Showing 99001 words to 102000 words out of 174924 words
ya riƙo ta yana ta maimaita salati ta
kankanmeshi ta fara kuka mai tsuma zuciya shikenan sun zama marayu babu uwa babu uba,
Mammi ta tafi lallai dukkan mai rai mamaci ne.
Afeefah kam ba zat
a ce ga yanayin da take ciki ba, Dukda ta ka
ɗ
u iya ka
ɗ
uwa sai dai ko motsi
ta kasa yi daga inda take hawayen idanunta ma kafewa suka yi, wata cousin
ɗ
in su Abeehar ce
ta riƙe mata hannu sai ta firgita tana kallonta idanunta duk a waje...
"Wai cewa suke
Mammi ta rasu? Ko kunnuwana ne basu ji da kyau ba?"
"Sai haƙuri Afeefah, sai haƙuri..."
Wasu irin hawaye ne suka shiga zubo mata masu zafi da ra
ɗ
a
ɗ
i, da kyar take iya maimaita
innalillahi wainna ilaihi rajiun....
A lokacin Rayyan ya fito hannunshi na
tura gadon da mammin take kai a hankali yana tafiya ne
ba tare da ya san inda yake jefa kafafunshi ba, Uncle Sanusi ne da matarshi suka taho da sauri
suka saka mishi hannu don kaman zai kifa, idanunshi sun zama wani iri jikinshi na rawa
zuciyarshi a bu
she haka suka fice yana gaban motar da Mammi ke ciki wacce amblance ce aka
dauko ta a baya har cikin gida, a
ɗ
akinta aka sanyata babu wani jinkiri Matar uncle Musa
dattijuwar malama da taimakon wasu malamai mata aka yi mata wanka aka yi mata sutura, kan
kace mene gidan ya dinke da mutane masu kuka na yi masu yabon kyaun halinta na yi, Jannah
dai tana asibiti don
ɓ
ari tayi ba tare da ta sani ba.
Abeeha da Afeefah banda kuka da du'a babu abinda suke yayinda Rayyan na a parlorn shi a
zaune wane mutum-m
utumi tasbihi yake yi amma ba zai iya cewa ga abin da yake cewa a ciki
ba, Saleem ne ya shigo Dukda ba ƙarfin jiki ya samu ba sai dai labarin mutuwar ya dugunzuma
hankalinshi.
"Rayyan!"
Ya kira sunan.
Jajayen idanunshi ya bu
ɗ
e ya zura mishi ba tare da
yayi magana ba
"Sannu! Allah ya gafartawa Mammi Allah ya haskaka makwancinta ya sadata da annabin
rahama"
Da kyar ya iya furta
"Ameen"
Idanunshi na kan hawayen da Saleem
ɗ
in ke yi ina ma zai iya? Ina ma ya san ta yadda zai
nemo hawayen? Ina ma zai i
ya cire zuciyarshi ya yasar? Da yayi hakan ko zai huta ra
ɗ
a
ɗ
in da
ke gasata wane wuta.
"An gama shirya ta ayi alwala a fita gabatar da sallah don samu a kaita makwancinta!"
Wannan kalma ta Uncle Mansur ya zama kaman zuban wuta a jikinshi, shikenan fa
yanzu ko?
Shikenan zai rabu da Mammi rabuwa ta har abada? Saleem ne ya ja hannunshi har zuwa bayi
yayi alwala suka fito a tare zuwa
ɗ
akin Mammi aka
ɗ
ago makarar aka nufi fita da ita haraba
inda kuka ke tashi, kowa idanunshi na kan Rayyan ne da yake ta f
ocusing akan hanyar da yake
takawa kar ya fa
ɗ
i riƙe da gawar Mammi da yayi mata sallama na ƙarshe da qulhuwallahu ahad!
