Showing 147001 words to 150000 words out of 174924 words

Chapter 50 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

rigan ya zauna mata sossai ta

ɗ

aura zanin a

ɗ

an sama ka

ɗ

an suka shiga cika

mata kayan adon Fulani bayan an yi mata dauri mai kyau, goshinta, wuya, hannaye har kafa

kayan ado ne irin na al'ada sai aka

ɗ

ora mata alkyabba fara kal tayi kyau sossai tana

ta kallon

kanta tana murmushi, bayan sun fita tana nan zaune sai gashi ya shigo.

Miƙewa tayi tana kallonshi kaman yadda yake kallonta da tarin ƙauna, farin wando na saƙi

shima shine jikinshi sai wani farin shirt kan rigar sakin har da hula yana rike

da sanda yayi kyau

har ta rasa wani irin kyau za ta ce yayi, wayanta da bata ta

ɓ

a daukar ma hoto ciki ba ta

ɗ

auko

ta ja shi gaban door size mirror ta shiga yi musu mirror selfie, ya biye mata sossai akwai wanda

ya

ɗ

ora sandar a wuyanshi ya riƙe da han

nu

ɗ

aya ya

ɗ

an karkato ya

ɗ

ora hannunshi

ɗ

aya akan

cikinta bayanta na jingine a kirjinshi sossai posture

ɗ

in yayi kyau amma bai yi dariya ba sai ta

Shagwa

ɓ

e

"Kayi murmushi mana Ya Saraki ka ga fa shiyasa ake cewa baka da kirki"

Bai san yayi murmushin

ba ta

ɗ

auka duk hakwaransu waje da ya gaji ya ja ta suka fice tana

kallon hotunan nasu na karshe daga ma baya ma shi ta mayar wallpaper wayan ya kar

ɓ

a yayi

air dropping shima ya mayar nashi wallpaper

ɗ

in, sun isa katoton zallar filin taron dake cike da

haske an kawata wurin da kujeru.

Kusan kowa a wurin shirye yake da kayan saƙi na fulani sai a wurin suka ha

ɗ

u da Jannah da

mijinta shi Rayyan sun ha

ɗ

u tun da ya fita da safe ita ce dai Afeefah sai lokacin ta ganshi, wurin

yayi kyau sossai kujeransu n

a a ha

ɗ

e, gefe yan mata da ƙwairen Nono da wasu kananu masu

kyau a tsaftace wanda shine za'a sha a taron

Matasa da yan mata cike da wurin kida da fulatanci na tashi daga wannan ya kare za'a saka

wannan wasu na soyayyarsu yayinda Afeefah ke bin komai d

ake gudana da kallon burgewa,

wasan kiwo da shanu aka fara inda aka ajiye shanu aka shirya Matasa biyar aga mai dabarar

da zai iya tada shanu tsaye, sossai wasan ya kayatar bayan an gama shi aka yi sha

ɗ

i sai

wasan Matasa na sanda, aka yi rawa kala daban

daban su dai basu tashi ba Dukda ta so ta

tashi amma ganin gogan ya ƙi bada dama sai ta natsu an saka waƙar wani mawakin Camero

Jaamali Na Lara saftata ya waiga ya kalleta tace

"Me ake cewa?"

Ya ce

"Zan fada miki sai mun je gida"

Kai ta gya

ɗ

a amma

da aka kira wata mawakiyar Fombina Rukayya aka saka waƙar ta sai ya

waiga ya kalleta

"Akwai inda zan fassara miki amma da sigar namiji zuwa mace"

Kai ta gya

ɗ

a.

"kin san me amshin ke cewa?"

Ta girgiza kai

"Ni fa ko zo in kashe ki aka ce ba sani zan b

a bare na shirya guduwa"

Murmushi mai kyau yayi hannunshi na cikin nata yana wasa dashi a yadda suke maganan kallo

ɗ

aya zaka musu ka san masoyan Juna ne kuma exchanging kalamai suke don fuskarsu a sake

musamman ita dake ta doka murmushi.

