Showing 87001 words to 90000 words out of 267381 words
gani Leenah na tayata “What.! Are you kidding me..? Wann
shine iyakacin abinda kika iya zab’a tuntuni.?” Ta girgiza Kai tana kuma duban Kayan.
Leenah tace “Wai zallan jallabiya ta zab’a. Ina zata dasu.. Ba azumi ake ba balle nace ittik’afi zata shiga.”
Anisa ta girgiza Kai tana duban Ummul take d’aga rigunan
“Baiwar Allah. We are shopping with Hajiya Kwaise Maitama’s card, we can buy the whole mall if we want.. And hello! You are married to Haidar Maitama. So get used to spending a lot.”
Leenah baki sake take duban Anisa Jin ta kira budurwar da suke tare ma
tar Haidar. Saurin janyota tai suka matsa daga kusan Ummul.
Leenah ta dubi Anisa “Wait, did I hear that right..? Wann d’in matar Haidar.. Haidar Maitama da na sani. Our long time crush..?”
Anisa ta juya ido “You heard it right. Wai wann d’in matarsa ce.
Amma bana tunanin auren mai d’orewa ne dan dai tin jiya da aka kawo masa ita gidan he didn’t show up. Mommy ce kawai mai son Auren Amm Wanda akai domin shi baisan anayi ba da alama.”
Leenah ta jinina Kai “No wonder. Dan dai wann hanyar da Haidar yabi ma b
ata isa bi ba.” Sai ta kuma gyara tsayuwarta tana duban Anisa “But what about you girlfriend. I know you love your cousin so much. Does that mean.. You give up..”
“Giving up is not in my vocabulary Leenah. You should know better. Kawai lokaci na d’ibar m
asu. I have to study my target well before I strike.! But trust me sweetheart hakan zai faru ne kafin ta samu kusanci da Haidar.” Ta k’arashe makirin murmushi saman fuskarta.
Leenah ta murmusa “Then do it fast sweetheart. Kinga irin wadnn makiran babu wuy
a sun saye Zuciyar namiji.”
Dubanta Anisa take fuska a yatsune. Tai nuni da Ummul wacce mata me kula da kantin keta faman nuna mata wasu kalolin designs din. Anisa ta murmusa ta kuma duban Leenah “Haidar Maitama ya fada soyayya da wann bagidajiyar. You kn
ow what Leenah. I hate to burst your balloon but what you’re imagining is never ever going to happen.” Ta k’arashe tana kuma rausayar da ido.
Leenah ta murmusa “Lallai Neesa toh barikiji na fad’a miki. You’ll remember this moment idan baki tashi tsaye tun
yanzu kin kawar da ita ba. Ina nufin tun kafin Haidar ya zame Miki k’alubale wajen kauda ita.”
Shiru Anisa tai sai kuma tace “I don’t want things to reach the point where I have to stain my hands.”
Leenah ta murmusa “Then hire someone to do the job for
you.. I can’t wait to get my hands dirty..” Ta k’arshe tana kashe mata ido.
Juyawa tai ta kalli wani cream yanda aka rubuta do not apply on face. It contains strong fragrances that might irritate your facial skin. Ta murmusa ta kuma duban Anisa “Hey Girl
friend. Daga nan ya kamata mu ziyarci beauty Spa.” Tai maganar tana d’auko cream d’in ta nuna ma Anisa. A tare suka dara kafin suka k’arasa wajen Ummul suka ci gaba da tayata shopping kaman babu abinda ke faruwa. Har cewa Anisa take ita tasan taste d’in Ha
idar so zata zab’a ma Ummul kaya to taste d’insa. Ita dai Ummul bata tankasu ba amma jikinta ya bata wani abun suke shiryawa.
Daga nan Beauty Spa suka tsaya. Ummul ta dubi Anisa “Mai zamuyi a nan.”
“Face treatment sweetheart.” Ta bata amsa tana unbeltin
g kanta daga cikin kujeran.
“Amma ba abinda ya samu fuskata ni..” Ummul ta bata amsa.
