Showing 186001 words to 189000 words out of 267381 words

Chapter 63 - AUREN WATA UKU COMPLETE

10 Sep 2026

21

s

amu had’arin mota shida Ummul, exactly two months back kenan.. Kalmarta na cewa tana d’aukeda Juna biyu shine yaci gaba da duka dodon kunnensa.

Wajen taro ya yamutse ya watse. Masu tsegumi nayi masu nad’an rahoto nayi domin kuwa abun nema ne ya samu.

A

sshe ce ta janyo Mommy wacce har lokacin bata komo daidai ba duniyarta na nema juya mata sama ya koma k’asa. A daidai lokacin Umma da Inna Dije suka take masu baya.

Can wani k’aramin lambu na shak’atawa dake daga cikin gidan ta baya kad’an Asshe ta k’ara

sa da ‘yaruwarta tana k’ok’arin zaunar da ita Umma ta k’araso ta rik’o hannun Asshe tana kuka “Ina zakuje.. Ina zaku gudu kuje ba tareda kun sanar dani makomar Auren D’anku da ‘Yata ba.?!”

Sai Mommy ta d’ago tana duban Umma dukansu biyu hawaye ne saman f

uskokin su.

Daga can nesa Anisa ke hango su kawai sai ta saki murmushi ta koma da baya.

A can wajen taro kuwa Mik’ewa Ummul tai ba tareda tasan ina take jefa k’afafunta ba. Caraf Anisa tasha gabanta. Ta dan girgiza Kai kad’an tana duban Ummul d’in “This

is life of the rich.. Surrounded by scandals.!” Ta d’ago gajiyayyun idanunta tana duban Anisa. Sai Anisa daketa k’ok’arin k’wak’ulo hawaye ta isa ta rungume Ummul. Ta fashe da kuka tana fad’in “I’m here for you Ummul.. I’m here for you. Ciwon ‘ya mace na

d’iya mace ne.”

Ummul bata motsa ba sann batace komai ba sann babu wani abu mai alamun kuka ko hawaye cikin idonta. Idanun ne kawai a bud’e amma ita kanta bata san wace duniya take ciki ba. Anisa ta dubeta tace “Ummul mu bar maganan scandal din da matar

Haidar tayi.. Na fad’a Miki, rana irin wann nake tsoron zuwanta.. Su d’in Sun jima suna b’oye abubuwa.. Taho muje.. Muje.. Ki gani da idonki ki kuma ji da kunnuwanki.. B’oye b’oye ya k’are.” Ta k’arashe tana janyo hannun Ummul wacce har lokacin bata um ba

ta um um. Tafiya kurum take Anisa na janyota. Anisa ta kauda fuska gefe tana wata muguwar murmushi Wanda idan ba ita Anisar ba ko wanda suke shirya abubuwa tare ba lallai wani ya fahimta ba. Daga can gefe da yanda su Umma, Mommy, Asshe da kuma Inna Dije su

ke suka ja suka tsaya.

Umma taci gaba da girgiza Kai tana fad’in “Ba haka mukayi dake ba Asshe.. K’warai nasan yau ne wa’adin Auren zai cika Shiyasa da kuka shirya biki jiki na ya bani bikin mutuwar Auren kuka shirya..! Wacece wancan matar kuma meyasa kuk

ayi ma D’anku AUREN WATA UKU da d’iyata? shin kunyi masa Auren domin mahaifinsa ya basa wani kwangila wajen aiki ne. Ko kuma dai Kun masa AUREN WATA UKU da d’iyata dan ku raba Aurensa da wancan matar tasa ce.?”

Mommy taci gaba da girgiza Kai tana hawaye.

Yayinda Inna Dije ta k’yalla ido ta hango su Ummul sai ta dubi Umma ta fara fad’in “Kar kiyi wani dramarki na k’arya a nan Suwaiba. Kowa ya kwana da sanin zakiyi fin haka idan Akan Auren da kika kudiri niyyan yima Ummul ne..!” Taci gaba da huci “Kina so k

i ce mun ba da hannuwanki kika saida musu Ummul ba.? Kina so kice kin mance tsananin son da kike Ummul tai aure ko ta halin k’ak’a zaki iya jefata cikin ko wani irin Masifa da sunan Aure.! Suwaiba harta ‘yarki Ummul tasan zaki iya mata ko wani irin Aure ma