Ya fara yi mat

a

"Mi

ɗ

on yidi ma a anda mi don yi

ɗ

i ma na? Mi

ɗ

on yidi ma Yideyel am nder bernde am.

(Ina sonki baki san ina sonki Ba ne? Ina sonki masoyiyata har cikin zuciyata)"

Sossai take blushing tana jin kidan wakan na mata daa

ɗ

i barin ma rawan da Matasan suke

. Bai

sake magana ba sai da aka zo wani wuri yana wasa da hannunta idanunshi a kan fuskarta yace

"Ki ji! Yiide ma nde nangi am mi warti bum

ɗ

o!(Sonki da ya kama ni na zama makaho)

Yiide nangi am mi warti ginna

ɗ

o..!

(Sonki ya kama ni na zama mahaukaci)

Waru nangam gi

ɗɗ

o am saklare hosi am!

(Zo ki riƙe ni masoyiyata jiri/hajijiya ya kama ni)

Mi

ɗ

o numa ma jamma be nange mi nyamataa!

(Kina cikin tunanina dare da rana bana iya cin abinci)

Mi

ɗ

o numa ma nange be jamma mi

ɗ

anataa!

(ina aikin tunaninki

rana da dare bana iya bacci)"

Hannunshi ta sake gimtsewa tana sake fa

ɗ

ada murmushinta ta ce cikin yanayin 'yan koyo

"Mi

ɗ

on yidi ma a anda mi

ɗ

on yidi ma naa mi

ɗ

on yidi ma yideyel am nder bernde am"

(Ina sonka baka san ina sonka bane? Ina sonka masoy

ina har cikin zuciyata)

"Da gaske ko a waƙa?"

Yayi tambayar yana

ɗ

age gira daya cikin salo

Ta saki murmushi

"Da wanne kayi kai?"

"Na ta

ɓ

a miki wasan ina sonki? To ina sonki Afeefah! idan na kalle ki sai na ga cikakken

kwanciyar hankali zuciyata ta sa

mu natsuwa, kin kasance Abar alfarina!"

A hankali in a whisper tace

"Nima da gaske nake, ina sonka har cikin raina zan kuma zame maka macen da zata baka duk

wani so da kulawar da ba'a ta

ɓ

a baka irinshi ba, zan zame maka macen da ba zata ta

ɓ

a

ɓ

ata

maka

da gangan ba, zan zama mai baka goyon baya a dukkan lamuran rayuwa, zan zama mai

maka uzuri kuma zan kasance haskenka a duk sadda duhu ya nemi mamaye maka hanya, the

girl you never want to argue with but communicate things out, the girl who love you for

you ba

don kudi ko mulki ba"

Miƙewa tsamm yayi

"Tashi mu tafi"

Bai jira cewarta ba ya janye ta don tana cigaba da maganganun nan zai iya tafka abin kunya a

bainar nasi duk nema take ta rikita shi ko ta kan Abeeha da ya hanga da Ameer yake so yayi

m

agana bai bi ba ya bu

ɗ

e mata ta shiga ya zagaya ya shiga aka ja su sai gida.



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITER

S ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*54*

https://chat.whatsapp.com/HUJI7tg9TOU941grP60r4S?mode=ems_copy_c

Kinaneman group din dazaki ringa sarinkayan kitchen cikin farashin sari...tayadda koda kinje

kasuwa bazakisamu kasa d farashinmuba snn zaki iyazuwa

har hargida kisayi dukkan kayan

dakike bukata cikin kwanciyar hankali kokisaya ayimaki delivery zuwa dukkan inda kike afadin

Nigeria da dama makotan kasashenmu kikarbi kayanki cikin farinciki da aminci!!!.....kiyi joining a

mai nono kitchen utensils an

d household........gaskiya d amana sune takenmu!!!

👏🏻

*****

"Duk wanda ka ga ya lashi zumar nasara, to tabbas ya

ɗ

an

ɗ

ani ma

ɗ

aciyar haƙuri."

