Showing 171001 words to 174000 words out of 267381 words

Chapter 58 - AUREN WATA UKU COMPLETE

10 Sep 2026

14

“Well I don’t need his blood.! Knowing my Dad.. Akwai manufar da yasa yai hakan.! Watak’ila to

throw it own my face cewa ya bani jini.. I’m alive sabida jininsa dake yawo through my veins.!” Ya k’arashe yana huci.

Ta sauk’e ajiyan zuciya a hankali “Bazai tab’a zama haka ba sabida Daddy bai zab’i wani daga cikin ahalinsa yasan hakan ba. Musamman m

a kai.” Batai k’asa a gwiwa ba ta kuma daidaita zamanta “Dalili shine Ina zaune lambun can na shak’atawa dake bayan offices din likitocin kwanakin baya. Nan na tsinci zancen likitan da abokin aikinsa yana sanar dashi kwanaki da suka rasa jini kala kaza a a

sibitin mahaifin patient d’in shi Ya bada jininsa kuma ya zab’i hakan Ya zama sirri tsakanin ahalinsa. Sunan hamshak’in D’an Kasuwa Engr Aliyu Maitama da suka ambata yasa na fahimci kai suke nufi.” Ta d’an numfasa “Ba nufi bane naji zancensu. Sann banso k

a sani ba tinda Daddy ya zab’i ya zama sirri. Amma idan hakan zai kawo maslaha cikin ahalin banida zab’i da Ya shige na sanar dakai.!”

Jikin Haidar Ya d’anyi sanyi Dikda k’ok’arin b’oye hakan da yaketayi, yayinda Ummul ta kuma daura tafukan hannunta bisa

nasa “Daddy yana sonka.. Yana matuk’ar k’aunarka.. Dan Allah ka janye duk wata maganar fad’a da d’aukan fansa akansa.. Shid’in mahaifinka ne… Idan baka zamto jigo na hab’aka masa kasuwancinsa ba bazaka tarwatsa ba. Kar ka mance mutane da yawa Sun dogara d

a aikin da suke a wann Kampanin dasu da iyalansu. Kai tunani idan ka tarwatsa Kampanin mutane nawa zai affecting.? Mutane nawa zasu rasa ayyukansu sakamakon durk’usar da Kampanin da kayi. Mutane nawa zasu koma basuda aiki basuda abinda zasu rufa asirin kan

su da iyalansu dashi. Tin daga shugaban Kampanin Wanda Ya kasance mahaifinka Wanda yake da girman hakki akanka matsayinsa na mahaifinka koda bai kasance ahugabanka wajen aiki ba. Sauran manyan ma’aikata masu hannun jari Har zuwa kan k’anan ma’aikata… Ina z

aka kai girman hakkokinsu.?”

Ya d’ago Ya dubeta cikin yanayin da zata iya cewa bata tab’a ganinsa ciki ba.

A hankali taci gaba “Nasan kai mutum ne mai saka sharri da alkhairi. Wanda duk yanda Ya zauna Ya tashi alkhairansa bazasu gushe ba. Jajirtacce Wa

nda jajircewarsa takanyi tasiri cikin duk abinda yasa gabansa. Mai taimakon Al’umma ba mai durk’usar da ita ba.”

“What if duk abinda kika fad’a akaina ba haka bane.! What if na aikata kudirina da abinda na jima ina shiryawa.?! Kina tunanin zaki iya dakat

ar dani.! Just Who do you think you are.?!” Ya k’arashe yana mai tsareta da ido.

Cikin zuciyarta tace ‘I call you sweet monster for a reason. You are not like other monsters out there.’ A fili kuwa cewa tayi “Kanada zuciya mai kyau. Inada yak’inin kyakkya

war zuciyarka bazata bari ka aikata akasin abinda na fad’a ba.”

Haidar Ya kuma d’agowa ya dubeta. Sai Ya dan lumshe idonsa kadan “Khairy please get out now. I need to be alone.!”

“Amma…”

“I said leave.!” Ya katseta a zafafe

A hankali ta mik’e, ta d’an

dubesa kafin ta soma tafiya cikin sanyin jiki.

Muryarsa ta sinkayo yana fad’in “Just.. go home. I don’t need you here.!” Ya k’arashe ba tareda ya dubeta ba.

