Showing 114001 words to 117000 words out of 174924 words

Chapter 39 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

/>
ɗ

auke kanshi daga kan system

ɗ

in ya zuba mata ido sauƙar muryarta a

kunnuwanshi ya sa Ya

ɗ

an lumshe idanun ya sake bu

ɗ

ewa a kanta. chan ƙasan murya

rshi yace

"Zo nan."

Bai cigaba da kallonta ba sai ya mayar da idanunshi kan system dake aiki gabanshi wanda kallo

yake na wani horror movie, tun da yayi shirin kwanciya tunaninta ya so ya dameshi sam shi bai

ma san me yake damunshi ba daga dan kusancin

da suka samu kwana biyu shikenan kuma sai

a ta shiga lokacin hutawarshi ta hana shi hutawa da tunaninta? System ya jawo ya fara kallon

dole sai kuma Allah ya jefo ta.

A hankali ta hau gadon kamshinta na dukan shi har yana jin bugun zuciyarshi na sauy

a wa.

Idanunshi ya kai ga kallonta ganin tana chan nesa ya ce

"Matso nan"

Ya ta

ɓ

a gefenshi, a

ɗ

an tsorace cikin bugun zuciya ta matsa tana dana sanin zuwanta

ɗ

akin

don ji take kaman zuciyarta za ta fito daga madaukarta don tsabar bugu, inda hannunshi y

ake

ta matsa kaman an ce ta kalli fuskan computern aka nuno wani abin tsoro da ya firgigita don ta

tsani film mai abin tsoro za ta gudu ya riƙo tsintsiyar hannunta babu zato sai gata bisa kirjinshi

daga gefen kafadanshi ya mayar da hannunshi na wurin ta

bayanta inda tayi saurin binne kanta

a kirjin nashi sihirtaccen kamshin shi na sake shiganta yana ƙara bugun zuciyarta, baya baya

yayi ya jingina da gadon yana sake kara kusantar da ita jikinshi.

Bai ce komai ba ya cigaba da kallon yayinda tayi shiru

kawai tana sauraran bugun zuciyarshi,

sun kwashe sama da awa guda a haka ko da ya gama ya

ɗ

an

ɗ

ago ta zai yi magana kawai ya

ga tayi bacci, ya san kwanakin tana ƙoƙari kuma bata samun isashen bacci yadda baya yi itama

bata yi, gwara ma shi da safe ya k

an ta

ɓ

a amma ita ko da safen baya ganin tana yi sai zirga

zirga.

Hijabin ya zare mata ya jefar ya zubawa fuskarta idanu yana kallo, bai san me ya riƙe shi a

fuskar ba ya dai tabbatarwa kanshi da she's Drop-dead gorgous wanda bai ta

ɓ

a fahimtar fuskar

ba irin yau, kallon natsuwa yake binta dashi da ya rasa dalili a hankali ya furta

"what's wrong with me?"

Ya kai hannunshi

ɗ

aya yana jin zuciyarshi na pounding har sound

ɗ

in na iya shiga

kunnuwanshi...

Yana so ya kwantar da ita akan pillow amma sai y

a ji ba zai iya ba don haka ya gyara

kwanciyarshi ya gyara mata ta yadda rabin jikinta na a nashi ya lumshe idanu ga mamakinshi

tunaninta ya cigaba da yi Dukda gata jikinshi da kyar bacci ya

ɗ

auke shi.

Basu farka ba har aka shiga masallaci suratul Fat

iha da ake karantawa shi ya farkar dasu duk

su biyu lokaci

ɗ

aya ta yi saurin Miƙewa zaune tana

ɗ

an matsawa kanta ƙasa, ya

ɗ

an kalleta

kadan yadda tayi kaman wacce aka kama tana sata ya sa ya

ɗ

an yi murmushin da bai fito ba ya

sauka ya shige toilet, hija

binta ta

ɗ

auka ta sauƙa ta gudu.

