Showing 21001 words to 24000 words out of 174924 words

Chapter 8 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

yayi sanyi.

Awanni ka

ɗ

an ya sada su da kauyen, ita tayi ta nuna mishi hanya har gidan kawu Labaran.

Yana zaune rumfar kofar gida yana cinikin Nono da wata bororu

wa ganin tsayuwar mota ya sa

ya shiga shafa rantalin kanshi da babu gashi ko guda sai maiƙo yake a rana, a tunanin shi

ɗ

aya

daga samarin yaranshi gan

ɗ

a-gan

ɗ

a da suke zaune ba aure ne domin sun rantse sai mai maiƙo

iyayensu mata kuma sun ba su goyon baya

alhali gidanshi ko keken hawa mai kafa biyu babu.

Idanu ya ƙura mata bayan sauƙowarta yana tunanin inda ya santa kan ya zabura ya runtuma a

guje sai cikin gida, ganinshi da gudu ya sa mata da 'ya'yanshi kowa ya fara yin ta kanshi don

tsallake su kawai

yake bai tsaya ba sai da ya dangana da

ɗ

akinshi ya zaro sandar goran shi

tare da wasu manyan layu ya zura a wuya, wasu ya saka a hannu kan ya fito ya nufi waje da

saurinshi har yana kifawa....



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(

A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*010*

"Hohohooo! Da ma an gaya min za ki dawo, za ki dawo da shirin ki da ya ci uwar na da kuma

sai ga ki, to idan ma junanki samma

ko ni a tafe na kwana yarinyaa! Namana guba a bakin ki

dodanniyar Mayu!"

Yadda yake maganan a kan muryarshi ya sa tuni su inna Asabe suka yo waje, abin ka da

ƙ

aramin ƙauye tuni maƙota ma sun fara leƙowa, daga Salim har Afeefah sun kasa ko da motsi

ne

barin ma ita da wani tsoro ya sake rufe ta.

Tuni matasa suka shiga neman makami don ma kayan sojoji ne jikin salim kuma harda ƙaramar

bindigar shi a gefen ƙugunshi.

Kawu ya nufa da yake zaro maganganu tamkar sabon kamu wai enchanting words

ɗ

in kariya

yake daga Mayu ya furta

"Haba Malam! Ba ka gane ta bane? Ya duk ka firgice kaman wanda yayi karo da zaki?"

Kawu ya gya

ɗ

a kai ya kuma girgiza yace

"Hayyyaa yaro yaro ne! Ni ko na santa farin sani, kai ma na tabbatar da ka san wacece ita babu

abin da

zai sa ka bari ta shiga motarka. Wannan mayyar da ta cinye min zuri'a ta je ta cinye na

uwarta shine ka dawo min da ita kofar gida?"

Waigawa salim yayi ya kalleta har lokacin tana kafe kyam kaman mutum-mutumi ya waigo ga

kawu hes very confused da kal

aman da ake jefa mata gwara wanchan ta ce mijin yapendonta

ne amma wannan dake wa ga mahaifinta? Ji abin da yake kaman sabon kamun hauka?

"Amma malam ka kuwa san yadda shari'ar maita take? Me yasa za ka jefeta da wannan kalma

ta Ƙazafi? Ita

ɗ

in fa 'ya c

e a gareka kuma addini kai ya

ɗ

ora wa kulawa da ita da bata kariya

tunda mahaifinta baya raye amma don Allah dubi abin da kake yi na ƙarancin ilimi, duk ka tara

mana mutane? Me yayi zafi haka?"