tuk’a zatayi Aure ta bar gabanki..! Ta shiga nuna Asshe tana fad’in “Wann matar ta sanar Dani komai Suwaiba.. Ta sanar Dani yanda kika wulak’anta d’iyar D’anuwana kika saida musu ita dan a karya asirin da wancan shed’aniyar matar D’an nasu ta masa.! Ta san

ar Dani yanda kika basu Auren Ummul domin ta zamto makarin asiri.! Ta sanar Dani cewa Boka shine ya basu lak’anin cewa su nemo ma D’ansu mace mai irin matsalar Ummulkhairi wacce maza ke guje ma Aurenta. Irin wann budurwar ita ce irin macen da za’a karya as

irin da akai ma D’ansu da ita.. Ta sanar Dani yanda idonki ya rufe kikayi ma Ummul AUREN WATA UKU.. Auren mutuwa..!”

Baki na rawa Umma ke girgiza Kai “Auren mutuwa kuma Dije.?”

Inna Dije ta d’aga mata hannu alamun dakatarwa “Har haka kika tsani Ummul Suw

aiba..! D’anuwana yana kwance yana jinya kika d’auki Ummulkhairi kika saidata dan ta zamto makarin asiri kamar yanda Boka ya fad’a ajalin Auren na tareda ajalin Ummul cikin watanni uku. Kaman yanda Auren D’ansu da wancan shed’aniyar zai Mutu haka Ummul zat

a Mutu tare da wancan Auren.!”

Sai Umma ta d’ago cikin tsananin daburcewa Jin Dije tana zayyano kalaman da batasan dasu ba dan a nata iya sanin Auren kwangila sukayi ma Ummul da D’ansu wanda Auren zai faru ne kawai na tsawon watanni uku dan mahaifinsa ya

basa kwangila. Umma taci gaba da girgiza Kai bakinta ya kasa furta koda kalma.

Mommy da hawaye suka wanke mata fuska sai ta soma girgiza kai. Murya na tsananin rawa take furta “Wann duk haka ne kafin mu gyara niyyarmu.. Bayan da muka fahimci Allah shi ke

yi ba Boka ba. Wllhi tuni mun mance wancan shirin namu kuma Aure na tsakani da Allah nake fata da burin Haidar yayi da Ummul. Ita d’in Alkhairi ce ga ahalina.”

Anisa ta juyo ta dubi Ummul wacce har lokacin ko motsi batayi sai kallon Ummanta da Mommy da t

ake ga wasu hawaye suna sauk’owa zuwa k’uncinta ba tareda ta iya koda k’ifta ido ba.

“Yau kin yarda dani Ummul.. Bayan tsawon lokacin da na d’iba ina k’ok’arin fahimtar dake soyayyar bogi da Mommy ta jima tana nuna miki.? Matar nan ‘Yaruwar Mahaifiyata ce

nasansu farin sani na kuma san zasu tafi da nisa koda zasu kashe rai ne dan su samu biyan buk’atansu.. Na fad’a miki idan ranan tazo zaki yarda ni kad’ai ce na zauna dake bisa zallan gaskiya a cikin gidan.”

Bata kuma tsayawa sauraron Anisa ba. A hankali

ta soma takawa zuwa yanda suke duk sai suka juyo suna dubanta. Kai tsaye gaban mahaifiyarta ta tafi ta tsaya.

Umma ta d’ago idonta mai zuban ruwa tana duban Ummul tana girgiza Kai.

Har lokacin idon Ummul Akan Umma “Wann shine dalilin ki Umma..? Wann sh

ine dalilin da.. Yasa.. Kika hana na waiwayi gida sai bayan Watanni uku..? Haka ne Umma.?” Muryarta yaci gaba da rawa . Yayinda Umma taci gaba da girgiza kai tana hawaye tamkar wacce aka d’aure harshenta.

Duk sunyi shiru sai zuban hawaye. Mommy ma ta kas

a tsaida nata hawayen.

Ummul taci gaba “Na kasance inada kurakurai na amma ba ni na zab’i k’addarata ba..” Muryarta yaci gaba da rawa “Umma nayi k’ok’arin na kasance ‘ya mai biyayya a gareki.. koda a wasu lokutan Babu Wanda zai fahimceki nakanyi k’ok’ari

n na fahimceki.. Sabida ke d’in mahaifiyata ce..” Taci gaba da jinjina Kai tana hawaye “Duka rayuwana k’ok’ari nake naga na faranta ma mutanen dake kewaye dani.. koda hakan na nufin na mance kaina.. Na kasance banida wani fata nawa..” Taci gaba da girgiza

Kai “Auren karya sihiri..! Auren mutuwa..! Auren wata uku..!” Sai ta soma girgiza kai sosai “Ki gafarceni Umma.. Ki gafarceni..!”