A bayi ta tsaya tana kallon kanta, bacci fa ta sake yi a jikinshi comfortably? Wayyoo Allah ta

ayyana a ranta tana dafa zuciyarta, gashinta da tayi parking cikin messy burn ribbon

ɗ

in ya fice

bata ma san ta baro a

ɗ

aki

n ba, da kyar ta ha

ɗ

a tunaninta wuri guda tayi alwala tazo tayi sallah

ta kwanta a wurin, sai Eight ta fito a shirye cikin Abaya Grey da yayi mata kyau sossai hula ne a

kanta kai tsaye taje ta dubo abincin taga wanda zai iya ci ne ta kwaso ta kawo sashen

nasu ta

shirya dining ta saka turaren wuta a parlorn don a gyare yake tsaff yana kyalli ta juya zata koma

ya bu

ɗ

e kofa ya fito, kallonshi tayi yana sanye da wani Army Green riga tare Black wando da ya

amshe shi, rigan ya kama shi ya fitar da kirarshi s

ossai bai mishi ruwa ba sam sai taji wani

nauyin shi ya rufeta ta mayar da kanta ƙasa, ya kalleta ya

ɗ

an shafa gashin kanshi kaman zai yi

magana kuma sai ya nufi dining kawai.

Binshi tayi sai da ya zauna tace

"Ina kwana?"

"Kin tashi lafiya?"

Ya bat

a amsa ko numfashi bai bari ta ƙarasa saukewa ba idanunshi na akan fuskarta sai kawar

da ido take daga kallonshi wanda hakan ma dariya ya bashi amma ko a fuska bai nuna alamu

ba, ta ha

ɗ

a mishi abin kari da yau English breakfast suka yi a gidan ta tura mi

shi, bata so ta tafi

tayi laifi don haka ta

ɗ

auki omlet

ɗ

aya ta ha

ɗ

a tea ta ja kujerar da take zama chan nesa dashi ta

zauna tana karyawa, bai ce mata komai ba itama bata ce ba.

Bayan ya gama ya miƙe ya koma

ɗ

aki ta bishi da kallo tana

ɗ

an ta

ɓ

e baki m

utum kaman

hawainiya, tattare wurin tayi tsaf kaman ba'a ci abinci yanzu ba ta wuce nata

ɗ

akin, monday za

ta fara waec don haka dole ta fara duba takarda kafin taje ta fa

ɗ

i sai ta fara lalabo takardunsu

na makaranta ta

ɗ

auko wayanta ta fara bincike akan

past questions da take son fara dubawa.

Shi kam kusan sai da ya gama ha

ɗ

a duk abin da zai buƙata lokaci lokaci yana dan daakatawa

ya tafi nazari kaman wanda baya kaunar tafiyar kan ya

ɗ

auki keyn mota da wallet

ɗ

in shi ya fito

sanye da wata White snea

kers da ta sake fito da shigar tashi idanunshi ya rufe da baƙar space

sai ya zama kaman wani model ya san kan wanka ba laifi, a babban parlor ya samu su Abeeha

suna ganinshi kuwa suka miƙe tsaye don dama sun shirya saboda sun sanshi yadda ya washi

jira

sai dai a jira shi...

Har sun nufi kofa yace

"Ina take?"

Duk tsayuwa suka yi Abeeha na so ta tambayi ita wa amma fuskar shi da ba'a sake ba yasa

tace

"Afeefah ina ga bata san da ita za'a yi fitan ba bari na ƙirata"

Ta ƙarasa tana nufan sashensu a

ranta tana adu'ar Allah ya sa ita yake nufi kafin ya fara mata

masifa, sai taga ya fice daga parlorn jannah ta bi bayanshi.

Zaune ta sameta hankalinta kwance

"Tashi maza

ɗ

auki gyalen ki muje"

"Ina za mu?"

"Shopping Ya Rayyan ya riga ya fita yi sau

ri kafin ya hasala"

"amma ni ba abinda nake bukata fa Adda Abee..."

"Ke wlh tunda ya neme ki sai kin je, gwara kin tashi"

Bata fuska tayi don wlh bata son zuwa ko ina, kai Abeeha ta gya

ɗ

a

"Ki same mu a mota kuma ki yi sauri"

Miƙewa tayi ta chanza Abay

ar jikinta zuwa wani orange, ta saka farin takalmi tayi wrapping

kanta da farin Jersey veil ta

ɗ

auki wayanta ta nufi waje har lokacin fuskarta ba'a sake ba.