"Wuta! Na ce wuta ne yayi zafi, wallahi idan baka daina h

a

ɗ

a ni da wannan yarinyar ba kai ma

sai na rotsa kan ka da wannan sandar bar ganin ka da kayan sojoji, tun muna shaida juna ka

ɗ

auke ta sawunku a likkafa ka mayar da ita inda ka

ɗ

auko ta ai Zainabun ma sai da na

garga

ɗ

eta taurin kanta ya ja mata... Ni m

a zaman da nayi da ita shekarun baya ban huta ba da

neman kariya da yanzu babu wanda za ka tarar anan da duk ta lashe kurwowinmu"

Ya hayayyaƙo wa salim da baƙin ciki ha

ɗ

e da wani irin takaicin su ke shirin kashewa, ita dai ban

da kuka babu abin da tak

e kaman ranta zai fita hannayenta duk biyu bisa kanta jikinta na wani

irin rawa.

Ya godewa Allah da ba da Rayyan ya zo ba yau da kuwa yanzu wani zancen ake ba wannan

ba, duk haƙurin salim sai da su kawu suka kai shi bango, ya ka

ɗ

a ya rawa a kan su kar

ɓ

e

ta sai

dai cin mutunci kawai suka karta musu da kalamai masu zafi suka ma fara yunkurin far musu da

sunan haushin ta dama suke ji haka ya dauƙeta suka wuce suka bar garin gudun fitinar da zai

iya kunno kai idan suka ci gaba da tsayuwa.

Shiru ne ya ra

tsa motar sama da awa guda sai tsula uban gudu yake ita kuma tana ta aikin

kuka.

"Afeefah ya isa haka don girman Allah ki yi haƙuri, ki kar

ɓ

i wannan ma a jarabawa. Akwai inda

zan kai ki kuma?"

Yayi maganan yana kallonta,

ɗ

ago ido tayi ta kalleshi sai

da ya ji wani yarrr a jikinshi ganin

yadda idanunta suka koma tsabar kuka,

ɗ

auke kai yayi har ƙasan Ranshi yana jin

ɗ

acin da bai

sani ba baƙin cikin su kawu ne ko menene oho.

"Ba Za ka tambayi wacece ni ba? Ba ka ji kana son sanin ni

ɗ

in Mayyar ce da

gaske ko akasin

hakan ba? Ba ka ji kana tsoro da shakkar taimakona ba?"

Ta fa

ɗ

a cikin dasasshiyar muryarta har lokacin idanunta na a kanshi.

Ya samu wuri yayi parking kan ya waigo gaba

ɗ

aya yana kallonta

"Ki gane wani abu Afeefah, Na riga na saka a r

aina taimakon ki ya zama min dole. Batun sanin

ko ke wacece ba zan ce miki bana son ji ba amma ba na son tilasta ki ba ni labarinki, idan muna

tare watarana zan sani. Ba na tsoron ki don ke

ɗ

in ba Abar tsoron ba ce ba kuma na Fatan yin

da na sanin taima

kon ki"

Yana kallon cikin idanunta ya ƙarasa maganar, zuciyarta ne ya sake karyewa hawayen da suka

tsagaita sai suka fara shirin dawowa sabo, kaman da wasa ta shiga sanar mishi da tarihin

rayuwarta daki-daki tun daga farko har kawo ranar da ta sha gub

a don ta kashe kanta.

Numfashi ta ja sam bata duba yanayin shi ba ta cigaba da cewa

"Na gode kwarai da taimakon ka da kuma yarda da ni da kayi ba tare da ka san ni din wacece

ba, ba na so in sake

ɗ

ora maka wani nauyi ko damuwa ba kuma na son wani abu

ya same ka ta

dalilina. Za ka iya ajiye ni anan kawai ka bar ni ka koma gida Na gode sossai..."

Idanunshi da suka sauya sossai suka cika da tarin kwallar tsananin tausayinta da rauni ya

ɗ

auke bisa kanta yana lumshe su da ƙarfi, ya rasa ma kalar tunanin

da zai yi wani irin

tausayinta ke bin ga

ɓ

o

ɓ

in jikinshi yana kassara su, ji yake kaman ya taya ta kukan ta

ɗ

auki

abubuwa dayawa fiye da shekarunta, tabbas dole tayi yunkurin kashe kanta don duniyar bata

dandana mata daa

ɗ

i ba sai akasin hakan, hakika ya y

abawa hakurin ta da tarin juriyarta da

wani ne ko guba bai kashe shi ba damuwa sai yayi bindiga da zuciyarshi.

