tashi. A hankali ya shafi sumar kansa.

"Mama

ki ka ke yi? Ba haka ka ke so ba?"

Dariya Hisham ya yi.

"Haka nake so, sai dai ka rainamin hankali fa. Zan rama amma. Kar ka yi tunanin zan tayaka campaign."

Ta

ɓ

e baki Hussein ya yi kamar yana kallonsa.

"Campaign after marriage? Ni zan

yi abina dama."

Hisham ya

ɗ

an dara don shi abin kam dadi ya yi mishi ba kadan ba. Addu'a ya yi da fatan alheri. Hussein ya amsa da amin kafin su yi sallama. Agogo ya kara dubawa, da sauran mintuna a kira sallar Magriba. Ya ƙagu ya ganshi a gidan su R

amlat. So ya ke ya sanyata a idanunsa. Bai zaci za ta ga saƙonsa ta shareshi ba, abin ya ba shi mamaki. Hakan yasa ya ke son zuwa ganinta da kansa.

***

Kawu Modibbo rai a

ɓ

ace ya ke amsa wayar ƙaninsa Adamu.

"Me ya kawoka Kano? Wato Adamu har wu

yanka ya yi kaurin da za ka shigo inda nake ka kasa nemana? Idan kuma aka yi magana sai ka nuna ka fi uban kowa riƙon zumunci ko?"

Kawu Adamu da mamakin yanda Modibbo ya san da zuwansa garin Kano ya ba da amsa ta wayar.

"Wa ya fadamaka na je Kano

?"

"Ɗanka Yahaya muka yi waya ya cemin ka shigo Kano tare da Hassan. Ko karya ya ke yi?"

Ganin yanaamsawa a zafafe ne yasa dole Kawu Adamu ya sauko ya shiga bada hakuri da fadin.

"Wani

ɗ

an uzuri ne ya shigo da ni, kuma shigowar ta gaggawa ce

shiyasa ban samu na karaso ba. Amma ayi hakuri don Allah."

Kawu Modibbo ya yi shiru, can kuma ya ce.

"Wane uzuri ne haka?"

Har Kawu Adamu zai ba shi bayani sai ya tuna roƙon alfarmar da Hussein ya yi mishi akan cewar ba ya son Kawun ya san

da batun aurensa. Bai fa

ɗ

amasa dalili ba ko ba komai dai ya sani Kawun bai kaunarsu, amma shi kuma ya ce ba komai zai mishi wannan alfarmar.

"Daurin auren wani

ɗ

an abokina ne ya kawo ni."

Kawu Modibbo ya ji sai dai bai yarda ba, maimakon ma ya c

i gaba da sauraronsa kawai sai ya yanke wayar. Shiru ya yi yana tunani,

ɓ

acin ransa na ƙara ninkuwa. Yanzun ya lura yan uwansa da wadanda ma suka tsani Amina da Aminu a baya da kuma wadanda dama ke sonsu, duk sun hada kai, shi aka ware. Wani bakin ciki ya

ji a ransa, karshen satinnan zai tattara ya je Adamawar tunda akwai bikin yar gidan ƴar uwarsu, Gwaggo Karime. Tunda gaba daya za'a hadu, zai kara zaman meeting da yan dakinsu ya ji dalilin wannan sabon sauyin.

***

Bakwai da mintuna, Ramlat ta hada

lafiyayyen friedrice da gashin kifi wanda a gefensa ta soya dankali ta saka sai sauce. Ta yi zo

ɓ

on da ya ji kayan kamshi ta sanya a firij. Sosai ta saki jikinta musamman wayar da suka yi da Amrah ta kara ba ta shawarar yanda za ta tafiyar da Hussein har ya

fahimci shayi ruwa ne.

"Sannunki, sai a je a kimtsa jiki. Allah Ya yi albarka."

Ta juya bayan ta dora komai saman tebur, ta dubi Hajiya da ke fitowa daga

ɗ

aki. Murmushi ta yi kawai ta kauda kanta. Ita kadai ta san me ta ke kissimawa a zuciyart

a. Kwafa ta yi don gani ta ke komai ma za ta iya kawai don Hussein ya fahimci ya ƙuntata mata.