Tun da ta fito ya zuba mata idanu ta cikin glassses na idanunshi yana kallo, a fuskarta ya tsay

ar

da idanu yadda take dan

ɓ

ata ran ya bi jikinta da kallo Dukda ko ina a rufe yake sai da ya

ɗ

an ji

wani iri, tafiyar ta kaman tana rausaya Dukda ita sauri take, bai ji haushi ba idan ma zai yi

judging wani gefen na zuciyar tashi akan gaskiya zai ce he

enjoyed the walking ba tare da ya

san dalili ba, tuni su Abeeha suna baya dole ta bu

ɗ

e gaba ta shiga ya

ɗ

an lumshe idanu saboda

kamshinta da ya shige shi ya bu

ɗ

e tare da tada motar ya fice daga gidan.

Su Abeeha sun zaci ba zasu wuce shopping malls da

suka saba zuwa ba na nan kusa kusa ko

market square ko barnawa shopping complex sai suka ga ya miƙa ma yayi chan unguwar rimi

bai tsaya ko ina ba sai Kaduna Galaxy Mall yayi parking suka sauƙa tana shirin sauƙa yace

"Ki ji!"

Ta

ɗ

an kalleshi tana daw

owa ta zauna

"Na'am Ya Saraki?"

Ya zare glass

ɗ

in ya kalleta sai ta kawar da kanta, kaman zai mata gargadi akan wannan

sarakin da take fa

ɗ

a take motsa mishi zuciya sai ya fasa.

"Kina

ɓ

ata rai babu abin da kike buƙata ne?"

Ta Yi mamakin yadda ya ka

rance ta Dukda tunda suka fito babu wanda yayi magana a cikinsu.

"Kin min shiru ina magana?"

Ya fa

ɗ

a ba da fa

ɗ

a ba...

"A'a akwai, za mu fara waec monday akwai abubuwan da nake buƙata na makaranta sai da na

fito na tuna"

Bayan ta gama bayanin kum

a sai ya mata shiru ta

ɗ

an sake ha

ɗ

e fuska shi baya son shiru

amma ya ƙware a yi wa mutane banza, sauƙa tayi ranta ba daa

ɗ

i su Abeeha har sun shige ita

yanzu ina ta nufa ba zuwa ta ta

ɓ

a yi ba ganin a kyau da tsarin shi ya bambanta da wanda suke

zuwa da

Abeeha.

Wayanta ta duba don ta ƙira Abeehar ma ta ji inda suke su tafi da ita taga katin ta ya kare ta

ɗ

an yi taku biyu tana furta

"Oh! ashe ba ni ma da katin, to yanzu ina zan yi??"

A karye tayi maganan tana sauƙe hannunta ƙasa, babu zato babu tsa

mmani taji ya sanya

hannunshi na dama cikin nata na hagu ya gimtse, da sauri ta kalleshi kaman ba shi ba dole ta

fara Binshi sun zaga sossai har wurin kayan makaranta ta

ɗ

auki duk abinda take so suka dawo

wurin turaruka ya

ɗ

auki turarenshi ita bata buka

tar komai don kayan aurenta duk babu abinda

ma ya dauki hanyar ƙarewa suna nan set set, a wurin biya suka ga su Abeeha.

Abeeha da ta hange su daga nesa ta ta

ɓ

a jannah

"Addah Jannah kalli ki ga...!"

Jannah ta waiga tana kallonsu suna tahowa sun yi mat

uƙar kyau da dacewa fiye da yadda baki

zai fasalta, da sauri ta

ɗ

aga wayanta ta fara musu hoto tana murmushi ganin zai

ɗ

agota tayi

saurin sauƙe wayan tana cewa Abeeha

"haƙiƙa ba ƙaramin sa'a Afeefah ta taka ba, samun soyayyar namiji irin Ya Rayyan....

Ya Allah i

just can't imagine.."