Wannan

ɗ

in wani zance ne na masu hikima. Bahaushe ya ce haƙuri gishirin zaman duniya,

Yayin da ubangiji ya

koya mana cewa duk inda abu ya je ya dawo kayi haƙuri! Duk ƙunci ka yi

haƙuri, Duk damuwa ka zama mai haƙuri, Duk mai haƙuri shi ke galaba kuma duk mai haƙuri shi

ke cin riba da wannan aya ta;

"Ista'eenuu billahi wasbiruu" (Ku nemi taimakon Allah kuma k

u yi haƙuri).

Haƙiƙa da a shekarun baya za'a iya cewa zata taka wannan matsayi da take kai a yanzu za ta

ce karya ne amma dayake Allah mai jin ƙan bayinsa ne da ji

ɓ

antar lamuransu gata a cikin

ni'imarsa marar yankewa. Hakan ya sa cikin waennan watanni

uku da suka biyo bayan tariyarta

gidan Sarautar Fombina Bakinta bai ta

ɓ

a hutawa da godiya ga ubangajinta ba saboda shi ya ce

mana ka gode mishi a dukkan ni'imominsa shi kuma zai ƙara maka.

"Alhamdulillahil lazee bini'imatihi tatimmus salihaat... Alhamd

ulillah ala kulli haalin...

Alhamdulillah hamdan hamda... Hamdan katsiran dayyiban mubarakan fihi"

Sun kasance kaman ruwan sha a Bakinta, ta samu duk wani gata da zata nema ta uwa irin

Ammi da uba irin mai martaba. Waenda a yanzu suke tabbatar da cewa b

ata yi kuka da sunan

maraici ba.

Ta samu

ɗ

umbin soyayya marar fasaltuwa daga wurin jarumi kuma gwarzon mazanta, a

wannan watanni uku ba zata ce ko kallon banza ya ta

ɓ

a shiga tsakaninsu ba bayan tattali da

nuna kulawa, bata ta

ɓ

a neman wani abu ta rasa

ba zata iya cewa rayuwar da tayi a gidan na

watannin ukun farko suna daga cikin waenda ba zata ta

ɓ

a iya shafe su a tarihin rayuwarta ba,

Dukda sau biyu yana tafiya akan aikinshi hakan bai dakile mata dukkannin abinda ya saba ba.

Jannah ta koma sai dai

su yi waya, Abeeha ta yi transfer ta dawo nan Fombina da karatun ta

yayinda ta yi kane kane zuciyar Ameer Galadima ta hana shi komawa wurin aiki, a gefe

ɗ

aya

kusan duk waenda suke kusanci da Aisha da Saleem sun san cewa sun mato akan son

junansu, daga

mommy har su Sadiqa har Umman Sulaiman da ma matarshi su kan kira ta su

gaisa sa'i da lokaci don yadda suka mayar da ita

ɗ

aya daga cikinsu itama haka ta

ɗ

auke su

tamkar yan uwan da ta rasa, abu

ɗ

aya ta kasa shine ƙarasa shirya tsakanin Rayyan da Ammi,

yana da taurin zuciya irin na Fulanin Asali iyakancinshi da ita idan sun ha

ɗ

u gaisuwa ne amma

bayan nan baya ƙara komai Ameer yayi, mai martaba ya yi, Yaya Maudo(Galadiman Fombina)

shima ya yi itama tana kan yi Dukda duk ranar da tayi maganan sai sun

ɗ

an

samu sa

ɓ

ani ya

nuna mata baya so bata ta

ɓ

a dainawa ba lokaci lokaci.

A gefe ta kan tuna kawu da su inna Larai don an ce jini ko ya yake ya fi ruwa kauri duk abinda

suka yi mata gashi bai katangeta da samun farin ciki ba, sai ma kusanta ta da yayi da

farin cikin

mai tarin alkhairai, Result

ɗ

insu na Waec ya fito kuma ta ci sossai tayi ƙoƙari Dukda shi gogan

nata bai ce komai a kai ba hakan ya sa ta fara sanyawa zuciyarta cewa ba lallai tayi karatu

yadda take so ba, ta sakawa zuciyarta ba komai kake s

o kake samu ba kila karatun ba alkhairi

bane da haka ta danne ranta bata ta

ɓ

a yi mishi magana a kan makarantar ba.

