Showing 30001 words to 33000 words out of 174924 words

Chapter 11 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

du

bo min"

Shiru yayi saleem ya marairaice murya

"Please help a soul ba ni da mai min sai kai, ka ji Autan Mammi?"

Da magiya ya ƙarasa hakan ya sa Rayyan

ɗ

an murmushi

"Don dai kai ne..."

"Eh taimaka pls"

Ko kan salim ya gama maganan ma ya ja motar cik

in natsuwa yana sauraran kwatancen da

saleem

ɗ

in ke mishi na inda safe

ɗ

in da ya

ɓ

oye confidential files

ɗ

in yake, Saleem ya bashi

wahala don ya fi hour yana neman su a office nashi na nan head quater don mance inda ya

ajiye yayi sai daga baya ya tuna d

a kyar.

Daga waje Ryan ya ajiye motar shi ya sauka ya shiga cikin gidan da ƙafa cikin tafiyar shi mai

cike da

ɗ

umbin ƙasaita wane saraki hannayenshi duk zube a aljihu, waƙa still yake ji a Earpods

ɗ

in kunnen nashi saidai sautin na fita ne da sanyi ba ma

i hayaniya ba, kamar ko yaushe a

murtuke fuskar nan sai kace wanda aka zagi iyayenshi har ya shige, bai nufi ma main parlorn

ba ta kofar baya ya zagaya ya haura stairs da zai sada shi da

ɗ

akin salim, a jikin kofan ya tsaya

ya duba inda suke ajiye key ya



ɗ

auka ya bu

ɗ

e ya sanya kanshi ciki don duk sun san inda

ɗ

ayansu ke barin spare key incase of emergency, dulum

ɗ

akin don komai a kashe ya kunna

wuta ya wuce uwar daka direct wardrobe da ya mishi kwatance ya je ya bu

ɗ

e, kaya ne a jikin

hangers

ɗ

in ya war

e bangon ya bayyana gefe wani keypad ne da ba zaka ce akwai wani abu da

zai iya bu

ɗ

uwa ba ko da an danna.

Wasu numbobi ya saka sai ga wardrobe

ɗ

in ya dare, ya turo wani box waje nan ma ya saka

wasu lambobin sai ya budu bai tsaya ma duba me ke ciki ba

ya zaro files

ɗ

in ya bu

ɗ

e don

tabbatar da shi ne ko ba shi ba, su

ɗ

in ne kuwa yana ƙoƙarin scanning dilim nepa suka

ɗ

auke.

Ɗ

akin ne yayi duhu sossai ba zai iya scanning haka ba sai ya nufi balcony door yana dan tsaki

ya bu

ɗ

e ya tsaya daga saman ya fara

scanning yana forwarding to salim dake online yana jira

har ya gama, yana ƙoƙarin mayar da wayan aljihu ya

ɗ

an

ɗ

ago sai idanunshi suka fa

ɗ

a kan ta,

har ya juya ya

ɗ

an dakata ya sake waigo wa ya kalli ƙasan ba fuskarta yake kallo ba irin aikin

da take yi

a sanyin yake gani a ranshi yana raya

'Mutane are heartless'

Ya dai san babu

ɗ

iya mace mai gata da zata zauna a wannan uban sanyin tana wanki ga tarin

wanke-wanke dake jira a gefe, bai ga dacewar a ce kowa na

ɗ

aki a

ɓ

oye ita

ɗ

in tana ƙasan

pampo ba, b

ai gama tunanin ba ta saki atishawa har hu

ɗ

u a jere ta ja hanci tare da

ɗ

ora

goshinta a kan gwiwarta, wani iri yaji sai yaji yana son kallon fuskarta, hakan ne ya hana shi

tafiya har ta ci seconds kan ta

ɗ

ago ya

ɗ

an ƙurawa face

ɗ

in idanu.

