Showing 138001 words to 141000 words out of 267381 words

Chapter 47 - AUREN WATA UKU COMPLETE

10 Sep 2026

63

ta fito.

Tai yanda yace tana biye dashi suka shige cikin ginin.

Haidar ya nuna mata wajen zama kafin ya k’arasa yai magana da wasu ‘yansanda. Dawowa yai yanda take ya zauna daga gefe. Sai faman rabe raben ido take tana d

uban wajen. Can ta hango Mommy tafe ta nufo yanda suke.

Cak Ummul ta mik’e k’walla na ciko idonta yayinda idon Mommy ma ke k’ok’arin zubda k’walla.

A hankali Ummul ta furta “Mommy.!”

Tuni Ummul ta soma takowa zuwaga Mommy su duka biyun hawaye ke zubo m

asu. A yayinda suka cimma juna kuwa sai suka rungume juna suna masu bursting cikin kuka.

Mommy ta tallafo fuskan Ummul tana duba murmushi saman fuskarta “I knew you’d come…” Shiru tai tana duban Ummul d’in kaman wacce ta tuna wani abu. Dan ita dai Mommy

har kawo wann lokacin gani take turaren da boka ya basu ne mai guba ciki Wanda ya tassama ajalin Ummul.

Hannayen Ummul ta kamo, tana mai kuma k’ak’aro murmushi “Are.. You here to withdraw the charges against me..? Zaki janye k’aran dake kaina..?”

Sauri

n girgiza Kai Ummul tai “A’a Mommy dama babu wani k’ara.. Dan Allah kar ki fad’i haka.. Ina Jin kaman laifi na ne da aka ajeki nan… Kiyi hak’uri banzo da wuri na fiddake ba Mommy..!” Ta k’arashe cikin rawar murya.

Murmushi Mommy ta kuma yi tana mai rik’e

hannayen Ummul cikin nata sosai “Baki mun komai ba Ummul face alkhairi… Just like your name.. Ke d’in alKhairi ce.!”

A hankali Ummul ta sadda idanunta k’asa. Allah sarki sai ta soma tuna kalaman da Mama da yaranta harma da mutanen unguwa ke jifanta dashi

wani sa’in harda nata mahaifiyar cewa sunan bai kamaceta ba babu wani alheri tattare da ita sai akasin sa.

Mommy takai dubanta ga b’angaren Haidar Wanda ke tareda ‘yansanda ga lawyer d’in Mommy ya iso suna kula da al’amarin.

Ko kallo Mommy bata ishesa

ba. Sanda ya k’araso yanda suke Ummul kawai ya duba fuska a matuk’ar tsare “Let’s go..” Har ya juya zai soma tafiya sai ya kuma juyowa ya dubi Mommy “Your driver will be here to pick you.” Ya maida dubansa ga Ummul “Don’t waste my time.!” Yana ida fad’in h

aka yasa kai yai shugewarsa cikin sassarfa.

Ummul ta bisa da kallo jiki a sanyaye sai kuma ta juyo ta dubi Mommy.

Jinjina mata Kai Mommy tai murmushin k’arfin hali saman fuskarta “Just go. Go with your husband.. Don’t worry about me I’ll be fine.. Ya k’

ira driver zai zo ya d’auke ni. Tashi kije kinji. Allah ya tsareku yayi maku albarka.” Ta k’arashe murmushi saman fuskarta.

Jiki a sanyaye Ummul ta mik’e. Mommy ta bita da kallo zuciyarta na mata sanyi.

Ficewar su Ummul da kad’an ta hangi Daddy na shig

owa.

Sosai mamaki ya cika Mommy ganin Daddy yana shigowa. Toh mai ya kawosa.? Ta zaci zai rabu da ita kaman yanda ta basa zab’i. Ta zaci zai zab’i Kasuwancinsa da reputation d’insa sama da ita da D’anta da a kullum yake ikirarin basuda wani amfani cikin

rayuwarsa. Take kuma zuciyarta ta soma raya mata toh kodai zuwa yai ya tabbata ya yanke sauran alak’arsa dake na har abada.? Kodai zuwa yai ya tabbata bazaki koma gidansa ba daga nan.? Dukda bugun zuciya da tunanin ya haifar mata hakan bai hanata kauda fus

ka tai kaman bataga zuwan Daddy ba.

