Showing 210001 words to 213000 words out of 267381 words

Chapter 71 - AUREN WATA UKU COMPLETE

10 Sep 2026

33

aka saka cikin k’aramin frame suna tsaye a wani construction site aka musu hoton ba tareda saninsu ba. Cikin shiga irinta k’wararrun magina. Idan ka gansu gwanin ban sha’awa. Hisham yaji dad’in hoton ya k’aunaci hoton wanda hakan yasa ya aje h

oton cikin frame ya jera shi a Office d’insa. Idanunsa Sun kuma rine sosai yake duban hoton yana tuno duk rayuwarsu tare daki daki da tsawon lokacin da Hisham ya kwashe yana munafurtansa.

Wayar salulansa Ya Ciro yakai kan number d’in Hisham yana kallo. Y

ana ji kaman ya daki wayar lambar ta tarwatse. Lokaci guda yai dialing zuciyarsa naci gaba da tafarfasa.

Bugu biyu a na uku Hisham Ya d’aga duk a birkice yake tambayar Haidar yaushe ya dawo k’asan.

Haidar yace “I just landed. Ya naji muryarka haka.? Is e

verything all right.? Nazo company baka nan..?”

Hisham ya kuma Shafa goshinsa yana furzar da huci. Bai sani ba sai ji yai bakinsa na furta “Ina Teaching hospital can Bauchi.. Na kawo ‘Yaruwata”

‘Traitor.!’ Haidar ya furta a zuciyarsa yana fidda huci. A f

ili kuwa karfin hali yai Yace “ ‘Yaruwarka kuma.. Dama kanada ‘yaruwa.? I thought Hajja ka kai..?” Yana maganar yana k’ok’arin dannar kansa dan bazai ba ma Hisham wani k’ofa da zai gane yasan meke faruwa ba har sai ya isa yanda yake Ya cafkesa da hannayens

a. Sai dunk’ule hannunsa guda yake yana murzawa sabida yanda zuciyarsa ke masa zafi.

Hisham Ya rintse ido yana tuhumar kansa meyasa zaice ma Haidar ‘yaruwarsa Ya kawo. Tsaban a birkice yake baisan yayi sub’utan baki ya furta haka ba. Ya rintse idanunsa d

a k’arfi ya soma kame kame “Eh.. Eh.. ‘Yaruwa ta nesa ce.. Sun rabu da mijinta tana zaune gaban Hajja toh ga haihuwa yazo mata.. Tin safe muke asibiti Har yanzu bata sauk’a ba..”

“Haihuwa.?!” Haidar yace zuciyarsa na tsnanta bugu yana tuna cewa da Anisa

Tai Ummul na wajen Mahaifiyar Hisham kuma ta shiga watan haihuwarta.

Haidar bai k’arasa sauraren Hisham ba ya fice yana huci idanunsa suna kuma rinewa kaman zai kifa k’asa.. Mota Ya shige Ya nufi hanyar airport. Yana tafe hanya wayan Sadis ya shigo mas

a. Nan Sadis d’in ke sanar dashi jirgin Bauchi ta riga ta cika kuma gab take da tashi.

“I don’t care Sadis.! Just make sure a space is created for me in that plane. I must fly to Bauchi right this instant.” Yana ida fad’in haka Ya katse kiran yana ji kam

an bazai isa ba.

**

Bauchi,

A can TH kuwa b’angaren masu haihuwa hannayen Ummul rik’e cikin na Hajja ta gama galabaita sosai. Hawaye take tana girgiza kai take duban Hajja “Ki kira min Umma dan Allah.. Dan Allah Ki kaini wajensu.. Ki kaini naga Abba na.

. Ki kaini na nemi yafiyarsu Hajja.. Mutuwa zanyi.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un.. Dan Allah kar ki barni na Mutu a nan ban nemi yafiyar iyayena ba.. Hajja ki kaini wajen Umma da Abba.. Bazan iya ba mutuwa zanyi.. Abba na tuba.. Umma dan Allah ku ya

fe mun.. Nayi kuskuren kaurace muku.. Na tapka kuskure ku yafe mun dan Allah.!” Ta kuma kankame hannun Hajja. Cikin rarrabewar kalamai take furta “Dan.. Allah.. Kice.. Su yafe mun.. Ki sanar dasu ina k’aunarsu.. Ki rok’ar min iyaye na gafara Hajja ko zan s

amu sassauci da rahamar Ubangiji..” Ta kuma rintse idanunta “Bayana.. Hajja.. Wayyo Umma na ki yafe min.. Bayana.!” Jikinta ya kuma sakewa nishin ma ya daina fita. Hajja nata k’ok’arin kwantar mata da hankali tana fad’in “Bazaki Mutu ba in sha Allah Ummul.