Gajeren tsaki Anisa tai “Beauty treatment ake magana ba sai kinji rauni ba. Dan Allah bani son stinginess naku na talakawa. Mommy card ta bayar mu k’arar dashi akanmu i
dan munso.”
Ummul ta murmusa had’ida girgiza Kai ganin Anisa ta fice zata rufeta a mota.
Koda suka shiga Ummul na hankalce dasu. Anisa da Ummul ake ma gyaran fuskar yayinda Leenah ke tsakani tana jira ta cika aiki kaman yanda suka tsara itada k’awarta A
nisa. Ana fara face massage cikin dabara Leenah ta dauko wann cream din ta zuba cikin bowl din da aka kwaba kayan gyaran fuska na Ummul. Tana gama zubawa ta fice dama idon Anisa a lumshe suke sakamakon abinda aka daura mata saman idon.
Ummul ta murmusa a
hankali dan taga sanda Leenah ta matse tube din ciki. Aiko nan Ummul ta soma kokawan mik’ewa a birkice jin ana juyata mata fuska alamun bata saba ba. Aiko nan bowls d’in suka fado k’asa saidai basu zube ba. Ummul tai saurin d’aukan na Anisa wacce idonta k
e lumshe sai faman tsaki take Bagidajiyar nan na bada ita. Ummul ta mik’a ma mai mata gyaran fuskar robar gyaran fuskan Anisa yayinda mai gyaran fuskar Anisa ta Sunkuya ta d’auki na Ummul dake k’asa tana ce da ita ba komai ta daina basu hakuri.
Anisa ta r
ausayar da kwayar idonta dake rufe. Takaicin Ummul fal zuciyarta wani b’angare na zuciyarta kuma cikeda farin ciki zata toya ma Bagidajiyar Amaryar Haidar fuska tun kafin ya ganta.
Bata Ida tunanin ba taji wani k’aik’ayi mai gauraye da k’una saman fuskar
ta. Aiko nan Anisa ta saki k’ara tana tsalle tana ihu tana tambayarsa mai suka saka mata a fuska.
**
Royalton Cayo Santa Maria resort. Cuba…
Tana kwance tana facing view na ruwa. Zuciyarta na mata sanyi. Rayuwar Jin dadi da bata fata wani abu ya kats
e mata shi. Nan ta bud’e WhatsApp dinta da ta kwana biyu bata waiwaya ba. Sak’onni ne sukaita shigo mata daga wani number da tai saving da . *Shadow.* Kaman jira yake ta kunna nan k’ira ya soma shigowa. Dareen taja garen tsaki. Tasan babu abinda zai tamba
yarta face mai suke Cuba a daidai wann lokacin bayan kwana biyu bata basa wani update kan Haidar d’in ba. Ganin bazai daina kiraba yasa ta d’aga ba don taso ba.
Tana d’agawa ta fara da “Shadow shadow. Looks like kana biye damu dik yanda muka je. Just lik
e your name.. Before you ask. We are here on our third honeymoon. Oh! I forgot to put my cellphone on DND mode.”
Muryar Haidar ta sinkayo daga bayanta “Who is Shadow.?!”
Zuciyar Dareen yai wani irin tsinkewa tamkar statue haka ta kafe ko motsawa ta kas
a.
SameenaAleeyou
📚
*AUREN WATA UKU..!*
*26*
*©
️
Sameena Aleeyou…✍
🏽
*
Ko motsawa ta kasa. ‘Yan hanjin cikinta tuni Sun kad’a. A hankali ta zame wayar daga kunnenta bayan ta katse kiran. Muryarsa ta kuma sinkayowa Ya daki dodon kunnwanta a karo
na biyu.
“I think I ask you a question. Who were you talking to on the phone. Who the hell is Shadow.?!”
Juyowa tai tana dubansa yanda ya tsareta da rikitattun idanunsa. Alamun yana jiran amsarta.
Abinka da gogaggiya sai tai murmushi “Shadow.. Inuwa.. A
salin sunansa Inuwa.. He’s.. He’s my cousin.. My cousin that I told you about lokacin auren mu.. Ka tuna..?” Ta k’arashe tana tsaresa da ido.