Ya k’araso yana mai gyaran murya. Dan ya tabbata taga zuwansa amma tai biris dashi.

“Barrister called….. and told me you are free now.” Ya fad’i daga nan yanda yake tsaye.

Ta kaiakito da kyar tana dubansa, bata ce

komai ba sai ta kuma kauda fuska.

Daddy ya had’iyi abinda ya tsaya masa “Shall we go now.?” Ya fad’i a hankali.

Bata tashi ba sai ta girgiza kai “Haidar ya kirawo driver na zaizo ya d’auke ni..”

Da mamaki Daddy ke girgiza Kai “Kwaise did you hear yours

elf.? Ya inace miki ki tashi mu tafi kina ce min Haidar ya kira driver..”

Mommy ta kaikaito sosai suna fuskantar juna daga nan yanda take zaune “You shouldn’t be here in the first place.. Kai babban mutum ne dake jagorancin babban kampani.. Bai kamata a g

anka a waje irin nan ba. It won’t be good for business and your reputation.”

“Enough Kwaise. Nasan ina kalamanki suka dosa.. But this is not the right place to talk about that.. Ki tashi mu tafi gida then we talk..”

“Kai hakuri kaje kawai Engr. I don’t

want to go with you..” Mommy tace cikin Shan k’amshi.

Mamaki ya mugun cika Daddy. Shine Kwaise take turning d’insa down. Ya baro tulin ayyuka tinda Lawyer d’inta ya kirasa ya sanar dashi halin da ake ciki cewa Haidar yazo da matarsa kuma an janye k’ara

Akan Mommyn.

Yai mugun tsarewa “Haka kika ce.? Fine, ki sani duk direban da yazo ya d’aukeki a bakin aikin shi.”

Ta dubesa da mamaki “Zaka koreshi aiki dan yazo d’aukata.?”

“Of course I’ll have him fired.” Ya bata amsa Kai tsaye.

Mik’ewa tai “Shikenan

ni zanje na shiga motan haya..” Ta k’arashe tana mai mik’ewa.

Yai saurin dakatar da ita “Umarni nake baki a matsayina na mijinki.. Idan har zaki bawa matar D’anki umarni da tabi mijinta Ashe ke ya kamata ki fara bin umarnin naki mijin.”

Yanzu kuma ta n

an ya b’ullo.? Kenan ya jima da zuwa station din Akan idonsa tace ma Ummul tabi Haidar. Ba don taso ba sai dan babu yanda ta iya haka tabi bayansa kaman rak’umi da alkala.

Har suka iso gida daga ita har Daddy fuskokinsu babu walwala babu mai cewa da kowa

komai. Abun sai mamaki yake ba ma Daddy wai Kwaise ke banza dashi irin haka. Matar da tsawon zamanta a gidan tin bayan abinda ya faru batada buri face taga itada D’anta sun samu attention d’insa.

Koda suka isa gida basu tadda motan Haidar can ba. Addu

’an mommy d’aya Allah yasa ba wani wajen Haidar ya kuma kai Ummul ba.

Suna isa Mommy ta bud’e k’ofa ta fice. Daddy yai saurin fitowa had’ida dakatar da ita.

“Kwaise what’s with the attitude.? This is not like you..? Ya kike Abu kaman wata yarinya. Abind

a bakiyi ba a k’uruciya.. Akan Haidar kike duka wad’ann abubuwan.? Ina Haidar d’in.. Ina yake a nan..? I can’t believe you are risking everything… And even our relationship for him.. D’an da bai damu dake ba.”

Juyowa tai tana dubansa, sai tai murmushi wan

n karon “Did you say our relationship.?” Ta dan kuma girgiza Kai “I thought all you care about is your business.”

Cikeda mamaki ya girgiza Kai “Kwaise, amma kinji yanda kike mun magana.?”

A hankali ta sadda kanta k’asa “Tuba nake. Allah ya huci zuciyarka

Engr…. Idan akwai abinda kake buk’ata kafin ka koma company.. I’ll have it prepared for you..” Dakatar da ita yai da fad’in “No, bani buk’atar komai.!” Yanda yai maganar zaka fahimci ya gama tunzura amma sai Mommy ta murmusa ta dubesa.

“Thank you… for d

riving me home..” Ta k’arashe murmushi saman fuskarta tana mai shigewa.