Sama da mintuna uku ta sauƙe numfashi ta sa hannu ta bu

ɗ

e kofan tana shirin sauƙa ta ji ya

kira sunanta

"Afeefah!"

Waigowa tayi tana kallo

nshi, ya rankwafa ya janyo murfin da ta bu

ɗ

e ya rufe kirib kan ya kalleta

"Ba zan iya barin ki anan ba Afeefah! In na ce ma ki sauƙa anan za ki yarda?"

Ta Yi shiru ya sauƙe numfashi kan ya ta da motar yana mayar da idanunshi bisa titi ya shiga ja

a hank

ali.

"Sunana Salim Mahmud ni haifaffen nan jahar ne na Kaduna, ni ne

ɗ

a na farko a wurin iyayena

kuma namiji tilo ina da ƙanne mata uku Sadiqa ke bi na Dukda akwai tazarar shekaru masu

dama tsakanin mu sai Sameerah kan Auta Samha dukkansu suna jami'a

ne presently. Tun

Samha na da shekaru uku a duniya muka rasa mahaifin mu ya saura daga mu sai mommy,

dangin mahaifin mu suka watsar da al'amurranmu duk da kasancewar mahaifina mai karamin

ƙ

arfi bai tara mai yawa ba, kuma duk yawan da zai tara akwai hidi

momi gabanmu ya sa tun ba a

je ko ina ba komai ya ƙare, mahaifiyar mu ta matukar shan wahala da mu kuma ta yi

ɗ

awainiya

mai yawa da ba don tayi karatu ba ma da bamu san halin da muke ciki ba a yanzu, bata huta ba

sai da ta ga ta kafa ni ta yadda zan iya

taimakon ƙanne na. Mahaifiyar mu macece mai tausayi

sai dai duniya kuma ta koya mata son nata don bata ha

ɗ

a soyayyar yaranta da kowa ba.

Ban sani ba ko za ki iya zama cikinmu idan kin amince zan je na roƙe ta, zan bata labarinki za

ta ji tauaayinki kum

a in shaa Allah za ta ha

ɗ

a ki da su Samha ta rungume mu cigaba da rayuwa

har Allah ya kawo miki miji ki yi aure".

Kuka take mishi mai sanyi, ashe har tana da za

ɓ

i a yadda taken nan? Har sai ta ce ta amince

zata zauna da su ko da naman jikinta za su di

nga yankewa da tayi bulayi a titi? Kalaman godiya

tayi ta jera mishi yana hana ta don gaba

ɗ

aya rauni da tausayinta sun sassara mishi ga

ɓ

o

ɓ

i da

yake jin zai iya joining

ɗ

inta su yi kuka tare.

Yamma sossai suka dawo cikin Kaduna, daga ita har shi babu m

ai magana idanunta zube a titi,

masu hidimar komawa gida kawai take kallo Dukda zuciyarta ya jima cikin nashi duniyar,

kwakwalwanta ya zurfafa a tunanin wani irin ƙaddara ne kuma ya dawo da ita cikin Kaduna?

Shin za su amshe ta bayan sun ji labarinta ko

za su kore ta? Idan suka kore ta ina ta nufa?

Akwai mai sake mutuwa sanadiyar ta? Anya ta yi mishi adalci da ta biyo shi? Har suka isa cikin

Unguwar rimi bata sani ba, jin ƙarar horn na mota ya sa ta

ɗ

an yi firgigit ta dawo da hankalinta

kan inda suke

sai ta tsince su a wani layi mai jerin rukunin gidaje iri

ɗ

aya.