Umma tai yunk’urin bin bayanta amma inaa ta wuce cikin gidan a guje tana kuka sosai.

Mommy tai saurin rik’o Umma tana fad’

in ta kyaleta abi komai a sannu.

Ummul shiga cikin gidan kawai take ba tareda sanin ina take zuwa ba har saida ta isa wani bedroom.. Tana shigewa ta maida k’ofan ta rufe ta silale nan wajen tana mai fashewa da wani irin kuka. Sam bata kula da Haidar dake

zaune shattered k’asa a d’akin ba. K’afafuwansa mik’e a k’asa ga babbar rigarsa a gefe.

Sosai take kuka tana girgiza Addu’a take cikin zuciyarta Allah yasa mafarki take. Allah yasa zata farka daga wann mummunar mafarkin.. Mahaifyarta.. Ashe har mahaifya

zata iya jefa ‘yarda ta haifa cikin irin auren da ta jefata.. Shin har haka Umma take so ta bar cikin rayuwarta.? Umma ta mik’ata ayi tsafi da ita.!’ Sai ta rintse idonta sosai tana jin wani irin tashin hankalin da bata tab’a tsintar kanta ciki ba. A haka

Haidar Ya rarrafo gareta. Duk a tunaninsa maganganun da Dareen tayi ne Ya jefa Ummul cikin wann yanayi baisan idan maganganun Dareen Ya jefata cikin rud’ani da firgici bai kama k’afan abinda taji mahaifiyarta ta aikata mata ba.

Haidar ya shigar da ita ci

kin jikinsa tana kuka shid’inma k’ok’ari ne kawai. Sosai Ya matseta cikin jikinsa yana fad’in “Let it all out.. Na cancani duk hukuncin da kika mun amma kafin ki hukuntani.. Zan so ki saurareni.. Hear me out first please..!”

Tana nan cikin jikinsa su duka

biyun suna zaune k’asa. Saida tayi mai isarta kafin ta soma furtawa a fili “Labarin duka k’arya ne.. Babu wani gaskiya cikinsa...”

Haidar Ya kuma matseta cikin jikinsa “Akwai abu d’aya da yake gaskiya cikin labarin.. Shine soyayyarmu.. The love that I ha

ve for you Khairy.. I.. I love you.. I love you with everything I am..”

Jin kalaman take har k’wak’walwarta. Ta cire jikinta daga nasa tana dubansa. Sai ta girgiza kai “Shin kana sane da cewa AUREN WATA UKU suka mana.?”

Haidar da baisan da batun warware

sihiri ba. Saidai yanada masaniyar AUREN WATA UKU na yarjejeniyar project da sukai da Mommy. Sai Ya soma k’ok’arin kauda fuskarsa kaman yana avoiding kallon idon Ummul d’in.

Mamaki Ya cika Ummul. Ta dan girgiza kai kad’an “Kasan da labarin AUREN WATA UKU.

?”

Sai Ya lumshe idonsa a hankali Ya shiga jinjina kansa alamun haka ne.

Kawai Ummul sai ta soma girgiza kai tana ja baya gareshi.. Tsoro ne firgici ne ta ma rasa mai takeji..

Haidar ya soma girgiza kai cikin kid’emewa yana k’ok’arin nufota “But you ne

ed to listen to me first Khairy..”

Dakatar dashi Tai ta hanyar d’ago masa hannu. Muryarta na tsananin rawa “Kar ka masto yanda nake.. Kar ka k’araso yanda nake.. Gaskiya ne.. Cikin labarin gaba d’aya ni kad’ai aka shashantar..!”

Haidar bai fasa nufota ba

yake fad’in “Khairy please listen to me.. Please hear me out first.. Allah shine shaida na.. Nayi niyyar sanar dake komai yau d’in nan.. Ciki harda Aurena da Dareen da kuma yanda namu Auren Ya kasance.. Dan Allah ki saurareni.. Na sani ni mai laifi ne.. B

ut ki saurareni first.”

Jikinta Har rawa yake bata daina k’ok’arin dakatar dashi da hannunta ba “Kar ka k’araso yanda nake.. Bakada sauran abinda zaka sanar dani dan naji komai.. Auren.. Ya cika watanni uku a yau d’in nan… Ya cika wa’adinsa.. Ba abinda ya

i saura.. Lokaci yayi da zamu fice daga rayuwar juna.” Ta k’arashe tana k’ok’arin mik’ewa ta isa k’ofa.