. Zaki haihu lafiya da izinin Allah.. Zaki rok’i Umma da Abba yafiya da bakinki. Ta kuma ficewa a kid’ime kiran likitocin dan sun sanar da ita basuga wani complication da zai iya hana Ummul din haihuwa da kanta ba Shiyasa basuyi yunk’urin yin cs ba.

Hish

am Ya nufo Hajja a birkice yana tambayarta ko Ummul ta haihu. Hajja ta girgiza kai tana fad’in Likitocin zata kira dan ita kanta lamarin Ya soma bata tsoro. Gwara kawai suzo idan ma aiki zasu mata sai su mata amma ta riga ta galabaita.

Hisham Ya shafe fu

skarsa yana girgiza kai yake fad’in “No.. No Hajja.. Please tell me Ummul is going to make it alive.. I can’t lose Ummul.. I lost her once bazan bari ta sake kufce min ba..!” Ya kuma dafe Kansa a kidime kaman sabon kamun hauka yake fad’in “Wai ina Doctors

din suke ne…! Which kind of incompetency is this.. Meyasa tuntuni ma basu cire cikin ba.. I don’t give a damn wether the child survives or not matuk’a Ummul zata kasance cikin k’oshin lafiya ban damu a rasa wann jaririn ba.!”

Cikin tsananin shock Hajja

ke dubansa. Ta sani Ya tab’a son Ummul kafin tayi aure amma maganganun da ke fita daga bakinsa ya haifar mata da tsoro da rud’ani.. Gani Tai kaman na Hisham dinta ba.. Kaman wani ne daban take gani tsaye gabanta. Kasancewar halinda ta baro Ummul din yasa

ta janye jiki ta shige bata bi ta kansa ba. Amma tsoron da mamakin bai bar jikinta ba.

Bayan shud’ewan wani lokaci Hajja da likitoci guda biyu suka nufi kan Ummul yayinda Hisham yaci gaba da safa da marwa daga waje yakai Mari Ya Kai gauro yana fad’in baz

ai rasata ba. Yana tsaka da safa da marwansa yaji wata murya daga bayansa ta ambaci “SHADOW.!”

Zuciyar Hisham Tai wani irin tsinkewa. Yaji kaman an aje masa guduma. Jinin jinka kaw tamkar Ya tsaya Cak Ya daina circulating. Da kyar ya soma k’ok’arin karkat

o jikinsa. Juyowan da Hisham zai yayi ido hud’u da Haidar cikin yanayin da bazai iya fasaltawa ba.!

*Toh fah.! Yau dai ga Shadow ga Haidar ga kuma Ummul akan gwiwa. Ko Ya za’a wanye.?*

SameenaAleeyou

📚

*AUREN WATA UKU..!*

*54*





Sameena Aleeyou

…✍

🏽

*

Girgiza Kai Hisham yake a hankali ganin yanda Haidar ke fidda wani irin huci yana dubansa da rinannun idanunsa. Yasan duk yanda akai Anisa must have screwed up kaman dai ko yaushe. A hankali Hisham ya soma takowa ga Haidar Wanda har lokacin duban

sa kurum yake without uttering a word. Hisham ya soma ware hannayensa a hankali tamkar mai shirin yin surrender “Whatever it is that’s in your mind, I hope you listen to me first.. I know by now your cousin Anisa ta gama b’ata sunana a idonka.. Haidar nasa

n matarka Ummulkhair even before you met her.. Saidai bansan itace matar taka ba har sai bayan da kuka rabu a lokacin da na fahimci ‘Yaruwarka Anisa na neman rayuwarta..!” Ya dan numfasa yayinda Haidar ke dubansa fuskarsa na kuma rinewa. Yana kuma dunkule

hannuwansa zuciyarsa naci gaba da zogi had’ida tafarfasa.

Hisham yaci gaba “Haidar ko mai Anisa ta sanar dakai ka sani nayi ne to protect you, your wife and your child of course.. Anisa zata kashesu kaman yanda ta kashe Dareen.. Anisa is a maniac Haidar..