Gidaje ne masu kala

ɗ

aya kusan komai na gidajen Layin iri

ɗ

aya ne bambancin kawai lambobin

da ke maƙale gefen kyauren ko wani gida, Baƙin gate

ɗ

in aka zuge wani matashi ya shiga yiwa

sali

m

ɗ

in barka da dawowa hakora a washe, Salim ya tsaya suka gaisa kan ya nausa cikin

tsararren madaidaicin gidan da ya tafi da imaninta, harabar shimfide da interlocks an ƙawata

gidan da shukoki jajaye, shudi, kore da ma wasu kalolin ma su ban sha'awa. Gin

in da kaman an

zana ne ba a gine yake ba saboda yadda yayi mata kyau gidan sama ne, harabar gidan shiru

babu kowa har ya shigar da motar cikin ma'ajiyarta tsakanin wasu motoci madaidaita guda biyu.

Hamdala yayi yana zare keyn ya dube ta

"Mu je ko?"

Babu musu ta gya

ɗ

a kai ta bu

ɗ

e kofan ta sauƙa, shi ya bu

ɗ

e bayan da ya fito ya zaro ledar da

'yan kayanta ke ciki suka nufi cikin gidan yana gaba tana biye da shi a sanyaye, a gaban

mashigar gidan suka dakata ya danna doorbell, babu jimawa aka bu

ɗ

e Brown

security door

ɗ

in

wata kyakyawar yarinya da za ta iya girme mata ta gani tsaye, ha

ɗ

a idanu da suka yi da Salim

ya sa ta saki ƙarar murna kan ta sauƙo da gudunta ta fa

ɗ

a mishi tana dariya sossai shima yana

murmushi ya tarbeta ya

ɗ

an yi hugging

ɗ

inta ka

ɗ

an ya sake ta

"Welcome home bro"

"thanks Autar Hajiya mommy"

Ta saki murmushi tare da jan hannunshi suka yi ciki tana ihun sanar da isowarshi, hakan ya sa

wasu 'yan mata biyu suka fito su ma a guje suna mishi maraba, yanayin kamanninsu ya sa ta

tabb

atar da su ne ƙannenshi da ya bata labari, murmushi take saki don sun matuƙar burgeta

har tana jin ina ma da ba ita ka

ɗ

ai aka haifa ba, ita kam ba ta da wannan gatan Allah bai ba ta

ba bata gama tunanin ta da murmushi ba ta ga Fitowar wata dattijuwar mac

e da suke matukar

kama, fuskarta cike da fara'a har hakwaranta biyu na hajji na bayyanuwa, doguwa ce kaman su

salim da suke dogaye, haka ba ta da wani ƙiba don idan ba a yanayin fuska da ya bayyana

girma ba ba za ka ce ta haife su ba.

Ganinta ya sa s

alim ya ture ƙannenshi ya isa yayi hugging nata

"Oyoyo Mommyna"

"Welcome home my son, idonka kenan?"

Ya sake ta yana

ɗ

an shafa kai, ta saki murmushi ta san ya kan shigo cikin Kaduna amma

sungulollinshi ba ko yaushe yake bari ya ƙaraso gida ba, kusan sa

tin shi uku zuwa hu

ɗ

u rabon

shi da su sai a waya.

"Wannan kuma wacece yaya? A ina ka samo ta?"

Samha da tun bayan gama murnar su ta ƙure Afeefar kur da idanu tayi tambayar.

"Samha Afeefah sunanta, ki kaita

ɗ

akin ki ta yi sallah ki ba ta abinci idan

na sauƙo bayan isha

za mu yi magana"

Babu wanda ya sake tankawa a cikin su har ya haye sama inda nan ne sashen shi, ta duƙa ta

shiga gaishe su

ɗ

aya bayan

ɗ

aya sai ƙare mata kallo suke suka amsa ba yabo ba fallasa.