A tare da shi aka yi mata Sallah aka kaita makwancinta na gaskiya, shine ya ba da ghdumuwa
wurin sakata a rami kuma shi ne ya fara
zuba mata ƙasa kan yayi baya baya zai fa
ɗ
i aka tare
shi su Uncle Mansur ne da Saleem,
ɗ
agowa yayi yana kallonsu kila su basa jin abinda yake ji
tunda gashi suna hawaye! Har aka gama binne Mammi aka kamo Rayyan zuwa mota baya
gane fari ko baƙi don duk
wanda zai ji mutuwar Mammi a bayan Rayyan ne.... Innalillahi wainna
ilaihi rajiun
😭
Allah ka sa mu yi kyakyawar karshe!
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo
6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*38*
"Dakata!!"
Wata murya mai amo tayi maganan.
Chakk suka tsaya daga
ɗ
ora wukan a maƙogoron kawun.
"Mecece alaƙarshi da ƙungiya?"
Yayi tambayar a kausashe.
"Babu mai girm
a shugaba"
"Ku kyaleshi jinin shi bai halalta mana ba"
Suman daa
ɗ
i ne ya tafi da kawu Dukda azabar da yake ciki, dunkule shi suka yi suka tura cikin
buhu aka sa
ɓ
e shi kaman kayan wanki aka fitar sai haushi suke ji bai musu amfani ba tsabar
lalacewarshi
, a booth na mota aka saka shi sai da suka yi tafiya mai uban nisa kan suka bu
ɗ
e
booth
ɗ
in suka cilla shi ƙasa suka yi tafiyarsu.
Ya fi awa nawa yana mutsu-mutsu ga zafin rana Allah ya kawo wani mai ruwa ya taimake shi ya
bu
ɗ
e buhun sai ya fara tari d
a mayar da numfashi sama sama, da kyar yake ambatar
"Ruwa! Ruwa!!"
Mai ruwan ya bashi ruwa a gora ya sha sossai yana sauke numfashi kan ya fara kalle kallen
wurin da yake, wani kauye ne na daban
"Me ya saka ka cikin buhu bawan Allah?"
"Sace ni aka
yi 'yan yankan kai ne suka sace ni Allah ya kubutar da ni"
Abin mamaki ya
ɗ
auke shi har gidan mai garin garin suna da karamci aka bashi wuri yayi wanka
ya wanke najasar jikinshi ya rama sallaolin da suka hau kanshi, har abinci ya ci aka ba shi ku
ɗ
in
mo
ta ya nufi Dutsen-wai cikin zuciyarshi saƙe-saƙe ne mai yawan gaske ga bakin cikin abin da
su larai suka yi mishi ga yadda ya sha jinin jikinshi da abin da ya riska a kwanakin wanda har
abada ba zai ta
ɓ
a mantawa ba, yana isa Dutsen-wai gidan mai gari ya
nufa yana neman iso
aka mishi iso ya ce
"Toh dama na zo ne in sanar kuma in nemi a garga
ɗ
i duk jama'ar garin nan cewa duk wanda ya
sake cewa Ɗiyata Afeefah Mayya sai mun yi shari'a har kotun koli don Afeefah ba Mayya ba ce,
ita kuma ba Annoba ba ce"
"Toh fa da kanka Malam Labaran? Kana lafiya kuwa?"
"Lafiyata ƙalau kawai dai na san Afeefah ba Mayya ba ce kuma kar a sake ce mata haka don
abin da Mayu suke yi ko a mafarki ba zata iya ba wannan abu ne da ya shallake dukkan tunanin
mai tunani."
Ya
ƙ
arasa cikin tabbatarwa da jimami.
"Dama tun farko tsantsar jahilci da son zuciya ya sa kuka lakaba mata abinda ba shine ba, ashe
kenan mutum ba zai ta
ɓ
a mutuwa haka siddan ba? Har fa tambari kuka buga na cewar tun tana
ciki ta cinye
ɗ
an uwanka amma Alh
amdulillah tunda ka gane gaskiya kuma kana shirin tsayawa
a kanta sai ka yi wa kanka fa
ɗ
a ka nemi tsari da jahilci don wallahi mugun ciwo ne kuma shi ke
ɗ
awainiya da mafi yawanku cikin wannan ƙauye".