Daddy ya bi bayanta da kallo. Maiyasa ya d’auki shawarin Alhaji Gimba da yace yaje ya dawo da Kwaise gida.. Dan lokacin da Lawyer d’insa ya sanar dashi halin da ake ciki gameda batun

case din Mommy suna tare a company da Alhaji Gimba kuma shi ya basa shawarin da yaje ya d’auki iyalinsa ya maidata gida, ya tafi da Kansa shi kad’ansa ko driver bai bashi shawarin d’auka ba. Gashi nan ya baro abinda yake dik irin mahimmanci da yake ba ma

aikinsa yazo kwaise tana masa abinda batayi da ba. Ko shiga gidan baiba yai komawarsa company.

Anisa duniya sabuwa, tana zaune parlorn Mommy ta mimmik’e k’afafu tana bawa ma’aikatan gida umarni da order Kai kace itace Madam din gidan Mommy tai Sallama.

K’iris ya rage Anisa bata saki glass cup d’in dake rik’e ciki hannunta ba.

SameenaAleeyou

📚

*AUREN WATA UKU..!*

*38*





Sameena Aleeyou…✍

🏽

*

Zumbur Anisa ta mik’e tana duban Mommy cikin tsananin shock. Gaba d’aya sai ma ta daburce ta rasa mai

zatai… Kaman wacce aka sinkara ta tafi a guje sai kuma taja ta tsaya gaban Mommy murmushin da yafi Kama da yak’e saman fuskarta “Mommy.. Are you free now… Omg! I’m so happy you are free.. Thank goodness you are free Mommy..!” Ta d’anyi rau rau da ido tana

duban Mommyn “Can I.. Please hug you..?” Tai maganar kaman zatai kuka.

Sosai Mommy ta tsare tana dubanta Wanda har saida yasa Anisa Shan jinin jikinta. Zuciyarta ya cika da tsoro da fargaba. Gani take kaman asirinta ne ya tonu… Kar dai Mommy ta gane gask

iya ne cewa ita ta zuba ma Ummul guba cikin turare ta kumayi incriminating d’inta.. Tsoro da fargaba suka hanata motsawa.. Mommy ta juye mata Kwaise matamar ta wacce bata d’aukan wani shit. Har ta gama saduda kwatsam ta hangi Mommy na sakar mata murmushi.

Bugun Zuciyar Anisa ya soma yin k’asa.

Mommy ta bud’e mata hannaye “Silly girl.. Come here.” Tai maganar murmushi irinta manya saman fuskarta.

Anisa ta k’araso da murmushi ta rungume Mommy a d’an d’arare tana fad’in tayi kewarta.. Gaba d’aya gidan ba dad

’i sabida bata nan..

Mommy ta harareta “Ke tafi can rufe mun baki.. Ai Shiyasa na ganki zaune kin nad’e k’afa bak’e bak’e kina cin Duniyarki da tsinke.” Tai maganar tana mai shigewa lokaci guda tana ceda Anisar tai mata kiran d’aya daga cikin ma’aikatan

ta.

Har Mommy ta shige Anisa bata dawo daidai ba. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un.! Meke faruwa.? Waye ya fitar da Mommy.. Toh kodai Haidar ya fito da Ummul ne daga yanda ya b’oye ta.? Tunani daban daban cikin kanta.. Wayar Hisham ne taga ma shigo mata

. Tai saurin d’agawa tana barin wajen.

Daga d’aya b’angaren Hisham yace “Tell me what’s going on there..? Is Haidar there..?”

Anisa ta rausayar da ido had’ida furzar da huci “No, Haidar is not here but My Aunt Hajiya Kwaise is here.. She’s free now..”

Tsaki yai yana fad’in “Well I don’t give a damn about your Aunt, and much less about her freedom. Tell me is Ummul there..? Do you know her whereabouts..?”

Anisa ta murmusa tana kuma rausayar da ido “I don’t care about Ummul or whatever.. And much less h

er whereabouts.. All I care about is Haidar.. I don’t care if she never shows up.. I don’t care if she dies matuk’a Haidar zai dawo gareni..”