Kawar da ida

nun yayi ya mayar hannunta dake wani irin rawar

ɗ

ari duk kakkarwa suke, sun

sandare saboda sanyi ga hijaban da ta lafta rabi a jiƙe shakaf. Tunanin inda ya san fuskan yake

sai dai ya kasa ya

ɗ

an sake kallon gashin idanunta da suka yi fari fat ya ja tsaki

tare da barin

wurin gaba

ɗ

aya, mayar da takardun yayi ya fice daga sashen ya nufi harabar gidan don tafiya

sabgar gabanshi sai ga Sadiqa ta fito taryar Ƙawayenta da Shigowar su kenan kowacce na

ƙ

oƙarin sauƙa a motar ta, ganin shi ya sa ta wani zaro idan

u shi kam kallo

ɗ

aya tak yayiwa

gefen da suke ya

ɗ

auke kanshi ya cigaba da tafiyarshi with steez bai ma san su waye ba bare

ya tantance mutane ne ko aljanu.

"Ya Ryan"

Ta ƙira sunan a hankali sanin baya son ihu ko hayaniya, in ka cika ko magana da ƙar

fi ne sai

Ranshi ya

ɓ

aci kuma muddin nashi ya

ɓ

aci kaima sai naka ya

ɓ

aci haka yake, ya

ɗ

an

ɗ

ago ya

kalleta a kan rigar sanyi jibgege dake jikinta ya soma sauƙe ido kan ya

ɗ

an ja tsaki matsalar shi

kenan, da wuya ya ga abin da ke cutar da wani ya iya

ɗ

a

uke kai, baya son zalunci sam a

rayuwarshi Dukda ana yi mishi kallon miskilin mai mur

ɗ

a

ɗɗ

iyar hali sai dai yana da tsananin

tausayi, 'yan aikin gidansu sun shaidi hakan don shi mutum ne dake so ya ga an baiwa

ɗ

an

Adam haƙƙinsa na mutum cikakke kaman y

adda Allah ma ya karrama dan Adam ya kuma ba

shi daraja.

Yanzu dubeta killace cikin shigar da ba zai bar iskar bazarar cutar da ita ba amma 'yar aiki

zaune ƙasan pampo hannayenta da kafafunta duk cikin ruwa cikin halin rashin lafiya don a

matsayinshi n

a likita kallo daya tak yayi mata ya san bata da cikakken lafiya hakan sai ya sake

ɓ

ata Ranshi amma sam fuskanshi na nan a yadda take bata sauya ba

"Ina kwana? Ashe ka shigo?"

Kai ya gya

ɗ

a kawai ya zagaye ta ya wuce abin shi, da kallo ta bishi tana mu

rmushi a fili ta furta

"Miskili ka fi mahaukaci ban haushi"

"Waye shi?"

Ɗ

aya daga cikin Ƙawayenta da duk suka bi shi da ido yuuu tayi tambayar.

"Ryan Khamis kike ji da gani, sojan da ko a cikin sojoji ake ji dashi, likitan da ko a cikin likitoci

babu

kamarsa... Ga sanyi ga zafi, ganin dariyar shi ko murmushinshi sai ka yanki tikiti"

"Wow shi ne Surgeon General Ryan Khamis? Da gaske don Allah? Dama yana zuwa gidanku

haka a bati?"

Sadiqa ta saki murmushi

"Abokin yayana ne, yana zuwa sossai ma musamma

n idan suka samu saukin aiki saleem na

gida don ba'a raba su, mahaifiyarshi ma na zuwa har gidan nan, shine dai Ryan Khamis"

No 1 matashi ne da ake ji dashi mata suke rububinshi don duk inda ya shiga akwai masu

kyasawa amma fa shi duk basa gabanshi, yan

a flatforms sai dai babu wanda ya san handle

nashi don akwai handles dayawa da sunayenshi na ƙarya ana yaudarar 'yan mata, shi dai kam

kaman dutse yake mace bayan mahaifiyarshi duk a maza Ƴan uwanshi ya

ɗ

auke su.

Da zancen shi suka shiga parlor nan ak

a baje ana cigaba da hiranshi kala kala da kyar suka

saki suka kama wata.