Kansa ya soma juyawa. Sai yaji ya soma wani tunani wanda bazai iya cewa ga specific abinda yake son tunowa ba. Sa
i ya zama lost and confused. Dan shi bazai iya cewa ga abinda ya faru lokacin auren nasu ba. Iyakacin abinda yakeda tabbaci akai shine sunyi aure. But baya iya tuna komai in detail.
Dareen taci gaba “Cousin dina da na baka labari. Wanda yake so na ni ban
a sonsa. Because my heart belongs to you tun kafin mu had’u.” Ta kuma murmusawa “Yaron Uncle dina. Shine ya kira wai mu gaisa har kaji ina kiransa Shadow ina kuma ce masa ya daina damuna because ina tareda lovely husband d’ina, enjoying our third honeymoon
.” Ta k’arashe tana d’aura duka hannayenta saman kafad’unsa makirin murmushi saman fuskarta.
Kansa ne Ya kuma Ji ya cunk’ushe sai ya rasa wane tunani yake guda d’aya. Wani abu yake son tunawa amma bai sani ba. Ya kuma kasa tuna komai. Tinda Dareen ta d’au
ra hannayenta saman kafadunsa sai ya kuma Ji ya zama confused. Sai ya zama baya tunanin komai cikin kwakwalwarsa baya kallon kowa cikin k’wayar idonsa sai ita.
Dareen ta karkatar da kai tana dubansa har lokacin murmushin ne saman fuskarta “Shall we go now
.?”
Girgiza mata kai yai cikin rashin fahimta “To Where.?”
Ta kuma murmusawa tana mai tallafo fuskarsa da tafukan hannayenta “You seem to forget things easily nowadays My love.. Har ka mance. Jiranka nake ka fito mu tafi Spa and fitness.. I thought kace
zaka gym.”
Shiru yai kaman mai nazari sai Ya karisa saman drawer ya d’auki wayarsa had’ida jefata cikin aljihun wandon three quarter dake jikinsa.
Har ya soma takawa ya juyo ta dubeta “Don’t answer his calls again.” Ya fad’i cikeda gargad’i.
Saurin j
injina masa kai tai “I’m blocking his number right this instant.”
Baice da ita komai ba yasa kai ya shige ba wai dan ya aminta da labaran da ta basa ba sai don Ya k’asa tuna komai.
Bayansa tabi da kallo murmushin saman fuskarta ‘Bazaka tab’a sanin wa
ye Shadow ba Haidar.. Shadow has been shadowing you for a long time now.. Maybe tun kafin na shigo rayuwarka. But one thing I’m sure of shine Shadow made a huge mistake da har ya bari na shiga rayuwarka. Because I’ll protect you from him. Kuma bazan tab’a
bari ya cutar dakai ba for as long as we are together..’ Ta k’arashe zancen zucin nata tana take masa baya dan tuni Haidar ya fice.
Motsa jiki yake da iyaka kuzarinsa da k’arfin sa ko zai iya tuna wani abu amma ya kasa. Why couldn’t he remember a thing.?
Meyasa yake ji kaman brain d’insa na barazanar tarwatsewa.? Meyasa yakeji kaman chest d’insa ya masa nauyi. Meyasa yakeji like he’s lost in his own world. Rintse idanunsa yai yana kuma tuk’a keken motsa jikin da iyaka k’arfin sa.
**
Abuja..
Suna fito
wa Leenah ta mik’e a birkice tana duban fuskar k’awarta da ya koma jazir abinka da farar fata. Fuskar tayi rod’i rod’i duk tayi jazir kaman k’osan da ya sha wuta cikin mai.
“OMG.! Girl.. What happened to your face…?” Leenah tace tana zaro ido waje.
“Jus
t shut up Leenah..! This is all your fault..” Anisa tace tana sakin huci. Lokaci guda tasa kai ta nufi mota.
Daidai lokacin Ummul ta fito fuskarta ta k’ara kyau sai wani shek’i na musamman da fuskar nata keyi. Sosai gyaran ya amsa fuskarta.
Leenah ta sak
i baki tana duban Ummulkhairi.