"Mu je"

Samha ta furta mata, ledan

ta da samhar salim ya ajiyewa ta

ɗ

auka mata ta nuna mata, babu

musu ta sa hannu ta

ɗ

auka ta bi bayanta. Bayi ta nuna mata ta shige a lokacin har an fara

kiraye kirayen Sallar Magrib, Allah ma ya sa ta zauna da Aunty zee da take da 'yan abubuwan

zamani

Dukda bai kai na gidan ba amma ta iya ta bu

ɗ

e tayi alwala ta fito. Samhar na zaune

bakin gado tana latsa waya ganin Fitowar ta ya sa ta nuna mata gabas ba tare da ta bata

sallaya ko ta motsa daga inda take zaune ba, sai da Afeefar ta shimfide dankwalinta

a saman

tiles

ɗ

in kan Samha ta miƙe ta shige bayin. Afeefah na sallah ta ji samhar na wanke bayin ko da

ta idar samhar ta fito ta shimfida sallaya daga chan nesa ta tada Sallar ta, ko motsi Afeefah bata

yi ba tana ta Adu'a da roƙon Allah a kan wannan r

ayuwa da za ta yi a wannan gida, har aka kira

isha kan ta miƙe ta gabatar Adu'a ta cigaba da yi a kan kar Allah ya kawo ajalin wani tana cikin

gidan, tun bayan Magrib Samha ta fice daga

ɗ

akin bata wani jima da idar da Sallar ba tana

zaune kawai sai ga s

amhar ta turo kofa ta shigo.

Plate na shinkafa jollof ne ta ajiye mata da wani karami mai dauke da ruwan leda guda biyu.

"Na gode"

Ta fa

ɗ

a, kai kawai ta gya

ɗ

a ba tare da ta bu

ɗ

i baki ta amsa ba ta sake ficewa.

A chan parlor kuwa bayan salim ya shig

o daga Sallar isha suka ajiye mishi nashi tray

ɗ

in dake

ɗ

auke da plate na shinkafar da wani an yi wrapping salad da wani saucer mai

ɗ

auke da pepper

chicken da ke fidda kamshi ha

ɗ

e da zobo jug guda. Bismillah yayi ya shiga ci a natse don ya

tara yunwa so

ssai a cikin nashi, sai da ya gama yayi hamdala hajiyar su da tuntuni idanunta ke

kanshi ta ce

"Salim yarinyar chan da ka shigo da ita daga ina haka? Meyasa take a waje har bayan Magrib

ba za'a nemeta a gida ba?"

Ya

ɗ

an gyara zaman shi

"Wallahi Momm

y yarinyar ce rayuwarta abin tausayi, na rasa me yasa mutanen mu suke haka a

wannan rayuwa ashe don ajalin bawa yayi ya amsa ƙira sai ya zama lallai lallai wani

ɗ

an

uwansa mutum ne ya kashe shi? Duk mun manta cewa idan ajali ya zo babu mai jinkirta wa ko

da da second guda ne sai ya tafi?"

Hajiyar ta gyara zama tana katse mishi hanzari

"Hakane idan har mutum ya mutu ajalin shi ne ya riga yayi amma a komai akwai sanadi"

Ya

ɗ

an yi jimmm yana kallonta for seconds kan ya shiga magana

"Mommy Afeefah Mara

iniya ce! Mahaifinta ya rasu tun tana ciki, mahaifiyarta ta rasu wurin

haihuwar ta...."

A hankali ya cigaba da ba su labarin Afeefah kaman zai zub da ƙwallah har kawo yanzu, yana

sauke aya Samha ta miƙe hannunta duk biyu dafe da ƙirji idanu waje ta ce

"Mayya Yaya Salim???"



🖤

Gureenjoh

🖤

https://chat.whatsapp.com/Ef0BFnE69VjAhuWCV9Fxbe?mode=ems_copy_t

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*Kun ga comments? To ku dage da comments za ku sha mamaki amma idan bakwa yi haka

nima zan ke shantakewa. A takaice dai ina roƙon ku da ku ba ni ha

ɗ

in kai mu ga mun gama

labarin nan cikin watan nan don kowa ya sanni ya san ba na Littafi

mai tsawo*

*011*

Wani irin kallo ya watsawa Samha da ya sa ta koma ta zauna sai kuma ta fara hawaye, juyawa

yayi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login