Yau ya kama Friday haka kawai take cikin nishadi tun da ya sauƙe mata zallar madarar ƙauna

ya fice da safe sa'i da lokaci ta kan saki mu

rmushin da baya rabo da fuskarta, bayan tayi Sallar

la'asar ta gabatar da duk abinda ta saba kowani juma'a a irin lokacin na karatun suratul kahf da

adu'o'i ta tashi ta nufi kitchen. Ta

ɓ

ata lokaci sossai wurin gasa mishi kifi da yake matuƙar jin

daa

ɗ

in

gashin nata ta soya plantain da irish ta shirya table

ɗ

inta tsaf kan taje tayi wanka,

kananun kaya ta saka wando ne da bai kai ma gwiwa ba rabin cinya Black sai White Shirt da ta

saka tayi wani irin kyau kaman ka sace ta.

A kwanakin ita kanta ta san

ta sake chanzawa ta yi kubul kubul fatarta yayi fresh kaman mai

wanka da madara, ita ka

ɗ

ai ce don tun gama taya ta aiki ta tura su Sa'ade sashen baya da ya

sa aka gyara musu na cikin

ɓ

angaren nata saboda shi ba mutum bane da yake son takura a

sadda yake

tare da iyalinshi, Abeeha ta jima da komawa wurin Ammi wai in ta cigaba da zama

za su iya makantata cikin ko wani dakika don haka tayi ta kanta. fitowa tayi kai tsaye zuwa

kitchen tana tuna wani ha

ɗ

i na musamman da aka koya mata tun kafin aurenta dashi

yau kam

ta yi niyyar gwadawa, ayaba ta

ɓ

are guda hu

ɗ

u ta dauki tafarnuwa guda

ɗ

aya

ɗ

an daidai ta

ha

ɗ

a ta zuba a blender ta markade ta juye a cup, zumarta na asali ta zuba a kai tana jin

haushin rashin kankanrar matar da bata dashi amma ko a haka ta san

emergency ne mai kyau

kaman yadda matar ta yabe shi, shanye wa tayi a tsaye a kitchen

ɗ

in kan ta koma

ɗ

akinta tayi

ruf da ciki tana danna waya.

Shigowar shi gidan jin bai ji motsinta ba yasa ya nufi

ɗ

akin nata, sanye yake da khakinshi full

don wani a

iki ya fita akan tsaro tun safiyar yana tafiya yana

ɓ

alle botiran ji yake kayan sun ishe

shi, tura kofar

ɗ

akin da kafewarshi a wurin lokaci

ɗ

aya don ji yayi ruwan jikinshi na neman

tsiyayewa, surar jikinta na neman zauta shi kafafunta zuwa cinyar ta dake

a bayyane suka tasar

da mazan dake jikinshi a lokaci guda, harshenshi ya fidda ya

ɗ

an jiƙa lebanshi da yake ji sun

bushe kan ya nufi gadon, ya ajiye kayan hannunshi ya kai zaune bakin gadon ya

ɗ

ora

hannunshi kan cinyarta, tun shigowanshi kamshin turare

nshi ya gaya mata wanene da gayya ta

ƙ

i juyawan, ganin har lokacin bata juya ba ya sa ya saki murmushi mai sauti.

Hannun ya

ɗ

ago ya kai kan rigan ta ya yaye ya kai fuskarshi yayi kissing fatar bayan yana

shafawa a hankali, kan ya

ɗ

an kwantar da kanshi

yana jin yadda ta sauƙe ajiyar zuciya, bai yi

magana ba ya cigaba da goga mata gashin gemunshi a bayan yana shafawa da hannunshi tuni

ta kasa natsuwa ta juyo sai yayi mata rumfa yana ha

ɗ

e goshinta da nashi ya lumshe idanu yana

shakar daddadan kamshin t

urarenta dake ƙara hautsina shi.

"Debbo bo

ɗɗ

o am! Fushi kika yi?" (Kyakyawar matata)

Yayi magana yana dan hura mata iska a idanun da ta rufe.