Malam liman ne ya jero wannan jawabin, kawu ya gamsu
har ya ji jikinshi na
ɗ
an sanyi barin ma
da malam liman ya sake nusar dashi akan Allah shi ba ruwanshi, da ya turo mu duniya yayi
mana umarnin mu nemi sani a kanshi kafin mu bauta mishi, ba ka da hujjar kare kanka da
rashin sani a wurin Ubangiji matukar
baka tashi ka nema ba.
kan ya dawo gida labarin dawowarshi ya riske su bai damu da zancen mutane ba da wasu ke
cewa kila ta cika shi da ku
ɗ
i ne wasu na zaton ko don ta auri mai ku
ɗ
i yanzu ai dole ya ja ta jiki.
Shi kuwa hankalinshi ya fi tafiya ga ja
n hankalin da liman yayi mishi na neman ilimi Dukda a
yanzu wani tataburzun ne gabanshi don saurin da yake zabgawa yana so ya tabbatar babu
kowa ne a gidanshi kafin fa
ɗ
uwar rana.
Kaman daga sama suka ganshi ya fa
ɗ
o Asabe murfin tukunya ce a hannunta s
ai da ya subuce
ya fa
ɗ
i ƙasa ya tsaya kyamm yana kallonsu
"Toh ban mutu ba! Kuma dama an ce sai abu ya same ka kake sanin masu sonka ashe
dukkanku maƙiyana ne na tara? Ashe za ku iya bari na in mutu? Toh an gama wallahi gwara in
zauna ni ka
ɗ
ai na da in
cigaba da zama da ku don haka kowaccenku ta tattara ya nata ya nata
ta bar min gida na sake ku saki
ɗ
ai
ɗ
ai..."
"Innalillahi wainna ilaihi rajiun Malam ka tsaya ka saura..."
Ya katse ta da masifa
"Babu abin da zan saurara Asabe! dole ku bar min gid
a a yau ba sai anjima ba kuma ku tattaro
yaranku kaf ku fice min daga gida a tabbatar kuma an dawo min da kudade na mugayen banza
mugayen wofi"
Sai masifa yake ko ya tsaya ya saurare su abin ya mishi zafi rigima fa sossai ya kachame don
suma sun ce in
zasu tafi ba zasu tafi da yara ba tunda ba da su suka zo a kullin gararsu ba ko
hutawa bai yi ba aka sake komawa gaban manya ya rantse shi ya sake su su tafi kuma baya
bukatar ko wani
ɗ
a don za su iya saka wuyanshi gabas su yanka tunda suka iya watsar da
rayuwarshi alhali yana chan cikin tsaka mai wuya.
"Labaran!"
Malam liman ya kira shi ya amsa
"ka san ko ma menene suka yi laifinka ne?"
"Ta yaya? Ina fa chan gaban azzalumai mutanen nan don basu da imani suka ƙi daukar waya
alhali ga abin da nace
su yi da ku
ɗ
ina ba nasu ba su kubutar da ni, ba don Allah na so na da
sauran numfashi ba da na jima da mutuwa yanzu zaman makoki ake"
"Labaran ka yarda kaso mai girma na abin da ya faru laifinka ne"
"shiyasa na ce ina so in ji ta yaya?"
*****
A
ɓ
angaren Rayyan ba zai ce ga yadda yinin ya kasance mishi ba don baya gane komai, kawai
yana so ya ji an daina ko magana a gangarshi ya ji shiru na ratsawa don ya samu damar
gamsar da kanshi cewa da gaske ya rasa mace
ɗ
aya jal mafi muhimmanci a rayuwarsh
i, wacce
ta cire shi daga wahala ta bashi so da kauna ta raine shi fiye da yadda ta raini 'ya'yan da ta
haifa da cikinta, ko gaisuwa aka mishi sai dai ya gya
ɗ
a kai don baya magana, idanunshi har
tsoro yake ba wa wasu idan ya bu
ɗ
e, An yi an yi ya ci wani
abu tun safen har dare ko ruwa bai
yarda ya sha ba don ra
ɗ
a
ɗ
in da yake ji daga zuciyarshi har akan harshen shi baya tunanin zai
iya cin wani abin don cikin nashi ma jinshi yake a cushe, ganin yana shirin yi wa kanshi illa ya
sa Sulaiman yi mishi allura
r bacci don daga ƙarshe numfashi wahalar fita ya fara mishi.
