Showing 159001 words to 162000 words out of 174924 words
cewa
don yadda ya
rikice haka ya rikitata abinda ta iya tsinta shine
"lets make another baby my Queen..."
Kai ta gya
ɗ
a ya zura harshen cikin kunnenta daga haka basu ma san sun isa gado ba, sossai
yayi kewanta rabon da ya ji shi a gajimare tun kan tayi
ɓ
ari
sai ya ji kaman an sauya ta ne,
kaman an kara mata zuma ta haukatashi ta gigitashi a duniyarta sai gashi yana sambatun da
bai ma san abinda yake cewa ba ta bashi gudumawa sossai don itama ta yi kewar shi ƙwarai
basu sarara ba sai da ya tabbatar bayan y
a samu natsuwa itama ta samu ya rungumeta cikin
kirjinshi yana sanya mata albarka.
Ta sake shige wa jikin nashi tana murmushin kunya, chadak ya
ɗ
auketa suka je suka yi wanka
suka fito cikinta ta shafa
"Yunwa nake ji"
"Afuwan duk na yashe abincin, ba
ri na samo miki wani abu"
Ya fa
ɗ
a yana kokarin saketa ta riƙe hannunshi
"Just sit bari na
ɗ
auko mana fruit salad da na ha
ɗ
a
ɗ
azu"
Kai ya gya
ɗ
a ta fice chan ta dawo da bowl mai girma dauke da spoon ciki, hannu ya miƙa mata
ta bashi ya ajiye bedside kan
ya janyo hannunta ta zauna kan kafafunshi bayanshi jingine da
jikin gado ya shiga bata a baki sai da ta
ɗ
auke kai ya mayar da spoon
ɗ
in ta
ɗ
auka ta dibo tace
"Haaa"
Murmushi ya saki ya bu
ɗ
e bakin ta shiga bashi sai da ta kai spoon na ƙarshe ya kai hannu
ya
sauƙe towel
ɗ
inta daga sama
ɗ
an tsorata da tayi ya sa ta
ɓ
ata mishi lips sai ta Shagwa
ɓ
e fuska
yayi murmushi, ta juyo gaba
ɗ
aya ta raba kafafunta tsakanin nashi tace
"oops lemme help clean your mouth"
Lumshe ido yayi ta kai bakinta ta sude madarar t
as za ta janye yace bata isa ba nan suka sake
fara ƙoƙarin komawa ruwa ita ta janye tana dariya.
"Ke ko?"
"Me na yi? Ba kai ne ka ja na
ɓ
ata maka bakin ba kuma daga taimako sai sai a nemi zarcewa"
Ya janyota ta dawo jikinshi yana murmushi tace
"Yau sa
ura sati
ɗ
aya aurenka ko?"
A
ɗ
an sanyaye tayi maganan, yayi pecking goshinta yana kallon idanunta yace
"Ai ina da aure ni"
Tayi murmushi
"Ba nawa auren ba ina magana kan amaryar ka Zarah
"Wace hakan?"
Ta
ɗ
an Harare shi da fararen idanunta da ya sak
a shi sakin kyakyawar murmushi tace
"Ka fa san wacce nake nufi ko baka san sunanta ba?"
"What name? Afeefahhh ita ka
ɗ
ai na sani, Afeefah kamal Its the only name i learned nd i call.."
Yayi maganan yana lakace hancinta idanunshi na tabbatar mata da sun
anta ka
ɗ
ai shi ya sani a
duniyarshi.
Za Ta sake magana ya ha
ɗ
e bakinsu sai da ya tabbatar ta manta da maganan wata zarah kan
ya zare bakin yana rungume da ita suka yi bacci cikin natsuwa da tarin ƙauna.
Washegari da safe shi yayi mata breakfast don d
a asuba ma bai barta ba duk jikinta ya mata
laushi, bayan ta karya yayi wanka ya shirya cikin wasu fararen kaya da suka amshe shi ƙwarai
da gaske ga mamakin ta ta ga ya
ɗ
auko wani alkyabba silver ya saka da yayi mugun yi mishi
kyau, baki ta saki tana ka
llonshi sai ya
ɗ
auko wani takalmi shima silver da ya fi yanayi da na
saurata ya saka ya saka hula kan ya zauna ya na
ɗ
a rawani.