"Shi ne ka je kayi zamanka ka manta da ni tun safe ko waya baka yi min ba.. Kuma ai ka ce za

ka dawo da wuri

amma sai yanzu? Kwalliyana har ya goge"

"Ya subhallah...!"

Ya ambata a chan ƙasan makogoronshin, peck yayiwa bakin Shagwa

ɓ

ar ta sanya hannu akan

dantsenshi dake bayyane don daga shi sai vest ya zame rigar ta riƙe shi da kyau.

"Na isa in manta da bug

un zuciyata? Ko kin san mintuna biyu a nesa dake kaman shekara biyu

ne a gareni yayinda shekara biyu a tare da ke zai zama tamkar mintuna biyu? Sam bana sanin

gudun lokaci idan ina kusa dake Matar masu sarauta"

Murmushi mai sauti ka

ɗ

an ta sake da ta sak

e motsa zuciyarshi.

"Ni ce addiction

ɗ

inka yanzu kenan?"

Tayi maganan tana

ɗ

an yawo da hannunta slowly a kan damtsenshi zuwa ƙirjinshi, ya

ɗ

an

taune lip.

"Yes you really are my dear.. Craving

ɗ

inki nake kaman mai ciki"

Dariya ta

ɗ

an yi, ya kama lips

ɗ

in da nashi yana kissing slowly kan ya saki ta

ɗ

an yi murmushi

"Always remember that zan iya gajiya da komai a wannan duniyar amma banda ke, even when

am tired all i want is you.."

Hannayenta ta mayar bayan ƙeyarshi tana mishi susa ita kanta ta san tana

yin hakan ta gama

kunnashi, tuni hannunshi ya kai ga kwankwasonta yana yin sama da rigar bakinshi is kissing

her like his life depend on that, ba zai iya haƙuri sai dare ba he just want to feel her bukatarta

kullum sabo yake zama mishi, kaman yadda mut

um ba zai iya rayuwa babu iska ba haka yake

jin ba zai iya rayuwa babu ita a gangarshi ba.

Ya kuwa

ɗ

an

ɗ

ani abin da ba zai iya janyewa cikin lokaci kankani ba, rikice mata yayi sai da ta

fara dana sanin shan abinda ta sha da yamman don bai barta ba sai

da ta fara mishi kukan

gaske, ya rungumeta yana sanya mata albarka.

Tayi lub a ƙirjinshi suna sauƙe numfashi a hankali hankali, wayanshi ya duba sai ya ga dab ake

da kiran sallah dole ya miƙe da ita zuwa bayi suka yi wanka duk jikinta a mace suka fito

daure

da alwala, bai iya ya je masallaci ba don an fara kiraye kiraye kan ya isa ma za'a iya idar wa

jallabiya ya saka ya ja su suka idar, ya waigo yaga sai

ɓ

ata fuska take ya janyota jikinshi ta

kwanta suka yi azkar a haka kan yana shafa fuskarta yace

"Raguwata zan ga ranar da zaki gama sabo da jaruminki"

A Shagwa

ɓ

e tace

"Ni dai a'a na yi fushi!"

Murmushi ya saki ta kalleshi

"Murmushi na yi maka kyau kar ka daina kwata kwata ka ji Ya Saraki?"

Yana shafa girarta yace

"Yau jinki nake na musamma

n Bo

ɗɗ

i gar

ɗ

inki wane zuma farar saƙa don haka dole ma in yi ta

miki har sai kin gaji. Tashi ki ga wani abu"

Miƙewa tayi ya tashi yaje ya dawo manyan paper bags da ya shigo da su ya ajiye ya koma ya

zauna, bu

ɗ

ewa yayi ya

ɗ

auko wasu papers ya miƙa mata.

"Congratulations wannan admission naki ne"

Hannu ta sa ta rufe bakinta tana zaro idanu fuskarta cike da wani irin tarin expression tace

"No..No you can't be Serious! Don Allah da gaske kake ko wasa? It can't be..."

Ta ma rasa me zata fa

ɗ

a tsabar fari

n ciki and ganin irin wannan tarin farin cikin da shine

sanadin ya saka ya ji shima zuciyarshi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login