Maimakon kimtsawar, sai ta zube saman gado, wayarta ta jawo. Missedcalls har uku duk daga Baban Hanif. Kafin ta gama shanye mamakinta sai wani kiran ya kar

a shigowa. Ta

ɗ

aga da sallama, ya amsa.

"Allah Ya huci zuciyarki Maman Affan, ina ta kira an ƙi a saurare ni ballantana kuma a yimin uzuri."

Ta mike zaune.

"Ka yi hakuri, ba haka bane. Ba na kusa. Ina wuni ya gida?"

"Lafiya kalau. Babu

damuwa, na yi."

Shiru ya

ɗ

an biyo baya kafin ya

ɗ

ora maganar.

"Na so maganar da zan maki ya kasance gani ga ki, amma ba na tunanin yanzu ina da wannan ikon na zuwa kofar gidanku. Da farko ina mai ba ki hakuri bisa dukkan wani abu da ya faru a da

lilin aurenmu. Na yarda haka Ubangiji Ya tsaramana. A gaskiya Ramlatu, tun fara zancen aurena da ke, iyayena suka dakatar da ni bayan bincikensu yasa sun binciko tarihinki. Sun kuma gane cewar aurenki biyu ba kamar yanda ki ka fadamin cewa aure daya ki ka

ta

ɓ

a yi ba. Duk da labarin aurenki na farko da aka ban, hakan bai sa na gwuiwata ta sare ba. Na ci gaba da zuwa wurinki, idan ba ki manta ba, kin sha tambayata meke damuna, na ce maki ba komai. Wallahi wannan shi ne dalili."

Ya

ɗ

an tsahirta, itama ba

ta ce komai ba don dama ta san hakan kan iya faruwa, sai dai ba ta zaci za ta ji zafin abin har haka ba.

"Kina ji na?"

Ya tambaya, ta amsa da Uhm. Sannan ya

ɗ

ora.

"A takaice dai, wancan dalilin shi ne yasa iyayena suka ce sam ba da yawunsu b

a muddin na aureki. Ina kokarin shawo kansu ne sai ga kira daga Kawunki (Baba Dakta), ya yimin maganar turo magabata, na ba shi bayanin halin da ake ciki. A karshe ya nuna ya kamata na hakura tunda har iyaye ba su so. Koda an yi ba dadinsa za'a ji ba. Amma

wallahi Ramlat ina sonki. Ba yanda..."

"Karka damu, komai ai nufin Allah ne. Allah Bai kaddara zan zama iyalinka ba. Mu bar shi a haka. Allah Yasa ya zamemana alheri."

Ajiyar zuciya ya saki har tana jin hucinsa kafin ya amsa da amin. Daga nan s

uka yi sallama tare da yiwa juna fatan alheri.

Ta kurawa wayar idanu cike da tunani, kenan wai wannan abu da ta kusan aikatawa har ake fasa aurenta dominsa, da ace ta aikata yaya kenan? Nan da nan ta ji kwalla ta cicciko a idanunta. Da yanzun tana

cikin yanayi irin wanda Halima ta tsinci kanta, da yanzu ita an ma kashe ta. Tausayin Hilal da ya fadomata a rai ta ji, rabonsa da Kano yanzun wata kusan biyu kenan. Tun sadda ya zo ya yi musu sallama akan ya samu sauyin wurin aiki zuwa Benue ba su ƙara ji

nsa ba sai jefi-jefi idan ya samu hawa online a whatsapp sukan gaisa.

"Uncle oyoyo!" Muryar Ansar da Affan ta ji daga falon, wannan ya nunamata cewa Hussein sun shigo din kenan. Ta mike ta shinshina jikinta, gaba daya kamshin girki ta ke yi, dolent

a dama ta yi wankan ko ba don shi ba don haka sai ta rage kaya ta ja zanin wankanta ta fada bandakin.