Ta juyo ta dubesa a sanyaye sai ta jinjina kai a hankali. Lokaci guda tasa kai ta fice cikin san

yin jiki.

Bayanta yabi da kallo Har ta fice kafin ya maida dubansa ga folder d’in kalamanta yaketa k’ok’arin yakishewa ganin basuyi tasiri cikin zuciyarsa ba. Ya d’ago hannunsa yana juywa yana bin veins d’insa da sukai rud’u rud’u sukai kore shar yana tu

na kalamanta sanda take sanar dashi Daddy ya basa jini. Jinin Daddy ke yawo through his veins. A hankali Ya lumshe idanunsa hoton abubuwan da mahaifinsa Ya jima yana masa na yawo a kwanyarsa, zuciyarsa da kuma lumsassun idanunsa.

Koda dare yai Haidar kas

a bacci yai sabida rashin Ummul. Baisan yayi sabo da ita Har haka ba. Room nurse din dake kula dashi kuwa cewa yai ya fice ya bar masa d’aki he can take care of himself. Gaba d’aya gani yake room nurse baisan komai ba bai iya komai kaman ita ba. Abubuwa ne

da dama fal zuciyarsa. Koda yazo bacci haka yaita juyi yana tunaninta. Yakai dubansa ga kujerar da suka kwana tare ranar farko da ya farka. Ya lumshe idanunsa. A fili yake furta “I’m not the type that share his problems with others.. I don’t know how I do

it with you.” Ya d’anyi shiru still yana duban wajen. A hankali ya furta “It feels so empty to go to bed without you.!” Ya rasa haushinta ne ko haushin kansa ko kewarta yake.

**

A b’angaren Ummul kuwa Mommy taso ta fahimci wani abu musamman da taga Ummu

l d’in bata koma asibiti wajen Haidar ba .

Washe gari da safe koda Ummul ta shigo gaida Mommy sai Mommy ta dakatar da ita bayan Sun gaisa. Ta nuna ma Ummul d’in gefenta saman kujera “K’araso nan ki zauna daughter, magana nake so muyi.”

Ummul ta jinjina

Kai had’ida amsawa kana tai yanda Mommy tace.

Anisa dake k’ok’arin saukowa downstairs nan ta sinkayo zancensu. Ba shiri ta lab’e jikin staircase tana sauraronsu.

Mommy taci gaba yayinda kan Ummul ke kife k’asa “Bana so na zamto irin iyayen nan masu kuts

a Kai a al’amari gidan ‘ya’yansu. But when it comes to Haidar you and I are team. Haka ne.?”

Ummul ta jinjina Kai a hankali.

Mommy taci gaba “Kuma zamuci gaba da zama team wajen ceto rayuwarsa daga halak’a. Tinda ni mahaifiyarsa ce ke kuma matarsa. Mu du

ka d’in yanada matuk’ar mahimmanci a wajenmu. Haka ne.?”

Nan ma jinjina Kai ta kumayi a hankali.

Wann karon sai Mommy ta d’aura hannu saman nata “Ummulkhair.!”

Ummul ta d’ago a raunane tana duban Mommy.

Mommy taci gaba “Nasan kina hak’uri da Haidar. Am

ma dan Allah ki k’ara. I have this strong feeling, with you by his side, Haidar zai mending ways d’insa. Kuma mun fara ganin hakan cikin ikon Allah..” Ta dan numfasa “Bazan tambayeki mai ya hadaku ba dan wann ba hurumi na bane. Sann dik hukuncin da kika za

rtar har kawo zuwa lokacin da zaki sauk’o bazan tak’ura miki ba. And always remember kina tareda yarda da kuma k’aunata a gidan nan. Tashi kije, Allah shi muku albarka gaba d’aya.”

Ummul ta jinjina kai a sanyaye kafin ta mik’e ta fice jiki ba laka.

Anis

a da ta gama nad’e komai murmusawa tai. Cikin zuciyarta take furta ‘You are so selfish Mommy. Kedai kawai d’anki. Toh bari dai mu gani idan hak’arki zai cimma ruwa.’

Da dare ta iske Ummul a sashenta. Anisa ta saki murmushi tana duban Ummul “Da alama jikin

D’anuwana kuma mijinki da sauk’i sosai tinda gashi har kin rigashi dawowa.” Tai maganar tana murmushi sai kuma ta k’arada “Kodai kema koroki yai kamar dai yanda ya koroni.?” Ta k’arashe tana d’aga gira d’aya.