Shi kam Rayyan yana tada motar shi ya danna ƙiran Salim

"Don iskanci ko godiya ba za ka min ba ko?"

"Afuwan Ryan ka san ina gani printing kawai nayi na tafi presenting don ana

jirana, yanzu

kenan fitowa ta ko wayan ban fitar ba na ji ƙiran ka"

Driving yake slowly duk zantukan Salim

ɗ

in bai tanka ba sai ya daka tsalle ya kama wani

zancen da ya kasa bari a ranshi sai yake jin kaman shima Allah zai kamashi da laifin wulakanta

d

an Adam tunda ya gani bai yi magana ba

"I saw someone familiar kaman na san fuskan but i cant recall"

Salim ya

ɗ

an tafi nazari kan ya ce

"A gidan mu kuma?"

Kai Ryan ya gya

ɗ

a sai kuma ya tuna voice call ne suke yi a hankali yace

"Yeah, choculate tall

young lady haka"

"Afeefah ka gani?"

Salim yayi saurin katse shi, a ranshi ya maimaita sunan 'Afeefah' ba tare da yayi magana ba,

Salim ya cigaba da magana

"Ka santa mana Rayyan, yarinyar da ka ceta wacce ta ta

ɓ

a shan poison a Anchau?"

Sai lokacin

ya tuna inda ya san fuskar but Meyasa take aikatau gidan su salim? Ina iyayenta da

family

ɗ

inta? Kaman salim ya shiga Ranshi wai aka ce sanin hali ya fi sanin kama bai wuce

magana ne a bakinshi ya kasa fitarwa ba don haka ya shiga bashi labarin yadda ya

mayar da

ita da irin wulakancin da suka sha yadda ta bashi labarinta daga farko har karshe sai da ya

gama tsaf Ryan dake parking tsakar gidansu ya ce

"Hmmm"

Ya ƙarasa yana dan ta

ɓ

e jajazir

ɗ

in la

ɓɓ

anshi ba tare da ya ce komai ba bayan nan, har salim

ya zaci ya katse kiran sai ya ji Ryan

ɗ

in ya watsa mishi tambayar

"Then taimakonta kenan ka yi to be lowly house help?"

"No! No!! Wallahi ba hakan bane a raina Rayyan na rasa yadda zan yi ne, mommy ta katange

min duk wata ƙofa da zan iya inganta rayuwar

ta, abin is hurting me badly... Ka kuwa san akwai

Allah ya isa a kaina muddin na yi magana da ita na fatar baki na sama da minti

ɗ

aya?"

Ɗ

an zare shanyayyun idanunshi Rayyan yayi

"Wow! Why?"

"Saboda kawai sun yarda da champin mutane da ƙagen da ake yi

mata" nan ya shiga bashi

labarin gumurzun da suka sha da mommy a kanta kan ma aka barta a house help

ɗ

in.

Rayyan ya

ɗ

an lumshe idanu ya bu

ɗ

e a ranshi mamakin mutane yake yi, Sai ji salim yayi yana

cewa

"Idan bata kashe ku ba ku ai kun

ɗ

auki hanyar k

asheta!"

Yana kai nan ya yanke wayar don ya gaji da magana,

ɓ

alle murfin motar yayi ya nufi cikin gidan

cikin natsuwa da takunshi na ƙasaita ha

ɗ

e da izza.

Kasake salim yayi rike da wayan a hannu yana juyawa, jikinshi ne ke bashi ba haka kawai

Rayyan

yayi maganar Afeefah ba, ya kuma san a yanzu ko ya sake kiranshi ba lallai ya bi ta

kan zancen Afeefah ba kuma bare yayi mishi bayanin me yake nufi da za su kasheta?

