Showing 168001 words to 171000 words out of 174924 words
bai
ɗ
an
ɗ
ani irin
ɗ
acin da na
ɗ
an
ɗ
ana ba, in ga cewa yadda rayuwata
ta inganta kowa ma a yankina rayuwarshi ta inganta gobenmu mu samu tsatson da za mu yi
alfahari da su daga wannan gari namu.
Ya ku 'yan uwana musulmai ku sani cewa
addinin musulunci addini ne na ilimi. Umarni
da neman ilimi shi ne farkon abin da Allah
Ma
ɗ
aukakin Sarki ya umarci Annabinsa
(S.A.W) da shi, yayin da ya saukar masa da
fa
ɗ
insa :
.[١ - ٥ :
Ma'ana : (Ka yi karatu da sunan Ubangijinka
da ya yi ha
litta. Wanda ya halicci mutum daga gudan jini. Ka yi karatu kuma Ubangijinka shi ne
mafi karamci. Wanda ya sanar da alqalami. Ya sanar da mutum abin da bai sani ba). (Alaq : 1 -
5)
Addinin musulunci ya kwa
ɗ
aitar da mabiyansa akan neman ilimi, domin ba z
ai yiwu mutum ya
bauta wa Allah ba sai da ilimi. Allah madaukakin Sarki yana cewa :
)28
TA].
Ma'ana : (Ka
ɗ
ai wa
ɗ
anda suke jin tsoron Allah daga cikin bayinsa su ne masu ilimi)
Idan na ce
zan kawo muku fa
ɗ
ar Allah da kuma hadisan da suka yi magana akan ilimi da
amfaninsa gare mu za mu kwana bamu ƙare ba amma tabbas da akwai ilimi da duk ban
fuskanci abinda ya faru da ni a wannan kauyen namu ba, Ajalin mahaifina ya same shi ba tare
da na
zo duniya ba, mahaifiyata ta rasu bisa rashin kula da rashin zuwa asibiti a yayin daukar
ciki zuwa haihuwan gida, kakata shekarun ta ya ja ƙwarai wacce dole a yi mata tsammanin
mutuwa a sadda ta tafi haka Goggona ta tafi bisa sakaci da zaman jahilci d
a dabbanci da ake yi
a cikin gidanta, bamu san kan mu ba bare mu nemi sanin hakkoƙin da suka rataya mana,
hakkoƙin matayenmu, hakkoƙin iyayenmu bare hakkoƙin 'ya'yayenmu wanda duka sai ta hanyar
ilimi za mu sani, na koma wurin Aunty zainabu ta gamu da p
ostpertum wanda ciwo ne da ake
samun shi bayan haihuwa duba da bata ta
ɓ
a ba ga yawan shekaru babu wanda ya fahimci
hakan sai da lokaci ya ƙure ta tafi duk ba mu dubi ajalin su ne yayi ba, mun manta Allah ya ce
ba zai ta
ɓ
a jinkirta ajalin dayanmu ba idan
ya zo dole za mu tafi. ku sani na yafewa kowannenku
da wanda yayi min na sani da wanda ban sani ba duk na yafe muku, a wannan gidauniya tawa
tafiyar duk na neman ilimi ne da kuma tsayuwa akan kafafunmu don Allah ina roƙon mazaje da
ku bar matayenku da
ma ku karan kanku ku nemi ilimi don Allah ba ya ƙarbar uzurin bawa akan
rashin sani saboda ya mana umurnin nema.