Zata iya aiwatar da komai dan cikan burinta.. Dan ta mallakeka she can go to any extent… She ran Dareen over while pregnant with your child.. I fear the same would happen to Ummulkhair da abinda ke cikinta Shiyasa na barta wajen da zata zama safe from any

danger.. Yanda Anisa bazata cimmata cikin sauk’i ta kashesu ita da abinda ke cikinta kaman yanda ta kashe Dareen da abinda ke cikinta..!” Bai Kai aya ba yaji sauk’an naushi a bakinsa Wanda saida ya kaisa k’asa. Haidar ya saka duka hannayensa biyu ya cakum

osa yana fidda huci fad’in “The nerve of you.. Bastard.! Are you that shameless.! Tell me.. Tell me who are you..?! Ka fad’a mun waye Kai waye Kai..? Mai ya kawoka cikin rayuwana..? Answer me.!!!” Ya k’arashe yana kuma shak’e Hisham kaman zai aikasa lahira

. Huci Haidar yaci gaba da yi idanunsa suna kuma rinewa, yaci gaba da jinjina Kai yana duban Hisham “I couldn’t care less if it’s about business. All the scandals.. Alla the damages and losses..!” Yaci gaba da jinjina Kai yana fitar da huci “But you’ve cro

ssed the line The moment you involved my wife you Bastard.!” Ya k’arashe yana kuma kaima Hisham naushi a hanci. Ya kuma cakumo wuyan Hisham d’in yana wani irin huci “How dare you look at my wife.! How dare you hear her voice.! How dare you go near my wife

you Bastard.!” Ya k’arashe yana gwaran hancin Hisham da goshinsa saida ya kaisa k’asa.

Kasancewar wajen Amenity ward ne yasa ba zirga zirgan mutane sosai.

Da kyar Hisham ke nishi daga nan yanda yake duk’e k’asa . Haidar ta kuma cakumosa Ya mik’ar sa tsa

ye. Ruwa ne ke tsartsafowa ta ko wani mahudan gashi dake jikin Haidar. “How could you..! I gave you everything..My trust..! My friendship… I gave you job.. I even called you brother..!”

Da kyar Hisham ke iya furta “Ha.. Haidar wllhi ka yarda dani.. Ka yar

da dani this is all part of Anisa’s plan. The moment da naji shirinta akanka sai na fahimci kaida ahalinka kuna cikin had’ari sabida ita… Ita da bakinta ta fad’a tayi attempting kashe Ummul lokacin da ta zuba mata guba cikin turare.. Nasan baka mance wanca

n lokacin ba.. Kaga idan Har tayi attempting kasheta tun a fari ashe rayuwar Ummulkhair harma da jaririnka dake cikinta kusan ‘Yaruwarka Anisa na cikin grave danger.. Anisa ita ta aikata maka komai kuma I’m very sure bakinta d’aya Dareen and that’s why she

killed Dareen.. Because sunyi tarayya itada Dareen wajen son abu guda. And that’s you.! “

Cikin d’acin rai Haidar ya kuma Kai ma bakinsa naushi hawaye har tsartsafowa daga idonsa yake. Ya shak’e Hisham sosai yana fad’in sai ya kashesa tinda yaje kusan

matarsa. Dariya Hisham Ya soma yana girgiza kai “But she’s no longer your wife Haidar..! Saurara Kaji da kunnuwanka..!”

Daidai nan yaji sautin kukan jariri ya daki dodon kunnensa ya karad’e wajen gaba d’aya. Cak Haidar ya dakata da abinda yake.. Yayinda H

isham yaci gaba da murmusawa jini na bin bakinsa da hancinsa “That must be your newborn baby, Haidar.. You ended that marriage yourself nine months back.. Haihuwar D’anka ya tabbatar da cewa Ummulkhair ta gama Aurenka Haidar.!”

Duban Hisham Haidar yake ka

man mutum mutumi.. A hankali ya sake wuyan rigar Hisham Ya d’ago yana duban matar dake tunk’aro yanda suke ga jariri sabon haihuwa rungume cikin hannunta.. Idonta naga jaririn dake hannunta.. Murmushi saman fuskarta take furta “Hisham.. Ummul ta sauk’a laf

iya.. Alhamdulillahi..!” Birki tai ma kalamanta sakamakon hango fuskar Hisham da tai jina jina.. Sam bata kula da matashin dake tsaye gefen Hisham yana kallon jaririn dake rungume cikin hannunta cikin wane irin yanayi ba. A yayinda Hajja ke nufo D’anta dak

e duk’e wajen fuskarsa na d’igar da jini a daidai wann lokacin Haidar ke nufota yana duban nasa D’an dake rik’e cikin hannunta..