“But..But.. Wait.. How’s this possible..?” Leenah tace cikin rashin fahimta.
Murmushi Ummul ta sakar mata kafin tasa kai ta shige ta nufi mota.
Leenah tabi bayan k’awarta Anisa cikin sauri tana tambayarta me Ya faru.
Juyo
wa Anisa tai tana dubanta da toyayyan fuskarta “You know what Leenah, I don’t want to listen to you. Just get in the car and let’s get out of this place..!” Ta k’arashe tana furzar da huci had’ida rausayar da ido.
Saurin rik’ota tai ta dawo da ita baya “
Hey hey easy.. Wai mai ya faru ne.. For as far as I know ba ma Ke na zuba cream din ba. How did it end up on your face..?”
Anisa ta rausayar da ido “Because She outsmarted you Leenah.. Isn’t it obvious..? You are so useless.!” Ta k’arashe cikin huci tana
juya ido.
“Hey easy don’t take it out on me. She’s the culprit. She switched the bowls.” Cewar Leenah tana nuni da Ummul dake zaune cikin mota.
Anisa ta rausayar da ido “That’s because you are stupid. You know what Leenah, I feel like punching your ug
ly face.”
Leenah ta shafa fuskarta “Hey don’t be mean. I spent so much on this beauty..” Ta k’arashe tana Shafa fuskarta da murmushi.
Rausayar da ido Anisa tai tana sakin huci. Zata shige Leenah tai saurin kamo hannunta. “Girl, if she can do something
terrible like this, with that innocent looking face. Then believe me she’s dangerous.. She’s a wolf in sheep’s clothing. You need to eliminate her out of the picture.. As soon.. As possible..!” Ta k’arashe tana firfito da ido waje.
Tururi kurum Anisa tak
e “Believe me Leenah. I won’t play fairly this time around..She wants battle? then I’ll give her war..Just watch and be amazed.!” Ta k’arashe tana sakin huci.
Leenah ta girgiza kai “You need to change your ways Neesa. Ki fito mata a musulma. Make sure yo
u win her trust first before you make your move.”
Anisa ta rausayar da ido “I don’t think I have that kind of patience. I can’t stand her one bit.”
“You have to Neesa. You must put up with her. That is idan har kina so ki kawar da ita cikin sauk’i.”
A
nisa tai Shiru without saying a word.
Murmushi Leenah ma ta saki amma sai murmushin ya rikid’a Ya koma dariya dan sosai fuskar Aminiyar nata ya bata dariya yanda ya sauya halitta lokaci guda.
“What’s got you laughing..?” Anisa ta tambaya a hasale.
Leen
ah ta soma k’unshe baki tana nuni da fuskar Anisa “Seriously Girlfriend you look like a monster.” Ta dubi Ummul da ko kallon yanda suke batayi tace “Ita kuma makirar tayi kyau jibi yanda take glowing.. Awwn I’m jealous of her skin..” Ta k’arashe tana dafe
fuska.
Tsawa Anisa ta darara mata tana fad’in ta shige mota su tafi ko ta tafi ta barta nan wajen.
“Oh hey. Easy girl, I’m just joking.. You are still more beautiful than her.” Leenah ta fad’i tana take ma k’awarta baya.
Haka suke tafe Mota Leenah na
kuma tunzurata da surutanta har dai aka sauk’e Leenah a destination dinta shak’e da kayyayakinta da sukai shopping.
Mota ya rage saura Ummul da Anisa. Ba mai ce da kowa komai har suka iso gida.
Ummul ta dubi Anisa Tai mata godiya wann murmushin Wanda
sam Anisa bata k’aunar gani saman fuskarta.
Suna shigowa cikin gidan suka tadda Mommy zaune da wasu mata masu sanye da rigar kampani na tailoring a first parlor.
Ma’aikatan gidan da kusan ko yaushe suke cikin shiga ta uniform suka soma amsan kayyakin
hannunsu suna masu sannu da zuwa cikeda girmamawa had’ida ladabi.
