Showing 234001 words to 237000 words out of 255051 words

Chapter 79 - KARFEN KAFA complete

mike ya fita. Su Anti Amarya da ke tsaye suka zubamasa idanu har ya shiga

ɗ

akin da aka kwantar da Taheer. Bacci ya ke sosai, ya zauna gefen gadon ya tsuramasa ido.

"Ta ina zan soma yi maka maganin matsalarka alhalin nima ina da tarin laifuka a wurin bayin Allahnnan? Ka yafemin, ka bar ni na soma zuwa na gyara nawa

ɓ

arnar kafin a yi maganarka."

Ya furta cikin harshen fulatanci, shi kadai ya ke zancensa don Ta

heer bai ma san yana yi ba, a karshe ya mike babu kuzari ya fice daga asibitin gaba daya ba tare da ya cewa matansa da yaransa dake wurin komai ba.

***

ADAMAWA...

Wankan da ta yi na musamman ne a daren ranar talata, ba don komai ba sai don san

in da ta yi Hussein babu alamar sassauci a ƙwayar idanunsa. Ya lura da sallolin da ta yi a ranar, wannan ya sanya ya ke faman rawar ƙafa. Koda ya fita, zuma ta dauka ta sha sosai bayan ta wuni a ranar tana kama ruwa da ruwan

ɗ

umi. Idan da sabo har ta saba

don zai wuya ka ga Ramlatu na amfani da ruwan sanyi a wannan wuri.

Kayan baccin ma da ta sa na musamman ne, riga da dogon wanda marasa nauyi. Rigar mai hannun vest sai top dinta mai dogon hannu. Babu wani underwear da ta sanya a ciki. Ta tabbatar dag

a kallo

ɗ

aya Hussein

ɗ

inta ba zai iya dauke kansa ba. Duk da Top din rigar da ta

ɗ

ora hakan bai hana komai bayyana ba. Ta ƙara mulke jikinta da turare, sai da ta kammala ta tabbatar babu inda ba ya tashin ƙamshi a jikinta sannan ta fito falon inda ya ke za

une ya maida hankali ga danna Laptop, AlHassan yake aikawa credentials dinsa ta email kamar yanda ya buƙata. Koda rashin haske a falon, hakan bai sa hasken tv gaza haskakamasa ita ba. Ya nemi nutsuwarsa na ƴan sakanni amma ina! Sun yi hannun riga, kawai sa

i ya tsinci hannunsa da rawa, ba don Allah Yasa ya kammala aikawa ba to shakka babu zai ha

ɗ

a da shirme. Har ta karaso ta zauna a nesa da shi ka

ɗ

an bai iya

ɗ

auke kai ba, ba tare da ya tunanin saƙon ya je ko bai je ba, ya kashe Laptop din kawai ya rufe. Mike

wa ya yi ya kashe tv, sannan ya karaso, lalubo inda ta ke kawai ya yi ya ja ta jikinsa. A haka ya karasa dakin da ita.

***

WASHEGARI..

I just published "BABI NA SITTIN DA UKU" of my story "Ƙarfen Ƙafa". https://www.wattpad.com/102

6513798?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Rufaida-Umar&wp_originator=zZAfOdew2I80pQK%2B2VbvDQ7XLS4cczmz2oO62oVfO8o7sJbUSeKCeiRU7BICDOiu5Jd2MMKmIVdOPNPwwdQQ7sH8y4fVopayPcwrbHPyKEry%2FHq

kikgjsm5msqZ9wmV%2B

🕯



*ƘARFEN ƘAFA*

🕯



_*Rufaida Umar*_

Bismillahir Rahmaanir Raheem.

63)

A hankali ta ji ana masa susa a cikin kunne. Ta bu

ɗ

e idanun tarr tana dubansa, ga dukkan alamu alwala ya yi.

"A tashi a yi sallah."