K’arasowar da Hajja zatai sai ganin hannun wani matashi tai yana k’ok’arin amsar jaririn dake hannunta. Hannayen kawai ta ka

lla zuciyarta yai wani irin yankewa. Zuciyarta na bugawa take duban hannayen Har zuwa fuskarsa yayinda Haidar ke duban jaririn. Cikin rawar murya yake ke furta “My child..!”

Cak Hajja ta d’ago tana duban matashin. Take zuciyarta yai wani irin yankewa dan

ba kowa ta hango ba face Aliyu Maitama da kuma matarsa Kwaise. Tai tsaye Cak ba tareda ta iya wani katab’us ba har saida Haidar ya amshi jaririn cikin hannunsa.

Ya k’ura ma jaririn ido yanajin k’walla na ciko idonsa. Kyakkyawan yaro mai kamanninsa sak ka

man an tsaga kara. Ya sumbaci yaron yana lumshe idanunsa. Har lokacin ko motsi Hajja ta kasa yayinda Haidar ya nufi k’ofan da yaga matar ta fito rungume da yaron ba tareda ya kuma bi takan Hisham da mahaifiyarsa ba.

A hankali Haidar ya tura k’ofan D’akin

. Can ya hangota tana kwance saman gadon asibiti, idanunta a lumshe suke tamkar na mai bacci.

A hankali ya furta “Khairy..!” Sann ya soma takowa gareta jaririn na mak’ale cikin hannunsa.

Ya k’araso har gaban gadon da take kwance. Ya k’ura mata ido sosa

i yana dubanta. Fuskarta yayi fayau dukda d’an jiki da ta k’ara Wanda bai wuce yanada nasaba da haihuwan da tai ba. It’s been nine good months rabonsa da ita.. Ji yai k’afafunsa na barazanar gaza d’aukarsa. Ya zauna saman kujeran dake gefen gadon. Har loka

cin rungume yake da jaririn idanunsa naga Ummul wacce ke kwance tamkar mai bacci. Siririn hawaye Ya gangaro masa. Ashe da ciki ya saketa.. Ta tafi tayi rainon cikin ita kad’ai Har ta haifi jaririnsu ba tareda shi ba.. He wasn’t there for her.. She did it a

ll alone by herself.. Bazai tab’a yafe ma Hisham ba da Ya b’oye Khairy tsawon lokacin nan. He denied him the right to know Khairy was carrying his child koda ace Ya saketa. Bazai taba gajiyawa ba har sai Hisham Ya biya abubuwan da Ya aikata masa. Ya sauk’e

idanunsa kan jaririn dake cikin hannunsa. Ya k’ura masa ido sosai idon yaron a bude suke yana iya kallon cikin k’wayan idon yaron. A fili ya furta “My Son… Dad is here.. I won’t allow that Maniac to go near you or your Mom. Dad is here to protect you both

.” Ya k’arashe yana sumbatan goshin yaron. Lokaci guda Ya maida dubansa ga Ummul dake kwance har lokacin idanunta a lumshe suke.

Cikin wane irin yanayi ya soma furta “I’m sorry.. I’m sorry I wasn’t there for you.. I’m sorry you had to go through all this

alone..” Yaci gaba da jinjina Kai yana dubanta “I should never have.. divorced you.. I should never have gave that maniac a chance to go near you. This is all my fault.. Amma, ina so ki sani… I.. I never stopped loving you Khairy.. Ko lokacin da na furta

Miki kalmar saki ban daina sonki ba.. You are always right here.. In my heart.!” Ya k’arashe yana nuni da b’angaren k’irjinsa.

**

A can waje kuwa gaba d’aya hankalin Hajja a tashe yake. Ganin Haidar ya haifar mata da shiga wani irin yanayi Wanda yasa har

ta kasa tambayan Hisham mai ya samu fuskarsa.

Abinka da gogagge sai ya nufo Hajja yana fad’in “Hajja akwai abubuwa da dama da ya kamata ku sani daga ke har Ummul. Na b’oye muku ne to save Ummulkhair.. Sabida Rayuwarta dake cikin had’ari.”