Tinda Anisa ta soma magana k’irjin Ummul ke b

ugu.

Anisa ta kuma murmusawa “Saidai kuma nasan mahaifiyarsa zatai iya k’ok’arinta ta kuma maida masa ke koda kuwa korarki yayi. Sabida ita d’in kanta kawai ta sani. She’s so selfish.”

Ummul ta dubi Anisa da idonta da tuni sun kad’a. Murmushin ne dai sa

man fuskar Anisa. Ta matso dab kusan Ummul ta dafa kafad’arta “Hajiya Kwaise Maitama bata tab’a son talaka ba sann bazata tab’a so ba, ita d’in mace ce da bata so wani talaka ya rabeta balle har ta aura ma D’anta. Ki yarda dani, she’s just toying with you

Ummul. She’s using you. Ki yarda dani amfani dake kawai take dan ki toshe gibin da ta jima da bud’ewa cikin ahalinta da kanta.” Anisa tai maganar babu ko alamun d’ar tattareda ita.

Ta d’ago idanunta masu cikeda k’walla tana duban Anisa. Sai Anisa ta kark

ad’a yatsa a saman fuskar Ummul d’in “No, I’ll do the talk today because, ni keda abin cewa.” Taci gaba da murmushi tana duban Ummul “Mommy is a very dangerous woman who’s capable of doing anything to protect her interest. She brought you into her son’s li

fe not because she loves you for him. But because, she wants you to do what she couldn’t do.” Taci gaba da jinjina kai alamun tabbatar da kalamanta “She wants you to do the job for her. To knock some sense into her son. She brought you into his life to cle

anup her mess. Ki nutsu kiyi tunani Ummul a koda yaushe Mommy zancen Haidar take miki. Ya za’ai ki shawo mata kan Haidar. Shin ta tab’a tambayarki idan kina cutuwa a zaman da kike da D’anta.? Ko ta tab’a tambayarki menene naki damuwar.? Shin ta tab’a tamba

yarki ko kinada wata damuwa da ya danganci ahalinki.? Bata tab’a ba. Koda yaushe maganar d’aya ce ‘Haidar.’ Haka ne.?”

Izuwa lokacin idanun Ummul sun soma zubda ruwa.

Anisa ta dafata kad’an “Kar ki bari Mommy tayi amfani dake dan cimma wata manufa nata.

Ke macece mai k’ima. Kar ki bari wann matar ta watsar dake gaban D’anta.” Ta kuma dafa Ummul “Kiyi weighing maganganun da na fad’a miki sai ki tantance. Abu guda nakeda tabbaci akai shine ban tab’a miki k’arya ba.!” Tana ida fad’in haka tasa Kai zata fice.

Har ta Kai k’ofa ta kuma juyowa “Save yourself while you still can. Run as fast as you can.. Ki ceci kanki daga wann auren da da baida tabbatacciyar makoma.” Tana ida fad’in haka tasa kai ta fice tana sakin murmushi.

A hankali Ummul ta silale k’asa kukan

da taketa k’ok’arin dannewa na zuwa mata gadan gadan. Meyasa takejin zuciyarta ta gamsu da duk abubuwan da Anisa ta fad’a. Meyasa takeji kamar dai itace ta b’ace cikin k’ok’arin lalumo ma Haidar hanyarsa. Meyasa takeji kamar dai kowa amfani da damarsa yak

e akanta.? Ba auren soyayya tayi ba sann bata tsammaci wani abu mai kama da farin ciki cikin auren ba. Musamman idan ta tuna yanda akayi auren Wanda sadakin auren Ya kasance kudin jinyar mahaifinta. Koda ace Mommy ba har zuciya take nuna mata so ba, koda a

ce manufar Mommy shine ta shigo rayuwar Haidar dan tai guiding d’insa bata jin Mommy tanada wani laifin cikin hakan tinda tin farko ga yanda akai auren. Sann A d’an zaman da sukai da Haidar kai tsaye bazata ce ta kamu da soyayyarsa ba. Amma tana jin damuwa

rsa Har cikin ranta. Saidai dukda wad’ann tunani can k’asan zuciyarta tana jin sosai take so ta gano manufar Anisa dan ta tabbata idan Babu wani boyayyan al’amari Anisa bazata samu k’warin gwiwa irin haka ba. Ta d’au d’amarar gano bakin zaren komai cikin i

kon Allah.