"Tabarakallah Masha Allah!"
Ta ambata tana sauƙe numfashi idan ba Allah ba waye? Waye ya isa kera irin wannan jarumi,
santa
lale kuma kyakyawar namiji haka mai zati da kwarjini? Bayan nan kuma ya
ɗ
auka ya bata
matsayin miji! Alhamdulillah ta sake ambata bata san ya iso ba sai hura mata iska da ta ji yayi a
fuska ta lumshe idanu tana sake bu
ɗ
ewa a kanshi hannu ta
ɗ
aga a dunkul
e ta shiga furta mishi
kirari.
"Ado da kanshi ya sara maka
ɗ
awisu...Barden maza in ka fito yaƙi ya kare, mari babban kifi
maganin hadamammu...bangon duniya sun yi iya yinsu sun kasa Huda ka, Allah ya bar mini kai
jarumin jarumaina...!
Mai sarauta da
halin girma.
Tauraron sarakai jigon Afeefah
Saraki kai gaba kai musu nisa kamo ka sam sam ba su iyawa sarakai duk suna a bayan ka..!
Allah ya ja da zamanin Ciroman duk duniya Yariman matasan Fombina...kare ka angon
Afeefah"
Sossai yake murmushin da y
a sake tafiya da ita ya duƙa yayi pecking goshinta yace
"Duka wannan kirari nawa ni ka
ɗ
ai Matar masu sarauta?"
"Duk kirarin da zan ma ka wuce nan Sarakina! Allah ya bar mini kai har aljannah"
Ya shafa fuskarta yana kallonta har lokacin cikin towel take
ya shafa idanunta da suka sake
haske da sheki zuwa lips
ɗ
inta da ya mayar da su cherry Red tsabar yadda ya fitine su ya furta
"Zan fita, ki kula min da kanki har zuwa dawowata kar kuma ki manta da cewa Saraki na ƙaunar
ki... Your eyes, your voice, you
r smile kai komai da komai i just love everything about you"
Ta sauƙo tana gyara towel
ɗ
in ta
ɗ
auko turare ta sake fesa mishi tana murmushi tace
"I love you more takecare, sai ka dawo"
Kaman kar ya tafi haka ya fice ta koma ta zauna tana murmushi.
Ya
na fita kai tsaye Fada yayi fuskarshi a ha
ɗ
e ya shiga dogarai suka fara mishi kirarin isowa,
karon farko da ya zo fadan tun na
ɗ
inshi shi karan kanshi Abeey ya ji mamakin ganinshi haka, a
gaban mai martaba ya duƙa
"Barka da safiya Your majesty..."
Sarki
n dogarai zai amsa sarki ya
ɗ
aga mishi hannu
"Barka dai Ciroma, ina Fatan lafiya don da ganinka akwai magana fal a bakinka"
"kwarai kuwa Adalin sarki, na zo ne zuwa na musamman a yau... Na zo ne in shigar da ƙara ina
kuma fata wannan sarki mai adalci za
i yi mana hukunci daidai da tsarin addini bisa adalci irin
nashi"
Gaban mai martaba ne ya fa
ɗ
i, ya riga ya san binciken da Sameer ke yi amma baya so ko ma
menene a kawo shi gaban fada shi kuma Saraki Yana so ne duniya ta shaida ta yadda kunyar
duniya d
a mutanen cikinsa ka
ɗ
ai ya ishe su kan su gamu da na lahira, yana sane yayi hakan
kar ma Mai martaba yayi tunanin Afuwa saboda zumunci ko wani abu...