With so much excitment tayi maganan. Abeeha ma tace

"Wlh shima yayi dace Mata Kaman Afeefah are very rare sun dai dace kawai duk su biyun they

Look so breathtaking"

Gab da su ya saki hannunta ya zaro Atm ya biya aka ha

da musu komai nasu suka nufi mota,

bayan ya shiga ya kunna Ac

ɗ

in sai yaji baya ba da iska kaman gas babu tsaki mai ƙarfi ya ja ya

kunna motar suka fice yana sauƙe glass a hankali.

Kwanciya tayi ta lumshe ido jikin kujera tana sauraron dukar da zuciya

rta ke yi, hannunta da ya

riƙe throughout ta kaishi fuskarta ta shafa tana sake sniffing kamshin da ya bar mata har lokacin

tana jin softness na hannun cikin nata, bata san sun yi nisa ba sai da suka zo last danger na

ɗ

aukar hanyar gidansu ta

ɗ

an bu

ɗ

e i

danu sai taga wasu maza a cikin napep suna kallonsu

kaman an ce ya kalli wurin ya sake jan tsaki ya miƙa hannu ya dage glass

ɗ

in

ɓ

angaren ta har

sama, ta

ɗ

an kalleshi bai ko kalli inda take ba ana sake su yayi kwana zuwa gida.

A yanzu bai

ɓ

ata lokaci

ba don idan ya tsaya batawa zai iya makara gashi takeoff din nasu 12

ne dot. Wurinta ya fara shiga tana zaune kawai ta ganshi ta miƙe tsaye.

"Zan tafi."

Tayi mamaki kwarai don ita yana kasheta da mamaki a tsakankanin.

"Allah ya tsare ya ba da sa'a

ya kuma dawo da ku lafiya."

Ya amsa da Ameen a kan lips

ɗ

in shi yana kallonta.

"Ina fata kina sane da jiya ba yau ba ne, bana son yadda kike fita school anyhow make sure kin

saka ko hijabi ko ma Abaya before going in ya so in kin isa ki cire, just f

ocus on abin da ya kai

ki. Ki kula sossai don ina da matuƙar kishi akan abin da nake so."

Yana kai nan ya ajiye mata bundle na 1k guda biyu a kan gadon

ɗ

akin ya juya ya fita.

neman fa

ɗ

uwa tayi ta samu wuri ta zauna tana jin kalaman nashi na dawo mata

"

Kishi akan abin da yake so? Waye yake son?"

Da sauri taje gaban madubi tana kallon kanta sai ta girgiza kai ba dai ita ba kila bata ji da kyau

ba ko kuma kariyar nashi irin na ya da kanwa ne.

Jikin Window taje ta tsaya tana kallonshi yana magana da du

ka ma'aikatan gidan sama da

mintuna biyar kan ya shiga mota wanda ba ma dashi suka fita ba ya ja ya fice daga gidan,

saƙon Shigowar message taji ta janyo wayanta sai ta ga kati ne mai yawa aka saka mata ta

kama baki ta riƙe mamaki na so ya kasheta da ra

nta data ta kunna sai taga hoton da Jannah ta

ɗ

auke su ne ta turo mata sossai hoton ya mata kyau har bata san ta saki kyakyawar murmushi

ba tana shafa fuskar wayan...



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima

Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*44*

*Laamu Fombina – Daular Gabas*

A yankin kudu maso gabashin ƙasar Arewa da bafulatani kai tsaye ke ƙira da Fombina bature

ku

ma ya ce Southland, an yi wata Daula mai kafaffen tarihi da kuma mulki wacce ta samo asali

tun daga jahadin Ɗanfodiyo ta hannun

ɗ

alibinsa Muhammadu (Modibbo Adama) tsakanin

shekarar 1809-1847.

Mafi akasarin mutanen wannan yanki Ful

ɓ

e ne ko kuma a ce m

usu Fula suna daga cikin

manyan ƙabilun Africa musamman a yammacin nahiyar. Asalin su yana da matuƙar zurfi,

masana tarihi sun ta

ɓ

a jayayya kan inda suka fito amma dai an fi karkata kan manyan ra'ayoyi

guda uku.

Ra'ayin Africa ta yamma, Yawancin masa

na sun ce Fulani 'yan asalin yankin

Senegal ne da Mauritania, daga nan suka bazu zuwa Nijar, Mali, Najeriya da sauran kasashe.