Akwai ma'aikata da za su koyar da sana'o'i ga yara da matayenku su ma ku bar su don zai
amfani wannan al'umma tamu, duk lokacin yaye
ɗ
alib
ai idan yayi zan zo kuma idan Allah ya
amince za mu dinga raba kyaututtuka da suka shafi sana'ar da mutum ya koya don ya cigaba
daga inda ya tsaya ina Fatan ganin chanji daga gare mu bakidaya na gode"
Wasu hawaye suke yi suna tuna abinda suka mata amm
a dayake tana da zuciya mai kyau dubi
Alkhairin da ta nufe su dashi, kawu ta miƙawa mic
ɗ
in don ya taso yana son yin magana, a
gaban tarin al'ummar yana kuka ya ba da duk labarin abinda yayi mata da wanda aka mishi ta
sanadiyar son zuciyarshi da yadda i
limi ya sauya shi daga mummuna zuwa kyakyawa har ya
kara da
"An kar
ɓ
o daga Kasir
ɗ
an Qaisi ya ce, ina
zaune tare da Abud Darda'i a masallacin
Dimashqa, sai wani mutum ya zo wajensa ya ce masa, Ya Abud Darda' i na zo wajenka ne
daga Madinar Manzon Alla
h (S.A. W) saboda
wani hadisi da aka ce min kana fa
ɗ
a daga Manzon Allah (S.A. W), kuma babu wata buqata da
ta kawo ni nan sai wannan. (wato jin wannan hadisin) Sai Abud Dar' da'i ya ce,
"Na ji Manzon Allah (S.A. W) yana cewa :
"Duk wanda ya bi wata han
ya yana neman ilimi a cikinta, to Allah zai sanya shi akan hanya
daga cikin hanyoyin Aljannah, kuma haqiqa Mala'iku suna sanya fika - fikansu ga
ɗ
aliban ilimi,
don yarda da abin da yake nema, sannan duk wanda yake sama da qasa yana nema wa
malami gafara
, har ma da
kifayen da suke cikin ruwa. Falalar malami a
kan mai bauta kamar falalar wata ne a daren
goma sha hudu a kan sauran taurari, kuma haqiqa malamai magada Annabawa ne,
Annabawa kuwa ba su bar gadon dinari ko dirhami ba, ka
ɗ
ai sun bar gadon ili
mi ne don haka
don Allah kar mu raja'a akan boko don shi iya na duniya ne mu nemi lahira kuma mu koyar
komin kankartarsa, ko uwa malama ce akan yayanta kar mu saka finafinai ko waƙa gaba mu ta
rawa da nishadi da yara mu koya musu abinda zai amfanesu a g
aba. Ni a karan kaina misali ne
kuma Aya ne ubangiji ya nuna min akan Afeefah"
Duk jikin mutanen wurin yayi sanyi kuma sun gamsu
ɗ
ari bisa
ɗ
ari da lallai suna da nakasu ta
wannan fannin dole rayuwarsu ya tafi a ji
ɓ
ance, Afeefah da manyan gari a gefent
a mijinta ne da
ya bata support
ɗ
ari bisa dari suka zaga wurin tassss ta yabi kyau da tsarin komai na wurin
kuma duk abin bukata akwai.
Kawu ta damƙawa wurin ta ce ta bashi amana ya riƙe mata ya kula da komai yadda ya kamata
bisa tsari shi dai babu bak
in magana don ya rasa me zai ce.
Cikin jami'an tsaro masu kula da taron kawai idanunta ya sauƙa kanshi, da sauri ta nufe shi
tana kallonshi shima ita yake kallo a hankali ta nuna shi "Sa'adu? Sa'adu Rabi'u kai ne?"
Kai ya gya
ɗ
a yana murmushi ya gane t
a amma bai zaci zata nuna ta sanshi ba ta juya ta kalli
Rayyan ya matso
"Ka tuna shi Ya Saraki?"
"Wannan police da ya ceceki daga sharrin gurbatattun 'yan uwansa"
Za Ta cire zobenta na gwal ya miƙa hannu ya riƙe nata, ya zari kati daga aljihunshi ya mi
ƙ
a
mishi
"Ka ƙira ni in shaa Allah kyautarka ya fi karfin ku
ɗ
i za'a mayar da kai cikin Kaduna da matsayi
mai kyau"
Hawayen murna ya fara yana godiya.