Haidar ya tafi da sauri yai ma k’ofar lock. Yaja Ya tsaya.

Huci take tana dubansa shima d’in huci yake yana dubanta.

“Ka bud’e min k’ofa na fice ni

ba matarka bace dan wa’adin Auren Ya cika.. Ko baka gani bane.!”

“Ank’i a bud’e d’in baza’a bud’e ba.. Nace ki saurareni first kafin ki yanke duk wani hukunci.. And one more thing.! Kar ki sake cewa ke ba matata bace.!”

Taci gaba da huci zuciyarta na mat

a rad’ad’i tasa hannu zata bud’e k’ofan Haidar Ya cire d’an makullin Ya jefa bayan gado.

Ummul ta d’ago tana dubansa cikin wane irin yanayi da bai tab’a ganinta ciki ba “Ka bud’e mun k’ofa na fice..!”

“Baza’a bud’e ba.! Ank’i a bud’e d’in.. Na ce ki saur

areni muyi magana.”

Rintse idonta Tai ta toshe kunnuwarta sai ta fashe da kuka sosai “Bana so.. Bana so na saurari komai daga gareka..! Kawai ka bud’e mun k’ofa ni na fice.. Na tsaneka..! Na tsani ganin wann fuskar taka balle sauraron muryarka.!”

Sosai

kalamanta ke masa zafi.. Sosai zuciyarsa ke masa zafi.. Bai bari takai aya ba ya k’araso da sauri ya rufe bakinta da nasa.. Ta shiga turasa da duka k’arfinta amma kaman zugasa take. Duk iya k’ok’arinta na ganin ta hana Haidar abinda yake k’ok’arin aikata

wa ta kasa. Haka Ya rik’e bridal gown dinta ya k’eta da k’arfin gaske.

Ba a haka yaso zuwa mata ba. Ba haka yaso su shimfid’a tarihin soyayyarsu ba. Sam ba nufinsa bane ya saka mata force amma bazai iya jurewa ba, bazai iya jure kalamanta a garesa ba.. I

dan hakan shine masa saura dan ta sauraresa zai aikata.

Taci kuka har ta gode Allah. Sabon tsanar Haidar da illahirin ahalinsa Ya kuma ruruwa cikin zuciyarta.

Hannayenta ya rik’o cikin nasa yana shafa sumarta a hankali.. Idanunta a lumshe suke gashin id

on duk Sun jik’e da hawaye still hawayen basu daina fitowa daga lumsassun idonta ba.

Yaci gaba da Shafa gaban goshinta zuwa farkon sumarta da gumi yasa suka dada kwanciya luf. A hankali ya lumshe idanunsa ya sumbaci goshin nata “I.. I’m sorry Khairy… I d

idn’t mean to.. force myself on you.. But you forced me to..” Shiru yai ganin har lokacin idanunta a lumshe hawaye basu daina ziraro mata ba.

“Please don’t hate me.. Don’t hate me Khairy.. I grew up thinking.. My life was a complete mess.. Ba wani abu da

yake gaskiya cikinta.. Duka k’arya ce kawai.. But then you came.. And changed everything..” Yaci gaba da jinjina Kai yana dubanta “Idan akwai abu d’aya da yake gaskiya cikin rayuwana.. It is you Khairy.. Kece..!” Sai Ya d’an murmusa yana k’ok’arin maida kw

allan da suka ciko idonsa “You know, For the first time in my life.. I experience true happiness.. You filled the emptiness inside me Khairy.. With you, I feel complete..” Sai ya d’ago yana dubanta sosai siririn hawaye ya gangaro masa “Punish me all you wa

nt.. But don’t say na rabu dake Khairy..I.. I just.. can’t bear the thought of it..”

Sai sann ta d’ago masa hannu alamun dakatarwa. Dan yanda kasan garwashin wuta haka takejin kalamansa.

Ta bud’e lumsassun idanunta a galabaice. Ba tareda ta dubesa ba ta

yunk’ura zata tashi sai taji zafi sosai daga k’asanta. Ta rintse idanunta tana jin wani kukan na zuwa mata.. Ba kukan physical wounds din dake jikinta take sai na rad’ad’in da zuciyarta ke mata.