Su basa yarda da wani zaman makoki daga yinin da aka binnetan duk na waje suka watse,
Afeefah tsabar yadda ta kasa yarda cewa Mammi ta tafi a
ɗ
aki ta cigaba da zama hakan ya
mata hijabi da h
aduwa da mutane dayawa ciki har da su mommy da Saleem, don Saleem yayi
niyyan kwana a tare da Rayyan mommy ta sanar dashi yayi aure ai, ya shiga tsantsar mamaki
ya kuma ji babu daa
ɗ
i a lokaci guda, yana mamakin yadda Rayyan yayi aure cikin kankanin
loka
ci alhali shi bai ta
ɓ
a ji Rayyan ya furta sunan wata macen a matsayin buduruwa ba, ya
kuma ji ba daa
ɗ
i yadda bai kasance tare dashi a bikin ba amma ya mishi Fatan alkhairi ya
ɗ
auki
su mommy suka koma gida don har yanzu a tsohon gidansu suke har shi, ya c
e ba zasu koma
chan inda ya zauna da Sabrina ba wani zai saya musu don bai san me suka binne ciki ba.
sai dare ta fito ta nufi
ɗ
akin Abeeha dake kwance rib da zazzabi, a gangarta ta zauna tare da
rike hannunta
"Afeefah da gaske Mammi ta tafi ko? Id
an na je
ɗ
akinta ba zan ganta ba ko? Yanzu shikenan
ba mu da uwa ba mu da uba?"
Ta danne hawayen da ke shirin ziraro mata tace
"Haka Allah yake lamarinshi Adda Abeeha, dukkan mu da muke rayuwa a yanzu kwananmu ne
bai kare ba idan ya ƙare dole za mu t
afi"
"ba za ki gane ra
ɗ
adin da nake ji ba Afeefah"
Ta girgiza kai
"Duk wanda za ki ji Adda Abeeha na ji shi, kar ki manta ko da aka haifeni ba ni da uba, ban
kuma bu
ɗ
i ido na tarar da mahaifiyata ba sai a hoto kin ga ko zafi da ra
ɗ
a
ɗ
in maraici na far
a
dandana, shi ne tun a cikin cikin mahaifiyata har zuwa zanin goyona. Adda Abeeha ku gode
Allah kun rayu da iyayenku har girman ku..."
Kuka ne ke shirin kwace mata amma ta dake ta danne.
"Don Allah ki daure ki daina yi wa Mammi kuka haka! Mu bita da
Adu'a shi ta fi buƙata a halin
yanzu"
Matar uncle Sanusi dake
ɗ
akin tace
"maganar Afeefah gaskiya ce Mahaifiyarku Adu'a take buƙata Abeeha ba kuka ba ita ai tata ta
yi kyau! Allah ya sa jinyar da ta sha ya zama kankarar zunubanta ne"
Suka amsa da Ame
en.
"Mommy ya Adda Jannah?"
Afeefah tayi tambayar a sanyaye.
Matar uncle sanusi tace
"Ta farka amma tana under kulawar likitoci don
ɓ
arin ya zo ne bagatatan ga cikin ya fara girma,
ta dai ji jiki kam sai dai Allah ya kawo na moro suna chan tare da s
u mamanku"
Ta fahimci da su matar uncle Mansur take nufi don haka Adu'a suka mata na samun
ingantacciyar lafiya.
Abeeha ta dubi Afeefah
"Yaya fa?"
Shiru Afeefah tayi don bata san me zata ce ba, a lokacin mommyn ta fita daga
ɗ
akin
"Yana
ɗ
akinshi Add
a Abeeha"
Miƙewa zaune Abeeha tayi ta riƙo hannunta.