A ‘yan kwanakin Mommy ke zuwa wajen Haidar ta yini dashi sann ko zancen bata kumayi ma Ummul ba. Iyaka damuwa Haidar yakai k’ololuwa. He misses her so much. Baisan ta yanda zai sanar da Mommy ba. Ya kula ma kaman Mommy punishing d’insa take da

rashin Ummul d’in.

Da Haidar yaga abin ba na k’are ba Har ana shirin sallamarsa batazo ba dole ya tambayi Mommy Ina take mai take gida.?

Mommy ta dubesa a dan tsare “Hutawa take gida, ka kyale nurse room dinka ya kula dakai. After all, aikinsa ne. An

biyasa domin yayi hakan.”

“But Mommy he doesn’t do anything right.. And I don’t want him touching my things.” Ya k’arashe fuskarsa duk a dame.

“Oh kasan da haka kai mata mugun hali.?” Mommy tace a dake.

Sai Ya d’ago a d’an firgice “Mommy mugun hali kum

a.? ita tace Miki na mata wani abin.?”

Yanda yai tambayar ya tabbatar ma Mommy D’anta Ya fara nitso a tekun soyayya bai sani ba. Ta kifa kai ta murmusa kafin ta kuma d’agowa a tsare ta dubesa “Nasan ka mata wani abin ne amma wann ji da kan naka bazai bar

i ka amince kayi ba.”

Ya lumshe idonsa kadan had’ida furzar da huci “Mommy I didn’t mean to hurt her feelings.. Believe me.”

Dakatar dashi tai “Ba ba’asi na nema ba.” Sai ta kuma dubansa wann karon a d’an sanyaye “Haidar, ni na haifeka nasan halinka tun

k’uruciya. Nasan abubuwan da kai going through a rayuwa. Tin kana yaro baka bari a gane lagonka dukda tarin k’alubale da ka fuskanta. Jarumtarka baya bari a gane raunin ka. Amma ka sani even the strong people need help sometimes.”

Sai ya dubi Mommy a d’

an sanyaye wann karon.

Mommy taci gaba da jinjina kai “I know your psychological wounds are much deeper.. But I believe they’ll heel in time with Ummulkhair by your side.” Haidar ya kuma duban Mommy without saying a word.

Mommy taci gaba “Ba gazawa ban

e to Own up to your mistakes and apologies when necessary. Even if it hurts..” Ta murmusa tana dubansa “Kana so matarka ta dawo wajenka.?”

Sai ya dubi Mommy har lokacin baice komai ba. Saima kaikaitar da fuskarsa da yai.

“Shikenan zan sa driver ya kawot

a. But I have my conditions.”

Yai saurin duban Mommy “Mommy conditions kuma.? You.. just call her my wife fah.”

Dariya Ya kusa kufce ma Mommy tai k’ok’arin gimtsewa “Toh so kake na kawo maka ita ka wulak’anta ta. Ai dai naga ni na biya sadakin ba Kai ba

.”

Ta kuma gyara zamanta “Conditions dina sune Bazaka sakata fushi ba. And you must kill that prideful behaviour of yours. Kayi alkawari.?”

Ya marairaice fuska “Mommy do I have to promise.?”

“Aw! Toh kaga ni saida safe.. Room nurse d’inka na jira.” Ta m

ik’e tana k’ok’arin d’aukar jaka.

Saurin kamo hannunta yai “Ok, fine. I promise.” Ya fad’i kaman Wanda aka masa dole.

Mommy ta k’unshe dariyarta dan sosai draman Haidar d’in Ya bata dariya. Ga abu kana so amma ka kasa fitowa kai tsaye ka furta. Wani abu

n sai Aliyunta. Ta tuna da fari da kyar Ya amince Ummul ta zauna wajensa sai gashi yanzu da kanshi yake nemanta. ‘Sannu a hankali ma zaka kawo kanka wajen Ummul d’ita Haidar.’ Mommy tace a zuciyarta.

Ba Mommy ce ta maida ma Haidar matarsa ba sai ana gobe

sallamarsa. Dan so take ta wana Haidar kad’an yanda idan ta mayarsa da Ummul zai shiga taitayinsa. Sa’arsa d’aya ma dan jinya yake.