"Na zo ne in shigar da ƙarar Makama, Madaki da Fulani Adama bisa laifin zamba cikin aminci,
yaudarar
masarauta, cin amana, zalunci da kuma kisan kai... Sun cutar da wannan masarauta
kuma sun cutar da sarki tsawon shekaru a yanzu kuma sun cutar da abinda bai kamata su cutar
ba... A Yanzu kan shari'a tayi nisa nake shaida cewa na yanke alkawarin aure dake
tsakaninmu
da zuri'arsu don zuri'arsu basu da nagartar amsa sunan sarauta har abada"
Kallon kallo aka shiga yi cike da dumbin mamaki yayinda Makama da Madaki zufa ya shiga yi
musu wanka, gabansu ke fa
ɗ
uwa amma Makama ya dake ya ce
"Wani irin zance k
ake yi Ciroma? Kar fa ka manta waenda kake zargi da waennan muggan
ayyukan ba tsaranka bane kuma iyaye muke a gareka... Daga dawowarka zuwa yanzu har ka
isa shiga lamuran da baka sani ba? Ka kiyaye don ba za mu yafe sharri ba ko daga waye
kuwa.."
Yay
i murmushi ya ce
"Sanin kun taka matsayin iyayen nawa shi yasa na kawo zancen inda za'a yanke hukunci da
wasu ne chan. Hmmmm...."
Mai martaba ya katse shi
"Mecece hujjarka na wannan zargi Ciroma?"
"Ina da tarin hujjoji amma kan nan ina so a gurfanar
da Fulani Adama gaban fada a kuma
gayyaci duka matan Laami
ɗ
o don duk ya shafe su"
Sarkin gida Mai martaba ya kalla tuni ya fice, duk fadan ana zaune shiru kowa da abin da yake
saƙawa yayinda su Makama ke zare idanu suna kuma ha
ɗ
a gumi da tsoron abinda
wannan
karamin alhakin zai iya yi musu.
"Kaman yadda kuka sani gaba
ɗ
aya bana
ɗ
aga kafa a zalunci kuma ko wanene muddin na
same shi da zalunci na kan hukunta shi ne daidai da laifin da ya aikata ban cire kowa ba,
Ciroma ya shigar da karar Makama, Mada
ki da kuma Fulani Adama bisa zargin cutar da
iyayenshi da matar shi za mu so jin hujjojinshi don yin hukunci daidai da laifukansu idan kuma
muka same shi da son bata suna ko wasa da hankalin wannan fada shima za mu yanke mishi
hukunci daidai da laifin
shi. Muna sauraronka Ciroma"
Gaab
ɗ
o ya kalla sai ya miƙe da sauri ya fita, idanu Fulani Adama ta zuba mishi tana jin wani irin
tashin hankali na rufe ta, da alama kallon biri take yi mishi shi kuma yana mata kallon Ayaba, a
zaton ta ta toshe duk wani
hanyar da zai iya sunce mata zani a kasuwa sai ya ke kokarin nuna
mata shi
ɗ
in mai zamani ne dole ta kiyaye shi. bata gama tsurewa ba sai da ta ga wasu sojoji
mata biyu sun shigo da rahane da aka chanza mata kamanni ko tsayuwa bata iya yi suka
gurfanar
da ita, zabura tayi sai kuma ta koma yaraf ganin An sake shigo da wani mutumi an yi
mishi
ɗ
aurin huhun goro Dukda shekarunshi, azaba duk ya ishe shi ko motsi baya iya yi mai
kyau....
"Kai!!!"
Rayyan ya daka wa tsohon tsawa da sauri ya zube ƙasa yana
roƙon yafiya cikin kuka.
"Menene alaƙarka da waenchan???"
Ya
ɗ
aga kai ya kalli su Fulani Adama ya ce
"Tsawon shekaru arba'in kenan ina yi musu aiki ba na asiri bane, ina ba su wani magani ne da
ya shafi lalata mahaifa, hana
ɗ
aukar ciki da ma zubar
da shi idan ya samu... Sai G...gu..ba. A
gafarceni Ranka ya da
ɗ
e da farko ban so aikatawa ba suka min barazana da 'ya'yana daga
baya son zuciya da kudin da suke cika min ya ja ni har na zalunci Sarkin mu mai adalci.... Don
Allah a yi min aikin gafara na
tuba na bi Allah na bi ku ku yafe min..."
Tsaki Rayyan ya ja ya kalli Rahane
"Fa
ɗ
i bayanin da kika yi min..."