“Shut up.!” Hisham ya katseta kafin yaci gaba “Kina ji.. Idan har Hajiya Kwaise is free that only means Haidar ne

ya fitar da ita ko Ummul.. Kuma jikina na bani idan har ba Ummul bace tai escaping daga fursunan da Haidar ya b’oye ta toh kuwa Tabbas Haidar zai bayyana a gidan anytime soon.. Use your brain and do something useful ki gano mana ina yaje ya b’oye Ummul..

Idan kikayi wann kin gama naki.. Leave the rest to me.. Zan kula da komai.. Na Miki alk’awari zan d’auke Ummul daga rayuwar Haidar.. And Haidar is all yours..”

Anisa sai ta fara dariya dan murna tana fad’in “Seriously, are you for real.. Zan mallaki Haida

r.”

Furzar da huci Hisham yai cikeda takaicin Anisa dan ya kula shashasha ce lamba d’aya. Bai tsaya sauraron sakarcin Anisa ba ya katseta da fad’in kar tai gigi b’ata masa shiri.. Muryarsa ne ya sark’e sakamakon hango motar Haidar da yai k’ofar gidan Haid

ar d’in yanda suka zauna da Dareen dan dama Hisham bai bar area din ba sabida zuciyarsa bata daina raya masa Haidar ko Dareen d’ayansu ka iya waiwayan gidan ba.

“He’s here..”

Anisa ta girgiza Kai cikin rashin fahimta “Who’s there..?”

“Haidar.. Haidar M

aitama of course..”

Anisa ta zaro ido kaman yana ganinta “You mean Haidar my cousin.. Toh kasan mi.? Do something to distract him..”

Hisham yace “What do you mean..?”

Anisa tace “I don’t know.. Just do whatever is necessary.. Think of something.. Someth

ing that will lead you to yanda ya b’oye Ummul.. And hey, don’t think of following him.. Kasan zai iya gane ana binsa, you know how he’s.. Just ka gane.. Ka samu chance ka lalata motarsa kodai Kai wani abin. Yanda dai zaka samu yai leading dinka zuwaga mab

’oyar Ummul.”

Shiru Hisham yai yana sauraron shawarin Anisa. A hankali ya soma jinina Kai “Seems like k’wak’walwarki na aiki.. I know exactly what to do.” Ya k’arashe yana katse kiran murmushi saman fuskarsa.

Anisa ma murmushin tai tana kallon kanta jiki

n mirror haida ziga kan nata “You are genius Neesah.. Kedin akwai kwanya.” Ta k’arashe tana kuma murmusawa tana duban kanta.

A b’angaren Hisham kawa tsaye yai daga nan mab’oyarsa yanda yake iya hangar motar Haidar dake lullub’e da bakin glass. Sam bai iy

a hangar cikin motar.

A cikin motar kaw juyowa Haidar yai yana dubanta bayan ya ida parking. Nan yaga ta kwantar da kanta jikin seat had’ida lumshe ido kaman na mai bacci. Ya d’an d’auki lokaci yana dubanta kafin yai unlocking motar. Har zai fice sai ya

kuma juyowa yana dubanta. Yai gajeren tsaki kafin ta soma k’ok’arin kwantar mata da kujeran yanda zataji dadin kwanciya.. Yanda ya kwanto da fuskarsa harma da jikinta kusan nasa cikin k’ok’arin kwantar mata da kujeran yasa numfashinsu sark’ewa waje guda. Y

ai tsaye cak da abinda yake yana kallon fuskarta wanda yai kusa dab da nashi. A daidai lokacin Ummul ta bud’e lumsassun idonta ai kaw sai cikin na Haidar. Su duka biyun fuskokinsu kaman zasu had’e. Bugun Zuciyar Ummul ya k’aro.. Tsoro ya bayyana cikin idon

ta masu yalwan haske a cikin nasa idon. Ta zaro idon sosai tana k’ok’arin mik’ewa amma sai taji ya d’aureta da Seat belt ya hanata mik’ewa.