Ta gya

ɗ

a kai tana sakar mishi murmushi, miƙar da ta yi ya sanya shi kaucewa da

ɗ

an sauri-sauri ya fice daga

ɗ

akin gudun maimaici. Ta mike tsaye ta shiga bandaki, can kuma ta fito bayan ta wanke baki ta kuma

ɗ

ora alwala. Dolen

ta ta koma

ɗ

akinta ta

ɗ

auki zani da hijab, anan ta shimfida darduma ta yi sallar, sai da ta yi addu'a mai tsawo tana roƙarwa mijinta dukkan wata rahma da alheri kafin ta gangara ga iyayenta da kuma yaranta. A karshe ta kara nemawa Aliyu da Kakarsa gafarar

Ubangiji da ma dukkan musulmai, wannan ya zamemata kamar farillah duk bayan kowace sallah.

Tana ninke hijabin tana murmushin tuna daren jiya, a karon kanta ta gama saddaƙarwa son da Hussein ke mata ya ninka ya kara ninka wanda ta ke mishi. Wasu kalam

an ma da ya dinga furtawa, ita da kanta idan ta tuno jin kunya ta ke, amma ta san da yake shi din namiji ne, ko a yanzun zai iya maimaitawa. Sai kuma ta yi ƴar dariya ka

ɗ

an, ita ka

ɗ

ai ta san me ta tuna. A ƙasan zuciyarta ta furta kalmar hamdala. Ta shagala

cikin tunani don tuni ta kammala ninke hijabin ta koma kan zanin da ta

ɗ

ora. Ba ta ji shigowarsa ba, sai jinsa da ta yi ya jawota jikinsa ta baya, ya

ɗ

ora wuya saman kafa

ɗ

arta.

"Good morning."

Ya fa

ɗ

i da muryarsa da ke hargitsata. Ta lumshe ida

nu tana tuna irin laushin da sumar kansa ke da shi sadda ta yi mishi riƙo son ranta.

"Ina kwana, fatan an tashi lafiya?"

"Idan na ce ban tashi lafiya ba, na yi karya. Na samu farin cikin da ban ta

ɓ

a tsintar kaina cikinsa ba, na kuma yi baccin da



ɓ

ata lokaci ne tsayawa misalta da

ɗ

insa. Kece rayuwata Ramlat, na yarda ba zan iya rayuwa da kowace mace a bayanki ba. Ba alƙawari nake daukar maki ba, kamar yanda ba da alfahari nake fa

ɗ

in haka ba, abu ne da nake ji a jinin jikina. Yanayi ne da na tabbata

r ke za ki fahimta. Ina miki son da babu rabuwa. A shirye nake da yi maki dukkan abinda zai faranta ranki. A yau ni Hussein na ba ki wuƙa da nama, ki yanka iyakar yanda ki ka ya yi maki, ki fa

ɗ

amin burinki a duniya, da yardar Allah koda ya fi ƙarfina zan ƙ

oƙarta yi maki shi. Ban san farin cikin da ke cikin auren budurwa ba, amma ina da yaƙinin ba za su kai min ke ba."

Ya na maganar yana kai hannunsa duk inda ya so. Ta gama shagaltuwa da wani irin sonsa, tana ji a yanzu haka numfashinta na shige da fita

ne da so da kaunar Hussein, ba ta san sadda ta juyo ta zubamishi dara-daran idanunta ba wanda ke ƙara tsumashi, kamar yanda duban nasa lumsassun idanun ke tarwatsa tunaninta har ta rasa kalar wanda za ta yi. Sai dai a wannan karon, a yanzun, a kuma wannan

rana, ji ta ke ta samu kwarin gwuiwar kallon abin kaunarta tsakar ido, ba kuma don jin raini ba, aa, babu wannan tsakaninsu har abada sai wani irin kauna da ta ke jinsa daga ƙasan zuciyarta. Ba ta san lokacin da hannuwanta ya sauka saman fuskarsa ba kamar

yanda ba za ta tuna sadda ta

ɗ

ora le

ɓɓ

anta bisa nashi ba. Hussein ya ji kalar soyayyar da bai tsammaceta nan kusa ba, bai

ɗ

auka za ta miƙa masa wuya har haka ba, sai da tsayuwa ta nemi gagararsu duk kuwa da irin riƙon da ya yi mata ba na wasa ba kafin ta

samu ta daidaita kanta ta rungumeshi. Daidai saitin kunnensa ta shiga magana tamkar mai ra

ɗ

a.