Hankalinshi ne ya ji yana neman tashi. Allah ya sani daga lokacin da tausayinta ya yi ts

anani a

ranshi ya juye ya zama mishi so ba tare da ya farga ba, har ranshi sonta yake kuma so yake ya

aureta saboda ƙaunar da yake mata not out of pity, ko da ya ajiye ta kaman yadda mommy ta

umurta yayi iya kokarinshi wurin ganin ya manta da rayuwarta

ya bar wa mommy

ɗ

in sai dai

hakan ya gagara mishi dole ta sa ya waiwayeta ya dawo ya kawo mata waya don ya dinga jin

lafiyarta da bukatun ta, layinta ya lalubo ya zubawa idanu sama da mintuna uku kan ya danna

mata ƙira sai da ya jera sama da 10missed ca

lls bata

ɗ

aga ba sai hankalinshi ya fi na da tashi

ya tura mata text message sama da biyar ba reply.

A lokacin tana ƙoƙarin tattara kwanukan da ta gama wankewa ta kai bakin kitchen, jikinta babu

inda ba ya rawa har hakwaranta na ha

ɗ

uwa, bayan ta ajiye

ta koma inda ta tashi ta

ɗ

auki

wayan da karatun ma yau bata samu ta iya kunnawa ba ta nufi

ɗ

akin tana tafiya da kyar,

hijaban kawai ta zare ta zubar a wurin ta shige bargo tana hawayen tausayin kanta, jin kaman

vibration na wayan nata ya sa ko ido ba

ta bu

ɗ

e ba tayi picking tare da maƙalawa a kunnenta,

Sheshekarta ne ya fara shiga mishi kunne yaji wani abu ya sauka mishi har cikin zuciyarshi

hakan ya rikita masa lissafin kwakwalwa...

"Afeefah menene? Me ya sameki?"

Shiru sai kuka da itama jin mur

yarshi ya sa ta ƙara karfin kukan, kaman shi ma zai fashe da

kukan cikin sanyi ya shiga cewa

"Don Allah ki yi min magana Afeefah, hankalina tashi yake da kukan nan naki talk to me please,

menene?"

Sauƙe wayan yayi ya kalli time saura seconds goma

"Hel

p me Afeefah ko ta text ne ki rubuta min Meke damun ki? Kar ki yi kisan kai ki taimaka"

Yana kai nan ya sauƙe wayan ya kashe tare da jingina kanshi jikin motarshi, ji yake kaman yayi

tsuntsuwa ya ganshi Kaduna sautin Muryar kukanta ke ta amsa kuwwa cikin

kanshi...



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*014*

Shigowar saƙo wayanshi ne ya sa da wani irin hanzari ya

miƙe daga jikin motar yana duba wa.

"Ba ni da lafiya"

Abin da kawai ta iya rubutawa kenan, sai ya ji hankalinshi ya fi na baya tashi don bai san wa zai

kira ya taimaka mata ba, idan ma ya ƙira su Samha ya san abin ba zai yi kyau ba mommy kuma

za ta

iya

ɗ

aga hankali a kan ya aka yi ya san bata da lafiya yana Maiduguri tana Kaduna?

Wani tunani ne ya fa

ɗ

o mishi, nan ya shiga neman Layin wani friend dinshi da yake nan capital

hospital Kaduna

ɗ

in a kan ya taimake shi da Layin Dr. Sulaiman, cikin mintu

na biyu sai ga Layin

a take ya shiga ƙiran Layin ringing uku aka

ɗ

aga "Dr Cap. Saleem ne don Allah wani taimako ne

nake nema daga gareka please in ba damuwa"

Ya fa

ɗ

a bayan sallama da gaisuwa, Nan ya yi ta mishi godiya bayan sun gama disussing, ko

gid

a bai iya ya je ba yana zaune ne kawai cikin motar shi cike da tsumayin sake ganin ƙiran

Sulaiman.