Ko da aka watse taron suka koma gidan Kawu akan za'a saka date na fara daukar
ɗ
aliban da
suka kama
ta za kuma ta turo waenda za su taimaka mishi wurin fahimtar komai da komai kan a
sakar mishi, a tsakar gidan suka samu an jibge kayan abinci babu abinda babu wanda za su iya
ma watanni goma zuwa ashirin basu nemi kayan abinci ba, a gefe crouches ne da w
heelchair
na inna Larai Afeefah tayi saurin kallon Rayyan ya girgiza mata kai yana dan
ɗ
age kafada sai
ya juya ya fice ta bi bayanshi
Za tayi magana jiri ya
ɗ
an dibeta da sauri ya riƙo ta
"Bo
ɗɗ
i menene? Ba kin ga illar kukan da kika dinga yi ba duk y
au kin tarawa kanki damuwa!
Kan na ciwo ne?"
Ya kai tafin hannunshi yana dafe goshinta hawayen ta sake farawa
"Ban san da wani baki zan fara maka godiya ba Ya Saraki... Ko baka fa
ɗ
a ba na san aikinka ne
Allah ya biya ka ya saka maka da alkhairi ka yi m
in komai Ya Sa..."
Hannunshi ya sa ya rufe mata baki yana dan
ɗ
auke hawayen da take zubarwa yace
"Kin chanchanci fiye da haka a gareni Afeefah don haka ba komai ba ne, na so ko gidan haya
ne mu kama a gyara wannan amma bai samu ba idan ba damuwa za su d
an koma Kaduna ko
ma su je ganin
ɗ
akin ki a Fombina kan su dawo sai a gyare nan
ɗ
in"
Rungume shi kawai tayi ya sa hannu yana dan shafa bayanta kan ta
ɗ
ago sai ta sake jin jirin
yamutsa fuska tayi, ya shiga mota don bai kula ba itama ta zaci ma stress ne
don haka ta koma
ta musu bayanin za su je Fombina ko sati biyu su yi za'a
ɗ
an gyare nan
ɗ
in kuka kam kawu har
ya rasa hawaye ya rasa bakin godiya a haka suka
ɗ
auki duk abinda za su
ɗ
auka aka adana
kayan abincinsu a daki guda suka
ɗ
auki duk wani abu mai
muhimmanci, yaranshi maza
manyan uku da mata shidda na Inna Asabe uku na Inna Larai biyar suka bar garin zuwa
Kaduna.
Kai tsaye gidan Mammi suka yi masauki jannah ta turo abinci ko da Abeeha ta gaya mata da
baƙi suke ta turo daga restuarant, a masau
kin baki aka sauke su suna ta mamaki da santin
gidan, Ita dai Afeefah su Suhaila ta ja zuwa
ɗ
akinta ta musu wanka ta duba cikin tsarabarsu da
ta musu na musamman ta fidda kaya ta saka musu suka ha
ɗ
e babban parlor aka ci aka sha kan
kowa ya nemi makwanci
don sun gaji, sai da ta tabbatar sun yi bacci ta watsa ruwa ta shirya
cikin wani Red kayan bacci da yayi mata kyau sossai marabarshi da babu ka
ɗ
an ne ta nufi
ɗ
akinshi...