"Kai ne burina, bani da sauran burin da ya wuce kai. Ka zame min wani jigo babba a rayuwata. Soyayyarka da kulawarka su ka

ɗ

ai ne abin buƙatata. Koda nayi soy

ayya a baya, ban ji abinda nake ji a kanka ba, ban kuma samu farin ciki kwatankwacin wanda nake ciki a kwanaki ƙalilan da nayi tare da kai ba. Idan har za ka riƙe ni da amana, ni Ramlat zan zame maka tamkar raƙumi da akala. Dama ni ce a ƙasanka, muddin rai

, zan maka biyayya. Ba zan ketare

ɗ

aya cikin umarninka ba, wannan shi ne burina. Ka tayani addu'a akan Allah Ya bani ikon cikawa."

Bai ce mata uffan ba sai janta da ya yi suka ƙara fa

ɗ

uwa duniyar masoya.

***

BAYAN KWANAKI UKU..

KANO.

A hankali ta shiga fiddo bandir-bandir na dubu

ɗ

aya daga cikin ƙatuwar ledar da ta zo da shi, Gora banda satar kallon ledar da ha

ɗ

iyar yawu ba abinda ya ke yi, jikinsa har rawa ya ke dakyar ya yi kokarin tankwasa kansa. Har ta kammala ya tabbatar sun c

ika yanda ya ce, sannan ta mayar ledar ta miƙamasa bai ce uffan ba. Haka itama Hajiya Batool da ta tattara gwala-gwalanta ta siyar ta ha

ɗ

a da siyar da motarta har ta samu suka kai milayan biyu, ragowar kudin ta adana su a banki.

Gora ya gama ha

ɗ

a mil

iyan bakwai cif a hannunsa kafin ya kyakyace da muguwar dariya duk suka dubeshi fuskarsu a sake don sun san sun cika sharu

ɗɗ

a kuma za su ga aiki nan ba da jimawa ba. Ko ba komai su na tuna aikin da ya yi musu tun farko da suka ji dadi.

"Lallai dagask

e kun shiryawa buƙatunku, toh ku sa a ranku kamar dama duk wani bala'i da ku ke gani a yanzu mafarki ne don kuwa ina mai ba ku tabbacin cewa burinku na dab da cika. Hussein zai dawo wurinki kamar yanda ita kuma matarsa za ta fa

ɗ

a duniya ta lalace. Ke kuma!

Ɗanki zai dawo gareki koda ace bangon duniya matarsa ta kai shi. Idan ya dawo ko a ranar ki ka ba shi umarnin ya saki matarsa, ba za ki rufe baki ba zai aikata."

Don farin ciki sai ga Hajiya Zeenatu da Batool na sakin shewa har da cafkewa. Gora ya di

nga washe hakora ya kalli wannan ya kalli waccan. Can kuma ya tur

ɓ

une fuska kamar gaske ya hau magana.

"A daren yau, ni da kaina zan shiga cikin dajin Falgore, anan baƙaƙen aljanun suka yi umarnin na zartar da dukkan yankan da za'ayi na mutum da na d

abba. Gobe kamar war haka, ku dawo na ba ku maganin da za ku yi amfani da shi idan suka shigo hannunku."

Ba yau suka saba jin Gora na kiran sunayen dazuka ba da sunan wurin da zai yi aiki, don Gora har Sambisa ya ce musu ya shiga yin wani aiki kuma su

n yi imanin hakan. Da wannan irin farin cikin Hajiya Zeenatu ta ce.

"Ina mai maka albishir da kyautar sabon gida muddin kwalliya ta biya ku

ɗ

in sabulu."

'Makira, me zan yi da gidanki? An fadamaki ni talaka ne? A banza nake aikinnan ban mallaki kad

arori ba?'

Abinda ya ce kenan a ƙasan ransa yayinda a fili kuma ya kyakyace da dariya shi a lallai ya yi farin ciki da jin wannan kyauta. Haka itama Hajiya Batool ta mishi alƙawarin mota.

"Ai kun ƙara ƙarfafa gwuiwana wajen yi maku aikin da ya d

ace! Ku tashi kawai ku je! Gobe ku dawo ku ji sakamako!"