Ra'ayin Arewa(Africa ta Arewa), Wasu sun danganta asalin su da yankin Masar ko Sudan, suna

ganin sun shigo cikin Sahara tun

zamanin da.

Ra'ayin ha

ɗ

e da larabawa, wasu sun danganta asalin su da ha

ɗ

ewar 'ya'ya tsakanin mutanen

Africa da Larabawa, musamman saboda musulunci da kuma tsananin tsarkin jini da suke

riƙewa.

Gaskiya kusan duka Fulani Musulmai ne, tun da musulunc

i ya shiga Afirka ta Yamma ta hanyar

su.

Sun taka rawar gani wajen ya

ɗ

a addinin Musulunci musamman Shehu Usman dan Fodiyo

wanda ya kafa Daular Sakkwato a karni na 19.

Fulani suna da

ɗ

abi'u da al'adu na musamman da suka bambanta su:

1. Rayuwar Makiya

ya (Nomadic / Pastoral

Fulani)

Mafi shahara a duniya saboda kiwon shanu.

Suna yawo daga wuri zuwa wuri suna neman ciyawa da ruwa. Wannan ya sa ake kiran su

Bororo'en.

2. Fulani Masu Zaune (Settled Fulani)

Su ne suke zaune a birane da kauyuka, suna

noma, kasuwanci da neman ilimi tare da ya

ɗ

a ta.

Su ake kira Fulbe Na'i ko Fulbe Gidda.

3. Mutunci da Tsarkin Jini (Pulaaku)

Pulaaku shine tsarin dabi'a da falsafar

Fulani. Kuma suna da ababen sha'awa da suka kunsa wanda sun ha

ɗ

a da:

• Munyal (haku

ri)

• Semteende (kunya da ladabi)

• Hakkilo (hikima)

• Ngorgu (jarumtaka).

A ƙarƙashin wannan yanki da mutanenta suka kasance rabi da kwata Fulani (Pulaaku) aka kafa

Masarautar fombina, masarautar tana ƙarƙashin Lamidon farko ta ƙasar Modibbo har wa

yau da

jininshi ne ke mulkarta, ya kasance daga ragowar daulolin Fulani da suka wanzu tun daga

Usmanu Ɗanfodiyo.

Ƙ

atuwar masarauta ce da idan na tsaya misalta muku girmanta da kyawunta zamu kwana muna

abu daya bamu gama ba. Cikin Masarautar gari ne

guda da ke

ɗ

auke da

ɓ

angarurruka daban-

daban kama daga kan Fada,

ɓ

angaren sarki da

iyalinsa, Galadima, madaki, wambai, Turaki, Makama sarkin fa

ɗ

a, Sarkin yaki da ma kowani

mukami mai matsayi da ƙima a sarauta, inda kowa sashinsa ke tareda nasa iyalin d

aidai

matsayin kowa.

Kuyangu, bayi da Fadawa ma nasu gashin kan suke ci a Sashukansu na musamman inda suke

gudanar da rayuwarsu bayan sun taso daga wurin ayyukansu na yau da kullum. Kitchen kuwa

fankacece suke dashi inda ake general abinci a kai wa k

owani

ɓ

angare nasu dukda kuwa

kowani

ɓ

angare akwai kitchens ciki. Akwai asibiti mai zaman kanshi cikin wannan masarauta da

ma'aikata ƙwararraru akwai kuma Makaranta da aka yi musamman sabida ma'aikatan

masarautar da iyalansu dake amfanuwa.

Kodayaushe k

ashigo Masarautar za ka samu ko wani

ɓ

angare ana hada-hada ana kai kawo.

Fadawa na fada, kuyangu da bayi na wuraren ayyukansu, Dogaraye na aikin ba wa Masarautar

tsaro dare da rana ayayinda Masu Masarautar daukansu ke aiki ka'in da na'in wurin ganin sun

kawo cigaba a Masarautar da al'umman gari baki daya.

A zamanin nan da Garkuwa da mutane ya zama ruwan dare a wasu yankunan, abu ne da kan

tada hankali kuma matsala ce ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login