Yana jingine da gado yana jiranta suna ha
ɗ
a ido suka Sakarwa juna murmushi mai ƙ
ayatarwa,
yanga tayi ta mishi Dukda kunya dake
ɗ
awainiya da ita barin killer looks da yake binta da su har
ta iso gadon ya fusgo hannunta ya manna ta kirjinshi yana matse ta a lokaci
ɗ
aya suna sauƙe
ajiyar zuciya a tare
A kunnenta ya ra
ɗ
a mata
"Kina k
ashe ni da raina Gimbiyata"
Ta
ɗ
an
ɗ
ago bai tsammata ba ta ha
ɗ
e lips
ɗ
insu kaman jira kuwa ya mirginata kasanshi ya
mata rumfa yana bata wasu kisses da suka sake matar da ita a kaunarshi hannunta na yawo
bisa bayanshi zuwa keyarshi tana mishi susa, gasp
ing air yayi ya raba lips
ɗ
in suka yi murmushi
mai sauti ya sake mayar da lips
ɗ
in yayi mata kyakyawar Kiss
Ta raba fuskansu tana shafa kanshi hancinsu ha
ɗ
e da juna suna musayar numfashi ta ce
"Na gode sossai Na gode kwarai haƙiƙa Allah ya wanke min z
uciya ya ba ni mijin marainiya, ya
ba ni kai ba tare da wayo ko dabara ta ba a koyaushe ba ni da abin fa
ɗ
a a gareshi sai
Alhamdulillah. Ina roƙon Allah akan duk ranar da za ka ha
ɗ
u da shi, Fuskarka ya zama mai
annuri da sheki fiye da yadda yake a yanzu,
ya rabautaka da kar
ɓ
ar kyawawan sakamakonka a
cikin tafin hannunka na dama sannan ya ce
"I am pleased with you" ya ha
ɗ
a mu gaba
ɗ
aya a aljannah madaukakiya ya ba ni dama da ikon
Zama shubagar matayenka a aljannah. Ina ƙaunarka Ya Sameer...Ina ƙaunarka Y
a Rayyan ina
matukar sonka Ya Saraki"
Hawayen dake zuba mata yake bi a hankali da harshen shi yana
ɗ
aukewa cikin wani salo
zuciyarshi ƙal yayi fixing gaze
ɗ
in shi cikin idanunta
"I love you. love you more than anything Afeefah, ban ta
ɓ
a jin son wani
abu yadda nake jin naki
ba, I love you more than myself. I will always love you. I will love you till the end of my time. No
words can express how much love i have for you. I will alwavs be here for you no matter what
kin ji? Babu abinda zan miki da zan
ji yayi yawa you are my favorite girl nd my only blessing"
Daga nan ta dafa chest dinshi sai ya koma kwance ta dane jikinshi da kanta ta shiga gigitashi
abinda bata ta
ɓ
a sakewa tayi ba ta yi shi a ranar ta goge mishi hadda sai gashi yau ma yana yi
mata
kuka don ta gama da rayuwarshi in dai ta fannin ne.
Washegari sun tashi da mummunan labari don Uncle Usman ya rasu labarin ya ka
ɗ
a ta don
fa
ɗ
uwarta kawai suka ji hankalinsu ba karamin tashi yayi ba barin ma Rayyan a hannunshi ya
ɗ
auketa suka tafi asi
biti don duk abinda za su yi sun yi matsayin shi na likita ya kasa farkar da
ita yana jin panic akan ciwon Mammi amma bai san Meyasa duk abinda ya shafi Afeefah na
fitar da ragwantakanshi a fili ba, tsoro da fargaba ya sa ya manta yadda ma ake aikin liki
tacin
sai a asibitin ne aka samu ta farfado nan suke samun labarin tana da shigar ciki kuma razanar
da tayi har ya fara barazana ga
ɗ
an cikin nan ya saka aka yi mata allurar bacci don ta huta
sossai.
'Yan uwanshi sun yi rawan gani da su Sulaiman ak
a sallaci uncle Usman aka kai shi
makwancinshi dogon takarda da ya roki sulaiman rubuta mishi ya ba Rayyan akan idan ta dawo
daidai sai a bata.
Kwanan ta biyu kan ta dawo cikin hayyacinta tayiwa su Suhail kuka ba na wasa ba don maraici
babu daa
ɗ
i ta
kuma yi alkawarin rike su fiye da ƴaƴan cikinta har illa masha Allah.