"Afeefah na san zaman ku da yaya babu daa
ɗ
i, na kuma san kina tsoron shi da kuma tsoron
kasancewa inuwa
ɗ
aya da shi amma wallahi a yanzu babu wanda Yaya zai fi buƙata kaman ke!
Mammi za ta yi farin c
iki idan kika kular mata da shi at his worst moment irin wannan..."
"Ta yaya Adda Abeeha? Mutumin da bai ta
ɓ
a min kallon matsayin abu mai muhimmanci ba,
wanda bai ta
ɓ
a
ɗ
aukata da kima ko daraja ta mace ba macen ma matarshi?"
Tayi maganan cikin sanyi,
tun
ɗ
azu yaƙi take da zuciyarta akan Rayyan, tana so ta je inda yake
amma tana tsoro ta san yana buƙatar wani amma bata san ta yadda za ta rarrashi mutum irin
shi mai dakakkiyar zuciyar da baya bayyana rauninshi a fili ba.
"Trust me Afeefah za ki iya,
na san kema kin san me ya fi buƙata a yanzu tunda duk waennan
abu kin yi going through a rayuwarki... A lokacin da muka rasa Abbu akwai Mammi Dukda bata
da lafiya ta tsaya mana dukkanmu har saida muka zama daidai muka amshi ƙaddararmu amma
a yanzu bata
nan ita da ta fi kowa sanin Ya Rayyan a duniya, na sani a kwanakin nan bacci sai
dai idan da allura ko magani hakanan zai yi ta ciwo amma ba zai nuna ba, ba zai yi magana ba
ba zai ci abinci ba don Allah ki taimakemu ki kula dashi matsayin ki na matarsh
i"
Kai Afeefah ta gya
ɗ
a ganin Abeehar ta fara hawaye, tun dazu take so taje gareshi har cikin
zuciyarta amma bata san me zata yi ba in taje
ɗ
in, Miƙewa tayi tana kallon Abeeha
"Ki yi bacci zan kula da komai in shaa Allah"
Godiya Abeeha zata yi mata a
mma tayi saurin ficewa Abeeha ta mayar da idanun ta rufe
hawayenta na gangara.
Afeefah na barin sashen tayi
ɗ
akin ta wanka tayi saboda yanayin zafi da ake dan yi tayi Sallar
isha ta jima tana yiwa Mammi Adu'a tana hawaye kan ta yi shafa'i da wutiri ta
nemi riga da
wando na bacci jajaye ta saka ta
ɗ
ora hijab har ƙasa a kai sai ta fito ta nufi
ɗ
akinshi, sai da tayi
knocking ta bu
ɗ
e ta shiga hasken a kunne don haka ta hange shi kwance kan gadon
ɗ
akin
idanunshi a rufe ya
ɗ
an dukunkune kaman mai jin sany
i amma kuma bai rufa ba, kamshin shi
da ya kama
ɗ
akin na nan yadda yake ta nufi gaban gadon ta
ɗ
an tsaya a kanshi ka
ɗ
an tana
kallonshi.
Allah sarki mutuwa, in ba mutuwa ba mai ya isa ya jijjiga Rayyan har haka a yini guda har ya
rame, fuskarshi dake
fari tass yayi wani irin ja musamman kan hancinshi, daga yanayin baccin
da yake zaka san ba na farin ciki bane don a baccin ma sai yamutsa fuska yake, a hankali ta ja
bargon ta lullu
ɓ
a mishi har kafada, sai ta isa wardrobe dinshi ta dubi wani bargo ta zo
ta
shimfida a ƙasa ta zagaya
ɗ
aya
ɓ
angaren ta
ɗ
auki pillow daya dake cike da kamshinshi
zuciyarta na bugawa sossai ta kwanta a ƙasan bayan ta kashe wutan
ɗ
akin, ko motsi tayi sai taji
kaman yana nan a kusa da ita saboda yadda daga bargon har pillown ke
fidda azabbaen
kamshin shi ga kasancewar ta under roof
ɗ
aya da namiji abin da bata ta
ɓ
a ba sai take jin ta
wani