Ita dai Ummul duk ba wai ta Saba da irin wad’ann abubuwan bane. Musamman idan taga manyan mutane suna girmamata suna gaisheta koda kuwa masu aiki ne. Sam batajin dadin irin abun. Sosai abun
ya bata mamaki da safe kafin su fita yanda Anisa ta dinga masifa ma babban mata dake kitchen wai dan kawai bata kawo mata abinda ta buk’ata kan lokaci ba. Tana jin wacce ta amsa Kayan hannunta tana tambayarta “Ma’am, should I take these to your section..?
” Kasancewar akasarin ma’aikatan gidan hiring d’insu akai daga registered company na masu aikace aikacen gida da Office ba hausawa bane ba sosai suke hausa ba.
Sai Ummul tai sakare tana dubanta. Ba wai dan bataji mai tace bane, kawai sabo ne da irin rayu
war da Sam batai ba. Rayuwar da gaba d’aya ya banbanta daga irin rayuwar da ta girma ciki tai wayo ciki.
Mommy ce ta bata amsa da fad’in ta kai mata su side dinta. Wato b’angaren Haidar.
Maid din ta amsa da “Yes Ma.” Cikeda risinawa.
Mommy ta k’araso
ga Ummul wacce tuni ta risina tana gaisheta.
Bata amsa gaisuwar ba sai kamo hannunta da Tai tana fad’in suje ga masu d’inki zasu gwadata su d’auki measurement dinta. zasu d’inka mata atamfofi da laces daidai size d’inta.
Anisa ta saki baki tana kallon i
kon Allah musamman da ta ga babban tailoring company da Mommy ta kira Wanda a garin ma ba ma kowa suke d’inki ba sai ka cika elite. Ko ita kanta Anisa basu tab’a mata d’inki ba sai gashi wai zasuyi ma wann kucakar. Zuciyar Anisa ta kuma tunzura. Tsanar Um
mul ya kuma cika mata zuciya. Ko ta kanta fah Mommy bata bi ba balle taga abinda ya samu fuskarta. Cikin k’unan rai ta nufi d’aki tana tuanin sabon hanyar da zata bi ta b’ullo ma Ummul dan bata tunanin zata iya hak’uri da Ummul d’in kaman yanda Leenah ta b
ata shawari.
**
Kano…
Da kyar Mama ta amince ta fito wajen ganawa da mutane yanda Umma ke jiranta a nan police station da akai detaining dinta.
Umma ta zuba tagumi tana duban Mama yanda ta jeme ta rame duk tsawo da jiki irin na Tani duk ta lalace cik
in k’ank’anin lokaci ta zama abun tausayi.
Banda Uwar harara Mama bata aika mata komai.
“Kinzo ne kimin dariya Suwaiba.? Kinzo ne dan kiji dadin ganina a k’ask’ance..?” Muryar Mama ya soma rawa “Ki amsa min Suwaiba. Kinzo ne dan ki min dariyar abubuwan
dake faruwa dani..? Ina nufin ‘Ya’yana Sun jirge gida. Badia miji ya gudu Ya barta ita kuma Azeema miji ya koreta.. Ni kuma gani a nan cikin k’ask’anci da tozarci.. A yayinda ke Allah ya cika miki burinki. Ummul d’inki tayi aure.. Aure na gani a fad’a irin
Wanda nawa ‘ya’yan basu samu ba.. Mutanen unguwa sun bar nunaki da baki sun koma nuna ni nida nawa ‘ya’yan.. Mijinmu kuma yanzu na k’ark’ashin kulawarki.. Ya zama naki ke kad’ai.. Haka ne Suwaiba..?” Ta k’arashe kuka na b’alle mata yayinda Umma ma kukan t
ake. Cikin zuciyarta cewa take Allah sarki Yaya baki san tashin hankalin da kike ciki mai sauk’i ne gaban Wanda nake ciki. Baki san wani irin aure Ummul Tai ba. Baki san cewa Aure ne mai k’ayyadadden wa’adi ba. Baki san Aure ne da aka k’ullasa bisa yarjeje
niya na tsawon watanni uku.. Aure mai gib’i auren da zan jima ina d’an dana sanin yi ma Ummul irin wann auren Har tsawon rayuwata. Sann Mijinmu