Da haka suka yi mishi sallama suka tafi ransu wasai, su na fita ya mike ya cire babbar rigarsa ya kwashi jakar kudaden ya yi ciki. Nan ya ba yaronsa umarnin duk wanda ya zo kawai a sallameshi a

ce ba ya nan. Yaron kasancewar ya san komai kuma tare ma za su yi tafiyar ya sa bayan ya tabbatar da

ɓ

acewar su Zeenatu a layin ya rufe ƙofar sosai yanda ba wanda zai ce Gora na nan.

Shi kuwa Gora da shigarsa ya hau shiri don dama ya ha

ɗ

a kayansa kaf

a ƙatuwar jaka. Ya shige wanka ya gyara jikinsa don jinsa ya ke ya zama Alhaji, ya sauya kaya. Sai a sannan yaron ya shigo, shima gyara jikinnasa ya yi, suka ajiye maganar barin garin cikin daren yau ba gobe ba ransu fari ƙal kamar takarda.

***

"Tah

eer mutuwa ka ke so na yi? Da wanne zan ji? Da ciwon da ke cin raina ko kuwa da yanda ka ƙi kwantar da hankalinka ka samu lafiya?"

Taheer a wahalce cikin jin zafin kirji ya waigo a hankali ya zubawa mahaifinnasa idanu. Duk da ramar da ya yi ba ya jin

zai fahimci halin da ya ke ciki adalilin soyayyar Hafsat. Ya lumshe idanu bayan ya kauda kai daga duban Modibbo, babban damuwarsa halin da Hafsat ke ciki, wayarta ba ya shiga, ya tabbatar tana can duk abinda ta ke yi hankalinta na kansa, balle kuma shi.

"Ku bani abinda nake so, Abba kai ne ka lalata komai, kai ke da alhakin gyarawa. Ka sani, ba za su ta

ɓ

a ba ni Hafsat ba, ba zan ta

ɓ

a samunta ba muddin ba ka nemi gafararsu ba. Abba ka yi kuskure, ka biyewa son zuciyarka wurin nuna ƙiyayya ga ƴan uwank

a da kuma abinda suka haifa. Yanzu mene ne ribarka? Kowa a dangi na maka kallo da wannan abin. Abba ka nemi gafararsu tun lokaci bai ƙuremaka ba. Tun kana da sauran numfashinka a doron ƙasa."

Kawu Modibbo da ya yi shiru kai a ƙasa yana sauraronsa jiki

a sanyaye ya rasa me zai ce, ba wai nadamar ce bai yi ba, sai dai tunanin ko da wane idon zai dubi bayin Allahn nan har ya ce su yafemasa ya ke. Tun ma kafin wannan ranar ya san kalar rashin mutuncin Hussein idan aka ta

ɓ

o iyayensa, balle kuma yanzu da Haj

iya Zeenatu ta gama kunce masa zani a kasuwa. Kowa ya san da sa hannunsa a lamarin Hussein din. Sai dai kuma kunyar duniya ba ta kai ta lahira ba ranar da Ubangiji zai tsayar da shi da hisabi. Gwara ya tattara ya koam Adamawa gaba daya da iyalinsa ya nemi

gafararsu kuma ya fa

ɗ

i komai a gabansu. Da wannan kudurin ya rarrashi

ɗ

an nasa tare da nunamasa komai zai zo karshe don za su je Adamawa. Jin dadin wannan kadai sai da yasa Taheer zama maimakon a farko da ba ya iya tashi sai an taimaka masa. Har abinci ya

ci sosai, wannan ya faranta ran iyayen.

***

ADAMAWA.

A kwanaki ukun nan, kowa ya ga Hussein da Ramlat ya san ba karamin walwala su ke ciki ba ga wata iriyar shaƙuwa da soyayyar junansu. A kuma ranar ne, Hajiya Binta da Rasheed suka dawo daga Ka

tsina inda ta ziyarci yan uwanta. A washegari kuma za ta juya ta koma Saudiya tare da

ɗ

annata.