Haidar yai k’ok’arin taimaka mata ganin tana so ta mik’e a

mma sai yaji muryarta cikin kuka “Kar ka tab’a ni.. Na rok’eka kar ka sake d’aura koda d’an yatsa a jikina.” Ta k’arashe cikin k’ok’arin mik’ewa.

Ya zuba mata ido yana dubanta zuciyarsa zallan k’aunarta da tausayinta ne. Yanaji yana gani yana son taimaka

mata Babu hali. A haka ta lallab’a ta bud’e k’ofan da take tsammanin bathroom ne. Nan kuwa taga shid’in ne ta shige Haidar na binta da kallo har ta b’ace ma ganinsa. Ya lumshe idanunsa yana mai furzar da huci had’ida shafe fuskarsa da tafukan hannayensa.

Ya maidoda dubansa kan bridal gown d’inta da Ya b’aci da stain. Ya kuma lumshe idanunsa yana jin wani abu kaman tsanar Kansa can k’asar zuciyarsa… A hankali ya furta “Oh no.! What have you done Haidar.!” Ya furzar da huci zuciyarsa na tuhumar sa ‘What if s

he hates you.’?.. Saurin girgiza Kansa yai bai so ma ya tuna. He needs to save their marriage at all cost.

A b’angaren Ummul ma tana shigewa bathroom din wani sabon kuka ta fashe dashi. Zata iya cewa ita dai batasan wani abu soyayya ba sai akanshi.. Kod

a ace an gina Aurensu ba akan soyayya ba ta tsinci kanta da aukawa ma soyayyarsa..

A fili ta furta “labarin ya k’are ne Tun kafin ya fara dan na tsaneka Haidar.!” Ta kuma lumshe idanunta hawaye suka gangaro mata.

**

A can gidan Hisham kaw cikin huci Ya

mik’e kaman zai shak’o Dareen dake tsaye gabansa yake fad’in “You damn fool.. Na fada miki so nake ki sheganta wann tsinannen cikin jikin naki, kan wani dalili zaki jingina kanki da kalmar Aure tareda Haidar.. Auren da Boka ya Miki alwali… Auren da akai H

aidar bashi a hayyacinsa. Tsakaninki da Haidar babu wani kalma mai sunan Aure a tsarina.! Wann shegen dake cikinki shege ne shid’in shege ne dole ki sheganta shi kaman yanda Kwaise Maitama ta shegantani ina jariri d’an wata uku a ciki.. Ina so tarihi ya ma

imaita mata Kansa cikin ahalin Maitama Akan jikan Kwaise Maitama. Taji zafin samun jika shege kaman dai yanda ta shegantani. Kin fahimtaaa..!” Ya k’arashe kaman zai shak’e wuyanta sai wani irin tururi yake.

Girgiza kai Dareen take tana huci tana Shafa cik

inta “No.. No way Hisham.. Bazan tab’a abinda kake fad’I ba, bazan tab’a sheganta D’a na da Haidar ba.. Koda ace Aurenmu bai kasance kaman ko wani Aure ba wann cikin da Aure aka same shi.. Kuma shine abu kad’ai da zai maida Aurenmu da Haidar.. Ka cire wann

a ranka.. Duk abinda zai faru Babu abinda zai hanani komawa ga masoyi na Haidar tareda D’anmu dake cikina. Zamu Gina ahalinmu as it should be.!”

Kaman daga suka sinkayo muryar Anisa “Wann kuma k’arya kenan.. Zancen banza kenan. Ban aikata komai ba ban s

adaukar da komai dan wata kucaka irinki ta mallaki Haidar ba.!”

Dareen ta juyo cikin tsananin mamaki tana duban wacce Tai maganar “And you.. Ke kuma wacece..?!”

Anisa taci gaba da takowa “Ki kirani masoyiyar Haidar da ta sadaukar da komai tayi duk wani f

ad’i tashi dan ta mallakesa..!”

Dareen ta juyo tana duban Hisham da mamaki “Hisham.. Wacece wann.. And what is she saying.?”

Anisa ta katseta “Kar ki tambayesa. I am his accomplice.. Mu biyun tare muka shirya dawowarki cikin rayuwar Haidar dan kawai mu r

aba Haidar da matar da Mahaifiyarsa ta aura masa. Ki kirani masoyiyar Haidar sann ki kira Hisham da masoyin Matar Haidar. Mu biyun are team.” Ta murmusa “Ki yarda dani amfaninki Ya k’are kinyi abinda muka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login