Dubansa kurum

Hajja take ba tareda ta iya furta koda kalma ba.

Hisham yaci gaba “Ummul abokin aiki na ne tsohon mijinta Hajja.!”

Kaman sauk’an aradu haka taji maganar. Ta d’ago a daskare tana duban Hisham cikin tsananin shock. Jiri Ya kusan kaita k’asa.. Ta girgiza k

ai kad’an “Ka.. Ka ka ce.. Wann wann mutumin abokin aikinka ne..?” Ta k’arashe hannunta na tsananin rawa kaman yanda muryarta ke rawa. Ta ci gana da nuni da hanyar da Haidar yabi.

Hisham yaci gaba da jinjina Kai “He’s not only my colleague Hajja.. He’s my

Friend.. Haidar is my friend.. Sann Haidar shine mijin Ummul.. Ban jima da sanin hakan ba. Haidar Ya tareni da fad’a Hajja kafin ya saurara yaji daga gareni.. Akwai abubuwa da dama da Ya kamata Haidar Ya fahimcesu. Wasu mata sunyi tarayya wajen soyayyarsa

sann Sun tarwatsa rayuwarsa.. Ni taimakon Abokina kawai nake Hajja amma bai fahimta ba… Hajja Haidar is a good person.. I can’t let those two women ruin him..” Ya k’arashe cikeda nuna tsantsan damuwa.

Gaba d’aya Hajja a birkice take.. Ta kasa yarda da a

binda takeji. Ta Ya haka zai kasance.. Ta Ya ‘yanuwan suka kasance abokan juna.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un.. K’iris Ya rage bata zube k’asa ba sabida jiri da Ya kusa kada ita. Cikin sauri Hisham Ya tallafota yana tambayarta lafiya meke faruwa da

ita. Bata iya amsa Hisham ba. Hasalima bata kuma fahimtar meke wakana ba. Bata san ina take zuwa ba. Ita dai kawai ji take k’afafunta suna motsawa. K’arshen tikatiki tik.. Bata da sauran wajen gudu.. Ya zama wajabi ta dakata ta fuskanci bayanta. Ta Ya zata

soma fuskantar Aliyu Maitama da ahalinsa..? Ta Ya zata soma sanar da tilon D’anta ga asalinsa da ta jima tana b’oye masa.? Ta Ya zata iya sanar dashi abokinsa D’anuwansa ne da suka had’a uba d’aya.? Ta Ya zata iya karya alk’awarin da ta d’aukar ma kanta c

ewa bazata tab’a jingina D’anta da Aliyu Maitama ba.?

Ji Tai Hisham Ya kamo hannunta yana girgiza kai yake tambayarta “Hajja dan Allah meke faruwa ne wai..? Hajja meke damunki..? Gaba d’aya kin sauya lokaci guda. Tin sanda kika ga tsohon mijin Ummul.. In

a nufin Abokina Haidar.? Hajja kin sanshi ne.?”

Ta d’ago ta dubesa cikin wane irin yanayi “Hisham. Kaini gida..!” Ta furta da kyar.

Hisham yai mata duban mamaki “Gida kuma Hajja? Hajja Ummul fah tana asibitin nan ba’a sallameta ba.”

Sai taji kuka na zuw

a mata gadan gadan ga shivering da jikinta keyi kaman an saka mata electric shock “Hisham ka tashi ka kaini gida ina so na kasance ni kad’ai.. Ka kaini gida Hisham.!”

Hisham ya jinjina Kai ya kamo hannayenta ya mik’arta tsaye “Shikenan Hajjah.. Zan kaiki

gida.. Just calm down.. Breath.! Inhale exhale.!” Ya fad’i cikin k’ok’arinsa na calming dinta. Ya rik’o hannunta suka nufi mota hawaye naci gaba da gangaro mata.

Hisham ya kauda fuska gefe ya saki wata muguwar murmushi a zuciyarsa yace 'I'll never let y

ou win Haidar.! Musamman yanzu da na tabbata Ummul ta gama aurenka. Ka tsaya kaga yanda zan mallaketa cikin sauk’i. Ka tsaya kaga yanda ‘Yaruwarka Anisa zata d’auki nauyin zunubaina.! I know exactly how to cover all my tracks.. You just wait and see.!’ Ya

k’arashe yana sakin muguwar murmushin nan nasa.

*

Yaron yana rik'e cikin hannunsa yana jijjigasa waya manne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login