Cikin kuka da tarin nadama marar amfani ta shiga cewa
"Sunana Rahane, ni ce amintacciyar Fulani Adama tun da jimawa amma ba ni na fara yi m
ata
wannan aiki ba mahaifiyata ce da Allah ya yiwa rasuwa, ta bani labari kan rasuwar ta irin son
mulki da izza irin na fulani Adama, ta tabbatar min akan mulki babu abinda Adama ba zata yi
ba, ta iya makirci kala kala kuma bata bar kowa ba har mai mart
aba, da fari bayan aurenta da
mai martaba ta zaci zata haihu plan
ɗ
in ta kuma tana haihuwa za ta yi sanadiyar mutuwar shi
danta ya zama mai jiran gado sai Allah bai kawo haihuwar ba har ya auri Fulani Aminatou anan
ta yanke hukuncin muddin bata haihu ba
babu mai haihuwa a wannan masarauta har mai
martaba kuwa don haka ta yanke hukuncin yin mai gaba
ɗ
aya Wai Haihuwa da hanji da
taimakon yayanta da ƙaninta suka samu wannan mai maganin sadidan yake bata maganin
hana
ɗ
aukar ciki..
A kowani sashe na mata
n sarki tana da amintacciyar baiwa da take biyan su makudan kudi
suke yi mata aikin zuba maganin nan a abinci kowace mace da mai martaba ya aura, tun Fulani
Aminatou bata shekara uku ba ta gama da mahaifarta yayinda a fili take nuna tausayi da neman
tai
mako ga mai martaba wanda hakan ya bata matsayi mai girma a idanunshi, Shigowar Fulani
Fa
ɗ
imatu ya zame mata barazana don bata yarda hadimai su mata girki ba kuma idan tana yi
bata nisa da bakin murhunta hakan yake bata damar
ɗ
aukar ciki tunda duk abinda
ta girkawa
mai martaba ma babu maganin, duk ta
ɗ
auka Fulani Adama kan san yadda tayi ta sha wannan
magani da take kar
ɓ
o wa cikin ya
ɓ
are. ko da ta samu cikin farko na yarima Aliyu ta gudu
Mambila babu yadda basu yi ba su sayi hadimarta mai rasuwa Han
ne ta zuba musu maganin ta
ƙ
i har alkawarin kasheta suka yi amma ta ƙi amincewa bayan sun dawo masarauta suka samu
nasarar ba wa yarima Aliyu guba ya ci ya mutu fahimtar za ta iya tona musu asiri itama suka yi
ajalin ta.
Cikin Ciroma Sameer ne ya zo
musu bazata don ita kanta mahaifiyar bata san da ciki ba sai da
ya girma, sun yi duk yadda za su yi sai dai Zakaran da Allah ya nufa da chara ko ana muzuru
ana shaho sai yayi dole ya zo duniya, sun so kashe shi yadda suka yi wa Yarima Aliyu amma
shi
ɗ
in
murucin kan dutse ne bai fita ba sai da ya shirya ya zame musu kabewar kan ƙabari
bakin cikin mai taushe, daga karshe dole suka sa mahaifiyarshi ta rabu dashi ala dole don babu
yadda ta iya tana so wa danta rayuwa.
Fulani Adama ta fi tsanar Fulani Fa
ɗ
imatu akan duka matan sarki don Cikin lokaci kankani ta
lalata wa Fulani Salimah ma mahaifarta ita ce ta zame mata gagara badau bisa kariyar Allah, a
farkon aikinta babu asiri babu tsubbu don duk ta fi gane kirsa da makirci amma Makama da ya fi
kowa so
n mulkin yana ganin kaman ko ba jima Ciroma Sameer zai dawo sai ya je yayi mishi
asirin da zai saka ya manta komai da kowa, ya mishi asirin da zai ji ko sunan iyayenshi ba zai
iya ambata akan harshenshi ba, ya saka mishi tsanar masarauta da sarautar gaba
ɗ
aya,
Kwatsam sai ga shi ya
ɓ
ullo kaman huduwar rana tafin hannu yayi ka
ɗ
an ya kare shi sun shiga
tashin hankali don basu taba zato ko tsammanin bayyanuwar shi ba tunda an tabbatar wa
Makama cewa asirin ba mai karyewa bane don kogi aka jefa aka ba wa ts
untsu wani ya fire sai
gashi ya dawo kuma da wata mace.