A kwana na hu
ɗ
un suka juya Fombina, anan ne Kawu suka san basu ga komai ba baki sake
suke bin irin girma, tsaruwa da ma kyaun masarautar irin mulkin da ake shimfidawa ko a
mafarki b
asu ta
ɓ
a mafarkin halartar irin wannan wuri ba sai gashi wacce suka raina ta zama
sanadiyar da ake zube musu, sun yi kuka kaman me don sashe na musamman aka sauke su
mai martaba da Ammi suka tura ake musu hidima wane wasu masu ku
ɗ
i.
Ammi da mai martab
a kaman su hadiye Afeefah jin labarin cikinta, soyayyar mijinta kuwa ya
ninku fiye da yadda yake jinta a da su Suhail sun zama 'yan gata don a take aka tsara musu
dakunansu Mai martaba ya sa aka cike musu wardrobes da kaya Ammi ma ba'a barta a baya
ba d
on abinda za ta yiwa jikokinta shi take musu har ma sun Fara ƙiran Afeefah da Ammah
Ryan kuma Abbu, school na musamman ya saka su masu musu hidima ma daban aka ware
don Afeefah laulayi mai wahalarwa take.
Satin su Kawu uku suka koma bayan Rayyan ya sa
ya mishi babban waya an hada su da goma
sha tara na arziki suka koma, gidan su ya zama daga cikin gidajen da suka fi kowanne kyau a
garin
ɗ
an daidai kuma a kayace sai ya tuna akurkin da suka warewa Afeefah take rayuwa lallai
Allah ya nuna musu ikonshi s
un tuba har sun rasa bakin tuba, a kuma satin da suka koma aka
fara gudanar da aikin gidauniyarta.
Sai ga kujerar Umura da Rayyan ya biya musu har da su Mai martaba za su tafi da su Abeeha,
sun yi murna barin Afeefah da bata ta
ɓ
a zuwa ba za dai tayi k
ewan yaranta cikinta na wata
hu
ɗ
u suna gama second semester exams suka chale ƙasa mai tsarki ranar da ta fara ganin
ka'aba tayi kukan da sai da tayi zazzabi bata ta
ɓ
a ganin abu me kyau da natsuwa ba irin shi
duk rayuwarta, ta zube wurin ta yiwa iyayenta
da yan uwanta da ta rasa Adu'a har sai da
miyaun Bakinta ya kafe, sun yi sati uku chan sayayyan baby kuwa kowa yi yake ba Ryan ba ba
Ammi ba ba su jannah ba, daga Saudi sun tsaya ka
ɗ
an a Turkey sun yi sayan kayan
ɗ
akin su
Aisha ana dawowa Nigeria Aka f
ara hidimar bikin su.
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*Wannan shafin naki ne Uwar
Ɗ
akin Damisa namu angon Nyla Ƙani ga Didi kuma Uban Didi.
Nana Halima ko na ce Leemar's delicious mai abincin 'yan gayu...Allah ubangiji ya ƙara miki
basira da hazaƙa ina godiya ƙwarai
🥰
*
*FINAL PAGE*
*60*
Zaune suke a cikin ƙayataccen hall
ɗ
in da
ake shan hidimar bikin Autan Mammi da Autar Ammi
waenda duk yanzu suka zama shalelen Ammi kuma angwayen ma duka 'ya'yanta, Ryan na
zaune bisa wani table riƙe da hannun Afeefah sun yi azabbaben kyau cikin outfit
ɗ
insu na Soire
party wanda english party
ne duk mazan shigar suite suka yi matan english dress, Farin suite
ne jikinshi da baƙin shirt daga ciki bakin takalmi da baƙin hankey da ya
ɗ
an leƙa bakinshi daga
aljihun, gashin shi ya sha gyara ainun fuskarshi sheki yake kowa ya ganshi ya ga cikakken
namijin da yake cikin kwanciyar hankali da jin dadi.
Tana sanye da wani doguwar riga na tsadadden sugar lace da ya bayyana cikinta da ya taso
yayi mata kyau ainun, ta saka gyale da ya tafi da kayan tayi wrapping kanta ta sha make up da
ya matuƙar zama
mata wanda mijin nata ke ta bacin rai akanshi don kishi