A chan Kaduna kuwa sallamar da ake ta doka wa ne ya sa sameera Miƙewa ta nufi ƙofan,

Sadiqa suna dining da Ƙawayenta ana cin abinci ana hira, mommy ke k

aryawa a tsakiyar

parlorn, Samha na wani research a system

ɗ

inta hakan shine ma ya tilastawa sameera da ke

danna waya Miƙewa tana mitar irin uban Sallamar da ake tayi, tana bude kofan ta yi niyyar

masifa ne sai idanunta suka sauƙa kan Dr. Sulaiman da ke

jingine

ɗ

an nesa ka

ɗ

an da jikin

motar shi, daga ganinshi ka san responsible matashi ne da yake kan ganiyar samartakarsa

daga yanayi shiga da kuma tsarin motar shi zaka san ko shi ba mai ku

ɗ

i bane daga gidan ku

ɗ

in

ya fito, Baaba jummai ce dake doka Sall

amar ta katse ta "Har na fara tunanin babu mutane ne

gidan 'yan nan ashe kuna ciki"

Ta

ɗ

an harareta a fakaice "eh muna nan, lafiya kam?"

Ta ƙarasa tana sake kallon Dr. Sulaiman da har yanzu hankalinshi ke kan wayanshi.

"Wanchan likitan Afeefah ne mun

zo duba ta da jiki"

Ta ha

ɗ

e fuska kan tace

"Ina zuwa"

Ciki ta koma kafin mommy ta tambayi waye ta shiga ce mata

"Mommy wai sun zo duba wanchan Mayyar da yaya salim ya kawo wai likitan ta"

Ɗ

an shiru mommy tayi tana tunanin Allah ya sa ba salim bane ya

aiko su, sai kuma ta tuna ai

bai ma san halin da take ciki ba, kila ma ya zuwa yanzu ya mance da ita ko ma bai mance da ita

ba ta san ba zai ta

ɓ

a sa

ɓ

awa umarnin ta ba itama kuma hankalinta ya fi kwanciya a yadda yayi

uwar watsi da rayuwar yarinyar yake

kuma mu'amala da ita da ƙannenshi lafiya ƙalau.

"Tura Talatuwa ta kai su, su suka sani"

Ta

ɗ

an zauna ka

ɗ

an kan ta miƙe ta nufi

ɗ

akin Talatuwa ta tura ta, Baaba jummai har ta gaji da

tsayuwa sai ga Talatuwa, suka gaisa kan tace su tafi

ɗ

akin Afeefar d

on yadda ta gantan nan ta

tabbatar ba za ta iya fitowa ba, Dr. Sulaiman Baaba ta yiwa magana ya bi bayansu har

ɗ

akin da

Afeefar take su biyu ya bari suka fara shiga, Baaba jummai na ta sallalamin yadda ta gantan

kan ta fito ta kira Sulaiman cikin sauri

"Alhaji ƙarami zo ka ga yarinyar nan jiki babu daa

ɗ

i sam"

Ita kaman uwa take wurinsu don gabanta aka haife shi har ya girma tana gidan su, kuma shine

babba a yadda ya

ɗ

auke ta kaman uwa haka ƙannenshi suka tashi suka gani su ma kuma suka

yi following f

ootsteps

ɗ

in shi a girmama ta, shiga dakin yayi ya isa gabanta ya duƙa.

"Afeefah"

Ta amsa da "uhmm" ba tare da ta bu

ɗ

e idanunta ba.

"Menene yake miki ciwo?"

Ta Nuna mishi kanta da kaman zai tsage.

"Akwai amai?"

Ta girgiza kai.

"Jiri fa?"

Ta gya

ɗ

a kai.

"Mura fa da tari?"

Nan ma ta gya

ɗ

a kai, plate na abincinta na safen da ke rufe a gefe ya bu

ɗ

e ko spoon

ɗ

aya bata

yi ba.

Ledojin da ya shigo dasu a hannunshi ya shiga bu

ɗ

ewa babu bukatar zuwa asibiti drip ya ha

ɗ

a

ya

ɗ

aura mata ya ha

ɗ

a allurai y

ayi wasu a jikin canular wasu kuma jikin ruwan, ya dubi

Talatuwa

"Kin san magungunan da suka shafi na mura da zazzabi da sa bacci, bare ma jininta ya yi ƙasa

sossai tana

ɗ

an buƙatar hutu na kwana biyu ba tare da ta yi hulda da ruwa ko abu mai sanyi ba"

"Toh fa, ranka ya da

ɗ

e ni ma 'yar aiki ce kamar ta ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login