Anan suka yanke hukuncin aura mishi zarah da ha
ɗ
in Bakinta na daga ta aure shi sarki yayi
murabus za su kashe shi su kashe sarkin sai su karbi sarautar har dan Zarah ya girma,
kwatsam ta fahimci
Fulani Afeefah na da juna biyu, hankalinta ya tashi ta aikeni wurin mai
maganinsu inda ya bani magani na kawo sai dai duk abinda aka bata bata ci har sai da Fulani
ta yi mata wasu maganganu da suka raunata zuciyarta ta sha fura, a cewar mai maganin sai
bayan sati ma zata yi
ɓ
ari kar ma a zarge ta tunda da wayon ta ba zata bari a lokaci
ɗ
aya ta
zubar da cikin ba dayake Allah ba azzalumin bawan shi ba akwai rabon kamatan dumu dumu
bisa laifukanta sai cikin ya
ɓ
are a ranar dole aka san me ta ci kuma a in
a ta ci inda daga ranar
Ciroma Sameer bai bar su sun shaki iska ba.
Ya kama ni aka dinga min horo iri iri bai bar ni ba sai da na fa
ɗ
i komai na kuma kaishi wurin mai
maganin aka kama shi... Ku yafemin don Allah ku yafe min na tuba wallahi umarni kawai
nake
bi don tsira da rayuwata"
Cikin kuka mai tsuma zuciya ta ƙarasa.
"Innalillahi wainna ilaihi rajiun..! Innalillahi wainna ilaihi rajiun"
Abinda ke tashi kenan a fadar duka matan sarki kuka suke yi mai tada hankali yayinda mai
martaba ya runtse
ido yana jin hawaye na sulmiyo mishi, ashe kashe mishi yaro suke niyyar yi
shiyasa take kanainaye shi da kissa da komai take cusa mishi son auren Zarah da Sameer? Ya
gode Allah da ba'a yi auren ba da ba zai yafe wa kanshi ba.
"Wallahi na yi nadama t
un ba yanzu ba amma tsoron hukuncin Fulani Adama ya sa na kasa
daina basu magani, yarana sun mutu duk a gobara na auri mata sama da biyar duk suna gudu
su bar ni don na kasa basu haihuwa, tun mutuwar yarana na yi nadama amma ban san yadda
zan yi ba a ga
farceni"
Tsohon ke fada. Fulani Aminatou tace
"Allah ya isa! Allah ya isa tsanina da ku duka wallahi Allah ko da ni ka
ɗ
ai ce zan yafe muku ku
shiga aljannah ba zan ta
ɓ
a yafe wa ba"
Fulani Salima ma Allah ya isa take jerawa cikin kuka mai ciwo, mai ma
rtaba hawaye kawai yake
yi haka Ammi dake jin mutuwar yaronta ya dawo mata sabo.
"Babu aure tsakaninka da Zarah har Abada Ciroma, ku kuma wannan ka
ɗ
ai ya ishe ku tsoron
Allah, wannan ka
ɗ
ai ya kamata ya ishe ku ishara.... A tube musu duk wani rawanin z
uri'arsu ku
kuma shaida na yanke igiyar aurena da Adama a dibe su a kaisu kurkuru mafi azabtarwa na
wannan masarauta kan a yanke musu hukuncinsu.... A tabbatar basu samu natsuwa ko
kwanciyar hankali ba"
"An gama ranka ya dade"
Sarkin dogarai ya zube y
a amsa kan wasu majiya karfin suka shigo suka sa
ɓ
esu ko damar
magana ba'a basu ba, kunya da dana sani marar amfani na rufe Adama komai ya kare mata a
lokacin da bata yi tsammani ba.
Rayyan ya dubi Afeefah dake kuka ya girgiza mata kai a