Showing 267001 words to 267381 words out of 267381 words
everything changed. Ya gina bridge d’in with so much love. Kaman yanda wann bridge d’in Tai linking Manyan hanyo
yi guda biyu kaman haka Tai linking zukatansu. And that’s why he named the bridge in his heart ‘Bridge of Love.’ Ya waigo yana duban Baba Ali dake guje guje tsakanin ‘yanuwansa twins dake zaune cikin toys dinsu suna wasa. Ummul ce ta k’araso tana k’ok’arin
hana Baba Ali guje guje tsakanin yaran gudun kar ya fad’i kansu dan already yaja k’afan wann yaja kunnen wancan.
Muryar Haidar ta sinkayo yana fadin “Let him be love… So yake su tashi suyi wasan tare.”
Ta dan dubesa “Amma idan Ya fad’i kansu fah. Gaba d
’aya sakalta yaron nan kake.”
Murmushi Haidar yai yana janyota jikinsa “What do you expect.? He’s my namesake, after all.”
Ta dan dubesa “kuma sai na bari yaci min zalin iyaye..? Ina nufin yarana manyan sunane dasu. Abba ne da Mommy guda a wajen.”
Ya ji
njina Kai kad’an “Haka kuma.. Toh amma kinga shi suna biyu yaci. Shifa takwaran Daddy ne kuma takwaran Babansu..”
Ta d’an tsaresa da ido “Wait, what are you implying here.? So kake kace ni kad’ai ce bare a tsakani.?”
D’an tabe baki Haidar yai yana jinjin
a kai “Kind of..” Sai ya rad’a mata “If you don’t want us to gang up on you kawai Ki haifo naki takwarar..”
Zaro ido waje Tai tana turasa “No way.. Nak’i takwarar..” ta k’arashe tana jifa masa teddy. Su duka biyun dariya suke. A haka Baba Ali ya k’araso d
a gudu ya haye wuyan Haidar. Ai kuwa sai Ya shiga cillasa yana masa kalan wasan da shi kad’ai yake masa. Yaron Ya shiga k’ek’yata dariya yayinda Haidar Ya kwanta da baya Ya d’aura Baba Ali saman k’afansa ya janyo twins zuwa cikinsa.
Ummul Tai zaune tana
dubansu zuciyarta fari tas. A hankali ta furta “Alhamdulillah.!”
*TAMMAT BI HAMDILLAH.!*
*A nan na kawo k’arshen wann littafi mai take AUREN WATA UKU. Fad’akarwar dake ciki ina rok’on Allah Ya had’amu daku baki d’aya wajen lada. Kurakuren dake ciki Uban
giji Ya yafe mana.*
*Masoyan Sameena masu bibiyan labarnta, duk yanda kuke ku sani Sameena tana sonku kuma tana ji daku. SAIDAKU masoyan Sameena. Ubangiji ya bar k’auna. Taku Har kullum..*
SameenaAleeyou
📚