Rasheed ba Hausar kirki sai kame-kame yayinda ita kuma Ramlat ba larabci don haka sai kawai suka juye harshe zuwa English suka ci gaba da hira. Abinci lafi

yayye ta yi musu shi da abokinnasa, sai da ta ajiye komai kafin ta ba su wuri tana kauda kai daga kallon da Hussein ke jifanta da shi yana ji kamar ya ha

ɗ

iyeta don kauna.

Ta kwanta rigingine saman gadon, kewar yaranta ta ke ji wannan ta sa ta kiran H

ajiya. Bayan gaisuwa Hajiya ta ha

ɗ

a ta da su. Hira sosai ta dinga yi da yaran, wannan na warce waya, wannan na sako baki yana magana kamar yanda ta fahimta. Dariya sosai suka dinga sanyata jin dagaske su dai so su ke ta dawo Kano ta dinga kai su makaranta

a mota. Sai ma a lokacin ta tuna da motarta, yanzun ta san sai dai Hajiya ta ajiye su dinga amfani da shi koda wata matsalar za ta taso da waccan.

"Kinga gajen hakurin Yayanku ko? Sai da ya sauwakewa Bilkisu ya ji dadi."

Gabanta ya fadi jin abind

a Hajiya ta ce.

"Kamar ya Hajiya? Me ya kuma ha

ɗ

asu?"

"Uhm, wai gidan Amaryar ta je ta ja ta da fada har da kokarin dukanta, wannan ya fusata shi. Yanzu dai Kawunnanku sun ce tunda ya dauki zafi a kyaleshi kar a tursasa mishi sai ya maido ta, na

n gaba itama watakila ta yi hankali. Yarannasa su na hannun Amarya."

Ramlat sam ba ta ji dadi ba, ko ya ya halin mutum ya ke, saki wani abu ne mai zafi. Cike da jimami ta ce.

"Allah Ya kyauta, Allah Ya daidaita lamuransu idan da alheri."

"Am

een."

Hajiya ta amsa, kamar koyaushe, nasiha mai ratsa jiki ta ƙara yi mata akan riƙe amanar miji da kuma kyautatamasa. Ta kara nusar da ita game da ibada musamman a watan Ramadan da ke ƙara kusantowa don bai fi saura wata guda da ƴan kwanaki ba.

"Allah Yay maku albarka, Ya ji ƙan Abbanku."

Ramlat ta amsa zuciyarta a raunane musamman tunanowa da Abbanta da ta yi, har suka yi sallama ba ta dawo daidai ba. A hankali kuma ta kwanta sosai ta juyawa ƙofa baya. Kewar Abbanta ta ke ji, ta tabbatar

da ace yau yana raye zai yi matuƙar alfahari da aurenta na biyu, zai kuma ji dadi. Burinsa da kuma farin cikinsa bai wuce nata ba, ya ci alwashi a kanta a bayan aurenta da Aliyu wanda ya zamemata ƘARFEN ƘAFA, da kansa kuma ya janye sakamakon tsantsar kauna

da tausayin da yake mata. Mutuwa ba ta barin wani don wani ya ji dadi. A hankali ta sauke ajiyar zuciya, ba ta san hawaye ta ke ba sai da ta ji tattausan tafin hannun Hussein yana sharemata su. Da sauri ta juyo sai dai babu damar matsawa sakamakon hannuns

a

ɗ

aya da ke tokare a gefenta a saman gadon. Ido ya ƙuramata fuskarsa na nuna alamun ba dadi.

"Habibty, meke damunki har ki ke hawaye?"

Ta girgiza kai ta sunkuyar tana murmushi.

"Ba komai, waya muka yi da Hajiya, addu'ar da ta yimin ta sa na

tuno Abbana. Shi ne kewarsa ta kama ni."

Ya kamo ha

ɓ

arta ya

ɗ

ago suka kalli juna.

"Kiyi hakuri, dukkanmu muna da wannan tabon na rashin iyaye duk da cewa kaso kusan

ɗ

ari, mun samu kulawar da ta dace a wurin Dada wanda ko su ne sai haka. Haka All

ah ke tsarinSa a rayuwa, dukkan mai rai mamaci. Allah Ya gafartamusu."

Ta amsa da amin tana mai jin karfin gwuiwa. Ya bita da wani irin kallo yana murmushi, ta yi azamar jan rigarta tana harararsa. Mikewa ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login