Bayan ta fito ta shirya tsaf cikin doguwar rigarta na material, ba ta shafa komai a fuskarta ba, shimfida darduma ta yi ta zura hijabi ta hau sallar

isha'i. Hajiya ta shigo har sau biyu tana magana. Na farko ta shigo tana wanka, na biyun kuwa yanzun tana sallah. Koda ta idar a gaggauce ta ninke dardumar ta fita. Ba ta son Hajiyar ta ƙara dawowa a karo na uku ta san rai ne zai

ɓ

aci. Ba tare da ta cire

hijabin ba ta fita.

Su biyu ne da shiga iri

ɗ

aya, shadda ce ruwan blue, hatta da karamin aikin da aka yi musu iri guda ne. Hular kansu ma hakan ta ke, sun yi kyau har sun gaji. Su biyun ne kadai a falon, Hussein na zaune a ƙasa yayinda AlHassan ke saman

kujera yana danna waya su Ummi zagaye da shi. Sallamarta ya sanya shi

ɗ

ago kai ya dubeta. Ta wani

ɗ

aure fuska babu wani zumudi balle har ta kalleshi. Sai kawai shi din ya ci gaba da kallonta ƙasa-ƙasa yana kokari ya ga sun hada idanu. So ya ke ya karanci i

danun ko zai gane manufar sauyawar fuskarta. Ta karaso gami da zama a hannun kujera ta gaishesu.

"Ranki ya dade Mrs Hussein, girman kujerarki ne ai. Idan laifi muka yi a yafemana, irin wannan shan ƙamshi, fitowar sai an ga dama?"

Kalaman AlHassa

n suka sa ta murmusawa, tana jin nauyinsa hakanan kawai.

"Ba haka bane, sallah na tsaya yi ne."

"To dafatan an samu a addu'a? Allah Ya amsa."

"Amin. Ina zuwa."

Daga haka ta mike ta nufi kicin, sarai ta na kallon Hussein ta gefen idanu,

kallonta yake sosai, ta yi mamaki kwarai ganin ba ya daga cikin

ɗ

abi'unsa.

Kayan abincin ta hada komai a tebur har ruwa da lemu ta ajiye kafin ta dawo falon ta yi musu iso zuwa saman teburin.

"Nikam da dai za ki sa a ƙasa ya fi min dadi. Kai fa?"

AlHassan ya fadi gami da duban Hussein. Ya gyada kai alamar hakan ma ya yi. Ta amsa da toh sannan ta koma kicin ta dauko katuwar ledar abinci wacce da wuya su yi amfani da ita idan ba azumi ne ya taho ba. Yanzun kam gashinan a kusa-kusa. Falon ta dawo

ta matsar da centertable sannan ta shimfida. Bisa kuskure idanunta ya kai kansa, ta kauda kai lokaci guda tana kara hade fuska. Juyawa ta yi bayan ta ba Ummi umarnin bin bayanta. Marasa nauyin ta dinga ba ta ta kawo falon, ita kuma ta ji da masu nauyin. K

omai ta jera, tuni AlHassan ya sauko, tana ji yana jan Hussein da hira amma yana amsawa tamkar ba ya so, a karshe sai shima ya kama girmansa ya watsar da shi ya maida hirar ga Ramlatu don tuni ta kora yaran

ɗ

aki da kallo kawai. Sun san halinta, muddin aka

yi baƙi zasu ci abinci to fa basu isa su zauna ba musamman ma tunda sun ci.

"Wai nikam Ramlat a ina kika koyi girki haka? Kamshin kadai ya mamaye hancina har yawuna ya tsinke tun kafin na kai baki."

Ba ta san sadda ta yi dariya har fararen haƙora

nta na fitowa ba.

"Wurin Hajiyata mana. Amma dai ka bari ka ci kafin ka yanke hukunci."

Ta karashe gami da turamasa plate din da ta shaƙe da shinkafa ta kuma

ɗ

oramasa kifin a gefe, ga zo

ɓ

o har turiri yake a kofi.

AlHassan ya jinjina.

"

Gaskiya ne. Amma ko a ido ai an san mai dadi."

Ba ta ce komai ba banda murmushin, ta ja plate ta shiga zuba wa Gogannata wanda ya hau danna waya amma kacokan hankalin a kan hirarsu yake, shi kansa ƙamshin abincin dukan kofofin hancinsa yake yi, ya ha

ɗ

iyi miyau ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login