Kwanto da fuskarsa ya kuma yi kaman mai shirin sunbatarta yayinda zuciyar Ummul yaci gaba da bugawa. A hankali ya

zame fuskarsa. Saitin kunnenta yakai bakin nasa, murya can k’asa yace “Relax, I’m not kidnapping you.. And I’m not going to lock you away again.. Just wait for me here….I’ll be back in a bit.” Yana ida fad’in haka ya matsa baya yana mai daidaita zamansa c

ikin kujera had’ida yin gyaran murya kad’an. Idonsa na kallon ta yake fad’in “Bansan daga ina Mommy ta d’aukoki ta kawo ki cikin rayuwata ba. At first I was angry at you.. Sabida Mommy ta sayeki da kudi ta kawo ki cikin rayuwata.. Watak’ila dan ta cimma w

ani manufar ta akaina dake…” Ya d’anyi fasali still yana dubanta “My life is a complete chaos.. I know I’m a monster.. And maybe that’s what she raised me to be.. But believe me, I don’t want to hurt you..” Yaci gaba da kallon ta yana jinjina Kai “Kin ami

nce da aurena ne sabida mahaifinki dake jinya.. Haka ne..?”

Ta jinjina masa Kai a hankali cikin sanyin jiki.

Haidar yai shiru kaman mai nazari yana dubanta. Sai ya kauda fuskarsa kadan yana jinjina Kai a hankali “Even though I have an unhealthy relations

hip with my parents.. I know parents are important.. And they play a pivotal role in their children’s life.. Koda ace ni ban samu haka ba..!” Yaci gaba da jinjina Kai yana duban Ummul “Kuma mutane masu kyakkyawan alak’a irinki da iyayensu would do the same

.. So I won’t judge you for doing what you did… The only person who’s to blame here is my Mom for taking advantage of the situation… Ta duba halinda kike ciki na buk’ata tai amfani da damarta akanki da family d’inki..”

Saurin d’agowa tai tana dubansa zuci

yarta na bugawa.. Ba Mommy bace Kai tsaye ta buk’aci haka daga wajenta.. Ummanta ne da Aunty Asshe k’anwar mahaifyarsa.. Shin ta yaya zata sanar dashi idan akwai mai laifi a nan ba kowa nace face nata mahaifiyar, wacce take tsananin son taga tayi aure ta b

ar gabanta koda Aunty Asshe bata buk’aci wani abu daga wajensu ba.

Kafin ta samu wani k’warin gwiwar magana ta sinkayo muryarsa yana fad’in “I’ll set you free and go far away from here..!” Daga haka bud’e motar ya fice ya nufi cikin gidan. Yayinda Ummul t

ai mutuwar zaune maganganun Haidar na dukan dodon Kunnuwarta.. Haidar zai sawak’e mata yai tafiyarsa.. Zai fice daga rayuwar Mommy.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un… Mommy bata cancanci haka ba.. Iayakacin abinda take fata da buri shine alak’arsa da Mom

my ya inganta ba wai yai nesa da ita ba. Ya zatai..? Mai zatai ta dakatar da Haidar kar ta tafi ya k’yale Mommy..? Sai tai lamo cikin kujera had’ida lumshe idanunta hawaye na ziraro mata.

A b’angaren Hisham kaw yana ganin Haidar ya fice ya shige gidan s

ai ya lab’ab’o a hankali cikin sand’a. ‘Yar k’aramar wuk’a ya ciro cikin aljihun sa. Ya rarrafa jikin motar yanda babu mai iya ganinsa. A hankali ya isa jikin birki ta k’asar motar ya b’allata da wuk’ar hannunsa. Yana gama abinda zai ya kuma lab’abawa ya f

ice daga wajen ya koma mab’oyarsa yana jiran fitowar Haidar.

Muguwar murmushi saman fuskarsa yake duban motar daga nan yanda yake lab’e. A fili yake furta “Let’s see Haidar.. Bari dai muga ina ka Kai Ummul ka b’oye.. Kaida kanka zaka kaini yanda ka b’oye

Ummul sabida motarka ta buga..!” Ya k’arashe murmushin bai bar fuskarsa ba.

Jim kad’an Haidar ya fito daga cikin gidan hannunsa rik’eda suitcases harda laptop bag alamun dai abubuwan amfanin sa ya d’auka.

Hisham na huci yake duban Haidar sanda ya isa

jikin motan. Akan idonsa Haidar ya zuba stuff d’insa bayan motar ya bud’e mazaunin driver zai shige a nan Hisham ya hango kaman mutum cikin motar.. Daidai lokacin kuma Ummul ta soma k’ok’arin mik’ewa zaune nan Hisham ya hangota cikin motar. Zuciyarsa tai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login