*

Yana nan kishingid’e saman gado yana duban yanda taketa fito da kayayyakin daga hospital wardrobe d’in tana shiryawa

cikin suitcase. Fuskarta babu yabo babu fallasa. Dan tinda ta dawo bata yarda sun koma kaman da ba musamman idan ta tuna maganganun Anisa. Ta k’udiri niyyan gano koma menene ke b’oye da izinin Allah tinda tasan a shashanci irin na Anisa haka kawai bazata s

hirya zance irin haka ba face tanada k’wakk’waran hujja.

Ta dan saci kallonsa tana linke Kayan. Nan taga ya kafe ta da ido. Tai saurin janye idonta.

Mik’ewa yai Ya soma takowa a hankali. Ta bayanta ya tsaya had’ida rungumota, Ya rik’e hannunta da kayan

cikin nasa. Ummul ta lumshe idonta a hankali jin hannunta saman nasa. A hankali yake k’ok’arin linke kayan ba tareda ya saki hannunta ba. Har lokacin idanun Ummul a lumshe suke tana jin kwalla na k’ok’arin ciko idonta. A hankali Ya d’aura hab’arsa saman wu

yarta had’ida lumshe idanunsa. Wasu abubuwa yake mata Wanda k’afafuwansu ke barazanar gaza d’aukarsu. Rigar dake cikin hannunsu Ya silale Ya fad’i k’asa… Ta soma k’ok’arin cire jikinta daga nasa amma saiji tai ya rik’eta tsam. Murya can k’asa yake furta “I

wanted to hate you.. I tried to hate you.. But I couldn’t..!” Ya d’anyi fasali yana mai ci gaba da sinsina wuyarta. K’amshinta da yai missing. Har lokacin idanun Haidar a lumshe suke. Yayinda hawayen da Ummul ke k’ok’arin makalewa suka shiga zarya.

“I ca

n’t get you out of my mind Khairy… Please stay.. right here..And don’t let go.!”

Hawaye shar suka soma ambaliya a fuskarta. Ta shiga cikin rud’ani matuk’a. Ta rasa da waye zata yarda cikin ukun. Mommy ce, ko Anisa ce ko kuwa Haidar ne.

SameenaAleeyou

📚

*AUREN WATA UKU..!*

*45*





Sameena Aleeyou…✍

🏽

*

Zame jikinta tai daga nasa tana mai goge fuskarta. Lokaci guda ta k’arasa saman sofa ta zaune tana mai ci gaba da goge hawayen da ya wanke mata fuska.

Ya d’anyi still a wajen yana dubanta

kaman bazaice komai ba sai kuma ya zira hannayensa cikin aljihun wandonsa. Ya soma takowa a hankali zuwa yanda take. Har lokacin babu walwala a fuskar Ummul.

Haidar ya zauna daga gefenta ba tareda ya dubeta ba. Dak’ik’ai suka gifta. Ya soma tuno kalaman

Mommy da tace he should own up to his mistakes. Ya dan lumshe idonsa kadan. Har Ta cire ran bazai ce komai ba ta sinkayo muryarsa “Are you.. Still mad..?”

Ta dan dube shi. Sai taji yace “Do you want me to apologise.?”

Nan ma batace komai ba sai d’an duba

nsa da tai.

Haidar ya dan furzar da huci wann karon yana janye idanunsa daga barin dubata “Oh no Khairy. You are not going to give me that silent treatment.”

Nan ma bata ce komai ba.

Sai ya mik’e a dan fusace “Ok fine.. Dama kawai baki dawo ba idan b

azaki ce komai ba.!”

Mik’ewa tai itama cikin fushi “Da gaske, haka kace…?” Sai ta nufi k’ofa da zummar ficewa. Haidar yai saurin dawo da ita.

Ta d’an kalleshi “Ni ka sakar mun hannu.”

“Idan ank’i fah.?!” Ya fad’i yana tsareta da ido sosai. Sai ya dan s

assauta rik’on da yai mata “Wai duk mema genesis na fushin nan ne .? Kan project d’in nan ne right.?”

Ta dan kallesa da wutsiyar ido. Kaman Wanda ya fama mata wani mik’i tace “Waye yake fad’a da mahaifinsa.? Waye yake d’aukan fansa kan mahaifinsa.!”

“O

h no please..

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login